Author : Aisha Bagudu Category : Old Hausa Novels
it.
,a rude deeni ya kyame tamkar Wanda akayiwa wanka da ruwan sanyi yana kallon ummi jin kalmar data fito daga bakinta tuni jikinsa ya kama rawa rawa ya sauke Idanunshi kan fuskar nablah dake kwance tamkar wata matacciya '.
cikin rawa murya yace ummi... ummi batare zamu tafi ba deeni ya fadi hakan 'cike da tashin hankali yayinda idanunshi suka gama canza kala tamkar garwashi ...Kule
What are you wanting for driver me to bankole hospital inji cewar ummi deeni ya bude baki zai sake yin mgn kennan Kule ya figi motar da gudu yana danna hon da karfin gaske har securities din dake bakin get din estate suka Mike tsaye cirko cirko ..
Da sauri deeni yashiga motarsa.. sule yaja suka bi bayan motarsu ummi lokaci daya ummi da deeni sukayi parking .
deeni ya bude motar da sauri ya fito batare da ya tsaya sule ya bude masa ba .Yashiga reption tare da wata doctor suka fito deeni ya sake daukar nablah yayi ciki daita ya direta a matanity .
Doctor tare da wasu nurse guda 2 suka soma bawa nablah taimakon gwagwa .
doctor tace deeni yayi musu excuse sannan ta bude kafafun nablah zaro idanun waje Tayi sbd yadda taga gaban nablah yayi doctor ta dubi ummi da kallon tsoro. madam repy dinta akayi ne ?
Ummi ta bude baki da kyar tace uhm mijinta ne yayi mata wannan aika aika..
doctor ta girgirza kai kawai tare da soma yi mata treatment na musamman tace Sai fa amata stitching a gurin inda hk ba .
zata iya samun matsala gaba . ummi tace please do anything possible to help her I don't want to lose her ummi ta fadi haka hankalinta a tashe.
gabadaya ta fita haiyacinta tamkar itace bata da lfy har tabawa doctor din tausayi Dan haka doctor Tayi ta bata hakuri akan ta kwantar da Hankalinta bbu abinda zai samu yarinyar .
'ba dauki dogon lokaci ba akagama dinke nablah tsab . deeni Na tsaye yana faman paturo a reption yaga an turo nablah akan gadon marasa lfy bata ko motsi tamkar wata matacciya ...
ya hanzarta bin bayan nurse din dake turata zuwa dakin hutu Yashiga . An kwantar daita tare da daura mata drip.. sosai ya motso kusa daita ya xuba mata rikitattun idanushi tana kare mata kallo gaba daya tagama fita haiyacinta batama san a duniyar datake ba ..haka kawai ya dinga jin tausayin yarinyar yana tasomasa tun daga kan tsintsiyar kafafunshi har xuwa kanshi ya gwaraye da jinin dake aiki a jikinsa tare da circulating koina jikinshi ya dade tsaye agabanta kafin daga baya ya Mike yaje jikin Window ya tsaya .
Daga Inda yake yana hango Kule da suke suna zaune suna hira .
Ran deeni ya sake hassala wato su basu da matsalar komai hirarsu ma suke hankali kwance yaja tsaki yana sake joyuwa ya kwalli nabla still har lokaci bata motsi .
Bayan awa hudu dayiwa nablah dinki.
da duba lfyrta har yanzu bata farka ba ..
abinda yakara tada hankali ummi kennan tsoro may tsanani yashigeta kada fa Yar mutane ta margaya a hannunta ..
Zeenat ma koda ta dawo bata iske ummi a gida ba .takira ummi tana tmyrta Inda take.
" ummi ta sanar mata da suna hospital nablah ce bbu lfy tayi tsam da ranta Na wani second wannan tace ok... kawai tare da cewa sai ta dawo
Ummi gaban doctor tana tmbyrta meyasa har lokaci nablah bata farka ba asalima ko motsawa batayi..
Doctor ta zubawa ummi Idanu tana sauraranta har ummi ta dasa aya sannan tace uhm yadda abin yake .. yarinyar ne tayi dogon suma mai tsanani shiyasa km daman hakan yana faruwa yayin fist nig.
doctor tayi shr sannan ta numfasa tare da yin gyaran murya kana tacigaba akwai wasu dalilai guda uku da zai iya mace takasance 'cikin irin wannan yanayi Na dogon .
May be ko taki yarda da mijin nata ko shi mijin yafi karfinta kinsa kowane nmj da irin tasa halitar da Allah yake masa to idan akaci sa'ar mace ta hadu da irin .
me wannan babbar halitar km yashigeta da karfi to irin wannan kan frigita mace har takaita Ga suma.
To itama may radadin Hakan
ne Yasa tayi digon suma Wanda a tunani yakamata ace ta farka zuwa yanzu am sorry to say gsky rashin farfadowarta har yanzu yana da nasaba ne da tablets din da,akayi mata amfani dashi kafin saduwa daita .
km wannnan ba wani abu bane mai tsanani inshallahu tunda anshawo kan matsalar zata iya farka at any time .
Suna 'cikin Haka deeni yashigo office din gabadaya jikinshi a sanyaye yake duban umminsa. doctor tadago idanunta tana kare masa kallo tsab hk kawai jikinta yabata shine mutumin da yayi wannan aika aikan .
ummi ta juyo itama tana kallonshi tare da watsa masa Harara me kashigo yi?
ko an nemeka ne anan oya get out ... Ummi Ta fadi hakan tana Nuna masa kofa fitar da yatsanta alamun ya fita daga office.
Deeni ya marairaice fuska hb first love karki min hk man .
nace kaje waje kawai banson ganinka Inda nake.
kai if possible ma kabar asibitin nan gabadaya ..jin abin umminsa tace ne yayi sanadin da zuciyarsa ta tsaya cak ta daina aiki Na wani lokaci tukun tacigaba da bugawa da sauri da sauri jiyake mgnr ummi ba iya kunnenshi kadai ya tsaya ba har zuciyarsa yake jin komai .
gabadaya zuciyarsa tagama jagulewa .
hakuri kawai yake son bawa umminsa akan fushin data dauka dashi amman yana tsoron tashin hankali dazata sake jefashi ciki .idan ya km furta wata kalma .
ba shakka yasan ya,aikata kuskure may girma wanda har takai Ga umminsa bata son ganinsa kusa daita . shi kansa baisan abinda kuskuren sa zai haifar ba kennan da bai aikata abinda yayi ba.
hakika yasan umminsa tana matukar kaunarsa da kaunar duk abinda yake so zata iya mika dukan rayuwarta sbd kaunar da take masa ,bbu abinda umminsa take so da Gani kmr shi a rayuwarta amman gashi yau sanadin abinda ya aikata Yasa ummina tana korarsa kusa daita.
take nadamar mara iyaka tashigi zuciyarsa yasan da bai yiwa yarinyar amfani da tables masu karfi ba da bata shiga halin datake ciki ba .
muryarsa can kasa kmr mai koyon mgn yace Dan girman Allah first love kiyi hakuri da abunda nayi nasan nayi kuskure sannan ya juya a tsukwane ' ya fice daga office din tare da jin kanshi wani iri wani iri da kyar yake iya daga kafafunshi .
'Cikin dare nabla ta farka taji duk ilahirin gabobin jikinta sun mutu Ga wani irin zafi da kasan ke mata.
lokacin data farka idanun ummi biyu tana zaune kan praymat tana addu'oi ganin ta bude ido ne Yasa ummi karasowa da sauri kusa daita tare da cewa sannu nabla ya jikin ?
Nablah ta runtse idanunta kawai Dan batasan abinda yasameta ba da har ummi take mata sannu ba.
ita dai ta farga taji kasanta wani iri sannan hannuta daure da drip ..ummi tace ya kike jin radadin jikinki .
Da kyar nablah ta bude bakinta da suke a bushe tace da sauki .
Alhamdulilllahi Allah yakara sauki tana son tmbyr ummi abinda ya sameta Amman bakinta yayi mata nauyi ..
Da safe byn deeni yayi wanka ya shirya yashigo dakin Zeenat yace idan tagama suje hospital Zeenat ta yatsina fuska sannan tace ka wuce kawai idan Na dawo daga school zan biya DEENI ya wuce kawai batare da wata damuwa ba.
A asibiti din ma koda deeni yaje ya iske ummi aikin lallabata nablah akan ta zauna Amman taki sai hawaye ne kawai suke zubo mata hade da cewa wlh ummi bazan iya zama bane shiyasa ummi ta kada kawai hade cewa sorry kinji nabla inshallahu zaki samu sauki kinji nan badadadewa .
'ahankali' yakarasa shigowa 'cikin dakin sosai ya gaida ummi ta amsa fuskarta a Dan sake ba kmr jiya ba sannan ya tsaya jikin bango ya xuba hannuwanshi duka 'cikin aljihun wandonsa yana dubanta batare da yayi mata sannu ba .
A ranshi yace Dan two hours din danayi akanki Ina aiki ne shine duk kika dawo hk lallai yarinyar kina da aiki fa ..
kuka sosai nabla take tana rokon ummi Dan Allah ummi kikiramin auntyNa ko mamana naji muryarsu wlh Ina jin ajikina mutuwa zanyi deeni dake tsaye Idanunshi akanta har lokaci kadan yarage dariya ta kufce masa gabadaya duk ta dawo wata kala .
Ganin kukan datakeyi ne Yasa ummi cewa ya isa hk kibar kuka Haka kar wani zazzabin ya sake rufeki .
zankira miki auntyki Amman ba yanzu ba sai kin kara samun sauki kada taji muryarki hk.
kisa hankali yatashi da wannan kukan naki ummi nagama fadar haka ta fice daga dakin zuwa office din doctor .
'Ahankali' nabla tacigaba da kukanta tare da jin radadin ciwo sosai akasanta Wanda ta rasa dalilin jin hk .
'A sukwane ' DEENI yasoma daga kafafunshi yana takowa 'ahankali' har yazo gabanta ya tsaya .. idanushi kyam akanta , nablah dake kuka har lokaci ta dan tsagaita kukan nata jin tsayuwarsa a gabanta.take numfashinta yasoma kokarin barin gangar jikinta tarasa yadda zatayi da rayuwarta da kyar tasamu numfashinta ya dawo daidai .
km har lokaci deeni Na tsaye akanta batare da yace daita komai ba.
Sai ma rikitattun idanunsa dayake binta dashi duk sai yaga ta sake ramewa idanunta suka sake fitowa waje Sosai .. kyakywar fuskarta tayi fayau daita alamun tana 'cikin tashin hankali da damuwa ..
yarasa abinda yakamata yayi.
sannu zai mata ko km cigaba zai yi da kallonta .
Jin kanta Yayi mata nauyi ne sbd tsayuwar da Yayi mata kai Yasa ta dago shanyayun idanunta masu cike taf da Hawayen karaf idanunsu suka sarke cikin juna zuciyoyiinsu ne suka buga a lokaci daya itace tasoma kokarin dauke idanunta gefe tana shesheka .. shiiiiiiiii kin cika min kunne da Wannan bazan kukan naki ,ji yadda kike wani bude baki kmr wata stupid kina wa mutane kuka.
Kukan naki ma abin kazanta mtssss yaja tsaki may tsawo wlh tun wuri ki warke daga wannan ciwon naki Na iskanci kada ki saka min uwa 'cikin zarriyar jinya .
Ta juyo a fusace tana watsa masa wani irin mugun kallo may tattare da tsansar tsana tace Dan Allah Ni malam rabu dani Ina ma ruwanka da ciwona .
wlh kama damu dani tunda har kazo Inda nake batare da an gayyatoka , mtssss taja tsaki.
Ni kike jawa tsaki dan ubanki ya fadi haka yana Nuna kirjinsa da dan yatsansa ta sake juyo idanunsu suka saje sarke wa cikin juna ta dade tana kallon kwayar Idanunshi Wanda Hakan Yasa zuciyar deeni bugawa da sauri .
har 'cikin jikinsa yake jin idanun nata .
'Ahankali' ta watsa masa wata uwar harara sannan tace eh an jamaka tsaki ubana ne kai dabazan ja maka tsaki ba mtssss mtssss mtssss ta sake jan wasu .
Hankalinsa a tashe ya matso sosai kusa daita har tana jin saukar hucin numfashinsa ajikinta .
tayi saurin kau da kanta gefe tacigaba da kallon Window dan gaba daya atsorace take dashi karfin hali ne kawai irin nata dan jikinta har rawa rawa yake .
'ahankali' ya Miko hannunshi yana shirin damkar lips dinta.
ummi ta turo kofa tare da sallama cak ta tsaya tana dubansa ..
'Ahankali' ya dunkule hannushi ya tura cikin aljihun wandonsa yasoma ja da baya da baya har yakoma Inda ummi tabarshi dazu yacigaba da tsayuwarsa yana tunanin abinda yakamata Yayi yarinyar Wanda zaisa tasan shi din ba abokin gwabzawarta bane.
ya furzar iskar may zafi ta bakinsa sanda zuciyarsa tace ka manta da wannan bazar yarinyar . Ka nemi
yadda zaka shawo kan umminka kawai ..
Numfasawa ummi tayi byn tagama kallonsu sannan takarasa shigowa dakin ta zauna kusa da nabla tana yi mata.
Tsawon lokaci deeni ya dauka tsaye kafin daga baya ya dubi inda ummi take ya sauke ajiyar zuciya sannan yace ummi Ni zan wuce office daman naxo Na dubaki ne .
atakaice ummi tace ok Allah Ya tsare.
da murmushi ya amsa da Ameen ummina nagode Sosai da addu'ar ki gareni .
Allah yakara miki hakuri dani .
Ya fita yana jin dadin ganin yadda fuskar umminsa ta sauya ..
Hk ma koda yaje office bini bini zai kira yaji yadda suke.
Hk ma Zeenat tazo duba nabla sai dai a tsaitsaye dan ko cikakken minti goma batayi ba wuce shima sbd ummi tazo if not bbu inda zata dan wata common hause girl.
su safeena da laraba ma sun zozo Dan Kusan tare suke zuwa kawowa ummi abinci .. .
Daga office DEENI bai koma asibiti ba.
gida ya zarce dan kada ma yarinyar ta dauka sbd ita yaje .
Yana Yashiga part dinsa wanka yayi ya daura alwala ya gabatar da sallar asr ya shafawa jikinsa lotion may dadin kamshi tare da mulke sumar kanshi da mayyuka iri iri masu sa taushi .
ya sanya kananan kaya ajikinshi wando three quarter da Riga hamles ya dawo parlour,sa ya zauna tare kunna AC ya kwanta yana kallon tashar CNN idanunshi ne kawai akan TV Amman hankalisa gabadaya yana gurin nablah tunanin yadda yaborata a asibiti kawai yake dawo masa yana masa yawo a brain dinsa .
Dan cinza lip's dinshi yayi kadan.
daya tun sanda yake sarrafata jiya akan bed da yadda ya dinga jin nipply dinta Na fitar da wani dadi sanda yake tsotsarsu.ahankali yakai hannushi ya Dan shafa sumar kanshi.
sosai ya lulawa 'cikin duniyar tunani tare da sake tuno moment din da sukayi Having.
bai ankara ba yaji kiran sallah magariba da sauri ya Mike ya fada bathroom yayi alwala yazo ya zira jallabiyarsa brown colour ya tafi masjid ..
daren ranar da kyar deeni yasamu bacci duk tunani halin da nablah take ciki ya adabi ruhinsa da gangar jikinsa tare da hanashi sukuni say da dare ya tsula sosai sannan yasamu bacci barawo ya dauke shi .
da safe ma Haka nan yasamu ya shirya ya tafi office da kyar yake aiwatar da tarin ayyukan dake gabansa duk Inda ya juya baya jin dadin rayuwarsa .. yabar abinda yakeyi yayi shr kawai yana zance zuci da zuciyarsa .
Meyyesa meyyesa nake yawan tunanin wannan bazar mara kunyar yarinyar ?
Take zuciyarsa ta bashi amsa da.
sbd abinda kayi mata shiyasa Ya girgirza kanshi kawai ya dinga fidda numfashi sannu sannu .
Satin nablah 1 asibiti aka sallamosu Dan bbu laifi taji sauki sosai sai dai takan Dan ji radadin zafi ciwa kadan kadan akasanta .
ummi ta daukewa duk wani aikin komai Na gidan tace Sai ta kara warkewa sosai .
duk wanna abunda ummi take yiwa nablah kwata kwata bai wani birgeta ba ko kadan .
Dan ita ba Haka taso ba .
tasone ummi takira mata auntyta tazo ta tafi daita gida,inyaso daga can bazata sake ganganci dawo ba ...
Yanzu duk dare ummi sai taje ta kulle nabla a dakinta sannan wucewa nata dakin tare da key .
da safe karfe goma daidai take zuwa ta budeta.
km duk Wannan dremar da ummi take deeni na sane da komai sharewa kawai yayi.
Dan ba wani damuwa yayi ba.
Dan shima bai yi wani tunanin zuwa Ga yarinyar ba acikin wannan yanayin da,ake ciki ba .
Manage please banyi editing ba
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 74
'sannu ahankali nablah ta dinga samun sauki sakamakon irin kulawar da ke mata ..
Allah sarki ummi bawar Allah duk wani abu datasan ya dace tayiwa nablah ,amatsayinta Na Virgin wacce aka akayiwa shigar sauri .
Tayi wanda ita kanta nablah batasan dalilin dayasa ummi take mata hankan ba .
dan bakaramin kulawa ummi take bata ba dangane da aika aikan da DEENI yayi mata .
dan yanzu bbu inda bata takawa da kafafunta .
Wanda hatta kb ba'a barshi a baya ba wajen zuwa duba nablah .
Tare kayan dubiya daidai karfinshi .Ya Mika mata ledar dayazo mata dashi may ruwan yellow da ratsin baki baki ajiki .
'Ahankali' nablah Tasa hannuta ta karba hade dayi masa godiya jin dadi.
koda bata bude ledar ba idanunta sun gama gane mata abinda kB yazo mata dashi
,kankana ce da ayaba sai abarba a 'cikin ledar.
Yayinda hakan yayiwa nablah dadi Sosai a zuciyarta hakan km har 'cikin ranta taji kb ya birgeta matuka.
dan Haka ta sake sakin jikinta dashi sosa suna ta hirarsu 'cikin Nishadi da annashuwa .
'cikin Haka deeni ya dawo daga office on expected ya gansu tsaye abunsu hankali kwance suna sheka dariya yayinda kb ke tsaye da kodadiyar wandon Jeans da rigar polo tsab dashi .
Dan Shima gayen bbu laifi yana nashi kyau daidai gwargwado ..
sai dai ina ..kwata kwata Bai kamo kafar DEENI da komai