Author : Aisha Bagudu Category : Old Hausa Novels
bai sauka ba ki sanar da first lov ,a tsorace tace ta amsa masa da to...
yana fita ta bi bayansa da kallo cikin ranta tace wayyo zeenat na tausaya miki auren wannan maseefaffe .
,Sai kinyi hakuri da wannan budadden halin na shi .
gefen gadon takoma ta zauna tana sake jin tausayin zeenat din a ranta .
Sosai zeenat tayi bacci baita ta tashi ba.
Sai gaf da magariba.
ji da Maryam tayi jikin zeenat din bbu zafi ko daya .
yasa ta sanarwa da aunty zahra .
Su Aunty zahra suka sata tayi wanka da sallah .
tana zaune akan prayer mat "duk jikinta a mace taji sunce tunda jinkinta da sauki tashiyar akaita tayi sallama da Ummi.
fuskarta cike da tsoro ta dubi aunty zahra tace dan Allah aunty karku kai ni wani guri wlh bani da lfy ..
aunty zahra tace A'a kiyi hakuri yanzu za'a kai ki gidanki kya ji sauki a can.
tana kuka tana komai aka shiryata cikin wata geziner mai ruwan kasa ,Sai kamshi ke tashi ajikinta kai tsaye gurin ummi aka kaita ta mata nasiha mai ratsa jiki ,sannan takara da ce mata takasance may tsananin tsafta da girki domin sune manyan makamai dake kara karfin aure .
Sai km hakuri ,kiyi hakuri kiyi hakuri mamana da duk abinda zaki Gani.gidan aure bbu komai acikknsa Sai hakuri .
Km hakuri shine jigon zaman aure .
duk wata mata da kika ganta zaune gidan mijinta ,hakuri take yi
dan haka ki kula da kyau kinji mamana .
Zuciyar ummi ta tsinke tayi rauni Sai km hawaye shar shar......suka soma zuba , en'uwa ummi da suka zo daga india sukai taba hakuri suma sunyi mata tasu nasiha Sosai .
, ita dai zeenat bbu abinda ummi ta fada wanda bai shiga kunneta ba .
tare da kukan tausayin kanta .
duk sanda ta tuna yau , za'a kaita gidan deeni hankalinta ne ke sake tashi .kuka sosai take har da majina .
ganin irin kukan da zeenat din ke yi yasa ummi kiran deeni a waya .
Byn yan wasu yan mintina Sai gashi yashigo da sallama ,mutane dake zaune a dakin .
suka fita gabadayansu dan basu waje .
Ahankali yakaraso cikin dakin sosai, ya durkusawa gaban ummi yayi zaman dirshan har da tankwashe kafafunsa. ganin haka yasa itama zeenat tazamo " tayi irin zaman da yayi a gaban ummi" Sai dai ita zuciyarta da gangar jikinta cike suke da rauni.
badan namijin kokarin datakeyi ba da tune zuciyarta ta buga tsabar frigici.
Ummi tayi shr tare da zuba musu idanunta da suka gama canza kala saboda kukan datayi.
Tsawon lokaci tana zaune ta tasa su gaba tana kallonsu kafin daga baya tasoma magana
cikin sanyi muryata ta Kira " sunansa NASURUDEEN...... ahankali ya dago idanunshi yana duban umminsa dasu batare daya amsa ba .
Sai dai yadda takira sunanshi din ya girgiza zuciyarsa domin ya manta when last da yaji takira complete name dinshi haka .
Dan haka ya tattara dukkan hankalinsa da natsuwarsa gareta .
Cikin sanyi murya data sha kuka tace DEENi ga zeenat nan ta sake dawo gareka" a karo na biyu . Sai dai wannan karon yasha bamban da sauran lokuta .
'wanna karon ta dawo gareka ne da matsayi guda biyu ,kawarka km matarka .
zan ji matukar farinciki da kwanciyar hankali idan kuka hada kanku ,kuka zauna lfy.
, zeenat yarinya karama kayi hakuri daita" duk wani abinda ta maka wanda bai yi maka ba , ka sanar min .
Ni Zan fahimtar daita ta hanyar da zata gane .
Ban yarda da duka ko zagi da cin fuska ba .
Kuka zeenat din keyi har lokacin shi kansa ya tsausaya mata matuka
Ga mamakin DEENI Sai ya ga ummi itama ta sauko gabansu hawaye ne ke bin fuskarta wani nabin wani ,a rude deeni yasa hannushi yana share mata hawayen .
Cikin tsananin tashin hankali Yace dan Allah first lov ki daina zubda hawayenki haka , kiyi hakuri "zubda hawayenki bakaramin maseefa bane atattare dani " idan har yanzu bakya son aurena da zeenat ne wlh ashirye nake dana bar miki ita har abada .
Cikin kuka ummi ta girgiza masa kanta ba kukan komai nake ba DEENI facce na tsantsar farinciki .
Farinciki ne yamin yawa har yasani zubda su.
,ta janye garesu byn ta dauke hawayen idanunta.
kama hannun deeni dana zeenat tayi "ta hade su waje guda tare da daura nata hannu saman nasu .
Nagodewa Allah daya nuna min wannan rana may cike tarin farinciki mara misaltuwa , zeenat ga deeni nan nabaki shi amana har abada banida kowa Sai shi.
ki zauna lfy dashi cikin amana "deeni kaima ga amanar zeenat nan naba matukar ka cuceta "ban bazaka ji dadina ba. Dan Allah Ku kula da junanku .
Ku rike min amanar junanku " ku kadai gareni byn Allah banida kowa Sai ku.
abinda tata fada kennan tana sake hade" hannuwansu waje daya .
Duk yadda yaso daurewa zuciyar kasawa yayi sakamakon ,kaunar zeenat din da yake hangowa karara a cikin idanun umminsa.
bai so zeenat din taga kasawarsa " dan haka ya kife kansa kan hannun umminsa ya sumbata cikin dabara ya goge kwallar idanunshi. zuciyarsa ke kwabarsa akan alkawarin da umminsa ke so ya daukar mata " shi kadai yasan abinda ke damun zuciyarsa , aranshi ya dinga ayyana abubuwa masu tarin yawa"anya kuwa zai iya daukar alkawarin nan ....
jikinsa yayi masa nauyi tausayin ummin ya sake mamaye zuciyarsa. muryasa a sanyaye yace ummi ki kwantar da hankalinki inshallahu bbu abinda zai faru zan riketa amana yayinda a cikin zuciyarsa yake sauya kudirin ,ma,anar na karba dan kada Allah ya tuhumeshi gobe kiyama.
Yayinda ta kasa km hannuta dake cikin nashi yake ta murzawa ahankali cikin wani irin salo da yake sa tsagar jikinta tashi .
saboda nata hannu na kife ne cikin nashi tafin hannun.
gabadaya jikinta yayi tsanyi yasoma rawa rawa "dan samun saukin hanyar tsira da son cire hannuta cikin nashi" yasa tayi saurin cewa na karba alkwarin ummi inshallahu ni dai addu'arki kawai nafi bukata "
.cikin sanyi ya sakar mata hannu ..
Allah sarki ummi wani irin farinciki ne gyaraye da tsantsar kaunar ya mamaye zuciyarta . murmushin jin dadi ta dinga yi .sannan ta mikar da zeenat din tsaye ta rungume ajikinta . Tace Mamana ina miki addu'ar km bazan gushe wajen yi muku addu'a ba Allah ya muku albarka ,ya azurtaku da ya'ya masu albarka.
Da kyar su aunty zahra suka rikota sakamakon rukunkume ummi da zeenat din tayi .
sun fito tsakar gidan dake cike da mutane .
Wanda ,Yawancin duk en'uwa ummi ne da kawayenta.
Kai tsaye gidan mahaifinta aka kaita shima nasiha may tsara jiki yayi mata sosai da nuna mata tayi hakuri ta kula da mijinta , tamkar yadda mahaifiyarta tayi. yace naji dadi kwarai da deeni yakasance miji agareki,ina muku fatan alkhari .
Ina da yakini deeni zai rike min ke da amana .'
da baki duk wata kulawar da ta dace.
Ahankali take cigaba da kukanta.. aranta kuwa cewa tayi uhmmmm.
abba bakasan asalin halin deeni bane .
shiya ka fadi haka.
,halinshi na zahiri kawai kasani bakasan na baniba.
yace ta daina kuka duk abinda take da bukata karta zamo may rokon miji ta tmbye shi zai mata .
,har gidan big dady Sai da aka kaita agurguje suka dawo gidan kafin motar daukar amarya tazo.
may gyaran amarya ce ta sake mata sabon gyara na musamman zeenat din ta sake fitowa fes abinta .
Sai sheki take zubawa ga wani irin kamshi na musamman dake tashi ajikinta .
Duk da cikin estate din zata zauna hakan bai hana motocin abokan deeni dana fk cika kofar gidan ummi ba .
Dan daukar amare .
Shemah aka soma saukewa , sannan zeenat aunty zahra ,ke rike da hannuta fuskarta rufe cikin mayafi" har cikin gidan ta umarceta da tashiga da kafar" dama tare da yin Bismillah " tayi kmr yadda aunty'n tace.
sannu ahankali har suka iso dakinta ta zaunar daita akan gado.
nan da nan mutane suka cika gidan dan ganin dakin amarya .
ahankali zeenat ta dan bude idanunta da suke rufe " tana kallon irin dukiyar da Ummi ta narka mata a daki wanda take jin ko mahaifiyarta ce a raye .
bazata iya mata kwatankwacin haka ba , dan ma tsayawa bada labarin irin kayan da Ummi ta zuba mata a dakin ma bata lokaci ne ..
Zaune dake a gefen laulausar zanin gadonta ta cure waje daya sakamakon tsaron daya cika . Ahankali ta kai idanunta kan agogon dake manne da bangon dakin" Karfe goma shada ta buga daidai"atsorace ta saki ajiyar zuciya saboda wani sabon tsoro dataji yana kawo mata ziyara.
A ranta tace kar dai deeni barinni zaiyi in kwana ni kadai.
aiko idan haka ta kasance da nashiga uku dan a gaskiya bazan iya kwanta ni daya acikin gidan ba .
Yan kawota basu minti goma da tafiya ba.
taji saukar yayyafi sama sama wanda ya hadasawa yanayin garin yin tsanyi hade da kamshin kasa.
" ruwa bai yi yawa ba haka nan yayyenfin bai tsaya ba.
Kusan tun lokacin da suka tafi suka barta anan take zaune bata ko motsa ba Sai yanzu datayi tunanin deeni na iya barinta ta kwana ita kada . Hakan yasa ta Mike cikin tsoro ta kulle kofarta ta dawo ta zauna ,zamanta ke da wuya .
Tasoma jiyo Hayaniyar muryoyin maza daban daban" a cika gidan hakan yasa taji tsinkewar zuciya .Tare da faduwar gaba da .
hankali ta runtse idanunta tana jin yadda zuciyarta ke dukan uku uku kmr zatayi tsalle ta fito waje .
Deeni tsaye a parlour'n yayi babbake tare da dakatar da abonkansa .
yace to to....Nagode sosai da kulawarku.
rakiyar ta tsaya iya nan..
ba Sai kunshiga ba.
fahad ne yayi murmushi sannan Yace ko baka fada ba ma anan zamu tsaya.
,muma bashiga zamuyi ba .
,dan an dade da daina wannan .
Shr tayi tare da kamkame jikinta waje daya tsoro ne ke sake kawo mata ziyara .
tun tana jiyo hayaniryasu sama sama har tadaina taji dif...alamun basa cikin gidan sun fice .
Juyawa suka sake yi tare ya raka su , fahad na ta mishi tsiya iri iri
Cikin sauri sauri "gudu gudu yashigo parlour sbd ruwan daya sake yin karfi duk ya jike masa farin yadin dake jikinsa .
Ya tsaya kulle koina .
Ahankali ya murda handle din kofar dakinta yajita a kulle .
Ganin alaum murda kofa yasa ta sake mikewa tayi taje ta bude masa .
Tana may sunkuyar da kanta kasa .
.cikin sanyi jiki ya shigo dakin tare da rungumeta tsam tsam ajikinsa da hannushi daya "sannan ya ajiye tarin ledodin dake hannushi kamshin dake dakin kawai ya isa yasa kagane rana ce ta musamman....
MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 31-32
Wani irin shock taji ajikinta " lokacin da shaki mayataccen kamshi turarensa , take jikinta ya dauki kirma.
Zuciyarta ta tsaya cak ta daina aiki wani lokacin kafin daga baya tacigaba da bugawa da sauri da sauri "mamaki da fargaba ne suka taru suka lullube ta ,wai itace yau rungume akirjin Yaya DEENI" abinda ta dade tana mafarkin samu kennan.
dan haka ta sake lafewa ajikinsa' tare da kai hancinta tsaitin dayafi kamshi ajikinsa . muryata a sanyaye tayi masa sannu da zuwa tare da lumshe idanunta.
, sake rungumeta yayi ajikinsa tsam tamkar wacce za'a kwace masa ita, sannan ya amsa da yauwa tana makale a jikinsa ya kulle dakin.
Taba zaci zai amsa mata ba dan ta sake narke masa .
Ahankali yasoma takowa zuwa kan lullausar center rough dinsu .
ya zauna daita yana sauke ajiyar zuciya sosai take mamakin hali irin nashi
"tamkar ba shi ne wannan maseefaffen mutumin da kallo daya idan yayi maka" ya isa ya tarwatsa zuciyar duk wanda akawa shi.
,hannushi duka yasa ya cire mayafin dake lullube da jikinta "tare da zuba mata sexy eyez dinshi.
,kamshin jikinta da wanda ke gyaraye da dakin ke sake tsuma zuciyarsa.
,duk da bai tsananin sonta , Amman hakan bai hana shi jin mutuwar da ilahirin jikinsa yayi ba .
gabadaya jikinsa bbu inda bai dauki sauyi na musamman ba .
A baki ya dinga bata kazar daya shigo daita tare da madarar holandia.
cike take da fargaba da tsoro Amman haka tayi ta sha har Sai da yaga kmr zatayi amai ,sannan ya dakata .
Yace kinkoshi ? A tsorace tace eh ...
sallah sukayi byn yagama ciyar daita ,inda ya dafa kanta yayi mata addu'a ,bai bata lokaci ba gurin aiwatar da ibadar aure .
Narke mata yayi ajiki" wasu abubuwa yasoma yi mata tare da cire mata kayan jikinta, gabadaya wasanninsa sunyi mata nauyi .
Atsorace tasoma rokonsa akan yayi hakuri ya barta "maimakon ya barta kmr yadda take rokonsa Amman ina ji yayi tamkar wata sarewa take busa masa .
Cikin sanyi ya dauki hanyarsa ,shi kansa bai yi mamakin jin kofarta a kulle ba" sakamakon sanin da yayi ita din tarbiyar umminsa ce , sosai yake bi daita ta yadda yake so .
Bakaramin wahala tasha a daren farkonta ba. domin duk wata wahala da haushin abubuwa da Ummi Ta dinga masa akanta lokacin ,dayace ita zai aura .
Say ,daya fanshe abinsa sannan ya dawo yana tausaya mata.
Dan shi kansa yasan bai saisaita kansa ba.
shi da kanshi ya taimaka mata ta gyara jikinta basu jima da kwanciya ba, suka ji kiran sallah a masallaci dake cikin gidan .
, ya Mike sanye da jallabiya ya tafi masallaci ita km tayi tata sallar anan .
Taso ta kwanta kwarai tayi bacci Amman sanin halinsa yasa tashiga kitchen dan hada masa breakfast .
Koda daya dawo ma tsammaninsa zai sameta kwance dan yasan ta ji jiki sosai ahannunshi.
Amman Sai yaganta a kitchen .
" tsaye yake a bakin kofar kitchen din hannuwanshi duka rungume a saman kirjinsa kallonta hade da ganin jarumtarta dan bako wace macee zata iya aiwatar da wani abu a yadda yabi daita .
zeenat taji motsin shigowar mutun ,hakan ya tabbatar mata da mijinta ne ya dawo. gabadaya kamshinnsa ne ya gyaraye kitchen din .
karamin murmushi tayi wanda ita kanta batasan dalilin fitowarsa ba.
,jin shr shr bai karaso ba har lokacin yasa taji kmr ta juyo dan tabbatar da yana tsaye ne ko wuce daki .
say day tana tsoro ta dago su hada ido.
dolenta ta hakura sbd yadda taji bugun zuciyar ya canza.
, har lokacin bayanta yake kallo ,ya tattara hankalinsa da idanunshi a kanta tsaye tana kokarin hada musu breakfast .
lip's dinshi na kasa yakamo yana cizawa sannu sannu .
ajiyar zuciya yasaki sannan ahankali yafara takowa zuwa inda take yayinda still idanunshi ke yawo akanta har yakaraso gareta .
Tana cikin tunanin taji ya rungumeta" ta bayanta tsam yana shinshina wuyanta .wani irin faduwar gaba taji zuciyarta tasoma rawa hannunta yakamo cikin ya hade danashi ahankali yasoma murzawa shi kansa bai san sanda ya dinga lumlumshe idanuwansa ba" dan jin lallausan hannun dayake rike dashi.
,da sauri ya bude rikitattun idanunsa dan tabbatar da hannun yake rike dashi .
ganin da ya yi tabbas dat hannuta matarsa ne yasa yakai bakinsa cikin tsakiyar hannuta ya sumbata .wani irin kamshin jikinta ne ya dinga kawowa hannninsa farmaki ya kasa dauke bakinsa daga tsakiyar hannuta sbd yadda yake jin taushin hannu.
yayinda gabadaya jikin zeenat ke amsar sakon da Denni ke aiko mata domin kowace gaba ta jikinta a mace take murus .
jikinta na rawa ta gaishe shi .
ya amsa kawai batare da Yace komai ba .
, tswon lokacin yana rike da hannuta yana cigaba da murzawa ,jin baida niyyar sakar mata hannu ga wani shauki dake seculating din jikinta.
cikin sanyi tasoma kokarin zame hannunta daga cikin nasa.
haka ne yayi sanadiyar juyo daita gareshi da yayi suna facing juna.,
tare dazagaye kugunta da hannushi duka.
cikin wata irin kasalliyar muryarsa may maseefar sanyi da dadin sauraron.
" Yace bacci yakamata ace kina yi.
"buy dis time ,ba wai abinci ba.
, hakan da yayi ne yasa ta zuba masa idanunta.sosai take kallon bahagon mijin nata" dan ra,ayin .
wani irin kyau na musamman taga ya sake yi mata.
,azuciyarta ta dinga furta kalmar alhamdulilllahi alhamdulilllahi..
shima ita din yake kallo kwayar idanunsu cikin na juna suke kallon junansu .
Ahankali ta , lumshe idanunta tare da marairaice murya tace bbu komai" Ai zan iya. idan ka fita say na kwanta .
Murmushin gefen baki yayi wanda dashi da bbu duk daya. Km hakan na sake fidda ainihin kyaunsa , Hannushi ke yawo a kugunta yana mammatsa mata tsantsar jiki sannan "Yace waya ce miki fita zanyi yau ?
ahankali ta girgiza masa kai "
Yace ko so kike mamanki tace tun yanzu nasoma sakaci da diyarta , girgiza kai ta sakeyi can km tayi sauri tace A'a Yace ok muje ki kwanta ki huta " first lov zata