Author : Nil Category : Romantic Hausa Novels
babu ta inda mutum zece min abina yay kama dana ɓera duba da yadda yake acike tam tsam kamar ze tsagamin kirjina gashi a tsaye yake babu ta inda ya ranƙwafa.
Irinsa ake cewa mai ƙasan tasa amman shine wannan mai fuska kamar ta tumatur ɗin ze wani cemin mai kirji kamar na ɓera.
Cikin banɗakin umma na shiga ruwa mai zafi na haɗa tare da ƙarasa zame zanin jikin nawa na soma wanka.
Fatar jikina ruwa baya tsayawa akanta sabida yadda take sheƙi kamar ta tarwaɗa gami da santsi ni kaina jin dadin yadda fatar jikin nawa tayi nake.
Ina gama wankan na fito na saka towel na goge jikina dashi sannan na dauki man shafawa na soma shafawa kwalli na zizara tare da fita waje.
Ɗakinmu na koma na ɗauko doguwar riga na saka sannan na kuma komawa ɗakin umma tsayawa nai agaban madubi ina duba zubi da tsarin halitta ta tare da godewa, sarki buwayi gagara misali.
Babu laifi ni dai baza,a sakani ajerin mata masu tsahoba amman kuma bana daga cikin jerin gajeru ina da ƙiba dai dai misali wadda tabi jikina ta murjeni.
Kirjina acike yake sosai sannan kuma.mazaunai na suma suna da cika dai dai misali.
Ni baƙa ce sosai domin bani da haske kona misali.
Ina da idanu manya masu haske sannnan hancina ba dogo bane bakina yana da ɗan tudu irin na tsiwa da rashin kunya.
Ina da cikar gashin ka babu laifi danni ba ƙwaƙwido bace ba.
Sam bana kama dasu ummi ni bamma san kamannin wa nayo agidanmu ba gwarama baƙar fatar wannan ta abbanmu ce.
Amman kyau kam su ummi duk sun fini musamman ma amira wadda takasance kamar jinin larabawa.
Haka xalika su hanif dasu ummi duk fararene nice kaɗai baƙa.
Shiyasa idan ya hydar namin ba,a har kuka nake.
Dan shikam narasa wannan tsananin kyau irin nasa wanda idan ina kallonsa har raina kyan kowa nake.Aɓangaren hali kuwa zance ni batula bani da ɗaukar raini sannan kuma bani da hakuri ina da ƙiwar aiki gani da son jiki amman ina da raunin zuciya gami da shagwaɓa, ina da son ƴan uwana da mahaifiyata sannan ina da riƙon abu ban fiye mantuwaba shiyasa duk abin da momy taiwa umma yake kaina ban manta ko guda ba.
Umma data shigo yanzu itace ta katsemin tunanina tare da cewa.
"Maza kije part ɗin yayanku ki gyara musu shi dan abbanku yace su taho nan kada su kuma kwana a hotel ɗinnan kafin goven ku wuce can ɗin.......!!!
*34 - 35*
Tura bakina nayi gaba tare da ƙara danno shi sosai kamar cokali.
Sannan na sunkuyar da kaina ƙasa batare dana cewa umma kanzil ba.
"Jaririya magana fa nike maki"!!.
Umma ta faɗa tana kallona.
Banyi maganaba amman zuciyana kamar ze faso waje haka yake beating.
"Nace kije part ɗin ɗan'uwanki ki masu gyara anjima kaɗan zasu shigo nan, su kwana kafin gobe ku wuce".
Kicin-kicin nayi da fuskata kamar zan haɗiyi zuciyana baki ɗaya sannan nace.
"Haba ummah yanzu tsakani da girman ALLAH kosu amira baza,a saka gyaran part ɗin ba seni, haba umma ni bayana ciwo yake min".
Salati umma ta saki tare da kallona cikin tsananin ɓacin rai.
"Batula dan ubanki nike maki magana kina bani amsa any how?".
"Haka nai maki tarbiya, yoko wuta nace kishiga dan ubanki bazaki shigaba bare gyaran ɗaki".
Ta ƙarasa maganar cikin tsananin ɓacin ran da bantaɓa tunanin umma nada shiba.
Tura baki nai gaba tare da kokarin futa daga ɗakin.
Kafin ma nakai bakin kofa sejin saukar wayar caza nai a gadon bayana kota ina.
Cikin wani irin furgici na juyo na cakumeta ina sakin ihu!
"Umma zan gyara dan ALLAH kiyi hakuri wallahi bazan ƙara ba".
Babu ji babu gani take faman lafta min wayar ajikina.
"Dan ubanki gwara na illataki waya gaya miki har da ɗan dazan haifa ya kawomin raini watakan dan kinga ina barinki shine xaki fi ƙarfina ko".
Tafaɗi hakan gami da sake kawomin wani dukan a dai dai saitin idona.
Da sauri na kuma zunduma ihun dayayi dai dai da lokacin da wayar ta caki idona.
"Wayyo abba wayyo! amira ummi kuxo wallahi umma kin fasamin idona zan gyara! zan gyara wayyo ALLAH nah".!
Fusgo hannuna tayi tare da turani cikin ɗakin sosai ta saka ƙafarta a zuciye ta turo kofar da ƙarfi ta rufeta.
"Wallahi yau sena cire miki fatar jikinki da duka, yaushe zakiyi hankali har nace kije ɗakin mijinki ki gyara masa kimin musu dan gidanku".
Umma takai maganar tana jefani gefe.
"Wallahi zanje na gyara nifa ba wani abu nace maki ba dan ALLAH kiyi hakuri umma na tuba dan girman ALLAH kimin hakuri baxan kuma ba".
"Kima kuma mana aike naga magana bata maki aiki se duka".
Ta kai maganar tana kara bani wata abayana, cikin sauri nai zullo tare da kokarin futa waje.
Ina ihu mai ƙarfi na neman taimakon na waje.
A tsakar gida kam duk su ummi sun tsaya cirko-cirko suna jin ihun batula amman tsananin tsoro ya hanasu ƙara sawa cikin ɗakin.
Gashi kuma abba baya gida bare ya shiga.
Da sauri ummi ta ɗauko waya zata kira anty zee duk jikinta rawa yake abinka da ɗan uwa se ALLAH.
Sun san tunda yau umma ta saka hannu ta doki yayar tasu tabbas batula tayi laifine domin ita umma sam duka baya daga cikin tsarinta ko laifi sukai sedai tai masu faɗa badai duka ba.
Cikin sauri ummi take laluban wayar anty zee zata gaya mata kozata kira umma ta bata haƙuri sedai kuma kash!
Wayar taƙi shiga sam gaya nan kuma a ɗaki umma tana ta faman laftar batula kamar babu gobe......
Wani irin masifaffan mayen ƙamshine ya karaɗe tsakar gidan nasu tun kafin mai ƙamshin ya kawo kai ya shigo kafin daga bisani.
Muryar Aliyu ta karaɗe cikin gidan cikin tsadaddiyar muryarsa.
Bayansa maryam ce ɗauke da troly medium size a hannunta tana faman sakin hararar takaicin zuwansu gidan wanda seda akai ƴar tsama da ita dashi kafin ta yarda ta biyosa.
Sanye ike da wani yadin tisue mai ruwan madara jikin yadin gida-gida ne kamar gidan sugar......
Se agogon zallar azurfa dake ɗaure a tsintsiyar hannunshi kansa babu hula se sumar sa daya bari a kwance.
Daga cikin jikinsa kana iya hango farar Vest ɗin daya saka aciki, se bakin takalmi daya saka wanda daga samanshi yayi machine da kayan jikin nasa.
Kallo ɗaya tak! zakama hydar ya shiga xuciyarka sabida yadda yayi masifaffan kyau na amutu.
Cikin sauri ummi amira hanif amir suka xube a ƙasa.
"Ya Hydar barka da shigowa ya rana?"
Faɗaɗa far'arsa yayi tare da cewa.
"Lafiya"
Bai kuma cewa komai ba yana kokarin shiga falon umma.
"Anty maryam ina wuni?"
Wata banzar harara ta sakar masu tare da bin bayan mijinta.
Daman ita ummi batai gigin gaida anty maryam ɗinba sema bin bayan hydar datayi.
"Yaya dan ALLAH ka shiga ka ƙwaci anty a hannun umma wallahi tun ɗazu take dukanta".
Tsayawa yayi cakk tare da lumshe manyan idanunsa batare daya ce komaiba.
Kamar daga sama yace.
"Hala rashin kunya taiwa Umma dai?"
Yafaɗa yana mai tsare ummi da manyan idanunsa waɗan da nan danan suka bata tsoro tafara rawar murya.
"Umm! umm! nidai naji kamar umma tana mata maganar taje tai maka gyaran part ne to banji mitace ba na daiji tana ihu umma ta fasa mata idanunta".
Ta ƙarasa faɗa tana ƙifta idanunta.
Ɗan tsayawa yayi yana kallon ummi yadda takeyi da baki kamar na batula ɗan murmushin gefen baki ya saki kafin yace.
"Good maganin marar kunya kenan".
Yafaɗa yana kai kansa cikin falon tare da jinjina ƙiyayyarta garesa watakan data gyara masa wajan zama gwara an duketa.
Tun kafin yakai ga shiga center ɗakin yaji ihunta yana neman saka masa toshewar kunne.
Cikin sassarfa ya nufi ainihin bedroom ɗin umma turawa ɗaya ƙofar ta buɗe.
Hango umma yayi ta naɗe hannu tana faman jibgar batula.
Lumshe idanunsa yayi kaɗan tare da ƙarasawa gaban umma.
Ya tsaya yana sake jin wani irin yanayi mai wuyar misaltawa acikin xuciyarsa.
Tsintar muryarsa umma tayi yana cewa.
"Umma ai hakuri baxata kuma ba".
Da sauri nima na juyo idona ina kallonsa fuskata duk ta jiƙe da hawaye.
"Barni da ita Aliyu wallahi bata da mutunci yarinyar nan"
Tafaɗa zata kuma kawomin wani dukan.
Babu kunya nai taku ɗaya biyu segani akan kirjinsa na wani rungumesa ƙam kamar zan tsagasa biyu.
"Dan ALLAH yaya kace mata tayi hakuri zanfa gyara".
Nafaɗa ina sake cusa kaina a tsakanin kirjinsa.
Gabaki ɗaya na jiƙa masa gaban rigarsa da ruwan hawayena.
Shikam anasa ɓangaren cikin azama ya ɗan janyeni daga jikin nasa jin wani shegen felling ya kamasa.
Lumshe idanunsa yayi hannunshi dafe a saman kaina.
"Umma kiyi hakuri" ya faɗa yana ɗan cije lip's ɗinsa kaɗan.
Dasauri umma ta yada wayar hannunta zuciyarta fal mamakin rashin kunyar batula.
"Wallahi kima sakeshi kije ki gyara musu ɗaki dan bazanyi kaffara ba"
Tana.gama faɗin haka ta fuce tabarmu......!!
*36 - 37*
Shasheƙar kuka nake ajikinsa ina ƙara cusa fuskata a kirjinsa ina shaƙar wani shu'umin ƙamshi daya kusan zautar dani.
Munkai kusan minti biyar a haka kafin naji saukar hannunshi akan ƙuguna.
Da sauri nai wani zullo tare da ja da baya kaɗan ina faman tura bakina gaba.
Batare kuma dana ce mashi komai ba,taku ɗaya biyu ya ɗan biyoni kaɗan yana ƙara kawo hannunshi jikina da sauri naja baya tare da maƙurewa ajikin bango jikina yana rawa.
Hucin numfashinsa ne yake saukar min akan fuskata sabida yadda kusancin mu ya daɗu dana junanmu.
Sosai nakejin yadda idanunsa ke yawo akan fuskata.
Ƙara runtse idanuna nayi ina faman sakin ajiyar zuciya cikin kirjina kuma yana bada wani irin sauti mai fitar amo!.
Ƙara matsoni yayi sosai har jikinmu na gugar na juna.
Cikin wata iriyar fisgar murya wadda seda yayi da gaske kafin ya fisgeta sannan naji yace.
"Buɗe idanunki ki kalleni mara kunya".
"Wallahi idan na kuma magana sena ɓallaki anan wurin".
Yafaɗa da ɗan sautin faɗa-faɗa kaɗan.
Da ƙyar na fara buɗe idanuna kaɗan kaɗan ina saukesu akan fuskarsa.
Wani irin kyau naga yayi min mai haɗe da mugun ƙwarjini na fitar hankali.
Da sauri na kuma mayar da idanuna na kulle gam harda saka hannuna guda biyu na rufe fuskata dasu ina sakin wani irin kuka wanda na rasa na miye ne.
Silalewa nai tare da zama a ƙasan tiles daɓas ina cigaba da kukana.
Ban tsinke da lamarinsa ba se da naga shima ya biyoni ƙasan amman shi tsugunnawa yayi irin na ƴan ƙwallon ƙafa yana ƙara bin fuskata da wani irin shu'umin kallo dana rasa na miye.
Ta cikin tafin hanuna nake kallon yadda yake watsa min wata iriyar harara tare da wani irin kallo kona miye oho?
"Fatie!".
Naji ya kirawo sunana a ɗan tsawace kaɗan.
Baijira mi zance ba ya ɗora da.
"Ni ba sa,an wasanki bane ina jan kunnenki da kishiga hankalin ki kitattare duk wannan daƙiƙancin naki wuri ɗaya idan ba haka ba ko hmm ya ƙarasa yana ƙwafa!!.
Da mugun tsoro na ɗago kaina a karo na farko dana kalleshi tare da sabga mashi harara nima tare da mayar da kaina ƙasa ina cigaba da kukana.
"To waini yaya dole ne auren a fasa tafiyar dani mana dan ALLAH kabarni anan in shiga fce idan na gama na tafi can ɗin kafin nan na ƙara girma ma".
Da kallo naga ya bini tare da kauda kansa gefe yawani cije baki wanda naga kamar al,adarsa ce hakan tare da sakin wani shegen murmushi.
Hannunsa naga ya ɗaga da sauri naja nakuma raɓewa jikin bango duk tunanina taɓani zeyi senaga ashe akan sumar kansa ze ɗora.
Ɗorasa yayi yana shafa sumar kansa kaɗan-kaɗan.
"Fatie!".
"Ke a tunaninki wani abun zaki ƙareni dashi har yasa na karɓi auranki?".
Wani murmushin ya kuma saki mai futar sauti tare da cewa.
"Keba tsarata bace bare na nuna miki true colour ɗina, but amman ki saka aranki bakin rijiya ba wajan wasan yara bane ba nonsense kawai!.
Yafaɗa yana miƙewa daga tsugunnon daya yayi agabana.
Ɗan ranƙwaɓowa ya kumayi gabana kaɗan har yana huromin hucin bakinsa mai ƙamshin mint.
Saka hannunsa yayi ya tallemin bakina kaɗan.
Wani ihu na saka na shagwaɓa tare da ƙara matsawa jikin bango ina sosa bakina da yatsun hannuna hawaye na shatata kamar famfo a idanuna.
"Banza mayyar maza".
Na tsinci muryarsa ta daki dodon kunnena.
Da sauri na ɗago ina kallonsa tare da jin wani irin takaici acikin zuciyata.
"Kima aje wannan jarabar taki niba sa,anki bane ba.kuma ki sani dik wannan kwandon balagar taki ni ALIYU bazan ɗaukaba kisan yadda zaki ki aje rashin kunyarki idan ba haka ba kullum zan doke wannan banzan bakin nakine".
Yana gama faɗan haka ya fice yabarni da shu'umin ƙamshinsa manne akan hancina.
Tun kafin inga ya ɓace daga ɗakin na saka kuka mai sauti!.
"Ni wallahi bazan bi mugu ba kuma ALLAH seya saka min".
Cikin sauri nakai maganar tare da shigewa cikin Cavet ɗin umma na buya ina zaro ido waje.
Murmushi ya saki akan fuskarsa tare da nufar falon umma batare daya jiyo ya kalleta ba har yanzu yasan tana da kuruciya ganinsa ya tsaya biye mata se girmansa ya zube abinda baya fatansa kenan daga gurinta har abada.
Tun kafin ma ya kai ga zama maryam take aiko masa da wani irin kallon tuhuma mai tattare da zargi kala-kala acikinsa.
Dayake shiɗin namijin duniyane ko takanta baibi ba haka ya zauna yana mai dafe manhood ɗinsa jin reaction ɗinsa na neman sauyawa.
Cikin haka abba ya shigo da sauri ya risina yana gaisar da abba amman itakam maryam seda ya maka mata harara sannan ta gaida abba tana mai jin wata irin tsanar kowa na gidan.
Cikin minti kaɗan Su ummi suka cika musu gabansu da kayan abinci kala kala wanda umma ta sarrafa musu.
Sauko da jikinsa yayi zuwa ƙasan carpet bayan abba ya basu waje su ɗan ci abinci kafin a gyara musu part ɗin nasu.
Tea ya haɗa batare daya saka madarar dake gabansa ba, da zafinsa yake kaiwa cikin bakinsa har wani lumshe idanu yake jin yadda jikinsa yake wani irin mutuwa. bakaramin dadin tean yajiba sabida daman idan yana cikin wannan situation ɗin tea ko coffee kaɗai ne ke ɗan basa realief.
Yakai kusan minti biyar yana shan tea ɗin sannan ya kammala ya aje cup ɗin a gefensa batare daya kula tulin kayan abincin dake gabansa ba.
Ɗora kansa yayi akan kujera yana jin sa a takure.
Ko kallon maryam baiyi ba bare yace mata ta sakko ta karya ai cikinta ne idan taga dama taci baze mata dole ba.
Ganin babu sarki se ALLAH yasa maryam saukowa babu kunya ta fara zuba abincin har tana haɗiyar miyau babu ji babu gani take kai loma ko spoon bata saka ba abinka gamai juna biyu.
Seda ta gama tsaff sannan ta hau kokarin hawa kujera ta zauna.
"Malama ki tattare masu kayansu ki fitar mana".
Taji muryarsa ta daki kunnenta ganin babu alamun wasa atare dashine yasa ta haɗe kayan tafitar zuwa kicin tana tafe tana gunguni.
Ko kallon umma wadda take mata sannu bataiba haka ta dire kayan har tana fasa musu filet.
Tsaki ummi taja tare da bar mata kicin ɗin tana maijin tsananin haushinta.
Daman can ita ummi bata son matar nan bare kuma yanzu datake jin kishin yayarta a wajanta.
Da mamaki maryam tabar kicin ɗin har ta koma wurin Hydar dik jikinta babu daɗi.
Zama tayi tare da kallonsa.
"Beby ya kamata fa muɗan shiga can ɗin wallahi am not comfortable anan wajan".
Tafaɗa tana kallonsa taji mi zece mata.
"Ai nan ma wajene ba daji ba".
Taji muryarsa ya bata amsa idanunsa a lumshe kamar mai bacci.
Duk da shima ɗin baijin gamsuwar zaman falon umma yafison ya ga ya keɓe da ita, amman danya nuna mata mahimmancin gidan kawun nasa yasa yabata amsar haka.
"ALLAH ya baka haƙuri".
Tafaɗa tana mayar da fushinta cikin ranta babu yadda ta iya haka ta mayarda hankalinta ga kallon t.v'n dole dik tana jin babu daɗi.
Falon tsitt ya ɗauka kowa yana saƙa abu acikin ransa.
Shi anasa ɓangaren yana jin yadda abarsa take harbawa babu abinda yake buƙata kamar yaji ɗumin mace ajikinsa wannan dalili yasa ko idanunsa ya gaza buɗewa.
Itakam maryam ta cika tam kamar zata fashe dan tsananin haushin yadda ya watsar da ita amman tana tsoron masa magana yanzu ya yarfata.
Sallamar umma ce ta katsewa ko wannensu tunanin shi.
Amsa mata maryam tayi ganin yadda ya ɗago ya maka mata harara da jan idanunsa waɗanda tsananin buƙata ya mayar dasu hakan.
Ɗaki umma ta nufa tare da tsayawa a gaban batula.
Cikin sauri na miƙe ina kallon ta tare da saka hannu na toshe bakina sabida daman kuka nakeyi.
"Mina ce makine batula?".
Cewar umma tana zafgan harara.
"Umma yanzu daman zanje na gyarafa idona kemin zafi".
Nafaɗa tare da saurin miƙewa nabar ɗakin gudun kada ta kawon maka.
Dashi na fara cin karo zaune akan carpet yawani miƙe mana ƙafa kamar falonsa kansa jingine ajikin kujera komai yake ahakan oho?
Kafin kuma naga anty maryam ta juyo tana haɗa ido dani ta kauda kanta tana jan tsaki.
Nima tsakin naja tare da maka mata harara da jan idona wanda ya kumbura sosai sabida dukan da umma taimin ɗazu.
Na wuce cikin fushi nabar falon ko takan matsiyaciya banbi ba.
Duk abinda sukai yana kallon ko wacce ta wutsiyar idanunsa tare da mamakin tsaurin idon batula kuma seya taka mata burki dan matarsa ba sa,arta bace ba ƙwafa yayi wadda ko maryam ɗin bata jita ba tare da mayar da idanunsa ya lumshe.....!
*38 - 39*
Kai tsaye ɗakinmu na koma seda na tube rigar jikina sabida nasan ɗakin nashi yayi ƙura kada na ɓata kayana masu kyau.
Wata jar t.shirt ɗina na ɗauko mai hannun Vest tare da gajeran wandon jeans ɗin hanif.
Dan masifa da ƙyar na tusa wandon ajikina sabida yadda ya matseni ina gama sakawa na fita waje da ummi naci karo tana ɗebe kwanukan wanke-wanke.
Dariya ta saki tana nuna ni "oh yau menake gani anty wlh kamar iyamura jibi bom-bom ɗinki kamar doya".
Tafaɗa tana toshe bakinta wata uwar harara na zabga mata tare da nufar part ɗin ya hydar seda na dauki kayan gyaran danake buƙata sannan na ƙarasa cikin falon nasa.
Bawani dattin kirki se ƴar ƙura da yayi kaɗan.
Ina gama gyara masa bedroom na shiga toilet na wankesa tas sannan na fito falo shima na karkaɗe dattin kan kujerun sannan na sharo carpet ɗin, ruwa na zuba a bokket na tsoma mopa na hau yin moping.
Hatta ga t.v stand seda na goge tass sannan na ƙara kaɗe ko ina da ina na wajan yayimin yadda nakeso
Turare ne kawai ban saka ba lokacin dana gama na ɗaga idanuna na kalli a gogon ɗakin ƙarfe uku saura cikin gajiya na miƙa hannuna alamun miƙa sannan na ɗauki kayan gyaran nai waje.
Abakin rariya na zubar da ruwan sannn nai cikin ainihin tsakar gidanmu.
Adai dai saitin ɗakinmu ina kokarin shiga ciki.
Mukaci karo dashi ya dawo daga masallaci danga hannun rigarsa nan a nannaɗe.
Cikin sauri nai ɗaki aguje ganin wani kallo daya aikomin na zakici ubanki.
Faɗawa kan