Author : Nil Category : Romantic Hausa Novels
danni wannan masifar ta saka komai ya tsayamin akaina" nakai maganar cikin kuka!
Rubuce rubuce yay sannan ya dubi br wada "ko lauyan waɗanda ake qara yana da magana?" tsaye ya miqe "eh ina da ita, ina son kotu tabani dama domin ganawa da mahaifiyar wannan jaririya dakuma kakar jaririyar......!!
*94 - 95*
Cike da nutsuwa da kamala da haiba da tsari mai cike da birgewa mamy mahaifiyar maryam ta miqe tare da tsayar da maryam wadda take qoqarin nufar wajan shari,ar wadda mahaifin maryam ɗin ya takura mata akan setazo shine suka taho baki ɗayansu.
Gaban mai shari,a taje tai magana dashi a nutse sannan ya ɗan gyaɗa mata kanta.
Kallon kowa na kotun tai sannan ta soma magana.....cike da nutsuwa.
"Assalamu alaikum! tuni momy ta fara zare ido hatta maryam itama bayyanar mamy ya ɗaga mata hankali, haka zalika kowa na wajan yay tsit hatta ga alqalin ya zira mata ido yana kallonta.
"Sunana fatima musa nice mahaifiyar wannan yarinya wadda take zargin kishiyarta da kisan ƴarta wanda ni nina haifi maryam amman wallahi! tallahi banyarda da cewa kishiyarta ce tai wannan kisanba" sannan ta juya ga alqali "kayi haquri mai shari,a akan shishshigin danai amman ina son datse wannan masifar ne wadda tsananin tausayin wannan ƴar yarinyar yasa na fito gwara anyi ta qare kada aja da nisa.
Kowa zare ido yake yana kallon wannan wace irin uwace mai take qarya taɗauki gaskiya.
Sannan ta juyo ga maryam wadda jikinta ke faman rawa!
"Maryam! idan harni na haifeki na raineki na shayar dake ina son ki fito ki bayyanawa kotu gaskiyar wannan lamari nina haifeki nafi kowa sanin halinki maryam bakida gaskiya wallahi! ina son kiji tsoron ALLAH ki ɗauka nan duniyar ba madauwa ma bace ba akwai lahira sabida haka ki faɗi gaskiya idan kuma har baki faɗa ba tofa kisani ni fatima nidake ALLAH ya......dagudu taxo gabanta ta durqusa "na tuba mamy nabi ALLAH na biki wallahi tun a maganar fatima gareni jikina yay sanyi"
Gaban kotun ta fito ta tsaya "ya mai shari,a wallahi zan faɗi gaskiyata amman nima ina son kotu taimin adalci kona sami nutsuwar zuciyata" kowa kallon mamaki yake mata hatta ga momy wadda take tsaye kamar rodi!
"Tabbas mai shari,a naji tsoron ALLAH zan faɗi komai wallahi nina aje ƴata da gayya a falo dan naga shigowar fatima falon kuma na santa da tausayi shine nasan yadda nai na haɗa yadda ƴar zatai kuka dan fatima ta ɗauke sena zuba musu ruwan omo akan tiles mai santsi suka faɗi ni harga ALLAH nufina ƴar tawa ta ji ciwo nasan ALIYU da sonɗa wannan abin ze iya sakawa ya saki fatima sabida nafara hango qaunarta a idanunsa, wallahi bantaɓa kawowa ƴata zata mutuba.
Ganin sun faɗin nai amfani da momy mahaifiyar mijinta ganin bata qaunar fatima wanda kafin na fito har momy ta kira police sejin labari nai ƴata ta rasu wanda haryau kukan wannan bakin cikin nake"
Takai maganar tana gunjin kuka! salati kowa ya ɗauka kafin muryar momy ta karade wajan.
"Yanzu daman maryam duk abin nan daya faru ba gaskiya bane ba? nan taja salati kafin tace wallahi ni duk wannan abun mai shari,a ban san haka yakeba nadai fito na tarar daƴa yashe ganin mijina da ɗana zasu iya qaryata maganar yasa na shigar da hukuma ciki amman wallahi maryam ita taxo ta saman cikin kuka take shaidan ga fatima can zata kashe mata ƴa amman maryam kinci amanar son danake maki tunda kikai sanadin hargitsamin zuriya kika rabani da mijina na rantse dukkin danakewa fatima baxan taɓa mata sharriba maryam tai amfani da qiyayyata ne wajan tunzurani nakai batula ga hukuma kuma taji ribar hakan ALLAH ya isa" tafaɗa tana kuka!
Dira umma tai ta sujjada a qasa tana godiya ga ALLAH, Abba ma haka haka zalika hydar itakam batula kukanta ne yay tsanani dakuma jin wani irin tsoron ubangiji ya kamata.
Kotun ta hargitse da surutu kafin alqali ya buga table kowa ya nutsu sannan yafara magana.
"Masha ALLAH tabbas bantaɓa shari,a mai wuya mai kuma sauqi kamar wannan ba hakika a wannan shari,a ubangiji ya nuna mana ikonsa tabbas ke ƴar baiwace ya dubi batula kuma wannan sharri da akai maki ba da ban ikon ALLAH ba da ba lallai ki fita ba kasancewar baki da wata babbar sheda.
Sannan yay wa mutanan kotun nasiha sannan yay wa mamy godiya wadda ta koma ta zauna tana jin babu dadin halin ƴar tata.
"Duba da yadda wannan shari,a ta kama kotu taiwa maryam adalci sabida batai niyyar kashe ɗiyarta ba ta yanke mata hukuncin zaman gidan kaso daurin rai da rai! ita kuma hajiya zainab ƴar shedar zir kotu ta yanke mata bulala ɗari ko tarar kuɗi kimanin naira dubu dari.....
yana gama faɗa ya juya ga batula "malama fatima kekuma kotu na baki haquri sannan kuma maryam zata biyaki naira miliyan goma na sharrin qazafin kisan data maki"hamdala batula tai tana kuka!
Miqewa yay inda duk jama,a suka miqe ana la,antar maryam.
Maryam kuka kamar dabba haka jami,an tsaro suka tasa keyarsu ita da momy wadda kamar bata hankalinta dan tsabar kaduwa...
*96*
Kowa ka duba yana murmushin jin daɗi amman banda hydar daman ance ɗa da mahaifi se ALLAH tashi yay yabi alqalin office ɗinsa maganganu sukai sannan ya nemi ya biya tarar da kotun ke neman momy ta biya cikin qanqanin lokaci ya gama komai sannan akai mata free ta fito duk jikinta a sanyaye ko takan ƴaƴanta dake kuka batabi ba haka tafita waje tahau abin hawa tai gida sabida gaba ɗaya kanta a kulle yake ta ina zama ta fara, ga sasanta aurenta da alhaji koda bakin cikin rashin jikarta koda neman yafiyar wannan ƴa?
Mahifin maryam shiya nemi baban abuja gefe suka tattauna sannan suka nufi cikin office ɗin alqalin sosai sukai magana dashi abisa adalcin kotun take aka rage mata yawan shekarun daxatai agidan kason sabida bata kai ga kisan kai ba illa dai data so ta haɗa muguntane sekuma ta faɗa mata, anbar ta zatai zaman shekara biyu da karɓar ayyuka masu wahala sannan zancen kuɗi ma ita batula tace ta yafe mata sabida duk wanda aka zalinta yay haquri karshensa ALLAH ya saka masa fiye da yadda akai masan dan haka batula tace ta yafe wannan ma hukuncin zaman kason na kotune sabida sanadin rashin rai datai.
Ɗada mahaifi se ALLAH haka mamy taje gaban maryam yayin daxa,a tasa qeyarta zuwa gidan kaso kallonta tai tare da cewa "daman a kullum faɗan danake maki akan wannan halin naki kenan kinga ga yadda masu hali irin naki suke qarewa kije ALLAH ya tsareki yasa wannan hukunci yazama izina gareki dama sauran waɗanda suke da irin bakin kishinki.
Kuka maryam take tare da roqon akira mata hydar wanda se da qyar ya ɗago kafafunsa bayan ya gama cuku cukun belin momy yaxo wajanta yaja ya tsaya "Dan ALLAH Aliyu kai haquri da duk abinda ya faru tabbas sharrin shaiɗan ne kuma insha ALLAH wannan yazama darasi agareni sannan ka kara neman min yafiyar fatima sannan kace mata nagode da yafiyarta gareni ita kuma mahaifiyarka ina neman mata shiriyar ubangiji ALLAH yasa wannan abun yaxama silar nadamarta ga dik abinda taiwa batula" batare daya kalleta ba "Naji kuma na yafe maki amman ki sani aurena dake ya qare koda kin samu fitowa kya iya samun miji ki aurenki.
Abinda kuwa ya saka nai hakan sabida naga tunda kika haɗa mugunta da ƴarki dan na saki fatima hartazo ta rasa ranta tofa tabbas watarana zaki iya ɗaukar ran wani acikinmu dan haka kije na yafe maki kuma insha ALLAH idan kina neman taimako nan gaba kineman zan maki" yana gama faɗar haka yay gaba.
Haka akaja maryam tana kuka aka shigar da ita cikin mota wanda ƴan jarida suka soma baxawa qaiqayi ya koma kan masheqiya wadda take zargin kishiyarta da kisan ƴarta ashe ita ta haɗa mugunta da ƴar tata domin mijinta ya saki kishiyar tata sedaga qarshe akai rashin sa,a ƴar tata ta mutu, inda aka yanke mata hukuncin zaman gidan kaso na shekara biyu, tare da aikin bauta mafi wahala daga qarshe anwanke kishiyar tata, ita kuma uwar mijin data shige gaba wajan kai zancen hukuma an yanke mata bulala tamanin ko tarar dubu ɗari na wannan shishshigi datai batare da bincikeba, inda atake anan ɗanta yay belinta sedai muce ALLAH yasa wannan lamari yazama darasi ga ƴan baya.
Cike da soyayya batula tayo wajan umma ta rungumeta tana kuka! "umma kinga tawa qaddarar ko umma ina zaman zamana abba ya haɗani aure dashi kalla kika yadda na koma daga jiya zuwa yau" nakai maganar ina kuka,shafa bayanta umma take kamar zata mayar da ita ciki "kwantar da hankalin ki ɗiyata muyiwa ALLAH godiya zancan aure kuma ki ɗaukesa a qaddarar wannan abin ce tasaka kika auresa, kuma daga yau auren nan ya qare sakaki zan agaba muyi kano ki koma karatunki babu wani aure tunda qiyayyar harta kai ga ai maki qazafin kisa wanda bada ban ALLAH yay ikonsaba da sedai muji an yanke maki hukuncin kisa"
Tana gama faɗin haka nai saurin ɗago kaina fuska fal hawaye "Umma bafa shiyay haka ba qarewa ma jiyan kuka yakemin nidai umma kibarni na koma gidan mijina da wannan kadai zan saka masa halaccin daya mani" jada baya umma tai cikin tsananin fushi "nagode batula amman wallahi kika sake kika koma gidan wannan yaron vada yawuna ba" tana kai haka taja hannun ummi zasu bar wajan.
Abba da sauran ƴan uwa suka iskemu ni ina kuka umma na bala,i kamar ba itaba, babu yadda su abba basuyi akan muwuce gidan baban abuja ba amman umma taqi tace itama tana da haqqi akaina lokacin dasukai son ransu batai magana ba sabida haka yazama dole abata haqqinta na uwa a yau.
Murmushi baban abuja yay irin nasu na manya sannan ya dubi umma "mun amince aisha da maganarki amman kije ɗana baxe saki ƴarkuba amman zamu baki damarki kitafi da ita har zuwa ki huce" yana gama faɗin haka yaja numfashi aransa yace lallai zainab tabbas yanxu wasan ze soma alhaki ze fara aiki harna hangoki a kano kina roqon aisha alfarmar ƴarta ta koma gidan ɗanki alokacin dayake kokarin rasa ransa akanta.
Tattara kowa yay akan su nufi gida, nima muka shiga motar dasu umma sukazo muka wuce gidan qawarta acewarta gobe semu wuce kano, tun amotar nake kukan bakin cikin rashin ganin yaya da banyiba ina ya tsaya kodai ya tsaya wajan matarsa ne wanu mahaukacin kishi da sonsa wanda bantaɓa jinsaba naji ya kamani bamu ba je gidan qawar umman ba seda akai kaini asibiti aka gyaran hannuna aka naɗe wanda nai tsagewar qashi ashe ba karaya bace ba sannan mukai can ɗin ina kuka biyu.
Seda ya gama da komai sannan ya nufi motarsa yana jin wata iska na shigarsa.
.Kai tsaye gidan da momy ta koma ya nufa a yadda yaga mahaifiyar tasa ba qaramin taɓasa yay ba haka yayta bata baki akan tai haquri komai ze tafi dai dai domin yadda momy tai sanyi abin seya baka mamaki.
Haka ya gama da ita ya nufo gida cike da albarkar data saka masa tana kuka tare da yabon biyayya irin tasa.
Gakuma nadamar abinda tai yabi jikinta.
Yana parking ya nufi cikin falonsu anan yaga su abba zaune ana mayarda magana zama yay tare da qara gaidasu sannan suka shiada masa ayau zasu koma kano tunda da sauran lokaci.
Tashi yay yana son nufar part ɗinsa danyaga sanyin idaniyarsa sabida bai gantaba tunda aka tashi daga kotu yana can wajan cuku cukun momy.
*97*
Komawa yay da baya ya zauna kan carpet tare da mayar da hankalinsa ga mahaifin nashi.
Cikin lafazi mai daɗi baba ya fara magana "abinda nakeson gaya maka daman shine kasan halin iyayenku mata kayi haquri kaɗan saurarawa fatima sabida mahaifiyarta tace bazata komo ɗakinka ba, amman mu baxamuyi hakaba mundai bartane muga gudun ruwansu kafin asan abinyi" jin maganar yay tamkar saukar aradu akansa rintse idanunsa yay waɗanda suka kaɗa jawur! tare da saka hannu ya dafe saitin zuciyarsa sannan ya dubi baba da rinannun idanunsa "baba daga nan har zuwa yaushe zanyi haqurin jiran nata?" yafaɗa yana kafe sa da ido.
Cike da kulawa baba yace "zamu basu lokaci mai tsaho har zuciyarta ta huce kasan mata" lumshe idanunshi yayi tare da fesar da iska acikin bakinsa sannan ya miqe tsaye "baba kai haquri bazan iya jiran ta har lokaci mai tsahoba miyasa taimin haka bata tausayina haba baba yaya zata biyewa umma har ta gujeni alokacin danafi buqatar kasantuwa da ita" kowa tsit yay yana jin kalaman hydar musammn abba wanda yafi kowa jin tausayin yaron tare da jin daɗin yadda ya nuna kulawa ga gudan jinin tasa.
Alhaji qaramine ya miqe tare da riqo hannun hydar sannan ya soma rarrashinsa "Haba Ali mazan fama Ali gadanga qusar yaqi Ali jijiya ba tsokaba Ali jarumin yaqi a fagen daga, kada ka bani kunyafa akan mace ka nuna rashin dauriya kayi haquri kabarsu nina gaya maka da kansu zasu nemaka" lumshe idanunsa yay tare dayiwa qannan mahaifin nasa sallama ya kama hanyar fita.
Uwa maba da mama koda uban yay sarki! kai tsaye a maimakon yay part ɗinsa seya futa yay gidan momy, afalo ya tarad da ita ta zabga tagumi faɗawa yay jikinta ya runguneta ya saka mata kuka! wiwi.
Kamar ba jarumi Ali ba, kamar ba soja mai riqe bindigaba.
Ajiyar zuciya yake sauke mata akai akai, sanin halin zuciyarsa yasa momy taqi magana illa itama qwallar datake tana shafa sumar kansa.
Seda yakai lokaci mai tsaho sannan ya ɗago ya dubeta "momy kije ki kawomin fatima wallahi momy ina gaf da rasa raina idan har fatima ta juyan baya"da sauri momy ta zamo daga kan kujerar tare da mayar dashi saman cinyarta.
Cike da tsoron yanayin ɗan nata ta dubesa.
"Baba yimin dalla dalla miyake faruwa kuma?"
Kwashe yadda akai yay ya shaida mata cike da jin haushi sannan ya ɗora da wallahi momy idan bata dawoba nima zaku rasani kuma ba kowa yaja mana wannan masifar ba seke!
Cike da ɗumbin nadama momy ta ɗagosa "haqiqa Aliyu nayi sakaci wanda yakaini ga jin kunya haɗi da danasani marar amfani, wai mema aisha taimani dana tsaneta? dan ALLAH kai haquri ɗana wallahi nayi nadama amman a wannan karon zan gyara dukkan laifina zan nemi yafiyar aisha wallahi nai nadama! takai maganar tana kuka!
Sake matsowa yay yana share mata hawaye yana rarrashinta cikin jin daɗin yadda tai saurin yada makaman yaqinta.
Bai bar gidan ba se magariba bayan yaci abinci tare da qudurar share fatima aransa yaga kozata nemesa kamar yadda bai kawoba.
Yana shiga gida wanka yafara yi sai yay alwalar sallar isha sannan ya zira jallabiya marun kala yay masallaci yana idar da sallah yaji wayansa tana qara ganin new number seya share bai picking ba! still sake kira akai anan ya ɗaga.
Zaro idanunsa waje yay jin muryar batula cikin kuka! "Hellow yaya hydar minai maka tun daga kotu ka shareni baka nemanba, ko haryanzu baka yarda da bani nai kisan kanba?" takai maganar tana jan majinsa sannan ta ɗora.
"Yaya ko abinci na kasaci yanzu ma da qyar na sami numberka wajan abba shine na ari waya na kiraka a boye umma bata sani ba gobe zamu wuce kano yaya bazakai wani abu akan auranmu ba?" takai maganar tana cigaba da kuka!
Lumshe idanunsa yay yana cije lips ɗinsa na qasa cike da matsanancin farinciki marar misaltuwa yau shi fatima ke kuka akansa lallai yau ranace ta musamman.
"Shii!!!! kiyi shuru mana beby" yay maganar in a lower sound kamar yana gudun wani yaji miyake cewa.
Tsit tai tana tura bakinta kamar yana gabanta ita kaɗai tasan yadda take azabtuwa da soyayyarsa a ranta.
"Kimin addiress zanzo sena maki waya ki fito send me now!! yana gama faɗin haka ya katse wayar.
Bata jira komaiba ta tura masa da addiress ɗin wanda ta ansa wajan ɗiyar anty habiba batare da umma ta saniba wadda take ɗaki tana lazumi.
Yana gani yaja numfashi tare da tsalle ya nufi motarsa yabar gidan a miliyan.
Asokoro area: ne basuda wani nisa dan haka in few minute ya isa, koda yaje street ɗin bai tsaya shan wahala ba ya duba hause number ɗin sanna yaja yay parking daga nesa ya kirata ya shaida mata yaxo.
Cike da tsoro na dubi husna ɗiyar anty habiba wadda daman da wayarta nake komai ganin ina kuka yasa tabani shawara akan na kira abbana ya bani number ya hydar semu haɗu ta wannan dalili na samesa, "sis yaxo fa yaya zanyi kada umma ta gane" nakai maganar cike da tsoro da haushi waini da mijina sena fita a boye.
Dubara ta haɗa min wadda tacewa mamanta zanɗan rakata makota takai gyaran rigarta fafur mamanta taqi tace ummi ta rakata aini matar aurece.
Ganin ƴar ta hade rai yasa umma taji kunya tace muje babu komai
Wani ajiyar heart na sauke tare da godiya ga ALLAH sannan na zira hijabina muka bar gidan a bakin gate muka rabu da husna akan idan na gama sena shigo gidan mu koma.
Daga can nesa na hango motarsa fake cike da kunya na nufeta ina tunanin mi zance masa.
Tundaga nesa yake hango yadda take tafiya dawani salo najan hankali haɗiyar mugun yawu yay tare da ɗora hannunsa akan manhood ɗinshi wadda ta harba nan take,
Cike da sanyin jiki na saka hannu na bude emty side na shiga bayan nai sallama sannan na zauna.
Ciki ciki ya amsa min wanda na lura ko ƴan maganar tasa basa kusane gaidashi nai a nutse ina mamakin miskilancinsa.
Ɗago kaina yay da hannunsa cikin kulawa "Fatie! yakirani ,bandago ba sema qara qasa danai da kaina.
"Kina son na rasa raina na? hauka kike so nai koko wace irin soyayya kikeso na nuna maki wadda zata cire maki shakku akaina?"
Awannan karon banida juriya kifa kaina nai akan cinyarsa ina rera masa kuka sosai "yaya nima ina sonka!!!
Yaya kaine farin cikina!! yaya yanxu ina mafitarmu!!
Naɗago ina kallonsa.
Azafafe ya ɗagota ya manta da faffaɗan kirjinsa ya matseta gam har yana juyo bugun zuciyarta jiyake inama su dawwama a haka..
Hannunsa masu laushi yasa yana shafa gadon bayanta har zuwa tsakiyar mazaunanta waɗanda sukafi rikitar dashi daga nan ya ɗagota ya haɗe bakinsa da nata yana zuqar duk wani guntun miyanta.
Sosai ya shagala da shan bakin nata kafin yaja kujerar datake kai yay qasa da ita ya kwantar flate yabita ya kwanta a saman ruwan