Chapter 27 Reading Koba So Akwai Kauna Book Complete Hausa Novels Arewa Novels

Koba So Akwai Kauna Book Complete Hausa Novels

Author :  Nil Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   27 / 28

78K to 81K   out of 83.3K words

cikinta, hannunsa yasa ya janye hijabin jikinta ya ɗaga rigarta tai sama, sannan ya sami damar fito da breast ɗinta guda ya kama nipples ɗin yana mulmulawa muryarsa na rawa can qasa kamar ɗan maye yafurta "beby nasha da gaske kina sona?" batula wadda bata iya koda ɗaga hannunta guda dan tsabar shiɗewar datai da tsananin daɗin dayake bata, ɗaga kanta tai sama alamun ta amince!
Tuni ya ɗora harshansa akai yana zagayewa awajan saman, kafin ya ɗora bakinsa baki ɗaya yana masa wani irin sha kamar ze cire!! wata gantsara tai gami da miqa ta saka hannunta mai lafiya tana shafa masa sumar kansa dashi. sosai yake sha yana kuma tura hannunsa jikinta yan shafa duk inda yaci karo dashi.
Babu abinda motar take ɗauka se sautin nishinsu baki ɗaya.
qasa ya somayi da hannunsa zuwa qasan mararta kafin yafara shafa wajan yana wasa da shi yana yi yana shan breast ɗin nata, wata ajiyar zuciya take saukewa qasa qasa tana kuma ware qafarta alamun tana jin dadin abinda yake mata.
Kafin ya sami nasarar mayar da hannunsa kacokam kan jikinta yana wasa da wajan, wani ɗan ihu! ta sauke kaɗan tana faman sake warewa kafin kuma wani irin ruwa mai ma,ana yafara biyo hannunsa yana jiqa masa cikin hannunsa, ɗago hannunsa yay ya cire bakinsa daga kirjinta ya lashe ruwan kafin yayo qasa da kansa ya mayar da kan nasa qasanta yana lashe wajan kafin ya mayar da bakinsa yana zuqa!! wani irin gurnani take tana ambaliya tana ihu tana cakumar sumar kansa tana shafawa azafafe, jin ya saita jikinsa yana kokarin shiga jikinta cike da gwanancewa da dabara yasa taɗan fara dawowa hayyacinta saboda ɗan zafin data soma ji, cikin wani irin salo ya samu shiga jikinta yafara gudanar da bidirinsa akanta kamar babu gobe.....sosai ya zauce ya haukace ya lalace ya ɗimauce a tafkin daɗinta haryana sumbatu kala kala.

Yakai qololuwar shiɗewa yana abu guda kafin ya sami gamsuwa ya janye jikinsa daga gareta ya mirgina yana mayar da numfashi sama sama.

Sunkai wajan minti goma a haka sannan ya kuma jawota ya manneta a jikinsa.

Yana shimata albarka sannan ya som magana cikin mayen so" beby kizo mu wuce gida kawai"

Ja naɗanyi kaɗan sannan na miqe duk jikina babu laka.

"Yaya baxan iya bujurewa umma ba baxanyi watsi da maganarta ba...

*98*


"Bazan iya binkaba yaya sabida umma zatai fushi dani" nakai maganar ina sakin kuka tare da jan numfashi da qyar.

Awahale ya ɗago kansa ya dubeni da fitinannun idanunsa waɗanda suka rine da jaraba sannan yace"fatie kin zaɓi kiyi nisa dani alokacin da muke tsaka da more rayuwarmu idan kin tafi wazan runguma naji daɗi wazan gani naji sanyi acikin zuciyata yaya kikeson nai da raina" yakai maganar yana fito da harshensa waje yana laso jiqaqqen hawayena.

Sannan ya saka hannunshi ya jawoni jikinsa yana matseni gam lalubo kunnena yay tare da fara min magana cike da shauqin so "fatie ina sonki ina qaunarki ina son komai naki pls fatie kada kibi umma mutuwa zanyi!!! yakai maganar yana jan nishi mai fitar sauti.

Lumshewa nai ajikinsa ina mayar da lumfashi kafin na saka hannayena duka har mai ciwon na zagaye qugunsa dashi sannan nafara masa magana cike da kulawa "nima yaya ina sonka fatana na zauna dakai na rayu dakai na mutu dakai daga qarshe na tashi dakai wallahi yaya kai na dabanne acikin zuciyata ina sonka ina kaunarka habibi hubby mijina yayana jini na kai na dabanne azuciyar faɗima wallahi yaya jinka nake kamar raina" nakai maganar ina kuma shigewa jikinsa kamar zamu ɓalla kujerar motar.

Hannunsa ya kuma kaiwa jikina yana shafani tare da huran iskar cikin bakinsa akan fuskata cike da rawar murya irinta wanda ya zaqu yay nutso akan qaunar abu yace."kizo muwuce gidana mu more wannan dare akan gadonmu na sunna wallahi nai maki alqawarin baxan taɓa baki kunyaba.
Jan jikina nai da qyar daga garesa "a,a yaya kabarni na rabu da umma lafiya tabbas abinda momy tai da ciwo dan ALLAH ka rabu da umma" shima a wannan karon tureni yay daga cikin jikinsa cike da zafin rai ya fara magana faɗa-faɗa.

"Sokike na mutu baki da asara ko hmm shikenan kije wajan umma nikuma zan nuna maki ɗan halak ne ni badai kanki kike min nesa dashiba to ina son kijiqa abinki kisha!! yakai maganar cike da tsawa.

A tsorace na miqe na ɗauki hijab ɗina na saka ganin ze burkice man sannan na soma qoqarin fahimtar dashi amman fafur yaqi yarda daga qarshema ya buden marufin motar ya umarcan dana fita babu yadda na iya haka nabar motar ina tafe ina kuka!! shima ya dade akan sitiyarin motar ya kifa kansa yana faman sauke numfashi kafin yaja motar cike da tarin damuwa yabar wajan.

Abakin gate na tsaya na gyara yanayina sannan na shiga gidan da husna take fuskata babu walwala nai mata magana haka muka jero gida ko gabana bana gani haushin kowa nakeji haka na ɗauki wayar husna nai bayi da ita ina wankan tsarki ina kuka ina gamawa na nemi gu na tsaya na soma kiransa a waya amman yaymin banxa bai daukaba zuciyata na dafe nacigaba da kuka da kiran nan ma bai daukaba daga qarshe nai masa mgs akan yay haquri da "ok" kawai ya turon ba wani dogon jawabi.

Haka na lallaɓo na fito waje na nufi wajan kayan husna na sauya sannan nai kan gado na kwanta ina kukan zuci da tunaninsa.

Kiran duniya umma tai min amman nai luff sabida ganina duk ita keson rabani da aminin zuciyata.

Yanayin kukan danake shiya haddasa min zazzafan zazzaɓi wanda adaran seda nai amai yafi sau biyar zuwa safiya na galabaita dole seda aka kaini asibiti aka qaran ruwa sannan muka wuce kano.

Ko acan asibitin seda nai masa msg bani da lafiya amman baimin replay ba haka na cigaba da kukan zuci wanda ina kallon umma tana zabgan harara amman ni ko ajikina.

Bamu sauka kano ba se dare sabida yadda dangi ƴan jaje suka cika gidanmu yasa ban samu damar kiransa ba se washegari da asuba na lallaɓa ɗakin abba na sato wayarsa na fara kiransa.

Cikin ikon ALLAH ya ɗaga amman dagaji yana baccine dan naji muryarsa a dashe dafe cinyata nai jin yadda muryarsa keson saukar man da kasala kafin nafara rera masa kuka wanda ya ɗauki tsahon lokaci.

Har zuwa wani lokaci bai iya cemin komaiba seda nagama kukan nawa sannan ya soma magana murya can qasa.

"Fatie yaya akai kike kuka mi aka maki ina kina can gaban ummanki cikin kwanciyar hankali miye na kukan kuma?" ya jefomin tambayar acikin halin ko in kula.

Cike da haushin kalamansa waɗanda ya kuma sakawa na qara sautin kukan danake nafara magana "hakama zaka faɗa ko? nakasa ci na kasa sha tun daran jiya ina kuka akanka amman zaka gayan haka ko? bafa nida lafiya tun jiya bana iya cin komai se zazzaɓi kuma komai naci sena amayar ganinka ne kawai baxe sakani amai ba" nakai maganar cikin kuka.

Sannan na cigaba....


"Koba kaga sakona na jiya bane ba? nakai maganar ina kuka.

Tsitt yay na ƴan sakanni sannan ya fara magana......

*99*

"Fatie"! yaja sunan cikin fitar sauti! mai ɗan qarfi sannan yaja fasali kana ya cigaba da min magana cikin dakushashshiyar muryarsa mai kama data wanda ya farka daga bacci.

"Kinsan dai yadda kukan! ki yake fasamin kirjina ko? shin yaya kikeso nayi da rayuwata?.da abinda kikaimin koda bakin cikin abinda maryam tai man koda rashin ɗiyata koda abinda mahaifiyata tayi? ke kaɗai nake tunanin zaki tausayamin ki kuma bani nutsuwa adai dai wannan lokacin, amman keɗin ma kin juyan baya! tayaya zanji dadin rayuwa kinganni a gadona manne da pillow kamar maraya yau ɗinnan nakeson na wuce legos wajan wani aiki gwara nai nesa da kowa tunda bakwa sona" yakai maganar yana sauke numfashinsa a sama.

Wani kukan ne mai qarfi ya zomin a wannan karon da sauri na faɗa bayi na rufe tare da zaman dirshan qasan bayin ina dafe bakina "yaya yanzu tafiya zakai kabarni kaima kaji haushina kenan kamar yadda umma taqi min magana tun jiya sabida ina kukan rashinka kusa dani, yaya dan ALLAH kayi haquri a wannan karon bazan iya ganinka a damuwa ba wallahi ko wancan karonma yaya ina sonka kawai bakin cikin abinda momy takemin ne yasa aurenka ya ficen araina" nakai maganar ina ya tsina fuskata jin yadda amai yake kokarin tahomin sakamakon warin omon da amira ta wanke pant ɗinta dashi ya bugi hancina.

Toshe bakina nai tare da saurin danne mugun yawun daya tahomin sannan na cigaba da magana "Dan Allah yaya kai wani abu akan auranmu na komo ɗakina nidai ina sonka umma ma kasan bacin rai ya saka ta ɗauki wannan mataki amman bada ban haka ba umma bata da matsala, sannan kuma kasan abba bai saka baki ba yace shikam babu ruwansa.

Lumshe idanunsa yay tare da qara matse pillow ɗin a kirjinsa yana lalubar lips ɗinsa yana tsotsa cike da jaraba nan take idanunsa ya kaɗa jawur sakamakon kukan datake masa wanda yake kokarin tayar masa da tsuminsa.

"Shi!! kimin shuru malama! yay maganar a dake kamar bashi ke cikin shaukin sontaba, "mike damunki kunje asibiti?" yay maganar a jere idanunsa a lumshe.

Jan numfashi nai tare da cewa.
"Nima ban saniba daga jiya dai zuwa yau zazzaɓi ke damuna kullum dashi nake kwana se yawan jin miyau abakina sannan kuma ina jin amai yana tasomin" nakai maganar cike da kuruciya.

Ture blanket ɗin daya rufa dashi yay tare da cilla pillown gabansa can nesa sannan ya miqe cikin matsanancin farin ciki sunanta ya kira a comlpt a wannan karon.

"Faɗima! bai jira mi zatace ba "ALLAH nagode maka ALLAH kasa hasashena ya zama gaskiya dole yau zan aje komai nazo kano komin dare ki ajan kanki ni zan kula dake kuma zan koma dake ɗakina"

"Fatina mugodewa ALLAH ina tunanin ubangiji ya mayar mana da alkairinsa ya azurtani da samun ɗa ko ƴa ajikinki fatina ciki gareki dan ALLAH kimin tattalin kanki ki kulamin da kanki nikuma ina nan zuwa kano senaga abunda ya turewa buzu naɗi" yana kaiwa nan ya katse wayar tare da dira daga kan gadon ya nufi bathroom ya dauro alwala dan yay nafilar nuna farin cikinsa ga ALLAH.

Cike da rashin ɗaukar maganar sa da muhimmanci na aje wayar tare da sakin dariya hmm wai ciki sekace wasa daga yin abu sau uku shine ze wani ce ciki.

Nafaɗa ina dariyar maganar tasa.

Can kuma sena kai kaina gaban rariya wasa wasa senaji amai yatahomin mai yawa aikuwa haka na soma aman wanda zuwa wani lokaci na wahala.

Ɗago kaina nai jin an bude kofar bayin na kalli wanda ya shigo a wahale Umma ce tsaye akaina ta haɗe ranta katamau tana zabgan harara


"Da waya kike waya?" watakan ke bakyajin magana ko baxaki tsaya a karɓar maki ƴancinki ba keme miji harda daukar wayan abbanki ki kirasa ko? waini kam yaushe ma kika fara sonshi? umma ta jeron tambayar bayan ta saka hannu ta ɗauke wayar dake Yashe a qasan tiles.


Ban iya bata amsaba sema mayar da kaina qasa danai ina cigaba da maka aman daya zomin.

Da sauri amira tayo bayin aguje ta taro ruwa ta kora aman sannan ta wanken bakina ta ɗagani mukai ciki mukabar umma tsaye cikin mamaki.

Kwanciya nai akan gadon ummi sannan na rufu da bargo wanda kafin wani lokaci zazzabin ya kuma kamani.

Abba ne daxe fita aiki ya shigo danya ga jikin nawa ganin ina rawar ɗari yasa ummi ta ɗagani na saka hijab sannan muka fita waje.

Umma ya kwaɗawa kira sannan yace ta ɗauko mayafinta haka tafito yace muwuce asibiti, wani asibitin dake kusa da gidanmu ɗan karami na kuɗi aka kaini seda mukai ɗan zaman jiran likita bayan yaxo muka yanki kati sannan yace wa umma ta shigo dani.

Zama nai a kujerar dake fuskantar likitan sannan ya soma min tambayoyi bayan ya gama yacewa umma naje nai fitsari a wata ƴar kwalba, bayin dake kusa da ɗakin muka shiga seda umma tai min tsawa sannan na tsugunna nai fitsarin ta karɓa ta kai masa sannan muka koma inda abba ke zaman jira muma muka bi layin zaman.

Mintuna kusan 30 sega nurse ta fito tace muje likita nason ganin mu haka muka koma office ɗin zama mukai sannan likitan ya farawa umma bayani tare da bata shawarwari kana ua miko mata wata farar takarda.

"Masha ALLAH hajiya ƴarku tana ɗauke da juna biyu na wata ɗaya ciff fatan alkairi ALLAH ya inganta" likitan ya gayawa umma haka.

Ga mamakina senaga umma ta sunkuyar da kanta a qasa tana murmushi amman bata amsawa likitan komai ba da alama kunya taji.

Nikam wata irin kunyace ta rufeni waini keda ciki watakan ranar daya fara kusantata tun alokacin na samu cikin kawai wannan masifar ita ta hana mu fusancin hakan.

A Sunkuye nabar office ɗin ko amota saka kaina nai a cinyata fafur naki kallon su abba, itama umma bata iya masa bayani ba illa takardar data basa, sukam maxa basuji irin kunya kamar ta mata haka abba ya saka umma agaba yana tsokanarta "a,a lallai su indo angirma a,a za,a ɗauki jika haka abba yayta wa umma tsiya wadda tai kamar zata balle murfin motar ta gudu!

Waya ya dauka ya kira baban abuja ya shaida masa sannan ya katse yana faman zabga murna "a,a yauni zanga ɗan fatina lallai yawan rai yawan gani" haka abba yayta murna kamar me.

Muna shiga gida na balle motar na gudu ɗaki ina jiyo sautin muryar abbanmu cikin zolaya "kenifa karki jamin bariki da kanta da bataliyar yaqi kiyi masa hankali da ciki kidaina wannan gudun kada ki ɓari kijamana tashin hankalin rikitaccen mijinki" dariya nai ban magana ba daman shi abba yanada barkwanci nasan yanxu fa na shiga uku a wajansa.

Ina shiga ɗaki na mayar da numfashi na faɗa gado minti uku segasu ummi sun zagayeni suna tsalle kamar wasu yara wannan nacewa ita zata dinga koya ɗan wannan nacewa itace nidai ban masu magana ba haka naja bargo na kwanta se bacci.


Wajan azahar naji sautin muryar umma tana min magana sama sama ina bacci "fatima tashi ga abinci kici" tashi nai ina tura bakina sekuma na saka kuka!

"Ni umma baccina nakefa mai daɗi kika tayar dani" sakin baki umma tai tana kallonta sannan ta fara magana cikin lallami "haba faɗimata tun jiya baki kai komi fa bakin kiba maza taso mutumin naki nai maki ɗan wake taso na wanke maki baki kici kinji ɗiyar abba" ture ture na soma da qafata cike da shagwaɓa "nifa umma bana sonsa nafison fate tun jiyafa naketa ce maki fatan zan sha amman bakimin ba" ina gama faɗin haka se kuka.

Cike da ɗumbin mamaki umma ta fara magana "to naji tashi ki wanke bakin ki sallah kafin nan nagama seki sha da wuri" tana gama faɗin haka ta fita daga ɗakin cikin mamakin wannan yarinya tata.

"Nikam ALLAH ya kawo mijinki ku haɗa kutafi badani ba wallahi baxan iya ba kije can ku qarata, nidaman can badan ki zauna na daukoki ba dan na nunawa uwarsa nima na isane yasa nai haka amman badan wai na quntatawa hydar yaron kirkiba bare kuma yanxu da zuriya zata shiga ai dole a sulhunta ashe dai wannan aure rabone" Umma takai maganar a fili sannan ta nufi kicin ta dora mata fatan.


***************

Yana idar da sallar bai tsaya shiryawa ba ya dauki keyn mota yay gidan momy akicin ya tarar da ita tana girki duk jikinta yay sanyi babu wannan faɗan tsugunnawa yay ya gaisar da ita sannan ya ɗago.

"Hajiya kinji fatima....sekuma yay shuru yana sunne kansa a qasa alamun jin kunya.
Ɗagosa tai ta kara ajikinta "baba miya sami fatiman kagaYamin dan ALLAH?" ta jero masa tambayar cikin ɗimuwa.
Ganin duk ta kiɗima seta basa tausayi "baba kagayamin miya sameta wallahi baba yanxu a shirye nake dana riqe fatima kamar ɗiyata ina sonta da zuciya ɗaya zanje har kano nabawa aisha haquri na bawa fatima haquri ko hakan zesaka naji sanyi a rayuwata" takai maganar tana kukan zuci.
Rungume mahaifiyar tasa yay yana jin kaunarta mai yawa acikin ransa.
"Hajiya ALLAH ya azurtamu da samun ɗa ko ƴa acikin fatima hajiya fatima tana da ciki" yakai maganar da sauri tare da sake rungumar momy cike da kunya.
Baqaramin mamaki momy ta basa ba ganin yadda take faman murna kamar batan taɓayin jikaba.

Seda ta gama murnarta sannan ya gaya mata yau zeje kanon.

Cike da bada goyon baya momy tace itama zata bisa dan ta baiwa aisha da fatima haquri harma da abba.

Sosai yaji dadin hakan sannan ya miqe yay gida ya shirya yaje yay masu boking na jirgi sannan ya zo ya tafi da ita wadda itama ta shirya jiransa take.

Qarfe ɗayan rana suka tashi inda ya baiwa driver keyn motar da sukaje airport da ita

Jirginsu ya ɗaga kano shida momy wadda ta cika da tarin nadama.......!!

*100*


Basu suka sauka a kanoba se wajan qarfe biyar na yamma cike da tarin gajiya momy da hydar suke sauka daga step ɗin jirgi.

Babu wanda yasan sun taho shine dalilin dayasa ya fita ya samo masu abin hawa kai tsaye gadon qaya suka nufa gidan abban gadan qaya, baban batula.

Bayan sun sauka a qofar gida suka sallami mai napep ɗin tare da ɗaukar jakarsu suka kutsa kai gidan.

Da umma momy ta fara cin karo tana tsige alaiyahu, cikin sasarfa momy taje gaban umma ta rungumeta tare da sakin kuka.

Wanda ya qamar da hydar harma umma wadda momy taiwa rungumar cikin kuka take magana "Aisha kiyafen dan girman ALLAH nai nadamar abinda na maki dan ALLAH kiyafan" cike da sanyin jiki umma ta ɗaga kai ganin hydar a tsaye da jaka a hannunshi yasa taja hannun momy sukai ɗakinta.

Zama sukai akan carpert inda momy taki yarda ace komai illa hakurin datake bawa umma kamar ta ari baki. umma ce ta kalleta duk seta bata tausayi ganin yadda ta koma acikin ƴan kwanakin nan sannan ta soma magana "wallahi yaya zainab nidaman can ban riqeki da komai ba ALLAH ya yafe mana baki ɗaya" murmushin jin daɗi tai tare da tambayar batula cike da kunya.

Umma ta bata amsar ai batula tana can tana bacci sabida gudun illar tashin mai juna biyu daga bacci yasa momy ta gyara zama tana jan umma da hira cike da mutuntawa kamar ba itace ke kinta ada ba lallai rayuwa babu tabbas.

Ganin su momy sun manta dashi yakuma ji gidan shuru

27 / 28