Author : Nil Category : Romantic Hausa Novels
da alama yaran duk suna isalamiyya yasa yaja qafarsa a shahada ya nufi cikin ɗakinsu batula nada.
Hamdala yaja aransa ganinta kwance asaman gado tai wani ɗai ɗai da ita kamar beby girl! aje jakarsa yayi tare da komawa da baya ya tura qofar ɗakin ya datse cike da zaquwa yafara cire rigar shaddar dake jikinsa hatta ga singlet ɗinsa seda ya cire sannan ya cire wandon shaddar yarage daga shi se short haka ya haye saman gadon tare da jawota ya matse acikin faffaɗan kirjinsa yana jin yadda jikinta ya ɗauki wani mugun zafi!
Sam ita baccinta take bata ma san wainar dayake soyawaba.
Jin ɗumin jikinta da sautin fitar numfashinta shiya qara masa wutar sha,awarta da buqatuwa da ita cike da zalama ya kai fuskarsa dai-dai kan tata ya haɗe waje guda.
Sannan ya fito da harshensa waje yana zagaye idanunta dashi kafin ya saka tsinin hancinsa yana gogawa akan nata.
Cike da salo mai firgitarwa ya haɗe bakinsu waje guda yana sumbata cikin gwanancewa.
Idanunsa lumshe hannunsa zagaye da west ɗinta yana ɗan matsawa kaɗan kaɗan.
Cikin baccina naji kamar anasha min bakina tare da matsamin quguna, cike da sauri na buɗe idanuna abunda nagani shiya bani mamaki tabbas gaskene domin yaya ne riqe dani idanunsa lumshe yana shan bakina cikin mamakin ganinsa nake kokarin na cire bakina amman yaqi bani damar yin hakan sema wani salon dayafara na daban wanda ya saka nan danan na zauce na ɗimauce.
Kokarin cire mata rigar jikinta ya somayi sanin batada wani qwarin kirki a yanxu baiwani sha wuyar rabata da rigar jikin nataba yay wurigi da ita can gefe tare da kai tafin hannunshi saman cikinta yana shafawa kamar mai tsoron kada wani abu ya samesa.
Yakai mintina wajan biyar yana aikin shafa cikin cike da farin ciki kafin ya mirginata qasanshi ya ɗora bakinsa acikin tsakiyar cibiyarta yana lasa....wannan salon bakaramin haukata batula yay ba tuni ta fara ficewa daga notice ɗinta abinka da mace mai yaron ciki mai saurin buqata.kuka wiwi take masa tana kuma ɗora kansa akan cikin nata tana kuma shafa kwantacciyar sumar dake kansa jin bakinsa akan breast ɗinta shiya kuma haukatata yasa tafara zuba masa kalamai masu rikitar dashi tare da qara masa qaimi wurin sucking breast ɗin nata.
Cike da salon soyayyarsa mai tsayawa arai yacigaba da ruɗa mata sassan jikinta wanda haryay nasarar faɗawa tafkin ta mai sakashi ya fita a hayyacinsa. sosai a wannan karon batula ta bada kai bori ya hau dan ta nuna masa yes itama tana sonshi tana qaunarsa dan kuwa ta basa gudun mawa yadda ya kamata haka suka shafe manyan lokuta suna gudanar da shagalinsu kafin kowannensu ya sami gamsuwa babu kunya ya ɗagata yay bayinsu da ita ya wanketa tas sannan ya barta dantayi na tsarki ya fice.
Ina gama wankana na fito waje amman ban gansa ba tunani nai koyana part ɗinsa dan haka sena shirya cike da jin dadi nai ɗakin umma ina jina garau babu wannan shegen zazzaɓin.
Cikin mamaki naga momy zaune gefenta kayan abinci ne tana ci suna hira da umma tsayawa nai cak cikin alajabi ina kallonsu,kafin naga momy ta taso zuwa wajena ta kamani ta kaini inda take ta ɗorani akan cinyarta tana roqar yafiyata cike da ɗunbin mamaki nake binta da ido kamar amafarki waini yau momy ke ɗorawa akan cinya lallai yau wace rana?
Mun dade ahaka kafin na zame na zauna ina ce mata ni babu komai araina aini daman can a uwa na ɗauketa, haka taita jana ajiki wanda na lura hakan ba karamin bawa umma dadi yay ba kafin kuma can muji shigowar su ummi.
Suma duk sunyi mamaki da yadda sukaga momy tanayi haka ta jawosu jikinta tana tambayarsu ya makaranta dayake su basusan halinta sosai ba nan danan naga sun sake sunata hira cike da tarbiya.
Ana kiran sallar magariba kowa ya miqe yaje yay sallah kuma har yanxu banga shigowarsa ba haka na koma wajan momy muna ɗan taba hira da ita wadda na lura duk hankalinta yana kaina.
Shigowarsa shida abba yasa muka fita daga ɗakin sosai momy ta bawa abba hakuri sannan tace zata gidan iya ta kwana kafin gobe zasu wuce da batula wannan abu yay wa kowa dadi haka abba yaja momy har cikin gari anan taje gidansu umma ta bawa baba hakuri sannan ta nufi gidan iya sosai ta bawa iya tausayi ganin yadda tai nadama nan take haka yasa iya batai qasa a qwiwa wajan umartar alhaji karami daya kira mata baban abuja ba, bayan sun gaisa bata tsaya jin wani dalilinshiba tace ya mayar da momy ɗakinta cikin ƴaƴanta tunda daman bai qa'ide sakin daya mata ba.
Badan yasoba sedai dan biyayya ga uwa haka yace to ya janye zata iya dawowa cikin ƴaƴanta ta zauna aiko yanxu ya nuna mata iyakarta.
Haka momy tai ta godiya wa ƴan uwan baban abuja waɗanda take ganin ada ta rainasu segashi ta dalilinsu ta koma ɗakin mijinta wannan ma ya nuna cewar kada kataɓa raina ɗan adam ayayin da kake ganin kana da wata dama domin ita rayuwa babu tabbas cikinta abinda kake ganin kan sama dashi nan gaba seka dawo qasansa yau gadai momy umma data tsana yau itace kurfane agabanta tana neman yafiyarta dangin mijinta data raina yau gasu su sukai mata gatan da duk danginta ta kasa samun mai mata suka mayar da ita gidan uban ƴaƴanta ɗan nata dake gadara dashi ya tare a gindin ƴar makiyanta kuma babu boka babu malam kawai soyayyace daga rabbil izzati.shiyasa haquri yake da amfani yau gadai ribar haqurin da umma tai da duk qiyayyar momy gareta yanzu at end itake gaba da momy nesa ba kusaba.
Shikam hydar ganin komai ya dai dai ta yasa yay gida acan part ɗinsa ya sauka sannan ya kira hanif akan batula ta kai masa abinci.
Lokacin da hanif ya gayamin sakonsa miqewa nai cikin zumuɗi danni yanxu bana kunyar nuna masa so gaban kowa, amman banda iyayena!! sabida su ina kunyar su amman dan su hanif ai qannena ne, daman kuma ga murnar gobe zan bisa a yadda abba ɗazu yake shaidamin.
Afalo na tarar dashi dagashi se dogon wondo babu riga ajikinsa zama nai agefensa tare da fara zuba masa abinci munayi muna hira har yafara ci bayan ya kammala mukai bayi nina masa wanka shima yay min sannan muka wuce bedroom muka haye kan gado anan yafara rudamin jikina da salonsa wanda tuni muka lula duniyarmu ta ma'aurata, bayan komai ya kammala na miqe nai bayi wanka nai inda shi har lokacin yana kwance kayana na ɗauka nabar ɗakin tare da nufar ɗakinmu ALLLAH ya tai maken babu kowa aciki haka na sauya kayan jikina na kwanta.
Ban kuma farkawa se da safe agurguje nai sallah ganin na makara tashi nai naje dakin abba na gaidashi sannan na je dakin umma itama na gaida ita.
Kafinma su ummi su miqe harnai shara nai wanke wanke na ɗora abin karin kumallo, cike da mamakin sauyin da batula tai umma take kallon yadda take faman aiki agidan komawa tai da baya tana hamdala tare da godewa momy ta wani ɓangaren tabbas ta kawo gyara a rayuwar ɗiyar tasu domin inda dane sangarta ma baxata barta tai komai ba amman yanxu diba da ciki mafa ajikinta amman take wannan uban aikin gidan. lallai ta yarda rayuwa da yanayin rayuwa yakansa bawa ya sauya.
Ina gama komai naje nai wanka sannan na hada masa break na kai masa koda naje yanata kunci wai jiya na gudu bamu kwana tare ba haka na basa haquri tare da mamakin rashin kunyarsa tayaya nikam zan kwana dashi agidan iyayena nikam badani ba wannan ai abun kunya ne.
Qarfe 11 muka soma haɗa kayanmu wanda seda anty zee tazo ta kuma bani wasu kayan gyaran jikin sannan muka wuce cikin gari muka ɗauki momy muka wuce airport.
Cikin jirgi na soma jin amai na tasomin kafin daga baya ya koma se zazzaɓi wanda nan da nan hankalinsu ya tashi kwantar dani yay ajikinsa yana faman zabgan sannu kamar zemin kuka.
Bamu saukaba se magariba su rauda da na'eem dasu anty hafsa muka tarar a airport da mota suna jiranmu cike da farin ciki suka taremu muka wuce gida koda mukaje can ɗinma wani tattali momy take bani dan fafur tace baxan kwana part ɗinshiba haka ta sakani akan gadonta ta rufeni da bargo tajamin qofa.
Abin mamaki haka duk tabi part ɗin su mama ta basu haquri sannan ta jawosu falonta anan sukaci abinci da dik ƴaƴan nasu aka baje ana hira baban abuja daya dawo yaga yadda matan sa da ƴaƴansa suke hira bakaramin jin dadi yay ba tare da godewa ubangiji daya ganar da matarsa akan hanya madai dai ciya.
Babu abinda zance da zamana da momy a sati gudan danai se godiya harma da sauran ƴan gidan dan wani tattali na musamman suke bani musamman mai gayya mai aiki yaya hydar wanda hatta wanka da kansa yakemin.
Satinmu ɗaya muka koma sabon gidanmu wanda muka dauki sabon fejin soyayya nida yayana wanda na yarda yana sona bil haqqi da gaskiya.
Momy wata kulawa take bani ta musamman wadda bata iya sati guda batare datazo taga yadda mukeba dayake cikin nawa mai ɗan banxan laulayine wataran haka yaya ze tare gabana yay ta min kuka musamman idan ina maka amai.
BAYAN WASU WATANNI
Cikina yay girma ga yaya an kuma kara masa girma yanxu daga wancan gari se wacan haka su rauda suke zuwa tayani kwana wanda baki ɗaya ansaka ranar bikinsu harsu ummin gidanmu duk qarshan wannan shekarar zasu ɗaga.
Ranar wata laraba ina kwance naji kamar an soken a marata wasa wasa ciwo yacigaba zuwa dare ciwo yay karfi seda rauda ta kula ta kira momy wadda tazo a kidime itada mama, sukai mota dani cikin lokaci kaɗan mukai asibiti.
Nakuda kadan nai na haifi ƴata mace mai kama dani sak hatta bakin fatar nawane adaran yaya ya dawo yatarar damu acikin asibitin haka ya hadeni da bebyn ya rungume yana murna.
Gidan momy muka dawo da zama faɗin irin yadda matar take bani kulawama bata bakine ranar suna yarinya taci *Zainab* sunan momy sosai momy ta rungumeni nida hanifa yar bebyn tawa tana kukan farin ciki marar misaltuwa.
Haka nacigaba da wankana agidan momy bayan arba'in muka daga kano acan nai sati biyu muka dawo gida.
BAYAN SHEKARA BIYU!
Abubuwa sun faru masu yawan gaske daga ciki harda bikinsu rauda tare da rasuwar iya da baba da karin samun ɗa namiji danai mai sunan abbana.
Yau tun safe nake zaune bana jin dadi ga mai sunan abba yana damuna da kuka.
Habi mai aikina ce taxo ta shaida min nai baki ce mata nai tace su shigo ciki.
Sallamar wata mace fara cikin gayu bayanta wani namijine daga gani mijinta ne yasa na qara far,ar fuskata na miqa mata little abba nikuma nai ciki kayan sha dana ci na hado masu na aje seda suka huta sannan nace ban ganesu ba?
Matar ce ta kakaro murmushi sannan tace "daman baxaki ganeni ba fatima to maryam ce matar hydar tada" cike da firgici na miqe sannan na koma wajanta na rungumeta na fashe da kuka!
Itama kukan take kan jiki kan qarfi tare da cewa "fatima ki yafan wallahi bayan zamana gidan yari naga rayuwa wanda bada ban hydar yayi shige da fice ba da baxan koma gida ba dan ALLAH kiyiwa hydar godiya da irin yadda ya shiga ya fita harna bar gidan yarin sannan ya miqani ga iyayena akan shidai baxe mayar dani ɗakinshiba sedai kuma duk abin da nai masa ya yafemin tabbas samun miji kamar hydar se antona"
"Bayan dawowata gida naga rayuwa wadda tabani darasi da dama ta sauyani wanda na koma makaranta anan ALLAH ya hadin da ABDUL Likitan mahaifina labari na basa sosai kan rayuwata anan yake bani shima labarin irin tasa rayuwar sena gane ashe kece fatiman dayaso ALLAH bai ba yanxu haka tare muke dashi gashinan zaune yace yana qara neman yafiyarki ALLAH kuma yay wa mahaifinshi rasuwa nima yanxu haka watanmu uku da aure dashi, munje wajan momy na bata haquri kuma sun shirya da mamy mahaifiyata daman kece ta qarshe tunda hydar sunyi waya da abdul yace baya gari shine ma yay mana kwatancan nan ɗin" takai maganar tana kallon hanifa wadda ta fito hannunta dauke da bobo tana sha.
Komai tsayamin yay araina nan dan naji wata irin nutsuwa ta shigen hm duniya kenan sakinta nai na zauna na kalli abdul wanda yaketa wasa da litle abba a hannunshi sannan nace mata ni kam komai ya wuce awajena haka mukaita hira da ita wanda da qyar na sake da abdul shima muka gaisa amman cikin raina mamakin zurfin ciki yaya nake wanda duk wannan budurin bai gayan ba lallai yaya.
Har dare suna nan haka na shirya masu dinner bayan sunci mukai sallama na rakasu har bakin gate wanda na lura maryam hankalinta yana kan hanifa wadda itama ta maqale mata fafur nai nai da hanifa akan ta saki anty maryam amman taqi haka nakoma gida na barsu musu ita suka tafi da ita gidansu dake asokoro area 3.
Koda na koma gida naiwa yaya waya na sanar masa azatona ze faɗa amman senaga yanata dariya tsiya nai masa akan yadda ya rufeni aduk wannan budurin dasukai da anty maryam abinda kawai yacemin shine ai duk abinda kai dan ALLAH tobase ka gayawa kowa ba indai ubangijin ya gani.
Rayuwa me kyau mukeyi nida yaya wanda yanxu haka zumunci muke nida anty maryam wadda taxama kamar yayata afaɗin garin abuja dan banida kamarta haka zalika yaya yaxama aminin abdul sosai suke abota.
Babu abinda zance da ALLAH se godiya sabida yanxu komai ya zama tarihi zamana da uwar mijin son barka da ƴan uwansa ma haka haka zalika mahaifana waɗanda suke alfahari dani sosai.
TAMMAT BIHAMDIHI🙏