Author : Nil Category : Romantic Hausa Novels
masa matarsa yana waje tare dayi mata kwatancan batula ɗan murmushi tayi tare da cewa daman angama mata kitson kuwa bara na turo maka ita.
Ina tsaye bakin qaton madubinta ina kallon yadda aka tsaramin kitson yay kyau sannan kuma ga yadda gashina ya kwanta ta gefe yay kyau...!
Matar data min gyaran gashi ce naga tayo gabana tana dariya"au ashe ke amaryace ai dana sani nai maki kyaran jiki toga ango can yana jira yakafa ya tsare" takai maganar tana dariya.
Zaro idanuna nai waje tare da mayar da tsoron daya zomin wuya sannan nace "Tom nagode" na ɗauki mayafina na yafa na bata kuɗinta sannan nai mata godiya nabar wajan kai tsaye na nufi hanyar fita.
Tun daga nesa na hangosa tsaye jikinsa sanye da milk jallabiya yakai ya komo ya goya hannunsa abaya daga gani acikin fushi yake.
Gyara mayafina nai tare da kame kaina na nufesa.
Ina qarasawa wajansa naga ya ɗago kansa yana makamin harara! da manyan idanunsa waɗanda sukai wani irin jaa! sannan ya jawo hannun ya wurga mota ya zagaya ya shiga yabar wajan a 360!!
Sunkuyar da kaina qasa nayi ina wasa da yatsun hannuna ina kuma sauraran yadda yake zabgan masifa kamar ya samu ƴarsa.
Harda cewa na fita gandar gandar da mayafi wai ko kunya bana ji.
Tijara kala kala haka yadinga sauken ita kamar ze dakeni.
Wai shi dan a tsarinsa baya dukan matarsa ne hauka ne wannan amman da wallahi yau seya fasamin jikina haka yay ta bala'insa ina jinsa har muka kusan isa gida.
Ganin abun nasa yay yawa yasa nai qasa dakaina nafara kuka!
"Nikawai ka dukeni kokaji sanyi aranka kadai na min wannan faɗan nace kai haquri nace kai haquri amman se qara volume kake! nakai maganar ina jan numfashina sama.
Bai tankani ba har sanda yakai cikin gida bayan yayi parking ya kashe motar muka fita.
Hanyar part ɗin momy nayi murya cike da jin haushi yacemin na biyosa.
Haka nabi bayansa har zuwa part ɗinsu wuce falo mukai muka nufi hanyar ɗakinsa dana masa gyaransa kwanakin baya.
Da shigarmu ya wuce toilet nikuma na zauna akan sopa ina jiran sa danni sonake na koma ɗakina na kwanta na huta dan wata iriyar gajiya ce ajikina.
Ya haura minti goma bai fitoba hakan yasa na gyara kwanciya tare da lulluɓe qafata da mayafina saboda sanyin A/C.
Seda yakai minti 30 sannan ya fito ɗaure da towel a qugunshi gaban mirrow ya nufa yaɗanyi abinda zeyi sannan ya nufo inda nakwance da sassarfa yaxo gareni ze ɗagani nai saurin miqewa tsaye ina raba idanuna "yaya ka sallaman natafi ɗaki bacci zanyi kafin la'asar"
Nakai maganar cikin lumshe idanuna.
Ɗago haɓata yay da hannunsa yana bina da mayen kallonsa sannan yay magana acan kasan maqoshin sa sannan yace "Nan ma ɗakine ba daji ba" yakai maganar yana lumshe idanunsa tare da kai bakina cikin nawa ya haɗe waje guda yana tsotsa!!
Wani takaicin abinda yakemin ne ya kamani nan da nan hawaye yataho min yana bin fuskata kamar famfo tare da qoqarin kwace kaina amman yaqi bani damar yin hakan sakamakon wata iriyar runguma dayamin har ina jin sautin dokawar zuciyarsa.
Tafiya ya somayi dani har zuwa bakin gadonsa sannan ya ɗorani akai ya kwantar dani cike da nutsuwa yabi takaina ya kwanta, dasauri naja numfashina gashi babu damar na matsa sabida yadda yabi ya danneni yayi mani rumfa da qirjinsa ga bakinsa yana cikin nawa yana faman tsotsarmin kamar ze ciren harshe.
Hanunsa yafara yawo dashi ta cikin rigata yana qoqarin rabani da ita har ALLAH ya basa nasarar rabani da doguwar rigar atamfar tawa dama sauran tufan daya rage ajikina kuka nake a wannan karon mai fitar sauti sabida yadda naji salon nasa yana sauyawa, ban gama tsinkewa ba seda naji saukar bakinsa akan kirjina yana sarrafawa. cikin wani baqon lamari na faɗa mai wuyar na fassara maku shikam inaji yana wata iriyar miqa ajikina yana kuma wawuro kirjin nawa yana faman sarrafasu kamar babu gobe, laluben ko ina ya cigaba dayi na jikina kafin naji saukar hannunsa a cikin jikina yana wasa da wajan! ihu na saka a wannan karon ina sakin wani irin ajiyar zuciya jin daɗin daya ziyarceni banqarewa nake ina sake tura masa jikin nawa, tare da qara zira harshena cikin bakinsa ina karɓar sakonninsa masu rikitar dani.....!
Fitar da bakinsa yay daga nawa ya dirasa akan fatar wuyana yana min wani irin salo kamar tafiyar tsutsa kafin ya kuma mayar da hannun nasa cikin jikin nawa yana min wani irin hot salo mai wuyar fassarawa sakar masa kuka nai ina kuma mayar da hannun nasa jikin nawa ina qara volume ɗin kukana mai tafe da ajiyar zuciya.
Luf yayi ajikina yana saukemin zazzafan hucin bakinsa mai kama da wanda yaci yaji kafin nakuma jin sauyawar salonsa akaro na barkatai!
Wannan karon sosai yake wasa dani har ya samu cikin dabara ya shigar da jikinsa cikin jikina, dafarko ina jin daɗin abun amman jin nutsonta har cikin kaina tare da saukar dishashshiyar muryarsa akunne na yana karanto addu,ar saduwa da iyali yasa hankalina gushewa wanda ban kuma farkawa ba se a gefen sopa kwance akan kirjinsa yana shafa gadon bayana jikina babu kaya se towel ga kaina ajiqe daga gani wanka akai mani jin wani irin zafi ajikina har yana sakamin ciwon qafa yasa nakuma lafewa ajikinsa ina sakar masa wani irin kuka qasa qasa.
Rarrashina yake tare da sakamin albarka yana huramin iskar bakinsa acikin kunnena kafin ya ɗagani cakk ya qara nufar bathroom dani.....!!
Ruwa mai zafi ya haɗa bayan ya jinginar dani ajikin bangon bayin sannan ya ɗagani ya sakani cikin abin wankan seda ya gasan jikina sosai sannan ya ranqwaɓo kaina cikin wata iriyar murya yace min nai wankan tsarki bara ya gyara gadon.
Da qatuwar harara na bisa sannn na kuma haɗa ruwan na qara shiga jin yadda qasana yake kamar ze fashe dan zafi sannan na tashi da qyar na ɗebi na wankan nai wankan tsari ina kuka ina jin mugun haushin sa araina ina gamawa nai alwala na fito waje ina cije baki ina dafe bangon ɗakin.
Cikin sauri ya saki bedshit ɗin dayake sakawa yayo kaina ya tallafeni ya rungumeni "miyasa baxaki ce nazo na ɗaukoki ba salon ki fama ciwon jikinki" yafaɗamin a kunnena tsaki naɗan ja kaɗan tare da jan jikina na matsa nabarsa a wajan gaban kayan danagani na matsa bawasu na kirki bane zanine da riga waɗanda nawane kila ɗakina yaje ya ɗaukomin sakawa nai da qyar sannan nasaka hijabina nabar ɗakin.
Da sauri ya biyoni yana kirana amman nai masa banxa haka na qarasa part ɗin momy ina cije baki tare da nufar ɗakina na rufe da key ina dafe kaina jin yana sara mani.....!
*70 - 71*
Sakin handle ɗin qofar nai tare da zama a qasa da sauri kuma sena miqe kamar an tsikaran tare da sakin kuka ina dafe qafata jin yadda jikina yake yin wani irin tsiko kamar ana zaneni cike da sanyin jiki na nufi gaban katifata na kwanta a hankali kamar qwai tare da jawo blanket na rufe jikina ruff da shi sakamakon yadda zazzafan zazzaɓi keson rufeni.
Sama sama nake gani ko sallah ban iya ba na kwanta ga wani azababban ciwon kai daya kamani batare dana shirya hakan ba.
Cike da wani irin feeling ya koma da baya lokar dayake aje magungunansa ya buɗe ya diɓi na ciwon jiki dana rage zugi ya rufe tare da futa ya nufi part ɗin momy riqe dasu a hannunsa hamdala ma yay sabida bai jimata ciwo ba ya tafi mata a hankali shiyasa ya ɗaukar mata na rage zugin kawai. abakin qofar ɗakin ya tsaya tare da murɗawa jin akwai key yasa yaja tsaki jikinsa a sanyaye ya koma part ɗinsa tare da kwanciya akan sopa yanajin duk jikinsa babu daɗi yaso yana tare da ita a wannan lokacin yajiyar da ita daɗinsa yaso yana tare da ita a dai dai wannan lokacin ya lallaɓata kamar qwai yabata dukkan lokacinsa,ya gasata sannan ya koma yayi second round saboda bai gaji da zumartaba jinta yake kamar wata sugar ni'imarta bakaramin zautar dashi tai ba,dan ɗazu seda yay suman wucin gadi dayana sex da ita kafin ya dawo wannan duniyar shikaɗai yasan irin daɗin dayaji da irin zaucewar dayayi dayana tare da ita.
Sosai ya matse pillow a kirjinsa yana lasar leɓensa jin wata azababbiyar fitina na qara taso masa a karo na biyu shafa sirrin girmansa yayi da hannunsa wadda ta tasa acikin sutturarsa babu abinda take buqata se qarin abincinta, wanda yana tunanin idan ya biye mata tabbas ze shiga haqqin yarinyar domin shiɗin mai jure masa seya shirya.
Daɗa lumtsuma yayi acikin sopar yana kuma matse pillow ɗin a kirjinsa yana aiyano yadda yake sarrafata a gadonsa sosai yake lumshe idanunsa yana kuma lasar lips ɗinsa kamar wani maye kafin wani bacci mai daɗi ya kwashesa cike da mafarkin abar sonsa wadda bai qara lumtsuma a tafkin son nataba seda ya kusanceta a yau.
Sama sama naji anata bugamin qofata da sauri na dira na miqe zan nufi qofar na budeta, sekuma na koma na zauna sakamakon jin azabar zafin daya ratsani, tsintar bakina nai da sakar masa ALLAH ya isa, sannan na daure na miqe ina haɗe qafata da qyar na nufi qofar na ɓuɗe ta duk idanuna yayi jaa! kamar mai afolo.
Ina buɗewa naji saukar mari! akan fusakata, dasauri na ɗago idanuna na zuba akanta, ba kowa bace ba se maryam, wadda cikinta ya tutso gaba haihuwa koyau ko gobe tana faman zabgan harara!
Shafa wajan nai tare da ɗago qwayar idanuna na saukesu akanta a karo na biyu.
Tsintar kaina nai da kasa jure wannan qasqancin batayi auneba na juye nawa hannun har sau biyu akan fuskarta wanda adai dai wannan lokacin shima ya sako qafarsa part ɗin ɗauke da magungunanta a hannunsa ze kawo mata daman niyarsa kobata barkaba ya bude ɗakin kota tsiya ya bata.
Abinda ya tsayar dashi cakk shine yadda yaganta tana sauke yatsunta akan fuskar matarsa mai ɗauke da tsohon ciki haihuwa koyau ko gobe.
Wanda akusan tare suka qaraso wajan da momy wadda itama ta daskare a wajan tana tafa hannunta.
Sam ban lura da zuwansu ba haka na kuma ɗora hannuna akan fuskarta naqara juye mata wani marin na haushin abinda mijinta yayi min.
Bankuma ɗauke nawa hannun a fuskarta ba naji saukar hannun yaya hydar akan fuskata ya ɗaukeni dawani mahaukacin mari! ban dawo daga duniyar tunani naba naji wani marin wanda momy tabani shi da hannunta na hagu!
Wata iriyar zabura nai tare da zaman ƴan bori a qasa na dafe kuncina da dukkan hannayena ga azabar da fuskata take man ga azabar da qasana yake haka na daddage na zunduma ihu! wanda seda ya amsa dukkan falon sannan na kwanta a qasa nai flate ina birgima yau a batular na fito da gaske ba wasaba.
Sosai nake kuka ina maganganu ganin duk sun tsaya suna kallona yasa na miqe tsaye idanuna jajur waɗanda suka koma kamar na mai iskoki na dubeshi tare da watsa masa harara sannan na juya kan maryam ɗin wadda momy ta rungumeta tana kukan munafurci sannan na soma magana "wallahi yau hydar seka sakeni na rantse da ALLAH baxan kwana agidan nan ba nagaji nagaji!! ban kaiba yakuma kwasheni da maruka har biyu!!! yana dafe kansa yana sakin hucin bala'i matsawa nai sosai garesa tare da cewa" ai baxaka burgeniba harse ka kasheni sannan nasan ka haifu! dan ALLAH hydar ka kasheni ka kasheni nace!! nagaji daxaman bala'inku nagaji dazaman masifar gidanku tunda aka auroni bansan ƴancina ba babu abinda nake se bauta mahaifiyarka taimin kai kai min wannan duk zan jure amman wallahi baxan yarda wannan matar tazo har ɗakina ta maran ba dan ubanta!!! nakai maganar a haukace tare da finciko maryam daga jikin momy na wanke shegiya da mari ina kuma sakin maganganu cikin sauri ya kamoni yajani yay ɗaki dani ina turjewa ina dokeshi da qyar ya cillani cikin ɗakin sannan ya saka key ta waje yabarni ina kuka!
Gabaki ɗaya momy ta shiga tashin hankali ga maryam tana mata wani irin kuka kamar zata shiɗe ga yadda ta hango tashin hankalin ALIYU ga yadda batula ta koma kamar mai aljanu gaba ɗayama se abun ya tsorata ta haka taja maryam da qyar tai ɗakinta da ita.
Zaunar da ita tai agabanta sannan ta dubeta "keme ya kaiki wajanta?" cikin kuka tace "momy nakasa jure abinda yay mana ne ɗazu akanta shiyasa na bita nadaki abar banxa! cike dajin haushi momy tace"to ai gashinan kebaki dakaba ita taso ta illataki idan banda abinki inake ina wannan mai baqar fuskar ai baqaqen nan qarfi garesu aikoda wasa kada ki kuma bari ku haɗa qashi yanzu bada ban ALLAH ya kawomu ba da haka zata zaneki daga qarshema ta murje cikin jikinki abanxa" momy tafaɗi maganar tana mayar da ajiyar zuciya.
Itakam maryam kwanciya tai tana jaddada zafin hannun batula dakuma kiyayarta sannan kuma taji daɗin yadda ALIYU ya mari batula ko banxa ya nuna yafi sonta ita kam ayau ya biyata yakuma wanke kansa gaduk fushinta garesa.
Yana rufe dakin ya nufi part ɗinsa yana shafa fuskarsa cike da bakin cikin marin daya mata wanda furucinta shiya jamata yay mata wannan horon qiri qiri yake hango rikici acikin idanunta. babban abinda ya ɓata masa ransa yadda take furta kalmar sakinta qiri qiri babu ko shakka wallahi koxata mutu baxe taɓa sakintaba wannan shine qudurinsa akanta.
Shi abinda yabasa haushi haryasa ya mareta yadda yaga ta dage ta mari maryam aiko dan darajar cikinsa gareta aita saurara mata mai yasa idan ma wani abin maryam tai mata baxatazo ta gaya masa ba zata ɗauki hannu ta zabga mata mari sa,arta ce shifa bayansa raini.
Yanzu misali idan wata matsalar ta shafi maryam ai sunanta za,a kama..haka yayta zancan zuci harya qarasa shiga part ɗinsa yana kuma shiga seya miqe wuf ya koma part ɗin momyn kamar wanda aka tsikara.
Ɗakinta ya murɗa ya shiga ya kuma mayar da keyn ya rufe tare da jingina akan qofar yana kallon yadda ta haɗe kanta da gwiwa tana kuka.
Cike da sanyin jiki yaja qafarsa ya nufeta yana nadamar abinda yay mata......!!
Ina ɗago idanuna nagansa akaina cike da masifa na miqe tsaye sam wannan tsoron babu araina "ALIYU kasakeni dan ALLAH idan kana da zuciya yau kada na kwana acikin gidan nan badai abinda kake buqata ka samuba shine zaka sakamin da maruka har uku sabida matsiyaciyar matarka tazo har ɗakina ta bugamin ina fita ta mareni dan na rama shine zakumin taron dangi batare dakunji mai yahaɗani da itaba aidai kasan duk haukana baxan taɓata haka kawai ba...." nakai maganar ina jada baya ina sakin kuka!
"Wallahi nayi nadamar marinki fatie kiyi haquri bansan haka abin yake ba" na tsinci muryarsa acikin kunnena cike da mamaki na ɗago na kallesa tare da mamakin yauni yake bawa haquri duk atunanina wani dukan zekuma min senaji akasin hakan gaba ɗaya sena shiga mugun mamaki dajin hakan daga garesa.
Qarasowa yay gaban tare da ɗora hannunsa akan kafaɗata da sauri na doke ina jada baya "ni ka matsamin malam wallahi ni seka sakeni tunda ka nuna daman can ni matar cushe ce wadda bata daraja ai gashi nan agaban kowa ka wulaqantani bayan ɗazu ka gama sumbatu akaina" nakai maganar cike da jin haushinsa.
Daɗa matseni yayi da jikin bangon danake sannan ya sunkuyo gabana ya fito da harshensa yana lashe hawayen dake fitowa daga cikin idanuna batare daya tankaniba.
Jana yay na faɗa kansa shikuma ya zube akan katifar sannan ya gyaran zama akan cinyarsa yana bubbuga bayana da hannunshi.
Babu abinda ɗakin yake karɓa a wannan lokacin se sautin kuka! na wanda nake haɗasa guda biyu dana zugi dana mari.
"Shiii!!! naji saukar bakinsa acikin kunnena yana yimin hakan kamar da gayya zillo nai tare da tashi daga jikinsa na juya masa baya ina cigaba da kukan danakeyi.
Shiba ma,abocin magana ba kuma bai saba rarrashin mace ba haka ya saka tagumi yana kallonta da idanunsa waɗanda suke gab suma da zubar da hawayen danji ike kamar shima yayi kukan! kozeji dadin ransa.
Juyo dani yayi idanunsa cike da ruwa gasu sunyi jaa sosai ....
cikin azabtuwa da soyayyarta wadda take wahalar da duk wata kafa ta jikinsa ya furta kalmar "fatie ya kikeso ayi ne nabaki haquri amman kinki hakura kuma abinda kike zargi ba haka bane qarewa ma ki qaddara ɗazu kusantar danai maki wallahi ba,a son rainaba wani abune daban daya shigo damu bamu sanshi ba" yakai maganar yana ɗagoni tare da tsareni da idanunsa yana bina da kallo.
"Ita kuma maryam kibarni da ita zan tsawatar mata amman zancen wulaqanci ni ba halina bane kuma ban maki ba ke matsalarki guda rashin kunya"! yafaɗa batare daya sakarmin fuskaba.
"Waini yau fatie kike cewa idan na haifu yauni kike cewa bani da zuciya yakamata kina control na maganarki kafin ki faɗeta ni danna kusanceki yau baxe hana na hukuntaki ba idan kinmin ba dai dai ba" yakai maganar yana huci kaɗan.
Tura bakina nai cike dajin haushin sa batare dana ce mata komai ba secan kuma nace, "toni kasheni kukeso kuyi bakaji yadda qasana ke zugiba sannn kazo ka mareni akan waccan jaka....." ban kaiba yaɗora hannunsa akan bakina ya haɗe ransa kata mau!
"Kada na kuma jin wani abu ya haɗaki da matata duk abinki ya tsaya iya kaina"
"Ni ai ba mata bace baiwa ce"
Nakai maganar inajin zafinsu araina.
"Hmm kema mata ce mana yau ni akewa rashin kunya harda ALIYU direct babu yayan yau ko?! yakai maganar yana lalubar cikin zanina.
"Bara na duba wajane konai ɓarna idan babu dama muje hospital"
Yakai maganar yana dire hannunsa acikin jikina yana qoqarin taɓa tashar....tuni nai zillo na miqe "ni wallahi baxan iyaba kawai katafi daman abinda kaxoyi kenan"! nafaɗa ina kuka!
Kamoni yay ya rungume akirjinsa tare da lashe hawayena yana gayamun maganganu masu daɗin rai wanda seda ya wanken duk haushinsa na ɗazu ni wallahi har tausayi ma yabani.
Sannan yajani ya ɗorani akan ruwan cikinsa yana lallaɓani kamar qwai batare dayamin komaiba....
*72 - 73*
Tsawon lokaci ina manne ajikinsa batare daya kuma cewa komai ba cikin dabara na zame daga jikin nasa na miqe da qyar na shiga bayi ruwa mai ɗumi na haɗa na qara gasa jikina dashi sannan nayo alwala, ina fitowa na shimfiɗa sallaya na soma gabatar da sallar da banyi ba ina kammalawa na miqe ina ɗan jan qafata kaɗan kaɗan nayo kan katifar na