Chapter 15 Reading Koba So Akwai Kauna Book Complete Hausa Novels Arewa Novels

Koba So Akwai Kauna Book Complete Hausa Novels

Author :  Nil Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   15 / 28

42K to 45K   out of 83.3K words

ya kamani amman babu yadda zanyi haka na rufe ilahirin jikina naja pillow na kwanta sabida yadda naji gidan yayi wani mugun shuru.

Baƙaramin ransane yaɓaciba lokacin dayajewa momy dazancen ta bawa batula abinci wani kallo ta watsa masa kafin daga bisani taja tsaki tare da furta itakam bata ɗauki nauyin dafawa tabawa ƴar maƙiyantaba batare daya tankataba yabar ɗakin duk ransa ajagule haka ya nufi compound ɗin gidan tare da umartar driver dayaje N.S restuarent ya siyo masa abinci oderring ɗin abinda yake buƙata yayi masa sannan ya juya zuwa part ɗinsa, dawani kallo yabi maryam wadda ta baje a ƙasan tiles tana shan faten dankali,kafin yaja ƙafarsa ya nufi corridown daze sadashi da bedroom ɗinsa key ya sakama ɗakin sanin zata iya biyosa ta damesa wanda shi baya buƙatar haka a halin yanzu sabida yana da abinda zeyi.
Loptop ɗinsa ya ɗauka tare da ɗorata akan sopa ya tsugunna yana faman danne danne wanda seda yakai kusan awa guda ahaka sannan ya rufeta ya faɗa bathroom wanka yayi tare da saka jallabiya milk colour yana kammala shirinshi ya fita zuwa masallacin dake manne da gidan a hanyarsa ta dawowa ya gamu da driver yana kokarin gyara parking ɗan dakatawa yayi sannan ya karɓi saƙon nasa ya wuce zuwa part ɗin momy direct ɗakin da batula ke ciki ya tura bayan ya gaya mata abinda ze gaya mata ya nufi masallaci domin gudanar da sallar isha, bayan ya fito kuma ya faɗa part ɗinsu mama duk ya bisu yayi musu barka da gida sannan ya dawo part ɗinsa yatarar maryam tanata ƙorafi akan jinsa shurun datayi baima kulataba haka ya koma ɗakinsa sabida akwai abinda yake na tafiyarsa shiyasa ya maida hankalinsa akan hakan duk da tarin gajiyar dake tattare dashi.
Yanzu haka kallon agogon dake manne acikin ɗakin yayi tare da ɗan zaro idanunsa kaɗan sannan ya saka hannunshi ya shafa kwantacciyar sumar kansa yaɗanja tsaki!kaɗan har 10 tayi ashe batare daya saniba kashe loptop ɗin yayi tare da zaro rigarsa dake gefe ya ɗora akan ɗan guntun wondon jikinsa sannan ya fita falo abinda ya basa mamaki ganin maryam share aƙasa tana aikin bacci ƙarasawa gabanta yay tare da saɓeta a ƙafaɗarsa ya kaita bedroom ya kwantar da ita sannan ya zura slipers ya fita.
Tsit kakejin harabar gidan baki ɗaya sound ya ɗauke sabida yanayin sanyin da ake fama dashi idan banda hasken ƙwai ƙwayen daya haske gidan babu abinda kake gani kai tsaye part ɗin momy ya nufa tare da saka hannunshi ya bude ƙofar ya taka har zuwa bakin kofar datake babu kowa a falon se uwar t.v dataketa ƙara ita ɗaya haryaja handle ɗin ƙofar tata ze ɓuɗe seya fasa ya koma ga t.vn ya kashe sannan ya ƙarasa kofar ɗakin da batula ke ciki.
Ga mamakinsa yanakuwa jan handle ɗin ya bude hangota yayi kwance cikin hijabi ta cure kanta waje ɗaya ko ƙwai bata kasheba bare kuma ta tsaya rufe kofar ita ko gudun wani abun batayi tsaki yaɗanja tare da saka hannu ya kashe makunnin ƙwan sannan ya ƙarasa gaban katifar gami da saka hannunshi yaɗan dokata kaɗan amman batula ko gezau ganin zata ɓata masa lokaci yasa yaɗan ƙara sautin dukan katifar gudun kada momy tazo rufe ƙofar falo ta gansa dan yasan goma da rabi nayi momy zata fito rufe kofar yauma may be mantuwa sukai basu rufeba.
Cikin baccina naji kamar ana dokan katifar danake kwance nidaman duk a firgice nike sabida yadda ɗakin yake gaf da kofar fita.
Cikin azama naja jikina daga kwancen danake nai baya kaɗan ina jin wani irin firgici yayimin dirar mikiya, "dallah malama mike ashema idanunki biyu kika tsaya batamin lokaci". naji saukar amon muryarsa akaina wadda tasaka nai hanzarin tashi nahau mistsike idanuna Nan danan kuma se hawaye suka fara bin kuncina, cikin shashsheƙar kuka nace"yaya nifa tsoro nakeji wallahi gakuma sanyi".nakai maganar ina kallonsa,ɗan sunkuyar dakansa naga yayi ƙasa harna tsahon wasu lokuta kafin naga ya ɗagosu ya kafeni dasu yana min kallo mai ɗauke da tausayi,tacikin ɗan hasken dake ratso ɗakin ta window nake kallon fuskar tasa, cikin ƙasan maƙoshi ya furta "Kiyi addu,a kafin wani baccin yazo sannan ki dinga saka key gaya can ajikin kofar kada ki kuma barin kofar abude dafatan kin fahimceni". ɗaga kai na nai sama alamun eh cikin wani ladabi wanda na arosa yanxunnan juyawa yayi ze tafi da sauri najawo hannunsa cikin kuka nafara magana "yaya dan ALLAH kowajan baba ƴar aikinan ka kaini ni wallahi tsoro nakeji".nakai maganar ina ɗora hannunshi akan kirjina "wallahi yaya kaji yadda zuciyata take harbawa.
Wani mahaukacin electric shork mai fitilane yaji ya shigesa lokacin data kai hannunsa kan kirjinta kawar dakansa yayi gefe yana fesar da hucin zafi kafin yasami zarafin juyowa ya kafeta da idonsa dasuka soma rinewa yana kallon ta dasu.
Cikin azama na miƙe tsaye kuma batare dana saki hannun nasaba nakai gabansa ina dira ƙafata a ƙasa kamar wata beby girl sannan na soma magana cikin kuka! "yaya maganafa nake maka dan ALLAH ka taimakamin wallahi baxan iya kwana anan ɗin bani koka kaini wajan mama"! nakai maganar kuka shaɓe shaɓe a idona.
Cikin wani mahaukacin zafin nama naji ya jawoni jikinsa akan faffaɗan kirjinsa yayimin shimfiɗa tare da mannani akan fatar jikinsa yasaka hannunsa ya zagaye ƙuguna yana shafamin gadon bayana kamar yana rarrashin yarinyar goye.
Babu abinda nake saukewa se tsabar ajiyar zuciya kumani harga ALLAH bawai sonshi nakeba kuma bawai dadin hakan nakejiba kawai dai ina samun nutsuwane ahakan saboda koba komai ai ɗan uwa nane kuma bayan hakama motsin sa ayanzu garkuwane a gareni sabida tsananin tsoron danakeji.
Shikam anasa ɓangaren wani BAƘON YANAYI( My next book ) ne yaji yana ziyartar ilahirin jikinsa tunda yake baitaɓa kusantarta hakaba gaba ɗaya ta jagula masa lissafinsa babu abinda jikinsa yake sewani irin kaɗawa kamar mazari musamman yadda yaji tudun manyan albarkatun kirjinta a jikinsa hakan bakaramin ƙara hargitsa shi yayiba da azama naji ya ɗago kaina yana zamemin ɗankwalin kaina tare da kai hannunshi cikin gashina yana shafa yana kuma huromin iskar cikin bakinsa dama ta hucin numfashinsa cikin sauri da sauri.
Tsoron hakanne yafara kamani nan danan na soma danasanin rike masa hannun danayi kokarin zame jikina nake anasa amman hakan ya gagara sabida yadda yakuma mannani garesa yana kuma aikamin da hucin numfashinsa mai zafin gaske, fito da harshensa yayi yana lasar min fatar fuskata gabaki ɗaya ya rikiɗemin kamar bashiba babu abinda jikina yake se tsabar tsuma burina kawai na kauce daga wannan rungumar dayamin cikin ƙanƙanin lokaci ya kamomin leɓena na ƙasa ya zura acikin harshensa yasoma zuƙa kamar yasami cwt, mamaki tsoro sune suka ƙara yimin kamun kazar kuku ban kuma ɗaurewa da mamakinshiba seda naji saukar bakinsa akan nawa ya haɗesu gam yana faman shansa kamar ze ciremin harshena kuka nasomayi mai fitar sauti wanda har hawaye na yana sauka ajikin fuskarsa kafin na aro jarumtar turesa amma ina ko gezau sema ƙara matsemin ƙuguna dayake.
Da azama na saki jikina tare da yin ƙasa kamar zan faɗi jin yadda salon nasa yasoma sauyawa cikin zafin nama yabiyoni ƙasan bakinsa cikin nawa batare daya ciresaba kamar maye. da azama na tattaro ɗan ragowar ƙarfina na turesa tare da tashi aguje nai toilet na murza key na dafe kirjina ina kuka.....!

A
54 - 55


Ya daɗe a tsugunne dafe da kansa yanajinsa a wani irin yanayi sannan ya miƙe yabar ɗakin yana faman rangaji gami da haɗe hanya da ƙyar yasamu ya ƙarasa part ɗinsa duk jikinsa na wani irin rawa kodama yaje cikin bedroom ɗinsa baibi takan maryam ba kai tsaye cikin toilet ya nufa tare da zare kayan jikinsa ya tsaya ajikin bangon tiles ɗin bayin ya dafe bangon da hannunsa ya sakarma jikinsa ruwa yanajin yadda reaction ɗinsa ya sauya babu abinda jikinsa yake buƙata kamar body contact cikin tsananin azaba yake jan lip's ɗinsa yana taunewa kaɗan kaɗan kamar wanda yake cikin maye, idanunsa waɗanda suka rune kamar gaushin wuta ya dada matsewa yana fitar da numfashi sama-sama yakai kusan minti 40 acikin toilet ɗin yana faman abu guda kafin yaji ya ɗan samu _satisfying_ ya ɗauro alwala gami da ɗaukar wani pink towel ya ɗaura a west ɗinshi ya fito waje yana goge tulun sumar kansa da smoll one a hannunshi.
Gaban katafaren dressing mirrown sa ya nufa tare da ɗaukar cream ya ɗan goga sama-sama sannan ya ƙarasa wajan cavet ɗin kayansa wata black jallabiya ya ɗauka ya saka tare da shinfiɗa abun sallah ya tayar da sallah ra,aka biyu.sannan yayi sallama sosai ya zauna yaja addu,oi masu tsayin gaske yana shafawa ya ɗauko alqur'ani mai girma yasoma karatun shi cikin daddaɗar muryasar sa mai kama data larabawa, yakai wajan ƙarfe ukun dare akan sallayar yana kai kukan dukkan wata buqatarsa a wajan sarki buwayi gagara misali.
Naɗe abun sallar yayi tare da cire rigar jikinsa ya rage dagashi se singlet da ɗan wando ya haye gadon ya jawo maryam kirjinshi ya matse yana sakin ajiyar zuciya baƙaramin ƙoƙarin danne buƙatarsa yayi ba sabida yana tausaya mata a wannan yanayin bai dace ya kusanceta ba koba komai daga tafiya mai tsaho suka dawo sannan kuma ga lalurar juna biyu ajikinta.
Rintse manyan idanunsa yayi yana hango yanayin daya shiga a ɗazu wanda ya rasa tartibin mai yakaisa wannan ɗanyen aikin wannan ma ai salon zubda girmane cikin ƙasan leɓensa ya furta "damma bataga girmana ba da abin yafi haka"! murmushi ya saki mai fitar sauti tare da kamo ƙasan lip's ɗinshi yana faman tsotsa a haka bacci mai daɗi ya ɗaukesa.
Seda na tabbatar danaji ƙarar buɗe ƙofarsa sannan naja jikina na fito daga bayin da gudun gaske naje ga ƙofa na datse da key sannan na dawo bakin katifa na zauna ina faman jin zuciyata tana rawa nama kasa tunanin komai sabida yadda dukkan wani tunani na ya tsaya"shi mai yake shirin yimin kenan ɗazu?" sanin babu wanda ke kusa dani bare yabani amsa yasaka naja bakina na tsuke nidai bada ban bacci ɓaro baneba da bazan rintsa ba sabida tsabar fargabar data shigeni mai tarin yawa gaba ɗayama baccin seya koma min rabi da rabi daga nayi sena farka gani nake kamar ze iya kawomin cafka cikin daren gaya kuma senaji kamar hannunshi kemin yawo ajikina ahaka na tai wannan zubar gadon har akai kiran sallar farko sannan wani bacci mai dadi ya kwasheni.
Kiran sallar farko ya tada shi daga baccin daya faɗa baki ɗaya boxern dake jikinsa yagama ɓaci da ruwan s.p cikin mamaki ya gama duba jikin nasa tabbas babu koda tantama mafarki yayi wanda har yaja masa ɓacin jiki babu yadda ya iya haka ya zare maryam daga jikinsa ya miƙe gami da nufar toilet.
Baƙarami ɗumbin mamakine ya gama kashesaba jin yaddq yanayin sa na jiya yakeson dawo masa a daddafe yayi wanka ya tsaftace jikinsa sannan ya fito doguwar riga ya saka gami da nufar masallaci, jin anfara kiran sallar assalatu, abakin gate ya haɗu da ƙannansa maza su hafiz cikin ladabi da biyayya suka mara masa baya zuwa masallaci ajere sukai sallar sannan suka nufo gida bai koma nasa part ɗinba ya leƙa wajan mahaifiyarsa ya gaisa da ita sannan ya shiga ɗakinsu rauda ganinsu zaune akan sallaya suna azkar yasa ya rufe masu ɗakin yabar wajan yana jin dadin tarbiyar da baba ya basu ta rashin wasa da ibada wadda komai ƙanƙantar ɗa agidansu dole yabi jam'i wannan ɗabi,ar itace take bin duk wani ɗan cikin gidan nasu koda wasa babu wanda yake wasa da addininshi.
Ɗakin da batula ta kwana ya nufa yaja handle ɗin jinsa garƙame yasa ya koma da baya yana aiyana ko tana bayine tana alwala.
Part ɗin mama da anty ya leƙa suma ya gaisa dasu sannan ya nufi nasa part ɗin zaune ya tarar da maryam tana addu,a bayan ta idar ta tsugunna har ƙasa ta gaisar dashi, cikin kulawa ya amsa mata yana mai zare doguwar rigar dake jikinsa ya rage dagashi se dogon farin wandon yadin daya saka ta ciki yaja blanket ya rufe rabin jikinsa dashi babu jimawa bacci ya kwashesa.
Itama maryam tana gama abinda zatai ta tube kayan jikinta tabi lafiyar gado.
Basu suka farkaba se wajan ƙarfe goman safiya shima dan saƙon kiran momy ya iskesune wanda ta addawa hydar da waya akan yazo suyi break fast.
Ɗago idanunshi yayi tare da zubawa a farin bayan maryam tare da haɗiyar miyau sannan ya miƙe duk tsigar jikinsa a miƙe ya nufi bathroom brush yayo tare da ɗan watsa ruwa sannan ya fito bai wani tsaya bata lokaci wajan shiryawaba ya ɗauki wani black jeans & white t.shirt ya saka tare da fesa mayen turarensa wanda ya cika ɗakin nan take.
Gaban gadon ya karaso ganin maryam tana ta bacci har yanzu bata farkaba duk ƙarar wayar data damesu wadda har bude idanunta tayi yasa ya ɗago tare da nufar hanyar waje dan baya tasheta tana bacciba.
Tundaga bakin kofar falon momy wani uban kamshi ketashi na kayan abinci kala-kala da momy ta shiga kicin da kanta ta sarrafawa ɗan lelen nata shida iyalinsa lumshe idanunshi yayi yana shakar kamshin abincin mai dadi daman momy badai iya girkiba kafin ya nufi cikin tsakiyar falon yana baxa uban ƙamshi mai tsayawa axuciya.
Tana daga zaune akan daya daga cikin manyan kujerun falon taci kwalliyar goal da goal daman hajiya zainab badai iya adoba farar mace kenan alkyabbar mata babu abinda ke tashi se ƙamshin turarenta na ƴanmai duguri wanda ya cika ɗaukacin falon gakuma na jikinta ita daman momy batta da wannan faɗan nata amman indai akan ado da tsafta ne angama magana indai awajan tane.
Rauda da na'eem suma suna daga zaune agefenta sunci uban ado da dogayen riguna read mate ga manyan wayoyinsu riƙe a hannunsu suna dannawa babu abinda ya damesu.
Daga ɗaya gefen mus'ab da yusuf da yaseer suma zaune suke suna faman doka game ɗin lido a hannunsu duk kuma ko wannan su yaci uban gayu ƴaƴan momy kenan ƴaƴan madara babu ruwanku da rayuwar jagwal!!
Haɗe rai yayi sosai kamar bai taɓa dariya ba sannan ya ƙarasa gaban momy ya rage tsahonsa ya gaida ita, cikin azama suma sauran ƙannan nasa suka sauko daga kan kujerun suka zube suba gaisar dashi cike da tsoronsa acikin ransu.
Adaƙile ya kalli raudah "mina ce maki next time?" ya daka mata tsawa kaɗan raba idanunta tasomayi tana kallonshi "yaya kayi hakuri insha ALLAH wannan karon zanyi koƙari"....wani matsiyacin kallo ya bita dashi kafin ya kara hade rai tare da miko mata hannunshi fari tass wanda har wani ja yayi sabida hutu, da azama ta miƙa masa wayar hannunta tana faman rau rau da idanunta.
Kallo guda yay wa sauran yaran suka bar falon sannan ya dubi rauda wadda takusan sakin fitsari a wando dan tsoro tare da cewa "wannan yazama na ƙarshe dazan kuma kamaki da waya a hannunki and kuma dan ALLAH kada ki fasa kawo min last position a result ɗinki"!! yakai maganar cikin tsawa, dasauri rauda ta mike cikin gudu gudu ta nufi ɗakinsu tana kukan zuci.
Kallonsa momy tayi "nifa bakaxo ba tsiyata dakai takura idan banda abunka ai cin jarrabawa ta ALLAH ce" sake hade ransa yayi tamau kamar bai taɓa dariya ba sannan ya miƙe tare da zuba hannunshi a aljihun jeans ɗinsa tare da kallon momy, "Ina wannan yarinyar take?" yabasar da maganar data ke masa sanin momy bata kaunar laifin ƴaƴanta wanda bada ban shi yaywa rauda haka bama da tuni sunkai ruwa rana.
Kallonsa tayi kamar bata fahimci miyake nufi ba sannan tace.
"Waye haka kuma ?" kai tsaye ya bata amsa "Amanar ALLAH mana, naga duk waɗancan yaran anan ne ita bangantaba hajiya momy" yakai maganar cikin basarwa.
"Au sekacemin matar cushe kake nufi" tajefo mishi wannan maganar cikin gatse. "Eh ita Hajiya" shima ya bata amsar cikin son ya kawar da doguwar maganar dazata ɗauko masa.
"Oh wayasan tana ina nikam bammq sakata a idanuna ba".ɗan ɗaure ransa yayi "haba momy nidai kawai zata koma part ɗina tsakani da ALLAH yar mutane surukarki ace bakisan ta kwana ba bare kisan tashinta haba momy dan ALLAH ki gyara badan niba amman idan maganata ta ɓata maki rai ALLAH ya baki hakuri" yakai maganar cikin sunkuyar da kanshi a ƙasa.
Wani tunani momy tayi kaɗan sannan tace masa "to kaifa dadina dakai saurin tunzura ai nabarta taɗan hutane kasan fa kunsha hanya" takai maganar tana ayyana zakaci ubanka tinda so kake najata ajikina zakasha kallo aikuwa sena mayar da ita mai gyara mana ko ina na gidan nan badai kafison kaga tana yawo a tsakaninmu ba to zata kuwayi amman na bauta bana soba.
Shiya katse mata tunani da cewa "hajiya bara naga kotai sallah" yatafi batare dayaji daga gareta ba yabarta kuma da sakin baki bude lallai sena mike tsaye cewart.
Seda ya leƙa jikin ɗalinsu rauda ya zari key ɗaya sannan ya bude dakin da batulan ta kwana hangota yayi kwance tana ta faman vacci kamar babu gove.
Da sassarfa ya karasa gareta yaɗanja ƙafarta kaɗan!
Cikin mayen bacci na bude idanuna waɗanda sukai jajur sabida baccin bai isheni ba ɗan tura bakina nayi gaba tare da watsa mashi wata jahilar harara sannan na miƙe ina ɗaga hannuna ina miƙa gami da salati ganin rana ta fito yasa na ware idanuna sabida banyi sallah ba.
Kallona yayi batare daya saki face ɗinshiba kuma kamar bashi yagama shamin baki jiyaba amman yanzu jibi yadda yazo yawani haderai nima ganin hakan yasa naja nawa ran harma yafi nasa hadewa.
Kamar wanda akawa dole seyace wani abu naji yace "Ai canake a bayin kika kwana"! da sauri na kara kallonsa ashe yana sane kenan jiyan bangama tunanina ba nakuma ji yace "kinyi sallah?" girgiza kaina nai alamun a,a "Why?" yakuma jefomin amsar duk inajin kaifin idanunshi nayawo ajikina.
"Makara nayi wallahi" nabasa amsa kaina duƙe dan baxan iya jure ganin wannan mayen idanun nashi ba.
"Kitashi kiyi sallah amma kafin nan kifara wanka"! yana gama faɗin haka ya mike daga tsugunnon dayay zebar wajan.
"Ni sanyi nakeji gaskiya baxan iya wanka yanzuba" na basa amsa kai tsaye.....
"Agarinku na ƙazamai ake sanyi wallahi fatie idan nadawo baki wanka ba sena shanyeki"!!!

Yakai maganar cikin tsaya tare da saurin barin cikin ɗakin yatafi yabar ni da mamakin furucinsa wai shanyewa??

Kamar wata alawa aini duk wata shanyewa naganta jiya ido

15 / 28