Chapter 23 Reading Koba So Akwai Kauna Book Complete Hausa Novels Arewa Novels

Koba So Akwai Kauna Book Complete Hausa Novels

Author :  Nil Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   23 / 28

66K to 69K   out of 83.3K words

jiki.

Se washe gari da baban abuja yaxo ganin jikar tasa yasa aka dubo masa batula cike da jimami mama taje tana shaida masa yadda taga batulan faɗa ya rufe momy dashi sannan ya miqe yatafi part ɗinsa.

Kiran layin hydar yay wanda aka samu ya bude wayar tasa amman bai yi gigin zuwa part ɗin momy ba yana part ɗinshi a kwance duk da yasan yayi laifi wajan momy sannan kuma yana son ganin bebyn sa.

Amman wannan bacin ran da batula ta sakasa yasa yayi fushi tun jiya daya shigo gidan yaqi fita ko ina.

Yana duba wayarsa wadda take faman ringing yaga number baba" cike da ladabi ya ɗauka nan da nan ya rufesa da faɗan akan yaje yaga halin da batula take ciki sannan ya kaita asibiti.

Cikin bin umarnin mahaifinshi ya amsa amman kasan ransa haushinta ne fall.

Saukar da qafafunshi yay tare da zira takalmi yabar part ɗin yana tafe ahanya yaga shigowar sako tsayawa yay ya karanta wanda batula ce tayo masa na jiya.

Ganin bayanin data masa seda yasaka kafarsa ta kasa daukar sa yakai kusan minti goma a haka sannan ya nufi part ɗin a cikin mutuwar jiki

Tundaga nesa yake jiyo nishinta da sauri ya saki qofar ya karaso kaina ina gefen katifa kwance ina faman sheqa amai sakamon zazzabin daya rufeni ɗagoni yay cikin wani irin yanayi na karasa aman ajikinshi.

Seda nagama tas sannan ya ɗagani yakaini bayi ya wankeni tass sannan ya gyara wajan.

Taɓa jikina yay wanda yake ɗauke da zafi rau kamar wuta.

Saurin sakin yay tare da ranqwaɓowa kaina idanunshi kamar ze kuka yafara bani haquri akan duk bai san haka abin yakeba seda yaga massege ɗina.

Ko kaɗan bani da qarfi kona sisin kwabo ajikina amman haka na ɗago na maka masa harara sannan na soma magana ina jan numfashina sama sama "yanzu inda ka kasheni ajiya mezaka cewa mahaifana?" kawai kahau buguna kamar ƴarka batare daka tsaya kaji miya faru ba","inda ban san darajar aurenka ba ai baxan mari abdul ba amman haka na ɗauki hannu na maresa duk dan na kare mutuncin aurena kawai kaikuma daga zuwanka zaka hauka makata kamar daman can kana da niyya ni kawai ka sauwakemin na hutawa raina" nakai maganar ina kuka.

Cikin sanyin jiki ya mikon belt ɗin jikinsa "ki rama dukanki indai hakan ze saka ranyi yay sanyi" yafaɗan haka kamar zemin kuka.

Juya masa baya nai tare da jan blanket "ai kafi kowa sanin tarbiyata sabida haka wannan bay cikin tsarina" nafaɗi hakan ina rufe idanuna.

Ɗagoni yayi yana saka hannunshi a saman wuyana "fatie ni waye da baxanji kishin matata ba? naga qato yana taɓamin hannunki ai kinsan baxanji dadiba,wallahi lokacin jinai kamar na mutu jinai kamar na kasheshi shima kansa!! yafaɗi maganar idanunshi jajur!

Matso da bakinsa yay dai dai kan nawa tare da furta " I LOVE YOU FATIE NAH"!! yana mai haɗe bakina da nasa munkai kusan minti biyar a haka sannan ya ɗago idanunsa cike da maiqo.

"Ina sonki qanwata matata jinina ahalina soyayyarki ta shigeni lokaci guda dan ALLAH fati ki soni kidaina min wannan rashin kunyar dan ALLAH ki kasance dani idan kika barni zan mutu......!!!" yakai maganar a zauce acikin mayen so da ɗimuwa tare da cakumoni ya matseni qam a kirjinsa.

Lalubo kunnena yay tare da fara magana qasa qasa "amaryata ina sonki ina qaunarki dan ALLAH kimin magana duk abinda nai akan sonki naisa kada kiga laifin mayenki! yakai maganar yana zira hannunshi acikin rigata cike da wani irin birkitaccen salo ya kamo dukiyar fulanina yana matsamin kamar zautacce.

Cikin azama na turesa aguje nai qofar bayi tare da cewa "wallahi har abada bana sonka kuma baxan soka ba mugu mai bakar zuciya mayen mata idan kai zuciya ka sakeni" ina gama faɗar haka na faɗa bayi naja key..

*78 - 79*

Kamar mahaukacin zaki ya miqe yana harɗe hanya ya nufo bakin qofar bayin hannunshi duka biyun ya saka da qarfin gaske ya daki qofar da qarfin tsiya!!

"Kifito ki gayamin mai zanyi maki ki soni! kifito mana wallahi sena ɓalla qofar nan yafaɗa kamar wani zararre "fatima zan kasheki zan kashe kaina idan kika kuma cewa bakya sona! towama kike so!! yabuga wata mahaukaciyar tsawa tare da dukan qofar da qafarsa.

Wadda tai baya ta buɗe dan kanta da wani irin tsalle! yayo cikin bayin tare sa kamo hannunta wadda ta kwanta flate a qasa tana kuka.

Jawoni yayi ya fito dani waje ya watsar akan katifa.
Dawani irin kallo yabini kafin ya tsugunna agabana qafarsa akan tiles ya kamo qafata.

"Dan ALLAH fatima kada ki kuma gayamun kalmar qi gwara kowa yaqini matuqar zan rayu dake" ina sonki kiyiwa ALLAH ki soni.
Yakai maganar yana rungumoni ajikinshi.

Nima kukan nake a wannan karon sabida yadda ya bani tausayi amman wallahi baxan amsa masa ba harse soyayyata ta saka hankalin momy ya tashi kamar yadda ta ɗaga nawa dana mahaifana ta hanani zaman lafiya tunda aka auroni nake mata bauta wannan ma wata sakaiyarce.

Shafa kansa nake da tafin hannuna kamar ɗan yaro tsintar bakina nai akan kunnensa ina rarrashinsa amman banyi gigin furta masa kalmar soba wannan se momy ta raina kanta sena yi mata nesa da ɗanta wallahi sena zautar dashi sena rama duk wani cin zarafin da akai mana abaya.

"Kina sona beby?" yafaɗi maganar yana kuma lalubata kamar wani yaron goye.

Jim nai kafin na aro dubara ganin kamar baya hankalinsa nace "ina sonka mana ai koba so akwai kauna ta jini" nafaɗa ina danne abinda yaxomin wuyana.

Ina kallon yadda wayarsa take faman haske da wutsiyar idanuna na duba naga an saka my wife, cike da salo na saka bakina ana sa danna mantar dashi kiran da ake masan.

Kamar raqumi da akala haka ya biyemin duk seda ya batar da wani zafin jikina sannan ya ɗagani yana kokarin yin bayi dani.

Rau rau nai da ido cikin shagwaɓa nace ni a part ɗinshi zamuyi wankan kuma ba komai yasa na faɗi hakan ba sedan jin sautin muryasu momy a falo sunyi baki.

Cike da rawar jiki ya jawoni jikinsa muka bar ɗakin zuwa falo.

Idanunsa na kaina nikuwa nawa yana kansu momy dasu maryam dasukai mana caa cike da mamaki suna kallonmu sake nutso nai a kirjinsa muka bar falon.

Muna futa kuma na zame nai baya ina hade raina sannan nace masa ya shige mutafi.

Murza idanunta take cike da alajabi ta miqe tsaye...
"inalillahi wa'innah ilaihirraju'un!! ni zainab ko mafarki nake minake gani a gidana a falona.

Tafaɗi hakan tana komawa kan kujera ta faɗa dabas! tana haki.

Murmushi zuhura tai maibin anty hafsa itama yar momyn ce tana aure anan abujan sannan tace "momy lafiya?"

Wata harara momy ta zabga mata "bakiga yadda ɗan uwanki yake manne da ƴarcan ba ko kunyarmu baijiba ya wuce" haba zuhura tun jiya ai maka haihuwa amman kaxama baka da lokacin matarka sena waccan tana can ta maquresa a ɗaki to mema sukai a ɗakin" tafaɗa tana sakin ajiyar zuciya.
"Hmm kema dai momy to mutum da matarsa ai se a hankali soyayya suke" takai maganar tana dariya.
wata maka momy takai mata cike da bala'i "wallahi bada ban nina haifeki ba dasena karyaki ALLAH ya kiyaye yay soyayya da ƴar aisha wallahi sena rabasu ayau ze saketa koni kosu!! tana faɗin haka tabar gun

Maryam wadda take kukan takaicin kiran data masa yaqi ɗauka sannan ga wannan abin data gani itama tana haɗe hanya tabar wajan tai daki.

Dariya zuhura tai sannan ta nemawa mahaifiyar tasu sauqin wannan hali itama ta miqe tai part ɗinsu mama wajan ƴan uwanta.


Muna shiga na soma hade raina cike da dari dari mukai wanka mukai sallah ya haɗo mana tea muna sha mukai part ɗin baban abuja zama mukai tare dasu mama muka hau hira harshi ɗin wanda na fuskanci hakan ba karami dadi yay musuba.

Sosai baban abuja yay murna da hakan kuma ya saka mana albarka sannan har kuɗi ya bani mukai sallama muka bar part ɗin.

Ko kallon side ɗin momy banyi ba haka nai cikin part ɗinsa, nabarsa shikuma yayi part ɗin momy domin zuwa yaga ƴarsa.....!!
*80 - 81*



Cike da kuzari da qarfin jiki dana zuciya yana jinsa awani irin farin ciki ya murɗa handle ɗin kofar falon momy kafin ya saka qafafunshi acikin falon da sassarfa ya shiga cikin centre falon ganin babu kowa yaja qafafunsa izuwa cikin bedroom ɗin momy wanda ta warewa maryam tai jego acikinsa.

Sallama a qasan maqoshin sa sannan ya taka lallausan carpert ɗin dakin ya karasa shiga ciki.

Akan sopa yay masauki tare da ɗan zamewa kaɗan yana gaida momy.

Ɗaure fuska tai sosai kamar wadda akaiwa saqon rasuwan wani.sannan ta dubesa.

"Seyanzu kai lokacinmu?" nace seyanzu kai lokacin namu?" takuma kawo masa wannan tambayar! da kallo yabi maryam sannan ya haɗe ransa cikin isa da izza wadda kamar ba yanzu ya gamawa batula kuka ba yace.
"Malama bawa mutane waje" yafaɗa mata hakan in serious anger!!

"Dakata dakata malam babu inda zataje agabanta za,ai komai kaji wani son kai kagama shiga haqqin ƴar mutane sannan kawani zo kana muzurai tabar waje to bara kaji babu inda zata kamajini da kyau"! takai zancan tana muzurai.

Tunda ta soma maganar ya mayar da kansa qasa yana danna wayar hannunshi harta ida sannan ya ɗago "momy kimin gafara baxan iya magana da mahaifiyata agaban matata ba wadda maganar ta kasance ta sirri ce pls momy kotabar nan kona bar nan"! yakai maganar yana fesar da huci!

"Ke maryam bamu waje" ta dubi maryam ɗin wadda ta cika tai tam!

Sakar masa jaririyar tai ajikinsa tabar ɗakin baki ɗaya cike dajin haushin sa shikam ɗaukar bebynshi yay yana jin sonta har ɓargonshi tare da ɗorata akan kafaɗunshi yana jijjigata hartai shuru a kukan datake wanda da alama maryam ta bugeta ne sannan ya dubi momy yana mayar da ilahirin hankalinsa kanta.

Daure fuska tai "ALIYU" takira complete sunanshi "ina son ka saki waccan mai baqar fuskar dan baxan iya zama inuwa guda da itaba" takai maganar cike da gadara.

Ɗan murmushin kasan rai yay gami da furta "momy na mutu kenan" amman a fili seya dubeta cike da nutsuwa.

"Hajiya dan ALLAH kiyi haquri kinga ran baba baxe daɗiba, and kuma ni banga wata matsalar yarinyar ba" wata shakirar dariya tai sannan ta dubesa fuskarta wasai tace "kana hauka kenan baba! wazaka mayar sakarai daga ganin yanayin ka kana cikin mayen sone miyasa kai ganganci da zuciyarka harta kaika ga son wadda bazan taɓa barin ku rayu tare ba" takai maganar tana tsaresa da idanunta...

Kwantar da ƴarsa yay akan kujera tare da sakkowa gabanta ya tsugunna akan gwiwoyinsa tare da kamo hannunta ya ɗora akan saitin zuciyarsa cikin sauri ta janye sabida yadda zuciyar tasa take faman dokawa very fast.

Arauna ne ya dubeta "momy zaki kasheni momy ayanzu kina tare da copy ɗin Aliyun kine amman complt original one ɗinsa yana ga fatimah ne! wallahi! tallahi! momy ina son fatima bada wasaba soyayyarta zata iya zautar dani zata iya sakawa ki rasani kiduba yadda zuciyata take faman bugu! duk asanadin soyayyarta ne momy!!!!

Yakai maganar yana kwanciya akan cinyarta yana sakar mata kuka kamar wani sakarai.
Shafa idanunta tai in suprise sannan ta qara shafa shi yes Aliyunta hydar ɗinta mai sonta marar son ɓacin ranta mai gudun fushinta yaushi ke faɗar yana son ƴar wadda tafi kowa tsana tafi kowaqi.

Cike da tashin hankali ta miqe "yau naga takaina ni zainab baba! baba!! baba!!! ta fara kiran sunan sa tashi maza kagayamin mai tabaka ɗazu a ɗaki nace kota baka wani abun kacine kagayamin natafi tun wuri akarya maka kafin zuciyata ta buga!!!

Takai maganar tana ɗagosa.

Kallonta ike da narkakkun idanunsa tare da kaɗasu kamar wani ɗan maye sannan ya soma magana "momy ki yarda da ALLAH shine mai kumfayakun idan yace za,ai babu mai ja momy babu abinda tabani se martabarta da qimarta kuma ta kawomin mutuncinta kan gadona na karba cike da aminci sabida haka momy dan ALLAH kirabu damu muyi rayuwarmu cike da farin ciki ki yarda da tsarin ubangiji"

Yafaɗi hakan cike da qwarin zuciya.

"Ah lallai kace seda ka kwanta da ita kawai lallai kayo gadon ubanka masu baqar jarabar tsiya yau ka nunan ni ba wata bace gareka lallai kacika ɗan halak saboda haka yau kaxaɓa koni ko ita sedai ka tantance!

Dafe kansa yay jin yana sara masa sannan ya dubeta "momy na zaɓeki sabida ke mahaifiyata ce zan maki biyayya koda zan rasa nawa farin cikin amman ki sani daga ranar dana saki fatima wallahi momy nima kin rasani kenan sabida haka zan saketa kamar yadda kika umarcan amman badan san rainaba......" kada kai sakin nan ALIYU"!!! sukaji dirin muryar baban abuja wanda zuhura kanwar hydar taje ta kirawo bayan taxo zata shiga ɗakin taji abinda momyn take faɗi shine ta ruga aguje! takirawo mahaifin nasu.

Qarasowa yay tsakiyar falon "ashe kai Aliyu ragon maza ne kai seka saki fatima wanda kasan hakan babban gangancine gareka kadafa ka manta kai namijin duniya ne kada ka ɗauki duk abinda mahaifiyarka zata ce maka domin ka saɓawa ubangijinka kasan saki yana ɗaya daga cikin abinda ALLAH baya so musamman irin wanda wannan takeson kayi wanda babu wani dalili ko hujja sabida haka koda wasa kada ka rabu da iyalinka" baban abuja yafaɗi hakan yana bin momy da harara!


Kamar wata sakarai ta fara kuka "ni wallahi alhaji na haqura da aurenka matuqar ze saketa tonima ka saken gwara na zauna nai zaman yarana danaga baba da wannan tsinan nan yarinyar" tafaɗa cike da gadara.

Dariya baban abuja ya sauke irin tasu ta manya sannan ya basar da abinda yake ransa dan baya don ya zubda girmansa gaban ƴaƴansa domin zuhura ta shigo ɗakin ga hydar a tsaye a dashe a wajan dan haka sekawai yace mata.

"Allah sarki zainabu abu toni idan na sakeki ki sani na datse duk wata alaqa ta dake kuma gida sekin barmin shi babu wani zaman ƴaƴa daxaki ni hakan ma yafimin sauqi ko banxa ƴaƴana sa haɗe kansu" amman fa ki sani ALIYU baxe saki fatima ba sedai ke kibar gidan amman fatima zama daram sabida ko babu auren ɗanki akanta nan gidan ubanta ne domin da ubanta dani cikinmu guda yakamata ki lura da hakan ke zaki iya barmin gidana amman fatima baxata barmin gidaba.

Sannan ya dubi ALIYU "kaikuma wallahi! tallahi! idan ka sake ka saki yarinyar nan kasani babuni babu kai kuma ALLAH ya isa tsakanina dakai domin kasani naci amanar zumuncin ALLAH"

Yana faɗin haka yabar ɗakin fuww!!! cikin fushin dasu kansu ƴaƴan nasa basu san dashiba.


Daɓas ta zauna akan sopa jikinta yana zubar da zufa bata taɓa kawo wannan tunanin ba ita duk tunaninta zebarta agidansa ne koda ya saketa oh ita inataga ta tafiya gidansu tsofai tsofai da ita ina sam baxata iya wannan abin kunyar ba ita datake ɗaukar kai ko a danginta ita matar mai kuɗi uwar mai kuɗi ina baxata iya hakan ba.

Kallonsa tai da jajayen idanunta "Kaji dadi baba ka haɗani da ubanka yacimin mutunci! najanye qudirina na saki sabida abin kunyane gareni na koma gida da saki sama da shekara talatin ban taɓa hakan ba sannan ga kishiyoyi agefe sumun dariya uwa uba aisha zataga taci riba akaina an sakeni akan ƴarta amman kasani wallahi tallahi nasaka qafar wando ɗaya dakai kuma har abada babuni babu fatima baxan taɓa sontaba har qarshan numfashina"

Jin maganar yake kamar saukar aradu tana huda dukkan sassana jikinsa rintse idanunsa yay ya bude yau bada ban mahaifiyarsa ke faɗin haka ga fatima ba da bai son matakin daxe ɗaukaba sedai kash abin yaxo ga inda baxe iya magana ba.

Hamdala yay a qasan ransa tare da godiya ga ALLAH daya kawo masa ɗaukin babansa sannan ya tsugunna ya kuma bata haquri yaja jikinsa yabar ɗakin.


Kiciɓus sukai da zuhura gefe tajasa tana basa haquri tare da gaya masa cewar ita ta gayawa baba komai.

Wata runguma ya bata tare da furta "i love you my sister" zakiji alert yau kije ki sai mota" tsalle tai ta kuma rungumesa sannan suka rabu yay waje yana da bako a wajen.

Tun ina jiransa nidai har naga dare yayi cikin bargo na koma na lumshe idanuna na soma bacci sabida jin gajiya ajikina ko sallar isha banyi ba

*82 - 83*


Cikin baccina naji yana tadani "beby wake up!! na tsinci bakinsa akunnena yana tashina.
Cike da gajiya na bude idanuna na zubesu akansa sanye yake da singlet da short a jikinsa iya giwa duk farare ɗan yatsina face ɗina nai kaɗan tare da sauka daga gadon naje bayi nai alwala batare dana ce masa komai ba na tada sallah.
Harna ida yana zaune a gefen gado yayi tagumi da hannunshi daga ganinsa kamar yana cikin tension linke abin sallah nai tare da tube hijabina na raɓa gefensa na kwanta.

"Fatiemah" naji ya kira sunana murya shaqe! ɗago ido nai ina kallonshi batare dana tankaba "shin ke wace irin mata ce ne, bakisan sannu da zuwa ba bakinsa karantar yanayin mutum ba kodan kinga na damu dake to bara kiji wallahi ni baxan ɗauki shirmenki ba malama"

Matsawa nai daga gefensa tare da cewa "ALLAH ya baka hakuri" na koma na kwanta nacigaba da baccina.

Cikin damuwa yaja pillown sa ya kwanta a gefe yana tausayawa kansa dan ya karanci kamar bata damu dashi ba shikaɗai ike haukansa.

Wata qwalla ce tazo masa mai zafin gaske amman dayake namijin duniyane haka ya mayar da ita ya lumshe idanunsa yana hango rikicin ɗazu duk akanta amman shine yanzu ya dawo take masa wannan halin.

Koda asuba yariga ta tashi seda yay nabila sannan ya tasheta shiya wuce masallaci.

Cike da bacci naje bayi nayo alwala naxo na tayar da sallah ko azkar ban ba kwanta akan sallayar ina bacci.

Bai shigoba se shidda saura jikinsa sanye da jallabiya fara, part ɗin mahaifanshi yaje yagai dasu duk da momy bata amsa masaba amman haka ya gaidatan sannan ya nufo part ɗinshi.

Zama yayi a falo ya kunna CNN yana kallon labaran qarfe bakwai yana gamawa ya koma kicin ya haɗo hot cofee mai zafin gaske ya zauna yana sha duk ransa babu daɗi.

Bai tashiba se qarfe takwas sannan ya nufi bathroom yay wanka ya fito ɗaure da towel a west ɗinshi.

Gabanta yaje yafara tashinta.

Cike da bacci na farka na dubesa ya juya baya yana drying gashinsa cikin sanyin jiki na nufi bayi na wanke fuskata sannan nazo na tsugunna na gaidashi har qasa.

Babu walwala akan fuskarshi ya amsamin sannan yace." naje na gaida

23 / 28