Chapter 12 Reading Koba So Akwai Kauna Book Complete Hausa Novels Arewa Novels

Koba So Akwai Kauna Book Complete Hausa Novels

Author :  Nil Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   12 / 28

33K to 36K   out of 83.3K words

gado nayi batare da wani yunƙuri ba bacci ya kawomin cafka dan jin yadda jikina yake amace.
Can cikin baccina nafara jin muryar amira sama-sama tana min magana.
"Anty wai kizo inji umma tana falon ta".
Saka filo nayi na toshe kunnena sabida baccin yay min daɗi.
Can kuma senai saurin tashi tare da dira nayo waje tunawa da dukan datai min ɗazu danayi.
Batare da ɓata lokaci ba nayi cikin falon nata ina faman tura bakina gaba.
Cikin sauri kuma nayo baya zan fito sakamakon ido huɗu da mukai dashi zaune yana danna wayansa.
Maryam ma tana gefensa itama wayarta a hannunta.
Tsintar muryar umma nayi tana cewa.
"Jaririya ina gyaran ɗakin dana saka ki?"
Ƙifta idanuna nayi tare da cewa.
"Ummafa tun ɗazu na gama yanzuma bacci nake waccan ƴar ta tasoni".
Nafaɗa ina sakin wata shu'umar hamma wadda tazomin batare dana shirya mataba.
Saka hannu na nai ina dafe bakina tare da ɗagawa na banƙaro kirjina gaba alamun miƙa.
Ina ɗagowa muka haɗa idanu da anty maryam wadda taketa faman zubamin harara kamar zata dukeni.
Shikam da sauri naga ya mayar da kansa ƙasa yana faman runtse idanunsa kamar marar lafiya.
Muryar umma naji tana magana.
"Maryam ku hanzatar shiga an kammala gyaran part ɗin".
Bata kalli umma ba bare ta tanka mata illama mayar da kanta ƙasa datayi.
Da sauri naga ya ɗago fuskarsa tare da zuba mata harara sannan naji yace.
"Mungode umma" gami da tashi ya nufi hanyar fita.
"mtsww! naja tsaki tare da cewa.
"Kema dai umma kina magana ana maki banza sekace wata sa,arta"
Ina gama faɗin haka nai hanyar bedroom ɗinta.
Karaf maganar ta doki kunnensa dayake kokarin fita waje.
Baƙaramin mamakin ta yayi ba wasa wasa yaga yarinyar bata da ɗaukar raini kuma batada tsoro tinda har take mayar wa da maryam martani watakan dai tana kishin mahaifiyarta kenan.
Da sauri ya zubar da maganar yayi part ɗinsa cikin azama.
Itama maryam ganin ya miƙe yasa itama tabi bayansa zuciyarta ɗauke da ƙudirin cin uwar batula idan sun haɗu.
"ALLAH ya kyauta".
Cewar umma tare da barin falon ta nufi ɗaki wajan batula.
Ina kokarin kwanciya naji umma tace.
"Bafa bacci ke gabanki ba maza tashi kije ɗakinku ki tattare kayanki tsaf kinga goben da wuri zaku wuce".
Matso hawaye nayi tare da kallonta.
"Umma waini dasu kawai zamu tafi kamar wata ƴar mage babu mai rakani.
"A,a da zainab da ummi da amira zakuje mana kafin nima nazo idan kin kwana biyu".
Tafaɗa da zumar rararrashi dan yadda nai kicin-kicin da fuska jira nake kawai ace kiris na fashe.
Sannan idan kin gama gyara kayan naki kije ki ɗora musu abincin dare idan kin kammala ki zuba a kwando ki miƙa musu.
Tana gama faɗamin tayi cikin bayinta.
Tashi nayi sabida yanzu bana son yi mata musu tare da nufar dakinmu nahau kintsa kayan nawa duk jikina yayi sanyi.
********************

Acan kuwa asibiti al,amari yayiwa mahaifin abdul zafi sabida yadda likitoci suka shaida masa cewar ɗan nasa ya kamu da ciwon zuciya mai zafi wanda idan har ba,ayi gaggawar basa abinda yakeso ba to za,a iya rasa ransa.
Seda yayi kwana biyu bai san wanda ke kansa ba.
Mahaifin abdul iya ɗaga hankali ya ɗaga hankalinsa.
Gaba ɗaya ƴan gidansu idan banda kuka babu abin da sukeyi waɗan da suka cika asibitin.
Mahaifiyarsa kam kukanta yafi na kowa gani take babu mai laifi kamar baban abdul daya hana ɗan nasu MURADIN ZUCIYAR SA ( littafina na biyu a cikin jerin littattafaina na social media ).
Wuni sukai acikin asibitin suna faman zurga xurga daga wajan gwanjin jini zuwa wajan da aka kwantar da abdul ɗin.
Cikin ikon ALLAH aka samu numfashin sa ya dai daita cikin sauri likitan yazo wajan mahaifin abdul ɗin yana gaya masa.
Da sauri shi kuma ya ƙarasa wajansu mahaifiyar abdul ɗin yana shaida musu ansamu numfashin abdul ɗin yadawo.
Hamdala sukai tare da ɗunguma cikin ɗakin.
Masifa likitan yahau musu tare da cewa su basu waje se zuwa jimawa zasu iya ganinsa yanzu kam subarma ward ɗin baki ɗaya.
Duk jikinsu a sanyaye haka sukai waje suna faman addu,a ALLAH ya tashi kafaɗun ɗan nasu lafiya ƙannan sa kuma na addu,ar ALLAH ya tashi yayan nasu lafiya.


*****************
Nikam ban samu damar kammala kintsa kayan nawa ba se wajan gab da kiran sallar magariba sabida seda na shirya manyan bags ɗina guda biyar banda ƙananu gashi su ummi sunƙi tayani waisuma a cewarsu zasu ɗan haɗa nasune na tafiyar.
Sauƙinta ma ina fashin sallah shiyasa ban tsayaba har seda na kammala tsaf.
Ina gamawa na turasu daga gefen ɗakin namu ina mayar da numfashin gajiya.
Rigar jikina na tube tare da gajeran wandon na ɗaura towel na shige wanka.
Ina fitowa na dauro alwala nai zaman azkar sannan na fuce kicin jikina dagani se doguwar rigar ummi ta bacci tunda ni kayana duk na haɗesu waɗanda zan saka goben kawai na bari a waje.
Daɗinta ma naji ance mu a mota za,azo ɗaukarmu drivernsa, shikuma shida matarsa a jirgi zasu wuce sabida cikin jikinta.
Dankalin turawa na fere tare da ɗaura sanwar fatan dankali mai kifi da ɗan kayan lambu kaɗan.
Sabida yadda naji gajiya yau bana son dogon girki
Ina gamawa na fuce zuwa ɗakinmu na ɗan kwanta sabida yadda bayana yake amsawa zuwa bayan isha sena kai musu.
Cikin baccina naji hayaniyar su amira suna wa anty zee barka da zuwa da yake anan zata kwana gobe zamu wuce kuma yau ɗin harda yaranta tazo dan naji shewarsu suda su ummi.
Da sauri na watstsake tare da fitowa zuwa falon umma ina faman mutstsuka idanuna.
Sannu da zuwa naiwa anty zee sannan nai waje direct kicin ɗin na wuce tare da jera kayan abincin akan ture nai part ɗinsu.
Abakin kofa na dire kayan tare da juyawa na ɗauko flaks ɗin tea sannan na saka kaina cikin falon bakina ɗauke da sallama.
Kaina a sunkuye yake jin babu wanda ya amsamin sallamata yasa na ɗago kaina da sauri kuma na mayar dashi ƙasa jikina yana faman kaɗawa kamar na mazari.
Sakamakon abinda nagani wanda ya ɗagamin hankalina ba kaɗanba.
Ganin waɗanda nake rawar jikin dominsu basuma lura dani ba yasa nake kokarin aje kwanukan a ƙasa sedai kash flaks ɗin tean ya faɗi ƙasa har ƙararsa ta bayyana.
Da sauri naga ya juyo yana makamin harara duk idanun sa sunyi mugun jaa.
Cikin sauri nima na tsallake flaks ɗin nai waje aguje ina faman dafe zuciyata.
Watakan abinda naga yaya naiwa anty maryam shiya ɗagamin hankali har yasakani firgici da ɗimuwa.
Bakinsa na gani akan kirjinta gaba ɗaya ya nutsa kansa ciki yana faman sha kamar babu gobe.
Itakuma se wani abu take kamar tana cin yaji ban tsaya kallon sauran ba nabar falon.
Duk jikina rawa yake har yanzu ni kaɗai nake cewa daman ya hydar ɗan iskane ban saniba lallai yazama micijin sari ka noƙe.
Da azama nai cikin ɗakinmu har ina tuntube ina zuwa na haye kan gado ina runtse idona gaba ɗaya hoton yanayin nasu yaƙi barin idanuna.
Nidai tun ina tunanin sama sama har baccin daban shiryaba ya kwasheni....!

*40- 41*
Bacci mai daɗine ya kwasheni mai cike da tunanin iskancin danaga ya hydar yanayi, haka na kwanta baccin da ban shirya masa ba.
Acan cikin falon umma kuwa hirace ta kaure a tsakanin umma da anty zee.
Anan umma ke bata labarin dukan data ma batula ɗazu.
Cikin takaici umma tace.
"Ni wallahi zainab abin da yake sake firgitani kenan sam yarinyar nan bata san wata aba wai ita kirsaba bare azo ga jan hankali da sauran hidimar gidan miji".
Nisawa ta kumayi cikin jimami.
"Kinga ga yadda abun ya juya mana ne bamuyi tunanin auren ze koma kansa ba gashi kuma lokaci ya kure dole sedai wani abun ki nuna mata acan ɗin idan kunje dan ALLAH".
Umma takai maganar tana mai duban ƴar uwar tata.
Murmushi anty zee ta sakarwa umma tare da cewa.
"Haba yaya Aisha ai wannan duty na ne kingafa yadda babansu shaheed ke gigita akaina habawa barewa ai batayi gudu ɗanta ya rarafa ba".
Takai maganar tana dariya.
Umma ce ta kallo su ummi dasuke ta zabga hira da ƴaƴan anty zee ƴammata guda biyu waɗanda basufi sa,anninsu ba sannan tace.
"Ummi wai har yanzu yarinyar nan tana can kai musu abincin ne kokuwa?".
Wata shegiyar dariya ummi tayi.
"Tab ai umma tuni ɗiyar taki ta mutu.
Cikin sauri umma ta mike hartana kwance zaninta tare da nufar kan ummi takai mata duka!.
"Ki gani akanki dan ubanki mai bakin tsiya ina shirin ɗaukar jikan zaki min baƙin baki".
Gaba ɗaya dariya aka dauka acikin ɗakin gami da shewa.
Sannan amira tace.
"Umm hajiya umammu kenan ta anty batula kuyi tsiya ku shirya,ɗazu kika gama makarta amman yanzu jibi yadda kika gigice.nifa wallahi umma gani nakema kinfi sonta damu".
Takai maganar tana dariya.
Komawa mazauninta umma tayi sannan ta dubi amira tare da cewa.
"babu wanda bana so acikinku kuma kowa naji irin wannan maganar akansa dole na gigice".
Takai maganar cikin raha tare da wasa da dariya.
Hirace ta kaure kamar babu gobe a tsakanin anty zee da umma da yaransu wadda rabinta ta zumunci ce da kuma yanayin rayuwar yau da kullum basu fargaba har kusan 12 dare wanda tuni abba harya dawo yama kullo musu gida.


Tana fita daga falon nasa yaja tsaki tare da mayar da kansa jikin maryam yana faman zuba mata romance ta ko ina wadda gabaki ɗaya ya gama zautar da ita.
Cikin wani irin yanayin zaƙuwa yake sarrafa albarkatun kirjin maryam kasancewarsa mutum mai mugun son su shi akan su se maryam tai masa requesting na maƙudan kuɗin gyaransu kuma haka ze bata batare dayayi shakkaba.
Duk jikin mace babu abinda yake saurin jan hankalinsa kamar su shifa baiƙi ba ya kwana yana shansu tare da sarrafasu ba.
Da wani irin salo mai tsuma zuciya yake sarrafa jikin maryam harya gangaro ga babbar fadar wadda a lokacin idan banda sautin nishinsu babu abinda ke tashi acikin falon.
Bai samu gamsuwaba se wajan ƙarfe 11:30 na dare sannan ya janye jikinsa daga gareta yana faman mayar da numfashi.
Da ƙyar maryam take ɗaga hannunta sabida yadda wata iriyar kasala da gajiya suka lulluɓeta seda ya yunƙura sannan ya ɗagota cakk ya nufi bedroom da ita.
Direct bathroom ɗinsa ya kaita gami da direta acikin bathtap sannan ya tube kayan jikinsa shima ya rungume abarsa yana saɓata.
Ko anan ɗinma seda suka ɓata lokaci mai tsaho yana lalubeta sannan ya barta tai wankan tsarki shima yayi suka fito waje.
Wata iriyar kasala ce ke cinta wadda hatta ga ɗan cikinta zullo yake mata aikuwa tana zira riga ta haye kan gado tare da jan blanket ta rufe jikinta se bacci.
Shikuwa yana bakin dressing mirrow yana faman sharce sumar kansa bayan ya gama ya fesa turare mai sassanyan ƙamshi sannan ya zura ɗan wando karami na shan iska.
Batare daya saka koda vest ba haka ya nufi gadon datake a kwance sunkuyowa yayi kanta yana hura mata iskar cikin bakinsa.
Tare da cewa tazo suje ya bata abinci taci cikin wata iriyar kasalalliyar murya yake mata maganar.
Mayar da kanta tayi gefe tana mai ce masa.
"Beby ka barni na huta wallahi nagaji bazan iya komai ba yanzu".
Tafaɗa cikin magagin bacci.
Murmushi yayi na gefen baki tare da sauka daga kan gadon bayan ya shafa cikinta kaɗan.
Kansa tsaye falo ya koma tare da zama akan center carpet remote ya dauka yana neman tashar kallon ƙwallon ƙafa.
Ko kallon kayan abincin gabansa baiyiba sabida shidaman ba ma,abocin cin abincin dare bane ba gwarama idan da tea ko coffee to ya wadatar dashi kawai.
Kallo yakai kan flaks ɗin shayin dake gabansa a yashe yake ya faɗi. saka hannu yayi tare da ɗagosa sedai kash ya riga daya zube ko kaɗan babu aciki harma carpet ya zuƙe ruwan tea ɗin.
Tsaki yaɗan ja kaɗan sannan ya shafa kansa kaɗan tare da ɗaukar wayarsa yana wani tunani acikin zuciyarsa.
Ayanzu babu abinda yake son sha kamar ruwan ɗumi gashi kuma baya son fita acikin wannan yanayin sabida game hankali kallo guda ze masa yasan cewa daga kan network ya sauka.
Cikin wani irin yanayi zuciyarsa take basa umarnin abinda tai niyya.
Batare da jinkirtawaba kuma yabi umarninta.
Number umma ya lalubo cikin dauriya ya shiga kira.
Ringing! biyu tayi amira ta miƙo mata ita sabida duk suna falon suna hira.
Ganin numbersa yasa umma ɗagawa cikin nutsuwa.
Barka da dare yay mata sannan ya shigar da buƙatar abinda yake nema daga wajanta.
Murmushi umma tayi bayan ya aje wayar sannan ta dubi ummi.
"maza jeki duba flaks ɗin tean abbanku kiga koda akwai idan da akwai kizo amira ta rakaki ku kaiwa yayanku yana part ɗinsa.
Da sauri anty zee wadda ta soma gyan-gyaɗi ta watstsake gami da duban umma.
"Haba yaya Aisha ai wannan dutyn matarsa ne, ke ummi maza tasomin batula yanzu".
Tafaɗa cikin bata umarni.
Da,azama ummi ta fita zuwa cikin ɗakinsu tana murnar yadda anty zee ta ƙwacesu.
Babu ji babu gani naji saukar duka agadon bayana cikin baccina kafin naji muryar ummi.
"Kasa miƙe ibada ta sameki neman aljanna ba wasa ba".
Cikin masifa na miƙe ko ganin gabana banayi na kai mata wani shegen duka a fuskarta.
Ganin ta zuciyo zatayo kaina nai wani tsalle na fuce zuwa falon umma ina mayar da numfashi domin dacan ma ummi tafini ƙarfi bare yanzu dana tashi daga bacci.
Ina mayar da numfashi na nufi gaban umma na buya.
"Umma kinga ƴarcan ina baccina ta tasoni ko".
Nafaɗa ina jan numfashina sama-sama.
Muryar anty zee ce ta katseni cikin bada umarni ta ce wai naje falon abba na ɗauki kayan tea na kaiwa ya hydar.
Kallonta nayi tare da cewa.
"Ɗazufa seda nakai musu dayawa mafa"
Nafaɗa kamar zan zunduma ihu!
"Batula ba maganarki nake sonjiba umarni na baki idan na isa".
Tafaɗa cikin haɗe rai ganin yadda umma tai da fuskarta yasa nai wuf na miƙe ina zubda hawayen takaici.
Cikin tura baki na nufi falon abba ina daukar kayan nai hanyar falon nasa ina faman gunguni.
Ko gabana bana gani ashe ni ban saniba har na shiga falon nasa.
"Ni wallahi banso aka aikoni wajan ƴan iskaba".
Nafaɗa afili batare dana san akwai mutum a falon ba jin yanayin sound ɗin falon tsitt.
Seda na sunkuyo zan aje farantin sannan na lura ashe da mutum..
Cikin daburcewa na aje ina kokarin miƙewa na gudu.
Ganin sa kwance a ƙasan carpet ɗin dagashi se wani ɗan ƙaramin wando ko riga babu ga wani kwantaccen gashi daya kwanta akan kirjinsa.
Cikin furgicin yadda nagansa nake kokarin barin falon.
Sejin amon muryar sanai.
"Fatie! zonan".
Kamar wata sokuwa na mayar da mazaunaina daɓas na zauna jikina yana faman ɗaukar mazari.
Addu,ata ɗayace kada ALLAH yasa yaji FURUCINA na ɗazu.
"Fatie Zonan!!
Yafaɗa da ɗan tsawa tsawa kaɗan.
Da sauri na saka hannuna na toshe kunnena sabida yadda ya tsoratani ba kaɗanba.
Dabaya da baya naja jikina na nufi inda yake.
Ɗan nesa kaɗan dashi naja na raɓe ina faman kawar da fuskata gefe domin ni wannan yanayin nasa tsoro yake bani.
"Matso ki gayamin suwaye ƴan iska".
Naji saukar muryarsa acikin kunnena.
Da sauri na ɗago na kuma kallonsa tare da saurin mayar da kaina ƙasa ganin yadda nipple ɗinsa suke a bayyane.
"Kada fa na kuma maki magana".
Nakuma jin vioce ɗinsa cikin wani yanayi.
Kamar wadda ƙwai ya fashewa aciki haka naja jikina na matsa gaf da ƙafarsa tare da kawar dakaina gefe.
Cikin wauta da sokonci nace.
"Nifa bada kai nake ba, kawai dai ɗazune naga ana iskanci amman wallahi laifin anty maryam ne tunda ai babu kyau".
Nafaɗa cikin tsananin sokonci.
Mamaki yarinyar ta basa ba kaɗan ba amman seya basar.
"To mikika gani?".
Naji ya kuma jehon tambayar.
Ban bashi amsaba ganin yadda ya miƙe zaune ya tsiramin mayun idanunsa yana bina dasu.
Ga wondon jikinsa ya ɗamesa har ana iya hango abarsa.
Da azama nakuma ƙasa dakaina cikin tsoron ganin abin danai.
"Ki buɗe kunnenki da kyau kijini fatie"!
"Abinda mukai ba iskanci bane domin matata ce ko bakuyi a islamiyya bane?"
Ya jefomin tambayar.
Da sauri na ɗaga masa kaina alamun "eh"
Danni se yanzufa tunanin hakan ya faɗon ɗazu wato tsabar kiɗimace ta saka na mance karatun nawa.
"Dafatan kin fahimceni ".
Yafaɗamin muryarsa can ƙasa.
Ɗaga kaina sama nai alamun gamsuwa.
"Fatie da baki nake magana ya kamata kema ki bani amsata da baki"!
Yafaɗamin da ɗan sautin faɗa kaɗan.
"Eh na gane yaya".
Nai saurin faɗa cikin rawar murya.
Bai cemin komai ya koma kan pillow ya kwanta yana lumshe idonsa.
"Yaya zan iya tafiya bacci ne a idona".
"Zubamin tea a cup seki wuce". ya faɗi maganar idonsa a kulle.
Tura bakina nayi gaba cikin ƙasa da murya yadda a tunanina baxe jiba nace.
"Ni wallahi nagaji da jegon jaka wadda aka gama iskanci da ita daban mai wahala daban".
Nafaɗi maganar yadda baxe iya jina ba.
Sedai kash na makaro ashe yariga daya ji minace.
Nidai banyi zatoba sejina nai akan kirjinsa ya wani matse ni ƙam daga kwancen dayake.
Bakinsa yakai cikin kunnena kamar yana min raɗa.
"Dan ubanki waye yake iskancin to bara kema na gwada maki tunda haka kike bukata mayyar maza kada naje kafin ki tare ki jawomin magana".
Yafaɗa tare da sauke bakinsa cikin kunnena.
Cikin wani irin yanayi naji yana faman tsotsarmin kunne kamar maye.
Babu abinda jikina yake se wata iriyar rawa.
Kokarin ƙwatar kaina nake cikin tsananin tashin hankali gami da kuka nake basa hakuri.
Amman kamar dutse daga karshema sejin saukar bakinsa nai cikin nawa yana zuƙemin harshena wallahi yadda yakemin kamar ze ciren harshe danni ko sau ɗaya bana jin dadin abun se ma zafin da harshena kemin.
Da zafi zafi yake shan bakina babu ji babu gani yawani rungumeni akirjinsa yana faman yimin kiss.
Yakai kusan minti goma yanamin haka kafin kuma naga yay saurin tureni daga jikin nasa ya tashi kamar kububuwa yay cikin dakinsa.
Nima aguje nai waje ko falon umma ban nufa ba nai ɗakinmu ina faman sosa harshena ina kuka.
Faɗawa kan gadonmu nayi ina sakin kukan takaici nidai ahaka bacci ya kuma yin gaba dani ina mamakin iskancin dayamin.

Shima anasa bangaren bakaramin ta maza yayiba daya iya barinta a wannan lokacin.
Domin jin yawunta yake har wani zuma yake masa.
Ga bakinta mai tsananin taushi da gardi lallai yayarda kowace mace akwai baiwarta.
Da haka ya karasa gaban maryam yaja abarsa ya rungume yana lalubarta amman zuciyarsa cike take da sake marmarin yawun fatie duk da dai shiba sonta yakeba ƙarewa ma tunanin gudun raini yake shiyasa yau yay kokarin control kansa dan kartaga girmansa.
Ahaka shima bacci ya kwashesa mai cike da mafarki mai dadi.

Suma su umma tun suna jiran batula har tacewa su ummi su leƙa ko ta dawone ummi dawowa tai tace mata ai gata can a gado tana bacci.
Ummace tace suje suma su kwanta domun anty zee tuni tai baccinta itama.
Haka suma su ummi sukai ɗaki suka kwanta da shirinsu na nufar abuja gobe idan mai duka ya kaimu.....!!

*42 - 43*

Tun asuba naji ɓuruntun su ummi acikin ɗakinmu duk sun wani cika min kunne kamar zasu fasamin shi babu abinda ke tashi se dariyar humaira ƴar gidan

12 / 28