ANA MALIK HAUSA NOVELS BY HUMAYRA BULAMA .doc

Author :  Humaira Bulama Category :  Top Hausa Novels 2025

Chapter   12 / 33

33K to 36K   out of 98.8K words

d an chilling d inta har da halin y an gidansu Dije ya sanya ba ta yarda ta dawo gidan sai duk sun yi bacci.
Sai d akin Ramma wanda yake a k arshen wajen kusa da rijiya.

D akuna uku da suke a jere da kitchen kuma na kusa da d akin Ramma d akin wata tshohuwa ne Iyya.
Iyya wata tshohuwa ce dan duk gidan babu mai shekarunta. D anta d aya kwal a duniya Ya Kamal. Business da ciku-ciku ne suka kawo sa garin Kano ganin yana shirin dad ewa a garin ya sanya ya je ya d auko
Mahaifiyarsa suka zo
nan. Maganar Allah idan ka d auke Mallan to kaff gidan babu mai hankalin Ya Kamal a maza a mata kuma Iyya. Wasu irin mutane ne masu kamala da d attako. Ya kamal a maza duk ya girmesu dan hatta Ya Muhammad ya bashi watanni biyu, yadda yake tsaye a kan duk wani al amari na gidan da y an gidan za ka d auka uwa d aya uba d aya suke, har kwana ya tab a yi a police station saboda Usso, sannan al amari indai ya shafi Dije da y an d akinsu to ya kan tsaya tsayin daka har sai ya ga komai ya dedeta, wannan dalili ya sanya Dije take matuk ar ganin girmansa, gashi kuma Aboki ga favorite d inta Ya Muhammad.

Sai d akin Gwaggo, Gwaggo itace mahaifiyar Mariya da Musa, a gidan daga Ya Kamal sai Ya Muhammad sai Musa a shekaru, shi kam Musa da aurensa ma matarsa tana da tsohon ciki dan ba a dad e da yin aure ba, amma kasancewar duk a layi d aya ne suma suke haya ya sanya kusan kullum yana gida. Sana arsa keke Napep ce da shi (d an sahu ne)
Sai Mariya ita kuma shekarunta sha bakwai ita ma tana ss3 ajinsu d aya da Dije.

Sai d akin kusa dashi..d akin Maman Sagir, Sagir d in sa an Minu ne sai dai shi yana aiki a company na shinkafa so yana samu ba laifi dan haka uwar Kubra da uwarsa suke son aura masa Kubra wadda tun zuwansa gidan ta mato a kansa, shi baya wani sonta amma su kam sun nace haka nan yayi ta wulak antata yana yi mata rashin mutunci amma ita ko a jikinta dan Yarinyar ba dai sauk in kai ba, in dai ka ji ana case da ita tana hauka to akan Sagir ne. Dan kwarkwar ta ke komawa when it comes to him, ta kan je ta samu mutum har gida a yi ta rigima saboda Sagir, shiyasa su Mariya suke cewa ta haukace a kansa, duk yadda aka yi asiri ya yi mata.


BULAMA
'?
0806 402 1951
ANA MALIK!!
Book 01.
Page 09.

Humairah Bulama.
Mikiya writers Association.

Mallan bai samu ya dawo daga asibiti ba har dare sakamokon yanayin jikin na Ya Muhammad sam babu sauk i& .Inna ta je ita kad ai babu yadda Dije bata yi ba akan a barta ta je ta gansa amma ko kallonta Inna bata yi ba haka nan aka tafi aka barta kuma da ta dawo ta tambayeta ya jikin nasa nan ma ba ta ko kalleta ba.
Inna ta so ta zauna amma sam ba zata iya jinyar tasa ba dan doke-doke yake yi sosai dole maza ne za su iya kuma asibitin basa yarda da masu jinya sama da mutum biyu.
Tun lokacin da Inna ta fita Kubra da Rakiya suka dasa kujera a tsakar gida suke ta yadawa Dije magana, da yake Kubran fianc? d in Sagir ce ita zai aura shiyasa tunda ta ji ance yana kallon Dije wani malolon bak in ciki da kishi suka taru suka yi mata k abe-k abe ta rasa inda zata saka ranta.
Rashin wayo ya sanya ta kasa danne kishinta, gashi Dijen kwata-kwata ta k i kulasu hakan ya sanya take ga kamar ko tsoronta ta fara ji yanzun tunda dama ita duk ta girme musu, ko kuma dai ko meye za su yi mata ta san ba lalle ta kula su ba tunda ga abunbuwan da suke ta faruwa kuma duk itace sila..sun san ko dan halin da Ya Muhammad yake a ciki ba lalle ta kula su ba.

Tun safe suke abud aya ba ta kulasu ba, da yamma bayan Inna ta dawo Dijen ta fita siyo kukar miya Kubra ta bita a baya ta lab e ta nemo Yara wajen su biyar ta raba musu naira ashirin ashirin ta ce idan Dije ta fito su yi mata ihu su ce mata y ar Iska.
Dukda Yaran suna d an shakkar Dije amma hakanan suka amshe kud in tana fitowa suka hau ihu suna kiranta da y ar iska kafin su kwasa a guje su bar wajen gudun kar ta damk e su.
Wani Yaro ta kama a cikin yaran d an k arami wanda Allah bai bawa ikon fecewa ba har ta kai ga damk ar sa.
Sai da ta sauk e masa maruka hud u kyawawa tukunna ta tambayesa wa ya saka su dan daga ganin abun ta san sakasu aka yi.
Tiryan-tiryan Yaron ya gaya mata, tsabar mamaki bata ma
san lokacin da ta cikashi ya gudu ba.
Aikuwa ta na shan kwana ta ci karo da Kubra a tsaye, wadda tana ganinta sai ta d an diririce sai kuma ta nutsu ta kama kanta.
Kallonta Dije ta tsaya tana yi kamar kuma wadda aka bawa izini tashi d aya ta cikumo hijabinta ta nad e mata fuska da shi ta shiga kimarta kamar an aikota, ganin Kubran tana shirin kwacewa gata Babba ya sanya Dije ta rarumi dutse ta buga mata a ka.
Ta dai ga ta tsugunna daga nan bata san ya ta kaya ba ta yi gaba abunta ta barta da fuska a rufe. Sosai su Kubra suke bata mamaki su da iyayensu idan suna wani abun ko da yake ba laifinsu bane ba duk laifin Kaka ne. Ta ji daga bakin Inna& Farko-farkon fara zuwan y an haya gidan sosai suke yiwa Kaka da Inna fadanci har da su Ya Muhammad, a lokacin d aki aka ware Inna take amfani da shi a matsayin nata kitchen d in su kuma suke amfani da kitchen d in gidan. Bak in cikin fadanci da girman da ake bawa Inna ya sanya Kaka ta tashi kitchen d inta ta saka ta ta koma cikin y an haya sannan ta ce musu duk d aya ake ko laifi su Ya Aminu suka yi musu suna da ikon kimarsu! Da Mallan ya yi magana ta hau shi da fad a wai zai koyowa iyalinsa girman Kai. Dukda haka hankalin Kaka bai kwanta ba sai da ta dinga tsinka Inna a gaban jama ar gidan ta tabbata sun rainata har ta kai sun fara fad a da ita tukunna hankalinta ya d an kwanta, kuma duk f??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ad a k iri-k iri za ta bawa Inna rashin gaskiya ta zazzageta a gaban kowa.
Zuwan Asabe gidan shi ya taimaka aka sake rainasu, dan yanzu haka mutum ba su fi biyu ne a cikin gidan ba da za a ce ba sa bin Asabe bashi kuma ta k i biya.
Sannan rashi da babu ma ya taimaka sosai wajen janyo musu raini dan kusan y an hayan gidan nasu ma sun fi su rufin asiri wasu lokutan.
Suna girmama Kaka da Mallan amma Asabe kam da y ay an Mallan an rainasu, Inna kuma munafukai masu wayo da fuska biyu sune kawai suke bata girma (su Maman Fati)& &
Tana wannan tunanin zuciyarta fal bak in ciki ta k arasa gida.


Tunda yamma ta yi Asabe ta ga Mallan bai dawo ba ta san cewa watak il fa sai ya iya cewa a chan zai kwana bayan ya san yau d in kwananta ne!
Ai kuwa sai gashi ya turo
mata message Akan  yana neman yardarta zai kwan a chan, Minu ba zai iya rik e Ya Muhammad shi kad ai ba, yanzu haka fama ake yi, gashi Ya Kamal ba ya kusa yau d in ballanta ya yi tunanin zai ce za su kwan tare. Idan har ba ta amince ba to ta sanar masa da wuri ya san abinyi. .
D akin Kaka ta je ta kai mata k orafi dan haka a take suka gama yanke hukunci.
Dare yana yi ta shirya tsaf da ikon Allah ta wuce zuwa asibiti.

Minu yana zaune Mallan yana yi masa fad a akan abunda ya ji labari ance ya yi a gida d azu Ya Muhammad kuma yana bacci kawai suka ga Asabe a kansu.
Da farko Mallan ya d auka dubiya ta zo sai kuma ya ga yanayin lokaci da yanayin fuskarta dan haka ya san ba alkhairi ne ya kawota ba, gabansa ne ya yanke ya fad i a lokaci guda kuma ransa ya b aci a lokacin da kwakwalwarsa ta bashi watak ila shirunta ba yana nufin ta amince bane ba, dan shi har ga Allah ya yi tunanin ta amince ne tunda ya ce idan bata yarda ta yi magana da wuri sannan ya san in da ace Asabe ba ta amince ba to da tuni ta kirasa ta ce  a a ya riga ya san halin abarsa, to amma kuma gata yanzun ta zo masa dan haka sai kawai ya tsaya
ya ga ikon Allah.
Da kyar ta iya gaishesa ciki-ciki dan Kaka ta ce mata kar ta kuskura ta raga masa, ko gaisuwar Minu ba ta amsa masa ba ta ce  bamu guri.
A hankali ya mik e ya fice daga wajen shima yana mai mamakin al amarin.
Kunya ce ta lullub e Mallan tashi d aya had e da b acin rai, gani yake yi kamar duk jama ar d akin sun san dalilin zuwan Asaben tunda dai ta yi k ank anta ace ita ce Mahaifiyar Ya Muhammad. Saboda Allah meye na biyosa har asibiti abunda ya kamata a&
Muryarta ce ta katse shi  gashi ta fad i haka tana mai mik o masa wayarta.
Sunan Kaka ya gani b aro-b aro a kan screen d in wayar ga timer yana tafiya alamun ita ce a kan wayar.
Ajiyar zuciya ya sauk e ya saka hannu ya karb a cikin sanyin murya ya ce  Assalam alaiki
 Ameen kawai ta ce daga haka ta d aura da  Ga Asabe nan zata taya ka jinyar! Dan na ga take taken Halima da y ayanta waenda ciwonsu ba ya tashi sai ranar kwanan Asabe tsaff idan aka biyesu sai
sun haramta mata keb ewa da kai! Ka tafi asibiti baka sanar da ita zaka dawo ko bazaka dawo ba Yarinya tana ta jiranka salon ka ja mata magana da gori a cikin gida, shiyasa na ce mata ta shirya ta biyoka ku yi jinyar tare idan kwanakinta suka k are sai ta dawo kuma wallahi idan na ji ka yi mata ko da kallon banza ne za mu had u da kai!
Sannan magana ta biyu yau Halima har sunana ta ambata ta gaggaya min magana kuma ta yi mini tsaki duk a kan y ay anta, da farko na shirya ne akan zan tafi amma sai na ga idan na yi hakan ita ce da riba& dan haka kana dawowa gobe ka san abun yi y ar nan tata da take hauka saboda ita wallahi sai ta bar gidanka idan kuma ba haka ba to wallahi Allah sai na tsine maka, ka ji dai rantsuwar musulmi
Da k arfi Mallan ya runtse idanuwansa ita kuma tana gama fad in haka ta kashe wayarta& &

Daren ranar Mallan bai runtsa ba dan ya shiga tsaka mai wuya matuk a ga y arsa ga Mahaifiyarsa ga kuma matarsa wadda yake tsanani so da tattali dan ya san korar Dije a gidansa dai-dai yake da rabuwar sa da Halima.
Kafin asuba shima sai da aka jona masa nashi drip d in sakamokon jininsa da ya yi mugun hawa, dole haka aka kira Minu wanda aka cewa  ya tafi gida jiya, ya dawo yana jinyar su su biyu Asabe kuma tana kallonsu kawai dan ko wanka ta k i ta je gida ta yi so take sai rana ta take kowa ya hallara a gidan tukunna za ta shiga dan kowa ya gani ya shaida a asibiti ta kwana wajen Mallan, kuma a tsakar gidan zata shaidawa Halima Mallan d in bashi da lafiya duk dan dai a ga darajarta tunda Mallan d in bai gaya mata ba sai a bakinta za ta ji, dan ta ci sa a wayar Minu ta mutu tun da ya zo da asuba babu chaji kuma asibitin babu wuta, ita kuma ta d auke wayar Mallan d in tana ganin kiran Haliman ta dinga rejecting ta ga kuma message d inta  Assalam barka da asuba ya jikin Muhammad an ce kai ka kira Minu d azu ya taho Allah ya sa
dai lafiya shima ta na gama karantawa ta goge.


Tun sassafe ya tashi yau sab anin yadda yake kullum dan a k aidarsa idan ya dawo daga sallar asuba komawa yake yi ya kwanta sai 11 tukunna ya ke tashi.
Tana kitchen ta ga ya shigo cikin gidan daga d akinsa wanda yake a soro, sai da ya sake gaida ita tukunna ya shiga kitchen d in ya sauk e mata tukunyar da take k ok arin sauk ewa, wanda tunda ya kama tukunyar take ta cewa  a a fa! Amma sai da ya ajjiyeta a k asan tiles d in kitchen d in. Ajiyar zuciya ta sauk e sannan ta ce  ni dai na san kai ba sharifi bane ba amma ban san tayaya kake iya shanye zafi ba.
Wani murmushi ya yi wanda ya tsaya a iyaka k irjinsa sai kuma hucinsa da ya fito amma ko yanayin fuskarsa ba ta nuna ba, cikin muryarsa wadda ta ke a nutse sannan cike da izza ko da yaushe ya ce  ba wai zafin ne ba na ji ba, Ina ji! Kawai dai na kasance mutum mai iya had iye abu tun zamanin mugun ubana.
Turuss! Ta yi ta tsaya daga k ok arin bud e kantar kitchen d in da take yi. Sun d an jima a haka ita bata juyo ba shi ma kuma bai sake cewa komai ba kafin a hankali ta juyo ta zuba masa ido, itan yake kallo yana karantar yanayinta a hankali ya ji ta ce  ba zan gaji da baka hak uri ba Ma aruf! Rashin saka idon da na yi yana daga cikin abubuwan da suka bayarda gudunmawa wajen& 
Da sauri ya k araso inda take ya d aura yatsansa guda d aya a kan bakinta ya ce  shiiii, Uwa ba ta laifi, sannan k addarata a rubuce ta ke Maama, ba ki da wayon da zaki kub utar da ni daga abunda Allah ya riga ya k addara zai same ni, a haka k addarata ta zo dan haka dole duk wayon mu sai na bi ta hakan
Ajiyar zuciya ta sauk e za ta sake yin magana ya ce  ki manta da abunda ya faru ya wuce&
Yau zan fara sana a ki saka min albarka sannan akwai abunda nake ta so in gaya miki
Sake mayar da gaba d aya hankalinta ta yi garesa ta ce  Allah ya sa ka fara a sa a, dan Allah a kula banda fad ace-fad ace sannan yadda na ga sauyin nan a tattare da kai dan Allah ka zauna a haka Ma aruf ka daina wachchar rayuwar ka barta har abada hakan sai ya fi komai saka ni farinciki.

Shiruu ya yi kafin a hankali ya runtse idanuwansa dan yau d innnan ma yana da operation d in da ba zai tab a k in yi ba, kamar dole yake a wajensa kuma ya san definitely sai an zubar da jini kacha-kacha ma kuwa sannan in ba da kyar ba a buge zai dawo mata gidan dan ya san babu ta yadda zai yi ya iya yin nasara a aikin dole sai ya sha wani abun& & .
 Wacce maganace kake so ka yi da ni???
Muryarta ta katse masa tunani.
Kansa yana a k asa sosai ya sunkuyar, sai da ya daidaita yanayinsa tukunna da kyar ya d ago ya d anyi murmushi dan zancen nata ya taimaka wajen sanyaya masa ransa.
Kamar an fisgi maganar daga bakinsa ya ce  aure na ke so in yi in sha Allah
Ya san cewa wannan ita ce kalma mafi soyuwa da Maama take burin ta ji ya ce mata amma dukda haka sai da ya yi mamakin yadda ta rushe masa da kukan farin ciki lokaci guda.
Murmushi ya yi mai sauti a hankali ya matasa sosai gareta ya rungumeta& zamewa ta yi ta saita gabas ta yi sujjada tukunna ta mik e ta kamo hannuwansa ta rik e ta ce  Allah ya sa matar ka ce har a gidan Aljannah a hankali ya ce  ameen ta sake cewa  Allah ya sa albarka da alkhairi a tarayyarku sosai ya yi murmushi ya sake cewa  Ameen
Cike da zumud in son jin kwakwaf Mallan Idi wanda shigowarsa kenan ya ce  Ahh ma sha Allah suruka muka yi ne?
A take annurin da ke a fuskar Ma a ya d auke lokaci guda, a hankali ya zame hannunsa da ke a cikin na Maama ya juya ya fice daga kitchen d in gaba d aya.
D akinsa ya koma ya d auki bokiti ya fito ya zo bakin tap ya d ebi ruwa dan ruwan band akin sa ya lalace tun shigar Oscar da ya yi a gigice ya lalata fanfon da shower,
ya daina zuwa, dai-dai Mallan idi ya tsare Maama yana ta jero mata tambayoyi akan a ina Yarinyar ta ke shi kuma Ma a ya fito d ibar ruwan. Kallo d aya kawai Ma a ya yi masa ya d auke kai tun daga nan ya sha jinin jikinsa har Ma a ya fito daga wanka ya zo ya ci abinci ya fita Mallan idi

12 / 33