ANA MALIK HAUSA NOVELS BY HUMAYRA BULAMA .doc

Author :  Humaira Bulama Category :  Top Hausa Novels 2025

Chapter   31 / 33

90K to 93K   out of 98.8K words

ko dai baki yafe min bane ba?
Sai kuma ta sake rushewa da kuka, dan sosai tausayin Dije ya rufeta a lokacin da labarin rasuwar Ya Kamal ya iske ta yanzu kuma da ta ji labarin yadda aka tsinto ta a kan gadon Ma a duk sai ta ji kamar ta kurma ihu, Mahaifiyarta kanta sai da tausayin Dijen ya baiyyana a kan fuskarta lokacin da ake labarta labarin, amma da yake idanuwanta sun rufe da jin haushi da bak in ciki da tsana sam sai ta gagara fahimtar tausayin nata take ji k arshe ta b ige da yi musu Allah shi k ara, yanzu haka ma ba ta san nan Sumayyan ta yo
ba& .

Sumayya na shirin sake jijjiga Dije Ramma ta k araso wajen ta rik e mata hannu ta ce  haka nan take tun safe, ki d aga mata k afa ki barta yanzun ta d an nutsu tukunna.
Tsananin tausayi ne ya sanya ta sake rushewa da wani kukan kawai ta kifa fuskarta akan cinyar Dije ta ci gaba da rera shi kamar an aikota.

A wannan gab ar kam sai da suka saka Ramma kuka dan Inna ma hawaye ta fara haka shima Ya Muhammad wanda basu gama fahimtar mai ya saka shi kukan ba tunda shi dai ba magana yake yi ba.
Sosai d akin ya komo kamar na zaman makoki dan in banda sheshshek a da sautin kukan Sumayya babu abunda yake tashi a cikinsa.

 Innalillahi wa Innailaihirrajiun
Sautin muryar Kaka ta karad e ko ina sai kuma kukanta ya cika kunnuwansu mai
matuk ar sauti da firgitarwa.

BULAMA
'?
0806 402 1951
ANA MALIK!!
Book 01.
Page 28.

Humairah Bulama.
Mikiya writers Association.

Dije ce ta fara mik ewa tsaye zumbir! Amma hatta makwafta sai da suka rigata isa tsakar gidan ita da Sumayya wadda ta rik e mata hannu tana janta da k ok arin ganin sun k arasa fita tare.
Suna Isa bakin k ofa Dije ta fara jiyo sautin kukan Inna itama ya fara tashi, ga na Asabe ga na Yaran gidan har da su Kubra dan haka ta jaa ta tsaya ta rik e hannun Sumayya g am! Kamar wata zararriya sai kuma ta fara magana a gigice  bari in gaya miki abinda ya faru, dama d azu na ji Mallan ya ce hanya babu lafiya to yanzun na san accident ya yi ko kuma Ma a ne ya kashe sa, idan muka fita kika ga ba haka bane ba Sumayya ki wanka min mari! Saboda ba ni da tantama hakan ne, gawa zan gani! Sumayya wata gawar makusancin nawa zan sake gani a yau shikenan& ..
Da sauri Sumayya ta rungume ta ta saka hannu ta toshe mata Baki ta saki wani irin kuka mai cin rai.

Yadda aka d aga labulen d akin aka finciko Dije zuwa waje sai da ya yi matuk ar tsorata Sumayya.
Da kyar ta iya rik e kanta bata zube a wajen ba, tana d agowa aka d auketa da wani irin mari sannan aka shak eta.
Sam Dije ba ta yi kokawar kwatar kanta daga hannun Asabe ba dan tabbas ko da ace Asabe ba ta kashe ta ba to ita zata kashe kanta, ta gama tsara hakan tun lokacin da aka fincikota idanuwanta suka sauk a akan wani k onannen mutumi bak ik irin (hatta kamanninsa sun b ace) kwance a kan taburma yana janyo numfashi da kyar. Wanda take da tabbacin shine dan ga rawaninsa nan yashe a gefe wanda ta sanshi da shi duk ya k ok k one da kyar ma ake iya ganesa.
Lumshe idanuwanta ta yi kawai ta saki jikinta Asabe rik e da wuyanta tana wujijjigata tana gwara kanta da bango tana tsine mata.
Da kyar Ramma da Mama suka fincike Dije daga hannun Asabe, rashin kuzari a tattare da ita ya sanya ta tafi Yaraff!! Ta zube a wajen.
Cikin mad aukakin b acin rai Ramma ta ce  dak ik iyar Ina ce ke? Ce miki aka yi kin fita jin zafin abinda ya samu Mahaifin nata ne ko yaya? Za fa ki iya chanja shi ita kuwa ba za ta tab a samun kamar sa ba. Haba mana dan Allah ku dinga yiwa kanku adalci mana! Daga abu d aya ya faru kuma shikenan ko wanne bala i idan ya kunno kai sai a ce ita ce saboda tsabar dabbbanci irin naku! Ina ce d azun nan na ji ana cewa Kaka hanya babu lafiya amma ta ce ya taho a haka kuma shine saboda tsabar rashin adalci sai ku ce Dije ce sanadi, ki gaya min had in Dije da wannan al amarin ai idan akwai wadda za ki tuhuma to Kaka ce tunda ita ta ce duk tsiya duk bala i ya taho a yau ba sai gobe ba.
Ta yi maganar ta na mai kallon Kaka fuskarta na baiyyana tsantsar b acin ran da take a ciki. Saboda haukar ta su ta fara isarta.

Kawu Isa wanda duk ba su ma lura da shi bane ya yi gyaran murya sannan ya ce  ki bari ki ji kan labari kafin ki yanke hukunci Ramma& .
Duk waigowa aka yi aka zuba masa ido fuskarsa shima ka na gani ka san ya ci kuka.
 Kamar ya in ji& .
Ramma ta yunk uro masa rai a b ace amma sai wayar da ya kunna recording ta yi saurin katseta jin muryar Mallan tarr suna waya da Kawu Isa
 Ka taho ne? Kana Ina? Tun d azu wayarka ba ta shiga
K asa-k asa murya na rawa cike da tsoro Mallan yake magana ta inda yake cewa  da na taho matsalar network ne, a tasha kuma bayan na sauk a har na fito bakin titi zan tari abun hawa ya kawoni gida sai na ga Ma a shi da waensu irinsa a tsaye sun fi su biyar.
Ya ce min  ni yake ta jira tun safe akwai muhimmiyar maganar da yake so mu yi ni da shi . Ban so na bishi ba amma sai na ga kamar Yaran nasa suna shirin yi mini illa shiyasa na yanke shawarar binsa.
Wani gida suka kaina, to kuma har ya zauna zamu yi maganar sai aka shigo aka gaya masa wata magana a take ya mik e suka fita a gigice. Dawowarsa ke da wuya kawai sai ya dawo min a buge kuma shi kad ai, har yana ik irarin sai ya kasheni!
Daga haka ya fad i a wajen.
Allah ya so daga ni sai shi ne a d akin ragowar suna harabar gidan, dan haka na yi saurin guduwa ta wata k ofa a bayan gidan. Yanzu haka gani nan a chan gaba da kwankwasiyya estate
ka yi sauri ku zo ku taimakeni dan Allah dan na ji kamar sun farga sun biyoni.
Dai-dai nan ya katse kiran da sauri, recording d in ya k are.

Cikin kuka sosai Kawu Isa ya ce  ko da muka je bamu tarar da komai a wajen ba sai k onannen Mallan. Su Ma a d in sun gudu.
Ban kaishi asibiti ba dan na yi tunanin ya cika, sai yanzunnan kuma na ga ya fara numfashi da ikon Allah.

In banda sheshshek ar kuka da salati babu abunda yake tashi a cikin gidan.
Sai da aka d an d auki lokaci tukunna Kawu Isa ya d aura da cewa  tunda na ji shiru dama na san da walakin shiyasa yana kirana na yi saurin saka recording, saboda an had ani da waensu y an sandan dama masu aiki gaskiya da gaskiya an ce Wuyarta in kai sheda garesu in sha Allah idan suka gark ame Ma aruf to babu wanda ya Isa ya fito da shi. Tun ranar da Yusufa ya bar duniya ban zauna ba, da Mallan ya bani labarin yadda Ma a d in yake ta bibiyarsa sai na sakawa abun ido, to d azun ma da ya kirani na d auka ko biyosa ya yi ko kiransa ya sake yi duba da yadda ni da kaka muka yi ta nemansa baya amsa waya, ashe ransa yake nema.
Ya k arashe maganar yana mai fashewa da kuka.
Gaba d aya wani sabon kukan aka sake a tare banda Dije wadda kukan nata ya jaa ya tsaya chak.
Inna ce ta mik e da kyar jiri yana d ibarta tana ganin dishi-dishi ta shiga ta d auko purse d inta da take da y an kud ad e a ciki ta ce mu kaisa asibiti, zama a nan ba zai yiu ba.

****************
Wari! Hamami! K arni had e da wani irin azababben d oyi ne yake tashi a cikin d akin.
Durk ushe take a bakin gadon ta kama hannunsa tana wani irin kuka mai tsananin cin rai.
Yayinda ita kuma gawar tasa take nan kwance a kan gado har yanzu sanye da fara k al d in alkyabba mai tsananin kyau da tsada.
Kasancewar sa fari tas ya sanya ake iya ganin yadda ya fara komawa kore-kore gashi ya kumbura sumtum! Gaba d aya halittarsa ta sauya.
A hankali cannular da aka saka masa a jijiyar hannun nasa ta zilmiyo ta zamo ta fad i a kan gadon.
Da sauri Likitocin da suke a tsatstsaye a bakin gadon suka sunkuyar da kawunansu kowa ransa babu dad i.
Da sauri Gimbiya Zakiyya ta tashi daga kan sofar da take a kai ta fice da ga cikin d akin gaba d aya tana hawaye, bakinta toshe da hannunta.
A karo na babu adadi Nuraddeen wanda shima ya ga fad owar cannular daga hannun gawar ya sauk e wata nannauyar ajiyar zuciya sannan ya matso ya sake tsayawa a dai-dai kanta ya ce  ranki ya dad e, abubuwa sun fara fita daga jikinsa alamun ya fara sacewa, ki bari a yi masa wanka a kaisa makwancinsa kar ki wulak anta gawar mutum mai martaba kamarsa.
D agowa ta yi ta mik e tsaye a fusace ta ce  Nura na ce kar ka sake ce mini ya rasu ko???
Sai kuma ta yi gaba alkyabbarta tana jan k asa tana hard eta cikin sassarfa mai kama da gudu-gudu ta k arasa wajen babban Likitan tana zuwa ta damk i kwalar rigarsa gefe da gefe da hannayenta duk biyun ta ce  why are you just standing here? Tell them he s still alive!! Tell them that my son is not dead!! They are going to bury him alive, don t let them do that. You promised to save him, tell them he ll soon open his eyes and see the lights again.
Ganin ba shi da niyyar kula ta ya sanya ta koma kan d ayan ta ce  people said you once brought back the dead, if Abidden is really dead! Please bring him back to me
Nan ma shiruu jan baturen ya yi bai ce mata komai ba, tsananin tausayinta yana shigarsa.
Cikin matsanancin tashin hankali ta k arasa kan d ayan ta ce  if all of them have failed I know you won t, you can help me right? You can bring back my child to me& 
Shima nan shiru dan haka ta k arasa kan d ayan ta ce  you are the best I know you can. I ll give you all my wealth just bring back my child& . .
Ganin duk basa kulata ya sa ta koma kan Nuraddeen ta ce  they are all useless Nura ba su da amfani, ka kira min Malaman nan wai duk sun tafi had o magani amma har yanzu basu dawo ba, kira mini su su dawo na san za su saka Abiddeen ya bud e idanuwansa.
Hannayenta duka biyu da take dukansa da su bama ta kallonsa idanunta a kan gawar Abiddeen, ya rik e gam!
Sai da ta juyo ta kallesa tukunna ya ce  Mariya Abiddeen ya rasu! Dalilin da ya sanya kika ga Malaman nan ba su dawo ba shine  basu san me za su ce miki ba!
Abiddeen ya rasu tun shekaran jiya ki daina wahalar da shi da gawarsa tun kafin ya fara tsutsa ki bari a kaishi makwancinsa 
Ya fad i hakan cikin tsattsareta da kyawawan idanuwansa da suke nuni da gaskiyar abinda ya fad a babu alamun wasa a tare da shi.
Sai da ta yunk uro had e da wani nishin da yake baiyyana tashin hankali da b acin rai ta sauk e masa wani kalar gigitaccen mari!
Sai kuma ta durk ushe a wajen ta fashe da wani irin kuka kafin ta saka hannuwanta bibbiyu ta kamo k afafuwansa ta na kuka take cewa  kar ka sake cewa haka Nura
Kamar kuma wadda ta tuna wani abun sai ta mik e a zabure ta ce  ku kira min oga kwata-kwata, zan bashi duk kalar adadin jinin da yake so ya tafi lahira ya je ya dawo mini da Abiddeen. (Wa iyazubillah)

Runtse idanuwansa Nuraddeen ya yi kafin chan ya bud e ya girgiza mata kai kawai.
Kuka ta saki ta durk usa ta kama k afafuwansa ta na cewa  ka kira min shi, ka bani assurance d in Abiddeen zai tashi hakan zai sanya in ji sauk i, ka kira min Oga na ce maka na san zai iya dawo min da Abiddeen.
Sai kuma ta ware murya ta kwala kiran  Ogaa!!!
Tana wani irin kuka kamar ranta zai fita.
Da sauri ya d agota ya saka hannu ya toshe mata Baki, dan a yadda take kiran sunan Oga kwata-kwata tabbas ya san an ji ta.


BULAMA
'?
0806 402 1951
ANA MALIK!!
Book 01.
Page 29.

Humairah Bulama.
Mikiya writers Association.

Ba a rufe mintuna biyar ba Giwar Mata ta shigo tare da Mai Babban D aki da Gimbiya Salaha.
Da k arfi Nuraddeen ya runtse idanuwansa dan ya san kwanan zancen.

Salati Giwar Mata ta saki yayinda ta danna kujerar da take a kai zuuuu! Ta jaa ta kaita har gaban gawar Mai Martaba.
Runtse idanuwanta ta yi yayinda su Gimbiya Salaha suka sake toshe hancinansu dan suna shigowa suka saka hannu suka rurrufe hancinnan nasu sakamakon warin da yake tashi a cikin d akin ba na wasa ba.
A fusace ta k arasa ta zame hannun Gimbiya Salaha kamar zata cinyeta d anya ta ce  Ashe baki da hankali??? Sarkin kike toshewa hanci! Idan na k ara ganin hakan daga gareki wallahi sai kin karb i hukunci mai tsanani.
Amai ne ya yunk urowa Gimbiya Salahar dan haka ta yi saurin sake mayar da hannunta wajajen hanci da bakinta.
A fusace Gimbiya Mariya ta kama hannun suka shiga kiciniya tana cewa  sai ta hukuntata a bisa toshe hancin da ta yi a Mai Martaba
Gaba d aya ta haukace ta haukata wajen.
Juyo da ita Gimbiya Mai Babban D aki ta yi, ba ta yi wata-wata ba ta d auketa da wani irin zazzafan mari wanda ya yi sanadiyyar d aukewar wutar kowa musamman ma Gimbiya Mariya wadda ta shiga mad aukakin mamaki.
Nunata ta yi da d an yatsa sannan ta ce  Point of correction  gawar Sarki ba  Sarki ba!
Sannan ki nutsu kafin ki k arawa kanki wani laifin dan a yanzu ba sai gobe ba za ki fara amsar hukuncin ki na kisan Gilla da kika yi a Gimbiya Sakina.
Cikin mad aukakin b acin rai Gimbiya Mariya ta ce  kina hauka ne? Akan na hukunta wadda ta aikata laifin yunk urin kashe Mai Martaba Sarki& .
Marin da Gimbiya Mai Babban D aki ta sake sauk e mata ne ya katse mata hanzari.
Wannan karon kamar mai shirin tsole mata ido haka ta nuna ta da yatsa sanann ta ce  Again!! Marigayi Sarkin k asar KHAK IL na goma sha bakwai!!
Ta yi maganar cikin tsatstsareta da dara-daran idanuwanta.
Sai a lokacin Gimbiya Mariya ta d an fara snapping out tana dawowa cikin hankalinta wanda sakamakon hakan wani kalar rikitaccen tsoro ya lullub eta.

 Sarkin k ofa
Muryar Gimbiya Mai Babban D aki ta yi sauk ar aradu har a cikin k irjinta.

Sai da ya nemi izini aka bashi damar shigowa tukunna ya shigo kayinsa a k as.
Jikinta ne ya hau karkarwa yayinda ta juya tana kallon Nuraddeen wanda shima itan yake kallo sai dai tabbas kallon da ta ga yana yi mata ya yi matuk ar firgitata.
A rikice ta k arasa ta shak o wuyansa ta ce  kana nufin ba za ka yi komai ba? Kana nufin ba zaka tsaya min ba? Anya kuwa Nuraddeen babu hannunka ma a kisan Mai Martaba? Tunda yanzu it s obvious babu wani shamaki tsakanin ka da sarautar k asar Khak il, na yarda da kai na aminta da kai ashe cin dunduniyata kake yi?
Sai kuma ta fara kai masa duka da dukkan k arfinta dan shirun da ya yi mata ya sake rikitata.
Sarkin k ofa wanda tunda ya shigo ya fahimci abunda ya faru a d akin ya durk usa ya rushe da kuka ta (Mai Babban D aki) kallla ta ce  ya je ya taho mata da Sarkin Yari tare da sojojin (mata) da suke tsaran yarin sarakuna.
Mik ewa ta yi ta je ta kai mata shak a!!! Cikin fushi take cewa  yanzu na gane! Tabbas ke ce kika kashe mini shi saboda kwad ayin d aukar fansa. Wallahi ba ki isa ba, uwa ce ni ga Sarki sannan matar Sarki dan haka na fi k arfin zaman Yari.
Dai-dai nan Gimbiya Giwar Mata wadda ta gama waya da su Wambai ta ce  su zo ta k araso wajen a kujerarta ta ce mata  muma matayene ga Sarki ai amma bayan ya gushe me kika yi mana?
Shiruu ta yi tana kallonta fuskarta na baiyyana gigita da b acin rai.
Cikin rashin jin dad i ta ci gaba da cewa  Hatta layukan da aka jajja a masarautar nan sai da kika shallake kika take Mariya, wanda hukuncin yin hakan laifi ne babba.
Sannan maganar kisan Gimbiya Sakina kamar yadda kika bi diddigi muma zamu yi namu binciken a kai amma kafin gaskiya ta fito zaki jira a gidan Yari. Tare da jiran hukuncinki na yadda

31 / 33