ANA MALIK HAUSA NOVELS BY HUMAYRA BULAMA .doc

Author :  Humaira Bulama Category :  Top Hausa Novels 2025

Chapter   28 / 33

81K to 84K   out of 98.8K words

rufe masa guiwowi ba.

BULAMA
'?
0806 402 1951
ANA MALIK!!
Book 01.
Page 25.

Humairah Bulama.
Mikiya writers Association.

Dai-dai ta kawo
kai za ta tura k ofar ta shiga cikin d akin shi kuma ya bud e k ofar ya yo waje kenan, dan haka goshinta ya bugu da k irjinsa wanda hakan ya sanya ta jaa da baya sosai ta ce  Ya Allah tana sosa wajen sai kuma ta d ago a hankali suka yi ido biyu aikuwa a take ta kurma wani irin uban ihu sakamokon ganinsa a hakansa daga shi sai gajeran wando, dan sosai ta tsorata da ganinsa a hakan gashi ita in ba Ya Aminu ba lokacin da yake wani masifaffen zazzab i Inna ta kawosa d akinsu ta cire masa riga aka dinga goga masa towel mai ruwa.. tabbas zata iya cewa bata tab a ganin wani d a Namiji a hakan ba sai yau! Dan dokar Kaka ce a cikin gidansu  dole mace ta shiga wanka da hijabi haka shima Namiji dole ya shiga wanka da jallabiya saboda gudun b acin rana dan haka ita in ba da vest ba to bata tab a ganinsu ba shima kuma sai in by mistake.
Gashi suffar Ma ah d in a mugun murd e yake over ma kuwa! Gashi giant! Shiyasa abun sai ya taru ya yiwa ganinta tsauri.

Tunda goshinta ya tab a k irjinsa ya ji kamar an sauk ar masa da wani sabon masifaffen feeling kuma nata, gashi ta kama ta zo masa ko
mayafi babu kuma sai baya-baya take yi tana sosa goshinta dan haka sosai gaba d aya ilahirin jikinta yake shaking.
Da k arfi ya runtse idanunsa dan sosai kwayar da ya tuttula ma kansa take tunzura masa aikata abunda ya san idan ya yi ba za ta tab a yafe masa ba.

Da mamaki ya k urawa shafaffen cikinta kallo, yana yaba surar da Allah ya yi mata dan bai tab a ganinta a hakan ba, sannan in dai ba gizo idanuwansa suke yi masa ba to tabbas wuk a yake hangowa a soke a k ugunta& .

Yana da kwakwalwa one thing about him kenan sannan yana da saurin harbo jirgin mutum duk kuwa nisan sa dan haka cikin seconds k alilan zuwanta gidansu da wuk ar da ya gani a tattare da ita uwa uba halinda take ciki da shi suka had u suka fassara masa amsar  Tabbas kashesa ta zo yi.

Yana tangad i ya d an matsa daff da ita ya kai hannu zai
zare wuk ar dan a yadda ta yi mata dole ta chaketa idan ta yi wani wrong move d in&

Ba zato ba tsammani kawai ta ji hannunsa a kan cikinta, ita rud ewar da ta yi ma ya sanya Wallahi ta manta akwai wuk a a wajen dan haka ta janye da sauri ba ta yi wata-wata ba ta d aga hannu ta zabga masa Mari.

D agowa kawai ya yi ya zuba mata rikitattun jajayen idanuwansa yayinda kwayar da ya d irkawa kansa take dad a bada mahimmiyar gudummawa wajen sake ingizashi&
Gefen cikin nata ya sake kalla, kawai a take sai ta ga ya nufota gadan-gadan zai kamota zuwa garesa wanda hakan ya sanya ta jaa baya sosai sai kuma ta durk ushe a wajen da sauri da niyyar k ank ame jikinta waje guda sai dai bata samu damar yin hakan ba ta mik e tsaye zumbur! Sakamokon chakar gefen mararta da tsinin kan wuk ar ya yi& a take kuwa jini ya fito ya zirara k asa har cikin pant d inta.
Sai a lokacin ta tuna abunda ya kawo ta dan haka ta yi ta maza ta kawar da tsoro ta zaro wuk ar ta yi kansa.

Da mamaki yake kallonta dan ko rik e wuk ar ma ba ta iya yi ba.
Bai ankara ba ya ji ta kawo masa sara tana tangad i sarar da ya tabbata ko b era idan ka yiwa ita to dole ya yi maka gwalo ya gudu dan ba ka isa ka same shi ba yayinda ita kuma a nata b angaren k arshen bajintar kwarewarta kenan. Dan a zuciye take matuk a.

Hannunta kawai ya rik e ya matse ya tsaya yana binta da wani irin kallo kamar zai cinyeta d anya.
Azaba da fin k arfi suka sanya wuk ar ta fad i daga hannunta amma still bai cikata ba sai ma janyota da ya yi izuwa jikinsa ya rungume wai ko zai samu sassauchin abunda yake ji. Sai dai kuma hakan da yayi sai ya zame masa kamar ya barbad a gishiri ne a kan gyambo.

Ihun da ta tsala sai da ya Isar masa har dodon kunnesa rau! Ya dira a tsakiyar kansa amma sam ba shi da niyyar cikata dan zuwa yanzu ya fara rasa hankalinsa ma sakamokon laushin jikinta wanda yake nan kamar na mage da ya ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?taimaka matuk a wajen hautsina masa dukkan lissafinsa.

Tab a k ofar gidan ya ji an yi ba tare da ya san me yake yi ba kawai ta ga ya mik a hannu zai bud esu a hakan ba tare da ya cikata ba sai
ma sake ruk ota da ya yi k ak am! Da hannu d aya.
Dukkanin k arfinta ta saka wanda kwayar da ke yawo a jikinsa da mutuwar da jikinsa ya yi suka taimaka mata ta samu damar ingijesa kawai ta afka cikin d akin dai-dai Tiger ya turo k ofar.

Tabbas ihu ya ji yanzu kuma ya ga Mallan Idi yana lek e a jikin k ofar sai dai yanzun shi kad ai ya gani.
Kallon da ya ga yana yi masa ne ya sanya kawai ya juya ya fita ya koma chaan lungu inda ya baro ya ci gaba da zaman gadinsa har zuwa lokacin da zai fito.

Shiruuu ya yi dan ya fi mintuna uku dafe da kansa kafin chaan ya yi tsaki kawai ya juya ya nufi cikin d akin nasa.
Yana tura k ofar ya ja ya tsaya sakamokon hangota da ya yi wanwar a tsakiyar d akin dan tunda ta shigo ciki kanta ya juye ta nemi hanyar fita ta rasa kwayar ta fara yi mata rawar disco a ka gashi an kawo wuta fanka ta sake rura wutar d akin ya sake yin turnuk u.
Shi kansa yana shigowa cikin d akin abun ya ci k arfinsa, duk yadda ya so tab uka wani abun kasawa ya yi a take ya tafi ya zube ya fad a a gefenta sangalalin k afarsa ya bugu da nata sosai.


Maman Sagir tana zaune a d akinta ita kad ai tun d azu duk cases d in da ake yi ta k i fitowa.
Ta ci kuka har ta gaji ta godewa Allah...A ko da yaushe idan ta runtse ido Iyya kawai take gani d azu da safe da take ce mata  Allah ya d aurawa Kamal irin k addarar Sagir! Hankalinki ya kwanta yanzu?
Ji take kamar ta binne kanta dan ta san har abada Iyya ba zata tab a mantawa da ita ba.

Tana zaune ta ji hayaniya ta fara tashi sama-sama sai kuma gidan ya hautsine gaba d aya.
Sai da ta fito tukunna ta fahimci wai ashe Dije ake nema, itama zuwa yanzu duk ta yi laushi dan haka ta shiga aka dinga neman da ita& ..
Sune har k arfe goma sha biyun dare suna zagaye unguwa uku amma babu Dije babu dalilinta!
Idan ka ga Inna sai ka yi mata kuka duk rashin tausayinka dan kamar wata tab ab b iya haka ta koma, wannan dalili ya sanya bayan an sanar da y an sanda sun fara binciken neman Dije da Aminu su Maman fati suka bita asibiti wajen Ya Muhammad suka kwana da ita dan ita kanta patient ce ballantana ace zata ji da wani.
Da ikon Allah a daren Ya Muhammad ya bud e idonsa sai dai bai kai ga fara gane mutane ba gashi Likitansa ya fad a ya sake fad a tabbas kar a d aga masa hankali ko a b ata masa rai.
Ba dan asibiti ta so ba sai dan babu taimakon da za su iya yi
musu dan ba su da ko sisi, kuma kud in komai ya k are hakan ya sanya aka sallamo su washegari da sassafe suka dawo gida da shi, wanda da Kaka ta ji sallamarsu sai da ta kusan had iyar zuciya ta mutu dan ita Addu arta kar Inna ta dawo duk da dama ce mata akayi idan ta fita da fushi ko da niyyar Yaji ko barin garin ne to ta tafi har abada amma sai da ta saka ran Allah ya sa wannan fitar da ta yi ta jiya ta zamana ba za ta dawo d in ba. Sai gashi da ikon Allah sun dawo da sassafe kuma har da Ya Muhammad.


Ba su dad e da zama ba aka aiko ana sallama da Mallan.
D agowa Inna ta yi ta kalli d an aiken kafin ta ce masa  ka
je ka ce baya nan, ya yi tafiya.

Fitar Yaron da kamar minti uku sai ga Babansu Fati ya shigo tare da Mallan Idi.
Zuba masa ido duk suka yi
suna ji kamar su rufesa da duka, amma ganinsa tare da Baban Fati ya sanya suka d aga k afa kawai suna jira su ji me ke tafe da shi amma fa bayan sun gama ji tabbas sai sun yi masa walmukalifatu yau idan ba su sumar da shi ba kenan!
Da gudu Umar ya fito daga cikin d akinsu jin muryar Mahaifin nasa. Bayan ya gama yi masa oyoyo ya bashi jakarsa ya ce  ya kai masa d aki ya dawo ya d auki jakar bakkon da ya zo da ita itama ya kai masa ita ciki.
Hakan kuwa aka yi sai da Yara da y an matan suka gama yi
masa sannu da zuwa tukunna ya kalli tsakar gidan ya sallami duk wani Yaro har su Rakiya duk ya ce su shiga ciki sannan ya kalli su Inna ya ce  Ya muka ji da hak uri?
A take kamar masu jira duk suka fashe da kuka dan ya tab o musu inda yake yi musu k aik ayi.
Sai da ya barsu suka d an rage nauyin dake a zuciyoyinsu ya yi musu ta aziyya tukunna ya juya ya kalli Mallan idi ya ce masa  ilaika!
Sunkuyar da kai Mallan Idi ya yi sai kuma ya fashe da kukan da tun shigowarsa bai yi sa ba sai yanzu.
Tsaki Asabe ta yi ta mik e za ta bar wajen ta ji ya fad i maganar da ta sanya ta ja ta tsaya babu shiri.
 Tabbas zarginku gaskiya ne.
Ina mai baku hak uri d ana shine ya aikata duk abunda kuke zargi, d azu na ji yana waya&
Dan Allah ku yi hak uri Allah ya ji k an waenda suka rasu.
Shiruuu duk suka yi har Kaka wadda ta fito da niyyar korarsa.
Sai kuma suka hau kallon-kallo ita da Asabe kafin su mayar da hankalinsu ga Mallan Idi kacokam.
Durk usawa ya yi a kan guiwowinsa yana kuka ya had e hannuwansa waje guda ya ce  da ni da Mahaifiyarsa muna yin iyaka bakin k ok arinmu amman abun ya fi k arfinmu ne, tamu k addarar kenan, ni kaina yanzu haka wasar y ar b uya nake yi da shi saboda Mahaifiyarsa ce kad ai ta sanya ya barni da rai na dan tun wani fad a da muka tab a yi da shi lokacin yana Yaro shikenan tun daga nan ya k ullace ni yanzu kuwa da babu idonta na san kashe ni abu mai sauk i ne a wajensa dan ya ci alwashin yin hakan.
Yanzu ma garin zan bari tunda Allah ya sa na warke har zuwa lokacin da Allah zai tashi kafad unta tukunna in dawo, amma sai na ga bai kamata in wuce haka nan ba tare da na zo na sanar da ku abunda idanuna suka gane min kunnuwana suka jiye mini ba.
Sai da ya koma ya gyara zama ya jaa numfashi ya fesar tukunna ya ce  Na san kuna ta neman y ar ku Khadija wadda yake ta faman kashe-kashe saboda ita ko?
A take hankalin kowa ya sake karkata garesa yayinda k irjin Inna ya shiga dukan uku-uku numfashinta ya fara kakkatsewa ta shiga addu ar Allah ya tsare ta da mugun ji da mugun gani dan tabbas ba ta jiyo k amshin alkhairi a tattare da maganar da Mallan Idi ya kwaso ba.
 Sai dai a yi hak uri Halima dan mai afkuwa ta riga ta afku
Muryar Mallan Idi ta dirar mata kamar dirar Mikiya a k ahon zuciyarta.
Tsoro da tashin hankalin rashin jin k arshen zancensa ne suka sanya kawai ta fashe da kuka, cike da fargaba Ramma ta ce  ka ga dalla chan Mallan idan zaka yi magana kanka tsaye ka bar kwana-kwana to ka yi! Haba mana..ka zo sai ja mana rai kake yi bayan ka san halin da muke a ciki so kake yi zuciyoyinmu su buga kafin ka gaya mana me ke faruwa?

Wani kalar kallo
Baban Fati ya yi mata wanda hakan ya sanya ta kawar da fuska tana ta faman harare-harare.

Fashewa da kuka Mallan Idi ya yi sannan ya ce  in da ace ina da ikon kwatar Yarinyar nan jiya da na yi wallahi! Abunda ya bani mamaki ya sanya ban shiga abunba shine da k afafuwanta na ga ta shiga wajensa sai dai shigarta ke da wuya na fara jiyo ife-ifenta to dai har yanzu da nake gaya muku tana chan a wajensa sai abunda Hali ya yi.
Ku yi hak uri dan Allah ku& .
Bai kai ga idawa ba saukar tab arya ta dira a goshinsa daga Ramma dan a zuciye ta saka hannunta mai lafiya ta d auki tab aryar dake yashe a gefenta ta maka masa duk da kuwa tana fargabar me Ma ah zai yi mata idan ya ji labari duk da ta ji Mallan Idin ya faiyyace ba sa shiri amma dai uba ai uba ne!
Tayi ta samu daga Maman Kubra dan haka suka shiga jifansa suna rad a masa
dukkannin abunda suka samu, duk tsare gida da masifar Baban Fati kasa hanasu ya yi, sai da Mallan Idi ya ga suna shirin yi masa illa tukunna ya tashi ya fita da gudu dan kansa.
Cikin b acin rai Ramma ta ce  da ka tsaya mana, shege mugu! Tun jiya ka ji Yarinya ta na ihun neman taimako amma baka zo ka fad a ko ka tattaro jama a an taimaka mata ba sai yanzu da ta kwana a hannunsa!
Sai kuma ta fashe da wani Irin kuka mai d aci.

Cikin b acin rai
Baban Fati ya ce  ai ga Irin kalar rashin hankalin naku da baya barinku ku ci riba a kasuwa, na tabbata inda ace mun lallab a mutumin da tsaff zai bayar da shaida against shi Ma a d in a gaban y an sanda har ma da kotu.
 Ko ba ke ce kika ce min y an sandan sun ce baku da shaidar ya tab a kashe kowa ba, ta waya??
Ya yi maganar yana kallon Maman Fati.

Cikin takaici Ramma ta ce  duk da ya kasance ubansa Wallahi ka ji dai na rantse idan ba wata kwakkwarar shaida aka samo ba to a banza! Duk fa munafuka& 
Cikin katseta da b acin rai ya ce  ai sai ku yi, ku kuka sani!
Daga haka ya d aga labule ya shige d akin Maman Fati.

 Hmmm
Kawai Maman Fati ta ce a ranta ta shiga aiyyana  ka ce hakan mana tunda ai ba kai ke zaune a cikin bala in Unguwar ba, da an yi magana ka ce baka da kud in chanja gida, maza kenan& ..


Mallan Idi kuwa zuciyarsa fes! Haka ya fito daga cikin gidan dan ya san ko ba komai ya fara rama kaso d aya a cikin d ari na k untatawa da Ma a ya yi masa, tunda ya haifesa ya rasa zuciyar matarsa gaba d aya soyayyar da take yi masa da kulawa duk suka koma kan d an daga baya ma sai da suka yi baram-baram shi da ita wanda har gobe bai gama fara gane kanta ba gaba d aya ta tsaneshi ta tsani sha aninsa.


BULAMA
'?
0806 402 1951
ANA MALIK!!
Book 01.
Page 26.

Humairah Bulama.
Mikiya writers Association.

Cikin tangal-tangal Inna ta mik e tsaye jikinta yana wani irin karkarwa ta nufi k ofa sawayenta ko takalmi babu.

Cike da son sake damalmala al amarin Kaka ta fashe da kuka mai mad aukakin sauti ta na cewa  Ni Khadija na ga abunda ya fi k arfina! Yanzu Yarinyar nan saboda Allah a ranar da Mijin aurenta ya bar duniya a ranar ta kaiwa wani kanta?! Wacce iriyar masifa ce wannan Allah ya k addaro mini ita a cikin zuriata.
Wallahi ni dama tun jiya da aka nemeta aka rasa har zan ce a tuntub esa kawai dai ban yi tunanin zata yi wannan d anyen aikin a ranar da Kamal ya bar duniya ba sam shiyasa na yi shiru.
Duk tsiya dai ai da sun jira ko arba in ne an yi
Dai-dai nan makwafta suka fara shishshigowa dan fitar Mallan Idi da jini a goshi yana gudu ya janyo hankalin y an layin suka yo cikin gidan.
Ganin jama a sun fara taruwa ya sanya Kaka ta zage dantse ta shiga fad ar maganganun da duk wanda ya ji dole sai Dije ta fita daga ransa& .


Wani abun mamaki a bakin k ofar gidan su Ma ah Inna ta tarar da waensu daga cikin makwabtansu waenda ba ta san ya aka yi har suka ji suka rigata zuwa ba.
Sai dai kuma duk d insu sun ja sun tsaya sun gagara shiga, alamun jira suke wani ya d auki wannan alhakin saboda tsoron wanda ke a ciki tare da Dijen.

Tashi d aya kuma sai
Inna ta ji ba ta son shiga& ..tun farko ita ba wai dan ta yarda da maganar Mallan Idi bane ya sanya ta

28 / 33