ANA MALIK HAUSA NOVELS BY HUMAYRA BULAMA .doc

Author :  Humaira Bulama Category :  Top Hausa Novels 2025

Chapter   30 / 33

87K to 90K   out of 98.8K words

 Allah ya huci zuciyar mai k asar KHAK IL gaba d ayanta! Idan ke kika koka mu kuma sai dai mu binne kawunanmu kenan dan ba za ta yo mana kyau ba!
Allah ya tashi kafad un Sarki Allah ya bashi tsawon rai! In sha Allah babu abunda zai same shi& .
Cikin share hawayenta ta kalleta da jajayen idanuwanta ta ce  ce miki na yi gurd ewar da ya yi ce ta saka ni kuka?
Da sauri ta shanye kukan nata dama na munafurci ne ta durk usar da kanta sosai ta na fad in  Allah ya huci zuciyarki idan maganata ta b ata miki rai ki gafarceni ya uwargijiyata.
Nannauyar ajiyar zuciya ta sauk e ta mik e tsaya ta kakkab e jikinta sannan ta ce  idan kin fitar da halinda kika same ni a ciki yanzu, na san kin san zan sani ko?
Za ta yi magana ta katseta ta hanyar cewa  me ke tafe da ke!
A d an zabure ta fara magana  an samu gawarwakin bayi guda ashirin, sha uku mata bakwai maza.
Matan an yanke musu nonuwa tare da horo me tsanani mazan kuma an yanke musu gabansu suma tare da horo mai tsanani kafin a kashe su amma akwai guda d aya yana motsi, Gimbiya Zakiyya tana a chan tare da su tana jera musu tambayoyi, da alama sune bayin da& 
Sai kuma ta yi shiruu ta had iye maganarta da mugun sauri dan Gimbiya Mariyar ba ta san sun san asiri aka yiwa Sarkin ba.
 K arasa maganarki
Ta fad i hakan a dake!
Diriricewa ta yi da farko chaan kuma ta ce  & .suka yi sata a bangaren Gimbiya Zakiyya
Tsaki ta yi ta juya ta fita fuuuuuu kamar za ta tashi sama kamar ba Gimbiya ba.

Unfortunately kafin ta k arasa shima wannan Bawan da ya rage ya cika! Dan haka bak in ciki da tashin hankali suka had e mata goma da ashirin, atleast inda ace za a san mai laifi ta hukunta shi to da zata ji d an sauk i da dama-dama& .

Sallamar kowa suka yi, hatta Dogarai da amintattun Hadimansu a chan nesa da su suka tsatstsaya, kallon bayin suke yi suna sakewa kamar masu son gano asalin gaskiyar wanda ya saka su aika-aikar a kan fuskokinsu& & .
Suna nan tsaye kuwa aiken Oga kwatakwata ya iske su!
 Tabbas guda goma a cikinsu sune bayin da aka haya suka taimakawa d ayansu ya hura iskar asirin da ya nakasta Sarki a k asan dardumar gaban kujerarsa yayin share-share da goge-goge a Fada, guda biyar kuma ganin mai hurawar suka yi by mistake, sai ragowar biyar d in su kuma leakage suka samu.
Kuka kawai Gimbiya Mariya ta saka tsabar bak in ciki da tashin hankali a gaban d an aiken.
Da sauri Gimbiya Zakiyya ta janyota ta rungume ta shiga bubbuga bayanta, kafin ta sallami d an aiken itama hankalinta chaaaa a tashe. Ita a yadda ta tsara shine idan suka bi diddigi suka gane mai laifin za ta yi zaman sulhu da shi su basu wata babbar Sarauta shi kuma ya karya asirin da ya yi dan tabbas irin wannan asirin tare ake had osa da makarin sa guda d aya tak! Dan haka ta san za a dace, amma yanzu kam tabbas ita kanta ta fara sarewa daga tashin k anin nata sarki Zainul Abiddeen.


A hankali ya saki labulen d akin bayan ya gama k are musu kallo ya juya ya kalleta. Zaune take ta d aura k afa d aya kan d aya tana kallonsa, kallon da ya kasa tantance ma anarsa.
Yana shirin yin magana ta rigashi ta hanyar cewa  Ka je ka rarrasheta mana! Na san kukan nata har cikin ranka kake jinsa.

Wani kalar murmushin gefen Baki ya yi wanda ya k ara masa asalin kyau da kwarjini kafin ya dawo ya zo ya tsaya ta bayanta ya kama kafad unta ya ce  kishin nawa da ake yi har ya kai haka?

 Bakinta ta tab e ta mik e ta tsaya sannan ta ce  ya batun Jakadiya? Kun yi waya?
Dan ni ba zan d auki risk irin wanda waennan suka d auka ba gaskiya, yanzu inda ace wani ya gansu a filin kafin su bar wajen ai da al amari ya b aci. Sannan na tabbata ba duk wanda ya samu leakage suka samu ba, zaka ce na gaya maka dole wani sabo zai fito a gaba.
Kamota ya yi ya zagayo da ita ta dawo gabansa ta tsaya, a hankali ya saka hannu ya shafa soft kumatunta da kulawa ya ce  wa kuma za ki kashe bayan wanchan ba shi da maraba da gawa
Murmushi ta d an yi ta kalli k asa sannan ta d ago kyawawan idanuwanta ta zubasu a kan fuskarsa kafin ta ce  na ga kamar ba ka d auki na wajen Mai Babban D aki a matsayin katanga tsakaninka da kujerar nan ba ko?
Ajiyar zuciya ya sauk e sannan ya ce  Baby, ki rabu da ita wannan, dan ni nata k aramin alhaki ne a wajena, bugu d aya kawai zan yi masa a wuce wajen, kar ki damu Ana Malik!! A k asar Khak il babu na biyuna sai Magajina  d an mu ni da ke! .
Ya yi maganar cikin kashe mata ido d aya sai kuma ya saka hannu ya kamo k ugunta ya janyota suka had e waje guda tukunna ya ce  Besides Ina da ke ai babu abunda zai zame mini katanga& 
Da sauri ta ture hannunsa cikin d an b acin rai ta ce  na ga fa kwata-kwata baka d auki
abun nan serious ba, mutum har biyu a gabanka amma ba ka damu ba, gara fa idan ka chanja tsari kawai ka gaya min.
Ta yi Maganar tana mai shirin barin wajen.
Numfashi ya sauk e kafin ya ce  mutum d aya ne yanzu a gabanmu.
Chak! Haka ta jaa ta tsaya ba ta juyo ba kuma bata wuce ba.
 You heard me right
Ya fad a cikin tabbatar mata da abunda kunnuwanta suka jiye mata yanzun.

Ba ta san lokacin da wani sassanyan murmushi ya sub uce mata ba, a hankali
ya tunkarota yana zuwa ya sake rik e mata hannu sannan ya ce
 Za a bani goron albishir dai ko?
Sai a yanzu ta juyo
ta kallesa fuskarta d auke da murmushin da yake
baiyyana asalin tsantsar kyawun da Allah ya bata ta ce  yaushe hakan ta faru? Ya ta yi da ta gani? Yana Ina yanzu haka?
Ta yi masa tambayar cike da zumud i.
Kallonta kawai yake yi cike da so da shauk i kafin ya ce  d azu Allah ya yi
masa rasuwa amma I think ita kanta ba ta sani ba har yanzu.
Kallon da ya ga tana yi
masa ne ya sanya ya fahimci tana son k arin bayani.
Sai da ya jaa numfashi ya fesar sannan ya ce  su kansu Likitocin tsoron gaya mata suke yi, d azu ta na barin wajen ya jaa last breath d insa. Gaba d aya hankalinsu ya tashi ni kuma kawai sai na nuna musu ban ma san me ya faru ba nima na bar wajen saboda gudun matsala.
Murmushi ta yi ta rungumesa a hankali ta ce  Alhamdulillah &
For the first time a rayuwarsa ya ji wani feeling na rashin jin dad i ya shigesa, sannan alhinin rasuwar Sarkin  ZainulAbiddeen ya lullub esa, yana so ya zama Sarki tabbas yana son sarautar Kakan Kakansa ta dawo hannunsa amma tashi d aya duk sai ya ji abun ya sire masa wanda hakan ya yi matuk ar bashi mamaki, saboda in dai lissafinsa ya bashi dai-dai to tabbas abunda yake ji tausayi da jin k an Sarkin ne wanda yake kamar d an uwa a garesa, a take ya ji kokwanto ya bijiro masa akan kud irin su na d an wajen Mai Babban D aki, dan a yanzu haka ma ba shi ya yi ba yana jin babu dad i Ina kuma ga idan shine ya yi? Ko Gimbiya Sakina da aka kashe bayan abun ya lafa sai da ya yi kokawa da guilt da kyar ya yakice abun a kansa& & .
A hankali ya ji ta sake rungumosa cikin wani salo da yanayinta na musamman mai tada hankalin duk wani d a Namiji mai cikakkiyar lafiya, abu gud a game da shi shine ko masarsara yake yi wuyarta ya ji hannun mace a jikinsa yanzunnan zai ware! Dan haka ba tare da b ata lokaci ba ya amshe ragamar komai a take suka lalace a wajen.
***************

Kamar an fisgi maganar daga bakinta Rakiya ta ji uwartata ta ce  Rakiya za ki yarda ki yi aikatau?
Tsayawa ta yi chak da cin garin kwakin da take yi kafin ta juyo ta kalleta dan sai ta ji maganar kamar ba daga bakin jajirtacciyar Mahaifiyartata ta fito ba.
A take tausayinta ya rufeta lokacin da idanunta suka sauk a a kan karyayyen hannunta sannan yanayin fuskar Mahaifiyar tata ya sanya ta fahimci dole ce ta saka ba a son ranta bane ba.
A hankali Yarinyar ta sauk e ajiyar zuciya ta ce  eh.
A ranta har ga Allah ba ta so dan ta san ba zai wuce ace ta je Gidan Manager ta yi shara da wanke-wanke ba gashi y ay an mutumin (mata) ba su da mutunci sun iya wulak anci da gori.
Tunaninta ne ya katse a take ta d ago ta kalli Mahaifiyar tata da sauri jin tana cewa  Wai Ingila ko Saudiyya za a nema muku aikin ku je ku yi a chan.

Ba ta san lokacin da wani murmushi ya sub uce mata ba ta ce  Ramma da gaske kike dan Allah?

Farin cikin da Ramma ta gani kwance a kan fuskar ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Yarinyar ne ya k ara mata kwarin guiwa, dan haka ta gyara zama ta ce  na san ba haka kuke so ba ni kaina ba hakan na tsara muku ba amma k addara ta riga fata.
Gara mu tashi mu had a k arfi da k arfe mu taimaki kanmu rashin gata da rashin galihu bashi da mafita.
Amma kinga yanzu idan kika je kika taro kud i kika dawo sarauniya za ki zama a cikin gidan nan.
Sai kuma ta matso ta kamo hannunta ta rik e sannan ta ce  amma ki yi min alk awarin fad amin gaskiya a game da komai sannan ko da wasa idan wani ya zo miki da tallar lalata kar ki amince ki kama mutuncin kanki dan Allah Rakiya sannan ki sanar mini zan san yadda za a yi ki dawo ko a chanja miki wani wajen.

Cikin katseta cike da zumud i Rakiya ta ce  karki damu, za mu je na yarda ma ni kam d ari bisa d ari. Sannan zan kare mutuncin kaina a duk inda nake, in sha Allahu sai na kaiki Macca.
Cikin tsananin farin ciki Ramma ta ce  Ameen Ya Hayyu Ya Qayyom d iyar albarka
Dan sosai ta ji dad in amincewartata lokaci guda saboda a tunaninta za a kai ruwa rana kafin Yarinyar ta yarda sai gashi kamar ma ta fita zumud i.
Da gasken kuwa Rakiya ta fita zumud in dan a asalin gaskiya Rakiya irin Yaran nan ne masu high taste sannan tana da masifar girman kai gata ba ta son wahala da talauci, kawai so take yi ta kud ance ta ji dad i ba tare da ta sha wahala ba. Shiyasa wannan tayin ta ji sa kamar busharar shiga gidan aljannah, ta san ko Abuja aka kai mutum aiki dad i yake sha ballanta kuma uwa uba k asar waje inda zata je ta yi rayuwa irin ta turawa sannan babu k anzo babu mai da yaji babu miyar kuka!!!
Tana wannan lissafin har ba ta san lokacin da murmushi ya sub uce mata ba.

Sallama Maman Mariya (Gwaggwo) ta yi ta shigo wanda hakan ya sanya Ramma ta yi saurin gimtse maganar da ta shirya yi. Sai dai kuma ta makaro dan Maman Mariya d in ta riga ta jiyo su jiya ma kuma dama ta ji suna maganar ita da Mama a d akin Iyya.

Waje ta nema ta zauna, kai kana ganin yadda take rarraba idanuwa za ka san maganar sirri ce take so a yi, sai da ta yi k asa-k asa da murya tukunna ta ce  tun jiya nake ta so mu yi
magana Allah bai nufa ba

 Allah sarki kawai Ramma ta ce tana mai d ad d auke kai dan ma kar ta samu fuskar yi mata zancen da ta san ta ji.

Sam Gwaggo ba ta damu da yadda Ramma take ta cika tana batsewa ba ta sake matsowa kamar za ta shige cikin jikinta ta ce  jiya na ji kuna wata magana ta abun alkahairi ke da Mama, da farko na d auka kunnuwana ne ba su jiye mini dai-dai ba! To yanzu kuma Ina cikin jan ruwa a rijiya na jiyoki kina maganar ke da Rakiya, ya abun yake ne? In da Hali a had a da Mariya itama.

Da sauri Ramma ta ce  Aikuwa ba na jin Mariya za ta samu dan ba wai waje ne wanda ake kai kowa da kowa ba, nima ita ta ga Rakiya da Fiddausi ta ce za ta kaisu, kuma aikin ma na iyaka mutum biyu ne ta ce, gashi ta riga ta ce  Rakiya da Fiddausi kawai.

Sai a lokacin Rakiya wadda ta yunk uro itama zata yi magana ta ji hankalinta ya d an kwanta. Yo idan aka had a ita da su Mariyan aka kai wa kenan za ta yiwa yanga idan ta dawo?
Dukda kasancewar su Mariya sun girme mata sosai dan Kubra ta kai 18 ma Mariya sha bakwai Fati kuma sa ar Dije ce amma iyayi da shegen wayo da manyance irin na Rakiyar ya sanya ta shiga cikinsu ta yi kane-kane, kasancewar ita ta yi karatu tun daga nursery ya sanya ajinsu ya zamana d aya gabad ayansu dan su duk basu shiga da wuri ba Dije kuma daga primary ta fara Mariya kuwa sai a ss2 ta shiga yanzu haka ko sunanta ba ta gama
iya rubutawa ba wannan ma ya taimaka wajen kasancewarta a cikinsu, sai dai kuma sun fita samari da y an matanci dan duk d insu suna da wayoyi da kayan gayu dai-dai gwargwadon k arfin iyayensu musamman ma Fati, hakan ya sanya wasu lokutan idan kishin ya murd a take kishi da su, yanzu kuwa ga dama ta samu damar da ta san idan ta je ta dawo duk sai ta fi su dan haka ba zata bari su yi gogayya da kowa ba& .

Shiruuu, Gwaggo ta yi kafin chaan ta ce  to shikenan, ba komai.
Daga haka ta mik e ta fita a ranta ta gama aiyyanawa za ta samu Mama da maganar dan tabbas ta jiyo kyashi a cikin zancen Ramma.
Ita kanta Ramma sai da ta fita tukunna ta ji kamar ta bita ta ce mata kar fa ta samu Mama da maganar dan ta san halin Gwaggo da shegen nacii in dai ta sakawa ranta abu to ba ta da zuciya ita kuma Ramma tsoro take yi kar aje idan Mama ta ga Mariya ta d auketa ta ce Fiddausi ta hak ura sai ta k ara wayo, dan a asalin gaskiya Ramma k arawa Fiddausin shekaru ma take yi saboda Yarinyar tana da garin jiki, amma asalin shekarunta goma ne.
Kafin dare ya yi Rakiya duk ta susuce sai da ta tisa Ramma a gaba suka tafi d akin Mama ta kira waya a gabansu aka tattauna aka tsayar da Magana akan Saudiyya za a kaita ita da k anwarta, ita za ta yi reno da girki, k anwarta kuma shara da wanke-wanke.
Tukunna hankalinta ya kwanta.
Murna a wajen Rakiya ba a cewa komai kamar ta zuba ruwa a k asa ta sha.
Ita kanta Ramma murnar take yi dan albashin Rakiya ya fi dubu d ari biyu na Fiddausi kuma dubu d ari da hamsin.


Inna ta na zaune ta na karatun Al qurani Ramma ta sake lek osu, Dije da Ya Muhammad har yanzun suna nan jiya i yau salla ce kawai take tayar da su
Shi ya yi a zaune ita kuma tana iya yi a tsaye (Sallar da sai daga baya da ta tuna tukunna ta je ta yo wanka ta zo ta shiga jerosu tun daga ta azahar d in ranar da Ya Kamal ya rasu) amma ko abinci sun k i ci, Inna kuma ta koma gefe ta zauna tana ta karatu, dan gaba d aya ta ma rasa ta Ina zata fara.
Haka nan ta shiga ta nemi guri ta zauna, d akin shiruu kamar na zaman makoki.
Ba ta yi minti biyu da zama ba Sumayya ta yi sallama ta shigo.
Duk cikinsu babu wanda bai shiga shock na ganinta ba, musamman Dije wadda tun shigowarta ta kafeta da idanuwa.
Inda take ta nufa tana zuwa kawai ta fad a kanta ta fashe da kuka.
Ajiyar zuciya Ramma da Inna suka sauk e a tare yayinda Dije ta tsaya kawai kamar wata mutum mutumi.

Sosai Sumayya take kuka sai da ta yi mai Isarta tukunna ta d ago ta kalli Dije wadda zuwa yanzu take kallon k asa ta ce  ki yi hak uri Dije ki yafe min abunda na yi miki, alhini da bak in ciki suka sanya idanuwana suka rufe na gagara yi miki hukunci mai kyau, na manta cewa ba ke kika rubutawa kanki k addararki ba kuma Allah ya riga ya gama tsarawa Mahaifina ajalinsa da yadda zai rasu tun kafin ya zo duniya, ki yi hak uri ki yafewa k awar da ta guje miki a lokacin da kika fi buk atarta.
Ta fad i hakan tana mai sake rungumeta. Ta yi kusan minti uku a jikinta tana hawaye kafin ta d ago ta kalleta ta ce  Dije

30 / 33