ANA MALIK HAUSA NOVELS BY HUMAYRA BULAMA .doc

Author :  Humaira Bulama Category :  Top Hausa Novels 2025

Chapter   22 / 33

63K to 66K   out of 98.8K words

kacame kamar ana bikin bala i& &


Sai da Mai Unguwa ya zo tare da dattawan Unguwa tukunna da kyar aka fitar da uwani daga gidan nan dan rarrashin duniya ta k i fita ta ce wallahi ba a isa a aurawa Mijinta masifa ba dole a wargaza d aurin auren nan! Musamman ma da ta fahimci Mallan na cikin gidan dan haka ta Isa bakin k ofar d kinsa ta dinga bala i shi kuwa ya yi kunnen uwar shegu da ita wanda hakan ya zamewa Inna kamar duka biyu dan duk da halinda take a ciki sai da ta k ule na ganin Mallan a cikin gidan kawai tsulum ba tare da ta san ma ya dawo d in ba! Mutumin da duk halinda yake ciki a da ko ruwa zai sha sai ta sani ko masallaci zai je sai ta sani ya riga da ya saba mata da hakan& ..


Duk bakin Dije da fad an da kowa ya santa da shi wannan karon ta yi masifar yin sanyi an ci k arfinta& ana fitar da Uwani su Rakiya suka rufar mata har da Kubra wadda zuwa yanzu ta tsani Dije kamar mutuwarta, habaici da bak ak en maganganu da gori babu kalar wanda bata ji ba musamman ma Rakiya da ta kasance duk ta fi su baki haka nan ta yi ta yi kamar ba uwarsu ce a kwance babu lafiya ba Kubra itama ta na yin nata haka suka wuni a cikin gidan suna sake damalmala mata lissafi dan dama tun usul duk haushinta suke ji saboda ta fi su komai gashi kuma ta fisu Baki dan da wuya ka ji ana fad a an kayar da ita shiyasa yau da suka samu lagonta suka yi mata taron dangi.
Duk masifar Inna ba ta cika yin fad a da y an matan gidan ba amma da suka k ular da ita gashi Dijen sai wani irin kuka take yi ya sanya ta fita ta yi musu tatass!! Tukunna aka samu sauk in su.
Dije kuwa tana nan kamar za ta mutu rarrashin duniya Iyya da Inna sun yi amma ta gagara yin shiru gashi ta k i cin abinci tun jiya dama tunda ma aka saka ranar aurenta da Yusufa ta fara yiwa abinci k aura shiyasa yanzu da ulcer ta tashi ta sakota a gaba ta rik e mata k irji da baya, gashi ta k i yin shiru musamman ma dataga la asar ta gabato gaba d aya sai ta sake gigicewa tana kuka tana rok on Inna akan  ta rufa mata asiri kar ta bari a aura mata Baban su Sumayya Inna kuma ta ce  ai idan ma suka yi hakan to kamar sun ce mutane su sake tabbatar da cewa Ma ah yana bi yana kashe mata mazan aure ne kuma indai hakan ta tabbata to sun shiga uku, dan haka ta yi hak uri a yi auren in sha Allah babu abunda zai faru mutane za su ji kunya kuma za a daina maganganu a kanta.
Suna cikin hakan Ya Aminu ya shigo!
Sosai hankalinsa ya tashi da ya ji zancen, shi da ya yi againsting aurenta da Yusufa ma ballanta wannan tsohon da yake jiran lokacin sa inaa ba zai yiu ba dan haka tashi d aya ya birkice sai da Inna ta bud e masa ido ta yi masa da gaske tukunna ya karb i abincin su ya juya ya koma asibitin yana ji kamar zai mutu& & & & & &


A chan masallaci kuwa, tun kafin la asar d in ta yi dama labari ya gama zagaye layin har ma da waensu a cikin layukan da suke makwabtaka da su.
Wasu da yawa k in zuwa ma sallar la asar d in suka yi a cewarsu kar su je Ma ah ya zo ana cikin d aurin auren abu ya shafesu, yayinda waenda suke da tabbacin Ma ah d in ba ya garin suka je saboda su ga abunda zai turewa buzu nad i.

Masallacin kam ya cika har waje sai dai babu wanda ya tsaya a sahun su Ma ah haka aka gabatar da sallar la asar, dama tun kafin a tayar da ik ama da aka ga babu Mallan Manniru babu alamarsa aka fara k us-k us yayinda hankalin Mallan ya tashi chaa! Dan kana kallonsa za ka gani shimfid e a kan fuskarsa, a hakan ma wai Ya Kamal ya d an kwantar masa da hankali ta inda ya ce  watak ilan shirye-shirye ne ya tsayar da shi amma ya san in sha Allah kafin a idar zai shigo ..
Amma sai gashi har aka idar da sallah babu Mallan Manniru babu alamarsa wanda hakan ya sake firgita Mallan& dan ya san in ba da kyar ba cewa zai yi ya fasa.


BULAMA
'?
0806 402 1951
ANA MALIK!!
Book 01.
Page 19.

Humairah Bulama.
Mikiya writers Association.

Zuruuu! Haka aka kasance a cikin masallacin kowa ya kasa furta komai sai d aid aiku da suke ta k us-k us a chan baya& haka nan ake ta zaman jiran tsammani gashi an riga an gama sanarwa ballantana a waske, ko da ace ma ba a sanar d in ba labarin d aurin auren Dije da Mallan Manniru wanda ake saka ran d aurawa a yanzu ya riga da ya gama karad e Unguwar tun d azu&

Idan ka kalli fuskar Mallan dole ya baka tausayi dan idanunsa sun kad a sun yi jazir kamar ma kukan zuci yake yi gashi ya yi shiruuuu dan ko magana idan aka yi masa sai an tab a shi tukunna yake iya jin mutum..
D auko wayarsa ya yi a karo na babu adadi daga idar da sallar su kawo yanzu ya sake gwada layin Mallan Manniru amma har ta katse ba a d aga ba. Sake gwadawa ya yi still yanzun ma ba a d aga ba dan haka hankalinsa ya sake tashi duk dauriyarsa bai san lokacin da wasu zafafan hawaye suka zubo masa ba.
Da sauri Ya Kamal ya matsa ya zauna a ta gabansa da son ganin ya karesa tukunnan ya ce  Kar ka yi hakan Mallan dan Allah, zai zo in sha Allah .

 Ki tsaya mana! Haba mana ba ki ga nan d in masallaci bane ba?
Muryar wani mutum tare da hayaniyar Uwani ta katsewa kowa da ke a cikin masallacin hanzari.

Da sauri duk suka mik e kowa aka fita wajen dan hayaniyar tasu sake kusanto su take yi alamun dai masallacin suke shirin shigowa.

Suna fitowa dai-dai Uwani ta k araso bakin masallacin itama jikinta jagafff! A jik e wanda hakan ya sanya da yawa suka kaawar da kai dan sosai surarta ta baiyyana komai da komai saboda rigar yadin yala-yala ne a jikin nata gashi ta jik a rigar tsaff da kalanzir, kanta ko d ankwali babu.

Idanunta suna sauk a a kan Mallan ta yi kukan kura kamar wata actor ta dira a kanshi ta ruk umk umesa ta koina ta shak osa! Fad i yake  Subahanallah!! Astaghfirullah!!!
Amma Uwani sake ruk unk umesa take yi tana mai cewa  Rabi a kunna mana!! Na ce ki kunna ko in tsine miki albarka, tun da sun hanani shiga in tashi da Dijen ai ga ubanta nan mad aurin auren nata!
Ki kunna tun kafin su k arar da mazan layin nan da tasu sigar muguntar.
Ki kunna na ce miki ko in tsine miki wallahi yau sai dai a binne gawarsa tare da ta Mahaifinku.

Salati wajen ya d auka a take ya hautsine aka shiga tambayar Rabi a da k anin Mallan Manniru wanda ya biyota yake ta k ok arin tsayar da ita  mai ya faru? .

Rabi a kam in banda kuka babu abunda take yi! Dan zuwa yanzu bak in ciki ma ya hana ta tab uka uwar komai, a d azu gaba d aya tsanar Dije ta rufe mata ido shiyasa da uwartata ta kawo wannan plan d in ta yarda ta biyota da ashana da zummar idan ta ruk umk ume Dije ita kuma ta kyasta ta jefa musu su kama da wuta tare, ita wallahi kwata-kwata a d azun sam lissafinta bai bata cewa idan fa ta kunna ashanar ta wulla har da uwartata za a mutu ba, tsabar yadda hankalinta yake a tashe take cikin bak in ciki& .

Da kyar k anin Mallan Manniru ya iya basu amsar tambayar da suka yi masa chaaa suke ta zuba masa
A hankali ya na sharar hawaye ya ce  Allah ya yiwa yayana Manniru rasuwa, ta sanadiyyar poision d in da aka d ura masa ya sha ta k arfi da yaji dan har yanzu akwai alamun shatar hannu da aka gani a kan baki da hancinsa rad au! Sai kuma cinyoyin hannayensa sun yi jaaa suma alamun dai matse shi aka yi.
Yanzu haka hatta harshensa ma ya zagwanye tsabar k arfin poision d in.

Salati aka saka yayinda waensu suka fashe da kuka cikinsu har da Mallan, wanda kukan da ya saka ne ya dawo da Uwani daga duniyar nata kukan da ta lula tun daga lokacin da K anin Mijin nata ya fara magana k ank ame
A jikinsa, sai da ta cika shi tukunna ta d aukesa da mari ta ce  ka daina wannan kukan munafurcin munafuki mugu azzalumi kawai!!! Ka san kuwa mutane nawa ka mayar marayu a yau d innan saboda son ran ka!?
Sai kuma ta jiyo ta kalli Rabi ta ce  dan ubanki! Allah ya ji k anshi ki bani ashanar idan ba za ki kyasta ba, Wallahi yau in bamu mutu tare da bawan Allahn nan ba to zuciyata na tabbata sai ta fashe cikin dare! Wai babu wanda ya ga kalar zalincin da aka yi mini ne? Mai ya sa duk kuka yi shiru kuna kallanmu ba za ku tayani yiwa wannan bawan Allahn abinda ya kamace shi ba???
Dai-dai nan matan layin da aka je aka kikkira dan su zo su tafi da ita suka k araso wajen dan haka aka marmatsa musu Aikuwa tana ganin su ta sake k ank ame Mallan tamau! Hannayenta biyu zagaye a wuyansa amma dukda haka k ok ari take yi ta d aga k afafuwanta ta sak ala a saman k ugunsa, kuma ita har ga Allah ba ta kawo komai ko wani feelings ba tunda bama ta cikin ishashshen hankalinta, ita kawai babban burinta a yanzu shine ta ga sun kama da wuta ita da Mallan.

Sai da maza y ay an Marigayi Mallan Manniru nata da na kishiyoyinta suka k araso tukunna da kyar! Aka samu aka iya b amb are uwani daga jikin Mallan tana wani kuka kamar ranta zai fita abun tausayi.
Da kyar aka iya janyeta aka shiga gidan da yake kusa-kusa da ita tana ta jero Allah ya Isa tare da fatan bala i kala-kala ga Dije da Mallan har ma da Inna& ..

Ana wucewa da ita Mallan ya yanke jiki ya fad i dan gaba d aya k afafuwansa sun gagara d aukarsa, Ya Kamal sai wasu samari ne biyu kawai suka yi kansa yayinda ragowar suka tsaya ko kallonsa basu yi ba dan takaicin sa suke ji, tabbas ya tabbata Ma ah shi ne yake kashewa Dije mazan da a ke shirin k ulla mata alak ar aure da su kuma Mallan d in ya sani amma ya sake k ullawa da Mallan Manniru tabbas hakan kam ya zama zalinci dan haka ya zama dole su d auki mataki.

Cikin masallacin suka shiga da shi ganin yadda idanuwansa suke wani k ak k afewa yana nishi da kyar.
Suna shiga da shi suka k ara gudun fanka suka ware ac suna ta jera masa sannu.

An kai ruwa rana dan ya d an dad e kafin ya samu ya dawo dai-dai da kyar, a take kuma sai ya fashe musu da kuka.

Shiruuu kawai suka yi wasu suna kallon k asa wasu kuma suna kallon gefe.
A hankali Ya Kamal ya matsa kusa da shi ya ce  Baba kuka ba shi ne mafita ba, addu a ita ce mafita a halin da ake ciki yanzu sannan kar ka damu in sha Allah ba zata tab a rasa M& 
Shigowar wasu dattawa cikin masallacin ne ya katse masa hanzari duk suka d ago suna kallonsu.

K arasowa suka yi cikin masallacin suka nemi waje cikin dattako suka zazzauna.

Gyaran murya d ayan mutumin ya yi ya yi musu sallama suka amsa tukunna ya ce  ya muka ji da hak urin Mallan Manniru? Dan na san kowa anan ta shafesa kasancewarsa d aya daga cikinmu.
 Hak uri da godiya Allah ya gafarta masa Mallan ya ce yayinda gaba d ayansu suka amsa da  Ameeen daga nan wajen ya d auki shiru kafin mutumin nan dai ya sake yin gyaran murya ya ce  Mallan Bashir, meye ne asalin gaskiyar abunda yake faruwa tsakanin y ar wajen ka da Ma aruf? Saboda munata jin jita-jita ya cika layi amma har yanzu ba mu san asalin gaskiyar lamarin ba! Shin soyayya suke yi ko YA ABIN YAKE? Sannan ka san shine ya kashe Yusufa amma duk da haka ka sake k ulla aurenta da Mallan Manniru ko yaya? .

A hankali Mallan ya sunkuyar da kansa k asa kafin ya d ago ya kallesa ya ce  ya zo ya nemi ni akan batun yana son aurenta, na bashi hak uri dan a lokacin an saka ranar aurenta da d an uwanta Yusufa Allah ya ji k ansa, to ni har ga Allah a lokacin da Yusufa ya rasu sam ban kawo Ma aruf bane ba, da farko dai na zarge shi dan har ita Dijen na yi tunanin ko ta fad a masa wani abun ne amma kuma da na zauna na yi tunani sai na ga hakan ba mai yiwuwa bace ba dan ni kaina sheda ne kusan tun lokacin da aka saka ranar aurenta ta ma daina fita kuma ba ma kula shi take yi ba sannan a ranar da
ya ji zancen fa aka kashe Yusufa, kuma Dije ko waya ba ta da shi ballanta ace ta waya ta yi masa kwatancen gidan Yusufa wanda ko su Kamal ba na jin sun sani ballanta Ma aruf.
A hankali ya share kwallar da ta zubo masa sannan ya ci gaba da magana  rashin yarda da shine ya aikata laifin kisan Yusufa ya sanya na k ulla aurenta da Mallan Manniru Allah ya ji k ansa& 
Kukan da ya taho masa ne ya sanya ya kasa cewa komai ya shiga zubar da hawaye wasu na korar wasu.

A hankali mutumin ya sauk e ajiyar zuciya kafin ya ce  Mallan Bashir in dai har haka ne to a gaskiya dole ne ka yi mana alfarmar barin Unguwar nan saboda a zauna lafiya.
Dan kamar yadda y an makarantar su da suka koreta suka ce tabbas zama
da ita hatsari ne! Kana gani dai yadda yake kashe duk wanda ya yi k ok arin k ulla alak ar arzik i da ita saboda yadda yake k aunarta wanda na tabbata hakan zai yi ga duk wani wanda ya yi fad a da ita dan tabbas shima ba zai tsira ba ko da ace bai kashe mutum
ba, na san tabbas ba ma ita kad ai ba ko su Aminu idan wani ya yi gangancin shiga sabgarsu to sai ya karb i rabonsa gashi su kuma kaff y an gidan naka babu wanda za a nunawa yatsa ya bari bai karya ba! Manyan su da k ananu musamman ma ita Dijen da Mahaifiyarta.
Sannan Abu na biyu labari ya riskeni akan cewa kallonta kawai Sagir ya yi shima aka kashesa har lahira, ka ga kuwa idan ta fito ba zai yiu a ce ba za a kalleta ba kwata-kwata dan na san ko da mistakenly ne idanun wasu za su sauk a a kanta.
Ka ga kuwa zaman ku a tsakiyarmu babban had ari ne tunda har gobe Allah bai bamu ikon samun wani babba kwara d aya a kaff fad in Nigeria wanda zai tsaya mana a kan b arnar da Ma aruf yake tafka mana ba, dan haka kasancewar ku surukai a garesa ya sa dole ku yi mana alfarmar barin Unguwar ba tare da shi kansa ya san dalilin tashin naku ba walaAllah idan kuka tafi shima ya biku kowa ma ya Hutu da bala in sa& &
Sannan a shawarce kar ka ce ba zaka bashi ita ba, ka aura masa ita tunda yana sonta har haka saboda gudun zubar wani jinin dan dai na san ba za a ce Dije ba zata yi aure ba har abada! Ta rungumi k addarar ta ku bar Unguwar nan ta auresa wata k ila ta iya chanza shi idan Allah ya so yanada rabon shiryuwa.

Tunda ya fara magana Ya Kamal ya kafesa da idanuwa& ya san cewa mutumin dama is selfish amma bai tab a kawowa rashin ko
In kula d in nashi ya kai har haka ba.

A b angaren Mallan kuwa in da ace yana da hali wallahi da b acewa kawai zai yi ya huta amma kuma da ya tuna a halin da zai bar su Dije sai kawai ya sare ya rasa ma Ina zai kama.
Idan akwai abu guda d aya wanda yake da tabbacin sa shine Kaka ba zata tab a bari a tashi a Unguwar nan ba saboda su Dije, ya san cewa zata yi sai dai ita da uwarta su tafi su barsu wanda shi kansa ya san akwai abunda Kakar ta yi wanda in dai har Halima ta sa k afa ta bar gidan da sunan yaji ko wani Abu makamancin haka to tabas to tafi kenan har abada ba za a sake ganinta ba! Da kunnensa ya ji suna maganar ita da Asabe.
Ya san Kaka ya san wacece ita tun yana k arami, shiyasa ya ke jin tsoro wanda ya san hakan bai dace ba amma asiri gaskiyar mai shi kuma gaskiya ne, shiyaasa ya kasa nema musu ko da haya ne ta koma ita

22 / 33