Chapter 19 Reading AJEEMAL Book 2 Hausa Novels By Khaleeseart Abdullahi Raeys.txt Arewa Novels

AJEEMAL Book 2 Hausa Novels By Khaleeseart Abdullahi Raeys.txt

Author :  Khaleeseart Abdullahi Raeys Category :  Hausa Novels 001

Chapter   19 / 24

54K to 57K   out of 70.1K words

ta ce karta yi hakan dakyar ta iya jar kafar ta gamida karisawa door din.

Nocking ta shigayi a hankali jikin door din kafin ta jiya ya amsa mata da cewa.

"Come in" cikin cool voice d'insa mai dad'in saurara , tura door Nisha ta yi ta shiga can ta hangoshi ya mike saman bed face d'insa na kallon sama yana rungume da pillow bisa k'irjinsa ya rintsa idanu shigowar Nisha ne yasa ya bude idanun nasa gamida janye pillow daga jikinsa ya shiga mikewa.

Yana daga zaune bakin bed ya sakalo kafafuwansa kasa yana bin Nisha da kallo wanda ta karisa da tray din bisa table din bedroom ta ajiye.

Damamakin duk jiransa da take ta faman yi akasa dama kwanciyar sa ya zo yayi cikin bedroom abinsa dan jiyowa ta yi wanda yasa suka hada ido da Ajmal wanda ya mike ya nufo wajan ya nemi sofa ya zauna gamida ya juyo table din gabansa.

Nisha juyawa ta yi da nufin ficewa har Allah Allah ta ke ta tsinci kanta awaje but sai ji ta yi ya ce.

"Come back and get a seat". Ajmal ya fad'i time din da ya suma taba abubuwan da ta kawo masa Lumshe idanu Nisha ta yi gamida yin baya ta kuma can saman carpet ta kuma dukawa zuciyarta kamar zai faso k'irjinta ya fito dan bugu.

sai da Ajmal ya Kamal cin snack dinsa gamida daddad'an yoghur fruit d'insa kafin ya mike ya nufi bathroom ya wanko bakinsa kafin ya dawo ya tadda Nisha tsugune da hijab kamar mai karban gaisuwa kafin ya tsaya kusa da ita ya yana fadi'n.

"Get up". gamida hade gira, jiki ba kwari Nisha ta mike tsaye kanta kasa cikin mamaki da tsoro sai ji tayi Ajmal ya sa hanu ya yaye wannan hijab din da ke jikinta ya cillata shi can gefe wanda yasa Nisha ta shiga zare idanu ta kankame jikinta gamida juya baya a kunyace ganin yar fingilan vest din jikinta ji tayi kamar ta sake fitsari gurin .

Hararo ta Ajmal yayi gamida juya baya face d'insa ba alamar wasa ya wuce ta ya kuma can saman bed d'insa ya kwanta gamida mikewa yana kallon Nisha wacce ke rungume da jiki ta juya baya.

"Come here". Ajmal ya fad'i adan tsawace Nisha kamar ta fashe da kuka time din hawaye fal idanunta ba musu kuma ta shiga ta kowa a hankali still idanun Ajmal na bisa kanta ya na karewa ilahirin lallausan suran jikinta kallo ya na lumshe idanu a zahi ko mace yar uwarta ta kalleta wannan time din ba zata so dauke ido daga kanta saboda Masha Allah tabarakallah.

Sai da ta kariso izuwa bakin bed din ya ke kwance kafin ta ja ta tsaya kanta na kasa idon Ajmal ne ya sauka kan kyakykyawan bulin cibiyar Nisha kafin ya rintsa idanu gamida janyo pillow ya kuma rugumewa jikinsa yana fadi'n

" Have a seat". dagowa Nisha ta yi ta kalleshi ba tare da tayi abunda ya ce ba harsai da ya sake bata umarni karo na biyu da ta zauna bakin bed kamar yanda ya mata nuni da ido, jiki a sanyaye Nisha ta nemiguri ta zauna Ajmal kamar jira yake ta zauna sai ji ta yi ya jefo mata dugayen fararen kafafuwansa bisa cinyarta wanda yasa Nisha cikin tsoro ta kuma zaro idanu tana kallonshi

"Kiyi min massage". Ajmal ya fad'i yana lumshe idanu shiru Nisha ta danyi ta kasa cire hannayenta daga jikinta ballai ta yi abun da yace tayi.

"Baki ji mai na ce bane". Ajmal ya fad'a cikin bacin rai gamida bude idanu yana kallonta.

Jiki a sanyaye ta shiga zame hannuwanta ta time din da kyakykyawan rabin dukiyar funin ta ya baiyana farare tas kasan cewar vest din ya dan matseta kad'an hatta tudun nipples dinta ana iya gani.

Ajmal lumshe idanu yayi time daya da yaji numfashinsa ya suma fisga yana kwatoshi da kyar, yana jin kuma yanda Nisha ta kai hannayenta kafafun sa ta shiga matsawa a hankali

Ajeemal
Story and writing
By
Oum amreesh

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

Book 2

Page 88

________Duk kafafuwan nasa biyu haka Nisha ta hadesu duka ta shaga mammatsasu da lausasan hannayenta da suke ta faman yi rawa a hankali tundaga tafin kafarsa har izuwa saman gwaiwowinsa.

Ajmal kuwa sai faman lumshe idanu ya ke ya na kuma narkewa jikin pillow kamar k'aramin yaro yana sauke ajiyar zuciya, Nisha ta dau tsawon lokaci tana masa tausan Wanda yasa Nisha ta d'an kallo shi ta gefen ido jin shiru sai faman tausa shi take ba alamar zai ce mata ta dakata gashi dare sai da d'a ja yake.

Shikuma Ajmal idanunsa a lumshe suke kamar mai bacci Nisha na zaune ta na masa tausa hannayenta har sun suma gajiya idanunta kum tuni suka suma mata nauyi saboda baccin da ke cikinsu.................................,

Bude idanu Ajmal yayi wanda tuni bacci ya dauke shi time din da ya ji lausasan tafukan hannayen Nisha yayinda da take masa tausa baisan sanda bacci ya cinye idanunsa ba sai yanzu farkawanshi da ya bude idanunsa ya sauke su kan Nisha da ke saman k'afafuwansa ta yi matashi da su.

Lumshe idanu Ajmal yayi ya kuma budewa karo na farko da ya ji tausayin yarinyar ya d'arsu cikin zuciyarsa haka Ajmal ya bi Nisha da kallo wacce bacci ya sa ce ta tana tsaka da yi masa hidimar tausa.

Ajmal kallonsa ya mayar kan dan k'aramin kyakykyawan agogon da ke ajiye saman bedside table guraren karfe 3 da wasu yan mintuna dagan nan ya maida kallonsa ga Nisha ya nason zame k'afafuwan nasa daga jikin Nisha wacce ta narke jikin kafafuwan nasa kamar ta samu pillown baccinta but baya so kuma ya katse mata baccin na ta haka Ajmal ya hakura ya shiga g'yara kwanciya nanfa ya ji Nisha ta suma mutsu mutsu ta na neman farkawa wanda yasa Ajmal komawa lamo jikin pillow ya narke gamida rintsa idanu.

Nisha ji tayi gaba daya kwanciyar yau bai mata yanda ta keso ba ta takura sosai ta juya can ta juya nan daga bisani ma bude idanun ta yi gaba daya tar tashiga wul wulga su cikin bedroom din ta na zare idanu sam ta mance da inda take ba tasan bacci ya dauke ta ba sai yanzu da ta bude idanunta ta ganta cikin bedroom din Ajmal ta dafa kafafuwansa tayi matashi.

Cikin hanzari ta daga kai tana mammatse idanu gamida maida kallonta ga kyakykyawan face d'in Ajmal wanda ya lumshe idanunsa kai kace bacci ya ke.

A hankali Nisha ta suma kokarin zame k'afafuwan Ajmal daga cinyarta da gangan Ajmal ya kuma sake mata nauyin kafafunsa gamida bude idanusa ya kafesu a kanta suka hada ido time din da itama ta kai kallonta gareshi jin yanda ya sake mata nauyin kafafunsa.

Nisha ji tayi k'irjinta ya wani bugawa , wanda yasa cikin tsoro gamida yar kame kame ta shiga fadi'n

" Zan zan. tafi". Nisha ta fad'i cikin fiskar tausayi tana langwabe wa , sam Nisha ba tayi tunani cewar dare yayi sosai ba Ita a tunaninta yar g'yang'yad'awa kawai tayi ta farka .

"Where? see the time". Ajmal ya fad'i cikin sassanyar murya ya mata nuni da dan k'aramin agogon da ke gefe, Nisha idanu kawai ta wulga kan agogon dan zaru idanu Nisha ta yi gamida yin rau rau da idanu kamar mai shirin yin kuka ganin yanda dare ya tsala sosai ba damar fita sam ba tayi tunanin time ya kure haka ba amma Allah ya gani bazata iya zama cikin bedroom din Ajmal ba .

Cike da tsoro Nisha ta shiga wulga idanu ta na naiman hijab din ta da Ajmal ya cire mata yayi wurgi da shi, can gefe saman carpet ta hangi duguwar hijab din ta a yashe hakan ya sa cikin sauri ta suma kokarin zame k'afafuwan nasa da nufin dauko hijab din ta ta sanya ta fice but sai ji tayi Caraf Ajmal ya riko hanunta ya na tambayarta

"Where are going ?".
Jikin Nisha tuni ya suma bari lips d'inta sai faman motsi yake tama rasa mai zatace Ajmal fisgo Nisha yayi da karfi ta fado faffad'an k'irjinsa gamida da kafe idanunsa cikin na ta ya na kallonta.

Cikin karfin hali Nisha ke kokarin zamewa daga jikinsa cikin tsoro da fargaba , hanu Ajmal ya sanya saman kan Nisha ya zare madaurin suman kanta nan da nan kyakykyawan dugun bakin gashinta ya shaga malalowa bayanta ya kwanta luf yana jin yanda zuciyar Nisha ke bugu da karfi kamar zai faso k'irjinta,.

Daga nan Ajmal ya mirginata gamida maida ta saman bed ya kwantar shikuma yayi mata rufa da faffad'an k'irjinsa gamida matso da face dinsa daidai face d'inta numfashinsu na bugun na juna .

Ita dai tsoro duk ya gama cikata sai rintsa idanu kawai ta yi gamida zubawa sarautar Allah ido, ta san yau kam ta shigo hanu gudu da tsoron da take tsawon lokaci duk da ba ta taba tsammanin Ajmal zai sake jiki da ita haka ba ko ya kalleta kamar yanda sauran maza ke kallon matansu sai kuma gashi ya share mata kokonto ba tayi zato ko tsammanin ba duba da yanda ya ke mata kallo abaya but sai gashi yanzu yana sa tana tuna da auransa bisa kanta.

Ajmal hannyensa ya sanya cikin na Nisha ya rike gam gamida kutsa kansa gefen face d'in Nisha izuwa neck ya shiga sakar mata kyakykyawan sumbuta yana sauke ajiyar zuciya Nisha kuwa idanu ta kuma lumshewa jin yanda Ajmal ke manna lallausan lips d'insa jikin wuyarta yana yi mata wani hot kiss wanda take jin shi tundaga tsakiyar kanta har izuwa ta fin kafarta.

A hankali Ajmal ya kuma mai da lips d'insa dab da nata idanunsa a lumshe haka zalika itama gaba daya ta gazayin ka tabus kyakykyawan motsima ta kasayi, lallausan harshensa ta tsin kaya yana mata yawo cikin baki ya kama dan tsokeken lips d'inta ya suma yi mata wani irin salo wanda yasa Nisha ta ji kamar ta sake fitsari gurin yanda ya ke mata sucking kamar zai cire mata lips tuni Nisha ta suma kananun kuka ta na kokarin kwace hannayenta wanda ya rike su gam cikin nashi.

Ajmal sai da ya sucking lips d'in Nisha yanda ya keso kafin ya dan zame lips d'insa daga shi har ita sai fidda wani wahalalen numshe suke.

Dagowa Ajmal yayi gamida bude idanusa ya sauke su kan Nisha wacce ta lumshe idanun hawaye sai gangarowa saman lallausan kumatunta yake nan kuma ya karisa da kallonsa izuwa kyakykyawan fararen dukiyar fulaninta wayanda ke ta faman shining gamida tudun nipples dinta da suke tsokano idanunsa wanda suke cikin riga.

A hankali Ajmal ya zame dayan hand d'insa daga na ta gamida daura shi bisa k'irjinta ya shiga yawo da hand din nasa saman Brest d'inta yana shafo tudun nipples d'inta numfashinsa yana wani irin fisga .

Nisha wani yar ta ji cikin jikinta tsikar jikinta na wani irin ta shi cikin ta fiyar tsutsa ta ji ajmal ya suma kokarin d'age d'an gajeren vest dinta ya na kokarin lalubar Brest d'inta wanda yasa Nisha ta zaro ido waje cikin mamakin mai ya samu Ajmal ya ke kokarin ya wuce guna da irin cikin tsoro da fargaba Nisha ta rike hand d'insa cikin tsoro tashiga girgiza masa kai ta na kokarin hanashi ta na kokarin fashe masa da kuka.

Rinannun idanunsa wanda suka canza launi Ajmal ya dago yana kallonta yanda duk ta wani marai raice ta fita haiyyacinta cikin yana yi na tsoro da firgici shi dama baiyi niyar yi mata komai ba just romance ne shima kuma tsintar kansa yayi cikin wannan salon ya kuma kasa hana kansa ga a bunda yake yana kokarin tsokanowa kansa wata fitinar.

Dan hade face Ajmal yayi ya lumshe idanu gamida zame hannayensa daga abunda yake kokarin yi gamida koma gefe ya kwanta ya na mai da nan nauyar ajiyar zuciya .

Nisha na jin Ajmal ya bar jikinta aikuwa cikin sauri ta mirgina gamida zamowa daga saman bed din ta yun kura ta nufi inda hijab d'in ta ke yashe ta dauka ta sanya jikinta da yake ta faman bari saboda tsoro da firgici

Ajmal na jin Nisha ta bude door ta fice cikin sauri time din idanunsa ma kasa budewa yayi ballai ya samu bakin yin magana tabbas da ba dan tunawa da hanzarin Ammi bisa kanshi da kuma karfin hali da yayi ba da a daren yau labari zai sha ban ban saboda yanayin da ya tsinci kansa ciki wanda ya dade bai tsinci kansa ciki kiba bugu da kari kyakykyawan surun Nisha ya sashi jin feelings din da baisan yana da shiba akan mace gaba daya yarinyar ta suma tafiya da tunaninsa......

Nisha ko tsoron fituwa waje ba tayi ba haka ta rungumo hijab gudu gudu sauri sauri Nisha ko waiwaye ba tayi har ta kariso part d'insu cikin hanzari ta nufi bedroom d'insu.

Ammi ne ta fito daga kitchen hannunta dauke da cup ta na kokarin haurawa upstairs sai wulgawan Nisha ta gani tashige bed d'insu cikin sauri but ita kuma Nisha k lura da itama ba tayi ba.

Mamakine ya kama Ammi sosai guraren 4 na asuba daga ina kuma Nisha ta fito mamaki duk ya gama isarta jinjina Kai kawai ta yi gamida haurawa upstairs ta na jimami .

Ammi na shigaa bedroom ta nemiguri ta zauna bisa sofa ta yi kuri da ido tana tuna ni , Daddy dake kishingid'e bakin bed ganin shigowar Ammi tare da cup ta kuma dire cup din gefe ta shiga tunani yasa Daddy fadi'n

" Ince dai ko lapia na ga kindawo kin zauna kin shiga tunani? What wrong with you".

"Uhm ni wannan lamarin Modibbo yana damuna , wai kokasan shigowar da zanyi yanzu Nisha na gani ta fito daga waje cikin wannan time din kuma ba mamaki daga side din Ajmal ta fito".Ammi ta fad'i cikin jimami gamida juyowa tana fiskantan Daddy wanda ya tabe baki ya na jiinjina kai gamida g'yara zama ya na fadi'n.

"Ni na rasa maiye damuwarki a kan hakan kinsawa miji da matarsa ido kin hanasu susha iska karfa ki mance mata da mijine kuma jini ke gudana a jikkunasu ba ruwa ba maybe time din da aka dibawa tariyarsu yayi musu nisa sun kasa juran hakan sai ki musu uzuri madam."

"Maybe ma kafin tariyar tasu asamu karuwa kinga sai ayi gagarimin biki da murnan samun karuwa".Daddy ya fad'i yana yar dariya tsokana gamida mikewa ya nufi bathroom shi yarasa maiye damuwar Ammi ga yaran da ta musu ido cikin lamarin su.

Kauda kai gefe Ammi ta yi cikin damuwa shi sam Daddy ya kasa fahimtar ta sai wasu maganganu ya ke ita tasan Nisha yarinya ce mai kunya da kuma ladabi duk abunda akace da ita ba musu zatayi shi ta san bazata biye wa Modibbo ba sai dai ya mata jan ido nasu na maza a karshe maganar Daddy ta tabbata asamu karuwa kafin bikin tariyarsu...........

Wani duguwar mika Heelah ta yi gamida mikewa da duguwar baccin da ta kwanta tun bayan dawowar ta daga office ta shiga ta yi kwanciyar ta ba ta sake tuna inda ta ke ba sai yanzu da ta farka gamida bude idanunta ta na jan wata duguwar hamma.

Jikinta na sanye cikin wani kyakykyawan sleeping dress wata yar duguwar riga sharara kana iya hango yan kananun Brest d'inta da basu wuce ta fin hanu ba daga ita sai d'an pink pant dinta da ake hangowa ta cikin yar shararan rigar, ta bazo dugun suman kanta na kwance luf bisa bayanta ta sabulu daga saman bed din ta nufi bathroom ta wanko face d'inta gamida wanke bakinta kafin ta fito ta nufi dressing mirror tasa hanu ta janyo wa yar kwalba ta bude ta shiga shafawa lungu da sako na jikinta ta fito daga bedroom din ta direct ta nufi bedroom din Ajmal because daren jiya ba ta iya jiran dawowarsa ba tayi bacci.

Heelah turo door din ta yi ta shiga kwance ta sameshi saman bed face d'insa na kallon celling ya dafe hannayensa saman goshinsa idanunsa a lumshe , karisowa Heelah ta yi gamida hayewa saman jikinta ta kwanta luf ta na jin yanda Ajmal zuciyarsa ke bugu karfi karfi gamida sauke nan nauyan ajiyar zuciya wanda yasa Heelah dagowa ta kalleshi.

Heelah hannu ta sanya ta zame hannayen Ajmal daga saman goshinsa wanda yasa Ajmal bude manyan idanuwansa da suka rine suka koma jaa yana binta da kallo.

"Ya dai? what are you looking at me?". Heelah ta tambaya tana kallon Ajmal ganin kafe ta da ido da yayi kamar yau ya fara ganinta, shiru Ajmal yayi bai iya bude baki ya maiyar mata da martani ba sai ji kawai yayi ta na ta faman nuk'urkusashi tana shigewa jikinsa gamida kutsa face d'inta gefen wuyarsa ta na sarka masa wani zazzafan kiss cikin salo da kwarewa.

Ajmal ya jin duk abunda ta ke ya kuma kasa hanata karshema sai tsintar kansa da yayi da mayar mata da martani na abubuwan da ta ke masa wanda dama neman agaji yake awannan time din sai kuma aka samu tazo a daidai wannan gaban hakan yasa Heelah sake zagewa wajan romance din Ajmal cikin rikita tunani da hankali sannu ahankali cikin kwarewa da iyawa cikin salo mai jan hankali har Heelah taja ra ayin Ajmal ya biye mata suka fad'a can wata duniyar .............

Ajmal kefe ya koma gamida lumshe idanu ya na sauke ajiyar zuciya haka itama Heelah zuciyarta fari tas farin ciki ba a magana yau hakanta ya cimma ruwa abun nema yasamu Heelah kallo Ajmal ta yi tana murmushin farin ciki gamida matsawa jikinsa tana wani shishshige masa wanda yasa Ajmal zame jiki gamida mikewa yana jin yanda hansa yaimasa nauyi ya nufi bathroom.

Heelah mirginawa saman bed din ta yi tana kokarin g'yara kwanciya farin cikin da annashuwa dan hade face Heelah ta yi gamida sanya hanu ta janyo wani red ribbon din da ta ke hangowa saman bed din ta shiga jiyuwa hanunta wanda yasa ta mikewa zaune daga saman bed din.

Ita dai tasan wannan ribbon din ba nata bane ko mai ribbon din yake

19 / 24