Chapter 23 Reading AJEEMAL Book 2 Hausa Novels By Khaleeseart Abdullahi Raeys.txt Arewa Novels

AJEEMAL Book 2 Hausa Novels By Khaleeseart Abdullahi Raeys.txt

Author :  Khaleeseart Abdullahi Raeys Category :  Hausa Novels 001

Chapter   23 / 24

66K to 69K   out of 70.1K words

ciki wanda yasa takasa kwace kanta karo na farko da taji tsoronta ya kau sai tsintan kanta da sake masa jiki gamida lumshe idanu tana jin wani irin shauki na dibanta wanda tunda take bata taba jin irinshi ba .

D'an bude idanu Ajmal yayi ya kai kwayar idanunsa ga Nisha wacce ta lumshe idanu ta nitsu sai faman sauke ajiyar zuciya take, mamaki ne ya kamashi ganin ko fitir fitir batayi irin alamun ba ta so dinnan but sai yaga akasin haka , Nisha jin ya tsaya da abunda yake yasa ta dan bude idanunta da suka suma canza launi suka hada ido da Ajmal wanda ya mata k'uri da idanu wanda yasa Nisha ta janye lips d'inta a kunyace ta sunnar da kai kasa gamida kokarin zamewa jikinsa a hankali tana fadi'n

"Co,.ffee dinka zanje na kawo".

Nisha ta ce cikin sanyi murya

"Bana bukata". Ajmal ya fad'i yana hade gira still yana rike da ita bai sake taba dubanta Ajmal ya kumayi wacce tayi shiru ta sunnar da kai kasa ganin kallon da ya ke jifanta dashi da takasa ganewa kallon t,.

'tunda ba wani abu ya ke da buta ba mai sa ya tura ayi k'iranta' Nisha ta raya cikin ranta

"How old are you ?".jin tambayar da Ajmal ya watso mata ne yasa ta dago a hanzarce ta dubeshi jin wani tambayar k'wak'wa kuma face d'insa ba alamar wasa ciki k'ank'an da kai Nisha ta kuma yi gamida bashi amsa da cewa

"I'm 23 years". Jinjina kai Ajmal yayi gamida da dan tab'e baki ya koma ya jingina da sofa yana kallonta wacce ke zaune cinyarsa kai sunkuye

'She still young su Reeda ma sun girme mata ballai shi da ya ke Shirin haifanta idan da ace yayi auran wuri '

Ajmal ya raya cikin ransa a
tunaninsa yayi mata girma sosai ko Heelah ba ya mata kallon babbar mace ballai wannan yar k'aramar alhakin da gaba daya ba ta wuce tafin hanunsa ba".

" Ke yarinyar ce k'arama but mai kike tunanin zaki iya min a wannan kananun shekarun naki zaki iya daukana?" Ajmal ya tambaya duk da yasan ba wai zata fahimci ba tunsa bane sai kuwa ta bashi amsa da cewa.

" A'a bazan iya ba ranan ma da k'yar na karisa da kai bedroom". Nisha ta fad'i tana girgiza kai gamida shagwabe baki ita ala dole da karfinta ta karisa dashi bedroom d'insa wacan lokacin, Saura kiris Ajmal ya tun tsire da dariya dama yasan ba lallai ta fahimci inda ya dosa ba

"Ba wannan daukar na ke nufi ba let me show you". Nisha kanta ankara sai ji tayi Ajmal ya zuge mata zip din riga har kasa wanda yasa rigar ta bude gaba daya tana shirin zamewa cikin hanzari Nisha ta rungume jikinta cikin tsoro tana zare idanu tana bin Ajmal da kallon mamaki meye yake shirin yi .

Idanunta ne suka kara fitowa waje sautin bugun zuciyarta ya karu sosai tsoro da fargaba suka baiyana saman face d'inta time din da Ajmal ya mikar da ita saman sofa gamida rike hannayenta biyu yayi mata runfa da jikinsa yana shinshinar wuyarta har izuwa hab'arta yana sauke wani ajiyar zuciya.

"Please ka ji kaina Ammi ba ta san nazo ba please kabarni na tafi please .." hade bakinsu guri guda Ajmal yayi yasa ta hadiye sauran zancen nata ta shiga kukan zuci gamida dana sanin bin shawaran Baraka da batazo ba, gaba daya Ajmal ya k'ure mata lissafi canza ya canza mata lokaci guda ba ta taba tunanin zai na cewa jikintq haka ba ta dauka duk yanda yake kinta suran jikinta bazai bashi sha'awa ba but sai ta ga akasin haka maganar Salma yana kokarin ya zama gaskiya sai kana son abu zakayi sha'awar kasance wa da shi .

Wani yar k'arami kara Nisha ta sake time din da Ajmal ya zura hanusa cikin rigarta ya matso Brest d'inta da karfi dan dama bawai ta sanya bra bane kasance war rigar ta d'an matseta sosai wanda idanta sanya bra zata takuraki shiyasa Ajmal ya samu saukin zira hannayensa yana mammatsawa jin laushi gamida taushi wanda yasa jikinsa wani sake tsuma nan da nan Ajmal ya soma rabata da rigar gaba daya saboda ya kare musu kallon da kyau.

Nisha ganin zagewar tasa da yawa yake yana kokarin rabata da rigar jikinta hakan yasa ta shiga kiciniyar kwace kanta because numfashinta da k'yar take fisgoshi saboda tsoro dan da alamar ba wasa alamarin idan ba tayi tirjiyaba sai ayi cin amarcin a wannan lokacin duk da tasan ba ta da tsarkima dole duk aniyar da ya dauka ya sauke.

"Wayyo Allah please ka kyaleni nata fi Ammi bata san nazo please ".

Nisha ta fad'i tana ture shi , dama shi d'an kad'an yaso lugwigwaitata but sai ya samu kansa da zarcewa gaba daya .

Nan Ajmal ya dan dagata a wahalce Nisha ta zamu kasa gamida mirginawa ta mike ta shiga g'yara zip din rigarta daga bisani ta janyo mayafinta ta daura saman kanta jikinta sai faman rawa yake direct Nisha ta nufi door ta bude k'ofar ta fice cikin sauri ko waiwaye babu .

Ajmal yuuu haka ya dinga ji cikin kwanyar kansa idanunsa duk sun kad'u sun canza launi zuwa jaaa idanu ya lumshe gamida dafe kansa da hannayensa yana sauke wani wahalallen ajiyar zuciya ya jima yana zaune gurin na d'an wasu mintuna kafin ya mike a dafe ya suma haurawa upstairs ya nufi bedroom d'insa ......................

Washe gari jumma'a da misalin karfe 10:30 aka daura auran y'a'ya ga alh ABUBAKAR MODIBBO BATURE tare da angwayensu yan uwa da abokan arziki duk an hallara cikin farin ciki da kwanciyar hankali ba tare da tsawaita biki ko an jashi ba duk da so Doctor fu'ad sunso shirya kataccen dinner daran yau but fad'an Daddy bayaso aita wannan shagulgulan ana tsawaita biki g'wara ayi komai ya wuce gurin kowannesu ya dauki amaryansa ya k'ara gaba bayan .

Haka ta ban garan Ajmal tunda Doctor fu'ad ya kawo zance dinner ya nuna mishi ba shi cikin wannan lissafin ko sun hada shi baza shi ba dan haka aka hakura baki d'aya.

Ko bayan daurin auran Daddy ya hade gaba ki daya amaren cikin katafaran parlourn shi yayi musu fad'a gamida na siha mai jan hankali Ammi Hajia Goggo rabi ba wanda bai tufa albarkacin bakinsa ba kawaccensu jiki a sanyaye kai kasa suna amsar fad'a da na sihar da ake yi musu harda dan sharan k'walla kafin daga bisani aka sallamesu gamida shi musu albarka tare da fatan alkhari a zaman takewan su cikin rayuwar auransu.....

Yammalis kyakykyawan motarci suka kashiga yin zarya cikin haraban gidan yan daukan amarya Fadeelah da kawayenta doctor fu'ad da abokansa , wayaga idanun Hajia k'arama ta shigaa zazzare idanu jin ita akazo dauka kankace mai ta haukace musu da kuka cikin gidan tana makalewa jikin su Nisha da Reeda tana fadi'n ita ta fasa auran ace su tafi sai dai ina bakin alkalami ya bushe .

Suma su Nisha kuka suke kamar ba gobe zasu rabu da juna, gaba ki daya d'aki ya koma na jimami da alhini kawayensu fauzy Nabilah sai faman basu baki suke amma sun hada kai kamar kifin gwangwami suna kuka harsaida Goggo rabi da Aunty Hafsatu suka zo ka banbareta daga jikinsu cikin lallami da laluma kafin suka fice da ita sai da suka sa tayi sallama da Ammi gwanin tausayi Ammi itama kamar ta zub da k'walla idanunta duk sun ciko but sai ta matse saboda kwantar mata da hankali gamida bata kwarin gwiwa.

Nan ma dai da k'yar aka zareta jikin Ammi daga nan ka fita da ita haraban gidan cikin lulubi sai faman shashsheka take suna bata baki, daga nan suka nufi da ita wata kyakykyawar motar wacce akayi musu alamar itace ta amarya aka kutsata ciki su Goggo rabi na biye da ita tare dasu fauzy da wad'ansu k'awayen nata da suka shiga wata motar da sauran yan uwa masu mata rakiya,

Daga nan motarcin suka suma baya suna fita suka bar haraban gidan daga nan aka dauki hanyar gidan su doctor fu'ad inda za amika amanar amarya hanun iyayensa.....

Da dare misalin karfe 8:30 time din Reeda da Nisha asa sun sake cin wata wankar cikin wani shirin suna zaune bakin bed kowannesu na juye tunani cikin ransa Nisha tun safiyar yau kamar mara lapia yau zata tare side din Ajmal fad'uwar gaba sai abinda ya karu idanunta har sun fito waje saboda tunani Salma na nanike Nisha har su Ammi suka shigo gamida Hajia suka kariso gurin Nisha suka kamu hanuta Ammi Na Fadi

"Taso Yar nan". ta sauke mata mayafin Kanta ya rufe face dinta ruf Ammi ta kamu kannunta gamida janyota jiki suka fice Goggo Rabi da salma suka sufa Mata baya, hajja mama ta zauna da Reeda cikin bedroom din kasan cewar ita tariyarta sai gobe zasu wuce kaduna kasan cewar can aka mata jerenta.

Nisha sai faman zare idanu take ta cikin mayafi kirjinta Ji take kamar zai buga aikin tsoro da fargaba, sai da suka kariso side din Ajmal dai dai bakin door Goggo Rabi ta tura door kafin Ammi ta ce

"Yi addu'a kafin sanya kaf'af'unki". Gyada kai Nisha tayi duk tama rasa mai zata fara cewa addu'ar mai zatayi sai faman motsa baki take, Ammi karisawa da ita tsakiyar parlourn sukayi wanda parlour ya sha matukar gyara dan ubansu komai an canzashi sabo komai sai sheki yake yana yalk'i gawani kamshi da yake tashi namusamman.

Ajmal
Story and writing
By
Oum AmReesh❤️

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

Book 3

Takun karshe

Page 95

_______ Daya daga cikin bedroom din dake parlourn kasa inda kayiwa Nisha jeren kayan dakinta bedroom biyu bisa kasa duk kayanta ne ciki, nan aka shiga da Nisha ita kuwa tana biye da su duk inda akayi da ita nan takeyi haka salma itama na biye da su.

Saman lallausan bed d'inta suka zaunar da ita jikin Nisha duk a sanyaye kanta kasa sai wasi wasi cikin zuciya, ruwan hawayen na tama neman su tayi tarasa duk sun kafe,.

Ammi da Goggo rabi sai da suka taushe ta gamida na siha sosai kafin suka tafi suka barta tare da Salma Nisha najin fitarsu sai yaye mayafin face d'inta tayi gamida fadawa cinyar Salma ta fashe da kuka kasa kasa tana shashsheka sai yanzu kukan yazo mata.

Lallashinta Salma tashiga yi kafin ta dago Nisha zaune tana kallon ta.

" Please kidaina asaran hawayenki a banza because yaufa ranar ki ce kuma daren mafi daraja cikin rayuwar ki wanda ba zaki taba mancewa da shi ba"

"Salma idan na ce Ina farin ciki da wannan ranar nayi karya Salma ji nake zuciyata kamar zata faso k'irjina ta fito" Nisha ta fad'i cikin kunar zuci

"Please banaso kina fadin haka ki nitsu ki kwantar da hankali ki ki fiskanci rayuwar auranki, ki sauke duk wani nauyi da hakkin da Allah ya daura bisa kanki kibi mijin ki ki so abunda yakeso ko dake ba kyaso" .

Salma ta fad'i tana dad'a tausan kafin Nisha ta kauntar da kai bisa shoulder d'in Salma tana sauke ajiyar zuciya gamida karewa kyalekyalen dakin yanda aka kawata komai cikin aminci sun dau tsawon lokaci suna zaune haka Salma na kwantar wa da Nisha hankali.

Sallaman da suka jiyo can parlourn ne yada daga Nisha har sallama suka shiga zare idanu kafin Salma ta yi saurin jan mayafin Nisha ta rufe mata face tana fadi'n

"G'yara ki kimtsa bari naje na duba".

daga haka Salma ta g'yara mayafinta itama ta fice ta nufi parlourn , kamal ta gani cikin manyan kaya ya sha kyau kaikace angone da kanshi tare da Muhaiseen wanda ya sha ado shima suna tsaye tsakiyar parlour hannayensu dauke da manya manyan ledar suka ajiye bisa saman table din parlourn.

"Aww ashe angwayene da kansu".

Salma ta fad'i tana washe baki dariya su Kamal su kayi kafin Kamal ya ce

"Sorry karmu dameku da yawa sako muka kawo but zamu rage wa amarya jin dadi mutumin fa yana jiranki a waje ya kira phone din bakiyi picking ba ".

"Okay Amma banaso na tafi na bar Nisha ita kadai gaskiya gashi dare yayi sosai ni da farima shigowar ku nayi zatun tare kuke da shi angon nata".

"Oh karki damu baiyi nisa ba yanzu saizo ke dai kiyi sauri karki bata masa lokaci" Kamal ya fad'i

"To shikenan bari nayi mata sallama saina fito"

daga haka Salma ta juya ta koma bedroom din cikin hanzari daga bisani suma su Kamal suka sa kai suka fice .

Koda ta koma yanda ta bar Nisha haka tadawo ta taddata handbag d'inta Salma ta dauka ta rataya bisa shoulder d'inta Tana fadi'n


"To ni zan wuce MB na jirana sai mun yi waya". Salma ta fad'i tana kallon Nisha

"Wayene ya shigo". Nisha ta tambaya cikin sanyin murya.

"Oh Kamal ne suka shigo da sakko da alamun angonki yana hanya shima kinga ni kuma ya kamata na tafi kar na hana ruwa gudu " . Salma ta fad'i cikin tsokana

ga mamakinta caraf Nisha ta rike hannayenta gamida mikewa tsaye tana bude mayafinta tayi raurau da idanu tana shirin kuka

"Please ni tsoro nake ji karki tafi ki barni",. Nisha ta fad'i tana karewa kata faran d'akin kallo, murmushi Salma tayi jin abinda Nisha ke cewa tana zare idanu

"Karki bani kunya mana tsoron meye kuma shima angon naki yanzu zai kariso na tabbatar duk yanda yake yanzu yana kan hanya karki sawa kanki wani damuwa".

Salma na fadi'n haka ta maida ta ta zaunar da ita tana kuma fadi'n

"Sai da safe sai munyi waya".

Nisha ba ta iya ce da ita k'ala ba haka tabita da rakiyar ido harta fice daga bedroom din daga nan Nisha ta kwanta bakin bed din gamida ta kure kamar mai jin sanyin........

Ta ban garan Heelah duniya gaba ki daya yayi mata zafin ta kaici goma da ashirin idanunta duk sun fito waje tayi bala'in rama da fari sam zuciyarta taki gamsuwa da abunda yake faruwa auran Ajmal da Nisha ji tayi kamar a mafarki gashi yanzu anyi mai kankat Nisha ta tare d'akin Ajmal ma tsayin kishiyarta because tun fara shagulgulan bikin tamkar akan idanunta ake kasance war ba abunda ba ta gani ba ko bata ji labari ba yanda shagulgulan bikin suka kasan ce saboda bikin nasu ba inda bai tasa ba duniya ta dauka ta ko Ina.

Wani kuka Heelah ta saki mai sauti cikin ta kaici tunanin ta Nisha na can tare da mijinta ,Aheel na daga gefe kwance yana bacci , mom ne ta turo door ta shigo cikin bedroom din ta taddata ita cikin wannan halin wanda yasa mom saurin karisowa saman bed din kusa da ita ta zauna cikin damuwa da halinda ta ganta ciki

" Haba Heelah mai kikeyi Haka ni na zatama baccin naki yayi nisa amma sai na zo na taddata kin tusa yaro a gaba kina kuka salon ki katse masa bacci komai?".

"Mom bazan iya bacci ba wallahi wacce yarinyar tana can suna cin amanata wallahi ba zan bar yarinyar nan ba tunda kin kasa daukan mata kanta ni da Kaina zan dau mataki wallahi zamanta bazai daure gidanan ba ".

"Da Allah rufe min baki ce miki nayi na kasa daukan mataki kanta komai ai yanzu labarin ya suma yanzun ta shiga gonarki yanda hukuntata ya zama wajibi".

" hmm ke dai ki sha kurumin ki , ki daina d'aga akwatin hankalinki karkije ki sawa kanki wani ciyon tun da nace kibar komai hanuna sai ki zubamin ido kawai ta shigo hanu ai .,"

"Kwanta ki hutawa ranki, ki kwantar da hankali kamar kinyi pillow da gawa da duk kinbi ki daga hankali kin fita hankali da tunanin ki akan wata can yar guda d'aya wacce bata wuce attishawar tsaki ba ".

Mom ta fad'i cikin lallashi da laluma tana g'yara Mata kwanciya kamar wata yarinyar ta rufe ta kirif daga nan ta mike zata fice, cikin raunin murya Heelah tace

"Mom gobe zan koma d'akina bazan cigaba da zama anan ba ".

"Uhm da dai kin d'an kara murmurewa ki karajin karfin jikin ki bakiga yanda kika fita kamanninki bane?"

"Nidai k'alau nake na samu sauki gobe zantafi ". Heelah ta fad'i cikin kosawa , ganin yanda Heelah ta kafe yasa mom ta amsa mata da cewa

"To shikenan Allah ya kaimu goben". Daga haka Mom ta fice gamaida rufo mata kofa damuwa da takai ci gurin ta itama ba a magana.....

Guraren 11 Ajmal ya turo door din parlourn ya shigo yana sanye cikin kyakykyawar shiri mai kyau da jan hankali manyan kayane jikin sa ruwan zuma hade da babban gare wanda ya sha ingantaccen aiki ya fito tas cikin shirin mayan mutane yayi kyau matuka kamar ka sa ce shi ka gudu .

Face d'insa ba yabo ba fallasa ya karisa shigowa tsakiyar parlourn sai faman wulwulga idanu yake gamida kai kallonsa door din Nisha sai kuma ya kau da kai direct ya nufi bedroom d'insa .

Yana shiga ya sanya hanu ya cire hular saman kansa ya cilla gefe daga bisani ya zare babban rigar sai da ya raba jikinsa da manyan kayan jikinsa ya rage da gashi sai short kafin ya zauna saman sofa yana mai da ajiyar zuciya gaba ki daya yau yayi ba la'in gajia gurin partyn da suka gabatar yau da daren tsakanin angwaye da friends d'insu hayaniyar mutane duk ya sanyashi ciyon kai .

Wani dugun ajiyar zuciya ya saki gamida mikewa tsaye yanufi bathroom ya wanke jikinsa gamida tsaftace jikinsa kafin ya fito shirya cikin kayan baccin sa riga da wando mai matukar laushi da taushi daga nan ya ya haye saman bed d'insa ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya.

Yau ko takan coffee bai bi ba kasan cewar cikinsa tam yake sunyi ciye ciye gurin wani abun ma da da son ransa ya shiga cikinsa ba duk doctor fu'ad ne ke tura masa kafin yayi wani yun kurin ya tusa masa bakinsa.............

Nisha jiki ba kwari ta mike daga kwanciyar da tayi dan har wani gajeren bacci tayi

23 / 24