Author : Khaleeseart Abdullahi Raeys Category : Hausa Novels 001
na bugu ta kariso kusa da shi ta tsaya sai ji tayi yana fadi'n
"Cikina ya cika sosai help me". Ajmal ya fad'i gamida daura hanunsa shoulder din Nisha ya dafota gwalo idanu Nisha tayi cikin mamaki ta kalleshi gamida waro idanu jin yanda ya rungomuta jikinsa ya wani sake jiki .
Ita duk yanda take ganin tayi masa dinner mai sauke mara nauyi wanda bazai ta kurashi ba nan ma bawai ya cinye duka bane amma yana mata k'orafin ya k'oshi dayawa har yana bukatan taimako wajan tafiya.
"Rikeni da kyau ". Ajmal ya fad'i gamida dago hannun Nisha ya zagayo dashi wajan waist d'insa alamar tarikeshi a bun mamaki ba ya karewa Ajmal komawa Nisha yayi kamar yaro k'arami abunda yake
" Muje to". daga nan Ajmal ya suma daga kafa Nisha na rike dashi kamar wani mara lapia haka suka haura upstairs Nisha har cikin bedroom ta kaishi daga nan Ajmal ya zame jiki a hankali yana fadi'n
"Thanks".
Nisha ji tayi zuciyarta tayi wani fari jin gode mata da yayi cikin dad'in rai da sakewan faska , Nisha na ganin Ajmal ya nemiguri ya kwanta luf ya lumshe idanu har Nisha ta juya da nufin fita sai ji tayi ya kuma fad'in
"Ru fe ni". Ya ce idanu lumshe haka kawai Nisha ta tsinci kanta da murmushi yau sakalcin da Ajmal ke ji dashi ko dansa Aheel iya ka kenan.
A hankali Nisha ta karisa ta janyo masa blanket ta rufeshi ruf daga nan Nisha ta juya tafice harda guzurin rage masa light din d'akin , Nisha kafin ta bar side din Ajmal sai da ta tattare saman table din kafin ta fice ta nufi part d'insu.
Washe gari tun azahar su Ammi Nisha da Baraka suke kawai da kawowa suna aikace aikace har da su Reeda suma duk sun sanya hanu cikin aikin tunda suma alhamdulillah za ace hannayensu ya fad'a sosai ta fannin girke-girke cikin dan k'ank'anin lokaci ,kafin la'asar sun kammala komai anjerashi can sama parlourn Daddy ko yanzu baki suzu mai ya zama ready an gabarmusu da abubuwa na alfarma .
Yammalis babban parlourn Daddy ya tare manyan mutune dattawa su rai uku cikin manyan kaya irin na manyan mutane mai fitar da zallar kima da mutunci mutum yayinda ya ke cikinsu mutum biyu suna zaune bisa duguwar sofa wata mahaifinsa da uncle's d'insa guda biyu gefe kuma Daddy zaune shida dan uwansa abbansu Heelah suna ta tattaunawa tsakanin su gameda lamarin auran y'ay'ansu.
Sun kawo sadakin Fadeelah 500k cikin amince sai dai Daddy su Daddy sunki amsa 500k saboda a tunanusu kudin yayi yawa doctor fu'ad dansu ne basa bukatan kudi mai yawa kamar haka sakin Reeda Nabilah da na Nisha 300k dan haka na Fadeelah ma hakan zasu karb'a acewarsu ko lefe ko wani abu ta bangaran su basa bukatan komai da ya wuce sadaki shima saboda shine ginshikin aure but duk wani abu da ya biyo bayan haka ba su da bukatarsa.
Wakilan doctor fu'ad sunji dad'in hakan matuka an mutunta tasu akuma karramasu sunci sunsha sunyi ni'an daga abubuwan da aka jera musu iri da kala wasun ma basu samu budewa ba............
Kwance tashi a Saran mai rai yau saura 2 weeks bikinsu Nisha, Goggo rabi tuni ta zo aka suma shirye shiryen biki da ita daga ita har ja amarta kawayenta da y'ay'an uwan mijinta aka ware musu sashi na musamman ita da tawagarta gaba daya amatsayin ta na uwar ango kuma uwar Amarya , Shikuwa ango Muhaiseen tare da Abbansa zasu zo saura 1week bikin .
Ta bangaran Ammi tuni ta akasuma hada y'ay'an nata suka suma karban ingantaccen g'yaran jiki daga wajan kawar Ammi yar barno wacce take da shararan shagon g'yaran jiki nan jahar kano mai suna BARNO GIDAN KAM'SHI har gida Ammi ta sa ake zuwa g'yara mata y'ay'an nata cikin sati daya tuni su Nisha suka suma walkiya suna haskakawa farin launin jikinsu ya kara baiyana mai kyau jikkunansu yakara zama luwai luwai gwanin sha'awa .
Haka Ammi ta zage tayi tsayuwar daka wajan g'yara y'ay'an nata yanda ya kamata especially Nisha da takasa yadda ba abunda ya wakana tsakaninsu da Ajmal ta din da ya dauke ta suka kwana waje duk da Nisha ta bata tabbacin ba komai but zuciyarta yakasa gamsuwa.
Ta bangaran Goggo rabi itama da nata guzirin na abubuwan da ta tana darwa su Nisha wanda zai sa su zama yan lele abun riritawa wajan maza jensu tunda itama matsayin uwa take agaresu zatasu taimaka musu wajan g'yara rayuwar auran y'ay'anta .
Yau kuma kamar kullum harsun kwanta goggo rabi ta shigo cikin bedroom d'insu hannayenta dauke da tray tashi ta ajiye saman carpet sannan ta kallesu gaba kidayansu da sukayi zuru da idanuwa suna kallon Goggo da abunda take tafe dashi.
Murmushi Goggo rabi ta sakar musu tashiga fadi'n
"Ta so y'ay'an nan yau wani abun arziki na kawo muku na san zakuso kuma zakuji dadinshi , taso maza kuzo kuci yan albarka" . Goggo rabi ta fad'i tana washe baki.
"Allah yasa yau mai dad'i ne kamar na jiya".Fadeelah ta fad'i tana washe baki itace first din sakkowa Reeda ta bi bayanta sannan Nisha ta dan jajiki ta sakko sukayi zobe jikin tray din bowl ne guda uku kowane cikinsa dauke da yar shilan kaza nan Goggo rabi ta duka itama kowacce ta ajiye mata bowl guda gabanta kafin tamike tsaye suka bita da kallo.
"Oya a cinye min ita tas a sha romo ko dis karna gani but banda kuskuren tauna K'ashi".
"Goggo rabi ai wannan kazace kuma ai baza mu iya cinyewa ba ". Fadeelah takuma tambaya Reeda da Nisha kuwa sai idanu sun tusa bowl a gaba suna kallo.
"Eh ita ce Amma ba irin wanda kuka saba ci bane wannan da ban yake nidai kuci ba suru tuba karna dawo na tarar ba acinye min shi ba". Goggo rabi na fad'i haka ta juya ta fice abinta, kallon junansu suka shiga yi kafin kowa ta maida hankali ga abunda ke gabanta ba wani bata lokaci suka suma ci.
Abun kamar pepper soup din kaza yake tun sunaci amarmace har saida suka suma jin cikinsu ya cika haka suka dinga turawa Nisha ji tayi kamar zatayi amai haka ta dinga turawa kamar zatayi kuka sai da kowannesu ya cinye tas sannan suka gefe suna nishi kamar masu na k'uda koda Goggo rabi ta dawo tadda suncinye kazar tas sunsha romo sai kasusuwa kwai kamar yanda ta umarcesu.
Bakaramin dad'i ta jiba ganin sun cinye ta tas haka Goggo rabi ta dauko tray ta fito sai dariya take musu ganin yanda ta baro kwance ba k'wak'waran motsi mai kyau...
Ta ban garan Nisha sam Ammi ta dakatar da ita daga zuwa sashin Ajmal har sai ta tare ankai masa ita turakansa dan daga ita harsu Reeda ko kofar parlour basa fita ammi Baraka ta sanya da zaran Ajmal ya sanya kafa ta shiga ta g'yara masa side d'insa breakfast dinner tunda bai cikayin lunch a gida ba sai weekend Ammi da kanta ta dau nayin yimasa wataran ta kai masa da kanta wani lokaci Baraka ta kai.
Saboda a cewar Ammi ga Ajmal anshiga week din biknsu a suma yiwa Nisha g'yaran jiki ko kad'an ba aso rana ya tabata dole ya danyi hakuri na dan wani lokaci because ko parlour basu cika fitowa any time ba , Ajmal bai wani damu da hakan ba ya cigaba da sabgogin gabansa.
A satin bikin Ajmal ya samu kansa ga tafiya wani taro k'asar England a cewar sa zai halarci wani babban taro da aka gaiyaceshi kuma dole ya kasance wajan taro dan haka ya sanarwa dasu Ammi da Daddy batun ta fiyartasa acewarsa kwana2 kafin bikin zai dawo .
Duk da abun baiyiwa su Daddy dad'i ba Amma basu da ikon hanashi tunda taron bai wuce kwana biyu, ranar laraba da misalin 10 na safe aka shiga gabatar da saukan alkurani cikin katafaran farfajiyar gidan yan uwa da abokin arziki makota da yan anguwa mazansu da matansu manya da yara haka aka cika makil ba masaka tsinke anci ansha yanda ya kamata kuma ansauke alqur'ani cikin amijinci da kwanciyar hankali, zuwa azahar aka suma watsewa.
Washe gari alhamis da yamma ka shirya kyakykyawan amare cikin shiga na alfarma shiga mai kyau da k'ayatarwa sunyi kyau harsun gaji komai iri daya haka aka musu duk wanda ya kallesu idan bai sansu ba zai iya cewa yan ukune yanda komansu ya kusan kama da juna domin ko makeup din face dinsu iri dayane sai launi fari da Nisha ta dan darasu kad'an .
Karfe 4 na yamma ka suma gabatar da k'ayataccen walima zallan mata a ka gabatar wa amare walima gamida wa azi mai shiga rai da zuciya sunsha waazi da nasiha yanda ya kamata ankuma ci ansha anyi guzuri bayan kammala walima aka shiga daukan hoton nan tarihi kawaye da abokan arziki gamida yan uwaa.
Salma ba k'aramin hallaci tayiwa Nisha ba because ba wani program da aka gabatar da bata halarceshi ba kamar ba sabowar Amarya ba Nisha ba k'aramin dad'i ta ji ba dan harda yar k'walla na farin ciki bugu da kari gawasu friends d'insu ma da wad'ansu har ta mance dasu Salma ce duk ta tura musu katin gayyata Nisha tayi farin ciki sosai su Fadeelah ga tarin kawayensu burjik sai hutuna ake ta gabatar wa bayan daga nan kuma aka shiga watsewa kasan cewar duhu ya fara magrib ya kabatu kai......
Kwance su sunyi shirim dasu kowaccen su sai sauke ajiyar zuciya take gaba daya gajiyan yau da banta duk sun gaji gurin wali matansu manya da yara haka aka cika makil ba masaka tsinke anci ansha yanda ya kamata kuma ansauke alqur'ani cikin amijinci da kwanciyar hankali, zuwa azahar aka suma watsewa.
Washe gari alhamis da yamma ka shirya kyakykyawan amare cikin shiga na alfarma shiga mai kyau da k'ayatarwa sunyi kyau harsun gaji komai iri daya haka aka musu duk wanda ya kallesu idan bai sansu ba zai iya cewa yan ukune yanda komansu ya kusan kama da juna domin ko makeup din face dinsu iri dayane sai launi fari da Nisha ta dan darasu kad'an .
Karfe 4 na yamma ka suma gabatar da k'ayataccen walima zallan mata a ka gabatar wa amare walima gamida wa azi mai shiga rai da zuciya sunsha waazi da nasiha yanda ya kamata ankuma ci ansha anyi guzuri bayan kammala walima aka shiga daukan hoton nan tarihi kawaye da abokan arziki gamida yan uwaa.
Salma ba k'aramin hallaci tayiwa Nisha ba because ba wani program da aka gabatar da bata halarceshi ba kamar ba sabowar Amarya ba Nisha ba k'aramin dad'i ta ji ba dan harda yar k'walla na farin ciki bugu da kari gawasu friends d'insu ma da wad'ansu har ta mance dasu Salma ce duk ta tura musu katin gayyata Nisha tayi farin ciki sosai su Fadeelah ga tarin kawayensu burjik sai hutuna ake ta gabatar wa bayan daga nan kuma aka shiga watsewa kasan cewar duhu ya fara magrib ya kabatu kai......
Kwance su sunyi shirim dasu kowaccen su sai sauke ajiyar zuciya take gaba daya gajiyan yau da banta duk sun gaji gurin walima saboda yanda aka dinga nan da su duk alumar gurin kowa na son daukar hoto da amare Nisha wani ji take kanta na wani sarawa b
Baraka ce tashigo cikin bedroom din tadda su kwance Barka ta kalli Nisha wacce take ta faman lumshe idanu tanason bacci ko kwalliyar bikin bata samu daman cirewa makeup din face dinsu kawai suka wanke shima saboda sallah da sukayi banda Nisha da makeup din ta haryan yake face d'inta kamar yanzu akayi kasance ita tana fashin sallah.
"Dama Ammi ce takeson ganin ki ta ce na kirawo ki gashi ma bacci na samu kina kokarin yi". Baraka ta fad'i na dan washe baki, Nisha jin Ammi na kira yasa ta wangale idanu tashiga mikewa daga kwanciyar da tayi ta nemi mayafi ta sanya saman kanta ,Fadeelah tuni tayi bacci tun bayan da ta idar da sallah ko kayan jikinta ba ta mu canzawa ba sai Reeda da take ta faman waya da Muhaiseen wanda ya ke can masaukinshi.
Nisha da Baraka saida suka fito parlour bakowa parlourn sai d'aid'aikun mutanen goggo rabi da suke zaune parlourn suna hira wad'ansu kuma na kallo Nisha har ta na da shirin haurawa upstairs Baraka ta ja hanunta suka koma gefe suka tsaya kafin Baraka ta suma fadi'n.
"Tsaya yar nan wannan Kiran da na miki ba na Ammi bane dama yallabo'i ne ya dawo Ammi ta ce na kai masa dinner d'insa to shine ya ce na turo masa ke". Tura baki Nisha tayi tana fadi'n
"Ni gaskiya ba zani ba Ammi ta hana bazan saba maganar taba ni kaina ma ciyo ya ke bacci na ke ji kawai kiyi tafiyarki baba Baraka ni bazani ba". Nisha ta fad'i gamida juyawa zata koma.
"Aa yar nan duk da Ammi ta hana ya kamata ki amsa kiran mijin ki kuma ai bawai kinsa ba wa Ammi bane dan kin amsa kiran mijin ki komawa ciki kik'i amsa kiran nashi shi zai iya jifa ki cikin fushin mahalicci ni sam banga wani alfanun hanaki haduwa da mijinki ba wata kilama kewarki yayi dayawa yake bukatan sanyaki idanunsa ki daure kije da Allah".
Shiru Nisha ta yi dan tasan maganganun Baraka suna kan hanya but tasan bawai ni kewa , yashe ma ya damu da ita ballai yayi wani kewarta sai dai wani k'orafi ya keso kuma yayi daban dan tasan ba arasashi da k'orafe k'orafe
"To bari naje ".Nisha ta fad'i tana tura baki gamada sakai ta fice daga parlourn ta nufi side din ajmal cikin shirinta mai kyau face d'inta dauke k'ayataccen kwalliya da takasa wankewa tana kokarin bacci da shi a face d'inta .....
Kwance ya ke saman duguwar sofa yana sanye cikin wani shirt mai ga jeran hanu sai wando Jeans iya ka gwoiwa face d'insa na kallon sama ya fad'a duniyar tunanin gefe saman table tray din abincin da Baraka ta kawo ta ajiye masa but ko takai bai bi ba dan wani time din ya tashi ya bude food flast din ma aiki ya kan Zama masa sai yaji gaba daya ganda ta kamashi Nisha ta gama shagwabashi ita take serving d'insa ta tura masa plate gaba sai dai kawai ya dau spoon ya suma ci .
Hatta coffee idan yan gandan nasa suna nan ita yake kira ta kawo masa but kwana biyu da bai sanyata idanusa ba sai ya tsinci kansa da kewan rashin ganinta rasa tantance wa kewar ganinta ya ke ko kuma dai hidamar da take dashi ya ke yiwa kewa ?
Ajmal
Story and writing
By
Oum AmReesh
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
Page 94
___________
Turo door Nisha tayi bakinta dauke da sallama ta karisa shigowa cikin parlourn tun shigowar ta har takarisa shigowa tsakiyar parlourn ta nemiguri ta duk'a ya ke binta da kallo ganin yanda ta canza gaba ki daya cikin yan kwanaki ta kara cika sosai launin fatan ta kuwa sai wani glowing ya ke tana haskawa dan harwani yellow yellow ta yi kamar k'wai ga wani kamshin da ya ke tashi na musamman daga jikinta duk da bawai kusa dashi ta keba yana iya juyo kamshin jikinta daga inda yake makeup din face d'inta ya bi da kallo yanda gaba kiya daya kamaninta ya sauya kamar ba face d'inta ba ta kuma kamar wata yar tsana.
"Sannu an wuni lapia". Nisha ta fad'i amma sai ta ji shiru bai ce da ita k'ala ba ballai ya amsa mata ya tusa ta gaba yana kallo, d'an kauda kai Ajmal yayi gamida lumshe idanu shi duk ya mance ya shagaltu da kallon kyakykyawan face d'inta sai kuma ya sake dago kai ya kalleta yana fadi'n
"Kawomin coffee".
Ajmal ya fad'i yana shafo sajin habansa jin abunda Ajmal ya ce saida Nisha ta dan turo baki a fili dama wannan shine kiran sai taji dama ba ta amsa kiran nasaba a ranar bikin nata ma ba ta huta ba kenan Ajmal yana ganin yanda Nisha ta turo dan tsukekken pink lips d'inta gaba tana faman jan jiki ta mike tsaye da nufin gudanar da abun da yace harta taso zata shige saijin tayi Ajmal ya sanya hanu ya janwota ta fad'o jikinsa gamida riko waist d'inta ya matso da ita jinkinsa sosai yana ji wani sirtaccen kamshi jikin Nisha ke bugu hancinsa wanda yasa lumshe idanu sai ya tsinci kansa da son kasan cewa tare da wannan daddad'an kamshin jikinta .
" Na takuraki koh?".
Ajmal ya tambaya yana binta da wani kallo Girgiza kai Nisha tashiga yi ,tsoro gaba daya ya da bai bai kunyar ta tashiga fito da idanu waje jin mazaunanta saman cinyarsa yana rike da waist d'inta gam.
"A'a ba.,ka ta,.ku,.rani ba yan.,zu zanje na kawo maka".
Nisha ta fad'i muryanta na carkewa tsabar tsoro, jiyo da ita Ajmal yayi suna fiskantar juna yana kallon tsoro da fargaban da ke saman face d'inta tana ta faman zaro idanu waje wanda yake bashi nishadi idan ya ganta wannan yanayin Ajmal hanu ya sanya ya zare mayafin saman kan Nisha wanda yasa jikin Nisha ya kama rawa.
"Gashi kina turamin baki alamar na takuraki ".
Ajmal yakuma fad'i cikin wata kasalalliyar murya yana bin
dugon bakin sumanta wanda yake ta faman shaning yana walkiya saboda ingantaccen g'yara da ya sha sai zuba k'amshi ya ke dan matso da face d'insa yayi dab da ta Nisha numfashinsu na hadewa dana juna lips din Nisha ya suma motsawa tana kokarin bude baki da niyar yin magana kanakace mai sai ji tayi Ajmal ya cafke dan tsukekken pink lips d'inta wanda yayi sanyi k'alau ya sha lipstick ko ajikinsa ya suma sucking cikin wani gigicecen salo wanda yasa Nisha da ta fara kokarin kwace lips d'inta sai kuma ta koma ta nitsu tana amsan salonsa wanda take jinsa har k'ololuwan kanta zuwa tafin k'afafuwanta.
Nisha wani irin yanayin ta tsinci kanta