JINI YAFI RUWA COMPLET BOOK BY D AUTA.doc

Author :  Hadiza D. Auta Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   23 / 69

66K to 69K   out of 206.5K words

mata yake sosai kamar ya samu matar shi, ban san lokacin da jikina ya dauki rawa ba, na juya da sauri na suri side bag dina ba, na bazama da gudu, ai kuwa shima ya fito rike da wandon shi, yana faWin cewa.

"Ema, dan ladi, mati, maza ku kamo min baturiyar yarinyar nan sai na lashi zumar ta."

?? Aikuwa na kuma artawa a guje,? kafin su tafi kama musu dajin yayi yadda babu inda xan tafin da nisa ba tare da sun kamani ba. Aikuwa haka nayi ta gudu kamar wacce a ka karawa gas ko fetur. Nayi gudun da tunda Uwata ta haife ni ban tab'a irin shi ba.
Dan haka koda na shiga dajin ga duhu gashi ban san ko ina ba, kawai gudun nake, har suka shigo cikin dajin. A hankali mafarkin da nayi kafin mu tawo ta fara tabbatar min da gaske abin da na gani ne, ban kuma sarewa da tsorata ba,sai da suka wuce ni, tare da jin suna cewa.
"Dole mu kaita, idan ya gama abin da zai yi da ita muma mun daura namu, idan mun gama mu kashe ta mu ce ta koma, ko mu rufe bakin kowa.

? ? Kwalla ne ta zubo min, a hankali na taka a sanyayye dake sun wuce ni, na bi bayan wani katon dutse, na shiga rami dake jikin dutsen na zauna.
Bakina yana ambaton Allah, a hankali naji ina taka abu, kunna wayata nai tare da haska kasa naga abin da nake takawa, kasusuwan jiki dabobb??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????i ne ko na dan Adam ne ban sani ba, wani irin tsoro ne ya kama ni, na daburce, tare da niman hanyar wucewa. Amma ina na rude, cikin shashrkar kuka na fara faWin.
"Ya Allah! Ya Allah! Ya Allah ja kawo min a gaji"

? ?? Wayata ce ta fara wani irin abu, yana kawowa yana daukewa.. karshe ya dauke baki daya, a hankali naji motsin abu tare da fasar da wani irin iska.? A tsoro ce na kuma juyawa ina kallon wurin. Hasken idanun abun green, a hankali yake kusanto ni, wallahi harta kafata rawa take, bana jin kome a duniyata sama da kalmar shahada,? gani nake shi kenan mutuwa zan yi, wani irin abu naji tare da gurnani, Irin abu ya girgiza nan. Wani irin ihu abun yayi wanda yayi sanadiyar kawowar hasken wayata. A hankali bakina ya furta.
"Ya Rahama!" Domin ban tab'a ganin halittar me tsayi da girma haka ba, kai ko a documentry da ake sakawa na dabbobin daji, ban tab'a ba, ihun da ya kumq yi ne tare da kai min wani wawan sura, ni kan wallahi ban san inda na tsaya ba, domin tun kafin tayi loma dani na, nayi nisan tafiya.
300? ... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank
#Mai_Dambu
EXQUISITE WRITERS FORUM.
JINI..!
? ?Ya fi Ruwa Kauri?
? *Base on true life story*

*Sadaukarwa ga Family Hasssan Yero Family da Madakin Muri Family*

? ? ?? Mai_Dambu

BABI NA TALATIN DA DAYA.

Ban san inda na tsaya ba, sai dai tun kafin nayi nisa naga wannan hasken ya cika kogon dutsen, tare da kaiwa abin wani irin duka, daga nan ban san kome ba.

Zubewa yayi a gaban shi, musamman yadda ya kai mishi duka. Bai ce kome ba ya cigaba da rokon shi. Juya hannun shi yayi ya sake wasu sarkoki farare, suka daure abin cikin kuka tare da bakin ciki yake gurnani. A hankali ya juya tare da sunkuyawa ya dauke ta, cak ya b'ace da ita, gudu yake da ita a iska amma fuskar shi yake kallo ta cikin farin sumar shi da ya zagaye fuskar shi. Can wani tsibiri ya Kaita tare da shiga wani katafaren castle rock Colorado, a kasar castle din akwai springs water, yana zuba. Me matukar dumi, yanayin garin kamar irin phonix world, bude mishi kofa aka yi wasu irin mata ne, masu sanye da yadin silk material, deference colour, sai zubewa suke a gaban shi, tare da matsa mishi har ya Kaita dakin da yake dauke da wata irin duniya na musamman dakin da bai zama dole a sake shi a duniyar yan Adam bm, ya kwantar da ita a katafaren gadon da aka yi shi da wasu irin whiter gold. Bude wata kofa aka yi yara biyu ne aka shigo da su, suka haura gadon, tare da da hayewa jikinta, cikin lokaci ?alilan sun ka koma wasu irin fararren macizai, suna zagaye Rooman suna shiga har cikin jikinta suna wasan su, sautin murmushin shi ne ya kara sakawa suka d'ago kai suka ce mishi.
"Appa, Maama ko?" Zama yayi a bakin gadon a hankali ya shafa fuskarta da bayan hannun shi, yana jin wani irin kaunarta yana kara fisgar shi, yana jin ina ma duniyar su bata da matsala da duniyarta, tabbas da taga kyakkyawar soyayya wanda babu namijin da ya tab'a mata. Zai jiyar da ita kauna na musamman. Zai rike ta ta yadda ba zata tab'a jin fushi ko b'acin rai ba, yana sonta da dukkan zuciyar shi.

? ? ? ? Bayyanar wani sanye Da Kayan irin na? matan nan ne, yasa shi d'ago kai yana kallon shi, sunkuyar da kai ya ce mishi.
"Allah ya baka nasara ana niman ka a darul Ni'im."

? A hankali ya kalle shi tare da mishi alama da hannun shi, b'acewa yayi, sannan ya kalli Yaran kafin ya shafa kan su, ya fita. Yasan ?a da Uwa sai Allah koda zata farka ba zata tab'a barin su cikin sauki ba, dan haka yayi tafiyar shi, domin yana da yakinin idanunta har zata ga yaran sai ta haukace musu.

? ? A hankali yake takawa tare da nufar kofoffin gidan, sannan ya isa wata kofa da ta sada shi da wata babban kofa, sanyin me dadi wanda ya hada da na dusar ?an?ara ya sa shi sake ajiyar zuciya, sannan ya keta wata kofar karfe ya shiga.

? ? ? Ba zan iya cewa idanu biyu nake ba, amma nafi zata mafarki nake, domin gani cikin wasu irin dabbobi, sai shawagi suke a kaina, tare da zagaye ni. Wani irin sanyi yake fita a jikin su, yana rab'a jikina, zan iya cewa wannan shine karon farko da nayi irin wannan mafarkin.

?? **
02:09 am
Kartin maza suka dira a gidan Innah Jamie, suna barci aka buga musu kofar dakin su.
"Waye?"
"Jamie muke nima"
"Toh lafiya?"
"Yarinyar da kika kawo ce muke nuna?"
"Ai bata nan!" Ta fada daidai lokacin da ya bude kofar, suka rufe ta da dukan Kawo wuka.

? ?? Dakyar suka kyale ta, tare da tafiyar su, suka bar ta a cikin mugun yanayi, hankalin ta yayi masifar tashi domin ciwon jikinta bai dame ta ba, sama da halin da Rooman take ciki ba, ita da ta dauko ta jinya zata mata haka?

? ? ?? Dan haka kasa nutsuwa tayi tun a daren ta fara niman hanyar da zata nime mutanen Mubi su ji labarin halin da ake ciki, amma vata samu ba. Har gari ya waye ta gayawa mijinta, dan haka suka ba zama niman ta. Kamar zasu tashi garin baki daya. Hankalin ta yayi masifaffen tashi da wani kalma zata fuskanci Iyayen Rooman? Me zata gaya musu? Bakidaya ta rud'e ta rasa meke mata dad'i, har dare babu labarin Rooman, sai niman ta ake.

? ? ? Dan haka ta kasa shiru ta nime kudin mota, da zimmar zata zo Yola ta gaya musu halin da ake ciki ko Rooman din ta koma, amma da farko zata fara bin sawunta ne ko tana gidan idan bata nan ta gaya musu abin da ya faru, can kuwa wata zuciyar ta bata shawara da karta fada ai dama tun kafin su zo Rooman take da burin ba zata biyo ta ba, waye ya sani ko yawon banza ta tafi.

?? Da wannan tunanin ta hakura akan washi gari da safe zata kai musu labarin b'atar Rooman.
**
Mubi
Tun da tace lallai Rooman tabi Jamie gabanta yake faduwa, kawai karfin hali ce irin nata, amma tasan halin Jamie ba shiri suke da Rooman ba, haka dai ta daure har yamma ta kira Rooman din ma bai shiga ba, kallon Shamsudeen tayi sannan ta ce mishi.
"Na had'a Addarku da Jamie amma nasan kanwar su bata jika, ban sani ba ko suna tare yanzun lafiya?"

? ? ? ? "Kin san halin Innah Jamie bata da kirki kuma bai zama dole Addah Rooman ta mata yadda take so ba, yanxun ya za ayi sai dai na kira Addah Rooman"

? ? ?? A matukar sanyayye take kallon shi kafin tace mishi.
"Wallahi zuciyata taki nutsuwa ce gani nake kamar Rooman na ciki damuwa." Sake gwada layin Rooman yayi yaji ta kashe bata ma shiga, kallon Innar su yayi sannan ya ce mata.
"Toh layin bata shiga sai dai mu bari gobe"

? ? ?? "Allah ya kai mu" ta fada, jikinta na kara mutuwa, bayan fitar shi Abdul Malik ya shigo shima ta gaya mishi halin da Rooman takr ciki, bai wani damu ba, kawai ya ce.
"Me zan mata to? Abin da take bu?ata ne sai ku mata, waye ya sani ma ko wani yawon banza ta taf..." Bai kai aya ba, Innah ta kifa mishi mari da ya sa shi sake wayar shi a kasa ta fashe, jikinta yana masifar rawa ta ce mishi.
"Tsakanin ku da ita Shekara Wai Wai bakwai, ta baka ta goye ka a bayan ta, ta yi hidima da kai domin ta fama da kai, kai ne ake gaya min waye ya sani ko ta tafi yawon banza ne? Idan wani ya gaya mata haka na zata kai ne zaka tsaya mata, ashe tunani nake kawai, tashi ka bar min daki kaje Allah ya shirya ka"

?? Cikin sanyin jiki ya ce mata.
"Kiyi hakuri!" Ya fada cikin sanyin murya, hakuri yayi ta bata, yana kara jin babu dad'in abun da ya fada, kafin ta mishi alamar ya tashi ya tafi. Haka tayi ta musu addu'a, sannan ta tashi domin bata yi Shafa'i da witiri ba,ta gabatar tare da saka yaranta baki daya a cikin addu'o'in ta. Musamman Rooman, baki daya sai da ta kusan karfe sha biyu tana wurin.

?? Innah Uwace ta gari, babu yadda zaka juya kace bata damu da halin da yake ciki ba, domin mace ce mai matukar zurfin nazari akan Yaranta, musamman akan Rooman, dan ma tana taimakon tunatarwa daga Shamsudeen, yaron yayi matukar tasiri a rayuwar Yar uwarshi, wallahi tayi imani da Allah da shine gaba da Rooman ba makawa ba zata tab'a tsoron kar ta mutu Rooman bata yi aure ba, yanxun ma duk bata sare hakan ba, domin ga alama ya nuna zai tsayawa Yar uwarshi.

?? Haka tayi ta du'a'i Ubangiji ya had'e mata kan Yaranta, musamman guda uku da suka ware kan su, haka kullum take addu'o'in babu dare babu rana.

? ? ...
Bayan fitar Shamsudeen, dakin shi ya shiga tare da kiran Dr Hayat ya labarta mishi halin da suke ciki. Shiru yayi sannan ya ce mishi.
"Insha Allah zan zo Yanzun abubuwa ne suka min Yawa, Insha Allah idan na samu lokaci zan zo, sannan kace sunanta?"
"Umm-e-Rooman!"
"Ok, babu damuwa zan duba al'amarin ta"

? ?? Haka suka yi sallama, sannan Shamsudeen din ya nufi ban daki yayi alola sannan ya fito ya tadda sallah nafillah.
...
2:30am
Gudu take tare da niman maboya, sai kuka take wanda har cikin ruhin ta take jin muryan Rooman din, a hankali ta bita da sauri tana shirin riko hannunta ta ga wani abu ya dauke ta sama ita kuma tana ihun niman taimakon.
"Innah kizo ki taimake ni, Wayyo Allah na, Innah!!!!!" Ta fada da mugun karfi wanda yayi sanadiyar farkawar Innah daga mugun mafarkin da take, ban daki ta shiga tayi alola, sannan ra fito ya gabatar da sallah nafillah.

?? *
Washi gari
Tashi tayi suku suku, domin bata jin dadin jikinta, kallon ta Alhaji Yakubu yayi sannan yace mata.
"Lafiya dai ko?"
"Babu lafiya Rooman tana cikin wani irin yanayi" ta fada cikin muryan da yake nuna alamar zata iya fashewa da kuka.
"Toh Allah ya kyauta"

? Ya fada cikin rashin damuwa da halin da Matar tashi take ciki, domin gani yake duk abin da Rooman take da goyan bayan Innar su, dan haka ya zuba masu ido.

? Baki daya wunin ranar bata da nutsuwa, faduwar gaba da tashin hankalin da take ciki ya hanta cin abinci ma,
**
Gombe
Kallon Darrah yayi da take cin apple, yana nazarin abin ya fahimta ga maganar da suka yi da Shamsudeen, a hankali ya kalle ta tare da kallon agogon falon karfe goma saura na dare.
"Madam zan tafi na kwanta"
"Muje tare mana" tsuke fuska yayi sannan ya wuce ta bayan ya kashe kayan wutar falon ya nufi hanyar sama, mikewa tayi tana faWin.
"Wash wallahi yau a dakin ka zan kwana."
Ta shiga dakinta cire kayan jikinta tayi, tana kallon kirjinta da suka cika kaWan, da alamu iya cikar su kenan, ba zasu kara yafi haka ba, tab'e baki tayi tana faWin a ranta.
*Wannan mayyen nonon haka zai yi maneji da wanda suke kirjina*
? Wanka ta shiga ta yi, sannan ya gyara jikin ta,? ta shirya cikin wasu night gown me kyan gaske.

? Sannan ta feshe jikinta da turare ta kashe wutar dakinta, ta nufi wurin shi da yake can sama, koda ta shiga ta same shi yana goge gashin kanshi ne fa ya jike, a hankali ta isa gare shi tana me amsar towel din tana goge mishi jikin shi.
"Ba nace kar na ganki ba?"
"Eh amma ai jinka dole ne, aiki da jin bai zama dole ba, nazo a bani hakkina"

Sake baki yayi yana kallonta, wato shi abin da ya fahimta, Ita dai bata da kunya, kamar ba diyar Fulani ba, tab'e baki yayi. A hankali ta janye towel din kugun shi tana murmushi, tana kallon shi da kyau, cire rigar jikinta tayi tare da durkusawa, ta kai hannunta tare da riko abin sandar girman shi, dauke kai yayi kamar bai ji me take shirin yi ba, kafin ya gama nazarin abin da zai mata, yaji bakinta akan shi tana lasar shi tun daga bakin shi har saman shi bai san lokacin da ya damke gashin kanta ba, yana kallon yadda take mishi wannan rashin darajar, bai kuma sarewa da ita ba, sai da yaji tana tura abin har cikin wuyarta, kafin yaji shi ya dauke wuta baki daya...
300? ... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank
#Mai_Dambu
EXQUISITE WRITERS FORUM.
JINI..!
? ?Ya fi Ruwa Kauri?
? *Base on true life story*

*Sadaukarwa ga Family Hasssan Yero Family da Madakin Muri Family*

? ? ?? Mai_Dambu

BABI NA TALATIN DA BIYU.

Jikin shi ne ya dauki rawa kamar wanda aka saka mishi mazari, baki daya ya dauke shi daga wannan duniyar ya kai shi wata duniya na daban, bata bar shi haka ba sai da ta tura shi gadon, ta haura kanshi. Dr Hayat a hannun Darrah.

?? "Ya Maccido, ka sallame Hashim daga gidan Khadi, idan na gan shi gabana faduwa yake." Hannun shi dukka biyu suna kugun ta, ya sake murmushin takaici.
"Baki kai macen da zata juya ni a saman gado, ban yi mamakin ganinki ba, domin na san banza bata kai zomo kasuwa, idan kin gama haukar ki zaki iya sauka a kaina."

? ?? Kuma maganar gaskiya idan ya Hashim gabanta faduwa yake ba na wasa ba, ta rasa gane dalilin haka, ta ki jinin ta ganshi da Hayat, kara tsinkewa take idan ta gansu a tare, shi yasa tayi iyakan kokarin ta, ta raba su amma abin ya ci tura. Cikin jin haushi ya fara kokarin sauka akan Dr murmushi yayi domin sai da ta tsokano shi zata ce xata sauka?

A hankali ya fisgota tare da juyar da ita, ya koma saman ta.. ya bude ta sosai, ya fara aikin lada, babu ruwan shi da wani tausayi.

? ?? Sai da yayi ya gaji, sannan ya janye daga jikinta yana aikata mata da harara, ya nufi ban daki. Komawa tayi ta kwanta, barci me nauyi ya dauke ta.

? ? ? Lokacin da ya fito ya samu tayi barci kyale ta yayi domin ko tace tayi wanka ba zata tashi ba, dan haka ya fara aikin shi da yake gaban shi bayan ya bar dakin. Dakin kayan aikin shi ya shiga ya fara nazarin batun Deen, ya jima ya nazarin kafin ya tashi yayi alola da sallah, yana addu'o'in.

? ? ? ? Bude wani locker yayi ya ciro wata zoben azurfa, da wani sandar zinari, idan ba gagarumin aiki ba, baya daukar kayan sabida baya son ganin wasu abubuwan da suka fi karfin shi. Amma yau yana son daukar kasadar ganin meke faruwa. Dan haka ya saka zoben yana addu'a, kafin ya fita daga cikin dakin tay nufi dakin shi ya kwanta, a saman kujeran dakin.

?? Sunayen Allah ya cigaba da kira, har barci yayi gaba da shi.
12:35am

A hankali ya isa bakin kofar nan da ya gani a Mubi, gidan Alhaji Babba. Bude kofar yayi yana me sauka akan step din alkaryan, sannan ya rufe kofar, kallon alkaryar yayi, sabida sanyin da ta cika garin ga wasu irin halittun da suke bin shi da idanu. A hankali yake tafiya yana bin wata hanya na daban har ya isa wani gida, basu mishi kome ba, amma kuma akwai abin da yake ji akan haka, bude kofar yayi.

?? Wata mata ya gani zaune cikin sarkoki, gashin kanta yayi fari fat, durkusawa tai a gaban shi ya ce mata.
"Meye haka ke nufi?"
"Ka tashi daga barcin ka fara niman hanyar taimaka mata, ita kuma zata karasa wannan aikin!"

Ya bude baki zai magana ta ture shi da hannun ta, wanda yayi daidai da farkawan shi daga mafarkin da yake yi, ya jike jagab tashi yayi zaune tare da bude karamin firij din da yake dakin, ya dauki goran ruwa ya kurb'a,. Tare da lumshe idanun shi, juyawa yayi yaga Darrah tana motsi gyara mata kwanciyar ta yayi,? sanan ya mata addu'o'in.. ya fita ya mai da kayan da ya dauko, dawowa dakin yayi yaji tana kuka tare da kiran sunan Allah tana faWin.
"Please ku bar min Babyna, ina son baby na"

? ? Da sauri ya isa dare ta, koda ya d'agota, fashewa tayi da kuka tare da rike cikin ta, tana jin lokacin da jini yake fita a jikinta abin tausayi wani irin kuka ta saka mishi tare

23 / 69