JINI YAFI RUWA COMPLET BOOK BY D AUTA.doc

Author :  Hadiza D. Auta Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   67 / 69

198K to 201K   out of 206.5K words

yana faduwa na kalli yanayin mutanen garin da suke tsaye fuskar su a sake tare murnar gani na!

? ? ? *A sanina mutum daya muka zo dauka amma baki daya al'amarin ya koma bikin murnar dawowar wata aljana duniyar su abin mamaki baya karewa a duniya* na fada a raina, Yanzun ita wannan baiwar Allah fisabilillahi nice zan iya cire ta a cikin wannan yanayin??

"Barka da zuwa Ummu Rumanah, bayan shekaru kusan tamanin yau kin kuma dawowa gare mu, lalle maraba...
300? ... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank
#Mai_Dambu
94

*Karki manta a lokacin da suke farin cikin ganin kina shigar da abinda ya kawo ki zasu amince Miki akan Idan an shiga dake cikin gidan sarautar wannan shine abinda zan tunatar Miki*

?? Maganar Ma'idah ya dawo akan lokaci, zuba musu ido nayi tare da cewa.
"Ku dakata!"
"Me kike bukata?"
A matukar tsoro ce na kalle su ina jin wani tashin hankali a raina nace musu.
"Shalle nake bukata, ita nazo gani"
*Karki nuna musu ita kika zo dauka, idan suka baki damar Waukar ta, sai ki karanta ayar Thamma alaina bayyana, tare da mika Alamarinki ga Allah zai dawo dake cikin mu da ita, idan kika yi kuskure hatta mu ba zamu kubuta ba! *

? _Karki manta ina tare dake ki ajiye a ranki zaki yi nasara_
kalman Hayat da Ma'idah, kallona suka yi kafin shugaban su ya ce min.
"Zamu baki damar ganin ta haka yayi kiki?"

Murmushi nayi tare da gyada musu kai, sannan na bi bayan su har kurkukun da suka kai ta.

"Tawo nan Ya guda" ta fada da mikakiyar hausarta me dadi da sauraro. Idanun na ne suka cika da kwalla na isa gare ta,.sannan na zauna ina me jin kamar nayi ta kuka.
"Karki yi kuka, daga Yau kukarki ya kare."

? ? ? ? Zama nayi tare da sake mata kuka .
"Shagwab'a kuma? Yar gatan Ruqayyatul Maarufah, shalelen shallen daga yau kuka ya kare,.a hankali na dafa gwiwarta, na karanto ayar idanuna a rufe.
"Alhamdulillahi! Pretty good" inji Adam,.yana murmushi. Bude idanuna nayi,.ina kallon su.
"Wai har mun fito?" Na kalle ta tana zaune a gefena,? murmushi suka sake min, tab'a murfin motar tayi ya bude da kan shi,.sannan ta isa daidai abinda ya kewaye Alkaryan,tayi addu'a sosai, sannan ta dibi kasa ta watsa a jikin abin, kafin ta juyo wurin motar ta ce.
"Ina zamu nufa?"
"Gombe" inji Dr Hayat.
"Ku rufe idanun ku"
Baki daya muka rufe idanun mu,? can tace mana.
"Toh ku buWe"
Cike da al'ajabi muka bude?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? idanun mu,.gata a gefen inda Dr Yake zaune gamu a cikin gidan Moddibo.
"Allah buwayi gaggara misali. Alhamdulillahi. Yanzun ma shiga kan mutane da daren nan."

?? Juyawa tayi tana me saka hannu a bakinta.
"Gidan ka nake son zama a cikin shi, wancan gidan matattarar shaidanun aljanun can"
"Baki huta ba?" Inji Ma'idah,
"Iya shekarun da nayi wuri guda, bayan gari da sallah yake mikar dani, dan haka ina jin a jikina ina da yanci, zanyi aikin wata guda a nan sannan nan xan koma Misra can nafi son na rayu"

? ? ? ? Dan dukar da kai tayi tare da cewa.
"Haka ne ya shugabata"
"Toh malam Adam, zaka rakaka ni ne??? Ruman idan kika shiga kiyi wanka da lalle, sannan ayi hayaki da habbatusaudat, daga gobe zamu fara aikin ki, domin wancan asararen yana hanya" ta fada min tare da kallon Dr Hayat.

Takowa tayi tare da taba Adam, tuni muka nime shi muka rasa.
"Ya tafi gida zai gabatar da sallah magrub sannan ya kwanta, kuma maza ayi cikin gidan" fitowa Dr Hayat yayi tare da Waukar kamar wata yar jaririya,.ya nufi cikin gidan mu da ni,

? ? ?? Koda muka shiga wanka muka yi da Sallah, sannan muka kwanta. Tare da jin duk wata gajiyar duniyar nan ta kare akan mu, sai barci.

? ? ?? Kallon Ma'idah.tayi sannan tace mata.
"Muje wancan gidan" bata rufe baki ba sai gasu nan.
Hajiya Rushidiyya tana zaune kamar mutum-mutumi, gidan yayi bala'in kura alamar ba a rayuwa normal cikin gidan.? Takawa tayi wurin ta, tare da dafe goshinta. Tana me lumshe idanun ta. Can ta buWe? idanun ta.
"Sharri dan aike ne, kin tura ya dawo miki!"
"Shugabata akwai Yarta Darrah, Hayatudeen ya bata kulawa da ya dace amma sai da ta cutar dashi"

?? Darrah!!!" Ta daka mata tsawa tare da kiranta, kamar wacce aka take boye sai gata a gaban ta. Tana dariya, "wacece sa'arku?" Tuni suka daina dariyar, suna zare idanu.
Dafe goshinta tayi na wani lokaci, kafin ta buWe.
"Zuciyarki babu kyau matukar aka rabaki da su, bai zama dole kiyi lafiya irin na mutane ba, dan haka ki zauna dasu kafin na waiwaye ki, maza ku gyara min gidan" ta fada da karfi, aikuwa cikin kankanin lokaci suka gama gyara gidan tare da dawowa gabanta.
"Mun gama shugaba" murmushi tayi sannan ta wuce su, zuwa sama har dakin maganin? Dr Hayat a nan ta shiga tana gyara kome, tare da kallon su, tana kara fahimtar aikin maganin,
"Yaron kirki" ta fada tana murmushin jin dadi, kyawawan ha?oranta suka bayyana masu tsantsan farin cikin ta, sannan ta koma inda zata kwanta, ta zauna.
"Ma'idah!" Sai gata.
"Sanyi sallah"
Ban daki ta bude mata, tare da mata bayani, sannan ta shiga ban dakin tayi kome sannan ta fito ta samu ta shimfida mata abin sallah,tun daga lokacin take mika godiyar ta ga Ubangiji, har asuba sannan tayi sallah asuba, ta zauna a wurin sai da garin ta fara haske sannan ta kwanta,.ai kuwa tayi barcin da tunda take bata tab'a yi ba.

? ? Shigowar Ma'idah sau tara ta samu tana barci a har lokacin.
**
Bayan mun idar da sallah asuba, na gama gajiya amma bai hana wannan mutumin murkusa ni son ranshi ba, dakyar na samu nayi wanka sannan na koma gado,.ina jin wani irin ciwon jiki. Waje ya fita tare da sanarwa a cikin gidan mun dawo.

? ? Lokacin da ya shiga cikin gidan, Moddibo yana zaune Innah tana gefen shi sai Ummin mu,.ya shiga cikin gidan.
"Assalamu alaikum! Jama'a mun same ku lafiya?"
"Barka da hanya! Sannun ku da dawowa" inji Innah,
"Yawwa, da Fatah mun same ku lafiya?"
"Alhamdulillahi!" Ya zauna tare da shiga sawun su, ya samu suna ta hira ne akan matsalar Darrah da mahaifiyarta,, bai ce kome ba har suka gama. Sannan ya zauna yayi musu bayanin abinda yake faruwa, da zuwan Shallen ba zata wuce kwanakin da ya da ce ba, zata tafi dama sabida matsalar Rumana ne"
"Alhamdulillahi! Toh haka ma yayi, Ubangiji ya idda nufi, Allah ya bata lafiya yasa zakkar jiki ne"

"Amin Ya Allah," ya fada tare da murmushin jin dadi.

?? Haka ya mike tare da musu sallama, ya nufi gidan shi na can,inda Darrah take, yana shiga ya samu Rushidiyya zaune kamar Yadda suka zo suka Su shallen same ta daren jiya,? murmushi yayi sannan yace.
"Abinda kika shuka"
Ya wuce sama? domin iya abinda zai iya cewa kenan, wucewa sama yayi zai buga kofar kenan Ma'idah ta ce mishi.
"Har yanzu bata farka ba,barta ta.."
"Ya shigo mana na tashi"
Bude kofar suka yi, tana zaune a saman gadon. Zama yayi akan abin sallah da tayi sallah akai.

"Barka da safiya Umma! Ya gajiyar hanya?" Ya gaida ita,
"Alhamdulillahi da fatan kun tashi lafiya, ina yar gata na,.bata tashi bane?" Ta amsa mishi, tare da tambayar shi.

?? "Tana can bata tashi daga barci ba"? bata amsa, "toh ku jirani"

? ? Fita suka yi dukkan su kasa,.suna jiranta.

Ta jima sosai kafin ta fito sanye da wata doguwar rigar gown wanda ya fitar da kamalalliyar fuskarta, a hankali tare saukowa, tare da wasu manyan zobena, masu shegen kyau kala uku, daya fari ne me Wauke da dutsen ado na mata, daya kuma azurfa ne na mata, me Wauke da jan dutsen jauhari, sai daya kuma zinari ne me Wauke da bakin dutsen Lu'lu'u.

Tana tana karfen gidan saman, tana murmushin jin dadi. Mikewa suka yi hatta Hajiya Rushidiyya, balle kuma Darrah da ta fito daga cikin dakin kamar an wurgota.
"Muje yau da Izinin Allah zan kawo karshen dogon rigimar da ake tsakanin kai da Safdar" ta fada tare da nufar hanyar waje, suka fita tare da Ma'idah,.su kuma suna zaune daga cikin gidan Rushidiyya da Darrah.

? ? Koda suka isa baki daya zuri'ar Moddibo sun taru. Har mahaifin Darrah. Sai Mahaifiyar Rushidiyya.
Cikin mutumtaka suka gaisa,.sannan ta ce mishi.
"Ka cewa Rumanah,.ta shafa turaren amma ka tabbatar. Ta karya ta koshi domin zamu kira dan iska ne, idan nace jiran shi zan yi ba zai zo ba"

? ? ? "Insha Allah" ya fada tare mikewa.
Bayan ya fita ta kalle su sannan tacewa Alhaji Hamza.
"Kai kuskure daya kayi na bada kudi, ga malamai suka tilasta ka zama Wan majalisa, bayan an kashe rai, hakika wannan aikin batattun mutane ne, Professor Saifullahi, kayi kuskure babba wurin tab'a yar wani, kana tsoron kar a tab'a naka shi yasa bayan ka aurer da Kasha idanun ka yake sauran kayan Yaran, abu daya zan shine ka aurar da Hauwwa'u,.ga Deen kanin Rumanah, haka ne zai saka ta kaucewa fadawa hannun Yaron da yake bibiyar ta, ban gaya maka ba za a rasa wacce zata biya bashin ka ci ba. "

Murmushi tayi bayan ta kalli Alhaji Abubakar .
"Kana da dattijon zuciya, shi yasa har kwanan gobe babu wanda yasan kai ne ka sadaukar da farin cikin ka domin a zauna lafiya. Amma zan bar shi domin zuciya bata da kashi. Amma nayi imani da Allah ko bayan ran shine ba zaka tab'a duban baya ba. Shi yasa Allah sai ya shirya maka iyalin ka ya kuma albarkaci rayuwar su"

? ? ? ?? Wato mahaifin Dr Nu'aym, shi ne ya fara son Ummin mu, so na hakika yayi ta tura mata sako da wasu wasiku.. ita kuma ta zata Abdulwahab ne, daga lokacin da Abdulwahab ya fito sai ta amshe shi,? da tunanin shine yake turo mata sako,shi kuma sai ya ga ai dukkan su daya ne, ko babu kome jinin su daya.

?? Juyawa tayi tana kallon Alhaji Abdulwahab,.
"Allah yana tare da kai shi yasa har yau kake kafe a kujeranka, babban albishir Win da zan maka shine zaka sauka,.kuma a wata Alkaryan zaka zama Mutum na musamman, kai da matarka, ka tsare kanka daga masifa domin duniya tasan yadda yan sanda suke iya juye gaskiya zuwa karya"

? ? "Fa'e! Wato ke kina jin zafin Dijah ne sabida abinda aka binne,.bayan kema kin san rabo ajali ce, gashi daga ganin Yar gata sai kika ji a duniya baki da wacce kike so sama da ita, toh ai ita din haske ce,? baki da Ya mace shi yasa kika dauke ta, kamar naki ce Ita! Yar gata ta wace."

? ?? Murmushi tayi sannan tace wa Professor.
"Bani ruwa, matar ka matsalar ta ba haifaffe bane, za a iya kawo karshen shi"
Da sauri ya miko mata, ta amsa tare da murmushi, addu'oi sosai tayi mata sannan ta ce.
"Ka zuba a hannunka ka diga mata a cikin kunnenta! Insha Allah ba zata kuma samun matsalar kunne ba!"

Kallon Dr Nu'aym tayi sannan ta ce mishi.
"Ka sake Ummi, Allah ya baka Haneeh" gyada kai yayi, sannan ta kuma juyawa kan Innah.
"Nayi fushi sosai dake, na zata yadda kike so haihuwa da kika samu Yar gata zaki rike ta da hannu bibbiyu ne ashe wannan banzan al'adun ku na Fulani zaki daura ta a kai? Toh kul kar a kuma kar na kuma jin kar na kuma gani, anyi na farko kar a kuma na karshe taya keda baki samu ba, zaki watsar dan kin samu kice kika Kunyar ta? Kunya abu ne me kyau, amma kuma babban kuskuren saketa? sakaka, dan haka a kula kar gaba a sake samun irin wannan matsalar."

? ? Nan tayi ta addu'a, sosai kafin ta ce musu.
"Duk da haka kuyi a hankali da mutanen da suke jikin ku, Addah Jebu mutuniyar kirki ce, bayan nan sauran ka duk suna da kirki amma ba dukkan ake basu yarda ba, gudun kar a kuma ha'intar juna"

**
Janye bargon yayi tare da zama a bakin gadon, yana murmushi.
"My angel gud morning! Maza tashi Umma na jiranki"
Bude idanun nayi tare da kallon shi.
"Yunwa nake ji" tashi yayi ya haWa min ruwan wanka sannan ya fita can sai gashi da mug na tea, sannan ya nufi ban daki ya dauki min brush da MacLean, kafin ya kawo da ruwa sai da na wanke bakina, sannan na juye a bowl din da ya kawo, kafin ya fita ya kawo min indomie da ya saka dafaffen kwai a kai...

300? ... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank
#Mai_Dambu

___________________________
*KaWan daga cikin tafiyar mu Insha Allah na sabon shekara da Yardan Allah February Insha Allah*
*WATA AL?ARYAN..!!*
_(The beginning of destiny)_
? ??
?
? ? Wata al?aryan ita ce mafarin ?addarata. Akwai mutane da yawa a duniya waWanda kowanne da kalar da yadda ?addara ta zana masa rayuwarsa. Wasu sukan tafi a cikin mi?e??en layi mai faWi da taushi wadda zai tallafawa rayuwarsu ta yi kyau da sau?in cimma ?addararsu.
A yayin da wasu sukan tafi cikin hargitsattsun layuka masu ?unci da matsi da kan bar kwazazzabo mai girma da hakan sai ya zama sa?a??iyar igiyar wahalarsu na cimma ?addararsu, har sai sun fidda rai a kan "Anya rayuwa zata basu damar tsayuwa a kan diga-digansu?"
? ? Ni kaina ina cikin waWannan mutanen, kamar yadda nake hasashen 'Anya akwai wani mutum a duniya da ya fini shiga garari duk a sanadin ?addara?' Nakan ji a raina babu, duk da cewa a kwai mutane da yawa a duniya.

? ?? Mutanen duniya dukkansu iri Waya ne, Wabi'a da halayya kan banbance kamancecceniya ta iri Wayan da suke ciki.
? Kamar dai yadda Unguwanni, Gari, ?asa,ya banbanta, haka al'adu ma sukan banbanta yanayi na al'umma.
? ? "Na yi yawo a duniya, na kuma ga rayuwa. Mutane da yawa sukan ce tafiya mabuWin ilimi ce, sai dai a gare ni ta zama mabuWin wahala da kuma wujijjiga rayuwata daga waje zuwa waje.
?? Sai dai duk da haka na samu ilimi guda Waya tak, a cikin gararin rayuwar da na yi, na kuma banbance tsakanin aya da tsakuwa, na tauna tsakuwa da ?arfi na kuma furzar da rubiWinta."

? ? "?asa nawa kika taSa zuwa a rayuwarki? Gari nawa kika taSa zuwa? Me kika sani a kan mutanen duniyoyin da suka banbata da inda kike ciki a yanzu?"
? ? "Amsar ita ce, na san da yawa, ina kuma kan sanin da yawa Win. Wadda ya bibiyi rayuwata zai fahimci yadda *WATA AL?ARYAR* take da banbanci da wadda muke cikinta a yau. Banbancin tsuke walwala da kuma shimfiWar da sabuwar ?addara ga rayuwata."
? ? ? Tabbas rayuwar duniya na cike da ?alubalen mai yawa, tana kuma Wauke da ?atoton rami da ke cike da jarrabawar rayuwar kowanne mutum. A yayin da wani tasa kan zama mai kyau, mai sau?i kuma gwanin birgewa. To a lokacin zaka ga wani tasa na da zafi da ?unci da kuma tsanani na rayuwa.
?? ?addara kan zo a yanayin rayuwa kala-kala takan kuma Sullo a 'yar ?aramar Sula har ta girmama ta zama ?atotuwar da kan rinjayi kafaWun mutum. KaWan ke iya jurewa su yi fafitika da hargitsattun layukan da ta shimfiWa a garesu, su kuma yi fafitika da farautar dawo da rayuwarsu kan digadigan nasararsu.

? ?? Kamar haka ne a cikin tafiyar _*WATA AL?ARYAR..*_
? Ta yi tunanin nasarar rayuwarta ce ta cicciSeta, ta Wagata daga gida mafi ?untata a gareta, daga ?arshe sai ta fahimci ashe giji ba lahira ba ce, gida-gida ne da ke Wauke da wata ?atuwar rumfa ta alfarma ga kima, ya ke ajiye nagarta ga duk wadda ke raSe a cikin rumfar.?
?? Ashe waigi ma wuri ya samu?

*

?? "Tsawon wani lokaci za ki ci gaba da gudu? Sai yaushe za ki fahimci dalilin da ya kawo ki nan?" Wani kakkauran mutum mai curariyar fuska kamar an naushi giginya, ya ke magana, yana huci saboda yadda cikinsa ya maWure ?irjinsa numfashinsa baya fita da kyau.
?? 'Idan na Waga kaina naga yadda tsintsaye suke gudu a sararin samaniya sai naji ina ma ace ni ce! Ina ma a ce zan zama sakakkiyar tsuntsuyar da ke yawo a sararin samaniya! Sai dai nasan har abada ba zan zama kamar ita ba.' Hawaye mai zafi ya gangaro a kan idanuwana.
? ?? Zafin bulalar da na ji a gadon baya na, ya yi tasirin dawo da ni daga duniyar tunanin da na lula, kafin kuma na rarrabe na sake jin sau?ar wata sabuwar bulalar a gadon bayana, wadda na ji zafinta har tsakiyar kaina, naji kamar numfashina na ?o?arin ficewa a jikina saboda zafin dukan.
?? Duk yadda na so na farauci numfashina daga ?in Waukewa na gagara ri?e shi, saboda yadda ake min ruwan duka ta ko ina, ga kuma numfashina da ya daWe da tafiyar burgu a tare da ni.

? ? ?? *
Jife ni cikin wani abu a ka yi na ji ?aran sau?ata da kuma afkawa cikin wasu halittun da ban rarrabe da su ba. Sai dai lambar da ke zane a jikinsu ta tabbatar min da abu guda ne ya haWa zama na da su.
? ? 'Ina ne nan? Me ya kawo ni nan? Su waye mutanen nan?' Na watsawa kaina tambayar da nasan ba zan taSa samun amsarta ba. Hakan ya sa na du?a a kan ?afafuwana ina fashewa da sabon kuka, kukan da na ke da tabbacin na fara yinsa ba tare da samun wadda zai share hawaye na ba...



?? _This is the beginning of? *_WATA AL?ARYAN...!*_ I hope you like it, and love it?
? Thank you for follow me and read my story.

Alqalamin: Er Manga *(Real Mai-dambh)*
? ??95
Hararan shi nayi tare da cewa.
"Don Allah ka bar ja min rai" ajiye min yayi sannan ya miko min mug din a gabana. A hankali na dauka tare da jan shayin, ina kallon shi. Sai da na shanye tass, na ajiye tare da mika min plate din indomie na fara ci a hankali,.ina murmushi.
"Ka kyauta da ka fasa min tarugu, ga manyan albasa." Na fada ina lashe bakina.
"Allah ya taimaki gimbiyata."

?? Murmushi nayi har na gama cin abincin, Waukar wayar shi yayi tare da Waukata hoto, yana dariya.
"Kinga yadda kika yi kyau kuwa?"
"Zanyi wanka zafi nake ji" na fada ina balle rigar jikina, kallon kirjina yayi tare da matsowa yana

67 / 69