JINI YAFI RUWA COMPLET BOOK BY D AUTA.doc

Author :  Hadiza D. Auta Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   40 / 69

117K to 120K   out of 206.5K words

fitowa na wuce kitchen da duba pure water na dauki me kankanran na fada na koma ban daki na saka daga daga cikin piece na kankaran a gabana, ina jin sanyin har cikin zuciyata. Lumshe idanuna nayi bayan na gama, ko nace kankaran ya narke. Sai na tashi na kuma wanka da ruwan zafi sannan na wanke gabana da sabulun had'i, wanda na had'a da sbulun yara na Johson baby soap. Na wanke gabana fa ya samu dirjan Hamma Babangida.
300? ... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank
#Mai_Dambu
*55*

Tun daga lokacin na zama abincin shi ba dare ba rana, wallahi ban san dadin da yake cikin aure ba, ance min jima'i yana da dadi da sauran su ban sani ba, kai ko zai shekara yana tab'a ni bana jin kome, asalima haushin sa nake ji.

? A bangaren Babangida kuwa bai iya fadar yadda yake ji ba, amma duk ranar da ya kwanta da Ruman zai tashi ya ji, kamar an kishi dukar kawo wuka, kome idan zai yi da kyar da kyar yake jin shi. Amma bai tab'a gayawa kowa ba.
Haka yake kara kusantar al'amarin Ruman amma bai a ya fahimci ai sabida yana tare da ita yake fuskar ta haka ba.

? Kwana biyar da fara kusantar Ruman, yayi kyau ya ajiye yar jiki, duk wanda ya gan shi yasan yana dirzan amarci, dan har wani sheki yake ta fuska. Ina shiryawa shima ya fita ne yayi wanka ya dawo dan yace min zamu tafi asibiti.

? ? ? ?? Ina cikin saka kayana baki wani zaren doguwar riga na, ya cire min zoben ya fadi a kasa, nabi zoben xan dauka naji tsigar jikina ya mike da sauri na dauki zoben, na saka ji nayi an dauke ni da mari ban san lokacin da na fada gadon ba, ina son na mike amma na kasa, ban san ya akayi ba sai ji nayi da kaina, na fara cire kayan jikina tare da bude jikina. Ina jin wani bakin lamari da mugun yanayi na ana son saduwa dani, bana son haka. Ina ji ana kome dani, sai ma wanda ake min yafi na Hamma Babangida armashi da jin dadi, bayan kamar minti talatin ba a gama ba, tun ina jin dadin haka har na fara kuka ina ihu da niman taimakon mutane amma babu wanda yaji, haka aka ji min ciwo a gabana, har da tsagani sai da aka yi,. Kafin aka ja min tsaki aka tafi aka bar ni a wannan mugun yanayin. Dan ba zan ce ina cikin nutsuwa ta ba, nafi zargin suma nayi.

? ? ? Sai da yaga an fito bane ya shigo dakin ya same cikin mugun yanayi na alamar an min fyade domin ko shi da ya kwanta dani, bai min wannan cin zarafin ba, Waukata yayi ya kai ni ban daki tare da kwantar dani, ya haWa min ruwan zafi, ya saka ni cikin. Wani irin marayar kuka na sake mishi, tare da girgiza mishi kaina, ina fadin.
"Wayyo Allah na, wayyo Allah na wayyo jikina. Wayyo Allah zai kashe ni"

? ? ? ? Haka ya gasa min jikina, tare da nufar dakin dani.
"Ruman waye yayi miki haka?" Cikin kuka nace mishi.
"Ban sani ba"
"Taya baki sani ba? Bayan wannan al'amarin fyade ne" wani sabon kuka na rusa mishi tare da cewa.
"Wallahi ban sani ba" na fada ina kara kwanciya jikin shi tare da kuka me cin rai.

? ? Dakyar ya lallaba ni muka tafi asibitin,? duk me hankali idan ya ganni a lokacin sai da yayi magana.

? ?? "Wannan shirmen fa, zaka dauko ta a wannan yanayin sai kace akan ka aka fara aure, dalla malam ka mai da ita gida." Duk suka mishi caaa, ai gaisuwar da bamu yi ba kenan muka dawo, Shahid shima ya kawo mama, babu shiri ta tattara ni, ta ce min.
"Tunda baku da hakuri kuje can ku karanta, ban isa ba Allah ya bada zaman lafiya" haka na koma part din mu, tare da shimfida rayuwar mu.

?? Babu laifi muna zaune lafiya, sai dai tunda na dawo ya nime ni,.ko minti talatin bai yi ba, ya sauka a madadin jimawan da yake sai gashi baya iya minti talatin din ya kawo, abin ya kawo ba zai kuma saurarona ba, zai wuce abin shi. Yayi wanka ya fita, kamar jira ake ya fita zan shiga wannan mugun yanayin.

? ?? Haka rayuwata ta koma, Alhaji Babba an ce hawan jini ne ya tab'a mishi ?wa?walwa, dan haka suka daura shi akan magani kuma wallahi babu wani hawan jini. Kawai sharrin jinnu ne, haka aka mai dashi gida babu baki, sai ido.

? ? **
Gombe.
Ya sha jinya sosai kafin Allah ya d'aga kafadar shi, ya samu Madam Darrah, suka kuma shimfida zaman lafiya da kwanciyar hankali, soyayya me kyau da tsabta. Kaunar juna da adalci sai dai tunda ya tashi Dattijo ya hana shi zuwa Mubi, tare da mishi kashedi, haka yasa shi hakura Kai hatta adam sai da Khadi ya mishi jan ido dan yasan sarai za a iya tura shi, dan ya dauki fushi sosai da Ahalin Yero, ya kuma yiwa Ummi alfarma idan zata iya zuwa taje bai hanata ba, amma ta tafi ita dayanta karta daukar mishi jika ko dan shi.

?? Wannan abin ya d'aga mata hankali, dan dole ya hakura tare da gayawa Hayatuddeen halin da take ciki shima kuma ya gaya mata cewa.
"Ummi ki bari na lallab'a shi. Insha Allah zan shawo kan shi sai ayi kome cikin nutsuwa."
"Allah ya sa"

? ? Kallon shi Darrah tayi tana sanye da wata short ankara gown, kyawawan cinyoyinta suna waje, tayi matashi da cinyar shi, hannun shi daya yana kan cikin ya.

"Baby wai make faruwa ne kai da? Amininka?" Murmushi yayi sannan yace mata.
"Aminina yana fushi dan Mutanen Mubi sun ki bani auren Yar su ce"
"Ai gwara da suka haka ka, da ina nan ina hauka,.ina dalili madalla ."
Kallon fuskarta yayi tare da cewa.
"Allah ya shirya ki Allah ya yafe Miki"
Tashi tayi zauna tare da turo baki gaba.
"Amin Ya Allah, akan kishiya Gara Allah ya shirya ni kuma ta yafe min amma maganar gaskiya ba zan tab'a yarda ba, Kuma wallahi xan duba account dina sai na biya mishi umara."

Sake baki yayi yana kallon ta, kafin ya ce mata.
"Toh Allah ya yafe Miki, amma dani za a tafi Umaran"
" Ruman ta biya maka"
"Toh idan kin yarda sai ta biya min ai." Daukar pillow tayi ta shiga buga mishi tare da tura mishi baki,. Daukarta yayi tare da kallon kyawawan fuskarta yana faWin.
"Insha Allah mun kusan samun another baby". Fari ta mishi da idanun tana watsal-watsal kafarta.

? ? Tun da ya tashi daga jinya ita ya gani.a gefen shi, sai gashi ya daurawa kanshi kaunarta, kulawa da ita, tare da mantar da ita da shashantar da ita duk wani damuwa na rayuwa, haka yasa ta jin kamar duk duniya babu mace irin ta, kuma yana masifar gudun damuwar shi kasancewar zuciyar shi tana mishi ciwo dan haka tayi kokarin ajiye hauka da shirme ta rungume mijinta ko ta kan mahaifiyarta bata bi balle ta saurari wani hauko ko shirmen ya hanata cigaban ta ba.

?? Kuma shima babu laifinta wurinsa, yana kyautata mata..
**
Bayan wata biyar.

?? Shirya mishi kayan shi nake domin zai tafi kasar waje aiki. Dan haka ya sani a gaba nake? had'a mishi kayan shi. Shigowa yayi tare da rungume ni ta baya, rintsa idanun nayi tare da jin kamar an watsa min ruwan zafi, kai idan akwai abin da yafi ruwan zafi ina jin shi.

? "Baby ya kike"
"Lau" na fada ina me janywa daga jikin shi. Murmushi yayi domin tun bai saba da wannan yanayin nawa ba, har ya fara sabawa da shi.
"Ok na samu visar ki zaki iya shirya kan ki mu tafi tare" juyawa nayi tare da zuba mishi ido. Kafin na ce mishi.
"Gaskiya babu inda zani"
"Zaki tafi wallahi domin ni nake Aurenki ba ke kike aurena ba"

"Na gaya maka babu inda zani"
A tashi daga had'a kayan shi na wuce zuwa da nan daki na buga kofar, bude wardrob yayi ya shiga cire kayana yana shiryawa a cikin akwatin. Nishin da yaji? daga ban daki ya sashi buga kofar, amma ina sai gurnanin azaba nake ina kiran shi ya taimaka min.

?? Tunda na shiga ban dakin na tsinci kaina da yaga kayan jikina, ina jin aka d'agani sama, aka shiga ride dina, na fahimci abin yazo. Tun ina jin dadin haka a raina har na kasa ko motsi domin baki daya idan na shiga irin wannan yanayin sai na suma ake kyale ni, lokacin da na suma aka kyale ni, tare da zuba ni gefe jini na zuba a jikina.

Sosai ba kamar baya ba, Salle kofar yayi tare da samuna a durkushe, jini na zuba a gabana. Ganin jinin ya d'aga mishi hankali dan haka ya koma dakin ya dauko kayana ya wanke min jikina ya dauke ni muka tafi asibitin, daga shi har ni babu wanda ya isa ya fadi halin da nake ciki sai muka bar shi Kamar an rufe mana bakin mu.

? ? ? ? A can asibitin aka gano b'arin wata biyu nayi, abin tausayi shi kanshi yaji tashin hankali balle ni uwar babyn, baki daya na fita hayacina wankin cikin aka min sannan aka samun ruwa, aka fito dani, lokacin Mama da Aunty Binta da bata jima da haihuwa ba, suka zo har da yaron me sunan Kamal ana kiran shi da Arash. Haka suka zauna a jikina.

? ....
Kallon shi nayi lokacin da yake shafa fuska na, zuwa bayana tare da murmushin mugunta.
"Sannun kinji cikin nan nawa ne Ni daya ni keda ikon sakawa ko ajiyewa, bayan ni duk wanda zai saka sai na cire." A hankali yake tab'a wani abu har can na soma jin zubar abu sosai.

"Karki damu ba sai ya damu damar taka inda na taka ba, ya cigaba da kure Ni" ya fada tare da kallon gefen na inda kowa yake tsaya, kai ban yarda mafarki nake ba, ina da yakinin zahiri ne, dan haka ya kai bakin shi goshina yana fadin.
"Karki ji kome, ni nake zuwa ina kwanciya dake. Sabida na zabi haka ne domin na bakanta miki. Dan haka yanzun muna baki tsara ba domin cike nake da sha'awarki"

Kafin ya shiga sani ina cire rigana,? a zahiri kuma? gani suka kayi tana d'aga rigar ta, a hankali da sauri Babangida ya rike hannunta, fisgiwa tayi tare da d'aga rigar sama, can kuma ta sake wani irin ihu da nishin da ya tabbatar da ana saduwa ne da ita, sai da ta bude idanunta. Kuka mama take ita da Aunty Binta.

? Domin yau akan idanun su abin ya faru, ba gaya musu aka yi ba. Ganin ta haka ba karamin daga musu hankali yayi ba, domin yadda take ihu da nishi, Babangida da kyar ya rufe mata kirjinta zuwa jikinta, gashi kafaffuwarta a wangale, duk rashin Imaninka idan ka ga halin da Ruman take ciki sai kayi kuka domin baki daya ta zama wata irin. Sai da likita ya shigo da nurse aka mata allura, sannan ta daina girgiza da nishin da take, amma a bangaren shi bai fasa kusantar ta ba, sai da ya gamsu sannan ya zare jikin shi ya juya ko waiwaiye. Jini ne yake zuba sosai kamar an yanka dan rago. Dakyar aka tsayar da jinin.

? ? Haka suka saka mata ruwa sannan suka fita, bayan fitar su ne suka yi jungu jungun, suna kallonta.

? ?? Haka suka wuni dake Aunty Binta tana da jariri, komawa gida tayi mama da Babangida suka zauna, idan kaga Ruman sai kayi kuka, domin da bata yi jinya ba, yanzu take jinyar kamar me,. Kamar an hana su fadawa kowa haka suka gama mata jinyar asibiti aka dawo da ita, gida.

Ana wata makociyar Mama ta shigo, suke jajanta matsalar shiru tayi kafin tace mata.
"Ki kaita kashere gidan malam Bala me Magani Insha Allah da a dace."

"Toh Insha Allah gobe damu tafi. Domin yana son tafiya da ita ne, kuma ga lalura."? Inji Mama.
"Insha Allah za a dace"

? "Allah yasa!"
Haka matar ta mana sallama ija jin su, bayan fitar ta naga wani bakin hayaki yana bin bayan ta,? lumshe idanu nayi domin wani irin tsoro ne ya shige ni.

? ? Matar nan tana fita, ta shiga gidan ta, kawai taji an rufeta da mugun duka ba na wasa ba, sosai har sai da ta fita waje babu shiri.

? ? Su Shahid suka tareta domin zata haura titi ne.
"Yanzun ta shiga cikin gidan fa, amma kaji har an rufeta da duka mijinta ki na gida ne"? tsabar ta kidima kallon su take da ido domin ba ta san me zata gaya musu na, dan duka kan ta sha shi babu kama hannun yaro, dakyar suka shiga da ita, bayan sun wuce.

Suka shigo suna bada labarin, hawaye ne ua zubo min.
"Naga lokacin da yabi bayanta," ban gama rufe baki ba ya shigo ta bangon, yana murmushin mugunta, kafin ya shiga d'aga min kaya, da gudu na tashi tare da shiga dakin na fashe da kuka. Bayn na jingina da kofar, takowa yayi gabana, tare da d'ago kaina.
"Ina son nayi ta kwanciya dake haka yana kara min nutsuwa."

"Allah yana ganinka" juyar da kai yayi, sannan ya saka kan shi a wuyana. Ban san ya akayi ba, sai gani na k'amk'ame shi ina jin abu ba zuba a jikina. Rayuwata ta koma na tarayya da aljani. ?aukata yayi cak ya mai dani gadon, tare da rigidewa zuwa wani kasungurmin maciji, ya shiga bin jikina yana lasa da. Kafin ya kuma rikidewa zuwa wani basamuden mutum, kafin ta shiga biyan bukayar shi. Tun una jure bukatar har ba fara kuka da ihu.

? ?? Mma da Aunty Binta hankalin su ya tashi bama Babangida da yafi kowa damuwa, Shahid ne yayi fushi tare da dukar kofar.
"Wancan kanin mijinki zai gane bai da hankali." Ya fada a fusace, tare da cigaba da abin da yake yi har sai da ya ga na daina numfashi, ya juya a fusace ya kalli kafin ya zare jikin shi daga nawa ya bar dakin yana murmushin farin ciki, su kuma lokacin suka bude kofar dakin. Tare da bani taimakon gaggawa, kafin na farka a firgice, ina had'a ido da Shahid na fasa ihu, ina boye fuskana a jikin Babangida.

?? Dole ya fita daga dakin Mama da Aunty Binta suka taimaka min nayi wanka, bana iya tsayuwar, kuka nake ina cewa.
"Don Allah ku kaini Innata, zan mutu idan kuka cigaba da barinta a wurin ku"

Haka suka ki kai ni gida washi gari suka wuce dani kashare, ina ta kallon garin ina ji a raina ina ma da zanen kaddara ta, ya zana rayuwata tana cikin Dr Hayat da Yanxun ina garin nan, da yanzun ina nan ina farin cikin, hawaye ne ya zubo min na goge, karfe uku muka isa gidan Malam Bala me Magani, gidan a cike yake, dan haka sai da muka bi layi har dare anan muka yi sallah da kome, kafin muka sami Malam bala.

Yana gani na ya ce min.
"Bakin maradin Aljanin yake kusantarki, Insha Allah zaki rabu dashi amma bani ne zan raba ku ba, domin tuntuni kin hadu da maganinki, wasu kaddarorin ne yasa baku fahimci haka ba, zan baki dai magani, naga zoben ki" ma cire tare da mi?a mishi, murmushi yayi sannan ya ce Min.
"Wannan zoben shi yake kiran shi duk lokacin da ya bukace ki, domin da shi yake ganin mu'amalrki da mijinki, ya dauke na kariyar ya bar Miki na shi na son zuciya da son kai, Kiyi hakuri wallahi zaki yi farin cikin amma kuma kafin lokacin zaki ji a jikin ki domin ...
300? ... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank
#Mai_Dambu
56

"Yanzun zamu fara baki sha da wanka sai hayaki, duk bayan sati biyu kina zuwa kina amsa." Ya fada tare da kallon Hamma Babangida. Kallon Mama yayi sannan ya ce mata.
"Matar da ta gaya muku wurina itama sai da ya zane ta, balle kuma ku da kuka kawo min ita dan haka ga wannan hayakin kuyi kafin ku tafi, idan Allah ya yarda babu abinda zai faru"

?? Haka dai ya bamu maganin, tare da nuna mana kome ba, sai bayan tafiyar mu Aljanin yazo suka sha mugun artabo da malamin, sai da yaran shi suka shiga al'amarin.

Daren ranar kuwa hana kowa barci yayi, domin gidan malam kamar zai rugurguje haka yake ji.
? ? ? *
Mun shiga garin Yola lafiya, kowa ya nufi sashinsa, dakyar nayi hayaki sabida gajiya, ina gamawa nayi wankan magani ba sha, sannan nayi sallah. Ina idarwa Hamma Babangida yana kawo min Nama da Admiral yorgot,na sha kadan sauran na saka a firj, bayan nan na kwanta. Ina jin shi ya kwanta a bayana, tare shafa cikina.

?? "Allah yasa karshen wahalar mu kenan" lumshe idanun nayi tare da jin tausayin kaina da shi kanshi. Addu'o'in barci muka yi tare da rungume juna.

? Sai da muka kwashe kwana goma babu abin da ya faru, ana saura kwana biyar zamu kome, wato kwana sha biyar kenan.? Sai ga Hamma Babangida, ya dawo babu Lafiya. Haka muka wuce dashi asibitin. Sai da yayi sati uku sannan aka sallame mu. Lokacin da muka dawo, ana shirin tafiyar mu kasar waje. Dan haka bamu kuma wani tunani malam Bala me Magani ba, muna wuce Hunguria....

?? Yanayin garin yana cikin kasashen da aka cire a kasar Turkiyya, tsarin gidajen su, kusan iri daya ne, zan iya cewa zuwan mu wannan garin ya kawo mana cigaba da ci baya, domin a wannan garin mun dauki tsawon wata bakwai, wanda yayi daidai da cika shekara daya da auren mu. Hamma Babangida ya bijiro min da wani mugun hali, domin abin da na fara yi zuwan mu kasar shine rike ibada na babu dare babu rana, azumi Alhamis da Litinin sai gashi na dai na miyagun mafarkai, sai abin ya koma kan Hamma Babangida, wani lokacin da ihu yake farkawa,sai nayi ta tofa mishi addu'o'in, kafin ya samu sau?in abin.

?? Sai na shiga gwada amfani da magungunan da Dr Hayat yake min amfani dashi, dan ban samu cikin sauki ba

40 / 69