JINI YAFI RUWA COMPLET BOOK BY D AUTA.doc

Author :  Hadiza D. Auta Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   33 / 69

96K to 99K   out of 206.5K words

matukar tsoron dawowan Hamma Babangida ba, sai dai kuma muna fita ya kira min ido.

"Zai dawo tabbas"

Rufe bakina nayi tare da juyawa da sauri na dawo cikin gidan, me yasa sai yanzun. Har na zauna naji wayata tana kara. Shi na gani. Dauka nayi tare da sakawa a kunne na,

"Zoki raka ni"



Shiga motar nayi na zauna, tare da fashewa da da kuka.

"Me yasa ka ce zai dawo?"

"Wasa nake Miki!" Juyawa nayi na kuma fashewa da kuka, tare da jin kamar zuciyata zata buga, haka muka isa wata mall, sai da na share kwalla na, sannan muka fita, har cikin mall din, na kasa sake jiki, haka ya sani? a gaba nayi ta kwasar kaya, a daidai wani wurin turare muka hadu da Mehd. Na kai hannu zan dauki wani turare, kawai ya kai nashi. Kallon juna muka yi.

"Rooman!"

"Mehd!"

"Me ya kawo ki?"

"Tare muke" ya fada daga bayan shi, juyawa yayi tare da kallon shi.

"Like am familiar know, fuskar ka?" Inji Dr Hayat, murmushi yayi sannan yace mishi.

"Mehd Indimi"

Mikawa Dr Hayat hannun yayi.

"Kai ma fuskarka? ba bakuwa bace"

"Eh, yan mata kin gama me muje"

"Excuse me Young Man! Ina son magana da Mss Yakub Yero" ya tako gabana.

"Waye shi?" Ya tambaye ni,

"Shine likitan da yake du.."

"Kice mishi Fiance Winki ne!" Juyawa Mehd yayi tare da kallon shi.

"Malam da ita nake!" Daga mishi hannu yayi tare da cewa.

"A'a da ita nake"

"Ok"

"Kin san har yau akwai sadakina ko?"

"Nawa ne na biya domin ya zama nawa!" Ya fada,

"Wai kai wani irin jahili ne?" Mehd ya tambayi Dr Hayat,

"Babban jahili kuwa ai kai ne," ya fada tare da takowa wurina, tare da sakala hannun shi a kuguna, hannuna dukka biyu na dafa kirjin shi, tare da kallon fuskar shi.

"Zan ts???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?aya a tare dake! Zan tsaya a bayan ki! Zan tsaya a gaban ki! Zan tsaya Miki har karshen rayuwar ki, ba zan tab'a barin wannan kyakkyawan fuskar ya zubda kwalla ba. Kin fahimta muje"



? ? Ya saka ni a gaba tare da nufar hanyar wurin biyan kudi, janyo rigar shi Mehd yayi. Shi kuma a fusace ya juya tare da dauke shi da wawan naushi, durkusawa Mehd yayi.

"Wai Meye haka?"

"Daga mutum har aljani duk wanda ya ce zai taba ki ya fara isowa gare ni kafin ya isa gare ki"



?? Dakyar muka fita domin Mehd ya fusata nima yake suyi fada, ni kuma naki, yarda suyi fadar. Domin kuka nake kamar wacce aka duka, har ya dawo dani gida, sannan ya ce min.

"Na saba dake sosai, amma gashi wanda zaki aura zai dawo zan tafi Mubi na ga Alhaji Babba."



? "Nagode" na ce tare da barin motar.

Shi kuma daga nan ya wuce Mubi.

?? **

Karfe shida na yamma ya isa, bayan yayi musu hidima sosai, zai dawo amma Alhaji Babba ya hana shi dawowa bayan sun ci abincin dare , tare da Alhaji Mohammed suna hira, Alhaji Babba ya ce musu.

"Malam Hayatuddeen, shin kana bukatar kara aure ne?"

"Hmm! Duk da dai ban jima da auren ba, amma duk wacce aka bani zan amsa" ya fada cikin jin kunya,

"Toh ga amini na nan, Ya zama sheda na baka Auren Rooman!"

Da wani irin sauri ya kalle su.

"Ayi haka?"

"Eh mana, kaki amsar kome na sadaka, shi yasa nayi tunanin baka ita, domin naga tunda kuka hadu ba a samu matsalar kome ba, sai ka nutsuwar da Yarinyar ta samu, dan hakan na baka ita"



?? Wani irin tashin hankali yake ji dangane da bashi ita da aka yi,.wani irin farin cikin yake amma kuma ya rasa me yake ji akan haka, godiya yayi tare da jin wani masifaffen sanyi a ranshi.

"Lallai Alhaji Babba ka iya kyauta, toh na ari bakin shi na mishi godiya."



?? Har suka watse, Dr Hayat bai dai jin damuwa da kunci ba, ranar dare ya rana yana raya shi, washi gari.

Da asuba Alhaji Babba ya gabatar da abin da ya yanke, kowa yayi farin cikin, bayan sun fito yayi musu sallama, tare da Waukar hanyar Gombe da damuwa me tarin yawa.



?? **

Karfe biyu na rana ya isa, bai tsaya a ko'ina ba, sai a masallaci ya sa aka kira Babangida. Ya saka shi a gaba ya fara aikin shi, bai sha wahala ba, sai gashi aljanun da suka danne tunanin shi sun fara magana, cikin ikon Allah ya raba shi da aljanun, sai da yayi barci na tsawon awa uku masu kyau, kafin ya farka lokacin ana kiran sallah magrib, kallon juna? Dr Hayat yayi sannan ya ce mishi.

"Ina wani gari ne nan? Waye kai? Me ya kawo ni nan? Ina Umm-e-Rooman?"



"Kayi sallah sai mu karasa cikin gidan, daga nan kaji me ya faru" kamar zai yi kuka haka ya wuce masallaci bayan an sallah magabri, ya sauke sallah la'asar da yake kan shi, sannan suka nufi cikin gida, amma sai bayan isha. Kasa cin abinci yayi yana kallon Dr Hayat, yana jin wani abu a ranshi.

"Waye kai?"

"Hayatuddeen Abdulwahab Adamu Moddibo! Kana cikin estate din Moddibo Estate. Shekara biyar da wuce."...

*

Shekara biyar da suka wuce, shiru yayi tare da kallon Mahaifin Shi da suke ta samun matsala da Ummin.



"Abba ni ban ga wani abun tashin hankali ba, kuma idan ka duba abin taimakawa al'umma ce."

"Kayi min shiru!" Ya daka mishi tsawa, ganin haka Dr Hayat ya fita daga cikin gidan, inda ya dauki motar shi ya nufi cikin gari hira.? A can yayi dare a hanyar dawowan shi ne, ya hango Babangida yana ihu da burgima, shine ya tsaya tare da taimakon shi domin karon farko yana ganin shi ya hango Aljanu suna bibiyar shi, shine ya taimaka mishi bayan yayi mishi addu'o'in, ya saka shi a motar shi, duk da Mahaifin shi yayi mishi iyaka da hidimar Aljanu, baki daya yayi mishi babban iyakar da sai da Moddibo yayi mishi fada.



Tun daga lokacin Khadi Adamu Moddibo ya dauko Malam Umaru, yana duba Babangida domin kuwa sun yi haka ne domin Dr Hayat ya nutsu akan karatun shi.



?? Haka ya tafi karatun shi domin kuwa, ba dan haka ba zai tab'a karatun shi ba, sannan ya gaya mishi yadda suka zauna, har lokacin da yayi mishi aikin shi

Dawowa labari.

"Zaka iya tafiya duk lokacin da yayi maka, tunda lafiya ce kuma ka samu, amma daga kai har ita Rooman kun yi sakaci da addu'a sosai."



"Na tuna, na tuna karancin da ka min Nagode Sosai, Allah ya bani hanyar da zan taimaka maka" ya fada. Inji Babangida

"Babu kome" inji Dr Hayat, kasa magana yayi can ya kalle shi.

"Don Allah Rooman tayi aure?" A sanyayye? ya kalle shi.

"A'a tana nan"

"Alhamdulillahi!"

Wani irin tausayin kan su ne ya cika mishi zuciya, daga nan yayi mishi sallama.



300? ... Insha Allah'

+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah

+22784506476

0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank

#Mai_Dambu

[11/18, 8:01 PM] Joindah Na: *EWF*



JINI...!

? ? ?? ?Yafi Ruwa Kauri?

Mai_Dambu



BABI NA ARBA'IN DA?SHIDA



_AYI HAKURI SAURA KAD'AN NA KAMMALA FREE PAGES INSHALLAH_



**

Kasa sukuni nayi domin tunda ya gaya min Hamma Babangida yana nan naji hankalina ya tashi, tare da jin kamar da kar ya dawo, haka na zauna suku? domin lokaci guda zazzaSi ya saukar min ga wani irin faduwar gaba, kai ko tuna sunan shi nayi sai naji kamar zuciyata zata buga.



? ? Tun babu wanda ya fahimta, har suka fahimci a rud'e nake, babu wanda ya damu da halin da nake ciki, karshe sai fita nayi daga gidan na kira, Innah ina rusa mata kuka.



"Meke faruwa ne? Ki gaya min mike faruwa?" Ta kuma tambaya na,

"Innah yace min Hamma Babangida yana nan tare da shi, Innah kuma nasan idan ya dawo ba zai hakura da niman aure na ba"

"Shine kika kuka? Kuyi addu'a Allah ya zab'a Miki mafi Alkhairi shine zaki kama kuka! Kul na kuma jin kinyi kuka akan haka raina zai b'aci."



? Hadiye kukan nayi tare da cewa.

"Toh"

"Allah yayi Miki albarka"

"Amin Ya Allah"

Haka tayi ta rarrashina har nayi shiru, sannan muka shiga wani hiran na daban.

? ?

Anan take gaya min ai Alhaji Babba ya rigada ya zartar da hukunci domin ya badani ga Hamma Hayat, nayi farin ciki amma kuma ban ji haka zai yiwu ba.



?? "Baki ce kome ba?" Ta tambaye ni,

"Innah Hamma Hashim ne fa zai dawo, kina tsammanin zasu dauke ni ne su bawa bare bayan ga na gida, Innah tsakanin mu babu wata soyayya, amma." Na fada muryana a raunane, domin kuka nake son yi kwalla yana zuba min.



? ? ? "Kuka kike Ruman?"

"A'a Innah! Kawai abin ne da tashin hankali, Hamma Hayat ne ya tsaya, ya kuma saka idanun akan matsalar da ta dame ni, Innah kulawar shi tayi yawa a gare ni, kuma nasan bai za su iya cewa gida bai koshi ba, ba za a bawa dawa ba, Innah ki fahimci yadda nayi rayuwa a baya. Idan zan yi dariya me tsawo ne bayan zuwan shi. Alqawarin Alhaji Babba ya dauka. Iyayen Hamma Babangida sun rike ni ne da fatan zai dawo ta sanadina, Yau kuma gashi ta sanadin jinyata zai dawo. Shi kenan" na ja hancina ina shashrkar kuka.



? ? "Ki kwantar da hankalin ki." Insha Allah Ubangiji yana ji kuma yana ganin mu, Insha Allah zan kawo Miki mafita." Ta gaya min,

"Babu kome" na fada kafin nace mata.

"Shi kenan, ki gaida min Deen"

"Zai ji Insha Allah" na juya zan koma kawai nayi kicibis da shi yana tsaye, wannan phonix light din yana fita a jikin shi, shafa hannuna nayi naji babu zoben, murmushi yayi sannan yace min.

"Babangida yana hanya ko? Ga jaruminki!"

"Wai kai me alakata da kai ne? Ka rabu dani mana, ka dame ni ka damu rayuwata." Na fada cikin tsananin tsoro da damuwa. Hannun shi ya d'aga, wani farin haske ya bayyana.



"Zan ga yadda zaa yi auren ki Indai ba maza biyu zaki aura ba, au Ashe kin manta wannan abin a ban daki" ya ciro zoben yana nuna min tare da damke shi sai da ya narke.

Da sauri na bi ruwan zoben ina wani irin kuka.

"Meye nayi maka? Meye na tsare maka? Na zata so shine ka bar wanda kake so ya rayu cikin salama! Meye nayi maka ne?" Na fada da mugun karfi.

" Ka kashe ni kawai, ka kashe ni kawai" na fada ina kuka.

"Ba zan kashe ki ba, sai dai babu wanda zai rab'e ki ya rayu cikin aminci da kwanciyar hankali kamar yadda kika sa ba zama wani iri a cikin jinsi na da al'umma ta, na tsawon wata uku, matukar baki dawo gare ni ba, haka zaki rayu cikin tashin hankali da damuwa karshe na kashe gangan jikinki na dauke inuwar ki, na rantse da abin da nake bautawa ba zan d'aga daga rantsuwa na ba, tunda kika yi sanadin mutuwar Yarana."

"Ai wato kasan zafin Yaranka? Ka manta nima Yar wasu ce wai yaushe ka shigo rayuwata ne?"



Murmushi yayi sannan ya gyara tsayuwar shi yana faWin.

"Na tanadar miki ukun? rayuwa, sai kin so mutuwa sama da rayuwar ki"



? ? ? Ban san lokacin da ya tafi ba, amma tabbas? ina jin maganar shi, har lokacin kafin na mike ina kuka saboda ban san lokacin da wannan masifar ta fada min ba, lokaci guda kome na rayuwata ya tsaya cak, haka na shiga dakina.? Ina kallon Wayata da tayi haske.

Dauka nayi tare da cewa.

"Assalamu alaikum!"

"Kina lafiya?"

"Me kaji?"

"Jiki na ne ya bani baki da lafiya"

Hawaye ne ya zubo min, kafin na hadiye kukan nace mishi.

"Dazun na wanke kayana shine na manta da zoben yau na ganshi , kuma ya lalata zoben." Na fada cikin kuka da matukar tashin hankali.

"Gaya min gaskiya kukan daukar zoben ne ko kuma kukan dawowarsa ne?"? Ya fada min haka cikin kwanciyar hankali,

"Dawowar waye?"

Shafa kan shi yayi sannan ya ce min.

"Babangida!"

"Hm!"

"Ki kwantar da hankalin ki, ki daina kuka ba zai Miki magani ba, idan Allah ya nufa Babangida shine mijinki shikenan, sannan batun Safdar babu abin da zai iya miki, zai kuma bayyana koda yaushe idan na ni na nime shi ba, toh ba zai tab'a zuwa gare ki ba, kinji"

Kamar wanda ya zage ni, domin gwara ya zage zai fi min sauki. Akan ya ce min na auri Babangida. Kashe wayar nayi baki daya, nayi ta rusa kuka har lokacin kwanciyata yayi dakyar nayi sallah Shafa'i da witiri.



? ? Da zazzabi na kwana, addu'o'in bakina kamar zasu kare, domin sai na fara

Da zazzabi na kwana, addu'o'in bakina kamar zasu kare, domin sai na fara barci zan ji kamar aka tashina, karshe haka na janyo wata na kunna, banyi wata sanya ba, na kira Shi, kamar yasan zan kira shi.

"Kin kasa barci ne?"

"Eh tashi na ake ki naji ana ja min bargo." Shine na ce bari na kira ka, ko zaka bani addu'o'in da zan yi barci.

"Ok jeki yi alola ina jiranki" mikrwa nayi na nufi ban daki nayi alola, sannan na dawo na kwanta nace mishi.

"Na dawo"

"Masha Allah! Saka wayar a kunnenki idan kuma kina da Bluetooth, ki saka.".dauko Bluetooth din nayi na saka a kunnena, na kwanta tare da jin shi. Haka yayi ta min karatu har barci ya dauke ni, baya tare da ni. Amma yadda nake sauke ajiyar zuciya ya fahimtar dashi nayi barci dan haka ya kashe wayar tare da mata addu'o'in niman tsari.



? Gombe

Washi gari.



Kallon juna suka yi shi da Dr Hayat, kafin ya ce mishi.

"Likita Nagode duk da kace ba zaka kai ni ba, sai dai Malam Adam Nagode Sosai. Allah ya bar zumunci."



"Malam Hashim idan ka isa gida ka haWa mu da iyayen ka, mu gaisa" inji Khadi Adamu Moddibo,

"Insha Allah"

Haka suka yi sallama, cike da kewar juna, har zuwa inda motar da zai kai su Yola.



? ? ? Shi kan shi bai da nutsuwa, yana nan ne amma baki daya zuciyar shi tana Yola, ji yake kamar ya je ya dawo da Babangida, amma babu hali. Ga wani shegen masifa da ya tsiro kamar an mishi laifi, nan kuwa ba a mishi kome ba, zunzurutun kishi ne yake damun shi. Kasa hakuri yayi sai da ya kira Ruman.

"Yana hanya shi da Adam saura Kiyi ya sake mishi jiki."

Sai da ya fadi haka kuma yaga rashin da cewar haka.



? ? "Kinga ne ki nutsu babu ruwanki dashi. And" ya rasa me zai fada mata.

"Kisan na damu dake, shi yasa nake jin haushin duk wanda zai Miki wani magana, Please ki kula da kanki, ban da shirme ki kama kanki ki zama clTassic lady, babu wanda zai rena min tske jin ji my baby doll"



?? Ya fada yana shafa kavn shi, shi kan shi yasan ya zare, ko nace Ya zauce. Wasu maganar da yake ma shi bai san me yake gaya mata ba, shi dai yasan yana bala'in tausayinta bayan nan baya ji ko akwai wani abu da zai hada su.



?? Da ya gama soki burutsun shi ya mata sai da safe, abin yana masifar d'aga mishi hankali.



?? **

3:05pm



Ina wurin aiki gabana ya fadi, wani irin tsoro ya shige ni. Karfe uku da minti goma Mama ta kirani.

"Rooman ga Yayanki ya dawo" hawaye ne suka zubo min, bakina yayi nauyi kamar ba zance kome ba, na ce mata.

"Alhamdulillahi barkan shi da zuwa a gaishe shi gani nan"

"Atoh ya kamata dai" ta fada, kashe wayar tayi, na kira kaina a jikin kujera na sake wani irin kuka, shi kenan!



?? A daddafe muka tashi, sannan na nufi gida. Kamar munafuka haka na isa falon, suna zaune ana murnar dawowar shi.

"Assalamu alaikum!" Nayi sallama da raunanniyar murya, sannan na shigo falon. Mikewa yayi yana jikin shi yana keerma.



"Rooman!" Kallon shi nayi, na rasa me zance mishi, domin ta bani haushi da ya dawo kawai na fashe da kuka, tare da wuce shi da mugun gudu. Bin bayan yayi har bakin kofar yana buga kofar, amma fir naki budewa, haka ya hakura ya barni.



"Mama me yasa ta min haka?"

"Ba mamaki sabida abin da ta faru ne tun farko." Ajiyar zuciya ya sauke.

"Nayi kewarta sosai"

"Muma mun yi kewarka"



? ? ? Haka suka sha hiran su, ni na sha kuka na. Da dare ma dana fita diban abinci, yana falon Mama tana dakin Baffa Chindo, yana gani na, ya mike tare da biyo ni. Ina ganin shi na wani b'ata rai.

"Rooman! Nayi Miki laifi ne?" Ya tambaye ni,

"Babu" na bashi amsa a takaice.

"Toh me yasa?" Ya tambaye ni, yana tsare ni da ido.

"Babu kome fa" na fada ina kokarin barin kitchen din, amsar abincin yayi yana kallon yadda nake kokarin danne kwalla e zata zubo min.



? ? ? A hankali ya tura kofar kitchen din ya jingina da shi bayan ajiye abincin a kitchen island.

"Toh Meye nayi miki e zafi?"

"Don Allah ka bani hanya" na fada cikin kuka,

"Ok gaya min Meye nayi Miki?"

Shiru nayi ban bashi amsa ba, kawai ya tako kamar zai shiga jikina, sai da na makure da cabinet na kitchen din idanuna, yana zubda kwalla.

"A da can baya Rooman da na sani ba haka take ba, amma yanzu bayan shekara goma, ta sauya daga yadda na santa, shin ko wani yayi min shigar sauri ne ban sani ba?"



? ?? A hankali na d'ago kaina na zuba mishi ido. Kafin na ce mishi.

"Don Allah ka bani hanya" turo kofar Aunty Binta tayi ta ganmu haka.

"Ai kuna ciki ne?"

"Eh Aunty muna zantawa da yarku ce, sai bani wahala take"

"Yana da kyau" ya fada bayan ta fita daga kitchen din.



? ?? Bayan fitar ta, kamar an ce na matsa daga gaban shi, kawai Naji hannun shi a gefen cikina, ya dawo dani gaban shi.

"Me yasa zaki gudu" had'a karfina yi wuri guda na ture shi sannan na bar kitchen din, ai kuwa kamar maye ya biyo ni, ina shiga kiran Dr Hayat yana shigo min.

Dauka nayi tare da cewa.

"Barka!"

"Hmm! Kina lafiya?" Ya tambaye ni,

"Alhamdulillah" na ce mishi.

"Ok! Da fatan bakon ku ya iso lafiya" anan ne na hadiye kukan na ce mishi.

"Lafiya lau"

Rasa ta cewa yayi yana ta sauke numfashi, kafin ya kuma ce min.

"Na barki lafiya"



Yana kashe wayar na d'ago kai babu Hamma Babangida, tab'e baki nayi tare da gyara zamana, ina sane da fitar shi amma ban zata yayi zuciya har haka ba.



Ban daki na shiga nayi alola sannan na fita na tadda sallah Shafa'i da witiri, bayan na idar ne ba kwanta, barci me nauyi yayi gaba da ni.



**

Gombe.

Tun da Adam da Hashim suka bar Gombe ya kasa zaune ya

33 / 69