JINI YAFI RUWA COMPLET BOOK BY D AUTA.doc

Author :  Hadiza D. Auta Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   44 / 69

129K to 132K   out of 206.5K words

HN#NFR #NBR*N1PAN 9NDNI FNAR3PJ 3OH!'K #NHR #N,O1QNGO %PDNI EO3RDPEM

Allaahumma 'Aalimal-ghaybi wash-shahaadati faatiras-samaawaati wal'ardhi, Rabba kulli shay'in wa maleekahu, 'ash-hadu 'an laa 'ilaaha 'illaa 'Anta, 'a'oothu bika min sharri nafsee, wa min sharrish-shaytaani wa shirkihi, wa 'an 'aqtarifa 'alaa nafsee soo'an, 'aw 'ajurrahu 'ilaa Muslimin.

Idan ta idar sai ta daura da salatin Annabi, sannan ta had'a jam'i da Al'ummar musulmi baki daya, ta kaskantar da kanta kuma ta nuna ita ba kowa bane, ta kuma yarda fa cewa Allah shi ya jarabce su ita da Yarta, a wannan zamanin da kowa ya yake ganin iyawar shi ilimin shi sanin ya kamatar shi yasa ake tare dashi ita bata kawo haka a ranta ba, sai dai ita yarda da Allah ne me yin kome ya kuma isar da kome, dan haka ta mika al'amarin ta da na yarta wurin shi domin tasan shine me maganin da zai magance musu matsalolin su, sai da ta kai bata ko iya zama babu Alola ko casbi a hannun ta, yadda ta maida kusancin ta da Ubangiji zai saka ka fahimtar cewa ta gama mika al'amarin ta ikon Allah kawai take jira akan su, kuma yarda Allah shi xai kawo musu mafita shi yasa bata cika yarda da kome ba.
Allah ka kara mana karfin imani ta yadda zamu bauta maka babu shirka ko sab'a maka Amin Ya Allah.

?? **
Paris.

Kwance take a jikin shi baki daya tayi wani irin sanyi, domin bata iya koda motsin kirki, kallonta yayi tare da sumbatar goshinta, da yayi wani irin sharrr. Sai dai fuskarta ta fad'a kaWan. Gyara mata kwanciya yayi sannan ya janye jikin shi daga nata, bude narkakkun idanunta tai tana jin wani abu na fisgar ta.
"Ya Maccido! Ka kara min daya mana?" Ware idanun yayi tare da cewa.
"Baki da lafiya, idan kika cika takurawa zamu iya rasa babyn mu so a barshi ya huta "

Tura baki tayi wanda ya cika da yawun.
"Don Allah kazo ka min ko sau daya ne, babu abinda zai faru da yarda Allah"

300? ... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank
#Mai_Dambu
59
K'amk'ame shi tayi tare da jin kafarta kamar ba zai dauke ta ba, mannewa tayi a jikin shi tana wani irin ajiyar zuciya, a hankali ya haWa ta da bangon kitchen din yana me kara matseta.
??
?? Wani irin biye mata yake tare da. Kara bata mahaukatan kiss da suka fitar da ita daga hankalin ta, matse kan shi tayi da yake wuyar ta, zuwa kafadar ta. Zare rigar ta yayi ya fadi a kasa, sannan ya d'agota tare da sakata a saman kitchen island, ya zare? mata bra dinta, a hankali ya dauke ta, suka nufi cikin dakin ta, tare da kwantar da ita, sannan ya cire kayan jikin shi.

? ?? Hannunta ta kai tana shafa kirjin shi, tare da lumshe idanun ta. Duk wani inda ya nuna shi din namiji shafewa take,. Mikewa tayi zaune, tare da kai hannunta wuyar shi ta had'a fuskar su. Tana goga mishi madaidaitar dukiyar Fulaninta, hannun shi ya kai kansu tare da musu wani banzan squeezing sai da ta sake wata irin ajiyar zuciya, tare da nad'e shi, yana kan hanya sosai dan haka ya rage mata skirt dinta, yayi sauran pant da under wear.

? ? ?? Haba bai kyale ta ba, sai da yaga tayi laushi ta ji a jikin ta, sannan ya juyar da ita tana saman shi ya kuma gyara mata zama tare da mai da gashinta baya, yana shafa bayanta. Ta kuwa rungume shi,? duk wanan laushi bawai ta sauko bane shi ta gama juye bakin man shi, ganin tayi sanyi amma bata kawo ba, ya sashi tashi zaune tare da mata wani salon, a hankali ta kifa kanta a kafadar shi. Baki daya duk abinda zata yi tausayinta yake ji, gashi ya gaza rabuwa da jikin ta ganin yadda take kokarin janye jikin ta yasa shi tashi da ita suka nufi ban daki ya buWe musu ruwa, tare da jingina bayan shi da bango yana wasa da mzauninta, wani ajiye zuciya ta sauke tare da k'amk'ame shi, ai kuwa ai kuwa ya shiga bidiri da ita, sai gashi tana kuka har da magiyar ya kyale ta, bai ji a ranshi ya kyale ta ba, sai da yayi mata wannan kyautar shi na musamman, sannan ya janye daga jikin ta, tare da sakata cikin jacuzzi. Da yake cike da ruwan dumi. Shiga yayi bayanta tare sa zama yana shafa kanta, kamar zata yi kuka sai taji? wani abu ta danne mata zuciya.

? Haka suka gama wanka suka fito, yana daure da towel. Ita ma haka, kallon shi tayi ganin yadda ya zauna da ita bakin gado, murmushi yayi mata sannan ya ciro mata wani doguwar riga me mugun kyau sa santsi ya mika mata. Sannan ya shiga duba turaren da suka dace da ita ya dauko har da manta na gyaran jiki ya fara kokarin shafa mata, tana murmushin jin dadi, har kwalliya sai gashi yana kokarin mata, ya sunkuyo da niyyar ya shafa mata man baki, kawai ta rike fuskar shi, tare da sumbatar fuskar shi. Murmushi yayi sannan yace mata.
"I like you"
"Me too" ta fada tare sakalo hannun ta kafadar shi, tana murmushi.
"Ina son wannan idanun naki! Bakin nan"
"Nagode"
Haka suka shirya tare da fita daga dakin, suka nufi waje. Yana lura da ita bata son yayi nesa da ita, dan haka ya dauke ta tare da sakata a mota, sannan ya koma dakin shi ya dauki duk abinda zai dauka, sannan ya koma dakinta ya dauki visa dinta ya fito ya kashe kome na gidan, sannan ya mikawa me gadin kudi tare da cewa.
"Zamu yi tafiya da iyalina, ban san yadda zata kasance ba gashi kudin aikin ka ne."
"TOH Allah ya tsare ya dawo daku lafiya"
"Amin baba." Ya juya tare da komawa wurin motar shi, sannan suka fita. Gidan Khadi ya nufa bayan sun gaisa ya ajiye mishi key gidan shi, yana faWin.

"Zamu dan yi tafiya ne!" Ya fada tare da mikewa.
"Yolan da?" Khadi ya tambaye shi,
"Sai na dawo Insha Allah"?
"TOH Allah ya nufa"
Haka ya nufi dakin Nenneh ya gaishe ta, sannan ya ce mata.
"Zamu yi tafi Insha Allah ba zamu jima ba"
"Allah ya tsare"
"Amin Ya Allah"
Tun da ya fadi haka ya fita tana cikin motar bata fita ba, yana shi ta kalle shi sannan tace mishi.
"Adam ya kira ka"
"Ok"
Jan motar yayi tare da lalubar number Adam ya kira shi.
"Ok kana bakin get TOH damu nan"

Suna isa bakin get Adam ya shiga motar, gaishe su yayi tare da kallon lokacin.
"Zamu wuce sai ka dawo da motar"
"Toh". Ya fada a sanyayye, suna isa airport kuwa ya riko hannun ta, suna samu rakiyar Adam har inda Dr Hayat ya biya kudin jirgin, sannan ya mikawa Adam Key, tare da mishi bankwana.

Can jirgin su ya tashi,? kwantar da kanta tayi a kafadar shi, tana ajiyar zuciya.

? ? Karfe takwas saura suka isa Lagos, daga nan suka sauka hotel din da yake airport din kadan suka nufa, anan suka kwana, zuwa asuba. Jirgin su ya daga zuwa kasa me tsarki, sau biyu ta taSa zuwa Makka, na farko tana yarinya, na biyu kuwa tana makaranta tazo aikin hajji, lokacin da suka isa hotel din su da yake kusa da harami, sai da tayi barci sosai amma shi ya tafi masallaci, sai yamma ya dawo lokacin tayi wanka har da sallah, yana shigowa lokacin karfe biyar da arba'in, kallon shi tayi sannan tace mishi.
"Shine baka tashe ni ba" ta fada idanunta na cika da kwalla,
"Naga kin gaji ne kina bukatar hutu yasa ban tashe ki ba, amma ayi hakuri" ya fada yana kallon abincin da yake gaban ta da bata ci ba.
"Kici abinci mana"
"TOH"
A hankali ya fara kokarin budewa, zama yayi tare da bude mata, shi da kanshi ya bata abincin taci ta koshi. Biyar da minti hamsin da takwas, suka nufi masallaci, sai da aka yi magrib sannan suka fito dawwafi, bayan sun idar ne, suka koma sallah isha. Tunda suka iso bata da wani sauran damuwa, sai bautar Allah, idan ta tuna abin da ya faru, dakin ka'aba take komawa tayi ta kuka tare da jin kamar bayi adalci ba idan ta roki Allah ya azurtata da zuri'a na gari, sai ta koma gefe tana kuka, abin tausayi. Shi kam Dr Hayat bai san me ke faruwa ba, domin shi akwai Dr Ghali Abba Goni, shi yake zuwa akan matsalar Junnul Ashiq.

? Dan haka bai san meye Faruwa da ita ba,
...
"Idan har yaki barin mace TOH akwai zab'i biyu ne, zuwa uku ko a haWa shi da manyan shi, ko a kama shi a kona shi har sai ya bar duniya ko kuma a kama shi a saka a wani abu a rufe shi tare da yarda shi inda na zai kuma more rayuwar shi ba, har abada."

? "Insha Allah zan gwada dukka, sai dai har yanzun? yarinyar tana auren dan Uwanta ne, sai dai aljanar da na tab'a cire ta a jikin yarinyar ta ce min wai yarinyar tana cikin damuwa."

?? "Alhamdulillahi!" Inji malam Ghali Abba Goni, kafin ya cigaba da cewa.
"Eh har suka nime ka, zaka iya taimaka musu, idan har kuma kai ka ne ka nime su zasu iya dauka haka a matsayin kuskuren na nima shiga hurumin su, ba wai dan hana ka aikin Alkhairi bane a'a amma tunda an samu matsala a niman a bar hakan tukun ko!"
"Insha Allah zan yi yadda kace"
Ya gayawa Malam Ghali Abba Goni, sun jima kafin ya dawo masallacin, sai da aka yi sallah isha sannan ya duba inda take ya zauna tana kallon dakin ka'aba tana kuka.
"Yaushe zaki daina kuka?" Ya tambaye ta,
"Sai ranar da na koma gare shi" ta fada tare da maida kanta ga dakin ka'aba."
"Gobe zamu wuce Madina"
"Allah ya kai mu;" ta mike A hankali,
"Me yasa kike son fara nuna min halin ko in kula"
Juyawa tayi tare da kallon shi.
"Idan na roki Allah ya yafe min laifina zai yafe min!"

? "Me zai hana, shi yake da rahama da jin kai." Ya fada yana kallon ta, domin wani irin nutsuwa ne ya shigeta lokaci guda, mikewa tayi tare da shiga harami tayi dawwafi, sannan ta fito, riko hannunta yayi suka nufi masaukin su, kanta a jikin kafadar shi, suna sarkafe da hannun juna, d'ago kai tayi sannan ta ce mishi.
"Wata rana haka zaka yiwa wata macen ko?"
Murmushi yayi mata tare da sumbatar hancin ta, ya ce mata.
"I love you!"
"I know!"
"Don't worried koda zan yi wani auren i will stay behind you!"
"I know!"
"I will not leave you alone!"
"I know!"

? ? "Zan baki farin cikin da dukkan karfina!"
"I know!"
"Zan girmama soyayyar ki a gaban kowa da jama'a!"
"I know!"
"Zan baki kalma daya daga zuciyata!" Ya fada lokacin da suka shiga dakin su, ya zauna da ita a bakin gadon, hannunta ta kai bayan kan shi da kunnen shi. Tana kallon shi tare da kasa furta ko kalma daya ce bayan kalmar da take yawo a bakin ta.
"I know! I know!! I know!!!" Sumbatar bakinta yayi tare da jimawa sosai, a hankali ya janye bakin shi yana sumbatar lips dinta na kasa.
"Baka min alkawarin xaka zauna dani ba!" Ta fada kanta a sunkuye.

? Kura mata ido yayi na few second, kafin ya ce Mata.
"Billahi azim! Zan kara aure, zan zauna da mata biyu! Bayan nan kuma babu abin da zan iya boye Miki."

?? Kura mishi ido tayi wani irin kuka ya taso mata, ta mike zata bar wurin shi ya rike ta.
"Ke kika bukata! Idan kika tunzira zuciyata xan fadi abinda ya fi haka, na gaya Miki ina sonki. Na gaya Miki abin da zai kwantar Miki da hankali ni danki ne? Ko kece kika haife ni? Why kike cutar dani ta hanyar da bani nayi laifi ba? Dan haka idan muka dawo daga madina Kiyi wucewar ki gida na gaji, baki daya kin haukata min tunanina? Why don Allah" ya fada a tsawace. Yana ganin yadda ta ta shiga wani irin mugun tsoro, tare da kamewa wuri guda. A fusace ya juya zai bar dakin ta riko hannun shi jikinta babu inda baya rawa, har kamar zata shide.

"Kayi min afuwa! Karka kore ni don Allah" ta fada cikin wani irin kuka, janyota yayi yana kallon fuskar ta. Tsuke fuska yayi sannan yace mata.
"Ki saurare ni carefuly wallahi i can tolerate wannan haukar, ko Nana A'ishah ba zata tsaya gaban namiji wannan haukar ba, so idan kin gaji da zama dani kawai ce min na gaji xan tayi wani wurin amma dan rashin imani yau kusan sati Daya kina juya min kai na? Meye nai miki da zafi ne haka? Na gaji wallahi" kifi kanta tayi a kirjin shi tana shashrkar kuka, tare da rike hannunsa? baki daya ta kai bakinta tana sumbatar shi.
"Don Allah karka kore ni! Ina sonka, ba zan kuma maka laifin da zai saka kayi min shouted ba kaji am sorry"
Rike hannunta yayi yana kallon yadda fuskar ta yadda yayi jajjur. Jan kumatunta yayi, sannan ya? zaunar da ita ya fita ya masu sayyaan abinda zasu ci. Kafin ya dawo ya samu tayi barci, a hankali ya zare mata takalmin kasarta tare da gyara mata kwanciyar ta, sannan ya kalli kafarta yayi mishi kyau, sai ya tuna ranar da yaga Ruman da kalle dan haka ya fita da sauri sai gashi da lalle, ya sayo a can wani kanti, sannan ya kawo ya shiga mata yana kallon yadda take yatsuna fuskarta, sai da ya gama sannan ya mike tare da murmushin jin dadi.

Wanka ya shiga yayi sannan ta fito ya sauya kaya ya kwanta a bayanta, tare da janyota jikin shi yana jin wani irin nutsuwa yana shigar shi.

? ? ? Haka suka kasance a Makka kafin suka wuce Madina, ziyara ta rage kukan iskancin sa take mishi. Sai suka shiga zaman lafiya babu laifi tana walwala har suka bar Madina tare da barin kasar baki daya.

?? **
Hunguria.

Yau an tashi da wani irin sanyi, me ban sha'awa tare da iskar ?an?ara, kallon agogon bangon nayi sai a hankali, kafin na mai da kai na kasa. Ina son zuwa dakin shi amma tsoron yadda zai min ya sani mikewa tare da shahadar kuda na buga kofar babu wani motsi tura kaina nayi naga Hamma Babangida a bushe ko nace a sume dakin sai warin kashi yake, da sauri na shiga ban daki na tara ruwa tare da taimka mishi zuwa ban dakin sai da na mishi wanka sannan na fito n gyara dakin. Bayan na gama ne na koma ban dakin yana kwance a cikin ruwan dumi na ajiye mishi kayan shi na fito.

? ? Haka na kai mishi abincin shi ba ajiye, can ya fito yana kallona, kafin ya dauke kai ya zauna ya fara cin abincin ko minti biyar bayi ba ya fara amai da furza da abincin.
"Sannun!"
"Dalla yi min shiru jahila jaka, karki kuma matsowa kusa dani" cak na tsaya, asalima yadda yake kallona kamar zan mishi wani abu ne ya sani jin tsoron kar na? a tare da ni ne abin da yake gani, domin da gaske yana min alamar kamar akwai wani abu a tare da ni, dan haka na rabu dashi na fita. Na rasa waye zan gayawa halin da nake ciki, ashe kuka ma rahama ce domin gani nan ina son yin kuka amma na kasa yin koda tari ne,? ina zaune a dakina kamar mayya naji fitar shi da gudu, kuka na saka tare da takura kaina, har na wani lokaci kafin na ji zuciyata tayi sanyi amma abin haushi kukan nan babu ko digon kwalla, idanuna ya soye sosai. Kwanciya nayi tare da jin digon ruwa ya sauka a kaina.? Ban damu na duba ba, can na kuma jin ya sauka min kamar ance na d'aga kaina kawai naga abin da ua turewa buzu nadi.
? ? ? ?? Yana tsaye babu kaya a jikin shi, yana sakar min wani bahagon murmushi, rintsa idanu na nayi, tare da jin kamar zan mutu.? Wani irin mutuwar jiki da kasala ua saukar min, kumshe idanuna nayi tare da addu'ar niman tsari daga duk wani abokin halitta. Take kuwa ya b'ace sai dai na kai minti talatin ban san inda kaina yake ba. Kamar a mafarki naji kukan jariri. Bude idanu na nayi na gansu zaune suna rike da wani abu kamar suna wasa dashi,a hankali na tashi zaune ina kallon su.

?? Juyawa sukayi tare da kallona idanun su na wani irin juyawa kamar an saka musu b3t. Kallon hannun su nayi naga ya Baci da jini, bude bakin da nayi sanyi magana naji marana ya tamke min kamar an daure min shi. Gwalo idanun nayi xan yi magana suka d'ago min sai ji nayi jini na zuba a jikina, dariya suka fashe dashi, gashi irin me mugun cika kunnen Nan ne. Toshe kunne na nayi tare da fashewa da kuka, kamar ance na duba su, babu su babu alamar su, wani sabon mamaki ne ya kamani, ban san yadda aka yi ba kawai sake wata irin kara, ban kuma fahimtar kome ba,

300? ... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank
#Mai_Dambu
61
Share ta yayi tare da shiga ban daki ya barta, kamar ba zata tashi ba, domin jiri take ji, dan haka ta mike tare da daddafa bango ta shiga ha????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? ngo shi yana wanka yasa ta zubda yawun bakinta, sannan ta nufi inda take ta rungume shi. Tana murmushi tare da faWin.
"Waye na kama?"
Juyawa yayi tare da kallonta sannan ya ce mata.
"Nan ban daki ne ba a son magana yayi yawa" shiru tayi tana kallon shi, kafin ya tsaya tare da taimaka mata tayi wanka, ganin yadda take abu kamar zata cinye shi ne yasa shi biye mata, tare da shan ruwan jikinta, sannan ya kyale ta, domin barci me karfi yayi gaba da ita, wanka yayi tare da gyara jikin shi, sannan ya shiga aikin shi. Tare da saya musu ticket.

? ?? Yana gamawa ya juya ya kwanta, tare da kallon ta tana sauke ajiyar. Kallon kirjinta yayi da suka dan cika sunyi kyau sai bakin nipples dinsu da suka yi wani cur-cur gwanin sha'awa, shafa

44 / 69