JINI YAFI RUWA COMPLET BOOK BY D AUTA.doc

Author :  Hadiza D. Auta Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   61 / 69

180K to 183K   out of 206.5K words

ta fara aikinta tare da bani dukkan kulawar da ta dace, kafin na samu barci.

? ? Ni kaina nasan daga wasa ne sai gashi al'amarin ya zame min babba,daga na janyo hankalin Innar mu gare ni, sai gashi nan na kare da ciwon gaske,? yadda Innar mu ta ga rana haka ta ga dare, domin dai baki daya ta gaza saka hakarkarin ta a kasa har wurin asuba, tana can tana gayawa Allah kukan ta, da matsalar yarta da sauran Yaran al'ummar musulmi baki Waya. Kafin ta juya ta kalle ni yadda nake barci, nayi kyau tare da ajiye jiki, gashi dai ba wani abu bane sai da taji a ranta tabbas kwanciyar hankali wani abu ne domin duk wanda ya ga Ruman sai ya jinjina yadda tasha wahalar rayuwa, yau gata gwanin ban sha'awa, kowa sai hirar ta yake tare da jin Ina Yar shi ce a wurin da take.

*
Gombe
Allah kadai yasan yadda ya kwanan, ji yake kamar kafin gobe kome zai faru, yana fara barci zai firgita ya tashi sai da ya yayi wanka tare da alola ya shiga gabatar da sallah nafillah, kamaar ba zai bari ba, sannan ya dakatar da kyar bayan ya zauna yayi dogon addu'a, sannan ya kwanta a wurin yana sauke ajiyar zuciya, wani irin. tausayin kan shi ne ya kama shi ba iya shi ba hatta Ruman itama tausayinta yake, duk abinda ya faru yasan duk laifin shi ne amma ya zai yi? Duk abinda zai dauka na matakin abinda Darrah tayi mata, yaci ace ya dauka amma ya kasa sai daga baya ya shiga burgar karya bayan yasan cewa sune basu da gaskiya, abin mamaki haka yarinyar take zama ta zagi iyayen shi bai taba cewa bari ya hukunta ta ba, bayan yasan babu asirin da yayi mishi kawai son kai ne irin nasu, babu abinda ya kuma bashi mamaki kamar yadda ta rena Ummn mu tunda har magana tayi da Mahaifin ta amma yarinyar nan sai da ta illata Rumanah da wani zai gaya mishi sun nuna son kai sai ya iya ?aryata mutum gashi ba fada ba zagi mahaifinta ya dauke cak, wannan abu da me yayi kama? Bai taba sanin haka abin yake ba a rabaka da abinda kake so ji yake kamar an cire zuciyar shi daga kirjin shi. Haka ya kwana, asuban fari yayiwa yaran shi wanka ya dafa abinci ya zuba a cikin lunch box, sai Wani flask ya zuba madaran Aslam sannan ya dauki kayan su ya zuba a cikin Motar domin baya jin zai kuma dawo da su gombe, suka nufi Yola bai gaya musu ba, a hanya yayi Sallah asuba a wani masallacin gidan mai, sannan ya bawa motar wuta.

? ? ? Karfe tara yayi musu a cikin Yola, bai wani tsaya ba,.karfe sha biyu saura suka isa Mubi,? a hankali ya dauki Aslam yana rike da hannun Fareeha wacce take rungume da tap dinta, har suka shiga falon Alhaji Babba, mikewa yayi yana faWin.
"Barka da zuwa mutanen gombe, sannun ku da zuwa, a'a Yarana sannun ku da hanya." Ya mika hannu ya amshi Fareeha da take ta raba idanun ta, murmushi yayi sannan yace.
"Sannun Alhaji mun same ku lafiya?"
"Alhamdulillahi, ya bayan rabuwa. ya halin Rayuwa?"
"Alhamdulillahi"
Dake yaran gidan basu nan sun tafi makarantar boko, bayan sun gaisa ya mike tare da cewa.
"Bari na shiga cikin gidan"
"Toh Allah yayi maka albarka, ya albarkaci zuri'ar ka"
"Amin Ya Allah" ya dauki yaran suka shiga cikin gidan, suna murmushi. Yadiko tana aiki a tsakar gida ya shigo da yaran shi bakin shi dauke da sallama.
"Wa'alaikumun sallama, baban kishiya kaine a hanya?"
"Eh Yadiko"? ya fada tare da murmushi,
"A'a Barka da zuwa kawo min mijina bana ta kishiya, waye zai yi da mace kamar tsada, bani wanda zai kai ni maka duk sati"

Wani irin nutsuwa ya samu, ya mika mata Aslam, sannan ya fara shiga falon ta suka gaisa sannan ta jajjanta mishi halin da Rumanah take ciki, kafin ta mike ta ajiye mishi ruwa, ya gaza tab'a shi asalima ko kallon ruwan bai yi ba.
"Jeka gan ta, bari na zubawa kishiya da???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? mijina abinci."

Aikuwa ta amshi yaran ta shiga kulawa dasu, dake sun rasa dumin uwar su, duk wanda zai kyautata musu toh kamar uwar su yake musu, dan haka, Yadiko ta basu abinci suka ci ta wanke musu bakin su,. Aslman kan sai da ta sauya mishi pampas. Sannan ta goye shi. Ita kuma Fareeha ta kwanta .

...
Ina kwance a dakin Innah tana can wutar dakinta, duk da ina jin muryan kamar nashi ne amma ban yarda ba haka na kuma kwanciya idanuna a lumshe, ban bude ba har sai da naji sallamar shi. Anya shine? Me zai kawo shi? Gyara kwanciyata nayi domin nasan kunne na ne,.yake dauko min muryan shi, daga ni sai rigar barci me tsantsi maroon, gaban rigar akwai net wanda ya bayyana kirjina sosai,? hannun rigar kuwa siririya ce. Ina jin lokacin da suke gaisawa da Innah. Dan haka na lumshe idanuna sosai naki budewa, domin gizon tayi yawa.
..
"Ikon Allah kai ne a hanya ya Yaran suke ka bar su a gida ne?" Innah ta tambaye shi,
"A'a suna wurin Yadiko." Ya fada tare da sunkuyar da kan shi.
"Ayya sai gashi mun d'ago ka!"
"A'a nauyi nane da ya rataya a wuyata shi yasa na tawo da kaina, naga halin da take ciki"

?? Wani irin sa'a yarta tayi ne haka na samun mijin da ya damu da ita, dan hakan tayi murmushi kafin tace Mishi.
"Tana dakin ta" ta mike tare da barin falon. Yafi minti goma yana zaune kafin ya mike tare da nufar kofar dakin. Ya d'aga labule yana kallon ta, tayi luff a saman pillow ga gashin kanta ya bazu sosai. A hankali ya taka a har cikin Dakin.

.. kamshin turaren shi na shaka, da sauri na kuma lumshe idanuna, tare da jin kamar shi din ne a tare dani, gudun kar na bude idanuna naga bashi bane yasa ni k'amk'ame bargon da nake kwance dashi. A hankali ya tako har cikin Dakin ya zauna a bakin gadon,.duk ina jin shi. Bargon jikina ya janye tare da zuwa jikina idanu, hannun shi ya kai saman marana, ya tab'a tare da jin dumi normal, sake matsa kirjina yayi tare da kallon yadda na dan ciji lips dina, hannun shi ya kai lap dina yana shafawa a hankali tare da jan pant din jikina. Kwalla ne ya cika min idanu, har ya fara tsiyayya , janye rigar jikina yayi sama, tare da kallon yadda nake kuka kasa kasa.
Maida min rigar yayi sannan ya mike tare da dubo min babban hijab dina sannan ya ce min.
"Madam bude idanun ki , maza tashi mu tafi asibiti"

Tura baki nayi domin babu wani inda yake min ciwo, amma haka na tashi tare da nufar inda hijab dina yake na saka har kasa, muka fito a bakin kofa muka hadu da Innah da takewa Abba bayanin zuwan shi.? Cikin girmamawa ya gaida Abba sannan ya ce mishi.
"Bari na kai ta asibiti, dan dama tana da sugar. Shima yana zubda karamin ciki."
"A'ahhh toh gaskiya a kaita."

"Nagode" ya fada tare da yin hanyar waje yana fadar sai mun dawo.
"Allah Ya tsare."
"Amin Ya Allah" ya fada, lokacin da muka isa falon Alhaji Babba ya ce.
"Almura kice kiran mijinki kika yi"
Tura mishi baki nayi tare da barin falon abuna,. A jikin motar shi ya same ni, ina tsaye. Bude motar yayi na shiga, sannan ya tadda muka bar unguwar mu. Masaukin shi ya kai ni, tare da kallon yadda nake cika da batsewa.
"Malam ina ka kawo Ni?"
"A matsayina na miji zan duba meke damunki, a matsayina? na uban cikin zan duba lafiyar shi, sai a matsayina na likita na tabbatar da abinda nake zargi"
"Ka mai dani gida bana son haka" na fada kamar zan yi kuka"

"Muje naga lafiyar ki "ya fada babu wasa a fuskar shi. A hankali na fito daga motar shima ya fito muka nufi cikin gidan, sai da ya shiga dakin tare da nufar ban daki yayi wanka da alola, fitowa yayi daure da towel, kayan shi ya dauka a cikin kakar da ya shigo dashi ya shimfida abin sallah ya fara gabatar da sallah, har? ya idar,? nima alolan nayi nazo na gabatar da sallah,.ina idarwa ya mikar dani, tare da zare hijabi na. . yace min.
"Kwanta mu gani"
Babu musu na kwanta, ya shiga duba lafiyata, sai da ya gama, sannan naji hannun shi a tsakanin cinyoyina, matse kafata nayi tare da cewa.
"Don Allah"
"I miss you badly! Bani da wata mace bayan ke idan ban nime hakkina ba me kike so nayi? Amma tunda ina takura ki ne ba damuwa."

? ? ? Lumshe idanuna sosai nayi tare da sake hannun shi, a hankali yake bin jikina da wani azazzaben soyayyar shi, wanda ni kaina nasan da haka, juyar dani yayi kirjina yana gogan nashi,.wani irin zirrrr yake ji a jikin shi kamar zai dauke wuta, ya rasa ta inda zai fara, zunzurutun ya dauke fire, a? hankali ya raba tsakanin mu ta hanyar sauya min kwanciyata, sabida mara na,.juyar dani yayi tare da tafiya wata duniya na daban me cike da farin ciki da nutsuwa, shi kan bai san me zai ce ba, amma maganar gaskiya zata kashe shi da lafiyarta.

? Haka ya dauki nauyin kome har aka gama sannan ya juyar da ita, tana sauke numfashi. Shafa bayan ta yayi tare da cewa.
"Sweetness Nagode"

"Don Allah ka mai dani gida" na fada ina kuka domin na gaji, bayana har ciwo yake min.
"Ban daki muka tafi,.tare da wanka sannan muka fito, kallona yake kafin ya ce min.
"Lafiyar ki lau, domin ban ji wani ciwo a jikin ki ba, kin yi mafarki ne?"
"A'a Innah ce take fushi dani shine nace bari nayi pretending bani da lafiya."

Sake baki yayi yana kallon ta. Kafin ya girgiza kai ya ce mata.
"Wannan yarinya ce fa."
Tura baki nayi tare da hararan shi, na zauna ina niman kwakulo kuka, murmushi yayi sannan ya ce min.
"Shi kenan"
Mun jima a gidan Kafin muka nufi asibitin, tun a hanya yake kallona, kafin ya ce min.
"Zan bar miki Yaran ki, zan fi samun nutsuwa idan suna tare dake"
"Kana ganin babu matsala?"
"Insha Allah babu, bani da wacce ta fiki!"
"Akwai Ummin kan kai mata su mana."
"Ummin tana aiki bata da cikakken lokacin kanta balle na yara da tayi ritaya ne da sauki."
"Amma kuma toh bari na gani, babu damuwa zan rike su, amma bana son mahaifiyar su ta san haka ne ya taba rayuwar mu"
300? ... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank
#Mai_Dambu
[12/8, 10:24 AM] Mariya Abubaka Gml: 86
"Ina son ki! Hayatu yana son ki, kiyi hakuri da abinda ya faru kin ji"murmushi nayi domin tausayi yake bani,? dauke kai nayi tare da kallon gefe na, hannuna na kai da niyyar kai kan hannun shi kawai, sai gashi hannuna ya tabu kayan wutar shi.

"Zaki watsa mu a hanya" da sauri na kalle shi naga abinda nake shirin yi, ban san lokacin da na dauke hannuna ina dariya ba, asibiti muka nufa. A nan aka duba lafiyar cikin wanda a bakin shi naji watanni cikin wata biyu da sati Uku, tab'e bakina nayi tare da dauke kai har muka fito, zolayana yake ina dauke kai.

Sai da yayi mana sayayyar abin bukata sannan ya dawo dani, tun a bakin kofa nake cewa.
"Yadiko fatena"
"Na gama." Ta fada min,
"Allah yasa kin saka attarugu."

?? "Yawwa kin ga kafin ki haifa min kishiya tazo makauniya." Inji Yadiko,.

? Tura baki nayi tare da hararan shi da yake murmushi dan na kula bakin shi motsi ya?e.
"Karka min magana" na fada da mugun sauri,
"Toh ya ce wani abu ne?" Innah ta tambaye ni,
"Innah ba zaki gane bane magana yake son yi"
"Toh Allah ya kyauta"
"Amin Ya Allah" ya fada tare da kallona,
"Ka daina kallona!" Na fada a masifance,
Kura min idanu yayi tare da riko hannuna,.yana kallon kwayar idanu.
"Waye boye a Inuwarta?" Lumshe idanuna nayi hawaye ya shiga zuba min. Wani irin duhu na gani ya mamayen idanuna daga nan kuma ban kuma sanin meke faruwa ba.

?? "Waye boye a Inuwarta?"? Lumshe idanun tayi kafin ta bude shi sun yi wani irin fari da ratsin ja, murmushi taya tana cewa.
"Har ka manta da Ma'idah?" Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce mata.
"Shashasha ta nan aka ce zaki zo? Fita muyi magana a waje"
"Toh idan na fita me zaka bani?"
"Babu alkawarin a tsakanina da Jinnu idan zaki fita ki fita idan kika sake wani abu ya samu cikin jikinki ta zamu samu matsala dake!" Ya fada mata tare da kallon kwayar idanu ta.

?? "Hayatudeen baka san tsoro ba a sanina da kai, ya aka yi yanzu km kake tsoron rasa abin cikin Ruman?"

?? Zuba mata idanu yayi tare da gyada kan shi, "ok me kika nufi?"? Ya tambaye ta,
"Watanni nawa ne rabon ta da Safdar? Yaushe zai dawo? Ta ina zai dawo? Tabbas rayuwar mu tana cikin tsaka me wuya, dan haka dama ce ka samu ko ya dawo bai dawo gare ta ba, ko kuma ya dawo ya azabtar da ruhin kowa, kayi ta gudu domin kuwa ba tsayawa zan yi ba, karka mance akwai ruhin da yake dakon ku! Ku hanzarta zuwa gare ta, domin ita ce wacce zata dakatar da kome da ta gazawar ta Ruman zata tsaya."

? ? ? A matukar mamaki yake kallon ta, kafin ya ce ma ta,
"Ban fahimta ba?"
"Ka bincika mahaifiyar ka da Mahaifiyar Babangida? Sun karbi al?awari abisa kafadar ahalin ku, kuma har yau baku cika al?awari ba . Domin tabbatar da kare martabar da rayuwar wacce ta baku nata domin naku ya cigaba, ita Waya ce ta barrata daga shirka da majusanci, duk da karfin da Allah yayi mata na baiwa haka ta gujewa ahalin ta domin samun damar kulawa da addinin Musulunci.? Koda Safdar zai dawo toh ba mamaki yunkurin shi na ya cimma Rumanah ne, amma matukar zaku cika alkawarin da kuka dauka Allah zai bata nazo ne domin tuna muku kuna da isasshen lokacin da zaku fara niman ta,? kofata a bude take domin taimakawa, sai dai ina baka hakuri domin idan baka cikin inuwar Ruman makiya zasu farmake ta, idan kana tare da ita babu mahalukin da zai tab'a kofa kasar da ta taka.. shi yasa rikidadiyar kaddaran ku ya taru a wuri guda ya haifar da ?a me idanu.? Na barku lafiya"

?? "Dakata! Idan bamu samu nimo ta na me zai faru?" Murmushi taya tare da riko hannun shi, ta saka a kirjin Rumanah, koda na fita bai zama dole ta iya sarrafa sassar jikin ta ba, idan kuma ya sarrafa toh ana gab da cimma, rasa wani sashi nata shi zai bada damar bincike inda Shalle take." Daga haka tayi yunkurin tafiya ya kuma dakatar da ita.
"Batun cikin jikinta da?"
Murmushi tayi sannan ta lumshe idanun ta, hawaye suka zuba tace.
"Kyakkyawar tarayya me haifar da babbar al'amari me daraja, idan har gwanye masu baiwa na musamman zasu alakanatu na daban Allah yana basu abinda zai zame musu alkhairi ne, dan haka shi din yana cikin kariyar Ubangiji ne domin Uwar shi mutuniyar kirki ne tun kafin ta same shi take mishi addu'a, da ta fahimci ta same shi bata daina ba, dan haka itace zaka za tsaya domin rayuwarta koda yaushe shirye suke domin kaita kasa, zan tafi" ta fada bayan ta shafa cikin jikinta.? Komawa da baya Ruman tayi ta kwanta idanun ta ba zubda hawayen jini.

?? Rungume yayi tare da Waukar ta zuwa Falon Innah, yayi ta kokarin ya taimaka mata ta farfaWo, koda na farka zuba mishi ido nayi tare da cewa.
"Meye ya faru jikina ciwo yake min?"
"Babu kome" ya mike tare da fita ya saka yadiko ta bashi ganyen magarya da lalle, yana kawowa ya shiga addu'a yana tofawa a cikin ruwan da ya ajiye a gaban shi yana gamawa ya mika min tare da bani n sha, sannan ya shafe min jikina, kallon shi nayi na wani lokaci kafin na ce mishi.
"Meke faruwa?"
"Babu kome" ya bani amsa,
"Gefen kaina yana min ciwo," na safe wurin tare da lumshe idanuna, hawaye na zuba min,.sai da nayi kuka sosai sannan na koma na kwanta.

?? Baki daya bashi da wata nutsuwa, dan haka ya kira Ummin shi ya tambaye ta, meke faruwa nan ta mishi bayani tare da nuna rashin jin dadinta na d'ago abin kuma tasan Ruman zai shafa.

?? **
Darrah.

Ita da mahaifiyar ta, zaune suke a gaban matar tana murmurmushin mutunta wanda ya ke cike da miyagun sharri ta kalle su sannan tace musu.
"Hayatudeen ya jima yana mana barna dan haka bukatar ki na rama abinda suka miki zai tabbatar, amma dole sai kin ciro wadanda ya kame tare da saka su zaman wuri Waya, bamu da lokacin da zamu yi aikin domin yawan su shi zai basu damar fitar da shugaban su da yake daure ke zaki bude su, su kuma zasu kasance masu biyayya a gare ki, zasu jagorance ki har zuwa inda shugaban su yake, amma dole sai kin cire tsoro da fargaba, domin ta wannan hanyar zaki rama abinda Rumanah ta miki na rabaki da mijinki!"

Tsuru tsuru suka yi aka? rasa wanda zai magana, domin basu fahimci al'amarin da ake shirin jefa rayuwar Darrah cikin shi ba.
"Ban fahimci abinda kike nufi ba?" Ta tambaye ta a karo na farko da tunda suka zauna a gaban ta, basu da wata nutsuwa ko hanyar da zasu iya kawo wani tambaya ko zance abinda ta gaya musu shine nasu, sabida yarda da kuma Imanin su ya rataya ne akan ta kai tsabar sun yi ammana da ita basu kwakwaran motsi domin gani suke kamar idan suka yi wani abu zai sa ya fadawa kan su,.shi yasa suka bada yardan su. Da zata fasa kara suma ?arar zasu fasa, kai zunzurutun yadda suka yi Imani da ita ko fadawa? wuta tayi zasu biya domin niman rayuwa da kuma burin duniya.

? ? ? ? Kallon su tayi kafin ta sake murmushi ta nuna madubin gaban ta, bayan tayi karanta alkaluman tsafi,.ta kalli madubin, Safdar ne zaune kafar shi da hannun shi zuwa wuyar shi wasu sarkokin karfe ne da tsafi suke wuyar shi, da sassa na jikin shi babu halin

61 / 69