JINI YAFI RUWA COMPLET BOOK BY D AUTA.doc

Author :  Hadiza D. Auta Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   63 / 69

186K to 189K   out of 206.5K words

daya. Dake sunan da suke kiranta da shi Shalle, lokacin da ta koma misra.? A can ta rayu har na tsawon shekaru talatin da wani abu lokacin ta samu ilimin addinin Musulunci sama da yadda ake zato, kafin zuri'ar mahaifiyarta suka fara bibiyarta na lallai tazo ta koma cikin su. Ta bar addinin ta da take ta amshi nasu. Ita kuma tace bata iya jin wannan zancen ba.??

? ? ? ? ? ? ? ? Haka Rayuwar ta ya kasance cikin guje guje,. Kamar yadda take kuma duk inda ta shiga sai ta taimakawa al'umma, duk da bata son zama da su, amma a haka suka had'ata da wasu hadiman. Ta sha zuwa boyayyen tsibiri ta zauna na wani lokaci kafin ta dawo cikin mutane, a kan haka ne ta shigo gyambu ta zauna tana taimakawa mutane.

? ? ?? Babban burinta ta samu mutanen da zasu fahimci al'amarin ta,.sannan su zauna da ita, su yakinceta daga azzaluman zuri'arta, a wannan yanayin ne ta fara dogon bincike har ta gano Yara biyu da zasu taimaka mata,? tana kuma jin lokacin barin ta cikin mutane yana karatowa.

?? Ana haka ta hadu da mahaifiyar Ruman a gidan biki,.sannan bayan ta samu cikin Ruman ta kuma bata magani inda Mama ta je, ta roki Mama don Allah ta rike al?awarin abinda za a haifa ya taimaka? mata..sai ga Hayatu da Mahaifiyar shi ma ta roki haka a wurin Mahaifiyar shi tare da niman taimako, lokacin girma ya cimma ta ba zata iya kare kanta ba, dole sai su Win.

? ? ? Bayan tafiyar su suka zo aka dauke ta, zuwa hadiddiyar daular su.me suna Sart Darul.

Tunda suka tafi da ita, basu tsaya a ko ina ba sai a babban fadar Sarkin garin me suna Saud....

"Ruqayyatul Maarufah kin gama gudunki yau gashi an kawo min ke! Ba wani abu bane mulkin ki da kika ko zuwa ne zaki hau kuma ki ajiye addinin da kike zamu baki kome dan ki rayu da mu." Tofa mishi yawu tayi tare da dauke kai tana fadin.
"Ba xan taba zama a cikin Ku ba, domin ina da banbancin halitta daku,.dan haka ko zaku kashe ni ba zan bar Musulunci ba"

? ? Murmushi yayi sannan yace musu.
"Kin tsufa kan. Gashi nan na tsufa nima da jiranki. Ku kaita gidan tarihi kar a mata kome a saka mata sassari da abincin su na bil Adam."

"Saud ka kyale ni" ta fada da ?arfi.
"Ku tafi da ita ta zauna tana da yakinin wasu zasu zo karb'anta mu jira zuwan su."

? "Zasu zo kuma ka zauna da shirin haka."? Ta fada mishi da karfi tana ihu,
"Ba zan zauna jiran su ba, kuma ba zan nime su ba" ya fada tare da samun kwarin gwiwa.

Har yau tana rufe sama da shekaru talatin da shida, kuma basu ji a ransu a sake ta ba, sabida kullum sai an tambaye ta zata bar Muslunci, wannan abin yayi musu tsauri domin karon farko da aka rufe wata sarauniya domin mulkinta , gwara mahaifiyarta ita basu damu da Bin ta ba. Amma ita dake Sarki Saud yana sonta shi yasa abin yayi mata yawa.

Wannan kenan..
**
Kwana biyar ina kwance, kafin na fara jin dama dama, dole Abba ya bar ni na koma gidan Hayat domin ciwon yana damuna musamman da ya kasance kafaffuna da hannuna suna yawan ciwo. Haka ya dauke ni muka dawo.

? ? Sosai ya saka ni gaba da magani babu ji babu gani, har na fara samun sauki, Yarana kuwa na kama abuna. Cikin wannan yanayin A'isha yar autar Dr Hayat tazo bautar kasa gombe, ita da ta sauka cikin gida amma yarinyar nan dan bala'in sa ido sai da ta kai ko kuka Aslam yayi zata zo ta dauke shi tana min wani gani gani. Abinka da me ciki ranar ta cika ni, tana Waukar Yaron da nake bashi abincin yana kananun rigima nace mata.
"Ajiye min shi! "
"Uban waye ya haifa miki shi da zaki ce min na ajiye miki shi!"?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? Ta fada min
"Karki zage" na fada mata.
"Idan an zagi Ubanki me zaki yi kwadayayyu mayyu sai da kika raba mace da mijin ta hankalin ki..."

Kifa mata marin nayi tare da fincikota, jikina yana rawa,.tsoro ne ya kamata domin bata tab'a amsar mari a wurin wani ba, Asalima tsoro da firgici ne ya shige ta.

"Kika dake ni?" Ta tambaye ni, daidai shigowar shi,
"Idan harshen ki bai da linzamin zan daura mishi"
Kuka ta saka tare da kallon shi tana rike da kuncinta.
"Lafiya?"
"Duka na tayi!"
"Duk rashin jin Fareeha Ruman bata tab'e dukanta ba sai ke da girman ki? Ruman meye ya faru?" Danne kukan da ya taso min nayi muryana yana rawa na bashi labarin abinda ya faru, nan ran shi ya Saci, amma dan kar ya saka mana damuwa a zuciyar mu sai ya ce mata.
"Jeki zan zo cikin gidan"
Tana fita ya riko hannuna ya zaunar dani.
"Haka da kika yi shine hukunci, Nagode sosai. Ki cigaba da rike min su na yarda da ke ne yasa na baki, Ummin mu ta yarda dake yasa ta bani umarnin kawo miki su, Nagode"

? ? At least naji dadin abinda yayi Min, kuma ya nuna min, ina da mutunci da daraja, kuma ya kara min martabar shi a raina. Bayan mun gama abinda za muyi ya fita. Kiran Ummin yayi tare a bata labarin abinda ya faru, ta ce yaci kaniyarta, koda ya shiga cikin gidan ya kwada mata marin har biyu ya mata kashedi da gidan shi, wannan yasama min nutsuwa ko ya akayi Darrah taji labarin, sai gashi ta kirani tana auna min zagi. Tare da gaya min magana.

"Nagode Maman Fareeha, Yaranki suna gaishe ki"
Wayyo Allah ina wutar da za a saka ni, ban kulata ba haka ta gama haukata ta bar ni tare da cewa sai ya ga bayana.
"Allah ya baki taimaka miki"
"Yar iska sai na saka kinyi mutuwar wulakanci Rumanah sai boka yafiki daraja"
"Allah ya taimaka" karshe da ta ishe ni kashe kiran nayi, haka kullum zata kirani tana min hauka, shi kuma yana can yana niman hanyar da zai hadu da mutanen da suka san Matar nan amma babu wani cigaba.

Duk da ance zato zunubi amma ina zargin A'isha da had'a kai da Darrah, ko Washi gari ma da muka hadu dauke kai tayi tare da zabga min harara, ban damu ba na cigaba da uzurin gabana,.ina lura da yadda ta tsane.

Bayan sati Uku
Muka hadu a bikin dan gidan Goggo Fa'e, mulham sai wani rawan kai take,.ina kallon ta murmushi nayi mata domin ina da uzurin gabana ba xan hada da na wasu ba, kuma babu abinda yake burge family din kamar yadda na maida yaran Nawa, na rike su.

A bayan idanuna rasa suke haka a gaban idanuna fada suke, kuma haka na iso kin farin cikin yake cika raina. Ita kuma uwar su ban yi.wasa da Azkar.

Allaahumma 'Anta Rabbee laa 'ilaaha 'illaa 'Anta, khalaqtanee wa 'anaa 'abduka, wa 'anaa 'alaa 'ahdika wa wa'dika mas-tata'tu, 'a'oothu bika min sharri maa sana'tu, 'aboo'u laka bini'matika 'alayya, wa 'aboo'u bithanbee faghfir lee fa'innahu laa yaghfiruth-thunooba 'illaa 'Anta.

'DDNQGOENQ 'PUFPQJ 'NT5R(N-R*O 'OT4RGP/OCN HN'OT4RGP/O -NENDN)N 9N1R4PCN  HNENDN'JPTCN*NCN HN,NEPJ9N .NDRBPCN  'NTFNQCN 'NTFR*N 'DDQNGO DN' 'PUDNGN 'PUDNQ' 'NTFR*N HN-R/NCN DN' 4N1PJCN DNCN  HN'NTFNQ EO-NENQ/'K 9N(R/OCN HN1N3OHDOC (?4)


Allaahumma 'innee 'asbahtu 'ush-hiduka wa 'ush-hidu hamalata 'arshika, wa malaa'ikataka wajamee'a khalqika, 'annaka 'Antallaahu laa 'ilaaha 'illaa 'Anta wahdaka laa shareeka laka, wa 'anna Muhammadan 'abduka wa Rasooluka.
( Four times )

'DDNQGOENQ EN' 'NT5R(N-N (PJ EPFR FP9REN)M 'NTHR (P'NT-N/M EPFR .NDRBPCN ANEPFRCN HN-R/NCN DN' 4N1PJCN DNCN  ANDNCN 'DR-NER/O HNDNCN 'D4OQCR1O


Allaahumma maa 'asbaha bee min ni'matin 'aw bi'ahadin min khalqika faminka wahdaka laa shareeka laka, falakal-hamdu wa lakash-shukru.

'DDQNGOEQN 9N'AP@FJ APJ (N/NFPJ  'DDQNGOEQN 9N'AP@FPJ APJ 3NER9PJ  'DDQNGOEQN 9N'APFPJ APJ (N5N1PJ  DN' %PDNGN %D'QN #NFR*N. 'DDQNGOEQN %PFQPJ #N9OH0O(PCN EPFN 'DRCOAR1  HN'DANBR1P  HN#N9OH0O(PCN EPFR 9N0N'(P 'DRBN(R1P  DN' %DNGN %D'QN #NFR* N(?3 )


Allaahumma 'aafinee fee badanee, Allaahumma 'aafinee fee sam'ee, Allaahumma 'aafinee fee basaree, laa 'ilaaha 'illaa 'Anta (three times).
Allaahumma 'innee 'a'oothu bika minal-kufri, walfaqri, wa 'a'oothu bika min 'athaabil-qabri, laa 'ilaaha 'illaa 'Anta.
(Three times)

-N3R(PJN 'DDQNGO DN" %PDNGN %PDQN' GOHN 9NDNJRGP *NHNCQNDR*O HNGOHN 1N(QO 'DR9N1R4P 'DR9N8PJEP (?7)

Hasbiyallaahu laa 'ilaaha 'illaa
Huwa 'alayhi tawakkaltu wa Huwa Rabbul-'Arshil-'Adheem .
(Seven times)

'DDQNGOEQN %PFQPJ #N3R#NDOCN 'DR9NARHN HN'DR9N'APJN)N APJ 'D/QOFRJN' HN'DR".P1N)P  'DDQNGOEQN %PFQPJ #N3R#NDOCN 'DR9NARHN HN'DR9N'APJN)N APJ /PJFPJ  HN/OFRJN'JN  HN#NGRDPJ  HNEN'DPJ  'DDQNGOEQN '3R*O1R 9NHR1N'*PJ  HN"EPFR 1NHR9N'*PJ  'DDQNGOEQN '-RAN8RFPJ EPFR (NJRFP JN/NJQN  HNEPFR .NDRAPJ  HN9NFR JNEPJFPJ  HN9NFR 4PEN'DPJ  HNEPFR ANHRBPJ  HN#N9OH0O (P9N8NEN*PCN #NFR #O:R*N'DN EPFR *N-R*PJN



Allaahumma 'innee 'as'alukal-'afwa wal'aafiyata fid-dunyaa wal'aakhirati, Allaahumma 'innee 'as'alukal-'afwa wal'aafiyata fee deenee wa dunyaaya wa 'ahlee, wa maalee , Allaahum-mastur 'awraatee, wa 'aamin raw'aatee, Allaahum-mahfadhnee min bayni yadayya, wa min khalfee, wa 'an yameenee, wa 'an shimaalee, wa min fawqee, wa 'a'oothu bi'adhamatika 'an 'ughtaala min tahtee.

'DDQNGOEQN 9N'DPEN 'DR:NJR(P HN'D4QNGN'/N)P AN'7P1N 'D3QNE'HN'*P HN'DR#N1R6P  1N(QN CODQP 4NJR!M HNENDPJCNGO  #N4RGN/O #NFR DN' %PDNGN %PDQN' #NFR*N  #N9OH0O (PCN EPFR 4N1QP FNAR3PJ  HNEPFR 4N1QP 'D4QNJR7N'FP HN4P1RCPGP  HN#NFR #NBR*N1PAN 9NDNI FNAR3PJ 3OH!'K #NHR #N,O1QNGO %PDNI EO3RDPEM



Allaahumma 'Aalimal-ghaybi wash-shahaadati faatiras-samaawaati wal'ardhi, Rabba kulli shay'in wa maleekahu, 'ash-hadu 'an laa 'ilaaha 'illaa 'Anta, 'a'oothu bika min sharri nafsee, wa min sharrish-shaytaani wa shirkihi, wa 'an 'aqtarifa 'alaa nafsee soo'an, 'aw 'ajurrahu 'ilaa Muslimin.

(P3REP 'DDQNGP 'DQN0PJ DN' JN6O1QO EN9N '3REPGP 4NJR!L APJ 'DRN#1R6P HNDN' APJ 'D3QNEN'!P HNGOHN 'D3QNEPJ9O 'DR9NDPJEO (?3)



Bismillaahil-lathee laa yadhurru ma'as-mihi shay'un fil-'ardhi wa laa fis-samaa'i wa Huwas-Samee 'ul- 'Aleem.
(Three times)

?? **
Darrah

"Yaushe zaki tafi Gombe bamu da lokaci da?"
"Soon zan tafi"
"Amma wani yanayi Yaran suke ciki?" Nannh ta tambaya,
"Eh toh basu da matsalar kome kawai ya hana A'isha ganin Yaran ne domin sun yi fada akan Aslam, kuma ya daki A'ishah. Shine na kira shegiyar na ci Uwarta"
"Lallai kuma ta kula ki?"
"Rabu da da shegiya taki magana" haka suka yi ta musayan kalamai"

?? Haka ba karamin d'aga musu hankali yayi ba domin suna son su samu shedar da zata sa a basu yaran kuma Ruman ta ki bada damar haka.

Ganin haka suka shiga kulla sharrin su.
**
Yola.

Zaune yake a gaban Mama bayan ya sha fura da nono, ya ce mata.
"Mama a ina zan samu Shallen?"
"Eh toh dole sai ka tafi Gyambu, domin a can ta zauna, wani abu ne?"
Ta tambaye shi.
gyara zama yayi tare da mata bayanin halin da ake ciki.
"Tabbas ta ce min na taimaka mata Ruman tazo, amma zaka iya tafiya Gyambun"

300? ... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank
#Mai_Dambu
89

Kallon ta yayi daidai shigowar Babangida da Falisat.
"Likitan aljanu?"
"Aminin Aljani! Kwana dayawa tunda ka aure kawata na daina jin duriyarta"
Murmushi Hamma Babangida yayi tare da kallon Falisat da take jin rikici a ranta, murmushi yayi sannan ya ce mata.
"Don Allah ki tafi ki kwanta ko a dakin Mama ne"
"Ni dai ka taso muje"
"Lafiya dai ko?" Ta tambaye ta,
"Mama ce mishi nayi muje yawo shine wai babu inda zaki"? kallonta yayi sannan ya dauke kai kamar bashi ba, yasan dai ba haka bane kawai tana niman magana ne, tunda ta samu cikin jikinta take yawan shan ?an?ara, yanzun haka ?an?ara zata sha ya hana tafiyar shine take fushi.

"Don Allah muje" ta fada kamar zata fashe da kuka, murmushi yayi sannan yace wa Mama.
"Bari muje mu dawo" ya fada tare da mikewa, suna barin falon, Mama ta cigaba da cewa.
"Zaka iya bincikar mutanen da suke garin musamman tsofin zasu gaya maka wacece ita." Dafe goshina sa yayi tare da jin kamar ya hakura amma idan aka yi haka toh tabbas zai? samun matsala babba, shi yasa yake niman hanyar da zai sa dashi da matar.

? ? ?? Ajiyar zuciya ya sauke tare da cewa.
"Zan koma gombe, Insha Allah sai wani sati zamu zo da Adam" ya mike tare da ajiye mata ihsani, kyautatawa na da dadi, idan har ka samu hali toh ka kyautata sai kaji kaima a ranka kana jin nutsuwa.

?? Lokacin da ya fito zai tafi ne ya hadu da wani almajiri yana bara. Har zai wuce ya cire dari biyu yan hamsin hamsin ya saka mishi. Rike hannun shi mutumin yayi tare da cewa.
"Gashi wannan kasa ka a kofar gidan ka inda matar ka take, wani bakin hadiri mara dadin sauka zai tunkaro ku, Insha Allah bayan shi zaka yi farin cikin.? Kai dai ka kasance mutumin da baya kwana da kowa zaka sha mamaki idan Al'amarin Ubangiji ya juya matar ka kuma ka gaya mata tayi hakuri zata yi dariya"

?? Daga haka ya bashi wani sarewa na azurfa, yana murmushi tare da cewa.
"Ubangiji ya sa kayi tsawon rai" daga haka ya ja motar masaukin suka bashi? driver ya kawo shi airport,ya sauke shi tare da komawa hotel din su. Shi kuma ya shiga airport din ya zauna a hankali yana kallon abinda mutumin ya bashi, tare da dogon nazari akan sakamakon abinda yake shirin faruwa.

? ? Lokacin da jirgin zai tashi ne ya mike tare da nufar cikin jirgin, koda ya shiga vip,zama yayi tare da nazarin me zai kuma faruwa, ya iso Gombe lafiya.

? ? Tunda nasan zai dawo ban yi wani abinci me nauyi ba sinasir nayi miyar kubewa,da yaji tsokar saniya da ta dafu luguf? kamar me wanda aka saka a injin aka dafa. Sai Yaran dana musu wanka na saka musu kayan su me kyau gwanin ban sha'awa,.kowa ya kalle mu sai ya ce min burge shi. Lokacin da ya iso, cikin gidan ya nufa lekawa nayi naga bai fito ba har yanzu hakura nayi tare da komawa cikin falon ina jiran shi, sai bayan Isha ha shigo, na cika nayi tam amma na share tare da shiga kitchen na dauko mishi ruwa ya sha, sannan na nufi dakin shi na had'a mishi ruwan wanka sannan na fito,? na zauna ina b'ata rai.
"Kiyi hakuri wani abu na samu a cikin gidan wai Darrah zata zo ta cigaba da aikin ta" kamar an watsa min wuta haka nake kallon shi tare da Yaran shi.? A hankali na mike tare da nufar dakina, da Yaran,domin zuwan Darrah babu alkhairi sai sharri kuma nasan ba aiki tazo yi ba, tazo saka mana idanu ne karshe bana zamu yi ga samun matsala.

? ?? Tunda na shiga dakin na zauna tare da buga tagumi, ban san lokacin da kuka ya kwace min ba domin ban san ya zanyi ba,? ba tsoron zamnata nake na, abinda zaman ta zai haifar nake tsoro, ba ita nake tsoro ba al'amarin ta nake gudu. Shigowa yayi ya zauna tare da saka hannun shi cikin nawa.

"Baki yarda da ni bane? Kin san ya nake ji a kanki? Tunda aka gaya min na fahimci ba haka kawai zata zo ba, amma idan muka mikawa Allah al'amarin tare da tsayawa da kafar mu babu wanda ya isa ya cutar damu koma waye, don Allah ki daina kuka" ya fada cikin sanyin murya,? daura kaina nayi a kafadar shi, ina me cusa hannuna cikin nashi, kwalla na zuba min.
"Kunga yau ban yi magana da babban mutum" ya kauda zancen ta hanyar kawo min abu na daban.
"Muje kayi wanka" na fada tare da mikewa,na ja hannun shi muka fita, a dakina muka wuce nashi, koda yaushe nice nake taimaka mishi yayi wanka,yana fitowa na ware mishi kayan shi da zai saka, duk da haka zuciya ta a cushe take, kuma bana jin dadin rayuwa, haka na gama had'a mishi kome, na fito na cigaba da shirya mishi abincin da ruwan sha, Yarana kuwa na jasu gefe, yana gamawa ya fito falo anan suka zauna tare da zagaye shi.

?? Gwanin ban sha'awa yadda muke hira da bashi labari, yana gamawa ya ce min.
"Bari na je tsohon gidan can zo"
"Ok Allah ya dawo da kai lafiya" na fada,
Dawowa yayi ya sumbaci goshina tare da sumbatar kumatun Yaran shi, shafa kan shi nayi ina murmushin jin dadi.
"Kin rena ni,.yau zamu raba reni"
"Idan ma wani salon mugunta ne toh zaka tab'a babyn ka" na fada mishi ina tura bakina.

"Kinga Fareeha na kallon ki" sauri nayi na kalle ta, dariya tayi tare da cewa.
"Mimmah kuka ne?" Gyada mata kai nayi tare da cewa.
"Dady ne yake tsokanata"
"Dady fufai fufai" wai yana dukar baban ta,.rungume ta nayi ina mishi gwalo.
"Mun gama da mai mr Man"
"Zan kama ki"
"Ji fa? Ni kaza ce da zaka kamani!"? Na tambaye shi, ina tura bakina.
"Allah ya taro min ke" ya fita yana dariya,

? ? ? ? Tsohon gidan ya tafi tare da bude dakin shi nan ya fara bude abubuwan yana me gabatar da tasirin wannan sarewar da sarkan, a hankali ya gama abinda zai yi ya bar gidan tare da sauke ajiyar zuciya domin bai samu kome ba.

? ? ? ?? Dawowa yayi ya samu na kwaashe Yaran zuwa dakina na kwantar da su, sannan na shiga wanka ina fitowa na same shi zaune, sai da na razana,
"Wallahi ka bani tsoro"
"Toh kiyi hakuri" wucewa nayi tare da Waukar ma ina shafawa hannu da kafa, sannan na cire towel din na ajiye ba saka pant da rigar barci, fari tas sannan na kwanta ina sauke ajiyar zuciya. Tura baki nayi yi ina kallon yadda yake min kallon kamar ya ga soyayyen naman kaza.
"Allah ka dai na min irin wannan kallon sakawa kake babyn cikina juyawa."
"Allah ko?" Ya tambaye ni yana d'aga min gira daya, zama nayi tare a Wauki man addu'ar da yayi? min na fara shafawa..dake baya ganin zarau sai ya tsinka. Ina cikin shafawa yazo tare da Waukar man kamar abin arziki, ya fara shafa min, idanuna ne suka cika da kwallon nace a raina.
"Ta kare min" na fada a hankali, murmushi yayi tare da cewa.
"Ina zata kare miki" tun daga nan muka wuce duniyar ma'aurata, muka masifar lullawa inda bamu sani,? sai bayan da muka nutsu ne ya taimaka min na shiga wanka muka fito tare.

? ? ? Kwanciya yayi a bayana tare da bani dukkan kulawar shi har barci ya dauke mu. Yanayin rayuwar mu akwai kalubale, haka kaddaran mu tazo a haka. Bana jin a rayuwata wani ya ga Irin kaddaran da gani amma kuma duniya fadi ce da ita, ba mamaki ni wannan shine tawa kaddaran, wasu kuma shine mafarin ?addaran su. Domin rayuwar ana haihuwar ka wasu na mutuwa, kana faffutukar rayuwa, wani tashi ta kare da haka ne dauki rayuwar shi.

?? ....
Tashin aka yi? bai ga kowa ba,. amma wurin ya koma kamar daji tsohuwar gari ne, gashi nan dai.

? ? Takawa yake

63 / 69