JINI YAFI RUWA COMPLET BOOK BY D AUTA.doc

Author :  Hadiza D. Auta Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   56 / 69

165K to 168K   out of 206.5K words

makaman fadarta, ta shiga jana a jiki. Ban yarda ita ba, dan haka na ki yarda wani abu ya had'ani da ita sai ma baya baya da nake da ita.

Wata na shida da aure ya kai ni Mubi nayi kwana goma sha takwas, sannan na dawo Yola nayi kwana biyu, anan na Hamma Babangida yayi kyau ya buga kiba, sai maganar auren su ake da Falisat. Nayi farin cikin mama ta hada min kaya sosai, sai Fannah itama naje gidanta naga sabon babyn ta, shima Shahid ana maganar auren shi ne, da yar Kawu Basiru.

Ina cika kwana ashirin yazo da murnan shi, dake a mota muke ba wani abu bane bani labarin Darrah nada ciki ya sani jin kwalla ya cika min ido, murna na taya shi.? Har muka iso gombe zuciyata a mugun kuntacce take. Tunda muka shiga ta tare mu, na wuce bayan na mata ya jiki, na barta a wurin da dashi.

? A hankali rayuwa yake tafiya dan ma ina zuwa aiki amma a haka bai hana ni jin tsanar kai ba. Bayan wata biyu darrah ta tsiro wani irin hali, shine kome dare zata saka shi a gaba da fita tana son cin wannan, idan aka kawo sai tace bashi ba, abu kaza take so. Ya zanyi da ita bata tashi kome sai dare, haka gari na wayewa zan yi na karyawa kafin na tafi aiki wani lokaci sai dai na tafi ko ya rigani tafiya, ko kuma ya jirani.? Haka nake fama da wahalar gidan ga aikin kmar me. Ga renon yarsu.

?? Na gaji yau ma haka na dawo a gajiye ko jirana bai yi ba, na dawo dakina na wuce nayi wanka, shiga kitchen dina nayi.na hada abinda xan ci sai gashi ya shigo.
"Ruman taimaka ki mana abincin baki daya Darrah."
"Idan har mace xata iya ware kafa namiji ya shiga tsakanin kafar meye kuma sai na dafa mata abincin shi ka aure ni ne domin girkinta? Wallahi billahi azim ba zan kuma mata girki ba, na dafa ta gaya min maganar banza na daina"

"Amma ai lalura ce da ita?"
"Ai bani na samar mata da laluran ba, ki nice?"
'idan ba zaki dafa ba gaya min"
"Ba zan girka ba" fuuuu ya fita a raina nace mishi.
*Can maka*
Na fada a raina, da taga naki yarda da mata girki kawai sai ta tsiro da wani kazamin rayuwa. Sai na sauko zan wuce falona kawai zata shiga dariya da waya tana faWin.
"Ku bar namiji munafiki, idan nace yake wurin matar shi sai ya ce min."
"Wannan bazawaran da aljani da mutane suka dauke dadin ta, Meye zan yi da ita? Matar da bata da kome na takamar mace sauran wasu ce fa!"

? Nasan kaidin mata irinta domin ya faru da Innar mu, ban d'aga kai na kalle ta ba, balle nasaka a raina zai dame ni,? haka muka yi ta tafiya da rayuwar mu, idan nayi barci taji kamshi kamar zata haukace, haka zata yi ta min sintiri har sai na gama na saka mata hankalin yake kwanciya, ni kuma saboda cikin jikinta nake b'ata.

? ? **
Na maida hankali sosai wurin aikina naji ihun Fareeha, ban wani damu ba dan nasan tare da uwarta suke, can naji ihun yaki karewa shine na fito na samu yarinyar nan ta zubda ruwan zafi ne ta fadi a cikin shi.

"Darrah!!!!" Na kwala mata kira.
Da gudu ta fito, a hankalinta a tashe ta nufi yar.
"A'a tsaya! Nimo leda" da sauri ta shiga kitchen ta dauki min shine fa muka dauki yarinyar muka daurata a ledar na fita da ita da gudu ita kuma ta biyo ni da key motar muka nufi asibiti da yarinyar, baki daya tun daga gabanta har zuwa duwawun ta ya kone,? haka suka kwashe lalataciyar fatar suka mata dress.

? ?? Wasa wasa sai gashi an bar min jinyar yarinyar, ita uwar ba zata iya zama a asibiti ba domin tana jin warin asibitin.? Dan haka na cigaba da kula da yarinyar, sai na fahimci sun sake min kome.

?? Sai da muka yi sati biyar ina jinyar yarinyar Ummin tazo domin lokacin abubuwa sun mata yawa, koda yazo ta samu nice a jikin yar tambayar farko da ta min shine.
"Ina uwar Yar?" Daidai shigowar shi.
"Tana fama da cikin ta ne da ya tsufa kuma bata son warin izal da dettol"
"Ai haka ne?"? Ta mishi tambayar renin hankali.
"Ummi ai ita Ruman ce ta bukaci zaman jinyar ba sakata aka yi ba" ya fada tare da kura min ido.
"Ai haka ne? TOH yayi kyau, ita Darrah sabida tana da ciki bata zaman asibiti ko? Tashi ki bar musu yar su ta mutu, Indai har uwar da tq haifi da zata iya zama? wata tayi jinyar yarta meye sunanta? Hmm"

?? "Ummi amma ai suna zaman lafiya,kuma ke Ruman ki bude baki ki gaya mata kuna zaune lafiya!" Ya fada tare da zuba min harara.
Kasa magana nayi ina kallonsu, baki daya Ummin mu ta kwayance mishi sai da ya kasa magana.
"Kai ni gidan". Wani kallon banza yyai min tare da fita daga dakin, har suka isa gidan yana gaba tana baya, zasu shiga falon yaji tana cewa.
"Wallahi ba zata tab'a haihuwa da shi ba, sai idan naso haka, ta zauna shi tayi renon Yarana ni na bude mishi kafa ya shiga yadda yake so" wani mugun kunya ce ta kama shi.

? "Ba sai an kai ga haka ba, amma tabbas haihuwa sai Ruman tayi tunda mun dogara da Allah. Ke da kika dogara da uwar ki, maza ki cigaba Allah yana tare damu, kaji ai? Kaji abinda take aikatawa meye yarinyar nan ta maka? Maza ka sake min ita ka Turo min ke kuma ki wuce asibiti ki amshi Yarki, ba dai zama da kishiya ce baki so ba maza jeki ki zauna Allah ya baki Sa'a, kuma ka wuce ka kaini gidan Baffa Moddibo."

? Inda take shiga ba nan take futa ba, sai da ta mata tass. Sannan suka nufi gida, jikin Darrah na rawa ta kira uwarta ta gaya mata.
"Waye ya aike ki? Akan me zaki gayawa wani toh kin lalata aikin ki, wawuya balagaza jaka kawai" inji Hajiya Rushediyya,

? ?? Fashewa tayi da kuka, tare da Waukar key motar ta, ta nufi asibitin.
Ina bawa yarinyar Tea ta shigo da mugun gudu, ta kwace kofin tare da kai hannu xata dake ni na rike.
"Wancan lokacin ban san adda zan kare kaina? bane yanzun kuwa zan iya kare kaina dan karki sake kice zaki tab'a lafiya ta, domin uwa ce ta haife ni"
Na maida hannunta baya, shigowa yayi tare da kallon yadda take kumfar baki.
"Wallahi idan ina raye ba daki tab'a samun mijina ba, sai nakasaki"

? "Allah ya baki sa'a"
"Muje Ruman" ya nuna min hanya, na fita. Sannan ya juya kanta.
"Ke wacce irin mace ce mara kadari? Taya xaki zauna kina ihu akan abinda bai zama dole ayi rigima a kai ba! Don Allah ki min shiru nan ba gida bane, asibiti ne kuma kowa yana jin muryan ki"

"Sai meye akan mijina ba zan yi fada ba, wallahi karya kenan sai naci ubanta sai na halaka ta, sai na mata abinda ba zata kuma marmarin namiji irin ka ba"

Fita yayi ya barta tare da nufar waje, raina ya b'acin? dan haka nake tafiya a kafa, tsayawa yayi na? shiga motar,? juya kan motar yayi muka bar estate din.
"I hated kananun magana? bana hada iyayena da kome, bana son tashin hankali da rashin hankali how comes zaki had'ani da Ummina?"
"Ita tace maka na gaya mata wani abu?"
"No i don mean that"
"What doing mean?" Na tambaye shi, shiru yayi kwafa nayi tare da dauke kaina, wani gida ya kai ni. Da alamu gidan na shine domin yana shiga gidan kai tsaye ne, haka nabi bayan shi, har cikin gidan.

? Ina lura da yanayin shi hakkin shi yake nima, a raina nace.
*Zaka kare kalau*
"Wato dan kin rena ni, Ummin mu tace zata tafi dake, kina daukar magana kina gaya mata tana ganin kamar ana cutar ki ko? Banda rashin hankali irin naku na mata, har zaki gayawa Ummin mu maganar abinda ya shafe mu, bari na koya Miki yadda ake boye sirri"

Wallahi mutumin nan bai da Imani, babu tausayi a ranshi. A falon ya karbi hakkin shi, inda na sha mugun azaba, kuka nayi har nayi har Nagodewa Allah, dakyar nake iya jan numfashi, sabida yadda yake tafiyar da Rayuwata bana jin akwai imani a ranshi, daga ni har shi bamu kawo zamu gane kome ba, amma sai me lokacin da ya shiga cikin babban zauren cibiyoyin koyar da karatun dare, nan naga ya birkice min tare da hauka tuburan, domin hake ni yake kamar ya samu yasar Rijiya, yo ba gwara rijiyar ba, wannan da yake min cin karen mahaukaciya. Wallahi duk dauriyar da nake da sai da na fashe da kuka, domin ban san yadda zan fasalta girman bawan Allah nan ba, mugu kawai. Bakina da Kirjina har wani irin ja yayi, gabana kuwa ko ranar da Hamma Babangida ya fara kwanciya dani sai haka.....(>??=?D?=??>?#? @&?>??=?D?9&? akul da mugun abu)
300? ... Insha Allah'
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank
#Mai_Dambu
78

Girgiza me shi kai nake ina faWin.
"Don Allah kayi hakuri wurin ciwo yake, min don Allah ka barni haka bana jin dadin abinda kake min Please." Na fada masa, amma mutumin nan kamar ba da shi nake ba, sai da ya juye min fitinar shi na tsawon lokaci da ya dauka, sannan ya mirgina gefe yana sauke ajiyar zuciya kamar wanda yayi abin arziki, dunkulewa yayi alamar zazzaSi yana shirin rufe shi,? juya mishi baya nayi tare da sake kuka me cin rai, dakyar na sauka a gadon tare da jan hijabi na, na nufi ban dakin sosai na gasa jikina, sannan na dawo dakin na kwanta, ina sauke ajiyar, zuwa nayi gaban shi ina tab'a shi, jikin shi ya dauki mugun zafi, ban dakin na koma na dibo ruwan zafin. Na saka dan kwalina ina goge mishi jikin shi.

? ?? A hankali har ya fara zufa, sannan na kyale shi na koma gefe, ina jin yadda kasana yake wani mugun zafi, kallo na yayi alamar yaji dadin jikin shi.
"Ko zaki taimaka min da ruwan wanka?"
Nufar ban dakin nayi na had'a mishi ruwan sannan na fito na zauna, ina kallon shi. Dauke kai nayi sakamakon yadda ya tashi babu kaya a jikin shi. Wayar shi ce tai kara, ya dauka.
"Ummin mu don Allah kiyi hakuri bana jin dadin jikina ne, idan naji sauki zan kawo miki ita"

? ? "Wallahi ka fita idanuna, domin zan? iya raba hannun riga da kai wallahi ba zaka watsa min kasa a idanu ba, ka dawo min da ita kafin ranka ya b'aci" cizon bakin shi yayi, kafin ya mike a hankali.? Yana shiga ban dakin a sanyayye, waje na fita na zauna tare da takurewa wuri guda, nima sanyin nake ji kamar me amma haka na hakura har ya fito.
"Muje" babu musu nabi bayan shi. Juyawa yayi yana kallon yadda nake takawa.
"Ko zan duba ki ne naga kamar naji miki ciwo"? dauke kai nayi kamar ba dani yake magana ba.
"Baki ji bane" ya kuma tambaya ta, wani irin kuka ne yazo min.
"Don Allah ka kyale ni, bana son magana"
"Sure!" Ya tambaye ni, sanin cewa tambayar ta wata manufa ce yasa na sunkuyar da kaina.
"Don Allah ka mai dani gida"
Juyawa yayi tare da cigaba da tafiya, kwalla na zuba min, hararan shi nayi ina ji kamar na mishi mugun duka, har na shiga motar a hankali.
"Yau kan mun raba reni, koda yake da saura" ya fada yana murmushi.

"Cuties baki ce kome ba" dauke kai nayi tare da tura mishi baki,
"Ayya don Allah Hamma Hayar kai min rai, wayyo Allah na. Ya maccido kai min arziki wallahi ba zan iya da al'amarin ka ba, wayyo Allah na"
Ya fada yana yarfe hannun shi yana kuma b'ata rai kamar an mishi wani abu. Kin kula shi nayi, amma maganar gaskiya kuka nake ya a hankali har muka isa gidan Moddibo, a sanyayye nake tafiya har na shiga cikin gidan, shima ya biyo bayana.

"Assalamu alaikum!" Kin amsawa Ummin mu tayi tana zabga mishi harara.
"Baffa kana ganin shi ko? Ya gaya maka abinda muka ji darrah tana fada"

Zama yayi alamar zazzaSi yana nan har yanzun a jikin shi.
"Dattijo, ka bata hakuri wallahi bana jin dadin jikina ne, insha Allah ba za a kuma samuna da laifin son kai ko fifiko ba." Ya fada yana cizon bakin shi.

? ? ? "Kiyi hakuri dijah ya za ayi, baki san yadda yaron nan yake gwagwarmaya bane" inji Nenne da tafito yar sandarta.

"Amma shikenan" tayi shiru, sannan tace mishi.
"Babu inda ruman zata koma ta zauna a gidan nan har. Sai ka gama ginin ta, idan kuma naji labarin ta koma gidanka wallahi zan zo na dauke ta." Ta fada tare da musu sallama zata koma, haka na rakata sai nasiha take min kuma wallahi ina jin dadin abinda take gaya min, ta kuma gaya min kar nayi sake da addu'a, na saka kaina sosai da sosai, bayan nan ta bani hakuri tare da rarrashina, sannan ta tafi abinta, koda na koma cikin gidan, na samu yana waya da Dr Nu'aym. Kamar zan zauna kawai na mike tare da shiga kitchen din gidan da Maman Baraka, mukayi tuwon shinkafa. Miyar danyen kubewa.

? Sai kunun koko da na dama mishi, sannan na saka sugar kaWan, ina lura dashi bai wani ci tuwon ba kamar kunun yasha har zazzaSin ya sauka mishi. Sannan suka koma asibitin dakin an cika ana gulma da ita kanta Darrah, gyaran murya yayi kowacce munafuka ta mike, kunya yana damunta.

?? "Ki had'a kayan mu tafi gida gossiping din ya isa haka,satin Ruman nawa ba a tab'a cika domin gulmarki ba, amma ke har kin baza kolinta kuma da za a tambaye ki babu hujja. Amma kika iya sakata a gaba ai kunya marin d'a, kafin ki zage ta sai ki duba alkhairin ta, domin babu inda zaki zageta a zauna lafiya."

? Shiru tayi yana kai aya ya kwashi yar shi ya fita da ita, karshe ita ta kwashe kayan, ta fito dashi tana b'ata rai kamar wani abu aka mata nan kuwa bata da gaskiya ne, zata yi abin nan da ake cewa borin kunya, ko tabirman kunya nade shi da hauka, haka ta zuba kayan su a motar tana b'ata rai, shi kuwa yana can amsar? takardan sallama, koda ya shigo motar da yar shi a kafadar shi Ba ce mata kome ba ya saka yarinyar daya sit din ya ja motar suka fita, yana jin ta, tana kananun magana bai damu ba har suka wuce gida, zazzaSi ne sosai yake damun shi, dan haka yana shiga gidan ya ajiye yar ya wuce sama, magani ya sha ya kwanta.

? ? ?? Rigis jikinshi ya dauki dumi, amma Mahaukaciyar matar shi bata fahimci haka ba, gashi ya bar wayar shi a wurina, gajiya da ganin wayar ya sani niman Adam yazo ya kai mishi wayar shi. Dake wayar babu security code na bashi sannan nace mishi.
"Don Allah ka duba shi bai da lafiya kuma nasan bai zama dole Darrah ta fahimci haka ba tunda nima bai gaya min ba alamar zazzaSin na gani na fahimci bai da lafiya"

"Insha Allah, zan duba shi."? Haka ya tafi ya barni da tunanin halin da yake ciki, har wurin karfe takwas na dare ina zaune, muna hira da Nenne amma rabin hankalin yana kan kofar.
"Assalamu alaikum! Barkan ku da hutawa."
"Amin wa'alaikumun sallama, Barka kanka"
"Kai Hajiya Rumanah, kwantar da hankalinki yana asibiti yanzun haka damuwa tayi mishi yawa"
"Innalillahi, waye a tare da shi?"
"Darrah"
"Ta ci kaniyarta, ta koma gida ta zauna da jinyar yarta maza tashi ma tafi asibitin" inji Nenne, haka muka tafi asibitin kamar zan yi kuka, koda muka isa tayi kane kane, Alhaji Abubakar mahaifin Dr Nu'aym da shi aka maida ta gida,. Domin kuka kan sai da tayi shi. An rabata da mijinta, haka tayi ta kuka da rikici, ban da ita mata dai ga ciki ga yar yarinyar da ta kone.

? ? ? Tun bayan tafiyar su nake zaune har Adam ya kuma dawowa, anan yake gaya min yadda ya same shi. Wato da ya kai mishi wayar ya same shi yana kwance a saman kujerar falon shi, gwiwowin shi a zube a kasa ya kifa kirjin shi a kujerar, a haka ya same shi ita kuma uwar bala'i tana can tana ihu yana cin amanar ta, bata fahimci abinda yake faruwa ba sai da ta ga adam ya sauko ya fita ya taso mai gadin a gaba, sannan take tambayar shi lafiya ko kallo bata ishe shi ba, ya wuce suka dauko Dr Hayat aka nufi asibitin da shi. Koda aka nufa dashi baki daya hankalin ta ya tashi, wani nazari na daban ya kuma zuwa mata shi yasa take tunanin taje ayi mata scan. domin a san mene ne a cikin?

? ? ... Kasa barci nayi tare da raba daren Ina ibada tare da gayawa Allah kukan mu, sai wurin karfe biyu na kwanta, a jikin shi duk da gadon yayi mana kadan, haka na kwanta.

? *
3:13am

A hankali yake takawa har ya isa bakin kofar budewa yayi a hankali sannan ya shiga cikin babban kofar,? yana nazarin inda ya tab'a ganin ka wurin, zama yayi yana kallon yadda wurin ya kawatu, kafin yayi wani dogon nazari an fito da wata mata ana janta cikin sassari.
"Ka tawo da Rumanah!" Ta fada mishi, ya mike kenan zai magana ya bude idanun shi. Ganin nice a jikin shi. Shafa fuskata yayi sannan ya sumbaci goshina.

? ? ? ? ?? Gyara kwanciyar nayi, shi kuma ya sauka a gadon tare da gyara min duvet din, ya shiga ban dakin. Alola yayi tare da sauke sallah da yake kan shi, sannan ya kawo nafillar da ya saba yin shi. Kafin ya daura da addu'a, dawowa yayi kusa dani ya kwanta, yana shafa bayana, har barci ya dauke shi. Muka tare. Da asuba ya rigani tashi, sai da yayi alola sannan ya tashi ni naje nayi alolan shi yaja mu Sallah.

? ? ? Bayan mun idar har garin ya fara haske ya ce min.
"Rufo min kofar"
Tashi nayi ina kallon

56 / 69