Author : Jamila Janafty Category : Romantic Hausa Novels
Lallabashi ta mai Dubarin Datake mai in Tana Cikin Jinin Al"ada har ya samu ya gamsu suka kamkame juna Har Barci mai Nauyi mai Dadi ya kwashesu.
*Shakira..*
*ZAINAZAIN..!*
_(Is a love Story and Betrayal)_
*Wattpad:Jamilaumar351*
*Mallakar:Janaftyshakira*❤️
*BOOK 1*
1️⃣0️⃣
*KANO...*
_Area:Sabuwar kofa..!_
"Kwance Take Kan mamaken Royal Bed wanda yaji Shinfudun Alfarman,Misalin karfe 10:46am na safe na Ranar Lahadin karshen mako.
Motsawa Tayi Ta leko Da kanta cikin katon bargon Datake ciki Lokacin Da Taji Karar Wayarta Dake saman Side Drower din Gadon,Hannu ta zira tana wani yamutsa Fuska Lokaci Daya Ta Jawo Wayar nata ganin Sunan Zakiya Ya bayyana baro baro saman Sreen Din Wayar nata yasa Ta Daga Cikim kasala Tana Fadin
"Zakiya yane...! Dagachan Bangaran Zakiya Tace"Kina ina ne nazo naga gidanki a kulle..? Ko kina Cikin asibitin ne..? Wani Hamma Dina Ta tattaro ta sakarma Zakiya Tana gyara zaman Blanket din Data Rufu Dashi Take Fadin"Ina anguwar Sabuwar Kofa...!
Cikin Mamaki Zakiya Tace"Kano..? Dakai Dina Ta mata amfani Wajen bata amsa Kafin Tace"Eh ina Kano..Tun Ranar Friday na Taho.." Zakiya Ta gyara Tsayuwarta Jikin Bakar Motar kirar prado Tace"Ke kuwa me kika je yi kano Haka da gaggawa ba Labari..?
Karamin Tsaki Dina Taja Lokaci Daya Tana yamutsa Fuska Kafin ta Yunkura ta Mike zaune ta Jinkina Bayanta da Jikin Gadon Lokaci Daya Tana Fadin"Hmm Bari kawai Zakiya Wai ni Zain ya kora Daga Office Dinsa..."
Cikin Zaro Ido Zakiya Tace"Kora kuma..? cikin Takaichi Dina Tace"Wlh Korar kare yayi min Ranar friday Dana Shiga Cikin Asibiti,Abunda ya bani Tsoro Shine wani kallon Tsana Danaga Yana Bina Dashi Abun ya bani Tsoro Sosai...!
Zakiya Ta saki Tsaki Tana Fadin"Hmm lalle..Ai Indai baki kama kanki ba kina Tare da Wahala Dina...Karki manta Boka Yace Sihirin Dayayi masa fa na Dan anace ne Ko Baki Bishi ba zai Biki Dolensa ammh sai kiyi ta Binsa yana Miki Wulakanci Kuma ahaka ke ki kiran kanki mai aji Mtswwss Wlh,Wannan dai Abunda kike yi Shine Rashin aji mu kuma Abunda muke yi kina ganin Rashin Aji ne Shine ajin Tunda ko Yayane Namiji bai isa ya Wulakantani ba Sai na Juya akalata Tunda bashi kadai bane Namiji agidan Duniya ba.."
Cikin Zafi da Takaichin Kalaman Zakiya Dina Tace"Zakiya kin fa sani Ba iya Sha"awar Zain kadai nake ba Ina Tsananin Sonsa Wanda bana iya Jure Rashinsa,Ina so Koda Yaushe ya kasance yana Tare Dani Nima ina Tare Dashi Ina so Na zama wata Bangaran Rayuwarshi Gabadaya zakiya ya zanyi..? Wlh ina Son Zain So kuma mai Tsanani Wanda Domin Son na mallakeshi ban Damu da kowa waye zai Rasa Kimarsa ba, indai Zain zai zama Nawa na har Abada.."
Tafada Cikin Fidda Wasu Zafafan Siraran Hawayen Da suka Cika mata Idanuwanta gyara Tsayuwa Zakiya Tayi Tana Fadin"Shawarata kawai zaki Dauka Dina Cikin kankani Lokaci Burinki zai Cika zaki mallaki Zain Insha Allahu..."Kai Dina Ta gyada tana Share Hawayenta Take Fadin"Shikenan Hakan za"ayi Na yarda mu Sare macijin Da Kansa Lokaci Daya Tunda bayajin Roko ballatana ban baki..Zan Dawo Gobe in Allah ya kaimu Asibiti sun Kirani.."
Zakiya ta Kada kai Tana Fadin"Ok..Sai mun sake mgana.."Daga haka suka yanke Kiran Dagachan Bangaran kuma Zakiya ta Shige Motarta Ta bata Wuta ta bar Kofar Gidan Dina Ranta Cike da Sake Sake da kuma Hanyar da zasu bi komai ya Daidaita Ita kuwa Bangaran Dina Ture Bargon Tayi ta Sauko Daga kan Gadon Daga ita sai Wata Doguwar Rigar barci mai Igiyoyi Gashin kanta Ta tattara ta saka aBand,Silafas dinta ta saka Ta Nufi Hanyar Kofa tana wani Taku Cikin Son Nuna ita din Watace.
Saukowa Take Daga kan Steps din Tana wani Lumshe idanuwanta Kamar mai Jin Barci nan kuwa Tunani Take Gata agidan Zain a matsayin Matarsa Shiyasa Take saukowa Cikin wani Rangaji da Karairaiya,Har ta Sauko Gabadaya Falon Inda kannenta Waleeda da Waleed ke zaune suna Buga game ganinta yasa Dukkansu Suna Hada bakin Wajen gaisheta"Gud Mrning Anty Dina.."
Kallo Daya Tayi Musu Ta kauda kai kafin Tace"Mrning Kids How are u..? Tare suka amsa da "We are Fine.."Daga haka ta jinjina kai ta Wuce kai Tsaye Dinning aRea Mai kama da alkarya guda,Kujera ta ja ta zauna Ta Fara Bubbude Kololin Gabanta tana Wani yamutsa baki kafin Ta Daga baki Tana Fadin"Zulai...Zulai.."
Da dan karfinta Da Sauri Wacce aka Kira Da Zalai ta Fito Da Gudu Daga ciki jikinta na Bari,Gabanta ta Durkusa Tana Fadin"Gani Hajiya ina Kitchen Ne Lokacin da kike Kirana.."Tafada Cikin Ladabi kanta na kasa ko Kallonta batayi ba Tace cikin yanga da Yauki."Soyamin kwai 3 karki saka Gishiri kana ki Soyamin Buredi da kwai.."
Da Sauri Zulai ta mike Tana Gyada kanta Cikin gamsuwa Tace"Angama Hajiya Bari naje na soyo.."Da sauri ta Juya ta koma Kicthen ita kuma Sai ta Kada kai ta jawo Fulas Din Ruwan Zafi ta samu karamin Kofi ta Tsiyaya Ruwan Citta da Na"a Na'a,ta Fara kurba sannu a Hankali Cikin kwanciyar Hankali.
Tana Cikin Kurban Tea din Taji Kamshin Wani Turare mai Dadin Shaka ya Ziyarci Hancinta Lumshe ido Tayi Kana ta Budesu kan Inda Take Jiyo kamshin Fes ta Sauke su kan Matar Mahaifinta Anty Batula Farar mace alkayabban mata Cikin Shiga ta alfarma.
Kai ta kauda ta wani Tabe baki Tana Jinta Tana mgana Dasu Waleed kafin ta Kariso Dinnig din Taja Kujera Ta zauna Tana kallon Dina Wacce ta Rausayar Dakai Tana Fadin"Gud Mrning Uwata.."Tafada cikin Wani Izgili Duk da Batula ta san da Tsageranci Dina ke Kiranta Uwarta,ammh Nuna mata take taFita iya Duniyanci Cikin Sakin Fuska da Fara"a Tace"Mrning Dota..? How was ur Nite..?
Cikin Basarwa Dina Tace"Cool..."Daga Haka ta Dauke kai Cikin Mirmishin Leben baki Hajiya Batula tace"Yayi kyau..? Yaushe zaki koma Bakin aiki ne..? Sarai Taji Tambayar nata sai kawai ta Basar da mgana Cikin Kallon Ido Cikin Ido Take ma Hajiya Batula sanda itama Take Tsiyayan Ruwan Na"a Na"an Tana wani Sakin Annurin Dake Fuskarta.
Cikin Dakiya Dina Tace"Uwata yaushe Daddyna zai Dawo ne..? Sai da ta Kurbi Tea din kana Ta kalleta Tana Fadin"bansani ba Kila dai Cikin Satinan...Kinsan in suka Tafi Abuja Tarurrukan nasu Yakan yi sati bai Shigo Gida ba.."Wani irin kallo Dina ta Jefata Dashi Tana Tunanin kalaman zakiya akan Yawan Tafiye Tafiyen Da Daddynta keyi
Saurin kauda wannan Tunanin Tayi Zuwan Zulai da Filet din kwai,Sai Dayan Filet mai Dauke da Soyayyan Buredi Da kwai kan Dinning Din ta ijiye mata Tana Fadin"Gashi Hajiya.."
Shuru Dina Bata ce mata komai ba Kuma Idanuwanta na kallon Wani Gefe bata ma kalli Abunda Zulai din Ta kawo mata ba Hajiya Batula ne ta kalli Zulai Tana Fadin"Tafiyarki Zulai..Je ki cigaba da aikin ki.."
Cike da Girmamawa Zulai ta Rankwafa Tana Fadin"Toh Ranki ya Dade..."Daga haka ta Wuce Da Sauri Dina ta Bita da kallo mai kama da Harara Kafin ta saki Wani karamin Ajiyar Zuciya ta ja Filet din kwai ta Saka Fork ta Fara ci Cikin yanga Kamar Tana Tauna Madaci Hajiya Batula Ta Sauke Kofin Hannunta Tana Fadin"Wai yaushe zaki leka chan Sudan ne..? Naji ko kwanaki Babanki na Basu Hakurin kina Tafe Aiki ne yayi miki yawa.."
Kur Kawai Dina Take kallonta Kamar bazata Tanka ba Sai Chan Ta Nisa Tana Fadin"Uhm...Zanje Insha Allahu Nima Suna ta Kirana kan Bikin Diyar Anty Jiddo da za"ayi.." jinjina kai Hajiya Batula Tayi kafin Tace"Gaskiya kam ya kamata..Allah bada iko.."
Daga Haka ta Tsuke bakinta Ganin Dinar ta Mike ko Soyayyan Buredin bata ci ba ta dai Ci kwan Shima bada yawa ba,Batare da tayi mata mgana ba kawai ta Wuce zuwa sama Tana wani Taku Daya bayan Daya Kowani Gabanta na Girgizawa Cikin Kallon Tara saura Kwata Hajiya Batula ta Bita Dashi har sai da ta kule ma Ganinta kafin Ta Tabe baki a Fili ta Furta"Allah ya Shirya.."
Domin Duk Macen Da Taga Dina Da yanayinta zata mata Zargin Tasan Namiji,sai dai ita bata Shaidanta da Iskanci ammh kam wasu al"muran na Dina Suna Bata mamaki kara Tabe baki Tayi kawai Ta mike Daga Dinning Din ta Nufi Falon Inda Yaranta gefe Daya na Zuciyarta na Watsar da Sha"anin Dina ganin Mahaifinta ma bai damu da Bincikan Halin data ke Ciki ba,Ballatana ita da bai bata wannan Damar ba Ballatana ita kanta Dinar da bata mata kallon Uwa sai ma wani kallon Raini da Kaskasacin Data saba yi mata akoda yaushe.
******
Kamar yadda Dina ta Tsara Washegari ta koma Bauchi Kuma aranar ta Shiga Cikin Asibitin ta iske an kawo wata patient zata Haihu ita da Dr Aisha Sukayi Attempting Din Patient din ta Sauka Lafiya Gabd Mganariba Dina ta bar Cikin Asibitin Zuwa Gidanta a Hanya sukayi Clashing Da Zain Kila ya Fita ya Dawo ne,Tana ganinsa yayi mata Double Signa Zuciyarta kamar ta Fashe saboda Farinciki Bata Bi ta kansa ba Ta Take Motarta Tana ji ajikinta Dole zai nemeta Dolensa.
Kamar kuwa ta sani Tana komawa Gidanta tayi wanka tayi Sallah ta Sauya kaya zuwa Wasu Riga da wando iyakar Wandon Gwiwanta,rigar kuma Cibiyarta Bude Take,Kitchen ta Shiga Ta Soya kwai ta Dafa Ruwan Zafi ta Fito Falo Ta zauna kenan Sako ya Shigo Wayarta ganin Lambar Zain da tayi ma Saving da *LIFELINE..*
Yasa ta Ja Saman wayarta da Sauri Cikin Rawan Jiki Ta Duba Sakon Nashi Inda yace Mata" kina gida ne..? Kawai yace Cikin Sakon nashi,Wani kayattacen Mirmishi Tayi kafin Ta Maida wayarta ta ijiye,Tana wani kada kai kamar wata Sakarya,Zata Bi mganar Zakiya Dole me ta Koyama Zain Hankali Ko zai gane Darajarta.
Ba"a jima ba, Taji Tsayuwar Motarsa Tashi Tayi da Sauri Ta Bude Labulen Window ta Leka Daidai Lokacin ya Bude Murfin Motan ya Fito yana gyara zaman Tek tie din Wuyansa Cikin Wani irin kallo Take Binshi Dashi kamar ta Jawoshi Ta kwakwameshi Ganin ya Fara Taku Zuwa kofar Mashiga Flat din Nata yasa ta koma Ta zauna ta Harde kafa Daya kan Daya,Tana Kurban Tea din Hannunta Taji yana Knoking din Kofarta Sai da ta Sha iskanta tana Wani Hura Hanci Tatashi Bayan Ta Ijiye kofin Hannunta Saman Center Table Din Dake Tsakiyar Dakin Ta Fara Taku Cikin Wani Iya Bariki Ta isa Jikim Kofan Ta Bude Fuskar Zain Ta bayanna wacce baka isa ka gane yanayin Dayake Ciki ba.
Kallon Kallo Sukayi ma Juna Cikin Wani Yanayin kafin kowa ya Janye Idanuwansa yana Mganar Zucci Ita Dina Farinciki ne ya Cika ta kamar an sakata a Aljannah Ganin Zain ya Biyota Shi kuma wani Takaichi ne ya kumeshi yana kallonta yana Tunanin me Tafi Zainarsa..? Me Dina Take Jiyar dashi Da In ya kwana Biyu zuwa uku bai Kusanceta zai jishi kamar ba Daidai ba Baya Samun Kowani Natsuwa sai yazo Gareta..? Amsan Daya Gaza samun amsanta kenan Kuma Tuni Take yawo acikin Ransa.
Baya ta Koma Batare da tamai Mgana ba ta Bashi Hanya,Cikin Takun Jaruman Maza ya Taka ya Shiga Falon ita kuma ta maida Kofa ta Rufe ta Biyo Bayansa Tsakiyar Falon ya Tsaya yana Nazarin Falon kamar yau ya Taba Shigowa Ita kuma kai Tsaye wajen zamanta ta koma Ta zauna Tana Daura Kafa Daya kan Daya Cikin Wani irin yauki Ta Sunkuya Har sai da Nonowanta Ta sama Suka Bayyana Filet din Da ta saka kwan ta Dauko Zuwa kan Jikinta ta saka Fork din Dake saman Wajen ta Fara Tsakura Gefe Daya kuma na Zuciyarta Najin Kaifin Idanuwan Zain akanta.
Shi kuwa kallonta yake Cikin Mamakin Shareshin Datayi Cikim karfin Hali yace"Baki ga Sakona bane..?
Sai da ta Tauna Kwan Dake Cikin Bakinta Kana ta Dago Dararan Idonta ta saka Cikin Nashi kafin tace"Nagani mana." Tafada Cikin Wani lum da idanuwanta Cikin Kissa cikin mamaki yake Fadin"Kingani.?
Kai Tsaye Tace mishi"Eh nagani.."
Cikin Kufuluwa Yace mata"Me hakan ke Nufi Dina..?kinga Sakona kinyi banza Dani Nazo kuma kin kalleni kin watsar kamar baki ganni ba.."Dina ta saki Mirmishi Cikin Farinciki acikin Ranta Tace"me zan yi maka..? Dama ina da Sauran wani amfani ne awajenka ka manta kai ne ka Koreni Daga Office Dinka Ranar..? Ina Zainar naka..? Na Dauka zata Share maka Gurbin Dina acikin Zuciyarka kamar yadda kake ikirarin Ta Share ta kowacce mace.!
Wani Taku ya Fara Zuwa Gareta Ido Cikin Ido yake kallonta kafin ya saka Hannu ya Fizgota ta Mike Tsaye Filet din Dake Hannunta yayi Gefe Cikin Tsoro Take kallonsa Idanuwanta ta Zaro ganin Yadda Fararan Idanuwansa Suka Sauya launi Cikin Wata Irin murya yace"Dina baki da amfani awajena...Ba ki kuma da wani Kima acikin Zuciyata..Haduwata Dake Kaddara ne Haka ma Tarayyana Dake Tsakaninmu ma Kaddara ne Sai dai ina so Ki sani ba iya Kamarki Zaina ta Koremin acikin Rayuwata ba Irinki Dubu ma Ta Sharemin Su Tas..Ita Tauraruwa ce kuma Zahra ce Cikin Wata."
Ya karishe Fada ya Wani Mata wani Munafukin Mirmishi Cikin Takaichi Ta Juya Labbanta zatayi mgana ya Dakatar da ita Bayan ya Dora bakinsa kan Labban nata yayi mata wani Light kiss din Daya Sumar da ita Bata Dawo Daga Cikim Hayyacinta ba ya Radamata Cikim kunnuwanta.
"Kada ki Hada kanki da ita..Ita Ta Dabamce Awajen Zain..Ina mata Kaunar da Bayan Ahalina babu kamarta Ki kiyayi Harshenki Wajen Ambaton Abunda Zain yafi kauna Da Darajawa sai Ki Tsira da Matarbanki.."Cike da Izza da Dariyan keta yake gayamata Haka kuma bai bata zarafin mgana ba ya Hade bakinsu yana Bata wani Hot kiss wanda ya Rikita ta saki ajikinsa Lokaci Daya Tana karban Sakonshi Fin Minti Goma kafin ya saki Bakinta ganin yadda tayi Laishi ne yasa ya saki Mirmishi kafin ya Shafa Kumatunta bai Tare da yayi mgana ba ya Ciccibeta zuwa Jikinsa ita kuma ta kara lafemai Wutar kaunarsa da Kishin Halima na Cika mata Zuciya Da Kafa ya Daki Kofar Bedroom Din ta Bude ya saka kai Cikin Kan Gadon ya Wurgata Kafin ya Bita ya Danne yana Sumbatarta ta ko"ina Cikin Mugunta Cikin Ranshi Kuwa yana Tunanin Gwara yau yayi ma Dina Cin Kacha kila In yayi mata Ci mai kyau Bazai kara Jin son kasancewa Da ita ba.
Ita Kuwa Dina Farimciki ne ya Cikata da Sassafar take Rabashi da kayan Jikinsa,shima Cikin Saurin yake Rabata da kayan Jikinta,Achan gefe kuma sai Kiraya Kirayan Sallar Isha"i akeyi ayayinda wasu Mutanen ke kokarin yin alwala Domin Tafiya Masallaci Wasu suna chan Suna aikata Sabon Allah Wa"izubillah.
*****
Shudewar Awa Daya da Wani Abu Zain yana Caccakan Dina Kamar Allah ya aikoshi So yake yaji Kwadayinta da Sha"awarta Sun Kare acikin Ransa Ita kuwa Dina Duk da Yadda Jikinta ya gaji da Sabon Mu"amalanta da Zain bai sa ta Nuna gajiyawarta ba sai ma kara Daurewa Da tayi Tana Kokarin Bashi Hadin kai
Akallah ya Juye mata Abunda ke Maransa yafi Sau Uku kafin ya Sarara mata,ya koma Gefe yana Maida Numfashi Sama sama,Itama Dina Numfashin Take Maidawa Lokaci Daya kuma Tana Mirginowa Tana Rungume Zain din Ta Baya Ta Cikin Blanket din Da Zain ya Rufa musu Saboda Shi mutum ne Da baya son Ganin Tsaraicin Juna Gaskiya Tunda ta Fara Tarayyah Dashi baya yarda ya kalleta Ido Cikin Ido Ba komai ajikinta.
Tsawon Mintina goma Kafin ya yunkura ya Ture Dina Daga Jikinsa,Daga kwancen ya Jawo Boxers Dinsa Dake gefe ya Zura Duk da kyamar kansa ya kamashi ammh bai zai iya Shiga Toilet din Dina ba Yana Da Tsantsane da Tsabta da kyankyani,Abunda yasa ma yake Mu'amala da ita batare da kariya ba saboda yasani shi ne kadai Namiji kwara Daya da Dina Take Mu"amala Dashi Shi yasa ya bata yardansa a wannan Fannin.
Saukowa yayi Daga kan Gadon Sauri Sauri ya Maida kayan Jikinsa,Dina Data Dago kanta Cikin Blanket din Take Bin Zain da wani irin kallo na Tsantsan Farinciki,Tana kallonsa Ya Zura Hannu Cikin aljihun Wandonsa ya Fito da Wayarsa,Missed calls yagani Rututu Na Firstlove Dana Nene sai na Haddir Karamin Tsaki kawai yaja Lokaci Daya yana Daura Tek Tie dinsa,Cikin Hanzari ya maida Coat din Dake Jikinsa Batare Daya kalleta ba ya Juya ya Fice Daga Dakin Ko Waiwayota baiyi ba Karamin Dariya ta saki Cikin Wani Shauki Tace"Hmm Yanzu aka Fara wasan..!
Sai da ya Shiga Cikin Mota ya Daidaita zamansa kana ya Kunna Motar ya Fice Daga Kofar Gidan Dina da Gudu Daidai Lokacin da agogon Fatan Dake Hannunsa ya Nuna Karfe 9:20pm na Dare karamin Tsaki Yaja Yana Tunanin Dole zai koma Cikin asibiti Yayi wanka bazai iya zuwa gida ahaka ba In ya yi Wanka Firstlove zata Dora ayan Tambaya akansa Wanda kuma Faruwar Hakan kamar Faruwan wani Abu ne.
Cikin Asibiti ya koma Office Dinsa ya Shiga yayi wanka bai Fito ba sai da ya Tsaya ya Tsane Ruwan kansa da Karamin Towel Din Dake Toilet kana ya Fito Sauri Sauri ya kara Shiga Motarsa ya Fice Daga asibitin ya Nufi Hanyar Gida Daidai Lokacin Wayarsa ta kara Daukan Tsuwa Tana Gefensa ne ya Waiga yaga Firstlove ke Kiransa Da Sauri yayi amfani da Hannu Daya ya Dauki Wayar nasa ya Daga Kiran yana Fadin
"Hello Firstlove...!"
Dagachan Bangaran Halima ta Buga Tsalle Tana Fadin"Heyy Firstlove...Zuwa America Ya Tashi...Anty Zareena ta Haihu Yanzu Ummana ke Fadamin.."
Tafada Cikin Bayyana Farincikin Datake Ciki,Bakinsa ya Washe yana Fadin"Masha Allah...Me aka samu.? Cikin Murna da Farinciki Halima tace'"An samu Baby Girl Firstlove.."Zain ya Kada kai yana Fadin"Allah ya Raya ya amfana Jalal ya samu kanwa kenan..?
Halima Tace"Jalal Kuwa ya samu kanwa Firstlove yaushe zan Tafi ni..? Ko Tare da Umma zamu Tafi..? Fuska ya yamutsa kamar Tana kallonsa yana Fadin"A"a Firstlove ina kuma Zaki kin manta kun kusa Fara Test ne a makaranta..."Tura baki Halima Tayi Tana Fadin"Kai Firstlove...Kaifa kamun alkwari Sanda Umma zata maida Anty Zareena Lokacin kace na bari zamu je Tare dakai,yanzu kuma sai kace A"a bazani ba.."
Tafada Kamar Tayi kuka Mirmishi ya saki kafin yace"Naji..Ki bar wannan Tura Turan bakin sai na dawo sai muyi mgana.."Cikin Bata rai Tace"Yaushe zaka dawo Toh...? Da Sauri yace"Yanzu ina kan Hanya ne.."Batare da tayi mgana ba Ta katse Kiran alamun Ranta yana bace ne Wayar ya Sauke yana Mirmishi kafin ya Furta afili"Zaina Rigima.!
Sun Gama wayar kenan sai ga Kiran Zareena Da Lambar Waje Da Sauri ya samu Gefen Hanya ya Faka kafin ya Daga Kiran Nata yana Fadin"Abokiya Zareena Barka da Arziki..."
Dagachan Bangaran Zareena Dake Kwamce kan gadon Marasa Lafiya awani Daki na Musamman Cikin Wani kayattacen Asibitin kudi Dage U.S Babban Birnin America,Fara mace ce Wacce Ba inda ta Baro Nene a kama Sai dai afizge Tana Diban Kama da Zain,Rumgume da Jaririyarta sai Megidanta Dake Gefenta Jawaad da Yaronsu Dan Shekaru Uku da