Chapter 43 Reading Zainazain Book 1 Compelet by janafty Arewa Novels

Zainazain Book 1 Compelet by janafty

Author :  Jamila Janafty Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   43 / 43

126K to 126.5K   out of 126.5K words

Zan Fada Miki gaskiya Domin Ita ke Rike Dani har yau har gobe..Ni sunana AISHA FARIDA mutane Suna kira da SHOLLY  ni ba yar garin Nan bace Yar Gombace ammh na Zama yar Zaria Domin nafi Shekara Hudu acikinta kuma ni ba Zaune nake gaban Iyayena ba Zaman kaina nake in kin amince zan Tafi Dake gidan Dana ke zaune Gidan Uwar Dakina ce Dake nan anguwan gwado Gidan UWAR MATA..!

Zaina Taji gabanta ya Fadi ta kalli matar sai kuma Taji ta Natsu da ita Cikin Ranta Tana Tunanin ina ta Barta Tatafi ina Zata Cikin Sauri Tace"Shikenan zan Biki nagode Anty Farida.."Mirmishi Aisha Farida Tayi mata kafin tace"Ok...Shikenan muje gida Sa"adiya kiyi wanka kiyi sallah kici Abinci ki Huta ko Domin naga Duk kin gaji.."

Murna Ta kama Zaina Ta fara Hawaye Tana Fadin"Nagode Sosai..Nagode.."Aisha Farida tace"Karki damu.."Daga haka Taja Hannunta Zuwa Cikin Napen Din Tana Fadin"Muje mallam...!

*Tammat Bihamdulillah...*

_Alhamdulillah nan na kawo karshen wannan Labarin ZAINAZAIN kashi na Daya kamar yadda na Fada muku Labarin yana da Shashe Biyu ne mun gama Shashe na Daya zamu shiga Shashi na Biyu,Tabbas Zainzain kashi Na Daya yazo akyauta ne kamar yadda kuka gani sai dai kuma ku sani Kashi na Biyu na wannan Labarin IS NOT FOR FREE..!,Na Tabbata indai Soyayyar da na gani ne Dalilin Rubuta wannan Labarin Ko nawa na saka kudin Labarin nan zaku Siyeshi har ku ninkasa ma Nasan da yawanku Masoyan Amana ne Kama Daga Wsop Zuwa Wattpad Na Tabbata Zaku yi TuruRuruwa wajen Siyan Kashi na Biyun wannan Labarin Kodomin ganin Yadda Zata kaya Ga Zaina ta bar Gida ta Fada Hannu Aisha Farida Sholly kuma Sholly Zaman kanta Take agidan Uwar Dakinta Uwar mata yaya Rayuwar Zaina Zata kasance atsakiyar karuwai..? Yaya Rayuwar Zain zata kasance ba Zaina..? Yaya Dina.? Shin Tana Haihuwa..? Xata samu Nasaram auran zain da samun Soyayyarsa..? Yaya Duka Ahalin Zain Zasu ji da wannan Salon al"amarin Daya Faru dasu..? Wacece Aisha Farida..? Yaya Rayuwar Zakiya da Dina Zata kasance Daga karshe..? Shin Zaina Zata Haifi Cikin Jikinta ko kuwa..? Zata koma Ma Firstlove ko Rabuwarsu kenan..? Duka wadanan amsoshin Suna Cikin ZAINAZAIN kashi na Biyu ne Wanda zaku sameshi Cikin Farashi mai Sauki da yardan Allah.._


*ZAINZAIN PART 2 KUDIN KARATUNSA ₦250 NE KACHAL GA MASU AMFANI DA BANKI ZAKU TURA SHEDAR BIYANKU TA WANNAN ASUSUN BANKIN 0552179550 JAMILA UMAR GT BANK SAI ATURA SHEDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR 09069067488,KAI TSAYE MUTUM ZAI TSINCI KANSA A PAID GROUP,MASU TURO KATIN WAYA KUMA ZASU BIYA ₦300 NE KACHAL INDA ZASU TURO HOTON KATINSU TA WANNAN LAMBAR 09069067488,KAI TSAYE ZASU TSINCI KANSU A PAID GROUP DIN DA ZAMU FARA POSTING DIN ZAINAZAINA KASHI NA BIYU MUTANENMU NA NIGER KUMA ZASU TUNTUBI WANNAN LAMBAR WAYAR +22794775574 SAI KUNZO ALLAH YA BAKU IKON SIYA AMEEN...*








*01/07/2021*
*Janafty....*





43 / 43