Chapter 12 Reading BAYA DA KURA BOOK COMPLETE BY NANA HALEEMA.txt Arewa Novels

BAYA DA KURA BOOK COMPLETE BY NANA HALEEMA.txt

Author :  Nana Haleema Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   12 / 27

33K to 36K   out of 80K words

dama kina kusa dani, shikenan fa."



"Kissing naki da yayi fa, shima hugging Win ba komai bane?." Mubeena tabi Bily da kallo tace, "Bill wallahi mamaki kike bani, Meye a cikin kiss da hug dan Allah? It's normal abu da yake faruwa tun a secondary school. Maza nawa kika yi hugging da Muna school?."



Bily tace, "wannan ya wuce ak Mubeena, lokacin ba wani hankali ne damu ba ai. Muna maganar yanzu ne ba wani abun ba." Mubeena tace, "abinda kayi da dan ka yi shi yanzu ai ba komai bane Bily."



Bily tace, "okay naji, in Mama ya warke taga wayar nan a hannun ki me zaki ce mata?."

"Da wanne idon zata gani?."

"Shine ™arfin guiwar ki? To Baba fa?.

"Shine ya haifan? Ubana ™asa ta jima da rufe idon sa babu wani mijin mahaifiyata da yana auren uwata da zai latsa ni." Bilkisu ta girgiza kai tana kallon ta tace, "kin yi nisa bakya jin kira" ta faWa  tana shiga toilet ta barta a wajan ita kuma tan sake kallon sabuwar wayar ta.



           Washe gari ma da wuri Bebi ya fita koda yaje asibiti theater sukayi bai samu yaje inda su Manal suke bama sai kusan sha Waya na safe sannan ya shiga inda Maman take ya samu zuciyar ta t dawo bugawa normal sai jiran tashin ta. Yana fitowa daga Wakin suka haWa ido da Manal ta saka black Win hijjab yayi mata wani mahaukacin kyau, ganin sa sai tayi murmushi ta ™araso tana jan ™afa tace, "ina kwana, tun Wazu nake jira kazo ka faWa min ya jikin Mamana, Yaya Dr Huzaifa bai zo ba balle ya faWa min a madadin ka."



Kallon ta kawai yake yi, na farko tayi amsa kyau sosai bazai ™aryata zuciyar sa ba, na biyu ya fuskanci yarinyar akwai surutun kafin ya amsa gaisuwa ta faWi ma abinda yake ranta.



Šauke kai yayi daga kallon ta yace, "tana lafiya kar ki damu."

"Ko yaushe haka ka ke cemin, dan Allah ina son na ganta." Hanyar ya bata alamun ta shiga tayi hanzari zata wuce sai ta taya tace, "Wayyo." sai kuka ta cigaba da jan ™aafar ta shiga Wakin.



Bata jima sosai ba ta fito tan dar1ya da kuka tace, "naji daWin ganin Mama da aka cire mata oxygen, na gode da kulawar da kake bawa Mama. Duk da baka dar1ya amma kana da mutunci." Dariya yayi a zuciyar sa ya kalli ™afar ta yace, "Jiya kika ce ™afar ki bata ciwo."

"Yau ta fara."

"Ki biyo ni" ya faWa yana yin gaba tabi bayan sa har office Win sa ya nuna mata kujeara babba a gefen office Win alamun ta zauna, ta zauna ya tsuguna yana kallon ™afar daga wajan idn sahun ta ga wajan nan har ya kumbara sosai.



Hannu ya saka ya shafa wajan a hankali tayi shiru dan taji ba da ™arfi ya ri™e ba, sai da ya shammace ta ya tashi ya Wauko wani cream ya saka safa ya dawo ya shafa a wajan ya fara matsa ™afar da ™arfi.



Da hanzari ta ri™e hannun sa tana kuka tace, "don Allah ka bari ™afata zata cire da zafi sosai, don girman Allah ka dakata na ha™ura na cigaba da zama a haka." Ido cikin ido ya kalle ta sai ta janye hannun ta tayi shiru ya janye idon sa daga kanta ya cigaba da abinda yake yi sai kuka take.



Bai jima ba ya tashi ya zare safar da ya saka ya kalle ta sai kuka take yi sosai yayi tsaki a bayyane yace, "kamar wacce aka karya." Sai da taci kukan ta sosai ta kalli inda yake yana zaune kamar bai ma san  da zaman ta ba tace, "ina ganin yana da kirki ashe ba haka bane ba" ta faWa a bayyane ba tare da ta sani ba, ya jita amma bashi da lokacin kallon ta.



Yatsun sa biyu ya murza suka bada sauti ta kalle shi ya nuna mata ™ofa. Da™yar ta tashi amma taji daWi babu laifi, ta fita tana waigen sa. tana fita ya ajjiye pen Win hannun sa yayi murmushi ya cigaba da abinda yake yi ba tare da ya san murmushin na meye ba. Bai jima ba ya tashi ya nufi office Win Huzaifa ya same shi a zaune shida Hamza suna magana shima ya zauna yace, "me ake cewa da baza'a kira ni ba?."



Huzaifa yace, "yanzu nake niyar yi maka waya, zance ne akan meeting Win da za'ayi."

"Oh!" Shine abinda yace kawai yayi shiru kafin yace, "ba wannan ba, ya zanyi da damuwar Ruman ne? Abin har ya kai Mummy tana cewa Hajiyar ta wai mun daidaita da Ruman yanzu aure zamu yi, jiya haka tazo har Wakina tana cewa sai na aure ta ko bana so, bayan ta fita taje ta samu Mummy duk abinda na faWa mata sai da ta faWawa Mummy. Babban tashin hankalina da na cewa Mummy ina  da wacce nake so amma Mummy ta nuna na ajjiye soyayyar ta na dawo da ta Ruman."



Huzaifa yace, "0kon Allah, Mummy ta ri™e wuta akan Rumana gaskiya. Amma kai meyasa baza ka amince ba ko dan Mummy Win?."



"Wallahi Huzaifa bazan iya ba, ina so ayi kodan Ita amma zuciyata ta kasa amincewa da ita a karo na biyu, haushin kaina nake ji in na tuna cewa na sota a lokacin baya. In na amince da auren ta gaskiya zan cuci kaina ne kuma zan cuce ta." Hamza yace, "amma a baya ka sota, ya kamata ka jure saboda Mama ba bawai dan ita ba."



Bebi yace, "baza ku gane abinda nake ji bane akan ta shiyasa." Huzaifa yace, "to kai wa kake so Win? Da gaske kuma ta ganku a motar?." Bebi yace, "wannan yarinyar ce da Manal take kowa oho, na ganta akan titi kun san I can't leave her alone, because I took every woman as my sister. In na barta a akan titi a tsaye nima wani bazai taimaki su Mimi ba in matsala ta same su, that's why na Wauuke ta na kaita har g1da, har buge ta nayi da motar ma ban sani ba."



Huzaifa yace, "ita Rumana ya akayi ta ga Manal a motar ka?."

"Oho mata, shegen munafurci a cikin ta mana. Ni kuma nayi amfani da damar ne nace ai itace wacce nake so Win  dan Mummy tayi sanyi ta ta janye maganar ta amma sai ta sake yin zafi."



Hamza yace, "shawara Waya a nan Bebi, ko ka amince da auren Rumana ko kuma duk yadda za'ayi ka samo wacce kake sona cikin kwanakin nan. 0n Mama ta tabbatar da gaske akwai wacce ka ke so zata iya baka dama guda biyu, na farko ko tace ka aure su dukkan su, na biyu ko tace ka fara auren wacce ka ke so Win kamar yadda aka bawa Rumana dama sannan ka aure ta daga baya."



Ya dafe kai yace, "kun  kasa fahimtar bazan iya zaman aure da Rumana ba kwata kwata." Huzaifa yace, "ajjiye wannan maganar zakayi, zancen Hamza shine abinda ya kamata ayi."

Ya kalle su ta cikin glasses Win idon yace, "a ina zan samu wata mace a yanzu?, ban shiryawa hakan ba wallahi."



Hamza yace, "ga mata nan da yawa, ko yanzu kaso zaka iya haWuwa guda Wari na tabbatar a cikin Warin nan casa'in zasu karSe ka hannu biyu ma kuwa."

"Nema matar babu wahala samun wacce zance zan so shine shine mai wahala."

"Ba lallai sai kana son ta ba ai, in ka aure ta nan gaba zaka so ta." Ya girgiza kai yace, "har abada bazan auri wacce bana so ba, in kunga nayi aure to auren soyayya ne,  bazan auri wacce bana qaunar ta ba,"



Hamza yace, "ka mayar da hankali akan neman matar, ka saurari zuciyar ka a duk lokacin da idanun ka suka shiga cikin na wata mace, kasan meye so kasan yadda bugawar zuciya take canjawa a duk lokacin da idanu ya kalli abinda yake so ko yake maradin fara so." Bebi yace, "nifa soyayyar ™urucuya nayi bazan wani gane sosai," Huzaifa yayi dariya yace, "zaka gane, so sunan sa so, balle kai da kayi shi a matsayin na farko. Zaka tabbatar kamar yadda ya faWa maka hakan shine mafita a wajan ka."



Ya sauke numfashi ya kulle ido ya buWe yace, "Yanzu Ina zan fara nemo wacce zan so ni Adnan?. Wannan yarinyar Ruman sai Allah ya saka min wahalar da ta saka ni."  Dariya sukayi ya kalle su ya sauke numfashi yace, "baza ku gane abinda nake ji bane shiyasa kuke dariya" yana faWa sai ya mi™e dan ya tuna da abinda zai yi a wannan lokacin hakan ya saka ahi ya fita daga office din.



Sai da yayi sallah a masallaci sannan ya hau mota ya bar cikin asibitin. A ™ofar wani gida ya faka ya tsallaka ya ™wan™wasa ™ofar gidan aka buWe mai gadi ya kalle shi suka gaisa yace, "mai gidan yana nan?." Mai gadin yace, "eh yana nan."

"Dan Allah ka sanar dashi Adnan yana son ganin sa, in yace wanne Adnan kace masa Adnan ™anin Maryam." Ya amsa da to ya kulle ™ofar ya juya shi kuma ya koma mota zauna.



Ba jimawa sai gaahi ya fito ganin sai ya fito daga motar ya tsallako yace, "yace ace ka shiga ciki." 

"Na gode, ga wannan ka sha ruwa" ya faWa yaana bashi kuWiya karSa yana godiya shi kuma ya shiga gidan.



A wata ™aramar rumfa ya hango shida yaran sa a zaune, yara biyu mace da namiji su naganin Adnan suka taso a tuje suka rungume shi ya kalle su yace, "ba wani Uncle baya bakwa ma zuwa inda nake?" Ya faWa yana zama a kan kujera kamar yadda yake shima.



"Uncle muna zuwa sai ace kaje aiki." Ya basu chocolate da kuWi yace da Nabila ta raba musu yaran suka wuce ciki ana murya.



Kallon Kamal yayi mijin Yayar tasa yace, "nasan kayi mamakin gani na." Kamal yace, "sosai ma kuwa, da farko na Wauka kazo ganin yaran yayar kane sai naga ba haka abin yake ba." Ya Wan murmusa ta gefen baki kafin yace, "warning  nazo maka na ™arshe akan Maryam, babu aure tsakanin ku ya kamata ka daina bibiyar ta, ina so na tuna maka saki uku ne a tsakanin ku, babu maganar dawowa gidan nan sai tayi wani auren ta fito. Na faWa ka ™i, shiyasa nazo da kaina nayi maka warning da babbar murya."



Kamal yayi dariya yace, "Allah sarki yaro man kaza in ji hausawa, yo kai baka san ita yayar taka ya kamata ka jawa kunne ba ni ba? Ita take nema na bani nake neman ta ba."



"Wannan kuma kai ne ka sani Kamal bai dame ni ba, abinda nake so ka sani ka ja mutuncin ka ko dan yaran ka, in ba haka ba zan jawo mutuncin ka kan titi nayi wasa dashi son raina har sai naga ya gushe daga gare ka,"



Kamal yayi dariya yace, "ni ne nake da wannan makamin ba kai ba." Bebi ya girgiza kai yace, "in kana ganin bazai yu ba na sake ganin ka da maryam don Allah."



Kamal ya kalle shi yace, "Ko gobe ma zamu haWu da ita zan so naga abinda zakayi." Bebi ya mi™e ya kalle shi ya girgiza kai yace, "Allah ya kai mu goben" yana faWa ya fice ya bishi da kallo yana dar1ya domin kuwa Bebi bai isa ya hana shi bibiyar tsohuwar matar sa ba duk da babu kome a tsakanin su.



*BAYA DA ˜URA.*

Fitattubiyar2025



                 ©žNana Haleema.



Wattpad@Nanahaleema

Arewabooks@nanahaleema11



*BOOK 1*

Page 014







Yana barin gidan asibiti ya koma yana zama a office Hamza ya shigo yace, "Yauwa Bebi barka da zuwa." Bebi ya mi™a masa hannu suka gaisa kafin Hamza yace, Ga baban su yarinyar nan yazo yana so kayi masa bayani akan yanayin babar ta."



Kai kawai ya Waga Hamza ya fita sai gashi sun shigo tare da Baba ya ™araso ya zauna Bebi yace, "Baba barka da rana."

"Barka dai likita, ya aiki?."

"Alhamdulillah. Ciwon sugar ta ne yayi yawa sosai, sugar ya hau sosai, da alama ta kwana biyu bata bin ™a'idar sa kamar yadda aka saba, amma yanzu Alhamdulillah yayi yadda ake so. Sai batu akan ciwon zuciyar ta."



Baba ya gyara zama Bebi yace, "Ko zaka iya tuna lokacin da ta kamu da wannan ciwon?." Baba yace, "za'a iya kaiwa shekara biyar ko shida." Ya girgiza kai yace, "ya taSa kwantar da ita haka?."

"A'a gaskiya, sai dai wani lokacin in ya tashi tana shan wahala matu™a musamman in ranta ya Saci da yawa a cikin sati Waya, to kafin satin zata iya kwanciya ciwo sosai."



Bebi yace, "ciwon idanun fa?."

"Shi bai fi shekara biyu ba, kuma a lokacin baya tan gani amma ba sosai ba. Lokaci Waya ya Wauke ganin, ana shan magani amma bai dawo ba, sai dai wani lokaci tace tana gani dashi amma kaWan."



Bebi ya girgiza kai yace, "in sha Allah ganin zai dawo ko da ba sosai ba, ko iya da rana ne zata iya dinga gani indai za'a bi dokar da zamu saka in ta warware. Rashin shan magani mai ™arfi ne ya saka ciwon idon yazo wannan mataki, amma in sha Allah zata samu sau™i."



Baba yace, "Alhamdulillah, Allah ya sa hakan."

Bebi yace, "Amin. Sai maganar ™aramar, ita kuma nata bai hau ba sai dai ya ™one, ina nufin sugar yayi ™aranci a jinin ta sosai. Abinda mutane basa ganewa shi wannan ciwon ya fi wa masu ™arancin shekaru kamar ta illa, yanzu Illar da zai mata ba zai yiwa Maman ta ba."



Baba yace, "bata jin magana ne, indai akan mahaifiyar ta ne ta amince ta™i ci ta™i sha indai Maman ta zata sha. To wani lokacin in aka kawo takardar maganin in ta tabbatar babu kuWi sosai a hannuna sai ta bada na uwar kawai sai ta hana na ta. Duk da dai daman ita ba'a Wora ta kan magani ba gaskiya, iya kula da cima ake bata amma wani lokacin a kan bata magani."



Bebi yayi murmushi kaWan yace, "Allah Sarki! Ayi ™o™arin ganin tana zuwa asibiti kamar duk sati biyu ana gwada jinin ta, tunda ita babu magani ya kamata a dinga lura ta yadda za'a fahimci a wanne mataki ciwon yake. Sannan su dinga yawaita cin cucumber, in baza su iya ci ba su dinga markaWe ta suna shan ruwan, tana taimakawa sosai wajan daidaita sugar jikin mutum." Baba yace, "in sha Allah."

"Shikenan Baba, daman bayanin da nake so nayi maka kenan." Baba ya amsa yayi masa sallama ya tafi ya koma inda ya bar Manal a zaune ya zauna yana kallon ta yace, "kin fara bani labari aka kira ni, ina jin ki, ya akayi kika tsinci kan ki a asibitin nan? A ina kika samu kuWin da kika kawo ta nan Manal?."



Manal ido ya ciko da ruwa ta kalle shi tace, "wallahi Baba banyi komai ba, ka tambayi Surayya da ita muka zo babu abinda nayi."



Baba yace, "ai bance nima kin yi wani abun ba Manal, faWa min abinda yake faruwa." Manal ta bashi labarin abinda ya faru kafin tace, "ban san hakan zata faru ba Baba, na Wauka tsakano da Allah ya taimaka mana ganin yana ta taimakawa mutane a wajan, ban yi tunanin hakan ne zai faru ba Baba."



Baba y sauke numfashi yace, "kin yi kurkure Manal, abinda kika yi ba ™aramin shirme da rashin hankali bane, yanzu da ya cutar dake fa ki cewa Maman ki meye in ta farka?."



Manal tana kuka tace, "bazan sake ne, na ruWe ne sosai Baba, a lokcin ina tsoron kar na rasa Mama." Baba yace, "Dan kin ruWe bai kamata hankalin ki ya gushe ba, ina ke ina bin wanda baki sani ba? Babban abin haushin ma da ya sake Waukar ki kuka fita kuma kika bishi, da mai satar mutane ne fa Manal?."



Manal ta goge hawaye tayi shiru Baba yace, "da wasa kar ki sake wannna kuskuren, daga haka wata ran zaki tsinci kan ki a inda baki tunani ba, ba ko wanne mutum ne mai kyakykyawar zuciya ba, na banza sun danne na kirin, ki kula kar rashin lafiyar Babar ki y saka ki fara abinda ba halin ki ba."



Manal ta Waga kai tace, "bazan kuma ba, ka yi ha™uri."

"Shikenan, Yanzu nawa ne bill Win asibitin? Sun faWa miki?." Manal ta girgiza kia tace, "tun lokacin nace zamu tafi sai likitan da muke ganin a babban asibiti yace kar na damu shine aka cigaba da yin komai."



Baba yace, "Kar ki damu kamar ya?."

"Ban sani ba Baba, haka yace."

"Bara naje na same shi naji abinda ake nufi." Har ya tashi sai ya kalle ta yace, "Mubeena bata zo ba?." Manal ta sauke numfashi tace, "Tunda tazo da daddare nayi nayi ta zauna ta™i, koMaman bata san tazo ba tayi tafiyar ta, ko waya bata min."



Baba ya girgiza kai yace, "kar ki sanar da mahaifiyar ki in ta nemi sani, kice mata Mubeena kullum tana zuwa tana barin wajan ne saboda makaranta." Ta Waga kai alamun to Baba yace, "zan je na dawo yanzu" ta amsa Baba ya fita ta zauna tayi shiru alamun tunani take yi.



Washe gari Mama ta farfaWo jikin ta yayi kyau sosai har abinci taci tana kwance Manal na kusa da ita ta ri™e hannun ta, Maman kallon ta take yi tace, "Manali Yayar ki bata zo ba ko?." Manal tace, "tazo Mama, tana ma zuwa makaranta ce ta saka baki ganta ba." Mama tayi dariya tace, "™arha kike" ta faWa tnaa kallon ta kafin tace, "Allah yayi miki albarka Manal, yadda kike kula dani Allah ya kula dake kema."



Manal ta amsa da amin Mama tayi shiru tana jin zafin halayen Mubeena a zuciyar ta ko ba'a faWa ba tasan yana daga cikin abinda ya saka ciwon zuciyar ta ya™i warkewa kenan.



  *****Kamal ne a zaune a mota shida Maryam tana kallon ta cikin Sacin rai shima kallon ta yake yi kafin yace, "Wai Adnan ba ™anin ki bane ba?." Maryam tace, "tunda naji kace kana so mu haWu nasan bazai wuce zancen Baebi ba, ™anina ne me ya faru?."



"Yaron nan da tsabar wula™anci har gida ya bini ya shiga har cikin g1dana

12 / 27