Chapter 24 Reading BAYA DA KURA BOOK COMPLETE BY NANA HALEEMA.txt Arewa Novels

BAYA DA KURA BOOK COMPLETE BY NANA HALEEMA.txt

Author :  Nana Haleema Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   24 / 27

69K to 72K   out of 80K words

halin Adnan Win yake da yanzu Baba ya raba ku."



Manal ta share maganar a lokacin suka tafi suna sake tattaunawa akan maganar Mujahid Win har suka je gida ta shiga g1da itama ta shiga gida zuciyar ta cike da sa™e sa™e.



Tana shiga Mama tace, "har kin dawo?."

"Eh Mama na dawo." Mama tace, "Yanzun Baba ya fita nake sanar dashi kin amince da auren Adnan ayi musu magana manya su shiga maganar." Manal ta yi shiru jin hakan sai Mama tace, "Lafiya kike?."

"Lafiya lau Mama, bacci nake ji" ta faWa tana tashi ta wuce ciki Mama ta girgiza kai kawai dan tasan akwai abinda yake damun ta.



Manal duniyar tunani ta tafi a wannan lokacin, in hakan da gaske ne ya zata yi kenan? In hakan da gaske ne kenan yazo ya lalata mata rayuwa ne ya gudu?. Dafe kanta tayi ta bayyane tace, "da gaske fa nayi mamaki, meyasa kaf matan garin nan ´an gayu masu wayewa da ilimi bai nemo wata ba sai ni?. Kuma tabbas a office Win sa akwai hoton su da wannan mutumin, kenan da gaske abokin sa ne?."



Shiru ta sake yi a lokacin Mubeena tazo ta zauna a inda take ta kalle ta dan tana bu™atar a bata shawara amma ba daga Mubeena ba, gabaWaya haushin Mubeena take ji hakan ya saka ta tashi ta bata waje ta koma da™in Mama ta kwanta ba dan tana jin baccin ba.



Tashi zaune tayi ta Wauki waya tana tunanin ko ta tambayi Huzaifa ne?. Shiru tayi ta ajjiye wayar ta koma ta kwanta ba tare da ta nemowa kanta mafita ba kuma bata kira Huzaifa ba.



      Bebi bai dawo gida ba sai magriba yana tsayawa yaga motar Kamal ta wuce sai kawai ya fasa shiga gidan ya karkata motar kai tsaye ya Wauki hanyar gidan iyayen su Kamal Win dan abin nasa yaga ya fara yawa.



A ™ofar gidan ya tsaya kasancewar gidan ba gate bane ya rasa yadda zaiyi ayi masa magana da mai gidan. Yaro ya gani zai wuce ya tsayar dashi ya aika gidan jim kaWan sai ga mahaifin nasa ya fito Adnan ya ™araa suka gaisa da girmamawa sannan yace, "Alhaji nasan baka sanni ba, sunana Adnan ni ™ani ne ga tsohuwar matar Kamal Maryam."



Sai fuskar sa ta washe yace, "to na gane ka yanzu, kana magana sai naga kama da Alhaji Mu'azzam Alhassan. Ya mahaifin naka da masu gidan?."

"Alhamdulillah."

"Mu shiga ciki." Adnan yace, "A'a nan ma yayi, ™orafi na kawo akan Kamal." Mahaifin sa yace, "wani abu ya faru ne?."



"Yana faruwa ma Alhaji, Kamal yana cigaba da bibiyar Maryam bayan babu aure a tsakanin su. Nasan itace ta bada fuska ita ya kamata na fara yiwa magana, nayi mata wanda suke gaba da ita ma sunyi,  shima Kanal Win na same shi nace indai akan yara ne babu damuwa duk sanda take son ganin yaran zan je na Wauko su shima in yana sona dawo dasu zan dawo masa dasu. Abin yayi yawa Alhaji, har maganar na kai gaban babban malamin hukumar hisba amma Kamal bai ji ba."



Adnan ya sake cewa, "Shiyasa nazo da maganar gaban ka, tunda babu aure babu amfanin bibiyar da suke yiwa juna, in Allah ya rubuta zai sake zama da ita matsayin mata zai sake nan gaba in muna da rai, amma bibiyar bata da amfani wani ma sai yayi musu fasssarar da bata kamata ba. Wannan tambari da nake guje musu zai bibiye su har yaran su."



Girgiza kai yake yi cike da gamsuwa da maganar Adnan a bayyane yace, "Na jima ina ji ana labarina kawai yaron da yafi babba hankali da hangen nesa da iya kalamai ban amince ba sai yanzu, gaskiya kayi tunani mai kyau da kuma hangen da mu iyaye a mu yi ba. Tunda babu aure a tsakani babu amfanin bibiyar ta da yake yi kamar yadda yace. Zan yiwa tufkar hanci in sha Allah, na kuma gode sosai da ka same ni da maganar kai tsaye dan wannan gyaran babbar Sarna ce." Jin ya fahimce shi sai yayi murmushi yayi godiya shima ya gode suka yi sallama ya hau mota ya tafi gida.









Nana Haleemad'ş>ØBİ





*BAYA DA ˜URA.*

Fitattubiyar2025



                ©şNana Haleema.



Wattpad@Nanahaleema

Arewabooks@nanahaleema11



*BOOK 1*

*Page 027.*



Sai da yayi sallar i'sha sannan ya shiga gida, yunwa yake ji matu™a domin tun da yaci abinci da safe a office bai sake ci ba. Yana shiga wajan Mama ya same ta a zaune ranta a Sace matu™a amma bai kula da yanayin ta ba ya wuce kitchen yana cewa, "Mummy yau bamu gaisa ba, na dawo kuna bacci zan fita bakya nan sai yanzu."



Jin tayi masa banza yasan akwai wani abun ya dawo da abinci a hannun sa ya zauna yace, "Barka da dare Mummy." Bata amsa ba bata kuma kalle shi ba,  sai ya kalli Mimi ta masa magana da ido ya kalli kausar itama ta masa alama nan ya fahimci akwai damuwa.



Ya kalli Mimi yace, "Akwai abinda ya faru ne?." Kafin Mimi tayi magana cikin fusata Mama tace, "tambaya ka ke bayan kasan abinda ka aikata?."

Yayi sak yana tunani kafin yace, "Wallahi Mummy ban san abinda yake faruwa ba, a asibiti na kwana da na dawo ko baccin five hours ban samu ba na koma ban dawo ba sai yanzu."



"Amma da haWin bakin ka aka je aka samu Hajiya akan maganar Rumana ko?." Gaban sa ya faWi dan shi ya manta ma sunyi haka da Farida dan ko waya basu yi da ita ba shiyasa bai tuna ba.



Ganin yayi shiru sai ta sake fusata sosai tace, "Tunda aka yi maganar nan ban sake ganin ka ba sai yanzu da yake kasan kayi laifi, ai ka kyauta Adnan ni zaka haWa da mahaifiyata ko?." Bebi yayi shiru kansa yan ™asa tace, "ni zaka tura a kai ™ara wajan wacce ta haife ni saboda ina so ka auri Rumana kai baka so?, duk da na nuna maka ina so hakan bai saka kabi ra'ayina ba sai da ka tabbatar kabi hanyar da za'a dakatar da hakan duk da burina ne, ka zaSi wata daban a kan farin cikina."



Bebi a raunane ya sakko daga kan kujera ya zauna kusa da ™afar ta yace, "Don girman Allah ki yi ha™uri Mummy, wallahi ba haka nake nufi ba. Allah ya sani bana......" Mam ta fusata sosai  tace, "Wallahi bakin ka ya furta baka son Rumana sai na tsinke fuskar ka da mari, in kana musu kuma ka cemin baka son ta kaga aiki da cikawa Adnan."



Tsitt yayi ya sunkuyar da kai ™asa Mama tace, "ni zaka dinga kallon ido kana cewa baka son jinin ´ar uwata wacce muke uwa Waya uba Waya Adnan?, ni ka ke kallo kana ce min baka son yarinyar da na raina a cikin gidan nan?, ashe ko da gaske baka son nata baza ka iya yi kin kara ba taci albarkacina ka aure ta?. Inda ina da wani Wa namijin ba kai ba zan saurare ka ne Adnan?. Kai kasan bazan bi ta kanta ba, dan kai duk yadda mutum ya kai ga yi maka abin kirki baka gani."



"Ku ka haWa kai da ´an uwan ka aka je aka a samu mahaifiyata akace wai baka son Rumana na tilasta maka sai ka aure ta kai kuma baka so, sannan wai ita lokacin da tace bata son ka an ™yale ta amma kai yanzu an kasa ™yale ka. Ashe zaman namu da rashin darajar da bani da ita a wajan ka har ya kai haka Bebi?."



"Ki yi ha™uri" ya furta a hankali zuciyar sa tayi rauni sosai. tayi tsaki tana girgiza kai tace, "ha™uri ai ya zaunar min dole saboda ka haWa ni da wacce ta isa dani, Tunda ni ina jin maganar ta dole nayi abinda tace. Kai da baka jin tawa ai tsallake abinda nake so kayi ka kai ™arata wajan uwata. Kaga nima da bana jin maganar ta irin ka da baka jin ta uwar ka sai naje na samu na sama da ita na faWa masa shima yaje ya yi mata magana."



Shi wallahi gabaWaya ma komai ya fita daga ransa jin Mama tana faWa tana cewa bata isa dashi ba, duk sai yaji nadamar abinda yayi ga dabaibaiye shi, ji yake ina ma bai kai kansa wajan Manal ba, ina ma ya tsaya akan Rumana Win kamar yadda Mama take so?. nan take yaji zai iya auren Rumana duk da baya so.



"Hajiya tace kar na sake yi maka maganar auren Rumana na barka ka auri wacce ka ke so kamar yadda aka bata dama, zanyi hakan saboda bin umarnin wacce ta haife ni. Sannan zan baka umarni a matsayina na mahaifiyar ka nima, in zaka bi kanka in baka bi bana kan ka, sai kaje ka zauna da wacce ka ke so Win tunda ka zaSi soyayyar ta akan farin ciki na." Da sauri yace, "kiyi ha™uri Mummy, ki yafe min don Allah, ko me kike so zanyi."



"Baka da adalci wallahi, ka san irin kukan da Rumana tayi da maganar nan taje kunnen ta? Kaga yadda ta shiga tashin hankali saboda kai?. Duk wannan bai nuna maka tayi nadamar auren wani da tayi ba kai ba Bebi?, Kai kaWai ake yiwa laifi ne a duniya? Meyasa baza ka ha™ura ba?, meyasa baza ka yi tunanin daman Allah yayi sai ta auri Jawad ba kafin kai? Baka san ™addara ba?."



Yayi shiru bai amsa ba dan Mama tayi zafi sosai shirun yafi alkhairi. Mama ta sake cewa, "tunda haka ka zaSa na amince ka auri wacce ka ke so kamar yadda uwata tace, tace na saka maka albarka a auren zan kuma yi hakan. Amma ina so ka sani sai dai ka auri mata biyu a rana Waya."



Da sauri ya kalli Maman suka haWa ido ya sake sauke kai ™asa tace, "in kuma ba haka ba, naji ka fara auren wacce kake so Win tunda umarnin Hajiya ne, amma ina so ka sani shekara Waya na baka kai da ita ku gama zaman ku, da zarar ranar da aka Waura auren ku ya dawo anyi shekara Waya a wannan ranar Rumana zata shigo gidan ka matsayin amaryar ka. Ko ka yarda, ko kar ka yarda haka za'ayi, in ba haka ba kaje ka auri wacce kake so ba da albarka ta ba, sannan bazan taSa kaSar ta matsayin sirikata ba."



Da sauri ya kalle ta yace, "na amince Mummy, Allah ya wuce zuciyar ki, ki yafe min Sata miki ran da nayi. Na amince da hakan Alalh ya nuna mana lokacin, Allah ya sa muna da rai da lafiya."



"Kar ma ka amince mana Adnan, kar ka amince ka nuna min budurwar ka ta fi ni."

"Har abada, ki yi ha™uri, ki yafe min tuba nake." Ta harare shi cikin Sacin rai tace, "Tashi ka bani waje."



Ya mi™e a sanyaye yana sake bata ha™uri zai fita tace, "Daga yau duk wani shiri da zaka fara na aure ka dinga yin guda biyu, in lefe ne ka siyi na mata biyu, in ma ginin gidan naka ne ka saka a rushe ya dawo baya ayi ginin mata biyu, in baka da ra'ayin hakan ka tabbatar kana gina inda Rumana zata zauna. In kana ganin hakan bai maka ba Hajiya tana raye."



Juyowa yayi ya du™a yace, "hakan za'a yi in sha Allah. Ki yi ha™uri." Tsaki tayi ta tashi ta wuce ciki ta barshi a wajan,  ya fita jikin sa gabaWaya yayi sanyi ya rasa abinda yake masa daWi.



Bebi ya kasa nutsuwa gabaWaya, a haka ya koma Waki yayi wanka ya kwanta dan ya huta. Sai dai ya kasa baccin tunanin abinda Mama tace kawai yake yi, tsakani da Allah ta ina zai iya wani aure bayan yayi aure da shekara?, shekarar yanzu da ba'a wani jimawa sai kaga ta dawo, har yaushe ya saba da matar tashi da zai Wauko wata ya kawo?. Bashi da abinda zai ce dan bazai ce ba a masa adalci ba Mama ce haka ya dinga sa™a da warwara har yayi bacci.





******* "Wai yanzu akan yarinyar can ka damu haka? Mata nawa ka rabu dasu kafin ita hankalin ka bai tashi ba sai a kanta?." Alhaji Mu'azzam Alhassan ya kalli abokin sa yace, "baza ka gane yadda na ™wallafa rai akan yarinyar bane, Taya akayi hakan ta faru?, meyasa bata faWa min aure zata yi ba?."



"Ta gama neman abinda zata samu ta samu ba dole ka neme ta ka rasa ba?."

"Bata yi wannan wayewar ba, ban amince da kalaman ™awar ta ba dole akwai wani abun wallahi. Ya zama dole kuma na saka a nemo min ko meye yake faruwa."



Alhaji Magaji yace, "ya kamata ka dinga taka tsantsan fa, sunan ka sannen ne a kunnen al'uma, kana da yara da kuma jikoki da mata a g1da. Ka dinga Waga ™afa kodan su." Alhaji Alhassan ya kalle shi yace, "yarinyar bata san waye ni ba, in fact ban faWa mata asalin sunana ba a fuska ta kawai ta sanni,duk abinda nake yi ina sane bazan yi abinda zai lalatawa iyalan suna ba."



Alhaji Magaji yace, "in tayi maka video fa?."

"Na faWa maka bata yi wannan wayewar ba, bata san komai ba ni ne nake ™o™arin sanar da ita. Sabuwa ce dal babu abinda ta sani ni nake so na sanar da ita. Taya za'a ce lokaci Waya sun bar gari bayan mu haWu da ita tace min wayar ce ta faW? Akwai lauje cikin naWi a maganar nan."



Alhaji Magaji yace, "ka daina bibiyar yarinyar nan, ka koma harkar Abuja kamar yadda aka saba. Iyalan ka a kano suke, ka daina bin mutane Kano kar ka bar baya da ™ura."



Ya kalle shi yace, "zan daina da zarar na samu Mubeena, hankalina bazai kwanta ba in ban same ta ba, ya zama dole na saka ayi min bincike a kanta" yana faWa ya tashi da sauri ya Wauki waya ya fito ya shiga mota driverm sa yaja suka fita daga gidan.





A Sangaren Manal haka ta kwana babu walwala saboda tunanin maganar Mujahid. da safe bayan ta idar da sallar walha wacce ta zamar mata jiki Mama na gefe duk da bata gani amma ta fahimci canji a tare da ita, hakan ya saka tace, "Manal zo nan."



Ba musu taje inda take Mama ta ri™e hannun ta tace, "faWa min abinda yake ranki, bakya Soye min komai Manal, sanar dani abinda ya faru kika canja haka." Manal tace, "Mama dama jiya ne da naje gidan su Surayya sai Maman su ta aike mu, a hanyar mu ta dawowa shine muka haWu wani ya min magana sai na tsaya shine yake cemin shi abokin Dr Adnan ne, kuma wai wallahi Dr Adnan Win ba sona yake ba, zai yaudare ni ne daga ™arshe ya gudu. Kuma Mama na taSa ganin hoton shi abokin a office Win Dr tare dashi dasu Huzaifa. Na rasa tunanin da zanyi Mama, zuciyata tana ganin kamar da gaske ne hakan."



Mama tayi ™aramjn tsaki tace, "kawai dan kinga mutumin da baki sani yace miki wanda yake son ki ba mutumin kirki bane sai ki amince?."

"Mama har hoton su tare na gani, shiyasa ma na amince da hakan a zuciya ta." Mama tace, "wani lokacin ai baki da wayo Manal, meye abin amincewa da wannan maganar?. Ke kin san inda halin sane baban ku bazai barki har yanzu tare dashi ba?, yayi bincike a kan sa sosai an tabbatar masa da nagartar sa da kuma girmama mace da yake yi a duniya, a cikin labarin da aka bawa mahaifin ki babu zancen yaudara, ance ya taSa yin wata budurwa amma tayi aure bayan ita babu wata da aka san su tare. Wajan aikin sa da ko ina an tambaya an tabbatar ba'a ganin sa da mace in dai ba mara lafiya ba. Ke kina ganin da yana da wannan halin zai Suya ne? In wani bai sani ba wani tabbas zai sani."



Manal ta girgiza kai tace, "Haka ne Mama."

"Kar wani ya sake kawo miki irin wannan tunanin ki amince Manal, akwai mutanen da suke faWar gaskiya akwai saboda kar ka faWa halaka, akwai wanda suke faWar ™arya dan su cutar dake ko su cutar dashi. Barin wannan yayi tasiri a zuciyar ki ba abu bane mai amfani, kamar ma baki yarda da Adnan Win ba duk tarin girmama ki Win da yake yi tun kafin yace zai aure ki." Manal ta sauke numfashi tace, "Haka ma Surayya tace ban yarda, amma yanzu na amince da batun ki Mama bazan sake ba."



"Yafi miki dai. Ashe da kin fasa auren nasa ban sani ba ko?." Manal tace, "ina tunani dai." Mama tace, "baki da wayo ne Manal, bazan amince a aurar dake babu bincike ba domin naga illar hakan, ko ni da kaina zan fita na bincika Adnan balle da baban ku a raye. Abinda baki sani ba akan Adnan yanzu ya sani shiyasa ya amince dashi Wari bisa Wari dan ya tabbatar zai kula dake kula mai kyau. Shiyasa kika ga na amince nima, bai wa dan yana da kuSi ba sai dan kawai ya cancanci a zaSe shi. Ni kuWi ba ba™ona bane Manal, babu wani mai kuWi da zai zo ban amince dashi na bashi ke."



Sai a sannan tayi murmushi tace, "haka ne Mama." Mama tace, "ko kefa, da kina ta yin tunanin banza da wofi. Ina Mubeena?."

"Tana kwance." Mama bata sake magana ba tayi shiru Manal ta tashi tace, "Mama bara na siyo mana kayan cefane, yau dambu zan mana."



Mama tayi murmushi tace, "sai kin dawo" ta faWa tan fita. Tana fita gidan ta Wauki waya ta kira Dr Huzaifa akayi sa'a ya Wauka ta saka a kunne tace, "Dr ina kwana?."

"Lafiya lau Manal, ya jikin Mama?."

"Taji sau™i sosai."

"To haka ake so, Allah ya ™ara Lafiya."

"Amin. Daman tambayar ka nake so nayi don Allah in babu damuwa."



Yayi dariya yace, "Ina jin ki amaryar Adnan." Sai tayi murmushi tace, "Don Allah a cikin abokan ku akwai Mujahid?." Da sauri yace, "a ina kika san shi?."

"Dama jiya ne yazo ya same ni yana min magana akan wai in na amince da auren Dr

24 / 27