CUTIE NA BOOK COMPLETE BY MARYAM ASHNER.doc

Author :  Maryam Ashner Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   1 / 26

1 to 3K   out of 76.5K words

??ࡱ?>?? i????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????eO

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?FjWordDocument?????0Table????????Data
???????????????????? P?e
KSKS???????????ppe
e
e
e
5
I
?\?Te
??????????$M??*pe
e
??e
e
e
e
?)?I
)?I
?)I
??e
I
 ?>`??>Normal$a$KHOJPJaJ??nz???_|?v<@??
?D?R?a$?????H???????^?.?=?O?\?f>s????J???6???????? j?x)4*D?Q?`Tj?s„??P?"????????????????*7?@ L?Wjc?n?z^?4?^?????? ? ?????,x8?JZ?j|???V????????????^[8/22, 9:56 PM] Maryam-Ashner Jos: _*Bismillahir-rahmanir-rahim*_
_*Allahumma Salli ala Muhammad wa ala alee Muhammad Kama sallaita alaa Ibrahim wa ala alee Ibrahim fil Alamieeena innaka hamidun majeed*_
_*Alhmdulillah wannan shine novel Dina na farko Ina rokon ubangiji yasa nafara a sa'a.*_
_*Wannan labari ?agagge ne daga gareni ban yarda wani ko wata su sauyamun ba ba tare da izinina ba Sannan Ina fatan wannan novel ze ?ayatar ya ilmantar Kuma ya nishadantar da duk Wanda ya karantashi.*_
https://chat.whatsapp.com/HRufBytJ0a434oKtSAFLmn
Join my WhatsApp group mata zallah please =?O?

*Cutie Naa*
By

*Maryam Ashner*
'?

_Sadaukarwa gare ki Xayyeesherthul-humaerath_

Episode 1

A WAEC hall tsit bakajin motsin komai se takardu kowa yayi shiru yamaida hankali akan paper din gabansa wasu suna rubutu wasu kuma sunsaka biro abaki suna tunanin abinda zasu rubuta can wani Kuma dannan wayarsa ma yakeyi, ringing din wayane yafara tashi a hall din kowa yajuyo yana kallon inda qarar wayar ketashi, wayar invigilator ne ke ringing, ganib haka kowa yamaida hankali Kan paper dinsa, sake Kiran wayan akayi hakan yasa invigilator din fita domin amsa wayar, fitarsa keda wuya kowa yafara zuwa inda yake ganin zesamu dauki, wani teacher dinsune dan baqin dabaze wuce shekara 30 ba yashigo dasauri yayi gurin wata student data duqufa akan paper din gabanta tana rubutu slowly, yace how fa? Ta marairaice fuska tace three questions remaining, besake cewa komai ba yadauki paper din gabanta yawuce yana dudduba sauran students din ganin they are all busy writing se wani Wanda ke danna waya ya ajiye paper dinsa a gefe, gurinsa yaqarasa dasauri yata6osa yace I'm sorry did you finish? Batareda ya dago ba yagyada masa kai, yasake cewa can you please help me with this? Yafada yana miqamasa paper din hannunsa dagowa yayi ya kar6a paper din yakalli sunan jikin paper din "Sofiyya Adam Muhammad" yabude yafara rubutu, ganin haka yasa yadauki paper din dake gefensa yajuya dasauri yakai gaban wacce ya dauko nata paper din yafita. Daukan paper din gabanta tayi tana duba sunan jikin paper din "Usman Mu'az Gallafi" girgiza Kai tayi tana murmushi tace ashe yazo duk yau banganshiba may be late yazo. Bayan angama exam kowa yafito Sofiyya na tsaye taga qawarta mariya tazo wucewa duk se cika take tana batsewa tata6ota tace hey are you okay? Dawowa baya tayi tace can't you see the striction of that invigilator, my God I can't explain what I wrote I swear dariya Sofiyya tayi tace yeah ai maganin irinku kenan though dai nima badan sir Musty yazoba da bansan yadda zanyiba, Mariya tace anyway me kike jira anan, tace I'm waiting for Mr Gallafi, Mariya tace ok I'm going see you next week byee, tace ok byee
Tananan tsaye sir Musty yadawo daga rakiyar invigilator din yatsaya kusada ita yace softy what are you still doing baki tafiba, tace sir I'm waiting for Mr Gallafi yace oh Mr Gallafi is sick admitted to the hospital a tsorace tace sir how when I mean what happened to him,? Murmushi yayi yace calm down shiru tayi can Kuma tace but you gave me his paper right? Yace yes his brother wrote the exam for him a hankali tace where is his brother now? Yana tafiya yace he left immediately after the exam.
A sanyaye tanemi dakali a wurin tazauna duk taji babu dadi, muryar baba megadi taji yanacewa 'yar albarka gacan babanki yazo, dagowa tayi hadeda dafe kai tace daddy again sekuma tace to baba, tatashi tafara tafiya zuwa waje.
Bude back sit tayi tazauna tajawo kofar zata rufe tana cewa daddy I'm ... Bata qarasaba taji muryar daddy yace is he your driver? Yitayi kamar zatayi kuka tafito takoma tabude gaba tazauna driver yaja motar suka dau hanya.
Koda suka Isa gida budewa tayi tafita tarufe tanufi cikin gidan taji muryan daddy Yana cewa nawa Kika biyashi? Kamar tayi kuka tadawo taleqa tace thank you tayi wucewarta tana tahaura upstairs sanin datayi momy batanan tawuce dakinta takwanta tana tunanin Usman what's his condition now? What happened to him? Dahaka barchi yadauketa.

After 3days yau takama Monday tagama shirinta cikin uniform dinta da er purse dinta a hannu tasauko qasa bataji motsin kowaba hakan yasa tanufi kitchen tana fadin wato duk randa Ikee batada school ba'a damu dayin breakfast dawuri ba, tanuna kanta da hannunta dake riqe da spoon tace nobody cares about me hmmm tagama hada tea tadauko snack tashi tafito, kallon side din daddy tayi tace huh both my parents are busy sleeping, great opportunity yau dai se motan data za6a zata hau tayi sauri tafita zuwa parking space taga driver na goge mota tabude back sit tazauna tana cewa I'm getting late fa unexpected taji muryan daddy nacewa to Hajiya Amina dasauri tafito tana sunkuyar dakai tace I'm sorry Taji yace kardai kibari mugauraya a gidannan. Shiga mota yayi driver yajashi suka fice.

Qarasawa tayi gurin motocin tana kallonsu a marairaice tace duka wadann motocin are my father's car's but banida daman shiga kowanne se wannan tafada tana hararar motar sannan tabude baya tashiga driver ne yazo dagudu yatayar zukabar gidan.

Tana sauka motan shima invigilator yana sauka, yaukam taga kamar invigilator din yanada fara'a tana Zama a class principal da invigilator suka shigo, nan kowa yagyara zama itadai Sofiyya leqe leqe kawai take ganin yauma bataga Usman ba duk setaji babu Dadi, ahaka aka gama arranging dinsu in group saboda practical zasuyi, kowani group uku uku ne, sunfara exam kowa yamaida hankali gurin practical din banda shi dayake gefe shidaya yana danna waya, principal ne ya hangoshi yaje yadafashi yace Mr Gallafi why are you standing here alone gacan ana practical, dago dara daran idanuwansa yayi a hankali kamar bayaso yace I'm not a science student, principal yajawo hanunsa yakaishi group dinsu Sofiyya yace ganan join them kawai karubuta duk abinda kaga sun rubuta and please ga this girl inkagama naka karubuta mata she can't write fast, sun cigaba da practical, sungama daukan samples number 2 suka fara rubutu shima yana rubutawa yadaura hannunsa daya yadafa paper din dashi juyowa Sofiyya tayi taga koya gama domin ya rubuta mata hannunsa taqurawa ido long fingers tareda fararen nail ga skin colour din yatafi da ita dama ita bason farin mutum takeba, tashagala da kallon cute hand dinsa taji zuuuuuuu vibration din waya a aljihunta harta tsorata sekuma tatuna ashe tadauko wayan mommy akan zata amshi number din Mr Gallafi domin taji Yaya jikinsa, dasauri taciro wayan a 6oye tasakata a silent harta mayar aljihu sekuma tasake cirowa tacewa takusa da ita Dan matsa I want to talk to him, ahankali tayi maganar yadda bazejiba, yarinyar ta matsa sukayi canjen guri, har lokacin rubutunshi yake a hankali tadan daga wayan tahau camera tayi saitin hannun nashi ta dauki hannun, haske ya bayyana a gurin tayi saurin kallonshi shima yadago ya kalleta suka hada ido dummmmmm duk su biyun sukaji faduwar gaba a lokaci guda, gaba daya tarikice ta diririce tarasa mezatayi tasake dago Kai suka sake hada Ido dasauri tajuya baya tana ambaton innalillahi yau naga boni, komawa mazauninta tayi tazauna ta sunkuyar dakai, a bangarensa kuwa shima qarfin hali yayi Jin yadda zuciyarsa ke bugawa dasauri sauri, daurewa yayi yamika hannu yadau paper dinta yafara rubuta mata nata.........................
'?
[8/22, 9:56 PM] Maryam-Ashner Jos: *Cutie Naa*>?p?
By

*Maryam Ashner*
'
https://chat.whatsapp.com/HRufBytJ0a434oKtSAFLmn
Join my WhatsApp group mata zallah please =?O?

Sadaukarwa gaduk Wanda yaji dadin Karanta episode nabaya.

Episode 2
After few hours hall din yasakeyin tsit sakamokon invigilator dake amsan papers dinsu, bayan yagama amsa wani teacher yashigo yadaukar mishi papers din suka fita, nan fa kowa yafara surutu akan practical din dasukayi dakuma mutuncin invigilator din, domin yabari har sunyi communicating, Sofiyya dai takasa sakewa tunda tajuya baya bata juyoba, tsoron sake hada Ido dashi take dan idon nasa tsoro suka bata, gashi tanaso ta amshi number din Usman at any cost Jin datayi invigilator yafita ta daure ta juyo karaf suka sake hada Ido yana 6alle button din hannun rigarsa daya daura ta uniform akai, saurin sunkuyar dakai tayi shikuma tsaki yaja ciki ciki mtssssss shifa bayason kallo kamar mayya daukan wristwatch dinsa yayi da phone dinsa yayi hanyar waje, ganin fita zeyi dasauri Sofiyya ta sha gabanshi dagowa yayi yana kallonta da mamaki, itakuma taqi yarda ta dago idonta, kame kame tafara tana cewa "I'm .. I. am .... Sorry please number din Usman zaka bani please" ta marairaice fuska tadago Kai hadeda hade hannayenta guri daya alamar roqo, kautar da fuskarsa yayi daga kallonta, shiru duk su biyun sukayi, ita tana jiran yace tamiko wayar shikuma yana jiran tamiko wayar, rantane yafara 6aci ganin yama maida ita shashasha, shima ranshi 6aci yafara gani tana 6ata masa lokaci, juyawa yayi yakoma inda yataso yadau biro dinshi yanufi wani student dake duba book dinsa itakuma da maida hannunta tariqe both waist dinta dashi tana jiran taga ikon Allah, cewa student din yayi "please dan yagamin paper" harga Allah beji meyace ba Dan maganar dakyar yake yinta saboda 6acin rai, kawai kallonsa yake, shiko ganin haka yasa yajayo book din yafara rubuta number din Usman bayan yagama yayage gurin yayi tafiyarsa, da ido kawai student din yabishi. Ajiye paper din hannunsa yayi a gabanta yayi waje, dauka tayi tace "is he deaf? But he can hear, Allah sarki, Allah yabashi lafiya, gashi da kyau ga rubutu mekyau amma jarrabawar shi kenan rashin magana" tadau paper din ta copy number n a wayan mommy tayi dialing, yanata ringing ba'a picking ba har ya katse, zata sake kira wata class mate dinta tazo tana cewa"head girl mommy's girl angirma kenan," harararta tayi tace "bangane angirma ba" tace Naga kinyi phone ne ai kya nuna musa albarka" 6ata fuska tayi tace "haryau fa ba'a yaye niba, wanga waya ta mommy ce nadauko bata saniba, uhmm barima inyi inkoma kar tazo nema inshiga uku" tadau purse dinta tayi waje tana cewa "see you guys tomorrow byeee" tayi ficewarta tana sake dialing numbern still ba'a picking ba, Dan tsaki tayi, tanemi dakali tazauna jiran wanda zezo daukarta, bayan few minutes tahango motan gidansu, ba yabo ba fallasa tayi gurin motan tabude back sit tashiga ta rufe suka dau hanya.

Prince and princess unique hospital
Room 4 Usman ne zaune yanashan tea, Ummanshi na gefenshi tana danna laptop, ajiye cup din hannunsa yayi yadiro daga kan gadon yana fadin "I'm bored here, I want some fresh air" yayi hanyar waje, umma tabishi da ido batareda ta iya cewa komaiba, Yana Isa kofa zekama handle yaji anbude anshigo, matsawa yayi baya yace "welcome Yaaya" bekulashiba se kallonshi dayake da alaman tambaya, ganin hakane yasa yafara kame kame "Yaaya am I just want to ease myself" girgiza Kai yayi batareda yayi magana ba ya nuna mishi toilet dake cikin room din, slowly yanufi toilet din yashiga yana turo Baki saying "nifa gsky ana takurani" mommy tarufe laptop dinta tace "andawo?" Yace "uhmm, yajikinshi?" Tace "dasauki don yau nake zaton zasu discharge dinmu" yace "ok" shiru duk sukayi har Usman yafito yazauna se cune cune yake, shifa inba Abba ko Anty Raliya da mijinta ko yaranta ba gsky zama da Umma ko Yaaya Abdul baze jureba, su kamar kurame Kuma inyafiye magana suce zesaka musu headache, wayarsa ce tafara ringing dasauri yahau dube dube harta katse begani ba, cigaba da dubawa yayi aka sake kira, qasan filo Yaaya Abdul yazarota ya miqa masa yace "silent it now" Usman ya kar6a yace "ok" kafin yadau wayan yasa a kunne saying "hello" daga dayan side din Sofiyya ce a mota hanyar zuwa gida tace "hello is that Usman Mu'az Gallafi?" Girgiza Kai yayi yace "yes how can I help you" dariya tayi tace "help who? I'm Sofiyya Adam Muhammad from Golden high School" wata dariya shima yayi yace "where did you get my number? Thought you don't have phone, wannan fa" murmushi tayi tace "yap this is mommy's phone ai yajikin?" Yace dasauki yauma zamu koma gida" tace "mashaa Allah Allah yaqara sauki, hope gobe zakazo kayi exam dakanka" yace "eh Insha Allah" tace "see you then tomorrow, I'm home now byee" shima yace "byee" yakashe wayan yakalli umma yace "umma she's that friend danake Baki labari, wacce da batada kunya, magananniya, Kuma tarainani, Sam fa da bama jituwa, Amma yanzu we are more than friends Kuma she......." Katseshi umma tayi dacewa "naji nagane ta, aiduk haline yazo daya shiyasa" shidai Abdul bece komai ba se Danna wayanshi dayakeyi kamarma baya gurin, mommy ma Danna wayar take. Kallonsu yayi a hankali yace "how can someone live like this, yaa Allah kakawomin dauki" be rufe bakiba aka turo kofan, doctor ne yashigo Yana murmushi yace "ah ah my patient anji sauki gsky dama nazo discharge dinku ne" da murmushi Usman yace "mashaa Allah Alhmdulillah" yamikawa Abdul hannu suka gaisa, yasake gaida umma yamiqa musu takardan dazasu cike, suka Gama komai suka fito dama Abdul yataho da mota, Amma yasallami driver din, sunkarasa umma tashiga back sit Abdul Yana driver sit Usman Yana kusadashi, suka dau hanya, a hanyarma dai ta kurame sukayi har sukaje gida , Abdul yayi side dinsa, Usman yabaje a parlor umma ma tazauna a parlor tana Kiran habiba me aikinsu, tace taje tahadamai ruwan wanka.

Sofiyya nashiga gida ta tarar da mommy zaune a parlor tana kallo, ikee Kuma tana game a waya, qarasawa tayi tazauna kusa da mommy saying "mommy yau dai exam se......" Hannu mommy ta mikamata tace "bani wayana kafin in sa6a Miki" silently taciro wayan a aljihunta ta mikamata tana sunkuyar dakai tace "ikee jeki kawomin snack da tea" yitayi kamar batajita ba taci gaba da game dinta, tashi tayi tazo ta fixge wayan tace "am I not talking to you?" Kuka ikee tasa tatashi tayi gurin mommy, tureta mommy tayi tace "kinsan dai banason raini da rashin kunya, kiwuce kiyi abinda tace" qara volume din kukanta tayi tana tafiya hanyan kitchen, tadauko takawo mata tazauna tana cigaba da kuka, ahaka wani matashin saurayi fari kyakykyawa yashigo dakin da sallama, dagudu ikee tatashi tatafi gurinshi tafada jikinshi tana sakin sabon kuka, bubbuga bayanta yakeyi yace "wani me tsautsayin ne yata6omim ikeena" Sofiyya ce tadago tace "ya munnir batada kunyane, kuma shagwa6a ke damunta dan Babu abinda aka Mata" qarasowa parlor din yayi yana Zama yake gaida mommy tace "ya Hajiya" yace "lafiya klou tana gaisheku" tace "to madalla" hannu yasa cikin snack din yadauki donot yakai baki yace "kekuma bakida abinci se snack" ta kur6i tea dinta tace "no inacin abinci fa, kawai dai yaune" mommy tace "yau a Ina? Ainama kusa dena ajiye snack cikin kitchen dinnan saboda ke" munnir yace "abinda yakamata kenan mommy" daukan plate din tayi da cup din tea din tayi upstairs tanacewa "let go to my room and eat in peace" daga haka tawucesu. Har lokacin ikee na sheshshekar kuka, ganin haka yasa munnir cewa "mommy bari musiyo ice cream" mommy tace "adawo lafiya" daga haka yajata sukayi waje.
[8/22, 9:56 PM] Maryam-Ashner Jos: *Cutie Naa*>?p?

By

*Maryam Ashner*
'?
https://chat.whatsapp.com/HRufBytJ0a434oKtSAFLmn
Join my WhatsApp group mata zallah please =?O?=?O?

Episode 3
Da daddare daddy yana dining Sofiyya tana ajiye plates data dauko daga kitchen mommy ta dauko jug da cups daddy yace "Wai Ina mamana? Tunda nashigo banganta ba" Sofiyya tana jawo kujera tana Zama tace "shagwa6a takeji shine yaa munnir yatafi da ita shan ice cream" daddy yace "bawani shagwa6a andai ta6amin 'ya, kuma nasan kece" mommy tana serving dinshi tace "Ikram batada kunya Allah zamusa wando daya da ita a gidannan" daddy besake cewa komai ba yafara cin abinci. Duk sun maida hankali wurin cin abincinsu suna 'yar hira jifa jifa su munnir suka shigo suma sukaja kujera, munnir yace "daddy barka da dare" daddy yace "barka na Hajiya" ikee tamatso kusada daddy zata hau cinyanshi yamata wani kallo, tuni tasha jinin jikinta takoma kusada Sofiyya ta raku6e kamar zatayi kuka tace "Yaya sofy I'm sorry please forgive me" sharr hawaye yabiyo kuncinta, rungumeta Sofiyya tayi tana buga bayanta tace "is ok darling, stop crying" munnir yaja plate da mommy tayi serving dinsa yana cewa "mommy's girl wai ina Kika applying ne" Sofiyya ta 6ata fuska kamar zatayi kuka tace "UJ daddy yaqi yarda inje UK" munnir yayi dariya yace "aigara haka, koni banso kije can" mommy tace "why?" Yace "mommy bazaki ganeba but it will be better tayi karatunta a gabanku" daddy yace "aini koda ace inada yaro namiji bazan barshi zuwa wata qasa karatuba sedai inda matarsa ze tafi, itama nace intanaso tafitar da miji inmata aure seta tafi, amma taqi" munnir yace "toke kifitar da mijin mana tunda kinason zuwa can din" mommy tace "kajika dawata magana munnir, ita babyn nawa take dazata fidda miji" gyaran murya Sofiyya tayi tana mikewa tace "I'm off, good night" ikee ma tamike tana kallon daddy hawaye fal idonta tace "nima good night" daddy yamike yariqota yamata peck a goshi yace "perform ablution and pray before u sleep ok" murmushi tayi ta gyada Kai tabi bayan sofiyya. Daddy yajuyo yana kallon mommy yace "kicigaba da maidata

1 / 26