CUTIE NA BOOK COMPLETE BY MARYAM ASHNER.doc

Author :  Maryam Ashner Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   2 / 26

3K to 6K   out of 76.5K words

baya kina cewa nawa take, nidai nafada duk randa naganta dawani kowanene tagama zaman gida aurar da ita zanyi" munnir yayi dariya yace "kinji ko mommy so kidena maidata baya" mommy ta hararesa tace "bama zeganta dakowa nan kusaba ai" munnir yamike yace "tonidai goodnight Zan wuce" tace "to kagaida Hajiya".

Kowa ya hallara a dining table harda Raliya da yaranta da sukazo yau, duba jikin Usman, hira sukeyi suna dariya Umma tafito daga kitchen da cooler a hannunta ta ajiye takalli wani yaron dabaze wuce 6years ba tace "Alqasim je dakin uncle ka kirashi, bemasan kunzo bafa". Qasim ya kalli Umma yana nuna Usman yace "baga uncle ba" umma tace "bashiba big uncle zaka kira" kafin yayi magana wata qaramar yarinya me kama dashi tamiqe dasaurinta tace "umma nice zan kirashi" tayi hanyar side dinsa da gudu. Abbane yashigo parlorn da sallama, dagudu Qasim yaje ya rungumeshi yana fadin "Abbansu uncle oyoyo" Abba yadagashi sama yana dariya "yace wato nasi uncle banda Kai ko" yace "a,a ni abbana yana abuja bamuzo dashiba" saukeshi yayi yana amsa gaisuwar da Raliya kemasa, yaqarasa yaja kujera ya zauna, b a'adau lokaciba Abdul yafito riqeda hannun Tasleem, shima yaja kujera yazauna yana kallon Qasim yace "my boy ba magana ne" noqe kafada yayi yagyara zama akan cinyan Abba yace "big uncle aikai baka kulani sosai, small uncle yafi kulani dayawa" duk akayi dariya Abba yace "ai da Umma da big uncle da Tasleem duk halinsu dayane, miskilanci garesu" sudai basice komai ba, akafara serving din kowa yafara cin abincinsa, ana haka wayan Abdul tafara haskawa alamar ana kiranshi, bebi takan wayanba yacigaba dacin abincinsa, sake haskowa tayi hakan yasa Qasim cewa "big uncle someone is calling your phone" Abba yace "we excuse you may be is my inlaw calling" duk akayi murmushi, shidai bece komai ba yamike yabar gurin, Raliya tace "Abba yakamata Yaaya yayi aure hakanan, yanzu fa I'm 22 and he's 26" Abba yace "26 ai be wani girma ba daughter, at least yakai 30 shine daidai" se sannan umma tace "harse yakai 30? Ni asonama nan da one year yayi auren" Usman yace "wlh kuwa umma, tome yarasa, yagama karatunsa and yanada kudi, kumafa 'yan matane dashi kyawawa masu aji, sedai sam basuyi dacen saurayi ba dan miskilancinsa is beyond explaining" duk ido suka zuba mishi Umma tace "to parrot" Raliya ta daga wayarta tana nunama Usman tace "kaga nayi recording din komai dakace and I will play it to him, get ready" tafada tana mikewa, kallon Umma Usman yayi, ta daga kafadunta alamun baruwana, yajuya yana kallon Abba shima hakan yamishi, dasauri ya mike yabi bayanta yana fadin "anty Raly please kitsaya kiji" .
Washegari a Golden High School bayan angama exam, Sofiyya suna fitowa tareda Usman yake cemata "Wai two papers dinnan da banzo ba who helped you?" Tace "your brother" dasauri yatsaya yana kallonta yace " how?" Da mamaki itama take kallonsa tace " why are surprised? Sir Musty gave him my paper and begged him to write for me, the other day Mr principal did the same" yayi shiru can Kuma yace "so he gave you my number" tace " yes," tayi shiru sekuma tace "your brother look more handsome than you" kallonta yayi Yana 6ata fuska yace "lier" tayi dariya tace "I swear he has a cute and unique skin colour" sekuma tayi kalar tausayi tace "but unfortunately he can't talk" yace "can't talk kanar yaya" tace "yes I never hear him talking, amma dai bahaka aka haifeshi ba ko?" Kallonta yayi yace "bakuyi magana bane" tace "nop, yana magana ne?" Dariya yadinca yi seda yayi me isarsa kafin yace "nasan za'a rina, you know what? Zan iya qirga duk maganan dayayi tun ranar da aka haifeni" tsayawa tayi tana kwllonshi tace "kamar ya kenan" yace "shifa arana befi yayi magana sau 5 ba, na farko yace good morning Abba da Umma, na biyu se idan nagaidashi yace morning, na uku se idan anzo dinner yace barkanku Abba da Umma, na hudu se idan nagaidashi da dare na biyar sedai yace goodnight, shikenan sekuma gobe" dariya tayi tace "kaidai Allah yashirye ka da karya wlh" yace "naji Amieen buy seriously haka yake sedai idan wani issue ya 6ullo, shine zakiji maganar shi, ni babu wadda nake tausayawa se 'yan matanshi" tace "mutum irin wannan ne zeyi 'yan mata?" Yace "sosai ammafa bayabi takansu har haushi sukeban wani lokacin" tace "hmmmm kenan baya sonsu" yace "waya sanine" ahaka suketa tafiya suna hira har suka fito gate suna gulmar Abdul suka tsaya kowa najiran driver, horn sukaji anatayi daga bayansu duk suka juya, ido hudu sukayi da Sofiyya, nan zuciyarta tahau bugawa dasauri ta sunkuyar dakai tace"nashiga uku shine" Usman yakalleta da mamaki yace "waye wannan?" Kafin tabashi amsa ansake yin wani horn din, ai bejira amsanta ba yayi gaba yana cewa "see you tomorrow byee" yaje ya bude gaban motan yashiga yana gaidashi, be amsaba yaja motan wondering about that girl, anya ba mayya bace? Daga hada Ido da ita se bugun zuciyarsa yaqaru? Last time ma dakyar zuciyarsa tadawo bugawa normal, Kuma as far as zuciyarsa na irin bugunnan to tunaninta zeyitayi which he don't like, mtssssss yaja dogon tsaki Wanda har seda Usman yakalleshi a zuciyarshi yace "koshi dawaye oho" ahaka suka Isa gida batareda sunsake wata magana ba.
Sofiyya tananan tsaye jiran driver motan munnir tayi parking ya leqo yace "mommy's baby" da murna tanufi motan tabude tashiga tace " yau ba office ne?" Yace "a,a bandai je bane, ya exam din?" Tace "alhmdulillah" yace "yanzu kin hakura dazuwa uk din kenan?" Ta marairaice fuska tace "aidai kaji abinda daddy yace" yayi dariya yace "toke ki fitar da mijin mana aizama kifi jin dadin yin karatun" kallonshi tayi tace "I'm not ready for that gsky, I'm just 17 fa" yace "dama ready akeyi? Kawai inkinada saurayi kice yaje yasamu daddy" cuno baki tayi tace "ni Ina naga saurayinma, uhmmm kawai nahakura" yace "to insamomiki saurayi kin yadda" tace "nooo banso, ni kawai nahakura" naci ya dunga mata yana zugata akan lallai ze taimaka mata tacika burinta nayin karatu a uk dan haka ze nemomata saurayi, daya isheta setace mishi zatayi tunani akai, dahaka tasamu ya qyaleta
[8/22, 9:56 PM] Maryam-Ashner Jos: *Cutie Naa*>?p?
By
*Maryam Ashner*

https://chat.whatsapp.com/HRufBytJ0a434oKtSAFLmn
Join my watsaap group mata zallah please =?O?=?O?=?O?
Episode 4
Umma nazaune a parlor tana kallo suka shiga da sallama, tadago ta amsa ganin Abdullah yasa tace "kaikuma Ina office din?" Sosakai yayi yace "na aiki driver ne, Kuma yasanar min 11 zasu gama paper" umma tace "ok" ganin yayi hanyar dakinsa yasa umma cewa "to Kuma bazaka koma office dinba?" A hankali yace "headache" daga haka yawuce, Anty Raliya dake zaune ta girgiza Kai tace "Wai headache, matar ka tashiga uku da miskilanci " Usman yayi caraf yace "ai wlh anty irinsu yaya kam da mata nasaki to duk wadda ta aureshi seta sakeshi" umma tace "kudai kunfiso kowa yazama irinku maganannu" Usman yace "Anty wlh dabakizo ba bana iya zaman parlor sedai inta danna waya, dan bame kulani harse Abba yadawo" umma ta Mike tayi dakinta dan bazata iya da surutun su ba.
Adaki kuwa Abdullah ne kwance yarasa meke mishi dadi, sam beso yakara ganin idon yarinyar nan ba, domin wancan ranar ma seda yayi dagaske tukun yasamu yadena tunanin idon nan nata, mtsssss yaja wani dogon tsaki, duk bama wannan ba, yau tunda yahada ido da ita bugun zuciyarsa yaqaru gashi haryanzu yaki daidaita, mtssss yakara Jan wani tsakin yanajin zuciyarsa babu dadi, hakadai yayita juyi har barchi yadaukeshi.

Har dare Sofiyya takasa yanke shawara, duk ta takura kanta, abinka da wacce bata sababa, da wannan tunanin tayi barchi.
Washegari a Golden High School bayan angama exam Usman ne da Sofiyya azaune kan dakalin dasuka saba zama kafin azo daukansu, Usman yace "Wai meyake faruwane you look disturb" dogon numfashi taja "hmmmmm I really don't know what to think anymore" yakalleta yace "what's the problem?" Nan takwashe duk yadda sukayi da daddy dakuma yadda sukayi da munnir, shiru Usman yayi, can Kuma yace "you know what? Can I advise you?" Tace "why not? Of course" yagyara zama yace "abuna farko dai kidage da addu'a Allah yaza6a miki abinda yafi alkhairi, nima zan tayaki, secondly daga nan zuwa result yafito zakiji nutsuwar abinda yafi alkhairi gareki" da murmushi a fuskarta tace "I'm grateful for your suggestion, thank you" yayi murmushi yace "friends" tace "friends" haka suka cigaba da hirarsu.
Tun 10:30 yayi parking a kofar school din yana jiran sufito, zuciyarsa nata azalzalarsa, gani yake kamar yayi awa a gurin, time to time yake duba wrist watch dinsa after 15min segasu sunfito, fuskarta ya kurawa ido ko kyaftawa bayayi, she look worried, yana kallonsu harsuka nemi wuri suka zauna, yaga itace keta magana, he wondered how on Earth ace mutum yayita magana ba full stop ba comma balle question mark? Babanza ba tazama friend din usman, tunda suka fito bekara bitakan agogo ba yazuba mata ido kawai Yana kallonta, yarasa dalilin dayasa yakasa nutsuwa tun jiya daya ganta, haka yakwana yana juyi, a office ma kasa aikata komai yayi, hakan yasa yana ganin 10 tawuce yakira driver yace zebi yadauko usman sannan yazari key din mota yayi hanyar school din, Wai ko inya ganta zeji relief.
11:18 tahango motan gidansu, tamike sukayi sallama da usman tawuce, tagaban motanshi tabi yana kallonta amma ita bata ganinshi domin tinted glass ne a motan. Usman Yana kokarin zama yaji horn ya waigo aiko yaci karo motan yayanshi dasauri yataho yabude front sit yashiga yana gaidashi, ya amsa kamar yadda yasaba sukadau hanya.

Tana shiga parlor taga munnir zaune Yana danna waya, murmushi tayi takarasa tazauna tana fadin "yaa munnir Ina office din yauma?" Yadan 6ata fuska yace "kewai angaya miki office din dadine? To hutawa nake" tayi murmushi tace "to good afternoon" yadanyi murmushi yace "afternoon how was the exam" tace "Alhmdulillah" yace "good,,,,, am nafa samo miki" tagane sarai meyake nufi amma setace "what?" Yadan harareta yace "akan me mukayi magana jiya?" Tace "au ok I recalled, but banriga nasanar maka da shawaran dana yankeba" yace "then I'm all ears" tace " tom nidai yanzu kabani nan dazuwa lokacin da result zefita, idan nayi saurayi fine, inkuma banyi ba i will tell you to find one for me," tunda tafara zancen yake kallonta ranshi dukya 6aci, har takai karshe kafin yace "ok ni zan cutar dake kenan? Waidama baki yarda daniba? Tukunna ma, dawani dan iskan kikayi shawara?" Shiru ta mishi tana mamakin irin furucin dayayi tace "Yaya knowing dawa nayi shawara won't benefit you, finally I'm not interested in this conversation anymore" tamike tayi upstairs tana fadin "you gave a wonderful day" da mugun mamaki yake binta da kallo har ta 6acema ganinsa, a fusace ya mike Yana huce yabar gidan, tare da alwashin dukma wanda yake zugata tabbas seya bincikoshi.

Yauma suna shiga parlor umma na fitowa daga kitchen tatsaya sororo tanabin Abdul da kallo, ganin yauma yadawo tareda Usman, batareda ta amsa gaisuwar yaran nataba tace "Wai lafiya jiya da yau baka zama a office?" Ya sunkuyar dakai yace "bakomai" tace "kamar Yaya bakomai? Inason kamin bayani" yajuya yana fadin "yanzu zankoma office din" yana gama fadin haka yafita. Umma tajuyo tana kallon Usman, yadage kafada yana bude hannaye alamu i don't know anything about this, girgiza Kai tayi takoma kitchen din tana fadin "zedawo yasameni, dolensa yamin bayanin wannan sabon salon".

Da daddare sun hallara gurin dinner, daddy, mommy, Sofiyya da ikram, daddy ya kalli mommy yace "yau ina dan gidan hajiyane?" Mommy tace "dazu darana yazo nabarshi a parlor nakwanta, nakuma fito ban tardashi ba" yace "meya dawo dashi darana" mommy tace "nimadai bansaniba gaskiya Dan bemin bayaniba" girgiza Kai daddy yayi yacigaba dacin abincinsa, Sofiyya kuwa aranta fadi take "shiyasani".
[8/22, 9:56 PM] Maryam-Ashner Jos: *Cutie Naa*>?p?
By
*Maryam Ashner*

https://chat.whatsapp.com/HRufBytJ0a434oKtSAFLmn
Join my WhatsApp group mata zallah please =?O?

Episode 5
Kidane kawai ketashi a cikin club din can gefe munnir yazauna yana zukan sigari duk ranshi a jagule, wata fashin girl ce tadafashi tana fadin "hey guy, what's wrong? Tunda naga kiranka nasan ba banzaba" dago jajayen idonshi yayi ya kalleta sannan yakara zugan sigarin ya feso mata hayakin kafin ya nuna mata daya daga cikin kujerun gurin, zama tayi tana cigaba da kallonsa  seda yagama bushe bushensa kafin yace "aiki nakeso insaki, I will pay you konawa kike bukata" wani killer smile tayi tace "banson kudinka, kadai san menake bukata agurinka, indai zansamu to kowani aikine consider it done" girgiza Kai yayi yace "zuly nafada miki I can't do that gaskiya, kidai fadi amount konawane zan biya" itama girgiza kan tayi tana mikewa tace "when you are ready give me a call" tana gama fadin haka tayi waje tana taunar chewing gum, buga table din yayi dakarfi yace "damn it"
Koda yatashi daga club din direct gidan hajiya yanufa dan baze iya zuwa gidan daddy ahaka ba, tunda yashigo hajiya ke binsa da kallo kafi tace "la'ilaha illallahu muhammadan rasulullah mezan gani haka muniru?" Tafada tana kama baki, Kota kanta bebiba ya wuce zeshiga dakinsa, dasauri hajiya tatare gabansa tana fadin "Ni zaka mayar mahaukaciya? Toba a gidana ba, tunda dai ba gidan salisu bane seka tattaro kayanki katafi can kadunan Kama iyayenka amma baniba" ganin wani kallo dayake mata yasa tayi hanyar dakinta tana fadin "yo Ina dalili, mijina yaginamin gidannan domin kwanciyar hankali ba domin a maidani mahaukaciya ba" Jin yadda yadoka kofar bayan yashiga yasa ta zaburo tazo kofan tace "kaga dai muhammadu yarasu tun shekaru,banida me gyaramin kofarnan inka 6allamin, yo inba Allah ya isaba mezan maka" sekuma tajuya tayi parlor tana goge hawaye "inda ace Muhammadu na raye wlh salisu be Isa yakawomin Kai gidana ba, tunda yasan bebaka tarbiyya ba" hakadai taita surutanta tana goge hawaye.

Ranar Monday a school bayan angama exam, Usman yafito Yana mika, he's missing his friend, hango motan Abdul yayi aranshi yace "nifa nagaji dashiga motanka" haka yakarasa yabude yashiga, tunkafin yagama zama Yaya Abdul yace "Ina take?" Dasauri yajuyo da mamaki yace "wa?" Fuskewa yayi yace "I mean Kai bakada friends ne, naganka kai kadai" da murmushi Usman yace "a,a duk basu gama paper bane" yace "to bakajira sugama kuyi sallama ba, I??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????'m not in a hurry" mamaki sosai Usman yakeyi yace "no Suma basa jirana insun rigani, Sofiyya ce kawai take jirana kuka yau batazoba" kamar abinda yake jira kenan yatada motan, Yana cewa "meyasa Bata zoba?" Usman yace "yau marketing mukayi kuma ita batayi" tundaga sannan bekara maganaba, Usman yace "Yaya yanzu kaine zakake daukoni kullum?" Yace "saura how many papers kugama" usman yace "just two, daga math se English" murmushi yaga yayi sannan yace "eh just two ai zanke daukoka" murna Usman yadingayi tawani bangaren Kuma Yana mamakin yayan nashi, ahaka suka shiga unguwar su dan nesa da gidansu yayi parking yace "sauka kashiga gida Kuma karkace nine nadaukoka" Usman yace "why?" Kallonshi kawai yayi yabude kofan yafita yayi hanyar gida, shikuma yajuya motan domin komawa office, Umma da fitowarta kenan daga makobta taje barka ta hangosu, da mamaki tabisu da kallo har Usman yashige gida shikuma yajuya, lallai something is wrong Kuma dole tasama Abdul idp, dawannan tunanin takoma gida. Anty Raliya tasamu suna hira da Usman tana fadamai jibine tafiyarsu gashi yaya yaki siyoma su Tasleem tsaraba kuma sunsakota gaba, umma tace "dau waya kikirashi daga office yataho dashi, if not baze siyoba kullum zece miki bashida time" wayar ta dauko tahau kiranshi, bugu biyu yadauka tace "Yaya su Qasim keta kukan chocolate" dafe kai yayi yace "oh God I totally forgot, tell them I'm sorry yaukam zan taho musu dashi" tace "to Yaya seka dawo" daga haka ta ajiye wayan suka cigaba da hiransu.

Sofiyya ce kwance aka darduma bayan ta idar da sallan azahar, so take tatashi tayi wanka dan zata raka mommy anguwa, jitayi mommy nacewa "ikram kiyi sauri kigama wanke socks din naki if not zamu tafi banda ke" dagudu ikram tafito duk jikinta kumfa tace "mommy nama fasa wankin akai machine kawai, dama nagaji wlh" mommy ta harareta tace "dazu mehana kibayar? Cewa kikayi aikinfi machine iya wanki, so try your best" daga haka tayi dakinta, ikram takoma dakin taje kusada Sofiyya tace "Yaa sofy please kishiryani kar mommy taje Banda Ni" mikewa Sofiyya tayi tana cire hijabi tace "you pray first kafin Nima na shirya" dahaka tafada toilet din.
Gidan kawar mommy suka fara zuwa anata hira dama Sofiyya kawar Maryam ce, (yarinyar kawar mommy) suna dakinta sunata hira ikram kuma tana game da wayan mommy, Maryam tace "ke Dan Allah kitashi ki rakani mana, kose kunzo tafiya mommy tahana?" 6ata fuska tayi tace "nifa kinsan banson yawo gaskiya, ke ba azo wurinkiba kin fiye jan mutum yawo" ta Mike tana gyara mayafintw, ikram tayi sauri ajiye wayan mommy tasauko a gadon dasauri tana gyara nata mini hijab din, wani kallo Sofiyya tanata tace "you better go to your phone" ke6e baki tayi zatayi kuka Maryam tajawota tace "I'm going with you dear" dahaka suka fito parlor sukama su mommy sallama suka fita.
Yatashi a office yayi hanyar gida yatuna dasu Tasleem, Dan tsaki yayi kafi yajuya motan yayi hanyar ShopRite mafi kusa dasu.
Sunje ShopRite suna daukan duk abubuwan dasuka zo siya, ikram tahango wata yarinya da teddy a hannunta dasauri tabi bayanta, daidai shigowar Abdul gurin, tayi tuntu6e dashi takusa faduwa yatareta, yadagota yace "inazakije haka kike gudu" hawaye fal idonta take nuna masa wadanda suka fita, dasauri yakama hannunta yajuya da ita zekaita wurinsu danshi yazaci family dinta ne, dasauri Maryam takwace hannun ikram tana fadin "malam where are you taking my sister" kallonta kawai yayi yajuya dayan site Maryam

2 / 26