YAR BANGAR SIYASA BOOK COMPLETE By Binta Umar Abbale .txt

Author :  Binta Umar Abbale Category :  Romantic Books

Chapter   19 / 57

54K to 57K   out of 169.7K words

kamar anyi masa yasa haka yake ji sai kokawa 'yayan hancinsa sukeyi...Kalon kallo aka shigayi tsakaninta dashi, fuskarsa akwai alamun sassauci ba kamar ko da yaushe ba, Juya tayi ta koma dakin fuskarta babu walwala har yanzu haushinsa takeji......Girgiza kai yayi ya nufi daining din, Rabe ya shirya break fast kamar yanda ya saba, a nutse ya had'a komai da kanshi ya zauna yana karyawa hankali a kwance.


Gefan bed ta zauna ta zuba tagumi! abin duniya yayi mata yawai wai shin ya za tayi da wannan kad'dararran auran da aka la'ka ba mata, komai na rayuwarta ya tsaya! ta taso da kwajinta da bajinta an tsugunar da ita guri guda, wai me take jira ne? da ba zata nemawa kanta mafita ba, Wata zuciyar tace mata "Ta ina zaki nemawa kanki mafita cikin wannan gidan dake tsautsare da matakan tsaro? Shawarar Camas! itace abun dubawa dole duk haushinsa da takeji ta saki jiki dashi ta samu ya bata Pose dinta domin tsira da muhiman abubuwanta dake ciki, sashe na zuciyar ta yace mata " Kinga idan yaga kin saki jiki a gidan kin karbi auran hannu bibbiyu to zai dauka kin hakura xaki zauna zaman auran dashi kuma zai sassauta matakan tsaro a kanki daga nan sai ki samu damar guduwa abinki ki kai su 'kara kotu daga shi har malam mai allon.! Wannan shawara ta yanke a zuciyarta.


Yana gama break fast dinshi ya nufi bedroom dinshi wanka yayi ya fito ya shiya still cikin 'kananun kayan dai, farare tas riga t_shart da wando 3Qutar mai aljuhunai gaba da baya, gaban rigar hoton zuciya ne an rubuta heart da bakin rubutu, sosai yayi kyau ya taje saisayayyiyar sumarshi mai tafe da sajensa cikin tsari! ya fesa turarenshi mai dadin kamshi, har yayi nufin kwanciya sai idanunsa suka sauka kan ledojin da ya shigo dasu jiya da daddare , 'Kananun kaya ne ya shigo mata dasu yasan za tayi amfani dasu tilas watarana, daukar ledojin yayi ya bude dakin......Idanunsa suka sauka a kanta zaune kan kujerar daining din da cup din tea a hannunta tana kurba tana hadawa da plantain, Ya karasa kusa da ita saitin kafafunta ya dure ledojin ''Gashinan nasan zasuyi miki amfani watarana." Kamar yanda bai kalleta ba sanda yake maganar haka itama ko inuwarsa bata kalla, Har yayi nufin barin gurin sai kuma ya tsaya ya d'an kalleta da gefan ido, Yarinyar nada wani irin madarar kyau! gani yake har yanzu bai gama saninta ba kullum sai ya sake ganin abinda ke burgeshi a jikinta....."amm!!! Magana yayi niyyar yi sai kuma ya dagata, Ta kalleshi sa kwala kwalan idanunta da suke furgita 'yan maza! ta wani risinar da kwayar idon cikin tashi tana masa wani malalacin duba, ta lura da akwai magana a bakinsa sai kawai ta dauke kanta tana cigaba da kurbar tea din a yangace sai kace wata d'iyar sarakai!! Hakan da tayi masa yasa yaji wata irin shakkar ta abinda bai ta'ba faruwa dashi ba kenan ace yana jin shakkun yiwa wata d'iya mace magana, Dauriya ya aro a take yace."Idan anjima muna da baki! nasan dai zaki shaida babban abokin nan nawa Khalifa, shine zai zo tare da Iyalinshi."! Ya kare maganar idanunsa tsaye a kanta.


Ta'be bakinta tayi ba tare da tace masa komai ba.....Yasan taji abinda yace, sai bai tsaya sauraran iskancin da take masa ba ya kama hanya ya shige bedroom dinshi ya kule yayi kwanciyarsa.


Tana kammala breakfast din ta dauki ledojin da ya ajiye mata ta shiga dasu dakinta.


Zazzagesu tayi kan bed tana duddubawa, had'addun kananun kaya ne da wasu lafiyayyun kayan bacci amma kuma tsaraicinsu ya fito fili duk da ita kadai ke kwana ba tajin zata iya amfani dasu a jikinta saboda tsaro....Za dai tayi amfani da kananun kayan domin sun burgeta, dogwayen wanduna ne masu mannewa suma rigunan irin masu kama jikin nan ne da budaddan wuya, wasu ma babu hannu sai dai wasu 'yan igiyoyi sune ma dadin hannun rigar, duk wannan tana ganin zata iya saka su ai ba wani abu bane domin ita dai a rayuwarta tana masifar son kananun kaya tun ba da tasan suna mata kyau ba......Wanka ta shiga tayi ta fito daure da towel tsaye tayi gaban mirror tana gyara gashinta ta daureshi da katon ribbon ta tattaro gashin ta gaba ta tufke yayi jela ta sake shi yana reto a gadon bayanta, turaran jiki ta shafe a jikinta ta dan shafa mai sama-sama ba tare da tasa pant ko breziya ba ta dauko wasu shegun kaya cikin kayan dazu ta tusa a jikinta, Wow! Ita kanta sai da tayi mamakin yanda kayan suka kar'be ta sai wani juya takeyi sassan jikinta na motsawa ko yaya tayi motsi nonowanta sai sun motsa, ga d'uwawukanta sun wani fito radau sun kame guri guda rigar ta manne a jikinta harta da nipples dinta sai ta nuna, kayan sun kasance bakake ne masu taushin gaske, Duk da cewar Wasila ba fara'a bace kayan basu sanya ta muni ba sai ma wani bala'in kyau da sukayi mata,Sosai duk wanda ya ganta cikin wannan dressing din yayi sha'awar ta zama tamkar wata fure dan kyau, ta kama hanya a hakan ta fita palo tayi zamanta kan kujera tana kallo hankalinta kwance.








_*Kamar yanda na fad'a a pege din da ya gabata cewar barin najasa ko wace iri ce itake kawo shafar jinnu Haka ne 'Yar uwa idan kina cikin al'ada ma'ana kina jinin haila duk rintsi kar ki kwanta sai kin daura alwala wannan alwalar da kikayi itace garkuwa a gareki.....Idan kun gama mu'amular aure da mijinki kiyi wankan tsarki idan akwai uziri ki daura alwala za ta zame miki garkuwa amma dai anfi so a wanke wannan janabar, Matsalar dake sanya kenan har Namij dare (bakin aljani!) ya aureki kenan kin bar janaba a jikinki yazo ya kwanta dake shima yana saduwa dake ba tare da kin sani ba, wannan ba'kin aljanin yana wa mata da yawa illah kuma da yawa mune muke jawo shi jikinmu saboda sakaci da rashin kula da tsare tsaraicinmu da kula da ibadah!!! Idan kina kaf kaf da jikinki kina kuma hirji da azkar to komai najin bakin aljani dole ya gusa daga inda kike....Allah ya kare mu da kariyarsa👏🏻*_








Littafin na kudi ne....!
Kika futar min da book Ke da Allah kika karanta baki biya ba kema ke da Allah! Whasap number
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[07/08, 11:50 pm] +234 803 238 4602: 'Yr Bngr Sys
*32*
Mintuna talatin da zamanta a palon aka soma Knocking din 'kofar, ta d'an tsurawa kofar ido daga inda take zaune tana so ta fahimci wanene duk ba sosai take ganin shi ba, sake knocking din kofar akayi, tace"Waye ne."? Garba yace."Madam ni ne yallabai yayi 'baki Abokinsa ne tare da Iyalinshi, gashi duk wayoyinsa na hannuna." Shiru tayi tana nazari! tace."Okey yana bacci yanzu." Garba yayi shiru yana tunanin maganarta shi yasan muhimancin Khalifa a gurin abokinsa duk da yasan 'ka'idar abokinshi ce ba, a tashin sa daga bacci har sai ya tashi daga kansa, ai yana da kyau ta bude musu kofa su shiga, ya lura 'yar masifa ce yarinyar tun sanda ta mari daya daga cikin sucurites din gidan yake shakkarta haka kawai da mutuncinsa da komai ta tsinkashi a cikin mutane shiyasa baya shiga lamarinta tunda shi kanshi wanda suke zaune a gidan dominsa bata saurara masa ba, a babu wanda zata saurarawa duk zafi! irin Yallabai din, ya kasa kata'bus! a kanta sai rashin arziki take a gidan.


Ganin har yanzu tana ganin inuwarsa a tsaye a bakin kofar yasa ta kira sunanshi "Garba."! ya amsa da sauri! tace" Bari na tashe shi shikkenan ko."? Yace."To madam."! Mikewa tayi ta nufi dakin, tasan baya so a tashe sa a bacci shiyasa ta 'kuduri aniyar ba'kanta masa rai! shima yaji in da d'ad'i! handile ta murda kofar ta bude, ta hangoshi kwance kan bed ya rungume fillo gam bacci yake sosai, ya dan rufe kafafunshi da bargo! A hankali ta isa inda yake ta tsaya tana kallon fuskarsa, kyakkyawa ne sosai sai dai babu kyan zuciya, kirjinsa ta kalla duk da ba'a bude yake ba sai da taji tsigar jikinta ta tashi, a take taji wani irin yanayi na ziyartar jikinta idonta ta lumshe ta sake bude su a kansa ajiyar zuciya ta sauke me zafi! kana ta bude mirya sosai tace"Ka tashi kayi ba'ki!!.'' ka tashi kayi ba'ki."! Wannan kalmar tayi ta nanatawa, ya soma jinta cikin baccin sa kamar mafarki yake yi sai kuma ya bud'e idonsa, da sauri!!! a take kanshi yayi wani irin sarawa, dishi dishi! yake ganinta kafin idanun su bude tar!! a kanta, Tana tsaye 'kerere a kanshi still tana maimaita maganar dake bakinta, "Ka tashi kayi 'baki."!!! Ya dafe kanshi dake masa wani irin ciwo! idanunsa suka burkice! har yaushe ya kwanta baccin da za a tashe shi? wane irin ba'ki ne wannan sam baiyi tsammanin Khalifa ba ne domin baiyi tunanin zasu zo da wuri!! Gabanta ne ya fad'i! ganin yanda duk ya wani jirkice idanunsa sun kad'a sosai! sai ta kama hanya zata futa....Hannunsa ya sanya ya fuzgota tayi zaman da'baro kan cinyarshi....Da sauri da sauri ta dinga jin saukar numfashinsa saitin wuyanta, kafin taji sha'kakkiyar muryarsa yana fad'in" Ban hanaki tashina daga bacci ba ko so kike ki kasheni."!? Jikinta ne yayi kwata'kes! tayi yunkurin mikewa ya matse ta sosai a jikinsa, Wuyansa ya d'ora kan kafadarta ya kwantar da kansa sosai, idanunsa ya rintse yana jin wani irin hajijiya a saman kanshi (jiri) Gabanta ya dinga faduwa tana ta so ta kwace jikinta ta kasa domin ya riketa tsam! duk ya kanainayeta a jikinsa........A hankaki a hankali jirin ya soma sakinsa, ya dan bude idonsa da sukayi masa nauyi yana kallon bayanta, idananunsa ta sauka kan kwantaccen gashin da yabi lafiyayyar fatar wuyanta yabi ya kwanta laya laya, ya dan janye jelar gashin ya dora fuskarsa a gurin yana sansanawa! Ji tayi tsigar jikinta ta mike, ta sake yunkurin kwace jikinta sai dai har yanzu ta kasa samun nasara dan gam take a hannunsa, ya jima da kanshi a tsakankanin 'keyarta da wuyanta yana goga fuskarsa a gurin kafin taji saukar hannunshi kan nonowanta, ya cika hannunsa dasu har da rara! bai wani ja lokaci ba ya soma yi musu murza ta Ala tsine uwar me 'karya!! Ihu! ta kurma! ta dinga zille-zille! a jikinsa tana fad'in''Meye haka!? wannan ai iskanci ne ni bana son iskanci ka bari wayyo nono na zafi ka daina."! Kamar 'kara ingizashi takeyi murza su yake yi sosai yana ta 'kokarin cusa hannunsa cikin rigar domin yaji su a zahiri cikin hannunsa, Allah ya bashi nasarar cusa hannunsa ta 'kasan rigarta aikuwa ya da duka hannunwansa ya kamo nipples dinta da suka wani mi'ke! suka sake tsayi sosai yaja da karfi! a take taji duk wani alkadari nata ya karye!! cije baki tayi! tana kiran sunan Allah....Jan nipples dinta da yayi sai taji tamkar yana mata susa! wani irin dad'i ne ya ratsa mata jiki, lokaci 'kankani nipples din suka rikice mata da 'kaikyayi! ajiyar zuciya ta dinga saukewa a jikinsa tana 'kara yin la'kwas a jikinsa, ta daina buge bugen da takeyi sosai take jin dadin yanda yake murzarta,


Shima idanunsa a rufe a jirkitar da ita kasan bed din ta kwanta ya a za mata nauyinsa, nonon yake so yasha dan haka sai yayi nufin cire mata riga idanuna a lumshe sai wata lafiyayyar ajiyar zuciya take saukewa tana rirrike damtsensa, Gabakidaya ya sa'bule mata rigar nonowan sukayi tsalle suka fito nipples din su sukayi nufin tsone masa ido dan sunyi wani cirko cirko suna jiran a basu hakkinsu, aikuwa gigicewa yayi ya fara lasar su da harshensa yana dan ciza kadan kadan wani irin wawura ta kai masa masa tana shan yaji tare da sake ban'karo masa kirjinta fuskarsa ta kifa kan nonowan kawai sai ya zarce da tsotsarsu cikin wani irin salo me rikirkita tunani, da kanta ta dinga mi'ka masa tana kara danna kansa a gurin! sai shan yaji take tana jin yanda gabanta ke motsi yana zillo 'kyaikyayi kawai yake mata,




Kansa dake tsakankanin kirjinta ta rungume kam! tana shafa saisayayyar sumar shi, kamar tayi kuka haka takeji sam bata ta'ba shiga cikin hali irin wannan ba, ji takayi tamkar su dawwama a haka duk jikinta ya saki tana cikin halin bukatuwa sosai! Ya zare bakinsa daka nonon ya dan kalli fuskarta gani yayi duk ta wani susuce ta koma wata kala, hannu ya dan sa ya shafa nonon guda daya, tayi saurin bude idonta, ido suka had'a dashi yana mata wani irin kallo! A furgice! ta ture fuskarsa ta mike da sauri! ta matsa gefe kirjinta ta kalla, a tsorace! ta jawo rigarta ta rufe nononta, Ya kai hannu zai cire rigar ta matsa da sauri! harara ta sakar masa ta dura daga bed din a haka zata futa, tana mamakin yaushe akayi ta bari hakan ta faru? Ya biyo bayanta da sauri ya hanata fita! kas tayi da kanta kunyarshi takeji tabbas da bata bashi hadin kai ba ba zai samu damar yi mata hakan ba bata da bakin magana! Rigar ya karba daga hannunta ya fara kokarin saka mata, dai-dai wuyanta ya ajiye rigar ya tsurawa nonowan ido yana kallo a duniya babu abinda ke burgeshi a jiki ya mace sama da wannan kallonsu kawai na sanyawa sha'awarshi ta motsa,
Hannunsa ya kai yadan matsa guda. Ta sauke ajiyar zuciya tana buge hannunsa, rigarta taja kasa ta dan ture kirjinsa ta bud'e kofa ta fita daga d'akin! tsayuwa yayi a bakin 'Kofar yana sauke ajiyar zuciya, wani irin nishadi yake ji a tare dashi yana kara jin shauki da son kasantuwa da yarinyar ashe haka romancing yake da dad'i! ? To shi kuma Ubangayar ya yake? sai yaji a halin yanzu babu abinda yake so sai sex! yana so yaji dad'in da yafi wanda yaji a gurin romancing din da sukayi yanzu.
Da kyar ya shiga, toilet yayi wankan tsarki dan sai da ya fitar da mazi sosai duk dai sharia ba tace dan ka fitar da mazi kayi wanka ba amma hankalinsa sai yafi kwanciya gurin yin wankan! Ya fito yana goge jikinsa wani irin nishadi yake ji a tattare dashi, yau yarinyar ta lasa masa zuma a baki yaji ashe shima cikkaken namiji ne? daga yau zai fara latsa ta domin ya kar'be wannan budurcin da ake tattalinsa.


Wasila kam ta jima kwance a kan bed tana rungume da pilo tana ta mutsu mutsu! gabanta sai zubar da ruwa yake tana jin santsi da yau'ki da 'kaikayi duk ta rasa abinda ke mata dadi ga nippls dinta sun dameta da 'kaikyayi kuka tasa, ta kai hannu kan nipples din tana matsawa, sam! ba taji dadin komai ba tafi so shi dai ya sosa mata ko ya tsotsa! "Allah ya isa! ta fada a sha'ke! dana sani ban shiga dakin ba na jawowa kaina masifa."! Hawaye ta share ta mike zaune tana d'age rigar jikinta dake kamshin turarensa, Nan ta kali nonon nata taga kamar ma sun sake girma, ga nippls din ya wani tattare guri guda, yana kyaikayi! shashsheka tayi ta lumshe idonta ta saki rigar a hankali ta koma ta kwanta lakwas yau taga bala'in duniya, wai dama haka akeji shiyasa duk in da mata suka zauna zancen kenan da shaye shayen maganin ni'ima! to wai shin ita meke futowa daga jikinta!? Wasila haka ta lalace gurin burgima a bed tana matse pillow tana so ta samu sauki jarabar dake taso mata.....Cikin wannan hali ya shiga ya sameta ya shirya tsaf tsaf yana sanye da fari yadi anyi masa dinkin gida 'Yar shara (riga mai yankakken hannu) da manya manya aljuhunai a gabanta, hannunsa guda cikin aljuhu ya tsaya kanta, a hankali ta bude idonta tana kallonsa, ya dan tsira mata nasa idon da sukayi kar! dasu kamar ba dazu suka rikice da fitina ba, ita nata sun kankance duk girmansu sunyi wani ja! kamar me jin bacci haka take lumshe su tana cizan bakinta....Kallo guda yayi mata ya fahimci halin da take cik.... Basarwa yayi yace."Ki tashi kinyi bakuwa Hafsa ce matar Khalita ta kawo miki ziyara." Kamar za tayi magana sai kuma tayi shiru ta mike zaune tana daddauke kanta.....Idanunsa ne suka sauka kan nononta ya tsura shatin nipples dinta ido har yanzu suna tsaye duk gashinan yana gani...Tsigar jikinsa ta mike da sauri ya kauda kanshi, yace."Kiyi maza ki fito Okey." Hanya ya kama ya fita yana had'a hanya mutukar zai sake kallonta cikin wannan yanayi to babu shakka zai rasa nutsuwarsa ga baki a parlor za'ayi abin kunya shiyasa yayi gaggawar barin dakin....Yana fita taja tsaki! ta daddafa ta mike tsaye, toilet ta nufa, domin ta wanke jikinta da duk abinda ya 'bata mata jiki.








_*Sanyi ko yawan yin sex da yawan haihuwa na janyo ki kasa ri'ke fitsari da kananun shekarunki sai ki dinga d'igar fitsari fitsari ya matso ki kafin kiyi wani yun'kuri ya soma zuba duk kibi ki bata jiki, wannan babbar illah ce, gareki idan kina fama da wannan matsalar 'yar uwa ko wani naki na fama da irinta to sai kubi matakin neman kare kanki domin tsira da lafiyar ki*_






Littafin na kudi ne.......!
Kika futar min da book Ke da Allah! Kika karanta baki biya ba kema ke da Allah! Whasap numbar
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[07/08, 11:50 pm] +234 803 238 4602: 'Yr bngr Sys
*33*
Ya fito daga dakin ya tarar da Khalifa zaune kusa da matarshi suna hira ga 'yarsu a kusa dasu, sai abun ya bashi sha'awa sosai, bai sake jin sha'awar haihuwa ba sai yanzu ganin khalifa na kula da matarshi akwai kyakkyawar jituwa tsakanin khalifa Hafsa dan ko sa'bani suka samu, Hafsa ta kirashi yazo yayi musu sulhu baya shiga cewa yake fad'anku duk wanda ya shiga shine zai ji kunya, ido kawai yake sa musu suyi su gama, Afnan ta rugu da gudu ta rungumeshi, tana fadin "Dadyna ina aunty amarya momyna tace " Kayi min aunty na dawo gurinta ta dinga bani sweet. "


Daukarta yayi ya jefa sama ya cafe suka kyalkyala dariya a tare!

19 / 57