Author : Binta Umar Abbale Category : Romantic Books
wannan bita zaizai d'in ba, sai ma ya d'auka na damu dashi ne." Rashida ta 'bata rai! ta tsani halin taurin kai irin na 'yar uwarta wallahi, kawai dan taga yana sonta ne shiyasa take masa wulakanci ita sam ba taga aibu ba dan ta bashi hakkinsa rana daya yayi ai ba laifi bane.
Wanka tayi ta shirya cikin kayan bacci ta nemi gado ta kwanta tana jiran shigowarsa kamar yanda ya saba, ko mai dare idan ya dawo koda tayi bacci sai ya tashe ta akwai wani Ice cream da yake siyo mata mai dad'i sai tasha shi take samun nutsuwa, yau tana tunani ko ya siyo ko bai siyo mata ba, tana dai jiran shigowarshi d'akin.......daga zaman jira bacci ne ya d'auketa, ba ta tashi farkawa sai kusan d'aya da rabi! ta kwanta da tunanin Ice cream dan har mafarki tayi ta mi'ke zaune tana dube dube a d'akin wai ko ya shigo ya tarar tana bacci ya aje mata duk ta gama dube dubenta bata ga komai ba, ranta ya 'baci sosai ta riga ta kwallafa ranta dashi dan tayi masifar sabo da shan Ice cream din, bude kofa tayi ta nufi d'akin nashi, har yanzu kofar a rufe take......Yana 'kokarin mikewa daga kan dadduma yaji alamun ana ta'ba 'kofar dakin, a nutse ya karasa bakin kofar ya murza key din dake jiki kofar ta bud'e ita ya gani tsaye tana cikin rigar bacci iya gwiwa mai hannun shimi cikinta ya fito sosai dake rigar irin me kwanciya a jiki ce, kanta babu hula sai dai gashin kanta daure yake cikin katon ribbon, Ya d'an bita da kallo babu yabo babu fallasa yace."Menene."? Kamar zata fashe masa da kuka tace"Ina Ice cream din."? Yace."Ajiya kika bani da zaki tambaye ni Ice Cream yau ban shigo dashi ba." Tayi narai narai da ido tana shirin yin kuka, kofar dakin yake kokarin rufewa, tayi saurin shiga dakin tana kalle kalle......Ya nufi bed ba tare da yace mata komai ba ya zare jallabiyar jikinsa daga shi sai boxer ya haye bed dinshi yaja bargo ya rufe jikinsa.......Ta jima tsaye a dakin tana sha'kar bakin ciki kafin tace"Kaine fa kayi al'kawari kace kullum zaka dinga kawo min tunda babynka yana so da kasan ba zaka cika al'kawari ba da baka d'auka ba." Yanda ta fad'i maganar zaka gane a kufule take dama ance zuciyar me ciki a kusa take.....Yana jinta yayi mata shuru, yana lumshe idonsa, Girgiza kanta tayi da tayi niyar fita sai kuma ta fasa tinkis tinkis ta karasa bakin bed din ta tsaya babu zato yaji gunjin kuka a tsakiyar kanshi, kuka take sosai hawaye na zuba a fuskarta, ya mike zaune da sauri yana kallonta, hannunta ya rike ta fuzge tana cigaba da kukanta, ya 'mike da sauri ya lalubi jallabiyarshi da ya cire ya zura da sauri ya kama hanyar fita daga dakin, idan akwai abinda ya tsana a duniya to bai wuce kukanta ba, ya kan rasa tunaninshi gabadaya idan yaga tana kuka da damuwa, Ice cream dinta na mota, 'bacin ran da yake dauke dashi ne ya sanya bai shigo mata dashi ba, bayanshi tabi dai-dai lokacin da taga ya bude kofar palon ya fita, sai tayi tsaye a tsakiyar palon tana jiran dawowarshi
Ya shigo hannunsa rike da ledar Ice cream din ya ganta tsaye a tsakiyar palon, kai tsaye inda take ya nufa ya mi'ka mata ledar Ice craem din babu kunya ta sanya hannu ta 'karba tana tura baki ta juya zata barshi a gurin, ya rike hannunta na dama, ta juyo tana kallonshi, Hausawa suka ce me nema baya fushi, dik yanda yaso daurewa kasawa yayi kawai sai ya tsinci kansa da rungumeta a jikinshi yana shafa gashin kanta, a hankali ya talfo fuskarta yana so ya hada bakinshi da nata, ta dan kautar da fuskarta, harshensa ya sauka kan ha'barta sai kawai ya shiga tsotsa ha'barta da kumatunta da le'bunanta, tsigar jikinta ta shiga mi'kewa, kafafunta ne suka shiga kyarma ta dan ture fuskarshi tana so ta bar gurin ya matseta sosai dan har sai da tayi 'yar 'kara, shaf ya manta da cikin jikinta saboda hankalinshi baya tare dashi, harshensa ya zura bakinta ya shiga tsotsa yana lumshe idanunsa, itama rintse idanunta tayi ledar hannunta na 'kokarin fad'uwa 'kasa! daurewa takeyi amma ta kasa kawai sai ta yar da ledar hannunta ta sarkafo wuyansa da hannuwanta tana wani irin rawar jiki ta shiga shan baki
nshi, tana lumshe idonta, tayi bala'in missing din bakinshi da yawunsa mai za'ki da gamsawara, sosai suke sucking din junansu, har dai suka gagara tsayuwa ya zauna kan kujera ya dorata a cinyarshi, suka cigaba da sucking din bakin junansu duk sun wani gigice sun ma'kal'kale junansu.
Littafin na kudi ne...!
Kika futa da book din nan keda Allah! Kika karanta baki biya ba kema keda Allah Whasap numbar
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*alliya:
'Yr Bngr Sys
*70*
'Dumin jikinta da kuma yanayin yanda take shafa jikinsa ya sanya jikinsa ya mutu bacci me dad'i ya daukeshi, a hankali ta d'ora hannunta kan nasa dake 'kasan mararata sai taji ya sake janyota jikinshi ya rike kugunta cikin jikinta yayi wani irin zillo lokaci guda mararta tayi mata wata irin dam'ka! rintse idonta tayi tana cize bakinta ta kasa motsawa kawai saboda bata so ya tashi a baccin da ya daukeshi......Ta jima tana jin ciwon mara kafin a hankali a hankali yayi sauki! sai da baccinsa yayi nisa sannan tayi dubara ta zare jikinta anashi ta gyara mishi bargon jikinsa kana ta fita daga d'akin
Palo ta tarar dasu Rashida suna hira ta dan zaune a hankali tace"Rashida had'o min tea ba zan iya zaman dainnig din nan ba." Rashida ta mike da sauri tana fad'in "To anti Wasila.'" Hajja ta kalleta cike da kulawa tace"Sannu kinji ko ai yanzu tilas kiyi ta jin sauyi iri iri a jikinki tunda ciki ya tsufa sai dai fatan rabuwa dashi lafiya."
Tace"Wallahi kam hajja ni kadai na san abinda ke damuna duk dare da kyar nake bacci ga ciwon kwankwaso." Hajja tace"Dama ai me ciki komai na jikinta ciwo yake ciwon kwankwaso kuma dole ne gabobinki ne suke budewa insha Allahu idan kika zo haihuwa ba zaki sha wuya ba." Tace"Allah yasa Hajja."
Rashida ta 'karaso hannunta rike da madaidaicin cup da tea a ciki sai plate wanda ta hado mata da soyayyan dankali da kwai. 'kasa ta sauka ta dan mike kafafunta ta soma kur'bar tea din tana had'awa da dankalin.
****
*Camas! tare da Usaini dillali*
Malam Usaini dillali yayi nasarar damfarar Camas kudin manya manyan filaye guda uku kud'in sun kai kimanin miliyan shida da rabi dan bayan kudin Wasila har da nata tasa a ciki kusam miliyan biyu usaini yayi mata roman baka inda yake cewa kafin shekara kudin filayen zasu kai miliyan goma ko fiye da haka, duk ya bata dakardun gaibu ya gudu ya bar gari dama ba'asan daga inda yazo ba..........Camas ta zama tamkar mahaukaciya lokacin da taje taga filayenta wani attajiri yana aikin gina gidan gona dashi, ihu! ta dinga kurmawa tana zagin masu aikin gurun wai filayenta ne waye ya basu damar ta'ba mata.....Tana wani irin huci! ta d'auko musu takardun filayen tana nuna musu, duk suka kar'ba suna dubawa, sai suka kwashe da dariya sunayi mata kallon mahaukaciya, babban cikinsu yace."Amma ke jahila ce wallahi wane shegen ne ya fada miki wannan takardar fili ce? hahaha! takardun wuta da ruwa ne saboda dakikiya ce ke baki fahimci abinda aka rubuta a jiki ba." suka dinga dariya suna kallonta........Wayarta ta dauko a fusace! take neman numbar husaini sai dai kiran duniya sai ace mata layin ma baya aiki kwata kwata, ta sharce gumin dake goshinta ta kallesu daya bayan daya tace''Idan kun san wata baku san wata ba, 'yan sanda zan kira muku sune zasu rabani daku shegu tsinannu barayi." Daya daga cikinsu yace."Zaki ci ubanki yanzu." Waya ya ciro ya kira mutumin da ya sanyasu aikin......Minti goma sai gashi cikin wata arniyar mota, ya karaso gurin yana me neman karin bayani, kawai tsaurin ido na Camas! sai ta hau kund'uma masa ashar har tana 'kiransa 'barawo mutumin ranshi ya baci da sauri ya kira *Anti daba* yace suje da ita su tuhumeta a inda yay sata idan ta'ki fada musu su ragargajeta! Tun a gurin suka dinga kwada mata mari suna haurinta da kafafunsu, sosai ta tsorata ta dinga kuka tana bawa mutumin hakuri yace."Ai sai kin fada musu inda naje nayi sata." Camas hankalinta yay masifar tashi ta dinga kuka tana data sani, haka dai *Anti Daba* suka tasa kyeyarta har ofis dinsu.
****
Cikin kaya marasa nauyi ya fito palo yay bacci har ya gaji, baccin da ya jima bai yi irinshi ba.......Kai tsaye daining ya nufa dan da wata irin yunwa ya tashi daurewa yayi yayi wanka gami da sallah sannan ya fito palon , hankalinta a kanshi lokacin da ya fito palon sai ta fara yunkurin mikewa Rashida tace"Anti Wasila ki koma ki zauna ki fada min abinda kike so sai nayi miki." Girgiza kanta tayi tace"Aikin lada zanyi Rashida." Hajja da rashidan suka bita da kallo lokacin da ta nufi inda yake wanda su sai lokacin ma suka san ya fito palon
Har ta'karaso inda yake idanunsa na ka
nta, ya dan sassauta fuskarsa yana yi mata wani irin kallo wanda kana ganinsa kasan na tausayi ne.
A hankali tace"Ya jikin."? Sai ya tafi tunani shaf ya manta plan dinshi, da sauri ya dan ya mutsa fuska yace."Yanzu kam alhmadullhi." tace"Ka jima kana bacci dan har nayi tunanin tashinka kaci abinci kasha magani gashi lokacin shan maganin ya 'kure biyar ta kusa."
Ya aje cokalin hannunshi yana kallonta a nutse yace."Gwara ma da baki tasheni ba dan da kin tasheni mybe ki 'kara min wani ciwon ne tunda kin san bana so a tasheni ina bacci.'
Tace."Eh nima tunanin da nayi kenan."
Ya cigaba da kokarin zuba abincin, cikin nutsuwa ta kar'bi plate din tana kokarin zuba mishi ta hada masa komai ta tura gabanshi.
Yace."Allah yay miki albarka." Cikin zucci ta amsa, tana goge hannunta da tissue yace."Sai ki 'karasa ladanki ko." Ta kalleshi tana son karin bayani.
Girarsa ya daga mata fuskarsa da murmushi me kayatarwa, tayi kasa da kanta tana dan murmushi ta gane abinda yake nufi sai kawai tayi niyyar barin gurin, yace."Idan baki bani da hannuki ba to ba zanci ba."
Ta juyo tana kallonshi cikin shagwaba tace"Bafa mu kadai bane a palon." Yace."Eh nasani tunda kina jin kunya dauko abincin muje daki.'" Makale kafada tayi tace"ka bari idan anjima sai na baka yanzu dai kaci wannnan da kanka."
Ya wani lumshe idonsa yana mata shu'umin kallo yace."Idan anjima ba abinci nake so ki bani a baki ba, wani abu nakeso ki bani." Tace"Koma meye nayi alkawari kai dai kaci kasa magani." Yace."Kince Kinyi alkawari ko."? Daga kanta tayi alamun E yace."To zo ki zauna gabana naci abincin ina kallon fuskarki.'' Dariya tasa tana kallonshi, tace"Idan na zauna kusa da kai ba zakaci abinci sosai ba idan ka gama ci na dawo.'' Da murmushi a fuskarsa yace."A ganinki idan kina kusa dani zan kasa cin abinci ko? baki sani ba xaman ki a kusa dani shine zai sanya na cinye abincin ba tare da nasani ba." Kujerar daning din ta gyara ta zauna tayi tagumi tare da tsira masa ido tace"Shikkenan gani na zauna amma minti biyar na baka ka cinye abincin gabanka." Yanda ta fad'i maganar ya bashi dariya yace."ki dai 'kara minti biyar su zama goma abincin fa nada yawa." Murmushi tayi tace"Tom na kara minti uku." Yace." Okey." Agogon hannunshi ya d'an duba biyar da minti da minti biyu......Sai yay bisimillah ya fara cin abincin da sauri da sauri yana had'awa da lemo Dariya take kunshewa ganin yanda yake cin abincin hannu baka hannu kwarya wai baya so lokacin ya cika bai cinye abincin ba...........Ya d'ago kanshi suka had'a ido lokacin ya cika bakinshi da abinci me cike da ganyayyaki ga nama dariya take tana nuna bakinsa da hannunta 'kasan ha'barshi kan gemunsa duk miya! ta dinga kyalkyala dariya tana kallonshi......'Bata fuska yay da sauri ya kalli agogon hannunsa yaga biyar da kwata....Kallonta yay da sauri! itama tayi saurin kallon agogon hannunta, biyar da minti goma sha shida, Still dai da mirmushi a fuskarta ta d'aga masa hannunta mai daure da agogo tana nuna masa lokaci,
'Bata rai yay yace."Agogonki na latti." tace."Agogona dai-dai yake tafiya kai ka 'kara minti hud'u kan mintinan dana baka dan haka al'kawarinmu ya rushe. Murmushi yay wanda ya tsaya iya la'bbanshi ya mika hannunsa yana kokarin daukar tissue tayi saurin cirowa tana goge mishi bakinshi dai-dai inda ya 'bata a gurin cin abincin.....Kunyace ta rufe ta ganin yana mata wani irin kallo ta juya zata bar gurin......Hannunta ya rike yana me narkar da kwayoyin idanunsa cikin nata.
Taji wani irin yanayi a jikinta, a duk sanda zai mata irin wannan kallon nashi takan ji tamkar wani mayen son shi a cikin zuciyarta.
Mairairaice fuska yay ya mai da kanshi karamin yaro ya wani kankance murya yace." Ina so ki zama mutum mai cika alkawari kan abinda kika al'kawaranta, kada kice min komai kece kikayi min al'kawarin zaki bani du abinda na nema idan naci abinci yanzu kuma kice min alkawari ya rushe."
Yanayin yanda yake kallonta da kuma yanda yake magana kasa-kasa yasa ta fahimci inda ya dosa, sam dazu bata gane abinda yake nufi ba sai yanzu da ya nuna mata zahiri......Jikinta a sanyaye tace"To ai baka da lafiya.
" Ya dan kalleta cike da bege gami da tsantsar sha'awa yace."Duk cutar dake damuna dana kusance ki za tayi nata guri ke dai kawai ki bada kai bori ya hau."
Gabanta na fad'uwa tana d'an kallon gefansu Hajja tace"Tom na amince amma dan Allah kada kayi min da karfi kuma sau daya za kayi." Da sauri yace."Haba!! ai nasan duk abinda ke faruwa ba zan mayi da kaina ba kece zakiyi abinki yanda kike so."
Cike da rashin wayo tace"Yawwa dama ni bana so ka dunga buguna da karfi bana so wani abu ya same ni da abinda ke cikina." cikin rauni gami da tsoro take maganar
Yaji wani irin tausayinsa na ratsashi, hannunta ya rintse a cikin nashi yace."Ki kwantar da hankalinki bbu abinda zai sameki keda yarona lafiya zaki haihu, kuma nace miki yanda kike so zakiyi sai dai idan kingaji na taimaka miki."
Ajiyar zuciya ta sauke tana kallonshi.
Da kyar ta iya cin abincin dare saboda tsabar fargaba motsi kadan gabanta sai ya fad'i! bayan sun gama cin abincin suna kallo a palo shi lokacin ma baya gidan ya dan fita, Ta mike a hankali tana kallonsu Hajja da rashida tace"Hajja zan shiga na kwanta yau bacci nakeji." Hajja tace.''Nima yanzu zan tashi dan har na fara gyangyad'i. Allah y bamu alkairi." Rashida tace"Lallai wallahi ku tsaya ku 'karasa kallon film din nan yayi kyau sosai." Hajja da Wasila babu wanda ya kulata kowanne da abinda ya dameshi.
Ta jima zaune a gefan gado tana tunani ko kawai ta rufe kofarta ko ta gudu dakinsu Hajja tunda ta lura yana jin kunyar biyota dakin....Wani bangare na zuciyarta yace."Ki daure kiyiwa mijinki biyyaya ki samu aljanna kika sani ma ko zaki haihu ko bazaki haihu ba ko ki mutu da cikin a jikinki." Xuciyarta ta karye hawaye ya shiga zubo mata
Jikinta a sanyaye taje tayi wanka ta kimtsa jikinta tsaf sai kamshi turarrika take ta kwanta tana jiran shigowarshi....
Cikin baccin da ya soma daukarta taji alamun shigowarsa dakin....Idanunta ta bude tana kallonshi ya nufi toilet tasan wanka zaiyi.
Ya fito daure da babban towel ya tsaya gaban mudubi yana goge jikinshi......faffad'an bayanshi ta tsurawa ido tana kallo ta lumshe idanunta tana sauke zazzafar ajiyar zuciya.........Motsin zamansa taji a kusa da ita ta bude idanunta, cike da kulawa yace "Baki bacci ba." ? Dan d'aga masa kanta tayi tana kokarin mikewa zaune Yace."Ki koma ki kwanta mana." ta koma ta kwanta gabanta na dan faduwa tace"Kasha maganinka ko." Kallonta yay sai kuma yayi saurin cewa"Zan dai sha yanzu kafin na kwanta." Ya manta da wani magani dan bashi ne a gabansa ba, ashe ita hankalinta na kansa.
Ya mike ya fita daga dakin, mintina goma ya dawo...... Paracetamol kawai ya 'balla ya watsa a bakinsa ya kora da ruwa, ya aje gorar ruwan saman fridge ya nufi bed din......Tana kallon zuwanshi sai ta rintse idanunta tana takure jikinta.
Bargon ya dan ja a hankali ya shiga ciki idanunta ta rufe dai-dai lokacin da taji hucin numfashinsa a kusa da ita.........Hannunshi ya sanya ya d'an juyo da ita suna fuskantar juna........Ya sanya dan yatsansa kan le'banta na 'kasa yana shafawa a hankali.
Shuru tayi duk kuzarinta yakare, cikin kunnanta ya kira sunanta, taji wani irin yarrrr a jikinta.
A hankali ya cire mata rigar jikinta ya kai kanshi kan cikinta ya sumbata tare da fad'in Allah yay maka albarka yarona." Wasila na jinsa nata magana da dan cikinsa kamar me magana da mutum, mamaki gami da tausayinsa ne ya kamata ta lura yana masifar son abinda ke cikinta tun bai iso duniya ba.
shafa sassan jikinta ya shigayi yana sa harshensa yana lasar sa'ko da luko na jikinta yana aika mata da wasu zafafan kesses masu hargitsa lissafi! wani irin rawa jikinta ya shigayi tsigar jikinta ta soma mikewa kamar dai koda yaushe jikinta ya mutu sosai ta saki jikinta ya dinga jagwalgwala iya son ranshi dan babu inda bai tsotsa ya lashe ba a jikintajagwalgwalata romantinc sukeyi irin wanda basu ta'bayin irinsa ba, cikin jikinta bai hanasu aikata komai ba, Amadu ya aikata komai cikin nutsuwa dan ita ya barwa fagen tayi iya yinta mai gudun kada ciki ya samu matsala sai gashi ta manta dashi, tana biyan bukatar ranta, sai da tayi iya yinta sannan ya shi ya soma nashi cikin nit
suwa tana taimaka masa tare da shashshafa sassan jikinsa, duk sun rikice sun had'a zufa fatar jikinsu sai mannewa takeyi guri guda, kusan tare suka samu gamsuwa suka rungume junansu suna sauke numfashi.
Littafin na kudi