Author : Binta Umar Abbale Category : Romantic Books
zamu inda suke ba, duk sanda duniya ta koya mata hankali na tabbata zasu zo su nemi inda muke." Muryarshi na rawa ya 'karashe maganar wanda har Ya dan bashi tausayi sai dai baice komai ba kuma ya gagara hada ido dashi ballanta khalifa da tunda aka fara maganar kanshi a kasa baice komai ba........A hankali ya dan gyara kadan ya zura hannu cikin aljihu kudi masu yawa ya ciro ya aje gaban mai allo din yace."Allah shi gafarta malam mu zamu wuce saduwar alkairi insha Allah zumuncinmu ba zai yanke ba ka kwantar da hankalin ka banyi haka da nufin in 'bata maka rai ba, nayi hakan ne dan ganin kamar shine maslaha." Mai allo ya mike yana gyara babbar rigarshi yace."Haba Alhaji ai wannan yarinya ba zata rabamu ba kuma ni ban 'kullace ka ba kasan shi aure da mutuwa rai garesu dik sanda kwanasu ya kare shikkenan Ubangiji Allah yasa haka shine alkairi amma ba zan gaji da fad'in cewar yarinyar ta cuci kanta ba."
Har bakin mota suka rako su, Kawu Habibu kuwa ai tsabar bacin rai ya hanashi magana sosai yake ganin hauka da wautar yarinyar ta auri babban mutum attajiri irin wannan ta cutar da kanta, shi kam ai da yana da 'ya mace da yay masa huce haushi da ita.......Suna tsaye a gurin har sai da motar ta 'bacewa ganinsu.
Suka juya suka koma cikin gidan jikinsu duk a sanyaye...........Khalifa na drving yana girgiza kanshi gaskiya da ya sani kawai yake gurin rako Ahamdu mutane masu mutunci da karamci kawai ya watsa musu ' kasa a ido! meye rayuwa! yarinyar nan tayi laifi ta gane kuranta tayi nadama ta bada hakuri me ya kamata ayi sai a yafe mata Allah ma hakuri yake da bayinshi, kwata kwata baya son wannan d'abi'a ta abokinshi, ri'ko da ramuwa ba d'abi'a ce me kyau ba, ko babu komai yarinyar nan taci darajar masu daraja irinsu mai allo amma ya watsa wa idonshi kasa ya kalli tsabar idonshi yake shaida masa ya sakeki 'Yarshi.
"Kasan Allah wannan abu da ka aikata ina me tabbatar maka da cewar sai kazo kayi nadama a gaba! Allah da kanshi shine ya halatta saki ya kuma umarce mu muyi amma ka sani duk ranar da akayi shi sai al'arshi ya girgixa! Ubangiji baya son kalmar gashi dai shi ya hallice ta, kuma kasan dole akwai jarabta wanda ubangiji keyi wa ma'aurata da irin haka ta ritsa dasu, ita yarinyar tata me kyauce tunda dai ta baka hakuri, ta kuma nemi yafiyarka, ka daina ganin kamar kasha wallahi Allah sai ya jarrabeka da masifar kaunar yarinyar a kuma lokacin da tayi maka nisa."! Khalifa ya karashe maganarshi cikin bakin ciki da damuwar abinda abokin nasa yake yi.......Yace." Sai dai kai Allah ya jarrabeka amma bani ba ni babu wani nadama da zanyi dan na rabu da wannan yarinyar Allah da zuciya yake aiki ba da wani abu so ka daina wannan maganar kawai."
Khalifa bai sake cewa dashi komai ba kan maganar suka shiga wata hirar khalifa ya kudiri aniyar daga yau ya daina sanya bakinsa kan maganar tunda dai haka yake ganin shine dai-dai da rayuwarshi shikkenan
**********
Kwanaki hud'u da faruwar al'marin, Wasila nata ciwo a tsaitsaye amma bata bari Uwani ta fahimci komai saboda duk sanda amai zai taso mata a sace take zuwa toliet ta kalato shi wani ya fito wani yaki fitowa ita da kanta ta zargi ciki a tare da ita sai dai tana so ta saci jiki Rashida ta rakata suke asibiti domin a tabbatar mata......Watarana haka takw wuni ba taci abinci ba saboda yanxu ba komai ke mata dadi a baki ba, wani sa'in ma abu in ta kalla bai mata za tai ta kalato amai tana ya mutsa fuska, duk daran duniya kuwa da zazzabi take kwana, Rashida taso ta fuskanci wani abu to amma ganin kamar wasilan na nuna mata lafiyarta lau yasa ta yi shiru da bakinta.
****
Camas duniya sabuwa, ganin Wasila ta daina kiran wayarta ya sanya ta saki jikinta ta soma fito da kudi suka hada kai da wani babban dillali dake harkar filaye da gidaje cikin unguwani masu kyau da tsada, ya kaita wasu manya manyan filaye a unguwar rijiyar Zaki cikin masu kudi, ya nuna mata su, yace."Kinga idan kika siyi wannan filayen to ina me tabbatar miki da cewar shekara me zuwa kudinsu ya ninku kin mayar da kudinki kinci riba, mai kauri, yanzu idan kina bukatar siyan filayen zaki biya miliyan hudu duk biyun kowane guda daya miliyan biyu ne, kafin shekara guda nasan zaki siyar dasu gabadaya miliyan takwas kinga kin zama hajiya babbah." yana dariya yake maganar yana kuma kara tabbatar mata da maganarshi, jin uban kudin da zata ci riba akai yasa ko neman ragi bai ta ta amince tace"Suje ya dauko mata takardun filayen sai su wuce banki ta bashi kudin.....Jiki na rawa Usaini dillali yay gaba tabi bayansa
****
As dai sarkin kulafuci da binbini bai hakura ba kusan kullum sai yazo gidan Wasila yayi ta magiya ta fito idan ta ga dama ta fita watarana kuwa haka zai karaci zamansa a mota ya tafi.......Yanzu ya daina so yayi lalata da ita so kawai yake ta amince masa ya aureta sabida jahlici kuma yake neman aure ba tare da ya bari tayi iddah ba, As din da ita Wasilan dik basu san abunda suke ba gwarama Wasilan zamu iya cewa bata sani ba tunda ba ilimin addini tayi cikakke ba shi kuwa As ya sani yake takewa yake zuwa zance...........Da dai yaga ta'ki bashi had'in kai sai kawai yace."Ya basu notice na wata biyu duk wani abu da suka san nasu ne to su kwashe su bar gidan idan ba haka ba to zaiyi musu tozarci da wulakanci tunda dai basu gaji mutunci ba, Uwani ta dinga bashi hakuri tana kwantar da kai, shi kuma ya dinga fad'a mata ba'kaken maganganu a fakaice! takaici ya sanya Wasila barin gurin, ta rasa yaushe Uwani za tayi hankali ta daina zubda mutuncinta saboda taulaci, sai wani rarrashin As din take kamar za tayi masa sujjada.
****
Yau satin ta biyar da fitowa daga gidan Ahamdu rayuwa tayi musu tsanani sosai dan tuntuni kayan abincinsu sun kare sai dai kullum rashida ta fita bakin titi tayi musu cefane, watarana ma basa karyawa da safe da rana suke cin abinci suci da dare........Wasila ta rame tayi uban haske sosai dan duk wanda ya kalleta yaga mace mai yaron ciki nonowanta sunyi girma ainun! hannayenta da kafafunta sun dashe goshinta kullum cikin zuba kyalli yake yi........Uwani tayi masifar tashin hankalinta ta dinga zazzaginta tana fad'in "Wato ni zaki munafurta ko? to tun kafin na haifeki na san meye duniya ni zakiyi wa duniyanci ko!? to wallahi ko 'kinki ko kinso sai an zubar da wannan cikin dan ba zaki haifeshi ba."
"Uwani nifa ba zan aikata sa'bo ba wannan cikin fa da ubanshi ba shege bane kawai ki kyaleni ki tayani addua Allah ya rabumu lafiya." Uwani tayi kwafa tace"Ashe dama kina sane kikayi cikin har zakice min babu abinda ya shiga tsakaninki da me cikin tom shikkenan gobe da wurwuri mu shirya dani daku muje can gidan wanda yayi miki cikin mu shaida masa abinda ke faruwa domin ba zamu bar garinan ba sai ya sani tunda kince baza a zubar ba to sai a sanar da me shi."
Ajiyar zuciya ta sauke tana kallon Uwanin tana nazarin maganarta, tana ganin kamar shawarar Uwani abar dubawa ce, hakan nada kyau, gwara kafin su bar garin yasan da zaman cikinsa a jikinta...
Littafin na kudine.....!
Kika futar min da book keda Allah! Kika karanta baki biya ba kema keda Allah! Whasap numbar
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[13/08, 6:37 pm] +234 906 803 2427: 'Yr Bngr Sys
*54*
Da tunanin maganar Uwani bacci ya d'auketa, aikuwa gari na waye wa Uwani ta azalzalesu kan suyi shirya da wuri suje gidan dan kar ya suje basu sameshi ba, jikinta a sanyaye tayi wanka ta shirya cikin daya daga cikin shaddodin da ya kawo mata lokacin tana gidanshi, vasilin akwai ta shafa a jikinta ta daura dankwalinta kana ta zura hijab ta fito palo, nan ta tarar dasu suna cin dumamen towon masara da rashida tayi musu jiya shine suka aje d'umame domin su karya dashi da safe Rashida tace "Anti Wasila gashi can na aje miki naki nasan ki da son dumame." Girgiza kanta tayi tace"Bana jin zan iya cin wani abu yanzu sai dai idan mun dawo." Uwani na sud'e yatsun hannunta tace"Wai meye tun jiya da nayi maganar zuwa gidanan mutumin nan kike wani salo salo ne? ko kina zargin xaice cikin ba nashi bane."?
Girgixa kanta tayi tace"Nifa Uwani gani nakeyi da mun hakura da zuwa wallahi bana son wulakanci gidan akwai tsaro sosai bai zama lallai ma mu samu ganinshi ba, maganar ciki kuma ni bana jin wani tsoro ko shakka ciki nashi ne tunda yafi kowa sanin yanda ya sameni."
Uwani tace"Ai yau komai tsaronsu sai sun bari mun shiga gidan ai dalili me 'karfi ne yake tafe damu." Rashida tace"Ai shine dan Allah anti Wasila ki kwantar da hankalinki."
Sai da suka fito
Babban titi a kasa kana suka suka samu a dai-dai ta sahu ta daukesu har zuwan Unguwar tudun yola.
Tunda suka doshi bakin gate din gabanta ke gaduwa! tafiya suke fakam fakam! dama tun a bakin babban titin mai babur din ya sauke su, ya juya , sai suka shiga layin gidan da kafafunsu.......Suna shiga Estete din Su hango Garba a bakin gate din gidan, Gabanta ne ya fad'i sosai sai ta soma kiran innalilihi wa'ina ilaihi rajiun....To shima Garba shigowarsu estete din ya dauki hankalinsa dan da yana niyyar komawa cikin gidan sai yaja ya tsaya yana jiran isowarsu.......Ganin Wasila ya sanya ya shiga mamaki sosai suka gaisa Uwani tace"Munzo gurin mai gidane muna tafe da muhimiyyar magana dan haka ayi mana iso zuwa gurinshi."
Garba yace."To babu laifi bai jima da shiga ciki ba ya dawo sallahar asubah bai kuma sanar damu zuwanku ba amma babu matsala bari na farar sanar dashi a waya tukkuna." Garba ya matsa gefe guda yana laluben numbar Ubangidan nashi.......Cikin sanyin jiki ta jingina jikinta jikin gate din gidan tana dan sauke numfashi gami da adduar Allah yasa idan ya fito ya gansu ya mutuntasu, a rayuwarta ta tsani wulakanci da tozarci!
Garba yay ta traying din numbar Ahamdun ana ce masa wayar a kashe take, sai ya karaso inda suke da wayar a hannunsa yace."Kunga wayar tashi a kashe take wallahi mybe bayan shigarshi ya kasheta dan wani sa'in idan zai kwanta baya barinta a kunne saboda baya son damu idan yana bacci idan ba sauri kuke ba zaki iya jira nan da awa biyu ko uku ya tashi, ko kuma kuje ku dawo." Uwani tace"A'a bari dai mu jira d'in." Yace."Shikkenan." Har ya shiga gidan sai kuma suka bashi tausayi yace."Ku shigo ciki ku xauna cikin wancan rumafar." Wasila tace"Babu damuwa kawai zamu tafi ba sai mun shigo ba." Uwani ta harareta tana fad'in "Kina da tabbacin dawowa gidan ki sameshi domin ki shida masa abinda kike dauke dashi da har zakice ga zance ga magana tunda dai muna da tabbacin yana gidan bacci yake ai sai mu jirashi ya tashi."
Ranta ne ya d'an baci! shin wai dole ne sai ya san tana da ciki ne, idan ta haihu ta kawo masa d'anshi ko 'yarshi kada ya kar'ba! Ina dalili kawai zasu zauna cikin maza sai kace wasu al'majirai! Tace"Tunda dai ku zaku zauna to ni zanyi gaba sai kun taho." Uwani tace"Ai sai kije me kunnan 'kashi wacce ba'a fada mata magana guda taji." Ba tace komai ba ta kad'a kanta ta wuce wani irin ba'kin ciki na sasakar zuciyarta, Allah yasa duk wannan abin da suke Garba baya gurin ya koma ciki amma ya bar musu karamar kofar a bude, sai suka shiga, can cikin rumfar suka nufa suka samu guri suka zauna zaman jiran fitowarshi........Wasila kam bakin titi ta nufa ta samu babur ya dauketa ya mai da ita gida, sam ba zataje ta zauna masa a gida ba ciki dai nashi ne komai za'ayi in ta haifu dole ya dauki abinshi.
Bacci yake yi mara d'ad! sai mutsu mustu yake yana rungume pillow ya juya can ya juya nan! ya takure jikinsa guri guda yana sake matse pillow da cije bakinshi, da alama mafarki yake yi mafarkin kuma mara dad'i ga yanayin yanda yake ta juye juye yana ya mutse shimfidar gadon...........Ya jima cikin wannan yanayin kafin naga ya bude idanunsa da sauri bakinshi na motsi da alama salati yake......Idanunshi na kalla nagansu tamkar garwashin wuta saboda ja! kuma sun dan risina........Ya mike a hankali tare da zuro kafafunshi kasan gadon yana me dafe kanshi da hannunsa guda, kimanin minti goma ya dauka kafin naga ya mike tsaye! yana layi da tangad'i! idanunsa ya sauka gaban rigarshi, wani abu ne a mi'ke tsaye carr! yana nema ya huda rigar ya fito! Toilet naga ya nufa cikin wata iriyar tafiya kamar wani sabon d'an kaciya.............Wani mugun mafarki yay wanda yayi mugun daga mishi hankali da ya sanya duk wata sha'awarshi ta tashi cikin mafarkin burinshi kawai ya samu biyan bukata gami da abinda yake muradi, Tun bayan rabuwarshi da yarinyar tsayin sati biyar bai ta'ba mafarkinta ba sai yau da ya kwanta baccinsa na bayan sallahr asubah! Tazo mishi cikin 'kananun kaya masu fitar da tsairaci! wanda yay bala'in tashin hankalinsa ya kamato ya fara romancing dinta, salon da takeyi masa ne yayi masifar gigitashi, jikinsa na kyarma ya cire mata kayan jikinta shima ya cire nashi ya manneta sosai a jikinsa yana watsa da dukanin sassan jikinta tana taimaka masa sosai, yana jin dad'i.....Dai-dai lokacin data hau saman shi tana kokarin sanya jijiyarsa cikin ramin da yake kulafucin jinsa a ciki dai-dai lokacin da yake cikin shauki da zumud'in jinsa yana sukuwa da nin'kaya cikin 'koramar dake masifar d'imautar dashi! a dai dai lokacin mafarkin da yake ya sake shi, ya bude idanunsa a razane! yana jin wani irin motsi da jijiyarsa ke masa mararshi na bala'in kartawa tana murdawa!! tsabar sha'awa da bukatuwa.
Da kyar jiki na kyarma yay wanka ya fito yana goge jikinsa har yanzu gabanshi na mike carr! duk yanda yaso ya kwanta yaki kwanciya, ya zauna gefan gadovda towel a hannunsa yana ya mutsa fuskarsa jaraba ce take cinshi ya rasa yanda zai yi da rayuwarshi wanda yay amma zufa yake yi......Da can bai saba da wannan fitinar ba sai da ya fara takalar yarinyar sannan yasan dad'in abin, abin mamaki! duk tsayin lokacin da bari a gidanshi, bai shiga cikin wannan mugun halin ba sai yau, to ko dan yana cikin bacin rai ne oho, yau dai tsananin sha'awa da bukatuwa ke damunsa kuma babu wacce yake so yaji yana ci irin yarinyar.....Gard'inta da dad'inta ya soma yi mishi ya yawo a 'kwalkwarshi nan ya shiga tunano suffofin jikinta mussaman manya manyan nonowanta da shaffan cikinta, ya dinga tuno ruwa da ni'imarta da taushin fatarta da gardin bakinta......Rigingine yayi yana kallon rufin dakin le'banshi na rawa yana kiran sunan Allah.
Can bakin gate kuwa, Uwani da Rashida sun gaji da jira Garba nacan cikin 'Yan uwanshi Rashida taje tace masa dan Allah ya sake gwada kiran wayar tashi ko ya tashi daga baccin....Garba ya fito da wayarshi yana sake traying din numbar tashi......Wayar nata ringing bai d'auka ba dan bayan fitowarsa daga toilet duk ya kunna wayoyin ya ajesu kusa dashi, ya dinga kokarin daukar wayar ya kasa kawai sai ya share wayar yanaji tana ta ringing 'kararta har tsakar kanshi
Garba Ya kalli Rashida data zuba mishi ido tana kallonsa yace."Kinga wayar na shiga amma bai dauka ba mybe yana wani uzirin ne bari zuwa anjima sai a sake kira." Rashida ta koma ta zauna kusa da Uwani jikinsu duk yay sanyi sun gaji da zaman jiran tsammani.
Kimanin rabin awa da kiran wayar tashi Garba ya sake kira......Wannan karon ya d'aga wayar amma sam! garban baya jin abinda yake fad'a! Da kyar dai Garban yaji yana fad'in."Ko ma su waye ka shaida musu cewar bana jin dad'i gobe su dawo in, Allah y kaimu." Garba ya kashe wayar yana kallon rashida da jikinta yay bala'in sanyi.....Yace."Kuyi hakuri bai da lafiya amma yace ku dawo gobe.''Uwani taji kamar ta zundumawa Garba zagi! sai dai ta daure tana jan tsaki 'kasa-'kasa tace"Rashida muje." Gaba sukayi Garba ya bisu da kallo yana tunanin abinda ke faruwa har yanzu su basu san abinda ya faru tsakanin ogan nasu da matar tashi ba.
Sai da suka fita babban titi kana suka tuna da cewar fa basu da ko kwabo dan Wasila tayi tafiyarta da jakarta 'bacin rai ya sanya dukaninsu basu tunanin hakan ba.....Babur din a dai-dai tasu su tsayar suka nemi alfarmar ya kaisu har kofar gida sai su bashi kudinshi....Mai babur ganin sun matsu yasa ya zuga musu kudi wai dubu daya da dari biyar zasu bayar....Uwani tace"Muje indai zaka kaimu gida zamu baka." Suka shiga suka zauna shi kuma yaja babur din yayi gaba.
Ya jima yana mur'kukusu da kiran sunan Allah kafin ya samu sassauci a tare dashi ya dan mi'ka hannunshi a hankali ya dauki babbar wayarshi ya kunna! Ma'adanar hotunanshi ya bud'e hannunsa na kyarma ya lalube folder dake dauke da pictures dinsu da sukayi tare......Ya tsirawa fuskarta ido yana wata irin makyarkyata, wayar ya kai kan fuskarshi ya sumbaci dai-dai bakinta tana dariya lokacin da yake musu selpie ranar da zasu rabu!! Hakoranta reras! farare tas dasu, tsantsar kyawunta ya bayyana kanshi......Ya tsirawa kirjinta ido dake mayafin da tasa mai shara shara ne a ranar kuma d'inki mai saukakkiyar kafad'a ne ya dinga kallon brest dinta yana sauke ajiyar xuciya! Ji yake tamkar ya fasa wayar ya fito da ita ta biya mishi bukatarshi yarinya fitinanniya ta mai dashi fitinannan karfi da yaji, mugun da ya sani yake da shigarta rayuwarsa da yana zaune lafiyar Allah tazo ta mai dasho jarababbe mai kulafucun tsiya.......Wayar ya dora a kan kirjinsa ya rintse idanunnusa yana kiran sunan Allah.
A hankali a hankali ya soma jin jijiyar tashi na kwanciya tana risina ya dinga