YAR BANGAR SIYASA BOOK COMPLETE By Binta Umar Abbale .txt

Author :  Binta Umar Abbale Category :  Romantic Books

Chapter   23 / 57

66K to 69K   out of 169.7K words

ya lura tana da rana a gurinsu.


Ta dauka zata ganshi a zaune ya zabga tagumi ko taga damuwa a tare dashi, sai taga cup din tea a hannunsa yana kur'ba da latsa wayarshi ga fuskarsa a sake kamar ma murmushi yake yi aikuwa dai murmushin yake yi, dan message Khalifa ya turo masa yana masa bangajiyar dukan ruwa, sannan wai Afnan tana gaishe su, kana kuma tace abawa amarya hakuri! Shine fa abin ya bashi dariya yake murmusawa, Jin motsin fitowarta yasa ya dago kanshi...Tayi saurin kauda nata kan kamar munafuka tayi nufin koma wa dakin...."Ki zo ga sa'ko Afnan tace a baki." Yafada still da mirmushi a fuskarsa, ta dan juyo tana kallonshi, girarsa guda ya daga mata (sigina) yana sakar mata mirmushi...Ta tsani wannan halin da yake mata shi ba yaro ba ya dinga abun yara....da kamar kar ta je sai kuma ta nufe shi, tana tsayuwa kanshi ya jawo ta ya zaunar kan ciyarshi, wayar ya mika mata yace."Khalifa ne ke baki hakuri tare da Afnan."! Ta dan ya mutsa fuska tana duba message din.... ya mayar da hankalinshi wuyanta yana bala'in son gashi a rayuwarsa, zame dankwalin kanta yayi ya tusa hannunsa cikin gashin ribbon din ya cire gashin ya zubo a fuskarshi, sansanawa yake yi yana sauke ajiyar zuciya, da sauri! ya cire hannuwansa daga 'Kungunta ya d'ara kan brest din ta yana..........










_*Barkamu da sallah Jama'ar musulmi fatan munyi sallah lafiya Ubangiji Allah ya maimaita mana yasa muga ta shekaru masu yawa Binta tace ayi bukin sallah lafiya, sai dai kar a manta da ita gurin rabon nam................😉😅!*_










Littafin na kudi ne...!
Kika futar min da book keda Allah kika karanta kema baki biya ba keda Allah! Whasap numbar
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[07/08, 11:50 pm] +234 803 238 4602: 'Yr Bngr Sys
*38*
Jin saukar hannunsa kan brest dinta ya sanya ta dan zabura da sauri xata sauka daga jikinshi, ya sake matseta tsam! tsam! yana sake murza breast din da hannuwanshi, ji tayi jikinta yayi bala'in saki, ta lumshe idonta tana sauke ajiyar zuciya, hucin numfashinsa ne ya dinga dukan wuyanta hakan ya dinga saukar mata da matsananciyar kasala, motsi tayi still dai tana so ta rabu da jikinsa dan bata son a sake samun nasara a kanta, sai kawai taji ya dauketa daukar jirarai ya nufi bedroom dinshi da ita, kasa kata'bus tayi, tana ji ya kwantar da ita a hankali, ya kwanta gefanta, sai tayi axamar tashi zaune, yayi gaggauwar jawota tafad'a jikinshi, tsirawa fuskarta ido yayi yana yi mata wani malalacin kallo, baice komai ba ya tallafo fuskarta yana so ya hada bakinsa da nata, sai ta rufe taki bashi damar hakan...Kawai sai ya soma tsotsar kumatunta yana hadawa da kunnunta, ajiyar zuciya ta dinga saukewa a hankali a hankali take shigewa jikinsa tana lumshe idonta, shi kuwa da ya lura da abinda yake mata tana jin dadi sai ya bada himma sosai, da kanta ta sakalo wuyansa da hannunta tana sake tura jikinta jikinsa, wani irin dadi takeji yana ratsa ta....A hankali ya kwanta da ita, idanunta a rufe, ruf ya zare jallaiyar jikinsa, ya bar gajeran wando, Ya dan daga kafafunta a hankali, ya dauka za tayi motsi sai yaga tayi shiru sai sauke numfashi takeyi, dogon wadon ya fara kokarin zarewa, ta dora hannunta kan nashi, ba tare da ta bude idonta kallon fuskarta yayi yaga idanunta a rufe, ya cire hannunta a hankali ya karasa cire wandon ya kai hannu kan pant dinta ajiyar zuciya ta sauke tana lasar lips dinta, ba tare da ya cire pant din ba ya kai kanshi gurun ya sumbuta, kafin ya dage rigar ta ya lashi ramin cibiyarta, hannunta ta dora saisayayyar sumarshi tana wata iriyar shashsha'ka, Shima ya riga duk ya wani susuce, jikinsa ya soma kyarma, ya dagota 'kam yayi mata ya zare rigar jikinta, manya manya nonowanta suka wanke masa ido, yaga yana nipples din suka sake girma da kauri sun tsuke guri guda, hannu yasa ya dan ja guda daya, ta zabura! tana sakin nishi, bakinsa ya dora a kai ya fara sha, yana lumshe idonsa! Ajiyar zuciya ta shiga sauke wa tana sake sakin jikinta tare da bud'a masa kafafunta sosai ya shige cikin jikinsa ya manneta ta a jikinsa bakinsa 'kam! kam! kan brest dinsa sai sha yake yi tamkar yaron da ya shekara bai sha nonon uwarshi, hannunsa ya kai kan daya brest din da ya isheta da kaikyayi, ya kama nipple din yana mirzawa, ji tayi tamkar zata shid'e saboda dadi, a take ta dinga jin ruwan ni'ima na gudana daga jikinta bata bukatar komai sai sex sai wani irin abu gabanta ke mata......Sun jima manne da juna kafin ya mikar da ita ya zauna da ita a jikinsa, bakin gado ya zura kafafunsa suka sauka kasa still tana manne a jikinsa bakin sa kan nononta yaki ya cire, ita kuma ta sarkafo wuyansa da hannuwanta sai shafa bayanshi take da suman kanshi, hannunta ya kamo ya dora kan jijiyarsa dake cikin wando ta mike sosai! ta dan rike a hankali tana matsawa, kallonta yayi da burkitattun idanunsa ya d'aga mata gira, wai ta cigaba da ta'ba masa, Ita abin ma tsoro ya bata ganin abar tayi wani irin tsayi da kauri!! ya zura hannunta cikin wandon yana lumshe ido!! saman ta dan murza kadan da hannunta, Ya sauke ajiyar zuciya yana sake kamkameta tare da tsotsar nonon dake bakinsa. Lumshe idonta tayi sai taji tana jin dadin ta'ba jijiyar a hannunta, kawai sai ta shiga shafa ta a hankali tana lailaya saman ta, "Ahhh! Subahanallah!!!!! Abinda yake ta fada kenan yana sake cizon nononta kamar zai cinye shi ya huta, a take ta dinga jin santsi santsi a hannunta hakan ma ya taimaka mata sosai gurin lailaya wa a hannunta, a gigice! ya dan gyara da ita a jikinsa ya zare wandon ya sauka sai gwiwarshi abar tayu tsalle ta fito ta tsaya 'kam! tana harbi! shagid'addun idanunta ta zuba su a kan joystick din, kafin ta sauke a jiyar zuciya mai zafin gaske, mazaunanta ya d'aga da hannunsa ta sake rike wuyanshi sosai shi kuma ya kamo jijiyar da hannunshi, ya saita dai-dai ramin ya fara kokarin sanyata, to da yake akwai ruwan ni'ima sosai! bai wani sha wahala ba ta shige amma dai ta dan ji zafi amma ba irin na jiya ba, ware kafafunsa yayi sosai ya xaunar da ita, suka tsirawa junansu ido, ya kai harshensa ya lashi lebunanta ido ta rufe, tana dan motsa jikinta jijiyarsa dake cikin raminta ita ke mata motsi so take taji ya fara sosa mata inda ke mata 'kaikayi, yasa hannunsa ya juyo da fuskarta ta kalleshi da mici micin idanunta da sukayi jawur........Girar shi ya daga mata guda, kafin ya tallafo mazaunanta a hankali ya soma yin sama da 'kasa da ita...."Ahhh!!! Ta fad'a tana shan yaji! ai bata san sanda ta cigaba da yanda yake ba, sai ya kyaleta kawai ya mai da hankalinsa kan nononta yana shansu da tand'esu.....Ihu!! ta soma saki tana 'kara bugunsa da karfin gaske kamar dai wacce ta saba da harkar har bata so ta su'bce daga ramin a gigice! take mai da ita, tana sake bada himma yayin da take jin ta tamkar tana yawo a gajimare saboda tsananin dad'in dake ratsa ta, ji takeyi da zata dawwama a haka ba zata damu ba, jijiyar sa sai ta'bo mata gurin dad'inta take....."Wayyo... Allah dad'i nake ji kamar zan mutuuuu...." Tafada muryarta na sar'kewa, bakinsa ya cire daga brest dinta ya Juyo da fuskarta tana fuskantarshi har yanzu bakinta ya'ki mutuwa sai sambatu takeyi tana sake bugunsa (Ta tabbata dai 'Yar Gaske jaruma za kuwa ta siye zuciyar Ahamdu da wuri) A gaggauce ya hade bakinta da nasa, suka fara tsotsar junansu, hakan yayi mata dadi sosai, da sosai ta cigaba da bugunsa fat! fat! fat! tana sake ruko wuyansa shi kuma yana sake bude mata kafafunshi domin jin dadinsu..


*_Duk namiji baya son mace tayi masa gim! a kwance lokacin da suke sex suna so idan sunyi miki abu kema kiyi musu idan da hali ma, ki hau kansa ki buge shi sosai da sosai, zaki ji dadi kema ki jiyar dashi dadi, kuma zaki kara martaba a idonshi 'Yar uwa harkar auratayya ba'a jin kunya idan kikace haka kuwa to wallahi xaki zama koma baya a gurin miji dan tsanar ki zaiyi yayi ta hango wata, ki dage ki zama karuwa a gurinsa duk salon da yayi miki kema kiyi kokarin yi masa, sai kiga kun zauna lafiya, mafi akasarin abinda ke faruwa kenan,a zamantakewar aure, kiga anata samun sa'bani to daga kinyi bunkice sai ki gano ga in da matsalar take, saboda haka mata mu dage kwarai gurin ganin mun mallaki mazajanmu ba tare da munbi boka ko dan tsubbu ba_*




Lokacin da suka zo yin relizing, 'kam! 'kam! jununsu sukayi, suna wani irin abu da sambatu, shi dai Ahamdu yafi kiran sunan Allah ita kuwa Uwar kwadayi da zulama ai ba abinda take sai ihu! da tand'ar bakinta, tabi ta makale shi tana ihu!! har sai da ya rufe mata baki da nashi kana aka samu lafiya.....Plate yayi kan bed din tana samansa, kimanin mintina goma hankalinsu ya dawo jikinsu, ta bude idonta ta ganta kwance a samanshi, gashi har yanzu jijiyar bata fuce daga jikinta, ba da azama ta mike tana kakkare jikinta, hawaye ne ya wanke mata fuska sosai...."Innalilihi wa'ina ilaihi raji'un."! Abinda ta fada kenan tana shashsheka! Ya janyo hannunta ta fuzge! tana nuna shi da ya tsa, mikewa yayi zaune ya janyo gajeran wandonshi dake kusan kafafunsa ya rufe jikinsa, kana ya kalleta ta kalleshi, ganin hawaye sha'be sha'be a fuskarta sai ya bashi mamaki...Magana zaiyi sai ta daga masa hannu kawai, kamar ta hadiyi zuciya ta mutu, taja bed shirt ta kudindine jikinta dashi ta mike tana tangadi ta nufi toleit, Ya jima yana mamakinta kafin ya mike ya bita toilet din, sai kawai ya tadda ta ta hada kai da gwiwa tana ta razgar kuka....."Wai kukan me kikeyi ne kamar wacce ta aikata haram."!
"Haram na aikata tunda ba'a son raina ba yaudarata kake."! Tafadi maganar tana shashsheka....Yace." Kada ki sake fadar wannan maganar! Kina wasa da aure ko? kinyi aurtayya dani bisa 'ka'idar musulunci kuma kice haram kika aikata baki da hankali ashe."


"Eh din bani dashi! tafada tana mikewa tsaye ya kalleta cike da mamaki! Ta cigaba da cewa " Me yasa tunda kasan halina kake ta'bani bana so bana son zama da kai dole ne, ni a sake ni naje na cigaba da harkokina bana son auran." Ranshi ya baci sosai ya fitar da hannu a fusace! ya bata lafiyayyar mari! "Ashe baki da kunya Ni zaki tsaya kina fadawa wannan maganar? zagina zaki ko me? Kukanta ya sake yin 'karfi tace" Ni ba zan zage ka ba amma nace bana sonka kawai ka sakeni dole ne."!? Yaji wani bala'in takaici ya rufe shi, bai sake ce mata komai ba, ya fara hada ruwan wanka rashi idan yayi dubu ya baci tunda yake babu wanda ke iya kallon kwayar idonshi ya fada masa maganar da ya gadama kamar yarinyar, 'Yar karama da ita ta iya yi mishi rashin kunya ya kuma ya kasa daukar mataki, Yana jin yanda take kuka da 'kunkuni ya dinga ya'ki da zuciyarsa a kanta, ko kusa ko alama baya so yake dukanta, tausayi take bashi sosai yasan kuma 'kuruciya ce ke damunta da tana da hankali da duk ba zatayi mishi wannan rashin kunyar ba....Ya gama wankan shi ya fice ya barta a toliet din.......










Littafin na kudi ne....!
Kika futar min da book ke da Allah! Kika karanta baki biya ba kema keda Allah! Whasap numbar
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[07/08, 11:50 pm] +234 803 238 4602: 'Yr Bngr Sys
*39*
Da kyar ta samu tayi wanka ta fito daga toilet din idanunta jawur zuciyarta ba'kikirin wani irin haushin kanta da kanta takeji tana ganin da ta jajurce da dik haka bata faru ba, amma daga yau ta dauki alkawari ba zata sake bari ya kusance ba dole ne tayi taka tsantsan dashi......Har ya kwanta sai ya mike da hanzari ya fita, Garba na can zaune cikin wata rumfa dake harabar gidan ya hangi fitowarsa, da sauri ya mike ya iske inda yake, yana isa yace."Garba ka dauki waccan motar da na fita da ita jiya ka kaita car wash yanzu." Garba yace."Okey sir." Key din motar ya mika mishi ya koma ciki Garba ya nufi parking area din domin daukar motar.....Yana shiga dakin tana fitowa daga toilet din ko kallonta baiyi ba ya nemi guri ya kwanta dan bacci yake jo sosai, Ta zumbura baki tana watsa masa harara ta wuce....Wardorbe ta bude ta dauko riga da siket na kanti dake kusan kullum sai ya shigo mata da sabbin kaya shiyasa kullum cikin 'bata su take yi, ba tare da tasa breziyya ba ta sanya rigar kana tasa pant ta zura siket din ta gyara gashinta ko mai bata shafa ba ta fice daga dakin tana me buga kofar da karfi! Bude idanunsa yayi yabi kofar da kallo, Ya maida idon ya rufe yana girgiza kanshi.


Dainig ta zauna ta hada break fast tanayi tana nazari itafa ta dauka fita zaiyi kuma ya nemi guri ya kwanta ga Camas! tace za tazo.....Bayan ta gama break fast din sai ta koma dakin. nan ta tarar baccinsa yayi nisa sosai ta lallaba a hankali ta dauki wayarshi kan stool ta zauna da sauri ta turawa Camas test!


_Camas! Ya za'ayi ne guy nan fa bai fita ba gashi a kwance yana bacci_


Camas na driving tana duba test din sai ta bata amsa kamar haka.


_Aikuwa ganinan ma akan hanya dan na kusa zuwa_


Amsa ta bata kamar haka.


_Okey shikkenan bari nasan yanda za'ayi yanzu zan fita gurin masu gadin tunda bacci yake_


Tana tura mata ta goge numbar ta ajiye masa wayarsa hijab din da take sallah ta zura ta kama hanya ta fita.....


Suna hango zuwanta duk sai suka sha jinin jikinsu, mussaman Wanda ta ta'ba mari kwanaki kas yayi da kanshi....Ita kuwa tayi bala'in shan kunnu ta karasa inda suke....Rige rigen gaisheta sukeyi ta amsa a ya tsine kana tace"Ina da bakuwa yanzu zata zo saboda haka tana zuwa ku bude mata kofa ta shigo.


Duk sukayi kas da kansu sanin da sukayi cewar abunda ta fad'a ba mai yiwuwa bane dalili yallabai din nan bai fita ba kuma bai jima da sake yanka musu winning ba, Ganin duk sun sunkuyar da kansu kasa ne yasa ta buga musu tsawa tana kallon Sunduki tace"Yana ga duk kunyi shiru ne, nace muku bakuwa ta zata zo ko baza ku bude mata bane."?


Garba yace."Madam! bamu ji daga bakin Mai gidan ba." Hannu ta daga masa,"Kai Garba ka fita daga idona na rufe na lura duk kafi kowa za'kewa a gidan....Shi mai gidan ne ni kuma matar gidan ce ni wakiliyarsa ce saboda haka ba dole bane sai kaji daga bakinsa."


Yace."Madam! kiyi hakuri bari mu fara kiranshi a waya tukkuna." Ranta yayi masifar baci! a hasale tace."kar ka ma wahalar da kanka bacci yake yi." Yace."Okey to idan ya tashi sai muyi maganar." Ji tayi kamar ta gaura masa mari....Camas ! tayi parking din motar ta ta firo tana dan kwankwansa gate din, Garba ya bude karamar kofa, Yana lekenta ya ganeta sarai babbar kawarta ce, Camas ta tawo gadan gadan zata shiga, Garba ya mai da kofa ya rufe, sai ta tsaya turus! Wayar ta ta fito da ita tana kiran numbar da Wasilan ta kirata da ita domin ta shai mata......Wanda yayi dai-dai da shiga Wasila dakin a fusace! zata tashe shi daga baccin sai kiran wayar ya shigo ta dauka, da sauri ta fita palor....."Camas! 'Wannan dan iskan Garban ya kafe kai da fata sai da izinin mai gidan zaki shigo karki damu yanzu kome za'ayi za'ayi zan tashe sa a bacci ki dan jira minti biyu." Camas! tace."Okey to shikkenan." Kashe wayar tayi ta koma dakin....Bacci yake sosai da alama kuma yana jin dadin baccin ta tsaya kanshi as'useul "Ka tashi ina da magana da kai."! ka tashi ina da magana da kai! kalmar da take ta faman nanatawa kenan.....Ya bude idanunsa da sukeyi masa mugun nauyi, ya ganta tsaye 'kerere a kanshi, ranshi idan yayi dubu ya 'baci! har yaushe yarinyar nan zata daina yi masa kutse ne!? ya sha fad'a mata yana da matsala idan yana bacci ba'a tashin sa amma ta'ki ji! Hannu bibbiyu ya dora saman kanshi yana jin wani irin jiri da hajijiya, bakinsa ya shiga motsawa da alama salati yake yi da kiran sunan Allah, Sai taji ya dan bata tausayi, kadan, ta dan tsira masa ido tana kallon yanda bakinsa ke motsi yana sake rintse idonsa, kafin ya bude idon akanta


Saurin sunkuyar da kanta tayi saboda ganin yanda kwayar idonsa ta wani burkice kamar ma ba ita yake kallo ba, mikewa yayi tsaye! tace" Ina so in magana da kai 'kawata ta kawo min ziyara sun hanata shigowa wai sai ka basu umarni."


Ba tare da yace mata komai ba ya kama hanya domin barin dakin, so yake ya bar mata dakin tun kafin ta kashe hi. Da sauri ta tari gabanshi........Aikuwa ya wanke fuskarta da mari mai shiga jiki, tayi saurin dafe kumatunta ba tare da tsammani ba! Tureta yayi ya bude kofa ya fita, Hawaye ya wanke mata fuska a fusace! tabi bayanshi, " Sai dai kuma me? Bakin kofar daya bedroom din taga ya yanke jiki ya fad'i!! A gigice ta nufi inda yake tana tatta'ba jikinsa, Ya rike hannunta guda yana kokarin aro jarumta ya mike, tsaye, sabida yanayin karfin nasu ba daya bane yasa ta afka kansa, sai ya koma ya kwanta kasan ties tayi kwance a jikinsa, tana jin yanda numfashinsa ke fita da sauri da sauri....
Kimanin minti goma suna a haka, kafin taji ya dauketa cak! daga jikinsa ya ajiye 'kasan gurin ya mike kallo ta bishi dashi har ya bude bedroom din ya shige tare da mai da kofar ya rufe.....Ta jima zaune a gurin kafin ta yanke shawarar binsa....Yana kwance

23 / 57