YAR BANGAR SIYASA BOOK COMPLETE By Binta Umar Abbale .txt

Author :  Binta Umar Abbale Category :  Romantic Books

Chapter   24 / 57

69K to 72K   out of 169.7K words

rigingine ta same shi yana lumshe ido so yake ya koma baccin amma yaki zuwa, Simi-simi taje ta tsaya kanshi....Ya bude idonsa yana watsa mata harara, Da sauri tace"Don Allah ka taimaka kace su barta ta shigo kaji."! idanunsa ya mayar ya rufe, yana jinta sai magiya take masa harda kuka, idanunsa a rufe yace "Je ki dauki min wayata." Da sauri ta tafi....Ta shigo hannunta rike da wayar....Yana dubawa yaga miss call har guda uku kuma bai san numbar ba bai damu ba, ya nemi numbar Garba ya bashi umarnin budewa Camas! kofa....Yana gama wayar ko godiya ba tayi ba ta buge sikit dinta ta fuce daga dakin......Ko kalli bai bita dashi ba saboda tsabar yanda yake jin haushinta.


Tana tsaye tsakiyar parlor Camas! ta shigo, tana fad'in"Kai gidanan akwai matsala wallahi ace kullum kafin a bar mutun ya shigo sai an gasa shi a rana tukkuna." Da sauri Wasila ta rufe mata baki ta kama hannunta suka shige bedroom dinta,


Camas! ta dinga kallon bedroom din tana sha'awar ina itace ke dashi, komai na dakin na waje ne ya tsaru sosai dakin sai kamshin turaran Ahamdu yake ta zauna kan sofa tana bin Wasilan da kallo gani tayi mata tati fresh har 'kiba ta kara sai kyashi da bakin ciki ya sake nunkuwa a cikin zuciyarta amma ko da wasa bata nuna a fili ba....Tace"Kikace Ahamdu na gidan bai fita ba.''? Wasila tace"Eh mana ke da baya gidan ai sai dai ki juya dan wallahi komai nacin mu wancan matsiyacin garban ba zai bari ki shigo ba, ranar nan ma da kika shigo dan baya nan ne amma yanzu ya kafa ya tsare a bakin gate sai kace na ubanshi wataran sai na masa rashin mutunci wallahi."


Camas! tace"Ai fa naga alama dan dana shigo wani irin bahagon kallo naga yanayi min na watsa masa harara na wuce." Wasila taja tsaki da fad'in"Rabu da dan iska kawai meye labari? ina fatan kina zuwa kina duba su Uwani ko."? Tace"A haba kullum kafin na fita sai naje mun gaisa na kwantar musu da hankali kuma babu abunda suka nema suka rasa dan As na tsaye a kansu."


Ajiyar zuciya ta sauke tace"To nagode kawata yanzu wane shawara muke ciki." Camas! tace"Duk yanda za'ayi yau ba zan bar gidanan ba sai na kar'bi numbar wayar saya daga cikin su amma kuma numnar wannan katon zan karba naga kamar shine babban su."


"Eh hakane ki kar'bi tashi sai ku kashe magana." Camas! tace"Bani labari hajiyata jiya kina min bayani kice har an buge harka sadakin 5k dai ya tabbata hahahaha." Camas! ta kare maganar tana kyalkyala dariya.


Takaicin duniya ya kashe wasila tace"Ke banza daina dariya Guy nan fa a hannuna yake wallahi dan tunda ya lashi zumata yaji ya susuce ke bakiga rawar jiki so yake ma na fadi me nake so ya bani nice na'ki fad'i saboda ba wannan ne a gabana ba burina ya sakeni shi kuma a yanda na lura burinshi bai wuce na kwantar da hankalina na zauna dashi ba."


Camas! taji duk ta sare da jin maganar da Wasila keyi tasani ai! dama babu namijin da zai kusanci wasila yaso rabuwa da ita, dama ai tunda taga yanda maza ke rubibinta tasan sun gano tana da muhimanci ne kana kuma tana dauke da wani sirri a jikinta, shiyasa take mata hassada ta ko wane fanni.




Ya'ke tayi tace"Ai shine nake fada miki dama ba don Allah yake zaune dake ba, ni na tabbata da cewa irin su ne daga zarar sun gama morar kuruciya mace suke sakinta me ya hanashi aure tuntuni ni nasan yana neman mata tinda ya nemi kawaye na sosai sun tabbatar min dalili kenan ma da yasa yaki aure yake zamanshi a haka Wasila kiyi gaggawar nemawa kanki mafita ni tsoro nakeji ma kar yayi miki ciki nasan shikkenan kuma alkadarin ki ya karye." Da jin zancan Camas! sai gabanta ya fad'i! Ciki! Ciki! Allah ya kiyaye!!! Aikuwa camas! ta farkar da ita yanzu guy nan ya dubga mata ciki ai ta shiga uku! Tace."Camas! wallahi duk abinda ya faru tsakanina dashi tsautsayi ne amma na dauki alkawarin ba zan kara bari ya kusance ni ba har na bar gidan.....!


"To kinga kuwa da kin samawa kanki mafita." Camas! ta fadi maganar tana duba wayarta tace"Kinga test din As har guda hudu sai tambaya yake ya ake ciki yanzu yace na baki wayar yana so ku gaisa." Ba tare da shakkar komai ba ta karbi wayar ta kara a kunne.


Ahamdu kuwa hankalinsa ne ya kasa kwanciya da bakuwar Wasilar sai ya mike a hankali ya bude kofar dakin ya fita, Kai tsaye kofar dakin ya tura ya shiga......Dai-dai da lokacin da Wasila ke waya da As tana fad'in"Nifa ka fahimce ni As ba cewa nayi zan zauna dashi ba nima hanyar da zan ku'buta nake nema kawai ka kwantar da hankalinka kuma idan mun nemi gudumawa a gurinka to kayi mana, insha Allah zan fito mu cigaba da gudanar da harkokin m...........Idanunsu ne ya game da juna lokacin da ya shigo dakin kuma duk yaji komai a kunnenshi, sai kawai bakinta ya soma rawa tana so ta tona kanta da 'kyar dai! ta aro jarumta tace"To shikkenan Duk sanda zaku zo Camas tasan gidan sai ta rako ku.......Ya 'karaso inda suke hannuwansa goye a bayanshi.....
[12/08, 7:55 pm] Farida Books: 'Yr Bngr Sys
*41*
Tuttureshi takeyi daga jikinta tana wani irin kuka da rokanshi da Allah ya kyaleta, shi kuma yana sake jin wani irin kuzari da karfi! A jikinsa inda yake ta sukuwa a kanta yana ha'karta sai kace wanda yake cikin gona yana aikin noma! Wani irin gumi jikinsa yake tsiyayyarwa sai ya hadu da gumin jikinta fatar jikinsu ta dinga motsi tana mannewa da juna.....Tun tana ihu da gunjin kukan har ta daina tayi la'kas! tanaji yana ta jujjuyata yana sarrafata yanda yake so yana hakarta da bugunta da wani irin karfin gaske! hawaye ne kawai ke karai kaina a fuskarta, lokaci kankani zazzafan zazzabi ya rufe, jikinta ya dinga kyarma!!!! Ahamdu kam bai san tanayi ba yana can duniyar dadi mai cike da nishadi tabbas yarinyar ta cika mace takai inda ake so akai tana da masifar dadin da yake sawa kansa ya kwance wanda har yake kasa sarrafa kansa ya shiga sambatu, bai san yanayi ba, wannan karon ma sambatu ya dingayi yana kiranta sunanta, har ya samu satysifeind....Kamar yanda ya saba sai yayi kwance a kanta, ya sakar mata dukanin nauyinshi a kanta, sai bayan mintina goma ne nutsuwarsa ta dawo jikinsa, nan yaji yanda jikinta ya dauki zafi! kuma sai wata iriyar makyarkyata takeyi hakoranta na haduwa, Da sauri ta mike zaune yana me dora hannunsa tsakanin wuyanta da akwai alamun zazzabi a tare da ita, gajeran wandon shi ya zura kana ya dan yane mata jikinta da blanket ya mike ya nufi toilet, wanka tayi ya fito a gurguje ya shirya kana yazo kanta ya tsaya, Ayya! ita a lokacin ma ta dad'e dayin bacci! Hannunsa ya dora saman kanta wanda yaga jijiyoyin gurin sun tashi nan ma yaji zafi rau!!! ya aiyana aranshi cewar kukan da taci ne ya janyo mata zazzabi da ciwon kai sam bai ji tausayinta ba, saboda tayi masifar bata mishi rai amma kuma yanzu ta dan wanke masa zuciyarsa tunda ya samu gamsuwa da jin dadi a tare da ita....Parlo ya fito da wayarsa a hannunsa yana neman numbar Dr Nasiri wato dactor din da yake duba lafiyarshi.




Camas! sai da ta shafe rabin awa a cikin mota tana kuka kafin ta daddafa da kyar ta kunna mota ta bar gurin........Kai tsaye gest house din As ta nufa saboda tun tana bakin gate din gidan Ahamdu yake ta kiran wayarta ta kasa dauka tasan dai yana can hankalinsa a tashe, tabbas bata ta'ba tsammanin cewar Ahamdu mugun azzalimi bane sai yau.


Tana shiga ta tarar da As tsakiyar daki yana kai komo. Tun kafin ta zauna ya tare ta da fad'in" Wai shin meke faruwa ne? tun dazu nake ta faman kiran wayarki babu amsa, na kira 'Yar gaske tanayi mun maganar banza shin haka mukayi daku dama."


Camas! ta kalleshi da jan ido tace"As kalleni da kyau ka gani."! As ya dan 'kura mata ido yana kallonta, sai yaga shatin hannu a kwance a kumatunta ga gefan idonta ya dan kumbura bushashshen jini a hancinta na dama."


"Subahanallahi! Camas! accident kika samu ne a kan hanya."?
Yafada yana binta da kallo shifa sam bai lura da yanayin data shigo ba sai da tayi masa magana tukkuna.......Girgiza kanta tayi tana goge hawaye tace." Ahamdu ne yayi min jini da majina."!!! As yace."Subahannalahi! Wai meke faruwa ne? kada kice min yana gidan a sanda kikaje." Murmushi me ciwo tayi kafin ta girgiza kai tace"In kaga yanda nasha wahala kafin na samu shiga gidanan sai kayi mamaki! Ahamdu yana gidan kuma shine ya bada umarin yaranshi su barni na shiga bayan mun zauna da Wasila ne muna magana a lokacin ne ka kira waya to tundaga sannan labari yasha bam!bam! domin dik irin zantukan da kukayi da Wasila a waya a kunnanshi, idan nace maka yanzu wasila na raye to nayi maka karya dan sha'ke! mata wuya yayi, ni kuma yasa yaronshi ya zaneni da wata murtukekiyar bulala duba kafafuna fatar duk ta kwailaye."!
Ta kare maganar tana nuna masa kafafunta.


As ya dinga shawagi a dakin, Yana fad'in",Ahamdu Ahamdu!! Wannan mutumin shu'umi ne! Ni dama nasan wannan plan din naku ba zai yuwu ba saboda nasan mutumin nan da bin diddigin tsiya, ya iya cin mutunci, kuma jikina na bani ba zai saki Wasila ba dan amsar da yasa ta bani a dazu ta dameni, Hakan ya hawo kawai na yanke shawarar wani abu guda a kanshi, ke kanki kin san irin yanda nake sha'awa da kulafucin kawarki ko? nayi mata hidima da kudina da jikina duk dan ta mallaka min kanta, sai da aski yazo gaban goshi sannan lokaci guda zai ce zai yanke min jin dadi, ba zan yarda ba mutukar a kan 'Yar gaske ne, zamu zuba ni dashi, mulki kuwa sai dai yaga anayi komai nacin sa.


Camas! tace"Yanzu As wane mataki kake ganin zamu dauka kan guy nan nifa ba zan yarda wannan tozarcin da yayi min ya tashi a banza ba, sai na rama amma kuma hanyar da zan bi na rama ce din ban sani ba, kana gani duk hikima da dubara irin na wasila ta kasa kubta daga tarkonsa."


Yace."Idan Yar gaske zata yarda da shawarar dana yanke to duk abun zai zoma na da sauki sosai zamu ci riba biyu a kanshi, yanzu abinda zamuyi shine! mu bari a kwana biyu sai mu sake tun'tubar ita 'Yar gasken a waya amma maganar zuwa gidanshi ta 'kare zamu bullo masa ta bayan gida.


Camas! tace"Shikkeen to Yanzu dai ka kaini asibiti tukkuna dan wallahi duk jikina yayi tsami! yau naga tujara da wulakancin da tunda uwata ta haifeni ban gani ba.


As yayi murmushin takaici yace."Idan wannan mutumin ne to baki gama ganin komai ba a kan halayyarsa.....Key dinshi na mota ya dauka yace."Tashi muje ki kyale matsiyaci 'karyarsa ta kusa 'karewa." Camas! ta mike tana ya mutse fuska, tabi bayansa suka fita daga dakin.




******


Sosai Wasila ta kwanta jinya, dan har sai da wannan karon tasha ruwa leda uku, kwana biyu a tsakani duk ta fyad'e! tayi wata rama sai haske da ta'kara sam! bata cin abinci sai yayi da gaske sannan take ci tanayi tana kuka, yanzu kwata kwata ya daina sakar mata fuska, kullum fuskarshi a daure tam! shiyasa daga yace tayi abu ko bata so takeyi sai bayan ya fita sannan ne take cin kukanta ta 'koshi.




Tana zaune gefan bed dinta sanye da wata riga mai karamin hannu ta dan kamata kadai sai dogon wando na jins a jikinta, daurin da tayiwa gashinta duk ya tuje, dan bata dade da tashi daga bacci ba, saboda yanayin magungunan da take sha ya sanya cikin nata budewa bini bini cin abinci yanzu ma robar yohgt ce a hannunta tana sha tana goge hawaye, wannan masifa ta isheta kullum kana gida a kulle an kulleka, saboda tsabar mutun yana ta'kama da kudi da iko, wannan lamari na mugun bata mata rai, duk tunani da basirar ta ya toshe kan lamarin kawai ta hakura ta zubawa sarautar Allah ido....... yana Sanye da wani farin yadi irin kashimir d'in nan wanda akayi masa dinkin zaman gida ('Yar shara) idanunsa sakaye da farin glass ya tura kofar dakin ya shiga da sallama a ciki ciki a bakinsa.


Ba tare data d'ago kanta ba itama ta amsa a ciki! Ya karaso gabanta ya tsaya, kamshin turaran sa ya isheta, amma dai bata dago kanta ba sam yanzu bata so ta hada ido dashi tunda dai shi ya kasance azzalimin mutum ne!


'"Ya jikin naki."? Yafada yana bin jikinta da kallo mussaman kirjinta, da yaga ya sake wani kumbari dake sam breziyya bata dameta ba sautari haka take saka riga ko vest babu shiyasa in tasaka karama irin me mannewa a jiki sai su sake wani tudu shatin nipples din su fito radau! cikin rigar yanzu ma hakane ya kasance! Yayi saurin kauda kansa, yana dan sauke numfashi, kwana biyu kacal da yayi ba tare da ya ra'bi jikinta yana jin wata irin kasala da damuwa, daurewa kawai yakeyi a kanta, ace lafiyarta lau, babu abinda zai hanashi biyan bukatarshi kawai dai ya bari ne taji kwarin jikinta.


Sai da ya sake wata maganar sannan tace."Naji sau'ki."! Ya dan tsirawa karamin bakinta ido yana kallo, kafin yadan shafa sajenshi yace."Alhmdullahi haka ake so dama Sai ki tashi kije parlor kina da ba'ki."


Tayi gaggawar dago kanta aikuwa idanunsu ya sar'ke guri guda, tayi saurin sunkuyar da kanga kasa gabanta na faduwa......Yace."Hajja babbah ce da kanwarta suka zo dubaki dama kuma suna ta sa rana zasu su ganki basu samu dama ba sai yau ." Tayi shiru tana sauraransa, tasan Hajjah babbah a baki amma bata ta'ba ganinta ido da ido ba, sautari wani lokacin gabanta yake kiran ta a waya su gaisa kuma ta lura yana masifar ganin girmanta tunda dai ita tasan ba itace ta haifeshi ba a tarihin rayuwarsa amma ta gane tana da mahimanci a rayuwarsa.......A hankali ta mike tsaye, jikinta sam! babu kwari ta nufi wardrobe domin dauki hijab!! Yabi bayanta da kallo yana lumshe idonsa, yana masifar kaunar hips din ta, kamar itace ta dasa abinta ya zauna ram! kuma ta iya sarrafashi gurin tafiya.


Tana jiyowa yayi gaggawar dauke kanshi, wata irin sha'awa na yunkuro masa anya kuwa yau! ba zai rage wa kansa wahala ba, shifa idan masifar sa ta ciwo shi kawai yayi shine samun kwanciyar hankalinsa.


Gaba yayi tabi shi a baya salau-salau!


Hajjah babba tare da Aunty Kubura da Salimat Suhairat suna zaune a parlo suna hira katon teble din dake gabansu cike da kayan marmari da lemuka masu sanyin gaske!


Salimat kaf hankalinta na kan 'kofar dakin tun bayan shigar Ahamdu dakin takasa nutsuwa wani irin masifaffan kishi ne ke cin zuciyarta, idanunta sunyi wani irin ja! so takeyi kawai taga macan da tasha gaban mata tayiwa mata zarra! da har ta samu nasarar auran Ahamdu cikin sauki........ suna fitowa dik suka bisu da kallo Hajjan babba sai washe baki takeyi ita kuwa aunty Kubura kadaran kadahan! take, Suhairat sai l'eka bayan Ahamdu take tana so ta hango Wasila, ya dan kauce kadan yana fad'in"Kuyi hakuri fa Hajjah tana toilet ne shiyasa ba mu fito da wuri ba." Kafin hajja tace wani abu Suhairat ta mike tsaye da sauri! tana nuna Wasila tace"Ke! 'Yar Gaske! dama kece matar Yayanmu."! Wasila ta d'ago kanta da sauri tana kallon Suhairat! sai taga tamkar ta san fuskarta a wani guri.....Kallon junansu suka shiga yi kafin 'kankanin lokaci naga Wasila tayi wani bala'in shan kunu! tana watsawa Suhairat din kallon banza.............!










Littafin nan na kudi ne!
Kika futar min da book keda Allah kika karanta kema baki biyani hakkina ba keda Allah Whasap numbar
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[12/08, 7:55 pm] Farida Books: 'Yr Bngr Sys
*42*
Salimat ma dake zaune tayi masifar mamakin al'amarin, Wasila yarinyar da tayi 'kaurin suna a jahar kano yarinyar dake harkar bangar Siyasa da maza! marasa d'abi'a da kamun kai! Yarinyar da duniya da mutanan cikin ta keyi mata kallon banza, Yarinyar da idan taje makaranta bata aikin komai sai shashanci da guje guje da kula kulan maza, Suhairat da Salimat sunyiwa Wasila farin sani a lokacin suna karamar makaranta pramary skull, ta *'Dandago* Lokacin babu wanda bai san Wasila ba a cikin makarantar saboda rashin mutuncin ta da kuma yanda ta raina malamai, sam ba karatu ke kaita ba kayan tallah take tafiya kamarsu alawar madara da gullisuwa kantin gana aya ji'kakkiya da sauransu, haka zata ciko jakarta dasu, daga an futa break ta fito ta baza kayan sana'arta tayi ta cini ki......Ita da Camas! halinsi yazo daya sosai shiyasa suke kawance ita Camas! d'an malale take dafowa ta zubo a karamar kulla itama idan an fita break tayi ta siyarwa, sam! basa gane komai na karatu, ta wani bangaran gwara Wasila kan Camas, Wasila tana iya rubutawa ta karanta, Camas! kuwa ko sunanta bata iya rubutawa, Malamai sun sha korar su daga aji saboda surutu sai su fita suna dariya da murna da fadin dama haka suke so, sai su sami gindin bishiya suyi zamansu suna cin gyada da shewa babu abinda ya damesu su dama suna zuwa makarantar ne domin su kasa su siyar su samu kwabo da dari......Lokacin da headmaster ya gaji da abunda sukeyi a makaranta, dan har sun soma lalatawa wasu dali'ban da d'abi'un su, sai kawai ya koresu daga makarantar yace ko wacce tazo da iyayenta, Rashida ta dinga kuka ganin an kori yayyanta, su kuwa bakin ciki duk ya ishesu suka dinga d'urawa Headmaster din ashar! suna ganin kamar yana musu bakin ciki ne da kudin da suke samu su sam! ba karatu sukaje ba, Uwani tace"Ai kuwa wallahi gobe da kaina zan yafa mayafi naje na samu shugaban makarantaer ai wannan wulakanci ne kawai muna samun abin bukata zai cuce mu, zan fada masa ke marainiya ce ubanki ya mutu.


Kashe gari da

24 / 57