Author : LASHMINZY Category : Romantic Hausa Novels
k'ara gyara tsayuwar ta tace wallahi idan basu ci ba babu me barin gidan nan yau. Abdulrahman yayi yar dariya yace ammie jeki wurin mutane ki dawo nan da 30mins zaki sha mamaki.
Murmushi tayi ta fice daga d'akin. Abdul kuwa hararan Abdulrahman yayi yace Allah banda lokacin cin abinci yanzu saboda farincikin da nake ciki ya wadatar dani. Abdulrahman yace owk tunda baka son farincikin ammie ni bari naci ni kadai.
Abdul yayi saurin matsowa wurin da Kulolin suke had'e da budewa, wani kamshin dad'i ne ya ziyarce shi, take yaji miyon shi ya tsinke. Nan ya zuba musu cikin plate d'aya suka fara ci suna hira har suka koshi. Bayan sun gama ci kenan sai sukaji hayaniyar abokan su nan Abdul yaje ya bud'e musu kofa.
Aikuwa kamar jira suke ya bud'e kofar suka turo shi suka d'aga shi sama suna dariya, "dakyar ya samu suka saukar dashi. Nan suka nupi inda Abdulrahman yake da niyar shima su d'aga shi aikuwa ya banka musu harara nan take kowa ya canza ra'ayi.
Sauran abincin da ammie ta kawo musu ne abokan su suka fara ci suna santi, da zolayar su wasu na cewa Allah ya nuna musu nasu wasu kuma na cewa Allah ya kawo su bikin haihuwa. Nan sukayi ta hira suna tsokanar su.
B'angaren amare kuwa bayan an d'aura aure da misalin karfe hud'u na yamma akayi taron walima, wanda aka gayyato wata babbar malama ta gabatar da wa'azi inda tayi nasiha ta zamanta kewar aure mai ratsa jiki. ba'a watse taron ba sai karfe shida na yamma.
Ko wacce amarya gidan su aka kaita domin samun albarka daga iyayenta.
Plsss share
[3/2, 7:44 AM] Lashminzy😎: 💫🌞💫🌞💫🌞💫
*RUDANI*
💫🌞💫🌞💫🌞
Story & written by
Lashminzy
💥GÕLDÊÑ"S WRÌTÊRS
ÀSSÔÇÎÃTÎÒÑ💥
'''vote me on wattpad @lashminzy'''
Wannan shafin naki ne ummu arpat, sai yadda kikaso yi dashi ina yinki sosai, Allah ya raya maki zuri'arki baki ɗaya, ngd da kulawar ki agareni. Kisa a ranki ni lashminzy ina sonki so na tsakani da Allah. Ana mugun tare 🤝🏿❤
Page 73-74
Amatullahi ce duƙe a gaban mummy da daddy suna mata nasiha mai ratsa jiki, "duk jikinta yayi sanyi saboda ba ƙaramin tasiri nasihar tayi a zuciyar ta da gangar jikinta ba. "sai faman rusa kuka take mummy na aikin lallashi.
''''Bayan sun gama nasihar ne mummy ta jawo hannunta suka fito inda aunty salma ke tsaye ita da wasu ƙawayen amarya guda huɗu. Nan mummy ta damƙa ta a hannun su, "Amatu na kuka harda majina. "Bayan sun fita harabar gidan, wurin parking space suka nupa inda aka jera motoci kusan guda biyar.
"Ɗaya daga cikin motar aka sata ita da wasu ƙawayenta guda biyu, sauran ƙawayenta da aunty salma suka shiga mota ɗaya, sauran motocin kuma suka wuce empty.
Ɓangaren ameera kuwa indai ta fannin kuka ne ta tsare amatu domin kuwa tun bayan an tashi daga walima take ta kuka, ko abincin da aka kawo mata kasa ci tayi."Haka akayi ta rarrashinta har zuwa lokacin da umman su da sauran uwaye waƴanda sukazo biki tun daga kaduna suka sata a gaba suna mata nasiha. Ita ko sai kuka take wiwi, "tana tuna irin kewar ƴan uwanta da zatayi. "dan tasan tayi nisa dasu, indai ba wata matsala aka samu ba, kafin takai musu ziyara ai sai an ɗauki lokaci me tsawo.
Shiyasa idan ta tuna haka sai taji zuciyar ta karaya tayi ta kuka. Haka aka gama nasihar, "aunty uwani ƙanwar ummanta da ita da aunty hajara da da ƙanwar ta hafsa da wasu ƙawaƴenta guda uku suka riƙo hannunta har zuwa inda aka paka motoci. Nan suka sa amarya inda ya kamata sannan suma suka shiga tasu motar.
"Bayan sun fito ne suka tarar da motocin su amatu sun jera, "suma jerawa sukayi kamar yadda nasu amatu sukayi kafin suka take musu baya. Direct gidan ammie suka nupa, "inda ammie tayi musu tarba mekyau kuma ta nuna farincikin ta a gare su daga bisani tayi musu nasiha sosai sannan suka fito suka wuce gidan mummy itama sosai da fara'a a fuskar ta tarbe su haɗe dayi musu nasiha kamar yadda ammie tayi musu.
"Bayan sun fito ne suka ɗauke hanyar zuwa gidajen su dake cen gwarinpa wanda cikin wata ɗaya aka siye shi a ginan shi kuma part biyu ne a ciki duk iri ɗaya, sedai daddy da abba sun ƙara gyara shi yadda duk wanda ya ganshi sai yaji marmarin shiga.
"Haka ko akayi da ƴan kai amarya suka shiga gidan sai kalle-kalle suke tayi suna cews masha Allah. "nan suka sa kai suka shiga ɓangaren amatullahi. "baki sake suke kallon haɗaɗɗen palon ta daya sha kayan alatu, ga wani faskareren TV daya mamaye bangon palon," haka sukayi ta yaba kyan gidan kafin suka haura sama zuwa ɗakin amarya.
"Toilet suka shiga suka haɗa mata ruwa tayi wanka sannan suka shiryata cikin riga da skirt na atamfa, "suka feshe mata jiki da turarukka masu ƙamshi, sannan suka ɗaura ta can tsakiyar gado haɗe ta lulluɓa mata wani gyale mai raga raga wanda kai dake kallonta bazaka iya ganin fuskarta ba amma ita tana iya ganinka.
"Bayan sun kammala shirya ta ne aunty salma tayi musu sallama ta wuce tabar ƙawayen amarya tare da ita kafin ango ya iso.
Hakan ce ta kasance da ameera domin kuwa duk gidajen iri ɗaƴa ne, kala ce kawai ta bantanta, "ita ma haka suka sake mata wanka suka sa mata riga da skirt na atamfa sannan sukayi mata sallama zasu wuce. "nan fa ta botsare musu tana kuka kamar wacce akayi wa rasuwa, "haka suka tafi suka barta tare da ƙawayenta sai lallashin ta suke tayi.
"Fitowar su kenan sukaci karo da aunty salma, nan dukansu suka shiga mota suka wuce gida.
'''''Da misalin ƙarfe tara da rabi su ango suka iso, tun daga ɗaki su amatu kejin hayaniyar su, "su kuma suna farfajiyar gidan suna surrutan su da ƴan zolaye zolayen su. Abdulraheem kuma haushi ne ya kama shi dan bega amfanin tsayuwar su ba, "kabeer abokin abdulrahman dake duk cikin su shi kaɗai ne keda mata kuma goma harta kusa yace shi wallahi idan bazasu shiga ba tafiya zai yi saboda uwar gida na nan na jiran shi.
Duk suka juyo haɗe da banka mashi harara, "banda abdul da har cikin ranshi yaji daɗin maganar sai ya waske saboda yasan halin abokan nasu da iya fassara abu yace gaskiya kam karta ce mu muka riƙe mata miji ba.
''''Usman yace kai gaskiya haka ne mu wuce, "kabeer yace toh fa shi sai ya shiga duka ɓangaren yaga amaren, "usman ya karɓa da cewa kamar ka shiga raina kuwa. Nura yace kai babu wani jayayya duka sai mun shiga kuma part ɗin abdulrahman zamu fara shiga.
Nan suka sasanta kansu suka nupi ɓangaren abdulrahman harda abdulraheem. "bayan sun shigane ƙawayen amarya suka fito da amarya nan palour, "sukayi mata nasiha, sai nura da zolaya yace gaskiya ni fah zuwana yayi rana domin kuwa nan da wata ɗaya zanyi aure nima na huta da....... Usman yakai mishi daƙuwa haɗe da cewa wai kai wani irin mutum ne? Ko'ina kaje sai ka sayar da halinka neh?
Kabeer ya amsa da ina ruwanka kai kuma ɗan sa ido, faisal yace ku wallahi baku da hankali yanzu nan ɗin ma sai kun nuna halin ku? Allah dai ya shirye ku.
Usman yace tau sannu ustaz kai da baka raina laifi.
Abdulrahman dan tun shigowar shi hankalin shi ke kan Amatu yace babu wani gaskiya ya faɗa idan ba haka ba nan ɗin ma miye na nuna hali, kodan asan daku a duniyar??
Abdul yayi tsakin jin haushi dan ya matsu basu wuce ba ya cika yayi taf har besan sadda tsakin ya fito fili ba. Kowa ya juyo yana kallon shi amma ko a jikin shi sai ma latsar wayar shi da yakeyi.
"suma basarwan kawai sukayi haɗe da miƙewa sukayi wa amarya sallama" nan ƙawayenta suka mayar da ita ɗaki, sai hawaye take suna lallashinta har ta ɗanyi shuru kafin suka fito nan palon. Nura sai kallon mufidah yake tayi ita ma haka sarai tana lure dashi sedai bata nuna ta ganshi ba.
Nan suka fito abdulrahman ya juya zai rufe ƙofa aikuwa abokan suka bankaɗo mashi harara usman yace Allah baka isa ba sai ka rakamu. kabeer ya wani ɓata rai yace yama shiga ya gani.
Nida lokacin nawa wallahi har sha biyun dare suka kai saboda tsabar rashin mutunci. Abdulrahman yayi murmushi haɗe da jawo ƙofar ya rufe ya biyo su a baya yana tafiya yana tuna irin shaƙiyancin da sukayi wa kabeer lokacin auren shi.
Part ɗin abdul suka nupa, nan ma haka sukayi musu nasiha sannan kuma suka nuna halayar su kafin suka fito. Bayan sun fito ne abokan ango suka kwashi ƙawayen amarya dan mayar dasu gida. Da suka wuce ne suma kowa ya kama gaban shi. Sai da suka iso daidai ƙofar shiga part ɗin su suka ɗaga ma junan su hannu haɗe da sakin murmushin da sukaɗai ne kawai suka san ma'anar shi.
Hmmmmmm ɓangaren wa zamu fara leƙawa???
Lashminzy ceeee
[3/2, 6:18 PM] Lashminzy😎: 💫🌞💫🌞💫🌞💫
*RUDANI*
💫🌞💫🌞💫🌞
Story & written by
Lashminzy
💥GÕLDÊÑ"S WRÌTÊRS
ÀSSÔÇÎÃTÎÒÑ💥
'''vote me on wattpad @lashminzy'''
Page 75-76
''''Zaune take a tsakiyar gado, duk ta takure gu ɗaya, sai shasheƙar kukanta kawai kakeji, abdulraheem da shigowar shi kenan yaji duk hankalinshi ya tashi da jin kukanta. Daman tun kafin yaje rakiyar abokan nasu ya lura da kukan da takeyi.
Saurin ƙarasowa wurinta yayi, haɗe da zama gefen gadon ya yaye mayafin da aka rufeta dashi. "Cikin nuna damuwa da kulawar shi yace sweet ameerah why crying? Ummm kukan me kikeyi? Shuru tayi taba ansa shi ba. Nan ya sake tambayar ta but still kanta na duƙe ta kasa ɗagowa ta kalleshi balle har yasa ran zata amsa shi.
"Tasowa yayi daga bakin gadon ya hauro sama daidai gabanta ya zauna yana fuskantar, a yayin da hannuwan shi ke sarƙe cikin nata, "yana ɗan murzasu a hankali, "yace wifey banason kukan nan da kike plzzz ki daina yana tayar mun da hankali.
''''Ameera da duk jinta take wani iri kamar ba ita ba yasa ta gaza magana dan yadda yake murza hannuwan ta cikin nashi sai takejin tsikar jikinta na tashi, "nan take hawayen dake zubo mata suka tsaya cak saboda baƙon yanayin data shiga, sai ta fara ƙoƙarin ƙwace hannunwan ta amma inaa ya riƙe su gam.
Abdul kuma ƙura mata ido kawai yayi yana kallonta and yanajin yadda take ƙoƙarin cire hannuwan ta daga nashi. "Sakar mata hannuwan ta yayi yasa hannun shi ya share mata hawayen da suka ɗan fara bushewa a fuskar ta kafin ya sauka daga kan gadon ya cire babbar rigan shi.
''Bayan ya cire a hankali ya tako har zuwa inda take ya miƙa mata duka hannuwan shi biyu alamar tazo, "maƙe kafaɗa tayi tana wani sunne kai ƙasa. Shi kuma da yaga zata ɓata mashi lokaci sai kawai yasa hannu ya ɗauketa can cak ya direta a ƙasa yana kallon fuskarta datake ƙoƙarin karewa da mayafinta yayi saurin ansar mayafi ya wurga can tsakiyar gado.
''''Daf da ita ya ƙaraso kamar mai shirin rungumar ta dan ita harta runtse ido tana jiran taji dumus sai kawai ta tsinkayo muryarshi daidai saitin kunnenta yana cewa matsoraciya kawai zoki zauna anan, "ya faɗa gami da jan hannunta ya zaunar da ita saman carpet ɗin dake malale a tsakiyar ɗakin.
Shi kuma fita yayi yaje kitchen ya ɗauko plates da cup ɗin glass guda biyu ya kawo ya dire a gabanta sannan yaje wurin dressing mirror ya ɗauko ledar kazan daya shigo dashi ya aje sannan ya zauna suna fuskantar juna. Bayan ya zauna ne ya buɗe ledar nan take wata shirgegiyar kaza ta bayyana, tasha yaji da albasa sai maiƙon mai take fitarwa da ƙanshi.
Wallahi har yawu na ya tsinke🙁😋 ku kuma da kuke kallona bazaku ci ba musamman baby md data fara tsilalo miyon kwaɗayi😍
"Buɗe marfin yoghurt yayi ya tsiyaya cikin kofi ya miƙa mata, "kallon shi kawai ta tsaya tana yi, shi kuma ɓata rai yayi yace karɓa nace!! Da sauri ta karɓa ganin babu wargi a fuskar shi. Daman yunwa takeji sai ta kafa kai tasha kusan rabin wanda ya zuba mata a cup ɗin kafin ta aje.
"Tana ajewa ya yago mata kaza yasa a bakinta, ba shiri ta fara cin dole, haka yayi ta tilasta mata yana bata a yayin da shi ko ɗanɗanawa baiyi ba. Duk ji tayi ya gundure ta gashi sai tura mata yakeyi yasa ta ɓarke da kuka, "da sauri ya ajiye wanda yayi niyar sa mata a baki yace wifey meya faru, faɗa mun. "Cikin sigar shagwaɓa tace bakai bane, "nace maka na ƙoshi amma kana ta tura mun.
Haƙuri ya fara bata yana lallashinta kafin ya kwashe kayan yakai kitchen, ko daya dawo tana toilet, bakin ƙofar toilet ɗin yaje kamar mai yin raɗa yace kiyi alawla kafin ki fito. Yana faɗa ya juya wurin wardrope ya buɗe ya ciro mata doguwar rigar bacci mara nauyi wanda datasa da batasa ba duk ɗaya neh dan shara-shara take komai na jikinka ana iya hangowa.
"Bayan ya fitar ne ya ɗauko hijab babba ya haɗa da rigar ya ɗora mata saman gado sannan ya fice daga ɗakin.
"Ɗakin shi ya shiga ya cire kayan ɗake jikin shi, ya shiga toilet ya watsa ruwa, "bayan ya fito ne ya tsane danshin jikin shi da towel, sannan ya nupi wurin dressing mirror ya shafe jikin shi da mai da kuma su body sprays. Bayan ya gama ne ya ɗauko wata farar jallabiya ya sanya. Nan ya kashe wutar ɗakin sannan ya fito ya nupi ɗakin ameera.
'''Ameera na fitowa daga toilet taga an ajiye mata kaya, duba yanayin su tayi haɗe da sakin murmushi ta nupi bakin ƙofar da niyar rufewa sai taga wayam babu makulli. Tsaki taja ta koma ta zauna tana wani cin magani. Ganin har kusan minti talatin bai dawo ba sai kawai da zura rigar haɗe da hijabi ta miƙe da niyar hawa kan gado sai taji ƙarar buɗe kofa.
"Take taji gabanta ya faɗi, amma sai ta fuske zata haura saman gado yayi saurin dakatar da ita ta hanyar cewa kixo muyi sallah mu godewa Allah. Ba musu taje ta tsaya inda ya shimfiɗa musu sallaya yana gaba tana bayan shi. Nan yaja su raka'a biyu," bayan sun idar ne yayi musu addu'oin samu zaman lafiya sannan kuma yayi mata wasu ƴan tambayoyi da addini ya tsara kuma ba laifi duk ta ansa.
"Tashi sukayi ta naɗe sallayar duka biyu tasa cikin wardrope kafin ta iso bakin gado zata kwanta yace hijabin fah? Cak ta tsaya batare data juyo ba tace dashi zan kwanta. Ɗan jimm kaɗan yayi danshi ya gama ganota sai yace a'a ki cire hijabin ki aje tunda ga bargo can, kinga ni fita zanyi sai ki lulluɓe ke kaɗai ko?
Cike da jindaɗin maganar shi tace eh eh dan duk a tunaninta da gaskiya yakeyi. Haka ta cire hijabin ta naɗe shi ta haura saman gado ta kwanta, shi kuma yana tsaye yana kallonta daga bisani ya ƙarasa wurin ƙofa yasa key ya rufe sannan ya kashe ƙwan wuta sai ya rage side bulb ɗin da hasken shi kaɗan ne dan ba komai kake iya gani ba.
"Ita kuma tana jin ya kashe wuta ta gyara kwanciyar ta dan duk a tunaninta fita zaiyi. Kwatsam bata zata ba sai jin mutum tayi a bayanta. Ƙoƙarin yin magana take yayi saurin rungumota jikin shi, muryar ta na rawa tace sweet ab..dul ba....cewaa....kai....fita.....
Katse ta yayi ta hanyar ɗaura ɗan manunin shi akan laɓɓan shi yace shhhhh🤫 shuru tayi hawaye na zuba a idonta. Da sauri yace subahallah me kikeyi haka? Plsss ameera ki daina kukan nan kinsan banason zubar hawayenki ko? Shuru tayi masa yaci gaba da cewa tunda gudun mijinki kikeyi bari in fita in baki wuri ya faɗa yana ƙoƙarin saukowa daga kan gadon.
"Jin irin maganar da yayi ne yasa ta fara tuno nasihar da aunty tayi mata na cewa kada ta kuskura ta ƙaurace wa mijinta, yasa da sauri tasa hannunta ta jawo jallabiyar sa tace am sorry plss amma ba haka nake nufi ba. Dawowa yayi ya kwanta gami da jawota jikinsa cikin raɗa yace karki damu kiyi baccin ki kinji. Toh tace amma cikin ranta tsoro takeji kar yayi mata wani abun da tanajin labarin abunda ke faruwa a first night.
"Abdul ƙara matsota yayi jikinsa sosai har yanajin saukar numfashin ta, "a hankali ya fara shafa jikinta tun daga kan fuskarta har abunda yayi zuwa ƙugunta. Ita kuma lafewa tayi a faffaɗan ƙirjin sa dajin baƙon yanayin daya shigeta. Cikin jindaɗin shafar ta da yakeyi har batasan lokacin da bacci ya ɗauke ta ba.
'''Ƙarewa fuskar ta kallo abdul yayi yana ɗan taba ɗan ƙaramin lips ɗinta da yake kalar ja sai sheƙi yakeyi, "take yaji yana sha'awar lasar su, "daman tun ba yau ba yakeson yaji yadda lips ɗin suke. Babu wani ɓata lokaci ya ɗora bakin shi akan nata yana musu tsotsar lollipop.
"Cikin baccin ta takejin kamar ana luguiguita bakin ta ga kuma wani abu me taushi da santsi da takeji yana mata yawo a cikin baki. Buɗe idonta tayi karaf suka sauka kan abdul dake faman tsotsar bakinta kamar anba ƙaramin yaro sweet.
"Zame bakinta tayi, "shi kuma sai huci yake, yana kallon cikin ƙwayar idonta yace na tashe ki ko? Cewa tayi eh sai yace am sorry kinji amma ki ɗan bari in ƙara tsotsar su kaɗan plss ya faɗa gami da haɗe hannunwan shi biyu. Ko ƙala batace ba sai ya kawai ya ƙara jawota jikinshi dan yadda yake mararin ƙara kissing ɗinsu yasan inya biye mata ba bari zatayi ba.
"matseta yayi a jikin sa yakai bakin shi kan nata, yaci gaba dayi mata wani irin salon tsotsa a yayin da ita kuma sai mutsu mutsun ƙwace kanta takeyi. Haka yaci gaba da kissing ɗinta yana shafar jikinta ta ko'ina, can ya saki bakin ta ya fara sunsuno wuyanta yana shafa wasu ababe masu taushi kamar auduga. Kallon inda