Author : LASHMINZY Category : Romantic Hausa Novels
hannuwan shi yayi yana ƙoƙarin zame mata riga tayi saurin riƙeshi. Dakatawa yayi ya ɗan faki idonta sai ya zame rigar.
"Nan take sha'awar shi ta motso dan yadda ya gansu ɓuluɓulu suna kallon shi, take yakai bakin shi kansu yana tsotsar su. Tunda ameera taji haka sai duk taji tsoro ya kamata, nan take ta fara hawaye, shi kuma duk ya rikice ya fita hayyacinsa, sai yamutsa ta yake tako ina.
Kuka tasa tana tureshi daga jikinta, amma yaƙi cikata, "da ƙarfi tasa hannuwanta duka biyu ta tureshi gefe sannan ta gyara rigar ta, "shi kuma gefe ya koma yana maida numfashi haɗe da tsura mata idonshi da suka ƙaɗa izuwa ja, "duk yanayin shi ya sauya, zuciyar shi sai zafi take mashi dan beso ta katse masa jindaɗin shi ba.
Cikin marairaicewa yace plssss my ameerah ina cikin matsala dan Allah karki gujeni wallahi mutuwa zanyi idan baki bani hakki na ba. Cike da tausayin shi da kuma tuno nasihar da akayi mata gashi duk ya fice a hayyacinsa kamar ba abdulraheem ba tace niba gudunka nakeyi ba.
Ajiyar zuciya ya sauke yace toh kibari inyi abunda nakeso, ya faɗa dan son jin amsar da zata bayar, "sedai komi batace ba ta kwanta haɗe da jawo blanket ta rufe duka jikinta. Ranshi ne yaɓaci dan ganin yadda tayi banza dashi ga marar shi da yakejin kamai zai fashe saboda zafi.
'''Kwantawa yayi cike da damuwa dan yasan dama hakan na iya faruwa kuma baiga lafinta ba tunda yasan wannan shine darenta na farko kuma dole zata dinga ɗari-ɗari dashi. Kasa jurewa yayi ya mirgino zuwa inda take cikin lallashinta yace plsss ameerah idan bakya son wani abu ya faru dani ki amince kinji dan Allah.
"Juyowa tayi ta faɗa saman faɗeɗen kirjin shi, nan take ya gane manufarta aikuwa ba ɓata lokaci ya fara yi mata wasu salo wanda baki bazai iya faɗan su ba. Haka ya dinga murzata son ranshi daga bisani hajiya babba ta fara neman agaji. Babu ɓata lokaci naji ya fara adduar saduwa da iyali, daga nan na fice na basu wuri.
Bari mu leƙa abdulrahman.
"Abdulrahman na shiga ɗakin amatullahi ya ƙarasa kusa da ita. kamar yadda dai aka saba, ya ciyar da ita sannan ya umarce ta data taso suyi nafila, "nan dukan su suka ɗoro alawla, ya shimfiɗa musu sallaya yana gaba tana baya yaja su raka'a biyu. Bayan sun idar ne yayi musu addu'a haɗe dayi mata ƴan tambayoyi kuma alhamdulillah an dace.
Bayan sun tashi ne ya nuna mata wuri data kwanta dan sam taƙi sakin jikin ta dashi duk wani abu da takeyi a takure takeyin shi. Shiyasa duk wata niyar shi ya aje a gefe dan bayason abunda zai takura mata.
"Can ƙarshen gado ta kwanta shi kuma ya cire jallabiyar dayasa lokacin da zasuyi sallah, "bayan ya cire ne ya kashe bulb ɗin ɗakin sannan ya hauro saman gadon ya kwanta haɗe da jawo amatu dake can ƙarshen gado ta duƙunƙune kanta.
Cikin tsoro da fargaba ta fara addua a cikin zuciyar ta 😁 kuji wai? Hmmmm
Shi kuma ganin yanayin ta yasa yace ki kwantar da hankalin ki babu abunda zanyi maki. Ya faɗa gami da ƙara jawota ya lulluɓe su da bargo.
Hmmmmm asuba ta gari.
Plssss share
[3/3, 12:42 PM] Lashminzy😎: 💫🌞💫🌞💫🌞💫
*RUDANI*
💫🌞💫🌞💫🌞
Story & written by
Lashminzy
💥GÕLDÊÑ"S WRÌTÊRS
ÀSSÔÇÎÃTÎÒÑ💥
'''vote me on wattpad @lashminzy'''
Page 77-78
Washe gari da safe na leƙa ɓangaren abdul can ƙarshen gado na hango su shida ameera sai faman kuka take, shi kuma yana aikin lallashi. "Tun cikin dare take ta mashi koke-koke wanda har yanzu shi takeyi, duk ya ruɗe da jin kukan nata.
"Yanxu haka ma kwance take a jikinsa, tana shashsheqa, "duk ji yake babu daɗi, gashi duk wani kulawa da take buƙata ya bata amma still kukan take. Zameta yayi daga jikin sa ya nupi ɗakin shi. Wayar shi ya ɗauko yayi dialing number usman,"ba jimawa yayi picking.
''Cikin muyar damuwa abdul yace guy plzzz kazo mun da tablets ɗin da zan turo maka yanzu, "daga can usman yai ƴar dariya yace haba dai kace har an shiga kenan, ya ƙarasa maganar haɗe da sheƙewa da dariya.
Tsaki abdul yaja haɗe da kashe wayar dan kwakwata baya jin wargi yau saboda halin da sweet ameeran shi ke ciki. Bayan ya katse kiran ne ya tura mashi sunayen tablets ɗinda zai sayo mashi ta text message. Sannan ya koma ɗakin ameera. Ƙoƙarin tashi yaga tanayi amma ta kasa saboda wani irin zogi da takeji a ƙasar mararta.
"Ƴar ƙara ta saki haɗe da komawa ta kwanta. Da sauri ya ƙaraso haɗe da zama a wurin ya rungumota jikinshi, "cikin jin tausayin ta yace wifey ina zakije? Hawaye na zuba a idonta tace fitsari zanyi. Batare daya amsa ta ba ya sureta sai cikin toilet ya direta sannan ya fito, bayan minti biyu ya koma toilet ɗin.
Kamar yadda ya kaita haka ya dawo da ita sedai bakin gado ya ajeta yaje ya buɗe wardrope ya ɗauƙo mata doguwar riga mara nauyi. Daman tun sadda yayi mata wanka taƙi bari yasa mata kaya, ko underwears daƙyar tasaka su.
Wurinta ya ƙaraso ya miƙar da ita tsaye, tana wash, wash amma haka yasa mata rigar da kuma hular daya gani tare da rigar. Bayan yasa mata ne ya zaunar da ita, shima ya zauna ya fara dialing number ammie. Tana ɗauka suka gaisa sai yake tambayar ta breakfast, ɗan tsuki taja, tace kai baka da kunya ko, "shine zaka wani kirani wai breakfast? Murmushi yayi yace plzzz ammie ki aiko mana yanzu. Amsa shi tai tace ai mommyn kuce zata aiko muku ina ma tunanin yana kan hanya dan yanzu ta kirani tace basai na aika muku ba zatasa a kawo muku.
Murmushi yai yace Allah sarki mommy shiyasa nake sonta saboda akwai iya kula da mutum, ammie tace ai nima halayyarta na burgeni. Sallama yayi wa ammie dan jin kamar ana knocking. Da hanzarin sa ya isa bakin ƙofar, "nan yaga samha da umar riƙe da basket ɗin abinci. Gaisawa sukayi sannan samha ta miƙo mashi basket ɗin.
Bayan ya amsa ne yake cewa su shigo, umar yace a'a sauri sukeyi, nan suka wuce shi kuma ya ajiye basket ɗin a palour yana cewa ai gwara ku wuce dan karku takura mana.
Kitchen ya shiga ya ɗauko musu plate da cup ya kawo wurin basket ɗin ya aje. Yana ajewa yaji ana buga ƙofa, tsoki yaja yayi kwafa ya nupi bakin ƙofar, yana buɗewa yaga usman. Murtuƙe fuska yai ya anshi maganin batare da yace wani abu ba yaja ƙofa ya rufe. Dariya usman yayi yana cewa zamu haɗu ne ai.
"Ɗakin ameerah ya shiga ya ɗaukota kamar waya ta baby ya direta a gaban abincin daya zuba musu, nan yasa spoon da niyar zai bata a baki tayi saurin tsayar dashi, cikin kasalalliyar muryar ta tace a'a kabari zan iya ci dakaina
Ƙura mata ido yayi yaga duk ta zama wata iri, fuskarta harda ƴar rama tayi. Tsintar kanshi yayi da jin haushin abunda yayi mata, sai wani ɓangare na zuciyar shi ke cewa ai sunna kuka raya kuma ko wacece mace hakan ne yake faruwa da ita a first night d'inta.
"Kawar da tunanin yayi ya tura mata abincin gabanta yana kallonta ta fara cin abincin harta gama, sedai ba wani cin kirki tayi ba. Ɗago kanta tayi ta kalleshi taga shima kallon nata yake, "tace my abdul kaci abinci mana, ta faɗa kamar zatayi kuka. Hannuta ya riƙe yace ameera bazan iya cin abinci ba alhalin kina cikin wannan yanayin.
Duban shi tayi saboda ta kwantar mashi da hankali dan taga duk yana cikin damuwa tace nikam lafiya ƙalau nake, dan Allah kaci abinci. Matsota ya sakeyi jikinta yace kina nupin yanzu kinji sauƙi? Gyaɗa mashi kai tayi alamar eh sai yace owk amma duk da haka zan baki wasu tablets kisha saboda jikin ki ya rage zafi kinji ko?
Amsawa tayi da toh gami da raba jikinta da nashi ta jawo kula zata zuba mashi abinci yace a'a sauran nata yakeso, ba musu ta ɗauki sauran nata ta matso dashi gabanta ta yadda zataji daɗin ɗiba tana bashi.
"Spoon ɗaya kawai ta bashi ya ansa ya faraci da kanshi wai bayason ta wahala. Nan ya cinye tass ya tattare ƴan plates ɗin yakai kitchen ya aje. Bayan ya dawo ne ya bata magani tasha sannan yace taje ta kwanta. Maƙe kaɗa tayi alamar ba inda zata.
Murmushi yayi yaje ya kunna musu TV yace tazo suyi kallo tunda bazata kwanta ba. Nan ma ta maƙe ka faɗa alamar batazo ba. Zuwa yayi gabanta yana murmushi yace ameerah kin cika shagwaɓa, "yanzu me kikeso?? Cikin shagoɓa tace wurin amatullahi zanje. Waro ido yayi yace a'a kiyi zamanki zuwa anjima sai kije kinga yanxu ko sha ɗaya batayi ba yanxu haka bacci sukeyi.
Kuka tasa mashi harda bubbuga ƙafa a ƙasa wai ala dole sai taje. Kinkimarta yayi yakai ta ɗaki yace toh tunda sai kinje nikuma sai na maimaita kafin in bari kije. Ihu tasa kamar wacce taga abun tsoro tace Allah bazan bari ba kuma sai na faɗawa mommy abunda kayi mun. Wayar shi ya zaro daga cikin aljihu yace gashi ki kira kice nace sai ma na kara maimaitawa.
"Buge wayar tayi ta fara dukan shi a ƙirji tana kuka, shi kuma cike da jin kasalar abunda take mashi ya haɗe bakin su wuri ɗaya, ɗip da ɗauke wuta, sai ajiyar zuciya take saukewa bayan ya zare bakin shi daga nata
Murmushi yayi haɗe da kashe mata ido, ya fice da sauri da jin ana bugun kofar su. Murmushi ne ya bayyana a fusƙar shi a lokacin da idanun shi sukayi arba dana shi. Shima murmushin ya sakar mashi sannan ya miƙa mashi hannu suka gaisa.
Amatullahi ma gaishe shi tayi ta shige cikin palon. Wurin zama take nema abdul yace bazakije kiga kawar takii ba, murmushi tayi tabi hanyar da yake nuna mata da hannun shi, daman dan ameerah tazo toh kuma tana jin nauyin ta tambaye shi ina take shiyasa tayi shuru.
Tsaye taga ameerah, a bakin wardrope, aikuwa da sauri amatu ta ƙarasa ta rungumeta ta baya. Cike da murna ameera ta juyo dan ta hangeta ta jikin madubin dake liƙe da wardrope ɗin.
Murmushi suka sakarwa junan su, amatu tace besty ya naganki haka, kamar wacce tayi rashin lafiya. Ameerah taja hannunta suka zauna saman gado tace kedai bari ai aikin gama ya gama. Amatu ta sheƙe da dariya tana cewa kice abdul da hazon shi yake.
Ameerah ta ɓata rai gami da juya mata baya. Lallashin ta amatu tayi tana bata haƙuri kafin ta sauko tace suje palour. Nan ameerah ta gaida abdulrahman sannan suƙaci gaba da hirar su gwanin ban sha'awa
Plsss ayi manage with dis page
[3/4, 9:44 AM] Lashminzy😎: 💫🌞💫🌞💫🌞💫
*RUDANI*
💫🌞💫🌞💫🌞
Story & written by
Lashminzy
💥GÕLDÊÑ"S WRÌTÊRS
ÀSSÔÇÎÃTÎÒÑ💥
'''vote me on wattpad @lashminzy'''
Page 79-80
Bayan sati ɗaya,
''''''Abdul ne tsaye a palour sanye cikin riga da wando na kanti masu kyau, "fuskar shi cike take da damuwar missing ɗin ameerah da zeyi. Ameerah ma tsaye take tana kallon shi idonta sun cicciko da ƙwalla. Hannuwanta kuwa sarƙe suke a cikin nashi, ta riƙe su gam.
"Cikin kakkausa murya yace "ameerah kiyi haƙuri nima ba'a son raina zan tafi in barki ba, "kuma nayi maki alƙawarin anjima da rana zan dawo in duba lafiyarki kinji ko? Ƙwallar data maƙale mata a ƙwayar ido ne ta zubo, cikin rawar murya tace toh ni fah tsoro nakeji, dan Allah ka tafi dani.
"Ajiyar zuciya ya sauke kafin yace "miye abun tsoro baga amatullahi ba sai kije part ɗinta kuyi ta hira ko, ya faɗa haɗe da ɗage girar sama. Cike da rigima irin nata ta sake hannuwan shi ta nupi hanyar shiga ɗaki. Da sauri ya jawo hannunta suka zauna saman kujera ya kalleta ido cikin ido yace tunda bakya son na taimaki jama'a na samu lada na fasa zuwa.
''''Yayi maganar a yayinda yake ƙoƙarin cire takalmin dake ƙafarsa, "dakatar dashi tayi, haɗe da miƙewa tsaye ta jawo hannun shi tana girgiza kai tace a'a ka tafi kawai kaji. Ƙwace hannun shi yayi ya koma ya zauna yana cewa nikam ki ƙyaleni ba inda zani.
Kuka ta farayi tana jan hannuwan shi amma sam yaƙi tashi, "faɗawa jikinshi tayi tana ɗan bubbuga hannuwanta a jikinshi. Shi kuma daman abunda yakeso kenan, wai anba kura ajiyar nama😍 Nan ya rungumeta tsam a jikinshi yana shafa bayanta a hankali.
"Cike da jin kasala ta kalleshi tace my abdul ka wuce karka makara fah? Bakinta kawai ya tsurawa ido, yadda take magana tana motsa shi a hankali. Cigaba da magana tayi, gami da bubbuga ƙafafuwanta dake saman nashi.
''''Take yaji wata irin kasala ta saukar mashi, rirriƙe hannunta yayi ya ɗago fuskarta cike da shauƙi ya fara kissing ɗinta, "Kamar yadda ya sabar mata a ƴan kwanakin nan da sukayi," sai itama ta fara mayar mashi da martani, a hankali suka fara mayar da numfashi bayan sun dakata. Tashi ameerah tayi daga jikinshi ta ɗauki jakar shi dake kusa dashi ta nupi hanyar fita waje, shima cike da kasala ya biyo bayanta.
"Can a harabar gidan suka tsaya inda motar shi ke sheƙi dan tasha wanka. Buɗe motar yayi ya shiga a yayinda yabar ƙafar shi ɗaya a waje yana kallonta. Itama kallon nashi takeyi sai suka sakar wa junan su murmushi. Jakar shi tasa a gidan baya sannan ta dawo gefen shi tace tau...Allah ya tsare mun kai daga mugun nupi kuma Allah ya dawo mun dakai lafiya.
Lallausan murmushi ya sakar mata gami da fitowa ya sumbace ta a goshi ya koma saboda jindaɗin addu'ar datayi mashi. Hannu ta ɗaga mashi tana mashi bye-bye kamar yadda shima yake mata. bata bar wurin ba har sai daya ɓace wa ganin ta.
Ɓangaren amatullahi kuwa jiya suka sha amarci ita da abdulrahman ɗinta, domin duk kwanakin nan da sukayi be taɓa nemanta ba sai jiya da daddare, "ai kuwa tun ciki dare ta rikice mashi duk ta hanashi saƙat sai koke-koke take mashi, shi kuma bawan Allah kamar wani raƙumi da akala haka yake binta duk abunda tace ayi shi za'ayi.
Haka yayi ta faman rarrashinta har zuwa yanzu da safiya ta waye, yayi yayi da ita ta daure tasha tea daya haɗa mata amma fur taƙi sha.
Sai ma tashi datayi tabar shi nan palour zaune. Ajiyar zuciya ya sauke ya kwashe kayan yakai kitchen yana tafiya yana mita wai daman haka maza ke fama da matansu?
Kwafa yayi ya shige ɗakin shi ya cire kayan dake jikinshi, "ya ɗaura towel ya faɗa toilet. Bada jimawa ba sai gashi ya fito, "jikinshi jiƙe da ruwa, ga gargasar dake kirjin shi ta kwanta luf gwanin burgewa. Ɗan ƙaramin towel ya ɗauko ya fara tsane jikin shi dashi kafin ya isa gaban dressing mirror ya fara shafa mai a hankali kamar wanda yake taɓa ciwo.
"A haka harya gama shafawa ya feshe jikinshi da turaruka masu ƙamshi sannan ya buɗe wardrope ɗinshi ya ɗauko wasu ƙananan kaya yasa. Bayan ya gama shiryawan sa ne ya fito daga ɗakin. Tsaye yayi yana kallonta yana jin wani irin sonta na ƙara shigar sa.
,,,,,Itama dake bakin ƙofar ɗakinta tsaye tayi tana kallon shi dan ba ƙaramin kyau ya mata ba ga fuskar nan tashi daya ƙara yalwata ta da fara'a, daka ganshi kasan yana cikin jindaɗi da kwanciyar hankali. Takowa ya farayi har zuwa inda take ya tsaya cak yana kallonta.
Cikin son gano abunda take ɓoye mashi yasa kai zai shiga ɗakin sai hannun shi ya ɗan banko ƙofar, "ƴar ƙara ya saki haɗe da dakatawa ya riƙe hannun yana washhhh, "cikin rikicewa tayi saurin aje kofin dake hannunta ta riƙe shi tana mashi sannu, sai kawai taga ya ɗago kanshi yana murmushi yace waton ni ne bakya son na baki ko.
Cike da jin kunya ta sunne kai ƙasa, "tana ɗan ɗingishi ta shige kitchen, bayan ta fito ne ta tarar dashi palour, nan taje ta zauna saman two seater tana kallon TV. Tasowa yayi yazo kusa da ita ya faki idonta, cak ya ɗauketa ya koma kan three seater da ita ya zauna ita kuma tana saman cinyar shi.
"Kiciniyar ƙwace kanta ta farayi ta kasa saboda riƙon da yayi mata bana wasa bane, "haka ta haƙura tayi zamanin ta daga ƙarshe dai bacci ne ya kwashe ta, "jin saukar numfashin ta yasa ya gane bacci tayi nan ya kwanta haɗe da janyo ta jikinshi ya rungume ta shima ya fara baccin.
Ameerah kuwa tana komawa cikin gida ta fara ƴan share-share duk da ba wani datti kega gidan ba. Bayan ta gama da ƙasa ne ta haura sama, nan ko datti babu dan basu fiye zama a nan ba, duk wani abu da zasuyi a ƙasa sukeyi, bacci ne kawai ke kaisu sama.
"Nan ma ɗan kakkaɓe dakunan tayi da falo, ta shiga toilet ta wanke. Bayan ta gama ne ta sauko ƙasa ta shiga kitchen tana tunanin abunda zata dafa musu da rana. Ɗaga kai tayi alamar tunani sai tayi murmushi ta buɗe fridge taga duk wani abu da zata buƙata akwai shi a ciki.
Batare da ɓata lokaci ba ta ɗora tukunya kafin ta ɗauko sauran abubuwan da zata buƙata ta ajesu a gefenta. Nan ta shiga sarrafa su yadda ya kamata, take kuwa ƙamshi ya gauraye kitchen ɗin. Tukunyar dake tafasa da ruwa ta zuba ɗanyen couscous a ciki, "cikin minti biyar ya dafu ta sauke ta sake ɗaura wata tukunyar dan haɗa musu farfesun kifi. Nan ta zuba ruwa dasu ingredients kafin ta fara kwashe couscous ɗin ta zuba cikin wasu haɗaɗɗun kuloli guda biyu.
''Tana gama zubawa ta fito palour a gajiye ta zauna ta kunna TV tana kallo, bayan minti goma da zamanta ta shiga kitchen ta duba abunda ta ɗora, lokacin har yayi kusan dahuwa, nan ta ɗauki wayarta tayi dialing number mommy dan yau kwanan su biyu basu gaisa ba. Mommy na ɗauka ta fara zuba mata shagwaɓa, kamar yadda ta saba,