Author : Rabiat Fulani Category : Romantic Hausa Novels
yasa hannayen sa ya riƙe fuskata, ƙasa nayi da kaina, dan bazan iya kallon saba.
A bazata abun yazo min hakan yasa da sauri na rufe idona.
Ina riƙe gefen rigar sa da ƙarfi.
Sosai yake sumbatar baki na tamkar yasamu alawa, duk yanda naso daurewa kasawa nayi nafara kokarin zare baki na, sedai be bani damar hakan ba.
Seda ya gaji da kansa sannan ya saki fuskata.
Muryar sa bata fita sosai yace!
“Sumayya kin shirya karɓata a matsayin mijin ki ??
Tirƙashi!!!
Me likita yake nufi ne ?
Mu hadu a page 35 Kuma page na karshe domin jin yanda zata kaya! Kuma me yake nufi ??
Taku har kullum Rabi’atu Fulani
💫
❣️ ICEN DAMUNA
💫
❣️
BY
RABI’ATU (FULANI)
Young talented writers association (YOTA)
A har kullum ina Jinjina gareki garkuwata mahaifiyata Abar alfaharina
❤
️
Sadaukarwa ga aminiyata Daya tilo
Amina muhammad haruna
Maman xhara
🤍
Wannan shine rubutuna na farko... Wanda ya kasance True Life story ne da ya faru a labarin wata baiwar Allah....
Yanda na fara lafiya Allah yabani ikon kamallashi lafiya
🙏
☺
️
FULANI
TRUE LIFE STORY.....
💫
❣️ ICEN DAMUNA
💫
❣️
PAGE 35
Sosai gabana yake faɗuwa na rasa me zance masa.
“Buzuwa kin shirya karɓata a matsayin mijin ki ?
Hawaye ne ya fara zubo min, meyasa zai yimin wannan tambayar ? ni tun ranar dana san irin soyayyar daya ke min, na cire komai a raina, koda cewar be ƙara min maganar ba, amman ni ina son masa sedai banga fuska ba.
Yanzu kuma abinda yasani kuka, tayaya akan hakkinsa har seya tambaye ni, yanzu idan nace masa a’a haƙura zai yi nasani.
Wata kalar zuciya yake tunanin ina da ita ne ?
Jin ya zare hannayen sa dake riƙe da nawa ne ya katsemin tunani na.
Bayansa nabi da kallo, yanda yake tafiya a hankali.
So nake na bishi amman na kasa, ci gaba da kuka na kawai nayi dan rasa yanda zanyi.
Ni tun barina gidan ya khaleel kaman an canza ni, komi ya fita a kaina.
Kayi min sadaukarwa dayawa ya doctor, insha Allah daga yau damuwar ka ta kare indai a kaina ne.
Hawaye na nashare na tashi na nufi ɗakina.
********* ********** **********
Yanzu daman duk wannan abubuwan datake masa bata fara son shi ba.
Ya take so yayi ne ?
Marar sa ya dafe jin yanda take amsa masa.
Hasken ɗakin ya kashe ya kwanta.
Sosai zuciyar sa take masa zafi, dan gani yake kamar yanzu kawai wancan gayen take so, shiyasa take masa haka.
Da sauri ya kauda tunanin a cikin ransa, jin yanda zuciyar sa take amsawa.
Idon sa kawai ya runtse, yayi rubda ciki yana tunanin mafita.
********* ********** **********
A ta bangarena kuwa Wanka nayi sosai sedai na tabbatar da ko ina ya fita tasss a jikina sannan na fito.
Abubuwa na naɗakko na wajen *momma’s zhara* akwai magungunan da tunda na karbo su banyi amfani da shi ba, saboda se kaman nanda 10minutes ka shiga master bedroom ake shan sa.
Su naɗakko na nufi kitchen haɗawa nayi nasha, sannan na koma ɗaki na ƙarasa shirina.
Sosai nake kallon kaina, ganin nida kaina na burge kai nane yasa na nufi ɗakin shi.
Da bismillah na murɗa handle ɗin, danni kaɗai nasan juriyar danayi wajen tunkararsa da kaina.
Ganin duhu ne yasa na fara kiran sunan sa a hankali.
“ Ya Ahmad! Ya doctor!!
Jin shiru ne yasa na bi direction ɗin gadon shi.
Da hannu nake lalube har na taɓo shi.
Ture hannu na yayi daga jikin shi, yana tashi zaune.
Banyi ƙasa a gwiwa ba na ƙara rike shi ina hawa kan gadon.
“Meyafaru kuma buzuwa ? na baro miki chan biyo ni kika yi ki faɗa min irin kiyayyar da kike min ?
Koda cewar da duhu a ɗakin amman ina ganin inda yake.
Ban bashi amsa ba se jikin shi dana shige gaba ɗaya dan bansan abinda zance masa.
Zeyi magana na cire kunya na haɗe bakin mu da kaina.
Sosai duhun ɗakin ya temake ni, dan babu na haske bare naga fuskar shi na karaya dan tsaff kunya zata hanani.
“Ya doctor an taɓa faɗa maka kaiɗin rigimamme ne? Sumayya ai ta daɗe da zama mallakin ka, meyasa kaida halalinka seka tambaya ? Ko duk son dai ace buzuwa bata jin magana ne ? Bayan na saki bakinsa nake tambayarsa.
Zan iya cewa naji sautin murmushin shi.
Kaina na mayar kirjin shi ban ƙara magana ba.
Rungumar dana masa ya gyara da kyau.
Na riga danayi niyyar bashi kaina toh babu wani abu daya rage yanzu.
Tun ina fahimtar abinda ya doctor yake min, har nadena fahimta.
Ture shi na fara yi ina neman hanyar kuɓutar da kaina, kuka nake wiwi ina bawa ya doctor haƙuri amman ina a banza, seda yakai geji dan kansa ya barni.
Rungumeni yayi sosai ajikin shi yana samun albarka, kalamai ne masu daraja yake faɗa min su, sosai maganar take ratsa zuciya ta.
Duk da nasha baƙar wahala, seda naji a raina, tabbas idan har zai nemeni zan ƙara bashi kaina.
Tunda nake da ya khaleel, ko arzikin godiya ban taɓa samu a wajen shi ba, bare a zo kan maganar albarka.
Sosai naji farin cikin yana ratsani.
Be bari mun kwanta da najasa ba.
Nikam sosai na gasa jikina, ada har raina ina jin babu wani namiji da yakai ya khaleel, amman a dare ɗaya na gane ba haka bane, bandai haɗu da mazan bane.
Koda muka kwanta, bai gaji ba yaci gaba da yimun sumbatu.
Nikam babu bakin magana, dan Wallahi kaman an ɗinke min baki na, da zare da allura.
Bansan sanda bacci ya ɗauke niba a ƙirjin shi.
*Na jinjinawa momma’s zhara*
*ina amare ?? ina zawara !!! Karku bari a barku a baya ku dai ga yanda momma’s zhara ta kanka rowa sumayya daraja a idanun ya doctor*
*Tabbas da gyaran momma’s zhara beyi aiki ba dabata sha albarka haka ba a tare da shi*
(09129969795) Duk me buƙata ze iya tuntubar ta kai tsaye.
********* ********* *********
Da asuba motsin shine ya tashe ni daga bacci.
Kasa buɗe idona nayi, duk da na farka.
Jin yanda yake shafa fuskata ne yasa na ɓiye fuskata a jikin pillow.
“ Tashi muyi sallah *NOOR*”
Juya masa baya nayi “mun makara fa!.
Jin haka ne yasa natashi na nufi toilet ɗin shi a hankali dan sosai nake jin ciwo a jiki na.
Alwala nayi dan tun daren jiya munyi wanka.
Shiya jamu sallah.
Muna idar wa natashi zan tafi ɗakina.
“ *NOOR* ina zaki?”
Sau biyu kenan yana kirana da sunan hakan ya tabbatar min dacewa dani yake.
“Ɗaki zani daganan naje kitchen.”
“A’a na hutar dake amarya ta, zoki kwanta muyi bacci”
“Toh bara nayi wanka”
Kanshi kawai ya gyada min.
Ɗakina naje nayi wanka na shirya, sedai banji zan koma ɗakin shiba, kawai naje na ƙara shan wahala bayan gama farfaɗowa daga ta jiya ba a’a.
Kwanciya ta nayi, ai kuwa ban daɗe ba bacci yayi gaba dani.
A cikin bacci naci ana shafani da sauri na ware idona akan shi.
“Ayya ya doctor kabar ni nayi bacci mana.”
“ Yanzu zamuyi baccin ai tare.”
“ Rufe idona nayi a dole bacci zanyi, sedai nida kaina nasan karya nake, dan yana min abun nan ban isa nayi bacci ba.
Babu yanda na iya haka na ƙyake shi har seda ya samu nutsuwa, sannan baccin gajiya ya ƙara yin gaba dani.
Koda na tashi baya gadon wata azababbiyar yunwa nake ji, fuskata kawai na wanke da bakina na fito dan bazan iya wanka ba a halin yanzu.
Ina fitowa parloyw tsaff da shi se tashin kamshi yake, kowa ye ya gyara oho.
Kitchen zan shiga naga jerin flask akan dianing dan haka natafi chan ina buɗewa.
Kamshi ne ya daki hanci na, tun a tsaye nafara cin farfesun naman dana gani, zama nayi naci arish sosai da tea seda naji na koshi sannan nafara tunanin waye yayi girkin.
Ina ɗagowa muka haɗa ido da shi ya saki baki yana kallona.
“Barka da safiya ya doctor katashi lafiya ?
“Gaskiya matar nan ki canza hali yanzu daga zuwa nayi wanka seki zauna ki cinye abincin ke kaɗai ?
“Lah ba duka na cinye ba ai yayi min yawa.”
“Waye ma yayi girkin ?
“Se Yanzu zaki tambaya ? Ya faɗa yana zama.”
Zan haɗa masa yace nayi zamana, ze haɗa da kan shi.
Seda ya gama tsaff yace yayi daɗi ?
“Sosai duk waye yayi aikin na ƙara jefa masa tambaya ina bin gidan da kallo.
“ Ni mana waye a gidan bayan Ni ?
“Wai har abincin ? na faɗa da mamaki a fuskata.”
“ Meye abin mamaki ni kaɗai ne ɗan mamy fa, kin manta kafin raihana tazo, babu abinda ban iya ba yarinya.”
Dariya nake sosai.
Cikin tsokana nace “waya ga namiji da girki!
“Kiyi dariyarki son ranki nima zanyi tawa idan lokaci yayi.”
Take kuwa na shanye a bata.
“Bazan gaji da yimiki godiya ba, ngd sosai buzuwa, yanda kika sani farin ciki tsakanin jiya da yau kema Allah yasakaki har karshen rayuwar ki.”
“ Insha Allah bazaki taɓa danasanin aurena ba, zan kula da ke tamkar ƙaramar sarauniya.”
“Zan kasance me sakaki farin ciki a koda yaushe”.
“A duk sanda nasaka ki kuka kiyimim uziri da ajizanci irin na ɗan adam badai ina sane nayi miki ba.”
Sosai nake share hawaye dan rasa me zan ce masa.
Yanda nake jin soyayyar ya doctor a raina, babu ma haɗi da yanda nake jin soyayyar ya khaleel.
Akwai banbanci me tarin yawa.
A hankali soyayyar shi ta fara shiga cikin raina, kuma soyayya nake masa ta gaskiya, shiɗin nake so bawai wani abu a tare dashi ba.
Dagaske ina sonshi, soyayyar da nima bansan sanda na fara yi masa ita ba, kawai na wayi gari da soyayyar shi ne a raina.
So nake na furta masa kalmar so amman nakasa bansan meyasa a yanzun kalmar ta kasance me nauyin furtata a baki na ba.
Kuka nake a hankali ina kallon shi.
Hannun shi ya buɗe min, banyi musu ba na shige jikin shi, ina fashe wa da kukan da bansan kona menene ba, kai tsaye amman zan iya kiran shi da na farin ciki.
Bayana yake bubbugawa alamar rarrashi.
“ Kuka bayayi miki wahala noor, bansan ganin hawayen ki, nafison kullum da koyaushe naganki kina farin ciki”
Fuskata yake leƙawa, ni kuma ina ƙara shigar da ita jikin shi.
Bansan sanda murmushi ya suɓuce min ba.
Tashi mukayi muka koma ɗakin shi, bamu daɗe da kwanciya ba bacci ya ɗauke mu.
********* ********** *********
Tunda na tashi nayi wanka, babu wani aiki a gidan, girki kawai nayi na zauna na kira best a waya.
“Hello Aminiyas! Na fada bayan ta daga wayar.
“ Ke dallah ware se yau zaki nemi ni ko sashi na ?
“Nashiga rububi shiyasa best ɗina
“Ah babu shakka ai nagani”
“ Kedai ba’a miki abin arziki nifa kira nayi naji ykk keda little”
“Muna lafiya kefa ?
“ Same dear.”
“Masha Allah babu wani labari ne ?
“ Labarai kala kala kawai dai se mun haɗu.”
“ Zan saka shi ya kawo ni”.
Haka dai muka ci gaba da hiran mu hankali kwance, muyi faɗa muyi daɗi har muka gama wayar.
Ina zaune a wajen ya fito.
“ Ya doctor kamanta yau akwai aiki fa, kuma baka jeba”.
“Ana maganar amarci waya ke ta aiki Madam.”
Murmushi kawai nayi masa.
Kaman yanda yace hutun sati ɗaya ya ɗauka a wajen aiki.
Amarci kam shan shi muke, idan nace bana shan wahala idan na shiga hannun ya doctor nayi ƙarya, ina son lafiyayyen namiji, se gashi Allah ya bani a lokacin daban zata ba har ina cewa yafi ƙarfina.
Sosai ya doctor yake nunamin soyayya me tsayawa a rai.
Bansan haka daɗin kulawa take ba seda naga yanda ya Ahmad yake min.
Ko yaya yaga fuskata ta canza, yanzu ze fara tambaya ta lafiya NOOR meyafaru.
Sosai nima nake kokarin wajen kyautata masa, har yanzu ban furta masa kalmar so ba, amman ayyukana na nuni da hakan.
Gaba ɗaya namanta da wata rayuwa danayi ta baƙin ciki, farin ciki zallah nake fuskanta a cikin gidan ya doctor.
********** ********** *********
Tunda na fito daga wanka nake karewa kaina kallo.
Nayi ƙiba nayi fresh sosai, jikina ya cika sosai.
Murmushi nayi ina godewa Allah a cikin zuciya ta.
Ya doctor yafison ganina a cikin kananun kaya fiye da manya.
Ina taje gashina ina tunanin yanda nake son shi, senaji sanyi a cikin raina.
Shiryawa nayi a cikin kayana baby pink riga da wando, nayi parking gashi na.
Parlor na fito na zauna, ina jiran shi dan nasan yanzu yana hanya.
Ban daɗe da zama ba naji shigowar shi, ban jira ƙarasowar shi ba, na bude parlor na fito.
Da gudu na tafi na rungume shi ta baya, juyo dani yayi gabanshi yana tayani.
Murmushi yayi yace “da alama dai wata tayi kewar mijinta.”
Cikin muryar shagwaɓar data dawo min ba tare dana san lokacin ba nace masa.
“ Sosai nayi kewan ka *HASKENAH* fiye da yanda baka tunani.
Sakkk yayi yana kallo na, nasan abinda ya bashi mamaki, amman nayi tamkar bansaniba naja hannun shi muka shige gida.
Ruwan wanka na haɗa masa na fito.
Kayan da ze saka na fito mishi da shi.
Ina zaune ya fito, ni na tayashi ya shirya.
Ganin kayan dana ɗakko mishi ne yasa yamin magana.
“NOOR naga kin ɗakko wanna nida ba fita zanyi ba.”
“ Ayya HASKENAH na daɗe banga best ba fa pls ka kaini, se kuma muje ayi min saloon, dan Allah karkace a’a.
Na faɗa da alamar rarrashi.
“Anything for you buzuwata.”
Ya faɗa yana jan hanci na.
Cikin jin daɗi nace “shiyasa nake..... shiru nayi da sauri ina rarraba ido.
“Shiyasa kike me ?
Kaina na girgiza masa.
Ganin ina shirin fita, ya janyo ni.
“Sefa kin faɗa.
“Uhm uhm babu komai fa.”
“Zaki faɗa ko a’a”
“Wayyo Zan faɗa, dan Allah kadena min chakulkuli dariya nake sosai ina bashi hakuri, shi kuma yace baze dena ba har se na faɗa.
“Shikenan tsaya kaji”
Dakatawa yayi ni kuma ina ta maida numfashi sosai.
“SHIYASA NAKE SONKA HASKENAH”
Fuskar shi na riƙe nasaka idona a cikin na shi.
INA SONKA SOSAI HASKENAH SOYAYYA TA GASKIYA NAKE MAKA SOYAYYAR DA BABU ALGUS A CIKIN TA”
“Kada kace zaka tambayeni yaushe na fara sonka nima da kaina bansaniba, kawai na wayi gari cikin soyayyar ka.”
Hannunshi na ɗora akan kirjina.
“Sosai zuciyata take bugawa da soyayyar ka HASKENAH”
“Ka tsayamin a lokacin da duniya ta juya min baya, ka ƙaunace a lokacin daba kowa yake ƙaunata ba, ka soni a lokacin da kowa yake guduna da soyayya.”
“Ka kawo haskeh cikin rayuwa ta, ka fitar dani daga cikin duhu.
Faɗa min da me zan biya ka wannan soyayyar dakake min face na dawo maka da soyayya ?
“ Babu nabawa kaina amsa”
“INA SONKA YA AHMAD! INA SONKA YA DOCTOR!! INA SONKA HASKENAH!!! INA SONKA SOSAI MIJINA.!!!”
Kasa daurewa yayi ya haɗe bakin mu da sauri.
Sumbatar baki na yake da zafi zafi, ko ina yaci karo da shi sumbata yake.
Tun daga irin rungumar dayayimin nasan, komai yazo masa a bazata ne, a lokacin da beyi tunani ba.
Karbar sa nayi hannu bibbiyu na taya shi, duk da daman ba zuba masa ido nake ba, amman yau zan iya cewa na bashi gudunmawar daban taɓa bashi ba.