Chapter 37 Reading Zainazain Book 2 Complete By Janafty Arewa Novels

Zainazain Book 2 Complete By Janafty

Author :  Jamila Janafty Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   37 / 37

108K to 108.5K   out of 108.5K words

Lallaba zata Fada Tiolet Tayi wanka Taji mganarsa"Firstlove ina zaki Tafi kuma ki kara barina..?

Yafada Lokaci Daya yana Riko Hannunta Daman Kofar Tiolet din na kusa da gadon ne,Waigowa Tayi Tana Mirmishi Shima sai ya Bude idanuwansa yana kallonta Cikin Shagwaba tace"Wanka zan yi fa."Tashi yayi zaune yana rike da Hannuwanta yana Fadin"Wanka me..? Zo kawai ahakan ki Firstlove.."Yafada yana Shafa Hannunta cikin Salo Lokaci Daya yana Jifanta da wani kallo Shagwaba ta Faramai Tana Bubbuga kafa Tace'Ahakan..? Na shiga kitchen ina Tsami fa.."

Dariya ta kamashi sai ya Dara kana Ya Jawota Ta Fado Jikinsa Ya Kamkameta Yana Fadin"Eh naji..Yau tsamin Jikin Matata nake son na shaka.."Yana Fada yana Shinshina wuyanta Zaina Ta Fara Nokewa Tana son kwatan kanta Sai ya Fara yi mata Chakulkuli Sai ta Fashe da Dariya ta Wuntsila gefe Shima ya Bita ya Danneta yana Shinshinan wuyanta shi adole sai yaji tsamin Data keyi Dago kansa yayi yana bata rai yace"Ni fa ban ji tsamin ba Firstlove...!

Hancinsa ta Lakuce Tana Fadin"sabon Unborn din ka ne ya Hana kaji Tsamin.."Tafada Lokaci Daya tana sakarmai wani kallo Dakatawa yayi da Shinshinanta yana kallontaCikin Dariya zaina ta Sagalo da Hannayenta ta wuyansa Tana Fadin"I Hv preganant Firstlove nan da Wata 6 zaka sake zama Daddy..'wani kallo ya sakar mata kafin yace"are u sure..?

Sai da ta sakarmai Kiss a Kumatunsa kana Tace"Yes..VerySure Firstlove dina mai Gugan Dadi.."Tafada Tana Dariya Kamkameta Yayi Cikin wani Shauki Lokaci Daya Yana Sumbatar kowani gaba ta Jikinsa Tana Tayashi Sai da sukayi suka gaji kana ya Dago Fuskarta Yana kallonta Cikin kwayan Idanuwanta Yake Fadin"Tanque..Nagode Firstlove..Allah ya Biyaki da aljannah..Nagode Matata Mai Rijiyar Dadi.."Kunya ya kama Zaina Ta boye kanta akirjinsa Tana Dariya Tana Fadin"Nima nagode Zumata..Allah ya Biyaka da aljannah da yarda kake sona kake kula Dani ni da ya"yana.."

Zain na chan wata Jahar Dakyar taji Sanda yace"anthing For u Ummu Arman.."Ta saki Mirmishi Tana Fadin"Nagode Abuu Aira.."Daganan bata kara jinsa ba ya kamkameta yana ta Kokarin kai kansa inda zai samu sauki Itama sai ta kamkamesa Domin Har ga Allah sunyi kewar juna wajen Sati Biyu basu hadu ba sai da Kawai Romancing saboda baya ssamun zama ammh yau kam Till Dowan ne duk sai an Rama bashin Baya.


*Alhamdulillah...Tammat Bihamdullahi...*


*Hakika Godiyata Ta Tabbata ga Allah Subuhanahu Wata"ala Daya nuna min yau na kamallah wannan Littafin Lafiya kamar yadda na Farashi Godiya ga Fiyayyan Halitta Annabi Muhammadu Salallahu Alaiwasallam Tare da iyalansa da Sahabbansa Gabadaya Ina Godiya ga Duka Tarin Masoyana Yan ZAINAZAIN PAID GROUP,nagode muku da Soyayyar da kuka nunamin Wajen Siyan wannan Littafin Allah ya saka da alheri Nagode kwarai Allah ya Jikan iyayanmu Allah ya bar zumunci Ameen*


_ke kuma mai Hannun Bera Da kike Dauka kina yawo Dashi..Ki sani Nauyin Hakkin na dana wadanda suka saka kudinsu suka Siya suna wuyanka kuma Allah baya yafe Laifin Wani da wani.._













*Janafty*
*Shakira..*
*Intelligent writer"s*
*ZAINZAIN PART2*
*12/08/2021*

37 / 37