Author : Jamila Janafty Category : Romantic Hausa Novels
na yarda ko kar na yarda Sai anyi Auran Abun ya bani Tsoro ganin Bayaji baya Gani Ya Siya Mata Mota ita da uwarta sai barin Kudi yake musu Farko da Goggo Zaliha taji tace bazai yuyu ba,Mgana nakai wa Kunnin Abba Shi kuma yace sai anyi Tunda ba Haramun bane,Shi kanshi Baffa Umaru bai so Abakin Saratu nake jin Cewa ba Banza suka bar Ya Musbahu ba yadda aka ciwo kan Baffa Haruna Shima haka aka Ciwo na Musbahu baya Ji baya gani Shine dai Sai ya Aureta.
Na Shiga Tashin Hankali ga Ciki Har sai na kusa barinsa ammh sai Mami da Abba suka so suna Ta bani baki da Nasiha Har na Dangana na barma Allah komai ammh Kowa sai yace na Dage da addu"a,Tun Fara mganar Auran ya Musbahu ya Daina Kula dani Ballatana Wani Soyayyah Da Tattalin Juna sai ya maida gabadaya Hankalinsa kan Zubaida Tun kafin ta Shigo nake Fuskantan Canje Canje Daga Wajen Ya Musbahu Ammh Duk na Danne Tunda in namai mgana sai yace wai na sakama kaina Kishi ne kawai Shi bai Sauyamin ba,Dole na Koma Gefe na zama yar kallo Duka Duka Bikin Wata Biyar aka saka anyi Cikina nada Wata Takwas ya Riga ya Tsufa Sa"adiya bazan iya bakin Labarin Irin Yadda Rayuwa ta koma Dani Bayan Shigowar Zubaida Rayuwarmu ba.
Tunda Ta auri Ya Musbahu Ta maidashi wani Rakumi da aqala Daman ba Falt din mu Daya da Ita ba Wlh Tallahi Dani da Ya"yana sai muyi Sati bamu sakashi a Ido ba da Farko Yakan Dan Shigo ya Dubamu Daga baya kuma ganinsa ya komai sai Dai In na Fito Haraban Gidan na Jirashi In Gimbiyar ta Rakosa Shima Ina mai mgana Sai ya bata rai yace sauri yake ya Shige Mota ya barni nan Taaye,Tun ina Hakuri ina Hadiyar Bakinciki har na Gaza Tun Ina Boyema Zahra Har ta Fahimta Domin Ya Musbahu sai abincinmu ya kare ba Komai a Store Ballatana Cikin Fridge sai mu kwana Bamu ci ba gasu Hassana sun Fara Tambayan Daddynsu sun Daina ganinsa Ban Tsorata da wannan al"amarin ba Sai da Na Taba Zuwa Shashen Zubaida Wajen Ya Musbahu ina gayamai Bamu da kayan Abinci Komai ya kare agaban Matarsa yayi Min kaca kaca yace Bazai Siya ba Tunda in ya Siya ina kwashewa ina Saidawa wannan Bakinciki yasa na Koma Barayina da kuka ganin Haka yasa Zahra ta Kira Goggo Zaliha Ta gayamata Washegari sai gata tazo Gidan Tayi ma Zubaida kaca kaca Har ta mareta Ta kuma ce In Ya Musbahu ya Dawo yazo Tana Nemansa Tafiyarsa ba Dadewa Zubaida Ta Kira Ya Musbahu Tana kuka ta gayamai karya da Gaskiya wai Cewa goggo Zaliha tazo Mun Taru mun mata Duka ita bazata iya ba ta Tafi Gidansu kafin ya Dawo Gidan Ta tafi Gidansu Koda Yaje chan Gidan nasu Mommy tace bazata Lamunci ana Dukan mata ya ba sai ya Dau mataki haka ya Dauki Zubaida suka zo Shashenmu Yayimin Cin Mutumci Har yana Zgin Iyayena Danayi mgana ya Daga Hannu ya mareni Har sau Biyu su Hassana na kuka suka Tafi Garesa ya Musu tsawa ya Saka Hannu ya Turesu Suka koma Jikin Zahra suka Lafe suna kuka,Aranar nayi Nagudan Cikin Al"ameen na Haifeshi Cikin Halin azaba da Radadi Ina Haihuwa Zahra Ta Daga waya ta Kira Mami ina kuka Ta Fada mata Komai ita kuma sai Ta Kira Goggo Zaliha Ta gayamata ita tazo Taga Halin Danake Ciki Tana kuka tana komai ta kwashemu Zuwa asibiti aka Dubami Dani Da abunda na Haifa Daganan kuma Kai Tsaye,gidanta Ta wuce Dani Tace sai ta Koyama ya Musbahu Hankali,Ita Ta Kirashi da kanta Ta gayamai na Haihu kuma Ina Gidanta ammh Wlh har kwana Biyu da Haihuwa bai Leko ba sai da Baffa Umaru ya Kirashi yamai Fada kana suka zo Tare da Zubaida a tsaye ya Dauki yaron yamai Huduba da al"ameen ya ijiyeshi Ko kyakyawan kallo Ban samu ba ya Wurgamin 100k ya fice Goggo Zaliha sai ta kasa mgana Saboda mamaki Da Tsausyina ko Ragon da aka yanka na Sunan Al"ameen Abbana ya Siya Bayan Yaji Komai ya Dinga Bani Hakuri Goggo Zaliha taso Ta Rikenu sai ya Musbahu yayi Hankali ammh Abba ya Hana Dole bayan nayi arba"in ta maidani Gidansa Bayan Baffa Umaru ya Kirasa ya karamai Nasiha sai ya nuna kamar yaji Shi kuwa Baffa Haruna bama a mganarsa Tunda Shima sai a Hankali.
Dawowata Gidan Ya Musbahu sai da nayi Nadama Domin sai da na gwammace dama Raba auran akayi Zahra Daman bata Dawo ba Gidan Goggo Zaliha tace zata zauna Wata mai aiki Mami Ta samomin Take Taimakamin,in kinga Rayuwar da Nikeyi sai Kin Tsausayamin kamar Dukiyar Ya Musbahu Watarana da yunwa nake kwana Nida Ya"yana watarana kuma Gari muke sha sai nafi Wata Bangansa ba sai dai Tashin Motarsa Hakanan nake Zaune ina addu"a Da Bautan Aure da kuma zaman ya"yana Bana iya gaya ma kowa matsalata Tunda ko na gaya Bamai mganin Abun sai ma abun ya kara kwabewa.
Addu"a Bata Faduwa kasa Banxa al"ameen nada Wata Tara Ya musbahu ya Fara Dawowa Hankalinsa Ranar daya Shigo Shashena kamar yayi kuka yadda yaga na koma Nida su Hussaina muna Shan garin Rogo yayi ta Kuka yana Fadin meyasa ban gayamai ba Ranar ya Cikamana Store da kayan abinci ya kuma Dauki su Hassana yakai su Shopping ya Siya musu Kayan sawa Kala da kalan da kayan Ciye Ciye al"amin kuwa Da muke Kira areef sai Ranar ya Taba Daukansa Tun Ranar da yayi mai Huduba ganin wannan Abun yasa Hankalin Zubaida ya Tashi Ta Kira Mommy Ta gayamata Komai suka sake sabin Shiri.
Ganewa Danayi addu"ata Ce Allah ya karba sai na Dage bana Zama sadaka ne duka ina Kokarin yi Cikin Wata Daya na Fara Dawowa Daidai Rayuwarmu Ta Dawo Cikin Sukuni wata Uku muna Cikin Hadin Farinciki Duk da bawai Zubaidan Ta Kyalemu bane ganin Suna ta asirin Baya Tasiri Daya Kamashi Lokaci kadan zai Sakeshi sai suka sauya Taku suka Koma Makirci.
Tuna ana Turama Ya Musbahu Hotona Dani da wani Gaye wanda ban ma Taba gani ba Cikin Mummunar kama baya Bi Takai Har yaso har Office dinsa ake kawomai Hotuna na Nida gayen a Hotel muna Sheke ayarmu Duk wannan Abun Bantaba sani ba nasha Dai ganin Ya Musbahu yazo yana Tambayana ina naje nace mai ba Inda naje,duk bansan Makircin da Zubaida ke kulla min ba sai da Watarana na Tashi Ban Lafiya Ya Musbahu ya kaini asibiti akace Ina da Ciki naga Kamar ya Shiga Rudu har yana Tambayana Daman Ya Kusance ne nan kusa Ni kuma na gayamai Rabona dashi Tun Wata Uku da suka wuce kila Lokacin ne Rabo ya Shiga ammh sai naga kamar bai yarda ba ganin bai min mgana ba sai ban kawo komai ba ban yaye areef ba Na bari sai ya Shekara da Wata Biyu Tukunnah.
Rana Ta Biyu da bazan Taba mantawa da ita ba itace Wata Ranar Monday,Ni kadai ce a Ashashena su Hassana basu nan Suna Gida Wajen su Mami Zahra Da tazo Tatafi Dasu,Dagani sai areef kuma Ranar Dakina Ya Musbahu ya kwana Da Safe mun Rabu lafiya ya Tafi aiki Nayi wanka Na Fita Falo na Bude Fridge na Dauki Lemo nasha ashe bansani ba Zubaida ta sakamin mganin Barci Daganan ban san inda nake ba sai Chan Wajen Kimanin Awa Biyar na Fara Jin Duka Kota Ko"ina akaina aka kuka ana Dukana Kaina yamin Nauyi na Bude idona ina ganin Dishi Dishi Cikin Hakane Idona ya Washe Abunda nagani ne ya bani mamaki ina Cikin bedroom dina ne kuma akan Gadona,Gefena kuma Tsaye su Abba ne da Mami da Anty Yaha sai Baffa Haruna da Mommy da Sauran matansa sai Zubaida Saratu da Zahra sai su Hassana da Usaina Areef na Hannun Zahra sai kuka yake hakama Abba da Mami Ya Musbahu ma kukan yake yana Bina da wani Kallon Tsana Cikin mamaki nayi Yunkura na tashi sai na kasa jin kamar wani Hannu ya Rikeni ina Duba gefena naga wani Namiji Kwance Kusa dani Tsirara Haihuwar Uwarsa yana Barci na Firgice zan matsa baya sai Lokacin Nima na Fahimci Tsirara naake naja Bargon da naganshi ajikina ina Kwala kara Wanda yayi sanadiyar tashin Saurayin yana wani Kokarin kamoni ganin ina ta mtsawa ne ina kuka yasa ya Fara mgana yana Fadin Meyasa nake kuka Kullim fa daman yana Zuwa da Zarar Mijina ya Fita kuma ba Hotel din da bama Zuwa,Sharri Dai Kala kala Wanda Saboda mamaki sai da naji Kaina ya Buga,nadai ji wani Lokaci ban dawo Hayyacina ba naji Saukar Duka kota"ina Abba na ne yaRufeni da duka yana yi yana La"anta na Wannan kuma Dan Iskan har ya saka kayansa ya Fice ba wanda yamai mgana Mommy sai Tafa Hannuwa Take Goggo Zaliha da Anty Yaha sai Kuka suke dasu Zahra Hassana da Usaina suna kuka ganin Abba naDukana sai da Baffa Haruna ya Rikesa ina kuka ina Kokarin mgana na kasa ammh ina Girgiza musu kai Ya Musbahu yaFita yana kuka sai gashi ya Dawo da Hotuna ya watsamin ajikina wadanda ganinsu yasa na kara Zama kamar Zuciyarta ta zama Dutse Domin Abun yawuce Tunanina,Agaban Idona Mami Ta kalleni tace na Cucesu Na kuma Ci Amanar haihuwata da sukayi Tunda ina zina da aurena Agaban Idona Abba ya La"ance ni kuma ya Kirani da karuwa kan laifin da ban aikata ba agaban Idona Ya Musbahu yakalleni yace bai zai iya zama da karuwa ba ya Sake ni saki Biyu ya kuma Janye su Usaina Dake Jikina suna kuka ya kallesu yace Ni ban Chanchanci Zama uwa garesu ba Ni karuwa ce Sa"adiya Mami ta Tace ni Karuwa ce ina karuwanci da Aurena Haka Abbana Basu yarda Dani ba basu Tuna su suka Haifeni ba Haka ya Musbahu Ya aibatani kuma a Gaban Kowa da kowa yace Cikin Jikina ba nashi bane yamin Allah ya isa ya Fice yana kuka tare dasu Usaina Dake kallonna Suna kuka suna Kiran Umma Haka ma Mami taFita Tana kuka Tana Fadin na Cucesu Abba na kuwa kallona yayi yace Tir Dake Aisha Farida Tir Dake Tunda Kika Zama karuwa Kina Karuwanci da auranki Goggo Zaliha ne kadai da Anty Haya suka Karyata wannan mganar da kanwata Zahra Daga Lokacin naji kukana ya kafe kawai sai dai na Zucci su suka Taimakamin na Saka kayana suka Dauke ne Goggo Zaliha Domin Abba yace Har Abada Bashi bani agidan Goggo Zaliha ma Bai barni ba Har Gidan yazo ya Koreni Dagani sai kayan Jikina Ko mayafi ban dashi Goggo Zaliha ita ta bani Dubi Biyar kan naje kaduna Gidan Wata kawarta kafin Komai ya lafa Alokacin Zuciyata Ta Dake naji ai bani da wani Sauran Kima da Daraja awannan Duniya Shiyasa na kama Hanyar na Bar garinmu Da Duka Ahalina na bar Y'ayana da kowa nawa Tunda na zama abun Tur awajensu Direban Daya Taimakamin ya kawoni Zaria a dubi Biyar koda na Sauka na Galabaita ga Ciki ga Tashin Hankali ga yunwa na kwana ina Garagaram ba atasha Kafin Gari ya waye na Jigata Ga Jiri ga Wani Tari Dake Damuna da nayi sai aman jini cikin Hakane na Tsinci kaina a sabon gari Cikin kuma Wannan Halin ne Uwar mata Ta Bugeni da Motarta Ita da kawarta Hajiya Zabba"u.
*Ki Biya ki karanta Cikin Salama..Mace mai aji bata jiran Abun Sata komai nata mallaka take,Rashin Daraja ne ka Siya abu kuma ka maidashi kamar Gwanjo ko wani Haja..*
*Shakira....*
7/14/21, 6:29 PM - Aisha Srtr Mt: *ZZ....B20️⃣8️⃣*
*IS NOR FOR FREE...Via Card ₦300 via bank ₦250 0552179550...Jamila Umar Gtb*
"Uwar mata ita ta Daukeni Takai ni asibitin ABU Chika cikin wannan Halin Sakamakon Bakinciki Da Wahalar dana sha yasa Cikin Jikina ya Zube wanda Daman Ko bai Fita ba Ina da yakinin sai na Cireshi Saboda wanda ya Digashi ma ya Shegantashi yace bana shi bane Banga amfaninsa Ba,Shiyasa koda na Farfado na samu Labarin Fitarsa hakan yamin Dadi..
Alokacin ne aka Sanar dani Ina da Ciwon Zuciya da Hawan Jini Lokaci Daya,Sakamakon Bakinciki Da Damuwa da sukamin yawa sai da nayi Wajen Wata Daya asibiti Ina Jinyar Zuciyata Da katon Raunin Dake Cikinta Uwar mata Ita Tayi ta Dawaniya Dani Domin Ranar dana Dawo Hayyacina ina kuka bayan Likita Ya Nuna min Uwar mata da Hajiya Zabba"u mataayin Wadanda suka kawoni asibitin Na Rike Hannunta ina Rokonta Tamin Hanyar na zama karuwa mai Lasisi wacce zata bada Jikinta ga Maxa suyi yadda suka ga Dama da ita Jin wannan Burin nawa yasa Uwar mata Taji Dadi kwarai ta kuma saki Bakin aljihu Tayi Dukkan wani Dawainiyana Har na Warke aka sallameni Direct kuma nan Gidan Tazo dani acikin wannan Dakin Domin da Farko kafin Uwar mata Ta Koma kaduna wannan Dakin Shine mallakinta Abaya.
Zaina Dake Matsanancin Kukan Tsausayin Labarin Aisha Farida ta Dago Da Jajayen Idanuwanta Tana Fadin"Nan kuma..? Daman ta zauna anan gidan ne..?
Farida Ta Gyada kai Tana Kokarin Sharban Hawayen da suke kwaranyomata Ta Cigaba da Fadin
"Asalin Sunan Uwar mata Hajiya Hauwa"u kuma asalinta Batakafiyace Daga Zango Kataf Dake kudancin kaduna Uwar mata Ta kasance Duka Dangin Mamarta Ba Musulmai bane Babanta ammh ya Musulunta Daga Baya Duk da wasu Danginsa basu Musulunta ba toh Tatashi Cikin Wata Rayuwa ne sai ahankali Barowarta da Gida Tun Tana da Kuruciyarta ne Lokacin da Fadan kabilanci ya Tashi a Zangon Kataf Ta rasa Duka iyayenta da yan"uwanta Dalilin Dayasa tazama yar Duniya kenan.
Uwar mata Tayi Yawace yawace har a lagos ta zauna kafin ta Dawo Tafa Daga Tafa Ta dawo marabajan Jos,Tafi Shekara Talatin Tana Harkan Bariki..Bariki Ta santa itama kuma Ta san Harkan Bariki Sosai Hajiya Zabba"u kawarta ce A Tafa suka Hadu kuma Tare suka Dawo Maraban Jos sukayi Zaman Dadironsu kafin Uwar Mata Ta kafu Tayi Tunanin ya kamata ta Fara kafa kanta Ta Hanyar Zama magajiyar karuwai mai zaman kanta Tunda alokacin Tayi Harka da Yan Siyasa da kuma Masu Fada a gwannati Sosai.
Farko Dawowarta Zaria Gidan Abincin Da kika gani ta Fara Budewa Saboda badda kama In ta Ce Zata Bude Gidan karuwai kai Tsaye Zata iya samun Barazana sai ta Fara da Gidan Abinci Inda Ta Zuba ma"ikata Mata Suma din Duka yan Harka ne,Da Farko yan Anguwar basu Fargaba ba sai Daga Baya suka Fahimci wannan Gidan Abincin kura ne kawai da Fatar akuya Sai suka Fara Boren Dattajian anguwan kan Uwar mata Zata bata musu anguwa Har suka Saka matasan anguwan suka Yi Barna agidan Abincin Uwar mata Wanda yasa Ranta ya baci Takai mganar sama Tunda Lokacin Tana tare da Chairman na Local Goverment alokacin Domin har mganar takai ma Hukuma sai dai kuma Cikin Kwana Biyu Hukuma ta bama Uwar mata Lasisin Zama a anguwan Gwado kuma ba wanda ya Isa ya Hanata Tunda Tana da yanci Ganin Ta samu Wannan Damar Ko Shekara Batayi ba Ta Siya Filin Dake kusa da Gidan Abincin nata ta Gina Gida mai Dakuna 12,kowani Daki Ciki Daya ne sai wannan Dakin akayi shi mai Girma Da kuma Tiolet aciki Saboda Zata zauna aciki na Wani Lokaci.
Koda na Hadu da Uwar mata Tana da karuwan dake zama a karkashinta irin su Suby Da Deezee,Da Rufy da ZeeZee duk nan na samesu dasu Gazalatu da Sharifa,Gazalatu Ta Rasu kasheta akayi sai dai aka Tsinci gawarta ita kuma Sharifa Ciki Tayi Ta dawo Dashi Uwar mata ta Koreta Daga Gidanta Domin bata yadda da Daukan Ciki ba ta yadda dai ta Taimakeka ka Samu Kudi ammh duk wata akwai Harajin da zaka Cire mata Zata yi Kokarin Ta Hadaka da manya Mutane ammh Kowani Service kikayi da nata Rabon Aciki domin Haka Tsarinta yake Cikin Lokaci kuma Tayi Suna ta Tara Abun Duniya.
Bayan Zuwa ne su Zuly suka zo da su Jido,Deeza da Sarah dasu Kacharalle wanda ya kasance Kwalin mata yake ma Alhazai da Maza wadanda suke Biyansa,Farkon Zuwana Sunyi matukar mamakin ganin Tashi Daya Uwar mata ta Saukeni a Dakinta basu Gama mamaki ba sai da suka ga Tayi Min Sha Tara na arsziki Uwar mata Ta kaini Shooping Ta Siyamin Duka kayan kawan Mata da Kayan Shafe Shafe kafin na Cike wata Daya na Kide kuma na gane Harkan Dama gashi ina da kyawuna na Fulani Cikin Lokaci kadan Uwar mata ta sakani a Hanya Tashin Farko da yan Siyasa ta Hadani Dasu na Dinga Kawo mata kudi Domin suna sakarmin Kudi alokacin bana ma Ta Kudi Zuciyata kawai Ta Kekashe ina Jin Sautin Sadda Abba ya Kirani da karuwa Shiyasa sai naji ai ba kuma wani Abunda ya Rage,wannan Facakan da nake da kudi kuma Uwar mata Duka nake juye mata kudin bana Rage ko Sisi sai ta bani Duka Amanarta Ta kuma Jani ajikinta na Koma yar Gatanta Har tana Kirana Shalelenta.
Wannan Dalilin yasa sauran Yan Gidan suka Doramin karan Tsana Sai dai Ni bana Tankansu Harkan gabana kawai nake,Kuma suna Shakkanta Domin bana Daukan Raini Kuma bana neman wajensu kuma sunsan nafi su komai da suke Takama dashi, Sa"adiya nabi Maza ban san iyaka ba kuma Duk nake sona ake Kuma Duk Namijin da nayi Tarraya dashi baya iya Barina Na Tara ma Uwar mata Kudi kuma Nima na Tarama kaina Ina Cikin Shekaru na Biyar da barin Gida da kuma Shigowa wannan Rayuwar ina da Kudi ban sa iyakarsu ba acikin Bankina na wannan Harkan Sa"adiya akullin kwanan Duniya ina Nadaman Rayuwar dana saka kaina ammh da Na Tuna Abunda ya Faru dani sai naji Zuciyata ta kara Kekashewa.
Ina Shekara Uku da Haduwa da Uwar mata Ta koma kaduna ta Zama ta bar wannan Dakin nake zaune ciki, bayan ta Kera gidanta achan Ta koma ita da kawarta Hajja Zabba'u wacce suka Tafi makka da Umaru Tare,Ta kuma Bude Shagon sai da kaya da Takalma ta kuma Sauya Motar Hawa,Dalilin Dayasa Uwar mata ta Hana karban Kowacce bakuwa batare da izininta ba saboda Samira mai Room8 ta taba saukar wata bakuwa batare da sanin Uwar mata ba ashe SS ce Bincike tazo yi akwai Case yakai Har kaduna State Cid akan Uwar mata na Safaran mata tana sakasu Karuwanci Hukuma ta kamata sai dani da Hajja Zabba"u mukayi ta Shige da Fice da