DUBA MIN BAYA FAKON BIRI BOOK COMPLETE by Zainab Makawa.doc

Author :  Zainab Idris Makawa Category :  Hausa Novels 001

Chapter   97 / 105

288K to 291K   out of 313.1K words

muna can kasashen ketare muna fama dasu.
Au ashe baka kasan nema baki daya to sannunku da zuwa ta sake fada ya amsa da sannu mama ya gida ya fama da kwaram kuma ?
Lokacin mama takai zaune tana fadin kai bari malam kai dai bari kwaram kan mun gansa ai Allah dai ya sauwaka ta kara fada ta ta dago tana fadin.
Abbu kamasu mana ya samu yasha ruwa ya dan huta kuma kin barsa da yara yana dawai niya haka dasu a hannu.
No a barsu ni nace ta barsu ashe suna fama da fitone haka duk sun zube wallahi tundai wanan ya tabo Abdulrahim yana masa wasa a kumatunsa.
Ga tafiya sun fara kuma ko basu gwadama bane an samu kafa ai nonon yarinyar nan yana dakyau wallahi yaranta suna samun kafa da wuri cikin yan watani abinsu.
Sunyi hadama ga kafa ga baki lokaci guda sun dauko ai dole su rame haka tunda sunyi zari.
Ya dan zauna suka taba hira da mama ya mike zuwa dayan part din wurinta nan ya samu ta cika fam dashi don yazo wai ya zauna a wajen mu a cewanta.
Bai wani jima a can dinba sai gashi ya dawo ya shiga daki hakan yasa na mike nabi bayansa na same shi a tsaye yana cire kayan jikinsa alaman wanka zai shiga lokacin.
Ya juyo gareni yana fadin zainab ya exam din
yara sun hana in tambayeki dazun ?
Alhamdullilahi exam sai addua yanzu kuma Allah ya hau damu kansu lafiya yace amin.
Ya karaso gareni naja baya da sauri yace ya haka kuma Allah kinsan dai nayi missing dinku ko ?
Ko har yanzu rowan ne in kama kaina kafin a fara kuma ?
Inda rowan ma dashi don baije ko ina ba dama yana nan daram amma kuma naga kamar wanka zaka shiga a nan kasan dai ba a nan ya kamata ace ka sauka ba ko ?
Ina zan sauka ya juyo yana tambaya a cikin mamaki nace Allah can ya kamata ka sauka ba nan ba don kasan kwana daya kayi a wajenta wacan karon ka tafi.
Sai naga ya dan hade fuska yanayinsa kuma kamar name tunane nace abinda baka son ai maka kada kaiwa wani shi da ganganci .
Don Allah kwasa ka tafi kada hakan ya zamo muna wani sabon fitina kuma nagaji wallahi da wanan sayar da halin kullum.
Shiru yayi yana dan tunane kafin inga ya bar cire rigan yakai zaune na dan lokaci ina tsaye ina kallonsa ya ban tausayi don ga alaman damuwa a tare dashi karara a fuskansa.
Sai can naji yace saboda wanan zaki hana in tabaki ? A sanyayye yana kallona ido da ido
Ba sabo bane haka zancen yake ai kaima ka sani yaya yace alright amma a naki nafsin ko don kawai nayi hugging dinki shine zai zamo wani laifi a gareni ?
Ya dan sake murmushi tare da tausa murya yace kedai kice dani rowan naki ya tashi dai a yanzu ?.
Naji dai tashi kaje kar kuma yanzu a kiraka a waya don hakan bai da wuya takai kara???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?na ba kao ba tunda an kama mata ba kai me laifin ba nice zanyi.
Don Allah tashi kaje can mu rufe gida zan kwantane yau a gajiye nake gaba daya kafafuna suna min zogi saboda zirga zirgan da muka sha yau din.
Murmushin mai kama data karfin hali yayi yana fadin abin baikai ga kora ba ai gobema ranace amma ban fita sai naji dumin jikin matana saidai inyi laifin wajen ko waye .
Rigima dai kakeso yanzu yaya ga jiki mai dumi can yana jiranka kazo nan ya karasa da fadin inda ba,a mara ba dani ko ?
Nace kaidai kafada ya mike yayo cikina banda hanyan fito yakai gareni ya rugume yana kai min kiss da kyat nakwaci kaina daga garesa na fita ina dariya.
Ya dan jima a dakin kafin naga ya fito yayiwa mama saida safe ya dago yana min saida safen nima na amsa da Allah ya bamu alheri.
Sai washe gari yashigo gaidamu ina kwance daki nakasa fitowa don gaji laura nabari da dawainiyar abinci tana jagulawa tunda nasan daga su sai mama zasuci shayine sai kwai da zata soya masu da dankali.
Hakan yasa ban taso ba don nasan zata iya ya shigo fuskanshi da alaman a daure lokacin ya dai tsaya mun gaisa din dashi yake tambayana lafiya nace yau jikin gaba daya banjin dadinsa .
To kinsha magani ya tambaya nace yanzu dai nake son in tashi inyi brush in danci wani abu sai insha din ki tashi ya fada yana juwa tare da fadin barin ga mama gidan daddy nake son zuwa yanzu in dubasu.
Saika dawo na fada ba tare da ka gaidasu ba yadda na saba fada ko bai gane bane ya dai ce Allah ya nufa ya fita.
Na dauka ya tafine ashe yana gun mama suna zancen abinda ya faru yake fadin zai je gun mum saita fada mashi munafukin dake son haddasa masa bala,i haka a gidansa abin ya isa hakana.
Sai ka dinga jin zance marasa dadi a gun mutane wanan wani irin rayuwane hakana ace mutum baida sirin gidansa ko kadan wanan hali shiya ishesa wallahi.
Idan anbi sannu za a fahinci komai dake faruwa amma wanan abu yayi yawa gaskiya mama ta fada.
Zaune a falon mum sun gaisa tayi mai yaya hanya da sauransu take fadin wana katon ka jima acan kwarai yace ban ma kasan ai mum mun tafi kan sasanta wasu kaya da muke son a shigo muna dasu na aiki.
Cikin hiran yake fadin ya dawo ya samu yara sun rame wai ashe hakora suke fitarwa yanzu mum din tace dama basu fara hakora ba ashe.
Yanzu ba ganin su nakeyi ba ko yaushe uwarsa ta dauko shegantaka tana tayiwa mutane wanda ba zan dauki hakan ba sai yayi shiru take fadin.
Kan dan zance yariya tana son juye min maganata karyane shi yaya garba ina zai samu kudin sayen gidan idan bakai ka saya mashi ba zakuzo don kun raina man wayau ?
Cikin mamaki yace gida wani gida ake zancene haka wai shi baba garba ya tashi wanan gidan mijin kawar zainab da suke cikine ?
Kamar ya shidin da mana ake zance kai kada ka raina min wayau don Allah yace ban fahinta bane son wallahi mum bansan komai game da zancen nan ba ?
Ni ai in zan sayawa baba garba gida ba irin wanan karamin gidan zan saya masa ba sai wanda yafi wanan kyau da komai don su wadata da iyalinsa.
Amma zancen sayen gida a yanzu banda masaniya ga hakan saidai ina da niyar yin hakan gareshi gaskiya nan gaba kada Insha Allahu.
Ko kasaya masa ba zai karba don gata nan ta bata komai a yanzu ba irin cin mutuncin da batayiwa mama a gidan nan ba kan abinda bashi ba.
Dama na bar zancen nan sai randa kazo garin nan taji komai daga bakinka ta kuma fada muna wanda yazo mata da zancen cewa ka sayawa babanku Garba gidan da suke zaune a ciki.
Wallahi daddy banda wanan labarin ban san anyi zainab bata fada min komai game da zancen nan ba to gata nan akanshi ta rufe ido tayi cin mutunci da tonon asiri.
Nayi shirune har ranan daka zo gidan nan in tayar da zance a kaddara yau kayi arzikin da zaka saiwa yan uwa gida kaf ba Garba kadai ina wanan abin farin ciki da alfaharine a wajenta.
To amma sam ita a wajen ta hakan bakin cikine wai ashe garba ke nan taji kayiwa hakan ta nuna bakin ciki ina ga wasu a cikin dangi kuma ai ranan kila hauka zatayi ke nan ?
Tiryab tiryan daddy yake kora mashi abinda ya faru sai innalillahi yake fada yana gyara zama don yadda yake ji a wajen lokacin.
Mum meke faruwane wai haka ina wanan maganganun banzan suke fitowa suzo makine wai kai Addel bari ganin Alh ya hanani fada zaka dauka kaima zaka iya fada min magaban banza in kyale ka.
Koba kasai gida ba ai gashi ka fada kana da niyar yin haka a zuciyar ka to don an fada min sai nace karyane tunda nasan zaka aikata hakan don ba darajata kasani ba a yanzu
Don da ina da dara a bakinka ya kamata na fara jin wanan zancen ba a fun wani ba amma sai yanzu da zance yazo nake jin niyarka.


ZAINAB IDRIS MAKAWA

DUBA MIN BAYA FOKON,,,,

ZAINAB IDRIS MAKAWA

9?? 5??
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,

YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,


HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,,


Sanin idan ya dawo wurina wanan karon duk dabarana saiya shammaceni yasa na fara yan dubarun na mata da dole sai mun hada dashi wani lokacin.
Don muna ganin yana taimaka muna sosai wajen gamsar da mazaje yasa komai girma da wayewan mace sai ta hada da dabaran kara ni,ima da dan kwaskwarima.
Hakan yasa na aiki Laura kasan mu wurin me kayan fruits ta hado min kayan marmari masu inganci da gina jiki sai ganyen cabeji dasu salad da sauran su.
Tun ranan na maida hankali gun shan kayan marmarina kankana ayaba da dan glove kanufari zan shiga kitchen in markada fruit in jefa kankankara yadda zai mun armashi na shaye abina kafin na yanko wanda zamu sha nida yara in aje a falon kowa ya dauka yasha.
Wanda ni kaina nasan ya fara amfani a jikina tun washegarin dana soma hakan don sai wani kasala da barci nake faman yi ko wani lokaci.
Ina kwance na tuna da ledan da anty hauwa ta taba ban na mike na dauko ina binsu daya bayan daya ina diba na hada nayi yadda akace na shaye komai nabi jikin kwalaben da kallo gasu dai kayan hadin gargajiyace da aka sarrafa a al,adance amma an tsabtaceshi da kyau zakice kayan company ne.
EL,SUTURA aka rubuta a jikin yan robobin ainun kwakwane da aya da ridi da sauran ganye da baki ganewa aikai wanan hadin dashi.
Baifi yan mintuna ba wani irin yanayi ya fara shigata a lokacin yamma tayi don kada inyi barci bayan la,asar yasa na mike na fara gyaran gidan dole har part dinshi ko ina na gyaro yaran na tayani muna saka kamshi mai kama jiki.
Haka nasa duk sunyi wanka kafin magariba an sauya tufafi saida nayi magariba na kira Laura ta basu abinci suci takaiwa mama nata kuma daki.
Na idar da isha,i na saka wasu cotton gun masu laushi dogon rigace da gyalensa dana daura a kaina saman manyan kalaban da akai min kwana biyu daya wuce a salloon .
Falo na fito naje danning na duba kayan abincinsa komai yana daidai na dawo zuwa dakin mama na sameta zaune suna cin abinci dasu Abdull.
Nace au laura bata basu abincin ba ke nan ta barki da rigimansu mama din tace ina zata iya basu su koshi abincin yaro cinsa saida dabara ai ba zata iyaba.
Zamana ke nan naji muryanshi yana magana da yaran dake wasa a falo nagane ya shigo nasan nan wajen mama zai shigo kai tsaye hakan ko ya faru.
Hakan ko ya faru yana sallama a daidai lokacin da Laura ke kwala min kira itama daga kofan yasa na mike na fito muka hade nan yake fadin kina nan ashe ?
Na amsa da ehh yanzu na shigo in sakawa yara permppers na hada da gaidashi da dawowa ya amsa min yana fadin na tsaya na hado kayan bukatan gidane don ina ganin gobe zan koma insha Allahu.
Don zamu tafi Cameron wani meeting Allah ya kaimu lafiya na fada na dan jaye a hanya ya shiga wajen mama din ni kuma na nufi wajen da yaran ke tara kayan.
Sayayya yayo muna sosai na alfarma har lokacin malam hamza maigadi nata shigo da kayan cikin part dina nan na fake nake fadin kakai nata can gurinta ne malam hamza karka dauko wanda ba namu ba fa ?
Yace maigida yace dukka na nan ne nan zan shigo dasu nace ok nan na fara umartan laura da sukwasa su biyoni zuwa store din mu ban dawo wajensu ba saida naga mun kammala kayan mun aje ko wani inda ya dace na samu kaina nayo falo.
Ya koma dakinsa a lokacin banda damuwa na hada masa ruwan wanka ko har tawul din da zaiyi amfani dashi na aje masa basai ya bukata ba komai na hada dana gyaro part din.
Wanka yayi ya fito ya nufi dinning don cin abincina taso na samesa mukaci ya dan min hiran abinda zasu tafi suyi can din naga aikine sosai sukeyi sai mutum ya dauka jin dadine kawai ashe aikine tukuru a gabansu.
Mikewa nayi na shiga dakin su mama na samu su daddy da kannensu sunyi barci ko sai mama dake kallon wani film zaune ta rugume su Abdul a jikinta.
Nake fadin barin je in shimfidesu mama tace barsu mu kwana nan dasu kije kiji da dawainiyar mijinki kawai.
Ki dai hado muna madaransu don gudun falkawa da dare ba daman tsayawa yin musu na amsa dato kawai na juya na fita.
Yana zaune inda na barshi na hada masu madara feeder biyu da ruwa a dan flask dinsu nakai mata na dawo wajenshi ina zama yana fadin to yaya ?
Hakan yasa na dago ina kallonsa yace yes are ready muje na dan hararsa ina fadin ready for what ?
Ni ka barni kaji bafa wasa nakeyi ba yaya Aishace matarka ni rabon yarane ya kawoni na kuma sama maka su yanzu yasan inda zancena ya nufa yayi murmushi yana fadin.
Wanan zancekune keda mamanki ni dai nasan don muji dadin juna a rayuwa na dauki nan bawai da wani manufa idan yarane ita Aishan wani ya hanata haihuwa a gidan.
Wanan zancene kawai irin naku na mata ni abinda yake damuna shine yadda ake zama a hada zance akaiwa mum kuma ta zauna akansa koda yake banson tuna wanan abinda ya faru a raina nakanji kunya da nauyin da wani ido zan iya kallon baba a yanzu don Allah wai ace kuma mum ce ta fito da wanan abun kunya a gaban kowa ?
Wanan abu yasa na kasa zuwa gidan baba wanan zuwa nakasa zainab bansan abinda zan fadawa baba idan naje wallahi ?
Aikuwa kasan baba jira yake dai kazo ka fada masa in gunka zancen ya fito haba dai ko nina saya din ai saidai taji a bakinsa inya fada mata bani alheri inje ina yadawa a gari.
Don zanwa iyayyena alheri sai naje ina tsugune tsugune ina sanarwa kafin inyi aiko Annabi yace in zamu basa alheri da daman mu kada mu bari ma hangun mu ya gani a lokacin.
Don haka ni banga wani abin tsayawa anan ana tayar da jijiyan wuya ba kan abinda baikai ya kawo ba yanzu in zan ba mum alheri missali sai naje gutin daddy ke nan na fada masa ?
Ko in zanwa daddy alheri ko wani a gidan daddy dole sai naje gun daddy na sanar dashi ke nan ake nufi zan gano duk inda zancen nan ya dosa ai.
Mum ta canza fiye da tsamanin ki a yanzu don doka take ban har da gaiya wanda abin yake matukar daure min kaina wallahi.
Huccin takaici ya furzo a bakinsa nice na mike don banson in tofa kalma a zancen don ba mai dadi zan fada ba idan na fara magana yasa nayi shiru kawai tare da mikewa.
Kayan abincin na fara hadawa don in kwashe naji yace dani ni zan shiga an rufe kofancan kuwa ba,a rufe ba na dauka zaka fitane ai don ina zaton zaije suyi saida safe da ita a lokacin yace nagaji ban fita ko ina inkin gama ki rufe don Allah.
Dan zirga zirga tsakanin falo da kitchen nayi saida gidan ya koma tsab na gyara komai na sameshi a dakin don mama ta min nasiha kan kada in yarda in soma fushi dashi idan ya dawo babu laifisa a cikin zancen nan don dayasan da zatayi hakan bai yarda ko kadan hakan ya faru.
Wanan ya kara kashe min jiki don gaskiya mama ta fada ba zance ga laifin yaya garemu illa iyaka kishi dana sa a zuciyana kansa banda wanan ba wani abinda yayi min gaskiya.
Dole kodon fushin ubangiji a kaina wanan karon in amince masa da bukatarsa a kaina hakan yasa na sameshi dakin muka raya dare a tare yana nuna min yawan damuwan da yake ciki na rashin kasancewan mu tare na dan lokaci.
Ko da safe bai barini ba saida ya kara sauke min nauyinsa na samu

97 / 105