Chapter 99 Reading DUBA MIN BAYA FAKON BIRI BOOK COMPLETE by Zainab Makawa.doc Arewa Novels

DUBA MIN BAYA FAKON BIRI BOOK COMPLETE by Zainab Makawa.doc

Author :  Zainab Idris Makawa Category :  Hausa Novels 001

Chapter   99 / 105

294K to 297K   out of 313.1K words

malfa cewa good luck Jonathan nace zasuji baba.
Ajiyan zuciya na sauke kafin na mike tsaye kitchen din na nufa na kunna gas na na dora ruwan zafi zan dafa masu shimkafa don mai yara baiga zama ba da ban gani ba dole kudi zanbawa ibrahim ya sayo masu.
To gashi a kitchen din gidan na gani na bude buhun na diba yadda zai ishemu na wanke na zuba kafin na baro kitchen din son ban tsaya hada miya ba saboda munzo da miya daga kano da zafinsa kuma har yanzu.
Nan na nufi dakunan na fara budewa luckyly dakunan dake a jikinsu saida na duba kaf na dawo inacewa Laura su tashi su debi kayan sukai daki na nuna mata inda zata saka nawa sai kuma nasu a jere suke bangare daya .
Bayan takai kayan ne nashiga gyaran dakunan suka koma fes dasu zuwa lokacin nagama dafa shimkafan ya nuna na kashe gas din koda ibrahim ya dawo nace ga abinci a debo makane ?
Yayi mamakin hakan yace yanzu kika dafa anty nace yanzu kuwa zuwan mun nan yace dankari sai zuwa anjima dai tare dashi muka gama gyaran gidan ko ina har waje.
Zuwa lokacin na gaji don haka ina sallah na kwanta saboda gajiya saidai ban yarda yaran sunyi nisa dani ba itako tun shigewan da tayi daki da muka iso bata fito ba duk hayaniyar da yaran keyi baisa ta fito ba a dakin.
Bangarenta kuma tana daukan waya ta kira halima yana ringing bata dauka ba yasa ta kira mama tana fadin mama kinsan me ?
Tace meya faru tace ki dubafa wai yar iskan yarinyar nan ta kwaso yara da kowa nata sunzo garin nan yau din nan mama.
Ikon Allah dama haka abin yake tace bai fada min zasuzo ba kai gaskiya ina ganin baisan zasuzo ba shima don banga alaman hakan ba gareshi kafin ya tafi.
To meye ba sai su zauna ba idan zaman suke so anan ki dai kawar da idonki akanta da yaran kada inji wani zance daga wajen ki in kiyi kuma ke kika sani kinfi kowa sanin me kika bari a nan ai.
Ta kashe wayan don zancen mama din bai mata dadi ba a lokacin shiyasa ta nemi anty halima sai ga haliman ma tana kiranta ta dauka taji tana fadin.
Hummai me zainab tana Abuja itama yanzun na fito anty ke fada min wai ta kwashi yara zuwa Abuja suna can ji min yar iskan yarinya kawai wai adole itama zataja ko me ?
Bari anty halima ni imani ma ya kasheni wallahi wanan yarinyar tana da ja zamuci bura ubanta kuwa ji nake kamar in diro Abuja yanzu wallahi.
Bari kawai anty halima tun yanzu duk sun cika gidan da hayaniya ko sai ihauce ihaucen banza da kuka sukeyi tsaya kamshi naji kar dai ace girki take min a gida ?
Bari naje in gani halima tace kyaleta ina zaki ki bari har ya dawo aishi zai izo keyar yar iska ta dawo gida gobe goben nan kuwa.
Kin kirasane tace kona kira bai shiga tunda banda layinsa na can amma yace min kila yau zai dawo ko gobe tace kiyi ta trying dinsa ki fada mashi kafin ya dawo ya samesu yar iska ta kwaso tarkacen yaranta ta dawo kano kawai.
Mum din fa kin kiratane tasan da zuwansu tace a,a bari kashe in kira mum din muji ko tasan da zuwansu din hakan yasa ta kashe wayan nata.
Mum ta dannawa waya tana gani taki dauka saida ta kara kira ta daga tana fadin Aisha kun sauka lafiya dai ko tace lafiya kalau mum ya muka batku don sai a lokacin ta kira mum din tun jiyan da suka bar kano.
Wanan yasa mum din taki daukan wayan da farko tace inama kwance dazun saiga zainab da yaranta sun iso ashe suma zasu zone Abujan.
Wa kikace zainab mana zainab fa tace wallahi mum gasu can da yara da yan aikin nan nata gaba daya tazo dasu tace ikon Allah amma bai fada mi zancen zuwansu ba ai.
To gasu nan dai sunzo kam gaba dayansu tace har da ita yaya dake tare dasu suka tace to banjin hakan gaskiya don ban ganta ba ita .
Tace ikon Allah yadda ta kwashesu taje haka zata kwasosu ta dawo nan dasu barni dasu ni zasu nunawa ban isa ba ta kashe wayanta.
Layin yaya din ta kira akace bai shiga hakan yasa ta rasa me zatayi ta danna min kira akace wayana yana kashe don muna gama waya da Rukky na kashe wayan don haka.
Yar aikinta ta tayar taje gidan ta duba mata mama takai mata waya zasuyi magana don dagani har mama azumi sama sama muke da ita yanzu.
Yar aikin taje ta samu mama ta bata waya saiga mum din ta kira tace yaya dama na kirane inji Zainab tana ina ?
Mama tace zainab bata sallameki bane da zasu wuce yau tabi bayan mijinta mana tace don yarane jirgi zasubi jiya yasa basuyi tafiyan tare ba a jiyan .
Ta fada makine kawai don kada ki hanata son nace ban yarda da zuwansu can ba yaje da ita wanan ita kadai su ya barsu nan kano kusa damu shine watau bata yarda ba ta kwasa yau tabi bayansu ko ?
Kin gani idan kayi magana kuma aga laifinka yanzu gashi ta nuna ban isa ba ta tafi bata fadawa kowa ba mai zainab ta dauki mutanene yanzu.
Kin tambayi shi malam din yace maki baisan da zuwansu ba tace ai ba saina tambayesa ba tunda ga yadda mukayi dashi kuma ya amince.
To ni kuma bakina bankinsa ranan ya fada min yana son ya kwashi yaran su koma abuja don karatunsu kinji yadda mukayi.
Yaya shekaran jiya nan fa mukai wanan magana dashi gidan nan da yazo washe gari kuma suka tafi tayine kawai da gaiya to zata dawo nan din idan bata iyawa kuma shike nan.
Kubura ina haninki da saka ido a cikin zancen auren yaran nan ke haka akai maki ina kema na gida kika aura waya tauye ki don Allah duk ko da irin fitinan da kukasha da hjy malka.
Tace ina mama azumi ta rufe mata baki tunda nace zan ja da ita zata nuna min ban isa ba sai taga wanda yayi min tsaye a garin nan mama tace zakiko gani wallahi.
In baki zawarcin kurciyaba ki shirya na tsufa yanzu don Alh ya nanata a gaban kowa muddin kika kashe aureb yaran nan ya rantse da Allah kema kin bar gidansa tace sai in bari sai me kainane farau ta kashe waya.
Nan su mama sukai kus kus dinta da yar aikin ta da ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????yanzu abu yasha mata kai akan mum tana neman hanyar tserewa don tace ba walawa a gidan mum.
Mama ta tada wayanta ta kira daddy ta sanar masa da abunda ake ciki wanda shi daddy baima san anayi ba nan ya aika falo aka kirata yace me kike shirin aikatawane kubura.
Yanzu Azumi ta kirani take fada min abindake faru yarinya tabi mijinymta kince don me idan ta zauna nan me zatayi maki kubura ki bari mu rabu cikin mutunci dake kar zancen auren yaran nan ya shafi naki auren wallahi.
Tsayama wai in tambayeki meye matsalanki da yarinyar nan ne yanzu ki fada min tun muna mu biyu kafin in tara maki meeting din kanki ki fada a gaban kowa don ban yarda da hakan a family na.
Nidake auren zumuncin nan mukayi mukakai wanan lokaci don daga sama zaki tsiro da abinda bashi ba ki hana yara zaman lafiya ke bayan kin zauna a naki gidan lafiya ba tsangwama ?
Koko dama kinyi amfani da zainab ne kicin ma manufarki a kanta don ni dai ban gane wanan abin ba abin yana daure min kai wallahi na kasa gano ida matsalanki take akan yaran nan.
Inma kinyi amfani da zainab ne kan Addel kinyi kuskure ba don da kinsan hakane da wata can daban kika nemo kikai wanan kullin don auren su kinsan ba rabuwa a cikinsa.
Yadda ban rabu dake ba sai mutuwa haka Addel da zainab muke fatan sai mutuwa a zaman su don ko kinyi kuskure indai yaran yanzune girmakine zai zube a banza wallahi kuma ki ganta da mijjnta a zaune.
DUBA MIN AI BAYA FAKON BIRI in kiyi hakane kicinwa wata manufa naki zainab tana da ilimin zamani ilimin ma da ba kowa yake kai matakin da takaiba yanzu sai wanda Allah yaba.
Kina ganin yanzu zaki iya juya zainab da karfin tsiyane in zaki iya ga fili nan ga mai doki mu gani kin zubar da girmanki wallahi ke yanzu baki jin kunyar yarinyar nan don Allah ?
Me zainab tayi maki yarinya mai kirku da kwazo da sanin ya kamata har zainab tabar gidan nan duk matsalan da take samu kin sani akankine wai yau itace zaki yiwa haka ?
Kije kiyi tunane ki kuma zaba don na fada ba fashi wallahi don haka ki fitar da idonki a gidan yaron nan ki barsu can da matsalansu don Allah na rokeki na karshe.
Kuka ta fara wai ba a duba mata ta yaya zatayi doka in ketare ita ba ayi mata adalci ba gaskiya daddy yace kubura ina rabaki da dan yau wallahi.
In kinji yai maki dadi in bakiji ba kuma cikin ki tayo don ke girmanki zai zube a karshe na fada maki iya gaskiyan ke nan da zan fada.
Don yanzu kin nuna min kin kuma nunawa duniya bani na haifi Addel ba dankine ke keda iko da abin ki naji ke kika haife a juya wani bamgaren nima dan uwan ubansane ko ubansa na raye sai in yake hukunci akansa ya kuma zauna.
Wanan ya kara matar mata da jiki daddy ya kare da fadi zaki tarawa kanki jama,a yanzu wanda bai sani bama ya sani ni ba matsalata bace gaskiya nake fada kuma ina bayanta har gobe.
Tayi kuka sosai daga ita saishi a falon kafinta tashi ta koma part dinta tare da mama mai aikita ta dawo gidan suka sameta ba daidai nan mama tasan daddy yayi magana kafinsu iso.
Bayan sun gaisa sama sama mama din ta fara magana da fadin yanzu ya ake ciki dawowa zasuyi kanon ni naga tunda sun riga da sun isa a barsu kawai Allah ya zaunar lafiya.
Ai dole tunda yanzu banda ta cewa akan shi da iyalinsa an nuna min ni ba kowa bace amma babu komai ai akwai gaba don nasan tayi wanan taji dadi komawa zatayi tunda an kama mata.
Haka dai kike ganin an kamawa Abu ba abu ake jiyewa ba kubura ke akejiwa da yaran nan don in yanzun kikai sanadiyar fitar uwarsu gidan ke zaki dawo kina wahala a karshe dasu.
Tunda wanan matar nasa dai kinsan ba zata taba rike wa yan nan yaran ba to gara ko abi komai a sannu lamarin mata da miji sai Allah.
Ke kina nan kina duba masa kina ganin taruwansu can sunkai masa wahala shi kuma yafi bukatan iyalinsa kusa dashi yace to wani za abi naki ko nasa don Allah ?
To ai yanzu dai bance komai ba din taje su zauna din acen tunda tana ganin haka yafi mata kuma ta samu an kama mata tunda ana tsoron fitinan ubanta kada ya hade mutane .
Ke yanzu yaya tsakaninki da Allah kinsan wanan hadin bakine ta yaya zainab zata dauki yara ta bishi bayab kinsan jiya ya koma yau ta yashi ki kasa hanata saboda Allah fa yaya ?
Nan mama din take faman rantse rantse ta mayar mata da yadda mukayi tace ita kan bata sam komai ba game da tafiyan mu ba.


ZAINAB IDRIS MAKAWA

DUBA MIN BAYA FOKON,,,,

ZAINAB IDRIS MAKAWA

9?? 7??
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,

YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,


HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,

Suna sauka airport ya shiga mota ya jawo wayanshi ya kunna baifi five second ba yaji kira hakan yasa ya daga wayan yana kallon mai kirasa a lokaci.
Aisha ce ta kira don haka ya danna received yana fadin Aisha ya yanzun nan muka sauka gani tafe insha Allah.
Ya fada ba tare da ya tsaya ya saurareta ba don baison yawan dogon magana a lokacin har zai kashe yaji tana fadin wai kasan zainab tana garin nan kuwa ?
Yace wacece zainab ta amsa da zainab dai mana amaryanka yace zainab kuma zainab fa lafiya dai ko take fadin waya sani ni dai na ganta da yara buuuu sunzo.
Ok bari na dawo I hope dai yaran na lafiya taja tsuki ta kashe wayan wanan ya bashi haushi sosai daga tambayan yara zata ja masa tsuki .
Yasan ba lafiya ba a dai kwai tunda an rabu lafiya baiga kuma alaman wani tashin hankali ko a fuska ba balle yace fitina ya kawo mu.
Yana aje wayan daddy yana kiransa ya dauka yake fadin Addel tun rana nake kiran wayan ka baya shiga yake fadin wallahi daddy ina cotono yanzun nan muka sauka.
Aiya dama zancen yarunyar nan ne zainab da suka kamo hanya nske son inji ko sun sauka lafiya don itama wayanta a kashe yake bamu sameta ba.
Ehh sun sauka lafiya din yanzun Aisha ta kirani tana fada min zuwansu to bari ka karasa gida sai muyi magana daga baya .
Yace OK nagode sai anjima yayi sallama da daddy din ya kashe waya na kusa dashine yake tambayansa ko lafiya?
Yake fada masa family issue ne ya taso don haka bai kara magana ba kuma koda suka iso dare yayi don mun kwanta a lokacin.
Saidai bamuyi barci ba don su daddy idonsu biyu suna kinji da laura ni dai ina kwance eeh Abbani yaron ya fada ya nufeshi da gudu ya rugumeshi dayan ma yazo ya rugumeshi a hankali na furta sannu da dawowa ya amsa min da yauwa yana kaiwa zaune a gefena.
Kafin ya dago kai ya kalleni ido ciki ido mukayi dashi yace zainab lafiya ko nace shiya kawo hakan sai yayi shiru.
Nima din shiru nayi ya mike yana fadin barin in je in watsa ruwa nagaji wallahi I hope badai matsalan komai nace Alhamdullahi.
Ya mike ya fita yana rataye da corth dinsa daya cire na bishi da kallo ina kawar da kai lokacin na dakawa yaran tsawa su kwanta hakana na mike na rufe kofa don ban yarda yaran su kwana a dayan dakin ba su kadai .
Koda ya shigo dakin nasu tana zaune bakin gadon ta kurawa kasan dakin ido kamar tana tunane a lokacin kuma hakane don ta kasa sukuni ko walwala tunda ta kyalla idonta a kan mu hankalinta yake matukar tashe a lokacin.
Ashe dama zata zone ba,a fada min ba koda yake namaji kokai baka sanda zuwansu ba balle mutanen gida.
Ta kwaso yarane kawai ta kamo hanya zuwa Abuja kai tsaye wanan yarinyar tana da taurin kai amma zata raina kanta idan ta koma gobe ai yauma don baka dawo da wuri bane dasun juya ai sun koma.
Zama yayi yana ciro wayansa a aljihunsa kafin ya aje wayan gefe a lokacin Aishan ke fadin mum ta kiraka ko munyi waya dazun ranta ya baci sosai kan zuwan zainab nan din .
Yarinyar sam bata da kunya tana dauka daidai take da kowa yanzu don kawai tana ganin kanta a cikin mu a yanzu komai zata iya to ba zata zauna nan ba don ban zama dasu wallahi.
Sai lokacin ta dago tana kallosa ganin ya mike tsaye baice da ita komai ba tace ina magana ka kyale kuma gobefa zasu koma gaskiya.
To me gida yaushe kika koma maigidan nan ni zaki ba doka akan iyalai na ina kin matsa kizo kinzo ita kuma da bata matsaba yanzu tana da ra,ayin zuwa shine matsalan ki ?
Don haka kalla ba zance da ita ba a yannzu yau koba aurena akan zainab ta zo gidan nan bazan taba koranta ba da yayanta don ita din yar uwatace taji ta uwa ta uba tana da ikon zuwa gidana ta zauna ko banza.
Don haka ki zuba masu ido idan kina iya zama inba zaki iyaba kuma ki koma kano kici gaba da zamanki acan shine maganata dake .
Wallahi Aliyu baku isa ba dama yaudarata ku kayi ke nan yasa ka kwasoni zuwanan ashe kun riga da kun shirya tazo da yara ta sameka nan.
Lalaima ni zaka nunawa zainab yar uwarkace yanzu Aliyu da ita yar uwarkace ta kwarai ba zataso abinda zai cutar da rayuwanka ba ai.
Ban daki ya

99 / 105