YAR GATA CE COMPLETE HAUSA NOVELS BY MIEMIEBEE.txt

Author :  MIEMIEBEE Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   28 / 98

81K to 84K   out of 291.7K words

chan su fara sabuwar rayuwarsu dan bazata iya rayuwa ba shi ba.

~* ~* ~*
Seda ta bari da daddare yad’an huce ta kirasa nanma kaman baze d’aga ba sannan yayi picking tare da yin shiru.
“Hello Very Own” shiru yayi.
“Very Own I know kana jina dan Allah kayi magana.” Again shiru, kuka ta shiga yi “Very Own mesa kakeson bawa zuciyar da take sonka wahala? Do you want my heart to explode one day? Please talk to me.”
“Nace miki meh?” Yayi maganan in an I don’t care manner.
“Thank you for speaking, I’m sorry for misbehaving earlier I wasn’t thinking staright kayi hak’uri kaji?” Shiru ba amsa “please am sorry am on my knees begging, barin sake crossing naka ba.”
“Naji so what now?”
“I’ve made up my mind zani birthday’n ka no matter the consequences inhar kuma Baba yace ze aura min wani I’ll follow you muyi eluding, you have my solemn words.”
“I love you Babe I promise to make you the happiest woman on earth.”
“I trust you Very Own please ka rage yimin zuciya Allah my heart can’t take it wataran, sau nawa nake kiranka kak’i picking. Wallahi baka san yadda nake sonka bane Adeel da baza kana sani kuka haka ba.”
“Is okay I’m sory kinji? Its never my intention to make you cry just that kidena crossing d’ina okay?”
“Okay My King, I love you.”
“I love you too Baby Boo so se goben?”
“Yes I’ll await you” daga nan sukayi sallama. Ita kanta Zeezee she is not sure of what she is about doing all she is sure of is tanason Adeel and wants to be with him.

12:00AM Zeezee was the first to wish Adeel a lasting happy birthday. Long essay ta had’a ta mishi sending sannan kuma a instagram page nata tayi posting 25 pictures nasa tunda 25 years ya cika. Adeel couldn’t ask for more tunda yanada perfect girlfriend. Ga kyau, swags and most of all the way she can die for him. 11am da su Mama suka fita Zeezee tama Lubiee waya ta taho mata da had’ad’d’en picture cake da tasa akayi ma Adeel nata as a birthday gift saman an rubuta _HAPPY BIRTHDAY MY VERY OWN._
“Yanzu kam zan iya shan iska ko? Tunda ga cake naku nan.”
“LOL Babe thanks for everything, I love you” tayi hugging nata “so wannan ne kad’ai gift nasan.” Lubiee ta tambaya.
“Haba! Birthday’n Very Own d’ina gabad’aya kice cake kawai zan kai masa tsaya kiga” wardrobe nata ta nufa ta fito da wani leather sannan ta zazzage kan gado black Magnianni Lace Detail Loafers ne guda d’aya which is worth 40K da kuma Grant London white leather wrist watch which is worth 30k.

“OMG!” Lubiee tayi exclaiming. “Babe you can’t be serious wannan takalmi befi 30k ba last time dana gani a jumia?”
“Its actually 40k duk kayan nan 70K.”
“70K?! Zeezee sata kika soma?”
“Kika san for how long nayi saving kud’i for Adeel’s birthday ne?”
“Yakai shekara ne? Aina kika samu 70K? Don’t lie to me.”
“Yarinyan nan kinfi kowa sani nafa, actually kud’in agogon dana school fees d’ina na 3rd term na cika na saya.”
“What! You mean baki biya ba?”
“Yup to meh zanyi da neco d’in? Am sure zanci waec d’ina in shaa Allah ba school fees da zan biya.”
“Humm Allah shiryeki Zeezee wallahi baki tsoro ko kad’an.”
“Niba wannan ba ki tayani wrappiing gift d’in ban iya ba sauran ki nad’amin na mugunta kuma.” Nan da nan ta ciro wrapping sheet Lubiee ta mata wrapping me kyau. “Toh yanzu da yaushe ne party’n?”
“Nan bada jimawa ba” Zeezee tamata k’arya.
“Zeezee promise me bazaki fita da daddare ba.”
“I promise.”
“Yauwa.” Rakiya Zeezee tayi mata sannan ta dawo ciki.

6:30PM bayan Zeezee ta idar da Sallah tasa lock a d’akinta ta shiga tsara makeup, seda tayi spending one and half an hour sannan tagama penta face nata, hair rollers nata ta d’ibo tayi rolling gashinta ta barbaza akan shoulders nata sannan ta ciro white english fish gown nata tasa by 8:00PM Zeezee was ready, d’akinta se tashi yake da k’amshin turare. Not long enough Adeel ya kirata kan gashi a inda tace ya jirata. Babban hijabi ta 6urma ta tattara gift da cake nasan sannan ta bud’e k’ofan d’akin nata Baba taga ya shiga d’akin Mama ya rufe wani hamdala ta saki sannan ta maida k’ofan nata ta shiga tip-toeing sid’ak-sid’ak tana tafiya har ta samu ta fita, addu’a take tayi Allah sa Baba besa kwad’o ya rufe gate ba aikuwa tana isa ta tarar da k’ofan a rufe. “Nashiga uku!” Ta furta kwata-kwata ta manta da akwai k’ofa a garriage seda taji Mama na k’wala mata kira ta tuna. A guje amman kuma a nitse ta wuce garriage, hamdala ta saki ganin sakata kawai a kasa a guje ta fice dai-dai inda tace Adeel ya jirata taga motansa seda ta duba da kyau taga bame ganinta sannan ta k’arisa dama already a bud’e yabar mata motan tana shiga ta rufe. “Phew!” Ta saki numfashi.
“You made it Babe” ya mik’a yayi pecking nata.
“Anything for you” tayi maganan tana cire hijabinta tare da wullasa back seat.
“Wow! Am speechless you are looking extra ordinary beautiful Babe.”
“Thank you” wayansa ya cire ya musu selfie “are you ready?” Kai ta gyad’a “yes lets go” hannunsa d’aya ya had’a da nata gagam sannan ya shiga driving.

_Back home..._
“Zeezee! Wai ina yarinyan nan ta shiga bade bacci tayi ba, Zeezee!” Gbam! Gbam! Gbam! Jin ba amsa ta gwada waina handle d’in karap ya bud’u tasa kai ciki “Zeezee! Ko kina toilet ne? Zeezee!” kiran sunanta Mama tayita yi amman shiru daga k’arshe bud’e toilet d’in tayi taga wayam ba kowa ciki. Mumunar fad’i gabanta yayi “where could Zeezee be?” Gidn ta zagaya bata ga Zeezee ba.
“Zainab me kikeson yi a rayuwarki? Ina kika shiga dan Allah?” D’akin Omar ta nufa ta samesa yana d’an aiki akan laptop. “Omar! Omar!” Ta kirasa cike da tashin hankali.
“Omar kaga Zeezee?”
“Rabuwa na da ita tun Sallan Maghrib bata d’akinta ne?”
“Omar Zeezee ta sake guduwa bata gida ba inda ban duba ba bata nan wayyo Allah na shiga uku!”
“Ta gudu?!” Yayi exclaiming tare da mik’ewa hawaye Mama take “dan Allah kayi shiru kar Babanku yajika, in yaji ta fita yankata zeyi idan tadawo.”
“Innalillahi! Ina Zeezee zata shiga Mama are you sure kin duba ko ina baki ganta ba?”
“Na duba ko ina Omar bata nan wayyo Allah ni!”

_Zaranda Hotel_
“One, Two, Three...” Atare Zeezee da Adeel nata sukayi cutting 5 steps cake d’insa wanda a sama akayi stalking _HAPPY BIRTHDAY ZEEDAL_ akai. Piece kad’an tayi cutting tayi feeding nasa dashi sannan ta basa wine akai. Anan ta miqa mai present nasa, sosai yaji dad’i daya bud’e yaga ni kasancewar he is used to wearing expensive stuffs, yana ganin shoe and watch d’in yagane masu tsada ne hugging nata yayi in the presence of everyone tare da pecking nata. Daga nan sukaci abinci bayan cin abinci DJ ya hau aiki, dance floor aka bawa Zeezee da Adeel nata, rawa sukayi as if dan shi aka turosu duniya ba inda Adeel bai shafa ba jikin Zeezee seda nishinsu ya kusa d’aukewa suka koma gefe suka zauna suna masu feeling love na juna a zuqatansu. Daga nan birthday programmes suka cigaba, 3 musicians Adeel yayi booking aciki harda favorite artist na Zeezee, Tiwa Savage ita tayi singing lastly wanda a k’arshen song d’in tayi mentioning Zeedal ciki, sosai birthday nashi ya had’e yakuma sa Zeezee sake feeling as his only Queen!

_10:30PM_
Mama ce zaune bakin gado abin duniya sun mata yawa har Baba da besan Zeezee bata gida ba yazo ya zauna a gefen ta batayi noticing ba. “Hafsah!” Firgit ta mik’e “na’am Alhj yauhse kashigo?”
“Tun d’azu, tunanin me kike haka?”
“Uhm Babu mu kwanta koh?” Addu’arta tun d’azu befi Allah yasa kar Baba ya nemi Zeezee ba yau.
“Ina Zeezee? Kiyi mata magana inason mata magana.”
“Alhj da daren nan? Kabari mana se gobe.”
“Kamar ya se gobe Hafsah? Magana nakeson mata batun studies nata fa jeki kiramin ita please.”
“Alhj please kabari gobe tayi bacci halan.”
“Toh naji” to her suprise kawai taga Baba ya mik’e yana barin d’akin gabansa tasha da wuri “Alhj please kazo mu kwanta Zeezee tayi bacci.”
“Tayi bacci ko ta tafi party’n da zasuyi a Zarandan?”
“Party kuma?”
“Hafsah ni zaki raina ma hankali wai? Ko kin manta inada aboki police ne? Sun je sun karb’i police excuse yadda bazama a tak’ura suba da kyau, Zeezee sede ta nemi wani gida da uban ko itace kad’ai ‘yata a duniya na yafe ta.” Yana kaiwa nan ya juya ya haye gado tare da kwanciya. Silent kuka Mama ta hau yi haka ta kasa bacci ranan.

01:45AM akayi closing party’n. “Babe in kaiki gida ko se gobe?” Adeel yayi maganan hannunsa zagaye a k’wank’wason Zeezee gabad’aya ta manne jikinta a nasa. “No I’ll sleep here with you se gobe naje gida kawai kamin booking room.”
“Are you sure Babe?”
“I am saboda ko naje yau Baba baze barni na kwana a gidansa ba.”
“Is okay I’ve got you okay? You really made my day today.”
“I’m glad I did, muje kamin booking room am sleepy.”
“Right away Babe” pecking nata yayi sannan suka k’arisa reception ya mata booking room. Har d’aki ya kaita sukayi Sallah seda ta kwanta sannan ya mata goodnight ya fice. Peacefully Zeezee ta samu bacci not like the other time.

Washegari by 9:07AM su Zeezee suka gama karyawa, suna tsaye gun reception yana k’ok’arin biya musu bill yace, “uhm Babe na bud’e miki mota go and wait inside kinji banason kitsaya anan kowa yazo wucewa yana kallonki, am jealous.”
“Okay Very Own I love you” tayi pecking nasa a cheeks, “in baki key ki kunna AC?”
“No need ana sanyi already.”
“Okay heater fah?”
“Don’t worry Very Own am good”
“Tam jeki jirani ina zuwa yanzu.”
“Okay” tana kaiwa nan ta fice bata kaiga shiga motan Adeel ba taga wasu police men guda biyu tsaye wajen, bata kawo tunanin komi a ranta ba ta k’arisa gun motan kawai ji tayi hannu kan kafad’arta. A razane ta juya “ya haka Mr. Police man? Let me go.”
“I’m sorry Miss, Babanki ne yabamu order mu kaiki gida.”
“No, no please dan Allah ku rufa min asiri and let me go” hannunta yakama yahau janta. Ihu tashiga rusawa tana kiran sunan Adeel.
“Adeel! Adeel! Please help me zasu tafi dani, where are you?! Adeel!” basuyi minding nata ba suka sata cikin motan da suka taho dashi, kuka take tayi cikin motan tana had’asu da Allah amman ko a jikinsu saboda aikinsu sukeyi.

_Back in Zaranda Hotel..._
Adeel na gama settling bills nasu yafito ya k’arisa gun motansa ya bud’e tare da shiga “Swe-” be k’arisa maganan ba yaga gefensa wayam ba Zeezee ba alamarta. Be kawo wani tunani aransa ba yayi zaman jiranta ko maybe ta shiga bathroom, 2-3 minutes later jin shiru har yanzu bata dawo ba, ya fita ya shiga neman ta sede she’s nowhere to be found. Tambayan mutanen gun ya shigayi duk sukace basu ganta ba atlast gateman ya tambaya ya shaida masa eh wasu police men biyu sun zo sun tafi da ita. Dum! Zuciyarsa ya buga oh no! Zeezeen sa!!!




*TEAM #YGC*
*MIEMIEBEE*
www.beeenovels.blogspot.com

🎀🎀🎀 🎀🎀🎀
🎀❣🎀
❣❣
•°•★•°• •°•★•°•
°• •° °• •°
°•° °•°
*‘YAR GATA CE!*👸🏻
•°•★•°•
°• •°
°•°
*_written by miemiebee👄_*

*January, 2017*
2⃣8⃣

_I dedicate this page in honour to each and every *special member of my group, MIEMIEBEE NOVELS GROUP.* Sorry for enticing you guys yestarday😅😝 I just couldn’t help it, how you guys are so eager to see Baba cutting off Zeezee’s head. Mugaye kawai!😂 That aside I love you guys so much, thanks for your maximum supports #OneLove💞_


“Dan Allah bayin Allah ku rufa min asiri karku kaini gida wallahi kasheni zeyi, kuji k’aina dan Allah” kuka tayita musu a motan tana had’asu da Allah amman kota kanta basuyi ba suna isa bakin gate driver yayi parking suka fito da Zeezee neman kwanciya tayi a k’asa amman haka d’ayan ya d’agata chak se cikin gida inda Baba, Mama, Mariam da Omar suke tsaye. Wani sabon kukan ta rushe dashi ganinsu, “aikinku yayi kyau nagode, you may leave” cewar Baba.
“Godiya muke” suka amsa almost a tare sannan suka fice. Taku d’ai Baba yayi ta direction na Zeezee dake zube a k’asa tana kuka Mama tasha gabansa, “Alhj dan Allah karka tab’ata” tunkud’eta yayi a zuciye sekace ba Hasfsar saba da wuri Mariam taje ta tari Mama kafin ta gama fad’i. Hannun Zeezee yaja seda ta mik’e tsaye ko kallon cikin idanunsa ta kasa. Mari lafiyayye ya sakar mata tas! Wani irin rikicaccen ihu ta saki a yayinda take hango stars, kafin ta farfad’o daga marin ya k’ara mata wata, Mama dake zaune a k’asa Mariam na tsaye a kanta tace, “Omar kaje ka karb’i Zeezee dan Allah karya kasheta.” Omar na nufan wajen Baba ya bud’e masa ido “wallahi Omar ka matso nan kaji na rantse maka zan tsine maka.”

Jin haka Omar yaja baya, hannun crying Zeezee Baba yaja zuwa d’akinsa yasa lock “Baba dan girman Allah kayi hak’uri na tuba” dorina me baki biyu taga ya ciro daga wardrobe nasa nan tasa ihu tana had’asa da Allah. Kir6ata ya shigayi, mutum na iya rantsewa ba mutum Baba yake daka ba. Ya gwara ta da bango, yayi ball da ita ya nausheta ba abinda beyi da ita ba, “Mama dan Allah kizo ki taimakeni Baba ze kasheni!” Su Mama dake tsaye bakin k’ofar se bubbugawa suke suna bawa Baba hak’uri amman se kaman sake tunzira sa suke, ya zabga mata bulalan yayi ball da ita sekace ba Zeezeen’sa ba. Amai Zeezee ta shigayi amman hakan besa Baba ya barta ba, tun tana ihu har yazamo hawaye kawai take.
“Alhj! Alhj! Dan Allah ka rufa mana asiri karka kashe yarinyan nan, Omar me kake jira ka b’alla k’ofan mana!” Mama tayi maganan tana jijjiga k’ofan.
“Ba gomma na kasheta na huta ba, ni zatayi wa abin kunya? Kasheki zanyi na huta ina adda na?”
“Adda?! Alhj kayi me dashi, dan Allah ka rufa mana asiri, Omar me kake jira ka b’alla k’ofar mana.” wardrobe nasa ya nufa ya shiga neman addansa shi a dole se ya yanka ta ya huta. Da k’yar Omar ya samu ya b’alla handle na k’ofan sukayi ciki da gudu Mama tayi kan Zeezee dake ta kwararo amai dai-dai nan Baba ya sami addan nasa, gaban Mama data tare Zeezee yasha “ki matsa Hafsah kona yanka ku tare.”
“Sede ka yanka mu taren kashemin ‘ya kakeson kayi? Meye amfanin haka?”
“Ki matsa nace!”
“Wallahi ba inda zanje.”
“Baba dan Allah kayi hak’uri she’ve had enough” cewar Mariam calmly.
“Kufita nace! Kubari na gama da ita kowa ya huta tunda ita iskanci ta d’au wa kanta” hannu yasa ze finciko Zeezee daga hannun Mama amman dan yadda Mama ta damk’eta ajikinta ya kasa. “Ko ke kad’ai ce ‘ya a gareni na yafe ki Zeezee-”
“Subhanallahi! Alhj karka zo kayi abinda zakayi nadama dan Allah kayi shiru haka ya isa kayi hak’uri.”
“Na fad’a na yafeta taje ta nemi wani uban, shi saurayinki da kika fi jin maganarsa akan nawa sekije ki samesa na baki nan da minti biyu ki tattara ina-ina ki kibar min gida konasa ‘yan sanda su baki d’ankaren duka.” Ganin har yanzu crying Zeezee bata motsa ba ya sake daka mata tsawa “bada ke bane?!” har a yanzu dan yadda ta daku lik’is takasa motsawa “wallahi ba inda Zeezee zata je, kai bakasan yin hakan sake ta6ar6arar da al’amarin bane? Wallahi k’afarta k’afata, muddin ka kori Zeezee nima sede ka nemen a gidan nan, Zeezee nada laifi amman kaine sanadin komi.”
“Hafsah stay out of this kina jina koh? Ke bazaki tashi bane sena kira ‘yar

28 / 98