YAR GATA CE COMPLETE HAUSA NOVELS BY MIEMIEBEE.txt

Author :  MIEMIEBEE Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   86 / 98

255K to 258K   out of 291.7K words

da kansa baya jin ze iya sake sata a ido gumin da take had'awa ko wanda ke cikin oven albarka.
   "Ya Al'ameen" ta kira sunansa cikin wani irin sauti. "Ya Al'ameen please don't go don't leave me." Guiwa ba k'arfi ya k'arisa kan gadon nata tare da rik'e hannunta d'aya cikin nasa duka yana pecking kai "shhh! Am here Princess am never gonna leave your side." Hanky ya zaro next ya share mata gumin nata tas sanna yayi pecking forehead nata tare da fad'a mata, "we are in this together Princess I love you so much morethan you can ever imagine."
   "Ya Al'ameen bazan iya ba, please forgive me."
  "You can do this Zainab because am here with you, we are in this together kinji?"
   "Try pushing okay? " Cewar Dr Sammy dake expecting baby.
  "I can't I can't please do something Ya Al'ameen." Zeezee ta fad'a tana hawaye.
  "Yes you can Zainab, you can just do as yadda Dr ta fad'a kinji? Ke kad'ai kike da ikon kawo mana Little soldier'nmu into life and I trust you push okay am here for you."
   "I can't Ya Al'ameen zan mutu its too painful."
  "I know Princess and kina k'ok'ari ma sosai just push kinji koda so d'aya ne I love you, after the count of three sekiyi pushing. Ready?" Kai ta gyad'a da k'yar bayan data gama 6ata musu lokaci. "Okay, here we go 1... 2... 3 push!" Aiko tak'i pushing d'in ita tana jin tsoro se kuka take. "Princess you have to push if not Little Soldier'n mu baze fito ba fah."
  "Ya Al'ameen I can't I feel like am dying, I need some air please." Wani file yaja a gefe ya shiga yi mata fifita dashi a yayinda take ta jan numfashi. Ya mata na kusan 2 minutes tace she is okay, "so zakiyi pushing yanzu?" Da sauri ta kad'a  kai "I can't."
  "Yes you can, ko kin manta matar wacece ke Princess? Matar Soja ce fa, matan sojoji kuma kuma ba ragwaye bane ko bakison kiga Little Soldier'n mu muga da wa yake kama?"
  "Ina so."
  "Good you have to push then." Kai zalla ta gyad'a mishi.
   "Zakiyi for your Soldier?" Nan ma kai ta gyad'a "thats My Woman so after the count of three okay? One... two... three!" Pushing d'in tayi da iya k'arfin jikinta har seda jijiyoyin goshinta suka bayyano. "Wayyoo! Zan mutu" Tasa k'ara bayan pushing da aka samu tayi. "I can't I can't Ya Al'ameen ni kubarmin baby na aciki kawai I can't force him out kuka ce senayi kashe ni zakuyi kubarmin shi a ciki na yafe ganinsan." Sosai d'ayan nurse d'in ta tsaya da dariya yau tana ganin labor kam.

   "A bar shi kuma Princess? Taya za'a barsa yi hak'uri ki sake pushing." Kai tayi saurin kad'awa tana kuka ita a miyar da ita gida, abu fa kaman wasa Zeezee tayi pushing tak'i. Su Dr Sammy basu ta6a ganin abu haka ba, daga k'arshe ma tsayawa sukayi daga gefe suna k'are ma Zeezee da Al'ameen dake ta faman calming nata yana rok'anta da tayi pushing kallo. Sun yi morethan 30 minutes suna abu d'aya Al'ameen nata rok'onta da tayi pushing da k'yar finally tayi agreeing to push anan suka marmartso. Fiye dana d'azu ta sake wani push d'in, nan kam har Dr Sammy ta soma ganin kan baby'n, se kuma yanzu wani sabon azaba da zafin labor ya sake hitting Zeezee.
   "Ga baby's head nan two more push in shaa Allah ze fito push again kinji Zainab?" Dr Sammy tayi information tana murmushi.
  "I can't ni kubarni please kun d'au pushing d'in wasa ne? Ni Mama nakeso nasan ita bazata ce in yi pushing in kashe kaina ba, kaima Ya Al'ameen ban zata mugu ne ba kai se yau, Allah ze sak'a min ba pushing da zan sake in kashe kaina ni ku kira min Mama." Kuka take sosai tsakanin ta da Allah. K'us-k'us nurses suka shiga dariya jin wannan kalamu na Zeezee.
  "Naji kuma na yarda ni mugu ne Princess amman yi hak'uri ki sake pushing ko sau d'aya ne."
  "Nak'i bazan yi ba ni ka fita min daga d'aki mugu kawai" ta rushe da kuka. Yasani sarai she don't mean any of those words azaba ne kawai yayi mata yawa. "I am here with you Princess I am never leaving your side."
  "Just go I don't love you anymore ni Mama nakeso, duk kaine wallahi bazan sake kwanciya dakai a d'aki d'aya ba." Dariya sosai har Dr Sammy ta tsaya yi.
   "Toh naji Princess amman yanzu yi hak'uri kiyi pushing."
  "Ni Mama nakeso kuma ka sake cemin push zan ja Allah ya isa."
  "Princess you don't need Mama, kema Maman kanki nefa bakiji Dr tace taga kan baby'nki ba? Push a bit seya k'arisa fitowa yi hak'uri."
  "Ni Mama nake so" ta sake rushewa da wani kukan.
   "Breathe Zainab you can do this." cewar wata nurse "idan kikayi pushing baze baki wahala ba." Wani d'an banzan kallo Zeezee ta bita dashi "Inba hancin ki kikeso in ara inyi nishin ba kan bansan wani irin nishi kikeson iny- arghh!" Wani irin rik'o tayi ma Al'ameen sanda faracunta suka tsattsaga mishi skin, "labor'n ya sake hitting" cewar Dr Sammy "Maj-Gen ask her to push idan muka ci sa'a tayi yanzu baby'n na iya fitowa."
 
  "Push kinji Princess? Yi hak'uri Mama na zuwa na mata waya."
   "Argghhh! no please I can't."
  "Yes you can in bakiyi ba Mama ain't coming fa." Sake gangamesa tayi which in the process take yak'ushinsa sosai gabad'aya hannunsa ya tashi shima da rabon labor'nsa, danne zafin yayi sanin tana cikin more pain. "I hate you Ya Al'ameen wallahi Allah ze sak'a min tunda shi ba azzalumi bane" ta k'are maganan cikin kuka sosai.
  "I know Princess ni kuma I love you push okay?"
  "Bazan yi ba mugu kawai."
   Haka suka ta drama cikin labor room d'in tayi pushing tak'i. A takaice seda tayi wasting another 20 minutes sannan da k'yar Al'ameen ya iya convincing nata tayi pushing. Da tayi da k'arfi da an wuce gurin yanzu amman dake raguwa ce kad'an tayi pushing hakan yasa only rabin kan baby'n ya fito they need one more push. Kafin Zeezee tayi one more push d'innan su Dr Sammy sunji jiki barin ma Al'ameen da har k'odewa yayi ga yak'ushin da Zeezee keyita masa, hannunsa gabad'aya ya 6aci da shati ga uwa uba masifa da zagin data shiga yi masa bashi kad'ai har Dr Sammy ta samu share nata.

_4:19am_
  After all the struggles, cries and screams Zeezee tayi pushing one last time da iya k'arfin jikinta suuul Dr Sammy ta jawo baby. Wani irin relieved sigh Zeezee ta saki ji take kaman ansa mata sabon rai, like dama iska na blowing haka shine take ta had'a gumin nan? Se yanzu tama soma jin fresh air'n dake hurata tun d'azu ta d'au a oven na gasa biredi take.
   "You did it Princess!" Al'ameen yayi alerting nata sounding delighted he can't believe baby'nsu Dr Sammy ke rik'e da. "Wow we have a bouncing LITTLE SOLDIER here" tayi informing nasu tare da juya musu baby'n suna kalla, se wani mammatse jikinsa yake yana tukuikuye kansa gu d'aya wane me jin sanyi. Butt nasa Dr Sammy tad'an buga wanda hakan yasa sa sakar da k'ara which was damn adorable. "Awwwwn! He's so cute Sweetheart." Zeezee ta furta tana kallon Little Soldier'n ta she cant believe that wannan d'anta ne "congratulations Maj-Gen and wife, bari a shirya shi a kawo muku, amsa Nafeesa." Dr Sammy ta fad'a tare da miqa wa nurse dake gefenta ita kuma ta fice. A nitse Zeezee ta dawo da kallonta kan Al'ameen "you did it Princess" ya sake fad'a mata fuskansa d'auke with the most expensive smile.
  "I couldn't have done it without you My Soldier, I love you."
 





*MIEMIEBEE.    Team #YGC!🎀 ZAIMEEN Flames🔥🔥🔥*
Beeenovels.blogspot.com 👄

🎀🎀🎀 🎀🎀🎀
🎀❣🎀
❣❣
•°•★•°• •°•★•°•
°• •° °• •°
°•° °•°
*‘YAR GATA CE!*👸🏻
•°•★•°•
°• •°
°•°
*_written by miemiebee👄_*

*March, 2017*
7⃣6⃣



"I love you more" a hankali yayi bending tare da owning lips nata, one of the best kisses of her entire life ya bata sannan a hankali yayi pulling out, guminta ya shiga share mata a hankali, a dai-dai lokacin nurse d'in ke kawo musu jaririn nasu. "Wow let me see wannan little mr. handsome kuma da wa yake kama" Kallon Zeezee tayi sannan back to Al'ameen "toh wai mesa yawancin 'yan fari ke kama da Daddies nasu ne?" Murmushi both Zeezee and Al'ameen sukayi sannan ta miqa baby'n wa Al'ameen "congratulations once more" ta fad'a tare da ficewa. Kallon kyan jaririn duk suka tsaya yi a yayinda yake juyi kad'an kad'an cikin baby blue showel nasa, cuteness overboard.
"I told you it was a Little Soldier Sweetheart, a cute one." Ta sanar da Al'ameen idonta not moving away from her baby.
"Yes Princess you won next time in shaa Allah little Princess ce me kama dake right?"
"In shaa Allah Sweetheart."
"Na manta ashe Princess tace bazata sake haifan min cute babies ba."
"That's not true ko yara goma kakeso zan haifa maka Sweetheart because I am after your happiness."
"Thank you, thank you for this most expensive priceless gift Princess I love you, gashi hold him and name him after duk wani name daya miki."
"Are you sure Sweetheart?"
"I promised so zanyi fulfilling." A hankali ya ajiye mata d'an ta saman cikinta har anan kallonsa Zeezee ke se kawai gani take like Al'ameen take kalla, kamannin nasu ya mugun 6aci ba abinda ya rage daga fuskan Daddy'nsa komi seda ya d'auko. "He is cute" ta furta tana shafa soft hannunsa a hankali.
"Indeed he is Princess."
"Kuma kuna kama sosai, what else can I ask for Sweetheart? I have two wonderful soldiers a gida na."
"And we love you so much root of happiness so wani suna zaki sa mishi?" Idanunta ta kulle nad'an lokaci, tana bud'ewa ta kalli baby'n sannan back to Al'ameen as if yayi reading mind nata suka furta.
"ISMA'IL" a lokaci d'aya sunan Baba me rasuwa.
"How could you have guess Sweetheart?"
"Because thats the perfect name that suits our Little Soldier."
"Ka amince asa mishi?"
"Sekin tambayeni confirmation ne Princess? Ai sunan Baba ne ya dace dashi, Allah ya ji k'an Baba ya cigaba da kai rahama kabarinsa."
"Ameen na sanya mishi Isma'il da al-kunyan KHALEEFAH."
"Toh Princess Allah raya mana Isma'il akan addinin muslinci ya albarkaci rayuwanshi yasa mahaddacin Al~Qur'ani ne."
"Ameen ya rabbi world's greatest Dad I love you."
"I love you more world's most Sweetest Mother, up for a selfie?" Murmushi ta sakar mar tare da gyad'a kai nan ya zaro wayansa ya kashe musu selfie dukansu were wearing the most expensive smile. Bada jimawa ba Khaleefah ya shiga kuka "omg! Sweetheart he is crying me zan mishi ya dena?" Tayi stating hankali a tashe a kuma rud'e.
"Princess calm down."
"Sweetheart baka ga kuka yake bane? Bana son yana kuka please do something."
"He is hungry I guess."
"Hunger? toh ai ba abinci anan me zamu bashi yayi shiru?" Ita gabad'aya ma ta manta da breastfeeding.
"Kin manta shi abincinsa is always ready and available ne?"
"A ina kenan?" A hankali ya miqa hannunsa ya shiga un-bottling mata rigar nata, "ko kin manta abincinsa na nan?"
"Omg!" Tayi exclaiming sounding relieved "gabad'aya na mance Sweetheart kayi sauri ka kirawo nurse ni ban iya ba, tazo ta gwada min."
"Me zata gwada miki?" ya tambayeta cike da mamaki.
"How to breastfeed Khaleefah" tayi stating tana turo baki dan kuwa ko ita kanta taji kunya.
"Breastfeeding d'inne baki iya ba yanzu Princess? How funny."
"Eh kayita min dariya kabar Khaleefah na kuka, Khaleefah sweet cuddle bar kuka kaji? Mummy is here." Tayi maganan tana jijjiqa shi a hankali. Murmushi Al'ameen yayi at her sight sannan yayi positioning Khaleefah dai-dai yadda ze sha abincinsa ba tare da yabi kansa ba. "Sweetheart what are you doing wai kai ka iya shayarwan ne?" Ta tambaya da mamaki.
"Tsaya mana kiga."
"Toh a haka milk d'in baze bi kanshi bane?"
"Just wait and see" bayan daya tabbata position na crying Khaleefah yayi se a hankali ya miqa hannunsa cikin rigan Zeezee ya fito da mamanta d'aya tare da seta dai-dai bakin Khaleefah ya sa mishi, duk anan binsa da kallo Zeezee ke tana riqe da Khaleefah. Aiko kaman jira Khaleefah yake ya kama nipple nata da k'arfinsa ya shiga sha, wani k'ara Zeezee ta saki. "Arrghhhh! Zan mutu Sweetheart please ka cire, ka cire please zafi omi'god" tayi maganan a rud'e harda d'an guntun k'wallarta.

Dariya yake son yi mata amman sanin halinta yayi k'ok'ari ya maqe. "Princess kaman ya kuma a cire? Khaleefah kuma fah?"
"Okayyy... tun ba ayi nisa ba ka fara nuna kafi son Khaleefah fiye dani ko?"
"Who said so Princess kefa Ummu Khaleefah ce son Khaleefah na bayanki."
"Bawani gashi nace ka cire yana min zafi kak'i."
"Toh I'm sorry in cire yanzu?"
"Ban sani ba seda ya dena" ta fad'a tare da murgud'a mai baki.
"Yi hak'uri ki amsani in cire?"
"Eh ka cire" ta fad'a. Hannu ya miqa kama dagaske ze zaren, ganin haka Zeezee tayi saurin cewa "ka bari wasa nake, barshi yasha har seya k'oshi."
"Awww how adorable, kin gan ku kuwa? Like a gudu daku kawai cuteness overboard."
"I know Sweetheart it has always been my dream, tun da nake banida burin daya fi inga ina shayar da d'ana ko 'yata daga jikina and here I am today breastfeeding Khaleefah, I can't ask for more."
"Masha Allah I once told you zaki haihu."
"Yes you did Sweetheart."
"Yanzu sauran ki haifo mana Little Princess tamu se muje Washington and make that your dream a true come one."
"Allah ya nuna mana Sweetheart, I can't wait to get pregnant with your baby again." Ta fad'a tare da dawo da kanta ga Khaleefah tana kallon yadda yake shan abincinsa a hankali.
"Ameen Princess. Shine d'azu kikace bazaki sake haifa min babies ba harma da cewa you won't sleep with me again."
"Duk a cikin zafin labor ne if not I don't mean any of those words."
"I know Ummu Khaleefa my Princess, I love you so much."
"I love you more Abban Khaleefah my kast standing Soldier." duban screen na wayansa yayi yaga Asubah ya kusa. "Barin yi alwala Ummu Khaleefa zani Masjid."
"Okay Sweetheart be back safely." Peck ya mata placing a forehead nata sannan wa Khaleefah, in the process ta hango hannunsa da tayi mai jina-jina. "Omg! Sweetheart a ina ka samu wannan ciwo haka?"
"Where?"
"Gashi a hannunka."
"Ohhh! Wad'annan?"
"Eh su."
"Ermm... na k'urjine ne d'azu a jikin bango."
"Dame ka k'urjine? Bango? Wannan beyi kalan k'urjini ba kaman yak'ushinka aka tayi daba dan ba da senace fad'a kayi."
"LOL me kika miyar dani ne Princess am a Dad taya zanyi fad'a se son d'ina yamin dariya ai, barin je inyi alwala."
"No" tayi sauri taja hannunsa "seka fad'a min ina ka samu wannan wounds d'in tukuna."
"Na gaya miki k'urjinewa nayi jikin bango d'azu."
"So you are lying to your Princess now? Ni ka hanani yima k'arya amman kai kana min ba damuwa." Tana kaiwa nan ta kawar da kanta daga kallonsa.
"Come on Princess bade zuciya zaki min ba, today is supposed to be the most happiest day of our lives."
"Gashi kuma kanason kayi ruining by lying to me ba."
"Toh turn and look at me zan gaya miki." Banza dashi tayi se a karo na biyu, "d'azu da labour yayi hitting naki ne shine kika rink'a yak'ushi na."
"Omi'god!" ta furta not believing abinda tayi wa Al'ameen nata. "Sweetheart am so sorry you could have left akan ka bari nata yak'ushinka haka."
"I promised never to leave your side remember? Karki damu nan da two days duk zasu warke."
"Am sorry kaji?"
"Ai wannan ba komai bane ganga da cemin da kikayi you hate me ni mugu ne." Ya

86 / 98