Author : MIEMIEBEE Category : Romantic Hausa Novels
da kaina na yi miki wankan."
"Ai Ya Al'ameen baze barki ba."
"Shi Ya Al'ameen d'in kenan, Mariam miqo min key'n a side drawer'n chan naga achan suke ajiyewa."
"A'a please kiyi hak'uri zanyi da kaina zan k'ara ruwan zafin kuma."
"Maras kunya kawai." Nan da nan tayi wankan ta fito ta tsara kwalyarta. Da yamma su Mama Babba harda Hajiya Sadeeyah dasu Yasmeen and Ibraheem suka iso even though su Ibraheem ne suka iso at last. After the hugs and pecks sukayi mata barka sannan sukasa wa Khaleefah albarka kowa se yaba kyansa yake yana cewa yaro sak Babansa.
~~~*RANAR SUNA*~~~
Tamkar bikin aure haka aka k'ayatar da bikin sunan Khaleefah, fili musamman sukayi renting inda aka k'ayata shi da abubuwan tafiyar wa mutum da imani, su Mariam harda ashobe sukayi abin se wanda ya gani gwanin sha'awa. Haka zalika 'yan Tm Maj-Gen Al'ameen dukaninsu da ashobensu se kwaso shoki suke. Souvenirs sekace hauka customized agogo, robobi, jaka, key holder, memo and pen ba abinda Al'ameen beyi ba suna ne like no other. Abinci har yaso yin kwante, everything was in abundant supply. Waleemah akayi na k'in k'ari sannan daga k'arshe suka cashe harta Mama seda su Zeezee suka sata rawa haka Mama Babba ma, kad'an suka taka suka koma suka zauna suka barwa su Zeezee filin. Se maghrib suka rufe taron.
**
Wajajen 9pm Zeezee na zaune kan gado a d'akinta se dudduba d'unbun kayakin da ita da Khaleefah suka samu take, wanda Mama Babba da Hjy Sadeeyah suka kawo mata kad'ai ya iya had'a kayan lefen wata, gana Ya Ibraheem shima sosai yayi k'ok'ari dan ko akwati ya had'o mata. Ya Omar da take ce mai ba a cin arzikinsa shima yayi abin kai ya kawo mata zannuwa biyar biyu super sauran ukun kuma wasu masu tsada da kayan baby dozen, Mariam da Yasmeen kuwa akwati suka had'o mata su biyu. Anty Fatee da Lubiee suma had'e kai sukayi suka kawo mata akwati, kayaki de sun mamaye d'aki se mutum yayi dagaske yake samun gun sa k'afa. Tana cikin duban kayakin Yasmeen ta shigo da sallama bayan Zeezee ta amsa tace, "ki fito waje Ya Al'ameen na neman ki."
"Mama na ina?"
"Tana wanka" tayi mata k'arya.
"Toh kice mishi Ina zuwa."
"Tam" tana kaiwa nan ta fice. Duban Khaleefah tayi ta tabbata baccinsa yayi nisa sannan ta sake pancaking face nata ta yafa gyalenta ta fice tiryan-tiryan. Ta bud'e k'ofa ta fita tana rufewa kawai taga haske yana bayyana daga nowhere, hakan ya cigaba dayi har seda ya isa wani spot da aka yisa inform of heart shape "omg!" Ta furta ganin sabuwar mota k'irar latest model na Ford jeep motarta tada. Sabuwa gal ce pil fara kuma fake acikin heart spot d'in. Kaman a kyaftawan ido ta hango Al'ameen tsaye gefen motan fuskansa d'auke with the most beautician smile ever!
"Happy third anniversary! ZaiMeen" taji people from nowhere suna wishing nata. Ashe yau ne third anniversary'nta amman gabad'aya ta mance dan hidima. Bata san a lokacinda ta fara zubar da hawayen jin dad'i ba ashe wannan suprise ne Al'ameen keda in mind mata ranan, this is one of her best suprises. A nitse yake takawa majestically ya iso bakin k'ofan inda take tsaye ya rik'o both hands nata cikin nasa yana mata murmushi "Happy Third Anniversary Ummu Khaleefah My Princess, I love you so much may we continue to prosper together till death do us path." Pecking kan hannun nata yayi a hankali dan dad'i tama kasa cewa komi kawai jansa tayi ta shiga hugging nasa "I'm totally out of words Sweetheart you took me by suprise, I can't stop shouting I love you because you're damn so sweet Khaleefah and I are so lucky to have you in our lives, thank you so much for this wonderful suprise and happy anniversary to you also, I love you." A hankali tayi breaking hug d'in. Hannu yasa a aljihunsa tare da zaro key'n motar yasa mata a hannu "the car parked over there is yours here is your key, muje kiyi parking a lot."
"Why are you so sweet?"
"Because am married to the world's BEST wife and a mother." Ya sanar da ita yana me murmushi sosai. A hankali tasa hannunta a nasa suka shiga takawa inda mutanen gun ke binsu da tafi har seda suka shiga motan. Reverse tayi sannan tayi gaba ta paka motan a space da akayi creating mata next to motan Al'ameen. Wutan motan ya kunna anan taga wata k'aramar pack dake ajiye a tsakankaninsu. "Sweetheart not again please."
"Naki ne open it."
"How can I ever repay you? Allah kad'ai ze iya biyanka min, addu'a na a kullum maka baya fin Allah ya farinta maka ranka kamar yadda kake farin tamin nima, I love you so much."
"I love you more." Grabbing pack d'in tayi ta shiga 6a6alla glues da sheet d'in har seda tayi discovering wasu had'ad'dun diamond earrings and necklace da kuma wani bracelet na pure silver da akayi forging ZAIMEEN akai. "Omi'god how I wish zan iya nuna maka kalan farin ciki da dad'in da nake ji yanzu."
"Its already written everywhere on your face here" yayi pecking goshinta, "here" cheeks nata na dama, "here" yayi ana hagu haka yabi face nata gabad'aya yana kissing nasu lightly teasing her in the process se dariya take which is damn cute, seda ya tabbata kisses nasa suna raining a face nata sannan ya zari bracelet d'in daga cikin pack d'in ya bud'e mabud'in sannan ya jawo hannunta ya shiga sanya mata shi, bayan da yayi clipping yace, "beautiful just as I imagined or even more inason ki ringa sashi kullum don't ever take it out, can you promise me that?"
"Anything for My Sweet Hubby duk abinda kakeso shi zan maka muddin be sa6awa addinin muslinci ba, kamar yadda kasa min yau inba wai kai kazo ka cire ba ni bazan ta6a cirewa ba se ranan da kuma kai ka ce in cire you have My solemn words."
"Thank you Princess."
"Nice da godiya, I miss those sugar lips."
"Not as how I missed yours can I kiss them?"
"They are yours remember? Kai kake da iko dasu." A hankali yayi owning lips nata sukayi breaking into the most heart melting kiss assuring each other how much they love each other, kaman kar su sake juna suke ji, da k'yar tayi pulling out tayi placing kanta a ha6ansa a yayinda wani wutan sonsa ke sake mamaye mata zuciya. Anya kuwa zata iya rayuwa ba Al'ameen? Kai! She don't think so.
"Ina Little Soldier'n mu?"
"Na barosa aciki yana ta bacci ya wahala yau a hannun mutane yadda kasan ince abani abuna."
"LOL" ya saki dariya kad'an "da kuwa an zagaya Princess d'ina a gari ace game rowan baby."
"Haha kai bakasan yadda nake ji da Khaleefah bane amman fa bekai yadda nake ji da kai ba."
"I know Sweetheart naso tare kuka fito dashi tun shekaran jiya ban sake sasa a idanu na ba."
"Ayyah I know how that must feel, zaka jirani anan inje in d'auko maka shi?"
"Mama zata barki?"
"I pray she'll idan ma bata bari ba na saci idonta."
"LOL Princess bakiya tsoro ko? Toh idan kinzo ki sameni a new site d'incan."
"Toh kai kad'ai ne ba?"
"Ai in da wani aciki barin bari kije ba saboda kishinki nake sosai Princess."
"Awww!" taja hancinsa "I'll be right back."
"Yauwa until you do" sanda yaga shigewanta ciki sannan ya nufi new site daya koma ciki yanzu saboda wanda suke ciki da Zeezee a da mutane sunyi yawa.
Zeezee ta d'au Khaleefah tazo fita kenan suka ci karo gbam! Da Mama kad'an ya rage basuyi gware ba. Cike da fargaba tace, "phew! You startled me Mama."
"Eh baki da gaskiya kam ai dole kice kinji tsoro."
"Mama please karki hanani Ya Al'ameen nason yaga Khaleefah ne I won't take long." Shiru Mama tayi wane me nazari "please Mama."
"Kije kika bari wani abin ya shiga tsakanin ku kuma ni ba ruwa na."
"Haba Mama se kace wacce batasan addini ba banida tsarki fa kin manta ne."
"Ni na san muku ne."
"Inje?"
"Kije ko na hanaki ma nasan zaki saci idona."
"Yeyy! Thanks Mama I love you."
"Naji fice." Nan da nan ta fice achan new site d'in ta samu Al'ameen zaune a bakin gado. Yana ganinta ya miqe ya amshi Khaleefah da tashinsa kenan da daga bacci.
"Kaga wai da yazo hannun Daddy'nshi ya bud'e ido."
"Father-son bond kike ji."
"Aww haka ne? Bari in sambad'o Little Princess d'ina mana kaga, nima sak me kamanni na zan haifo."
"LOL ai jini na yafi naki k'arfi duka yaran mu in shaa Allah dani zasuyi kama."
"Allah k'arya ne da ni ne." Tayi maganan wane zatayi kuka.
"Kisa wasa, ai gashi kin fara gani daga kan Khaleefah."
"Ai idan na haifi d'aya again naga me kamanninka ne toh na yafe sauran ban sake haihuwa."
"Ai sede ki yafen amman kin kafa haifan masu kamana kenan."
"lol ma da sauk'i ai kai d'in kyakkyawa ne atleast koda sun yo kamannin naka ba laifi tunda suna yin kyau."
"How I wish zamu kwana tare yau Princess I miss you."
"Ba kai kad'ai ba harta ni Sweetheart I miss you."
"Can't we sleep just for today?"
"Mama zata kashe ni gobe."
"Zan sa Mama Babba tayi mata magana, mu kwana anan kinji?"
"Yau nida Khaleefah baza muyi wankan dare ba kenan."
"Zaku yi mana ga bathroom da komi a ciki."
"As for me yes but shi se a cikin bath tub nasa ake masa kuma ni ban iya bama."
"Ni na iya zamuyi masa a cikin jacuzzi."
"Uhn-uhn fa Sweetheart karka jefa min yaro a cikin jacuzzi tam!"
"LOL Princess shin wai se yaushe ne zaki dena under estimating d'ina ki yarda ni d'innan inada basira da baiwa."
"Hehe toh idan ba neman surutu ba meh had'inka da wanka wa jariri?"
"Time da aka haifi Aysha kullum a idona ake yi mata wanka time d'in na gama first degree d'ina ina hutu a gida."
"Wow really! My legend ba wasa, Toh idan ka mishi wani kaya zesa? Babu ko d'aya anan."
"Bari in kira Addar mu Yasmeen in rok'eta ta d'auko miki kayan baccinki dana Khaleefah ko?"
"Eh ayi hakan Yasmeen nada sauk'in kai unlike Adda Mariam zatayi mana." Nan da nan ya kira Yasmeen ya rok'eta da ta taimakesu ta kawo musu kayakin baccin Zeezee da na Khaleefah, sanin itama tayi hakan lokacinda ta haifi first born nata yasa ta gane how exactly Al'ameen and Zeezee must be missing each other nan da nan ta kai musu kayan ta fice bayan dogon godiyan da Zeezee tata yi mata.
Ai da mamaki Zeezee ta tsaya tana kallon yadda Al'ameen keyi wa Khaleefah wanka wane na mace, a hankali yake binsa so gently sekace ba na miji ba. Wanke sa yayi tas ko kuka Khaleefah beyi ba har aka gama sannan ya shafa masa lotion nasa ya sa masa pampers tukuna ya sanya masa overall nasa. Duk anan banda ido ba abinda Zeezee ke binsa dashi, ko ita bazata iya yin abinda Al'ameen yayi ba gani take like idan ta rik'e yaron ze su6uce mata a hannu.
"Sweetheart you are such a genius, I can't ask for more."
"Kin yarda yanzu?"
"100%."
"Sauran ke ko kema na miki wankan?"
"O'o ni zanyi da kaina."
"Tam kije Khaleefah and I are waiting for you." Ba tare da 6ata lokaci ba ta shiga bayin.
On Mama's side kuwa 10pm na bugawa ta shigota d'akin Zeezee don yi ma Khaleefah wanka. Sede to her ultimate suprise taga ba Zeezee. "Bade 'yar nan bata dawo ba har yanzu?" ta tambayi kanta. Dai-dai nan shigowan Yasmeen da baby'nta dake 8 months old me suna Jameela amman suke kira da Iman. "Yauwa Yasmeen ina Zeezee ta shiga ne?"
"Uhn, nima ban ganta ba fa tun d'azu." Har Mama ta yarda amman sanin duk lokacinda Yasmeen zatayi k'arya seta soma da 'uhn' yasa ta fahimci k'arya take yi mata. "Yasmeen! Maman Suleiman da Jameela."
"Na'am Mama."
"Ina Zeezee nace?"
"Uhn nima fa ban gan taba."
"Eh raina min hankali de, ko a jinki ban san k'arya kike yimin bane? Ina Zeezee nace?"
"Mama please ki barta ta kwana achan."
"La ha ilaaaa!" Ta fad'a tana tafe hannu cike da mamaki.
"Me kike nufi dana barta ta kwana achan? Bade abinda keda mijinki kukayi a haihuwar Suleiman ba su Zeezee keda shirin yi?" Shiru Yasmeen tayi ta shiga bawa Iman frisco nata. "Dake fa nake kin min shiru se kinji sauk'an bugi ko?"
"Mama eh."
"Na shigesu ni Hafsah! Yaran zamani wai ce muku akayi ana haka ne? Shin me mazajen naku suke baku dako sati baku iya jura idan baku kusa dasu?"
"Soyayya mana Mama da me?"
"Aww ma har haka kike cemin wato."
"Kefa kika tambaya nikuma na baki amsa." Ganin Mama zata yo kanta da nufin kai mata bugi tasa ihuu "Mama please kar Iman ta fad'i" don haka kad'ai Mama ta barta. "Zakuyi bayani maza je ki kirata kice ta dawo."
"Sunyi bacci fa by now."
"K'aniyanki da by now d'in, kije ki kirasu do Allah."
"Allah sunyi bacci."
"Toh baza suyi wanka bane? Ni ban damu da Zeezee bama amman mijina fah?"
"Karki damu zasuyi masa, sun sani na d'auko musu kayakin baccinsa da duk wani abinda ya kamata d'azu."
"Kice da ke aka had'a baki kema munafuka, yayi kyau zata gamu dani gobe." Tana kaiwa nan ta fice d'akin data sauk'a ta kwanta.
*MIEMIEBEE. Team #YGC!🎀*
*ZAIMEEN❣ FLAMES🔥🔥🔥*
Beeenovels.[truncated by WhatsApp]
[3/29, 21:07] +234 810 030 0159: 🎀🎀🎀 🎀🎀🎀
🎀❣🎀
❣❣
•°•★•°• •°•★•°•
°• •° °• •°
°•° °•°
*‘YAR GATA CE!*👸🏻
•°•★•°•
°• •°
°•°
*_written by miemiebee👄_*
*March, 2017*
7⃣8⃣
Suya da malt Al'ameen ya tura Sadeeq ya siyo masa da Zeezeensa inda suka baje a kan rug suka ci abin su, ya bata ya ci har suka cinye a yayinda Khaleefah keta baza bacci akan gado tun wankan da Al'ameen yayi masa yaji dad'in jikinsa. Hira suka tayi se kusan to 1am suka kwanta su biyu maqale da juna da Khaleefah a tsakiyansu. Ba tare da 6ata lokaci ba bacci yayi awon gaba da Zeezee tsabagen gajiya da hidimomin data sha a ranan.
_3:05am_
Kaman meh alarm Khaleefah ya farka ya shiga kuka, itama Zeezee ji take as if like tayi kukan bata son wannan tashi tsakan dare na Khaleefah, yata bacci safe da rana se tsakar dare ya tashi ya hana mutum bacci. Da k'yar ta iya bud'e idonta ta d'auro niyan d'agasa kenan taga Al'ameen ya bud'e ido shima.
"Am sorry Khaleefah ya tada kai kaima."
"Its no big deal ki koma bacci abinki."
"Shi kuma fah kaga fa kuka yake har yanzu."
"I'll take care of him, nasan kin gaji jiya rest kinji?"
"Awwwn! Toh bari na bashi nono yasha seka d'auke shi."
"Ba akwai wanda kikayi saving mishi a feeder ba d'azu? Don't worry zan bashi."
"Thank you Sweetheart."
"Shhh! Go back to sleep I love you."
"I love you more." Bargo ya ja mata ya rufeta tare da pecking nata a cheeks sannan ya d'ago crying Khaleefah ya miqe dashi.
Kan dressing mirror ya nufa ya d'ago feeder'n sannan yaja kujera ya zauna ya shiga bashi, seda ya kusa shanye feeder'n tas sannan ya k'oshi sede har yanzu beyi bacci ba. Murmushi Al'ameen ya saki tare da miqewa ya kwantar da Khaleefah a jikinsa yana zagaye d'akin dashi yana bubbuga bayansa. Ido d'aya Zeezee ta bud'e tana kallonsa, just how lucky is she having Al'ameen as her husband? Ba abinda baya mata girki, kula da yaro, tsifa komi yana mata she can't ask for more. Bata san lokacinda bacci yayi awon gaba da ita ba. Al'ameen kuwa yafi 30mins suna zagaye d'akin da Khaleefah anytime ya duba face nasa