Author : MIEMIEBEE Category : Romantic Hausa Novels
kad'a kai ta jera flasks d'in kan tray ta shiga tafiya inda yake binta a baya. Zaune kan kujera a parlour suka tarar da Ruky Mama dagangan bayan fitan Adeel ta canza outfit nata tasa bomb short da vest da rabin nononta a waje suke. Koda taga Zeezee batai niyan karb'anta ba illama miqewa datayi tana twisting ass nata gasu sunyi ukun na Zeezee ta nufi inda Adeel ke tsaye tare da pecking nasa a lips "Babe it took you so long."
"Am sorry kinji? Lets eat nasan you are starving." Anan ne Zeezee ke ajiye musu abincin kan dining seda Ruky ta bari Zeezee ta juyo sannan ta sake kaiwa Adeel wani hot kiss d'in me tsayi fiye dana d'azu. Kawar da kai Zeezee tayi sannan tahau tafiya dan basu space takai da fita Adeel ya rik'o hannunta.
"Baki iya gaisuwa bane?" Kallonsa ta tsaya yi full of suprise, murd'a mata hannu cike da mugunta yayi ganin she's not ready to talk, hawayen datake ta neman had'iyewa taji sun soma tsiyaya daga kumburarrun idanunta "ina kwana?" Ta gaishe da Ruky Mama tare da miyar da kallonta kan hannun nata da Adeel yak'i sakewa har yanzu. Seda Ruky ta gama k'are mata kallo sannan tana sake lumewa jikin Adeel ta amsa da "lafiya sannu da aiki mungode sauran kuma lunch ko Babe?"
"Yyess" ya amsa jiki na rawa "me kikeso for lunch?"
"Fried rice and with chicken of course."
"So kinji ko?" Ya maido da kallonsa kan Zeezee ganin batada niyyan amsawa ya sake murd'a hannun nata. Tana hawaye sosai tace "naji" se anan ya sakota wajen ta riqe da other hand nata tana kare mai kallo yadda yayi pink shar sannan ta fice tana kuka me tsuma zuciya.
Ruky kam a cinyan Adeel ta zauna gabad'aya ta dak'ula mai lisafi da wannan annen shirin dake jikinta, yaci ya bata ahaka har suka samu suka gama karyawan a yayinda Zeezee ke chan a kitchen nata tana gyaran kaji tana duban sauce na fried rice, tana aikin tana kuka har ta samu ta gama ta kai musu. Batayi sallama ba ta fad'a cikin parlourn nasu ko d'aga kai ta kallesu batayi ba se k'aran kisses da suke exchanging kawai takeji, da wuri-wuri ta ajiye musu ta fito ta nufi site nata inda ta cigaba da kukan daga inda ta tsaya.
Da irin wannan rayuwa da take leaving tasan na lahira ma yafita jin dad'i. If only she can talk back to Adeel tace mai bazata sake yimai girki ba da tayi amman sanin mahaukaci ne shi yana iya mata duka ya illatar da ita ya cuceta na har abada yasa kawai bata biye masa takeyi mai abinda yakeso tunda no situation is permanent she believe one day she'll be free from misfortunes na Adeel.
Haka Adeel ya cigaba da wulak'anta Zeezee a gidan. Har Ruky ta samu sati bata ta6a hura wuta ba a gidan as girkin safe, rana da dare duk Zeezee keyi tana kai musu nan ma duk shiganta seta tarar da baqin ciki don daga ta kamasu suna kissing juna se Ruky na zaune a cinyansa suna romancing juna. Cikin satin nan Adeel be ta6a ya kwana a site na Zeezee ba in short bayida ma niyyan dawo mata kullum yana maqale da Ruky suna baza love.
Yau Lahadi exactly one week one day da bikinsu Adeel kenan, kaman kullum da safe bayan shida Ruky'nsa sun yi wanka sun shirya tsaf ya tambayeta me takeson karyawa dashi bayan ta fad'i mai ya d'au waya ya kira Zeezee seda ya kusa tsinkewa ta d'aga tare da yin shiru.
"Kin d'auka kinyi shiru k'ona min airtime kikesonyi kome? Mschww! Ni tashi ki had'a mana breakfast indomie Ruky ta keso ni kuma chips."
"Haba Adeel in anyi na marmari da amarci kuma ai yanzu is high time Ruky'n ta soma girki itama kayi adalci mana."
"Bazan yiba ko kin manta matsayinki ne a gidan nan? Cooku kin gane? Zaki girkan ne ko bazaki girka ba?"
"Gaskiya bazan girka ba ai ba baiwar kuce niba" tana kaiwa nan ta katse wayar. "Babe ya kukayi da ita?" Ruky dake kwance jikin Adeel tayi maganan.
"Excuse me Bebe yarinyan nan wants to die ina zuwa."
"Wai bazata girka ba?"
"Barta" ya fad'a fusace.
"Calm down kaji? Ka barta d'in kawai zan girka mana."
"No way ita zata girka ina zuwa" yana kaiwa nan ya fice wani maqirin murmushi ta saki "a sannu a sannu zan kashe auren naku" tace a ranta tana murmusawa.
Site na Zeezee ya nufa direct izuwa d'akinta. Banging k'ofar yayi wane ze 6alla seda ta firgita "kikace meh?" Yayi maganan yana nannad'e belt dake hannunsa.
"Bazan girka ba na muku na sati na gaji." Dosan gabanta yayi "repeat it again! Har in saki aiki kice bazakiyi ba?" Anan ya d'aga belt d'in sama ready to beat her up, "repeat yourself."
"Zane ni zakayi yanzu Adeel?"
"Ba zana kad'ai ba Zeezee faffasa miki wannan fitsararren bakin naki zanyi zaki girka kokuwa a'a?"
"Bazan girka ba-" kafin ta hankara tajiyo sauqan belt zuwaat! A bayanta nishi taja dan zafin da taji, tare da matse idanunta take hawaye suka soma tsiyaya "zaki tashi ne ko sena k'ara miki?" Tana kuka na haqiqa tace;
"Adeel ni ka d'aga belt ka zana yau akan wata?"
"An zane kin, kuma inhar baki miqe ba zan qara miki d'aya."
"Adeel bana blaming naka akan kalan abubuwan da kake min saboda nasan gir6e abinda na shuqa nake, alhaqin iyaye na dakuma na masoyina Ya Al'ameen ne ke bina amman kasani muddin nagama gir6ewa zaka nemen kamin wannan wulaqancin ka rasani kasani no situation is permanent. Kana ganin kayi sabuwar mata kake neman maida ni kashi a bola wallahi Allah yafika kuma shi ba azzalimin bawansa bane, girki kakeso zanyi muku tunda nida kaina na jefa kaina cikin wannan situation amman inhar ka sake d'aga abu ka ta6a min lafiyan jiki kasani bazan ta6a yafe maka ba wannan ma ban yafe ba."
"Ki fad'i koma me girki ne in bakiyi ba jikinki ze gaya miki Ruky indomie nikuwa chips." Hawayenta ta share sannan ta miqe a nitse tabar mai d'akin tana yi musu girkin tana kuka ahaka har ta samu ta gama ta kai musu.
Bayan sun gama ci Ruky ta langwab'e fuska "Baby" ta kirasa wane zatayi kuka.
"Na'am Babe."
"Baby wanke-wanken nan yau nakega sede su kwana na samu cut a hannu na d'azu" ta nuna mai inda ta manna bandage dagangan.
"Awch! Sorry Babe."
"Its okay ko Zeezee zata iya wanke min na yau?"
"Why not barin kirata tazo ta tattara." Nan ya d'au waya ya kira Zeezee alokacin tana miqe kan gado tana kuka tajiyo ringing na wayarta tana dubawa taga shine, bata 6ata lokaci ba ta d'aga "kizo da wuri" yace da ita tare da katsewa. Without wasting too much time ta wanke face nata sannan taje ta ga kiran nasa. Daga bakin k'ofa ta tsaya "ki k'araso ki tattara plates d'in ki wanke Ruky ta yanke a hannu."
"Aunty Zeezee se hak'uri wallahi yankewa nayi jiya garin yankan albasa."
"Ma hak'urin me kike bata?" cewan Adeel "ba aikinta bane zo ki tattara." Kallonsu both tayi sannan ta kad'a kai ta qarasa ta tattara plates d'in ta fita dasu, nan da nan ta wanke ta shanya su. Chan da La'asr Adeel da Ruky suka shirya tsaf zasu unguwa har sun fito se Ruky cike da qissa da dabara kamar yadda ta saba tace, "Baby bazamu sanar da Zeezee zamu fita ba? Karta leqa mu taji shiru hakan ba dad'i."
"Mesa kike damuwa da ita ne wai? Lets go da Allah."
"Please for me lets tell her where we are going."
"For you only muje" dad'i sosai taji nan suka nufi site na Zeezee alokacin tana zaune kan dining ga abinci a gabanta amman takasa ci gabad'aya ta fad'a kogin tunani har suka shigo bata sani ba "uhm-uhm" Adeel yayi clearing throat nasa se anan ta maido da kallonta garesu. Ganin haka Ruky tayi saurin kama hannun Adeel ta had'a danata "sannu Zeezee dama zamu fita ne Baby ze kaini shopping nan Jifatu nace bari mu sanar dake karki jimu shiru." Data gama sauraronta kawai seta kad'a kai ta d'au plate nata ta miqe "Allah kare" tace dasu ba tare data kallesu ba ta fice zuwa d'akinta. Achan ta bud'e sabon dandalin kukan, bazata iya tuna when last Adeel ya kaita shopping ba Allah shi kyauta. Ruky kuwa shopping sosai Adeel yayi mata kaman ba gobe bayan sun dawo gida ta babbaje kayakin kan gado turare d'aya ta d'ago ta miqa mai "gashi wannan ka kai wa Zeezee kaji Baby."
"Naki ne ina ko bakiya so ne?"
"Inaso ai biyu na siya ka kai mata wannan kaji?"
"Mesa? Ki manta da ita mana."
"Please Babe matarka cefa itama yakamata yau kaje ka kwana mata ma ai."
"Kin gaji dani ne haka?"
"Haba wane ni nagaji da kai ai abin marmari ne kai kawai inason wa 'yar uwata abinda nakeso wa kaina ne kaje kaima ka bata haqqinta I know she must be missing a lion as you!" Dad'i sosai yaji yadda takirasa da lion "are you sure Babe? Nifa nace bazan sake kwana mata ba bana buk'atar ta again."
"Yi haquri de Baby na ita tanayi nasani."
"Naji amman se later during the night toh."
"Yauwa kaga kafin nan nima seka bani abinda ze d'ibe min kewanka."
"Come here" ya buk'aceta jikinsa taje ta fad'a nan suka fad'a wani duniyan na daban***
9pm Ruky tasa Adeel gaba sam seya kwana da Zeezee yau, har doorstep na Zeezee tayi mai rakiya sannan takoma site nata, seda yaga tayi shutting door nata yashiga ciki direct d'akinsa ya nufa ya watsa ruwa sannan ya fito ya nufi nata d'akin. Miqe kan gado ya tarar da ita amman ba bacci take ba.
"Ke tashi ki dafa min indomie" shiru tayi kaman bata jisa ba "ko bakiji ba?" ya tambaya a fusace.
"Naji" ta amsa a hankali sannan ta miqen ta nufi kitchen nan da nan ta had'a mishi takai masa dining inda yake zaune ta ajiye zata juya kenan ya riqo hannunta. "Zauna kema" ya umarce ta, batayi musu ba ta zauna be sake ceda ita komi ba as se cin abincinsa yake seda ya gama yayi nak sannan ya miqe "tashi muje mu kwanta."
"Kaje bana jin bacci" ta amsa a hankali.
"Muje nace karki 6atan rai" bata mai musu ba ta bisa izuwa d'akin. Hijabin jikinta ya rage mata duk anan bata ce dashi k'ala ba, daga nan ya kashe musu wutan d'akin kamar wacce batada feelings kuma baibiya haka tayi mai a daren ranan duk abinda yace tayi yitake ba gardama, a haka har ya samu biyan buk'atansa da ita, sede shi kanshi beji dad'in abinda ta riga mai ba sekace wacce batada feelings? Hijabinta taja ta 6urma sannan ta miqe ta dim light ya ga miqewanta "ina zakije?" Ya tambayeta.
"D'akina I guess amfani na ya qare anan" bece mata komi ba tafice ta ja mai k'ofa. Tana isa d'akinta ta jefa kanta bisa gado ta shiga aikin kuka.
*MIEMIEBEE. Team #YGC!*
Beeenovels.blogspot.com
πππππ
Miemiebee Novels
Saturday, 11 February 2017
βYAR GATA CE!
BY MIEMIEBEE
PAGE 47
February, 2017
Life moved on... girki de kullum Zeezee ce meyi ba safe ba dare. Ba aikin Ruky agidan sede tayi wanka su fita outing da Adeel. Koda wasa Zeezee tace zata fita koda kuwa gidansu Lubiee ne bayi barinta. Yanzu kuwa Zeezee komin meh Adeel ya sata yi bata mai musu bale gardama, komin aikin daya sata inma masa kokuwa wa Ruky yi take, be sake ya nemeta kwanciya ba kuma ta hanasa sede har ya gama abinda yake kaman gunki haka take tsaya mai ba feelings ba komi. Se Adeel yayi wa Ruky kwana uku ko hud'u sannan yayi ma Zeezee d'aya, a d'ayan nan ko seya nemeta sau uku atimes har hud'u bata hanasa, gabad'aya ta zama abin tausayi a gidan. Weekly a gabanta Adeel ze irga pocket money 20k ya baiwa Ruky itako dukda bautan da take musu ko naira bayi ya had'asu don kanta ta d'auke idonta akan abun hannunsa. Addu'anta a kullum baifin
_Rabbana Atina Fidduniya Hasanatan Wa Fil Akhirati Hasanatan wa kinna Azzaban nar_ kullum se ta tashi Sallan dare tana kuka wa mahaliccinta daya kawo mata sauqi cikin lamarinta, sosai ta tattara hankalinta kan addininta kullum tana kan google tana benefiting from it har online islamic classes tayi joining inba aiki take ba toh tana maqale a d'aki tana kaaratun Al-qur'ani kokuwa tana istighifaar. Sosai ta shiryu tayi kuma nadaman dukkanin misdoings data aikata da a baya.
3 weeks after bikinsu Ruky tayi resuming school hakan ya maida ita very busy kod'an sharan da takeyi dasu mopping bata samunyi data dawo gida se tayita complaining ta gaji. Koda Adeel ya gwada kawo mata zancen me me aiki kuwa a fili tak'i wai zasuyi mata snatching miji.
"Toh Babe ni bansan ya kikeso muyi ba." Adeel yayi maganan yana latsa wayarsa. Tana zaune a gefensa ta karb'e wayan cike da dabara ta ajiye a gefe "Baby talk to Zeezee ko zata na d'an taimaka min tunda ita bataza zuwa school kaga mun kusa exams karatu nake nima."
"Nifa banason tana shigowa nan akawo miki me aikin dont worry they wont snatch me away."
"Gaskiya you are too handsome inbarka a gida da me aiki ni kawi kayi ma Zeezee magana" ta qare maganan kaman wacce zatayi kuka.
"Toh kuka kuma zakiyi?"
"Eh mana bakace komi ba."
"Kema kinsan duk abinda kikeso shi za'ayi, Zeezee kikeso tana miki aiki?" Kai ta gyad'a tana wasa da gashin kansa "shikenan toh miqon wayana." Cike da jin dad'i ta d'ago wayar ta miqa mai nan da nan ya kira Zeezee a lokacin tana karatun Al~Qur'ani mai girma, da hankali koyan baqinta yake qwarewa. seda ta kammala ayan da take sannan ta d'aga wayantan be jira tayi sallama ba yace "Ke kizo yanzu" cike da nuna isa.
"Toh ina zuwa" ta amsa ba yabo ba fallsa sannan ta miyar da Qur'anin ta ajiye tajeta. A parlour tayi sallama kasancewar suna daga ciki basu jiyota ba haka tayi zama wajen se chan suka fito d'aukan abu anan suka tarar da ita. "Kinzo kin zauna anan baki iya sallama bane?" cewar Adeel.
"Nayi baku amsa ba" ta amsa ba tare da ta d'aga kai ta kallesa ba.
"You are well aware that Ruky na ta fara school ko? So batada time da zatana yin ayyukan daya kamata in that case nakeson kina rage mata."
"Aikin meh da meh ma zatayi maki Babe?"
"Kace shara da wanke-wanke ba se dusting daba kullum ba amman banda d'akin mu ni zanna sharewa."
"Toh kinji ko?"
"Naji" ta amsa zuciyarta na mata quna sosai. "Yau zan fara ko gobe?"
"Gobe will be fine" cewar Ruky, "nagode." Ba tare da ta sake ce da d'ayansu komi ba tayi taking leave nata. Da harara Adeel ya bita ba abinda yafi basa haushi kaman abinda take masa in yana kusantar ta. "Babe whats wrong with Zeezee two days bata magana bata musu komi kace tayi yi take?"
"Taga haza mana, taga ba amfanin retaliating datake takeyin abin arziki don lafiyan kanta."
"Kokuma don tanason ta karkatar da hankalinka izuwa gareta ba."
"Haba Babe ya kike magana haka? Mezanyi da matar da bazata iya haihuwa ba?"
"Are you sure?"
"Yes Babe"
"I trust you lets go and shower" zeyi magana tayi shutting nasa da kiss "lets go please" ba musu yabi bayanta. A washegari Zeezee bayan ta gama share site nata takuma tabbata Ruky ta tafi school ta nufi site nata dan share mata kaman yadda Adeel yasata. Tana cikin mopping kitchen tajiyo qaran bud'e k'ofa razana tayi gabad'aya danko bata zata da mutum a gidan ba cause bata tarar da motan Adeel a waje ba ashe dashi Ruky ta tafi school yau. Tana cikin wannan saqe-saqe taga Adeel tsaye bakin k'ofan kitchen d'in da nickers kad'ai a jikinsa da alama daga bacci ya tashi. Batare da tace dashi komi ba ta cigaba da mopping nata ruwa ya qarisa ya d'auka sannan ya kur6e tas har ya fita seya sake dawowa "Zeezee" ya kira sunanta tana jin haka tasan buk'atanta yake. "Dake fa nake" ya fad'a sounding angry.
"Na'am" ta amsa ba yabo ba fallasa "meke damunki?" Ya tambayeta amman Ita dariya ma tambayan nasa ya bata yanzu bayan dukkanin abubuwan da yake mata har yanada gut da ze tambayeta meke damunta? Lallai kuwa. Murmushin takaici ta saki sannan tace, "babu" tana me tsiyaye ruwan mopping d'in cikin sink. "Kin samu ina tambayanki meke damunki kike min yanga?"
"Nace maka babu karatun Qur'ani na ne yaqi zama shine yake damuna."
"Not that I mean psychologically."
"Babu nasan where you are heading to se kayi hak'uri banida tsarki in Ruky tazo tana iya biya maka buk'atanka" takai da bakin k'ofa dai-dai gabansa kenan tace, "excuse me" ba musu ya matsa mata nan tayi ficewarta taje ta cigaba da koyon haddanta.
Ana cikin haka wata rana Zeezee na cikin dusting dining table na Ruky taji k'aran bud'e k'ofa, a guje Ruky Mama ta fito ta nufa kitchen se amai shima Adeel cike da