Author : MIEMIEBEE Category : Romantic Hausa Novels
rai miscarriages kuwa ba iya ka yanzu haka she is 8 months pregnant duk tsoro saboda idan ta haifa ba rai suke fitowa kokuwa su koma kafin suna."
"Subhanallah am sorry, Allah sa masu cetoh ne ya kuma kawo maku rayayyu."
"Ameen Zeezee thank you, Zeezee nasan hak'k'inki ne yake binmu har yanzu Ruky have been searching for you Allah be ta6a had'aku ba. Naji har kinyi obtaining degree naki na miki murna sosai."
"Ayyah thank you nikam na jima da yafe muku Adeel, dukan mu masu laifi ne kuma innallaha gafur rahim ku cigaba da addu'a Allah shall see you through in shaa Allah."
"Zeezee am so happy for you, indeed rabuwa da ni da kikayi shine alkhairi a gareki ko ban tambaya ba nasan Maj-Gen na kula dake sosai and for that Allah ya biyashi da gidan Al~jannah."
"Uhm, Ameen nagode nima, I should get going yara na suna jira na I don't wanna keep them waiting."
"Achan ko?" Ya nuna motan da Khaleefah da Afreen suke ta fad'a a ciki.
"Yes."
"Nice ride also."
"Thank you se wataran Adeel ka gaishe da Ruky kace ina mata fatan Allah ya sauk'eta lafiya ya kawo rayayyu."
"Ameen Dear Friend In shaa Allah, ko zaki bani number'nki ta kiraki she've been wanting to do so."
"Sure" wayansa ya miqa mata ta zuba mai sannan sukayi sallama ta fice yana me binta da kallo seda motansu yabar haraban mall d'in.
*^ADEEL^*
Home shopping na provisions Adeel yayi bayan daya gama instead ya koma gida se ya wuce gidan wani friend nasa saboda har yanzu shi da Ruky Mama kawai tura tafiyan suke for all these years al'amura basu dai-daita ba a tsakaninsu.
_9pm_
Miqewan Ruky Mama kenan daga kan gado da k'yar saboda yadda tayi nauyi da alama cikin nata na 'yan biyu ne cause of irregular girman shi. Bayi ta k'arisa a dafe ta d'auro alwala tayi Sallah. Wayanta dake kan gado ta miqa hannu ta d'aga tare da duban lokaci ganin after 9 kuma Adeel be dawo gida ba kawai tasa kuka.
Verily, tayi regreting dukan abubuwan da tayi wa Adeel and above all Zeezee. Neman lamban Zeezee take ido a rufe, Adeel kuwa bata san me zata sake yi mai ba a rayuwa ya koma sonta kaman da, ba kalan neman tubansa da batayi amma har yau al'amura sun kasa daidaita a tsakaninsu da bak'in pentin data shafawa kanta da a baya har yanzu yake kallonta da shi, be sani ba ta shiryu yanzu she is really a changed woman. Sau dayawa yakan ce mata shifa ya yafe mata past is past amman tasani koda ya yafe mata be mance da misdoings natan ba. Idan ba wai ita ta nemi Adeel ba bayi ta6a nemanta idan kuma har ya zama affectionate and caring towards her to fa a lokacin tayi miscarriage ne kokuwa ta haifa d'an ya koma koya fito ba rai bayan nan Adeel bayi ma sanin wani yanayi take ciki, bazata iya tuna when last Adeel ya leqo d'akinta ba. Ci da sha kam bata rasa ba, bayan nan kuma ko wani k'arshen wata yana bata dubu goma, ba k'aramin kunyan abubuwan da tayi masa take ji ba.
Ita yanzu ta hak'ura ya auro duk macen da tayi masa muddin itan zata faran ta masa rai amman yayi hak'uri ya bata chance su gyara tsakaninsu. For how many years now suke cikin abu d'aya? Shi be k'ara aure ba bai kuma bata chance da take nema ba a kullum, she misses her fulani guy, her Adeel. Bata da burin daya fi taga ita da Adeel are back as the lovebirds they were before. Layin Adeel da tayi saving as. _Baby_ tayi dialing sanda ya kusan tsinkewa ya d'aga.
"Halo Baby?"
"Yes Ruky."
"Ina yini?"
"Lafiya ya jiki?"
"Da sauk'i, Baby ina ka shige? Yau ma bazaka kwana a gida ba? Please kayi hak'uri ka dawo I'm sorry." Ta k'are maganan cikin tsan-tsan kuka.
"God! Kukan me kuma kike? Yaushe mukayi dake bazan dawo ba? I'll come home soon."
"Dagaske Baby?"
"Yes so stop crying its not good for your health."
"Toh seka shigo, I love you."
"Aha, bye." Sanyi sosai taji a ranta yau wata rana Adeel ya damu da condition nata. Duk da kasalan da takeji hakan be sata ta fasa garnishing wa Adeel nata had'ad'd'en jollof na spaghetti ba tayi setting table.
10:23pm ta jiyo k'aran bud'uwan gate, makeup nata ta gyara. Sanye take da wani electric blue maternity gown, fitowa parlourn tayi sai dai kafin ta isa da bud'e k'ofan ya bud'e. "Sannu da zuwa Baby" tayi mishi tana neman amsan ledojin dake hannunsa.
*MIEMIEBEE. Team #YGC!🎀*
*ZAIMEEN flames🔥🔥🔥*
Beeenovels.blogspot.com 👄
?????? ??????
??❣??
❣❣
•°•★•°• •°•★•°•
°• •° °• •°
°•° °•°
*‘YAR GATA CE!*????
•°•★•°•
°• •°
°•°
*_written by miemiebee??_*
*March, 2017*
8⃣1⃣
"Yauwa sannu, don't bother bakida lafiya zan k'arisa." A kitchen ya ajiye ya fito. "Meya hanaki bacci?" So yake yace mata tayi kyau amman ya gommaci reserving comment nasa.
"Ina jira ne ka dawo, kayi sauri na had'a maka ruwan wanka a bathroom kaje ka watsa ruwa kazo kaci abinci I cooked your favorite please kar ka ce you are full."
"Me ya kaiki yin girki bayan kinsan condition naki?"
"I just want to make you happy Baby don't worry about my condition."
"Toh thank you."
"I owe the pleasure." Yana ficewa taja kujera ta zauna ta shiga zaman jiransa bayan ya kintsa kansa shi kuwa ya fito se k'amshin turare yake sanin kowa ne Adeel d'an gayu ne. A gefenta ya zauna wanda hakan ya mugun bata mamaki da kuma farin ciki duk a lokaci guda, yaushe rabon Adeel da yayi hakan, kallonsa take wane yau ta soma sa sa a ido. Da alama be shafa mai ba bayan wankan da yayi hakan yasa skin nasa glowing and looking fresh. Har yayi noticing kallon da take mishin amman ta kasa dena starring. D'an gyaran murya yayi, "uhm uhm."
"I'm sorry." Ta mar apologising. Serving nasa tayi ya mata godiya sannan ya shiga ci duk anan kallon handsome d'an fulaninta take, ta kasa reserving comment nata dole tace mishi "Baby you are looking dope and fresh, kayi kyau." Murmushi me sake k'ayata sa ya saki sannan yace, "thank you and you also, lipstick naki ya min kyau and your makeup in whole."
Shin wai yau a ina zata sa kanta? Rabon Adeel daya yaba ma kyanta ko kwalliyarta since when? Blushing ta shiga yi "thank you Baby" ta amsa tana murmushi sosai tare da aza hannunta bisa k'aton cikinta tana shafa kan a hankali.
Kaman ya gano yunwa takeji, toh mesa bazata ci abincin ba? Ya tambayi kansa. Kaman ya basar se kuma ta basa tausayi. "Kefa baza kici ba? Seems like you're hungry yadda kike rubbing min kan twins." Wane me jiran ya mata magana ta amsa shi atake, ko dake jiran dama take se tashi-tashi Adeel ke mata magana wane wani celebrity haka ganinsa da kuma jin motsi da muryansa ke a gareta. "Bazan iya ci ba ko naci hararwa zanyi, tea nake son sha kuma na duba ba madara se milo."
"I'm sorry for that, har ya k'are ban sani ba, na sayo miki amma."
"Ba komai Baby thank you barin je in had'a."
"Uhum" nan ta fice kitchen shi kuwa ya cigaba da cin abincinsa, not long enough ta dawo ta samesa. Shiru ne ya ziyarce su duka bayan da Adeel ya gama yace da Ruky "seda safe zan je in kwanta" gabad'aya ma ya mance da amsan numban Zeezee da yayi don bata.
"Baby please I need us to talk."
"What again Ruky?" Sauk'a tayi daga kan kujeran ta sauk'a har k'asa akan knees nata. "Ruky what ar you doing?" Ya tambayeta da mamaki "get up ke bakisan bakida lafiya bane? Get up" Cikin kuka sosai tace, "Adeel am very sorry please, I'm terribly and deeply sorry, don Allah ka yafe min misdoings dana maka a baya na tuba bazan sake ba."
"Get up I said." Kai ta jijjik'a mai tana me cigaba da kukan. A hankali ya k'ariso gabanta ya miqar da ita, "don't ever do that again idan kika sake zanyi fushi dake sosai."
"Kayi hak'uri I just can't help it Adeel, duk cikin friends d'ina ban tsammanin akwai wacce ta yi ma mijinta abinda na maka, kuka yake sani idan naje gidajensu naga yadda mazajensu ke sonsu just like yadda kake sona a da kafin na 6ata kaina a idonka, how I wish we will go back to how we were before." Duk maganan nan da take tana hawaye takeyi kuma tana kallon k'asa, a hankali ta d'ago kanta tana kallon fuskan Adeel da emotions kusan biyar suka bayyana akai. "Please give me one last chance and accept me into your heart and life again, kai kanka kasan yadda nake sonka Adeel I don't have to tell you again but if you really need to know then I'll saboda ban tsammanin zan iya rayuwa ba kai nayi nadaman abubuwan dana yi maka so dayawa kana cewa kai ka yafe min amman nasan baka manta dasu ba. I know any moment you look at me kallon abubuwan banzan danayi maka kake shiyasa har rana me kaman na yau baka damuwa dani kuma I don't blame you saboda laifi na ne amman kayi hak'uri don Allah, I'm sorry na yarda ka auro duk matar da tayi maka in ma mata uku zaka dad'o min kayi ni I don't care anymore, muddin hakan ze sanya ka farin ciki am good and fine by it. All I want and need is your attention, care and love for me as your wife please Adeel."
Jikinsa yaji yayi sanyi matuk'a although today isn't the first time Ruky ta soma neman tubansa amman na yau ne yayi reaching unto his heart, ta basa tausayi matuk'a yasan exactly what she is going through now saboda he passed through it time da yake neman dawo da Zeezee d'akinsa. Yasan exactly how bad she'll feel idan yayi turning nata down bayan nan kuma ga condition da take ciki. Shima yau da yaga Zeezee seyaji he wants to make things right between himself and wife. He can vividly remember murmushi da kuma dad'in daya ziyarci Zeezee a lokacinda ya kira sunan mijinta shima yaji yana kwad'ayin hakan. Ya zamanto idan an kira mai sunan Ruky Mama wannan same farin cikin ze ziyarce sa shima but how? That is by giving her this one last chance she is asking for. Shi kansa sheda ne gameda irin son da Ruky Mama keyi masa yanzu.
"Please Adeel don't turn me down" ta sake fad'a jin yayi shiru har yanzu. Hannunsa ya d'aga a hankali ya shiga share mata hawayen ta abinda bata ta6a tsammani ba kenan. "Cry nomore kinji? Bana son ganin tears d'innan na sha gaya miki I've forgiven you a long time ago and now am forgetting it all, I won't hold any grudges on you again because I love you. Give me a chance also to make our love story a hit." Wani irin dad'i maras misaltuwa ta tsinci kanta a ciki.
"Baby are you serious? Do you mean all these?"
"Yes Honey." Dan murna tama rasa abinda zatayi, a hug is all she needs, hugging nasan ta gwada yi sede inaa k'aton cikinta baze barsu su matse juna ba kaman yadda ya kamata. Hakan ya sanya ta murmushi sosai and him also. "Twins namu bazasu bari Sugar lips d'ina tayi hugging d'ina bako?" Ya tambayeta. Da murmushi kwance fal a fuskarta ta amsa shi.
"Ai fah and I really need that hug." Ta one side ya kwantar da ita a jikinsa "I'm sorry Darling for letting you suffer as I did."
"Shhh! Nice ya kamata na baka hak'uri."
"Muje mu kwanta? Am feeling very sleepy."
"And me too barin tattara kan table d'in."
"No kibari gobe me aiki zata tattara banason kina gajar da kanki." If only ze iya d'aukanta da yayi amman ta mai nauyi dayawa don haka suka taka side-by-side har izuwa door step nata. Da mamaki ta juyo tana kallonsa "a nan zamu kwana?"
"A ina muke kwana da?"
"A nan" ta amsa tana blushing.
"Good anan d'in zamu cigaba da kwana nabar chan har abada in shaa Allah."
"Aww I love you so very much Adeel my Baby."
"I love you too Ruky my price possession." Ahaka suka k'arisa d'akin shida kansa ya zak'ulo mata night gown nata ya tayata ta sa sannan suka kwanta, kanta ya aza akan chest nasa tare da kewaye hannunsa a bayanta. "Thank you Baby."
"I owe the pleasure aha! Kin ma tuna min."
"Mene Baby?"
"I met Zeezee earlier today at Jifatu."
"Dagaske?!" tayi maganan unbelievably tana neman d'agowa amman ya mai data.
"Allah sarki Zeezee how I wish ni na ganta, yaya take please?"
"Idan kin ganta ma ba ganeta zakiyi ba tayi k'iba sosai ta k'ara kyau kaman ba ita ba and guess what?"
"Ayyah tell me please."
"Yaranta har biyu she had even told me their names amman na manta babban de Khaleefah ne. Very cute kids kaman arabs idan kin gansu."
"Ayyah Zeezee am so happy for her, ashe de mahaifarta bata lalace ba lokaci ne kawai beyi ba."
"Ni kaina na mata murna and at thesame time I felt bad for what I did to her."
"Tunda ta yafe maka ai da sauk'i Baby nice de har yanzu hak'k'inta ke bina."
"Kema tace ta yafe miki ki dena damuwa kinji? Na amsa miki numbanta ma seki kirata kiji da kunnenki."
"Aww thank you Baby na jima ina neman numbanta finally my mind can be at ease idan har ta gayamin ta yafe min."
"Tama yafe miki Babe don't worry, naso kiga kids nata wallahi duk kyantan nan sunfi ta."
"LOL nima zan gansu some day in shaa Allah, I once heard mijin nata na kama da larabawa ai."
"Yana ma kama dasun ai, I think Shuwa Arab yake by tribe ta ta6a gaya min they are lucky to have each other as we are also lucky to have each other right?"
"Right Baby, am the most luckiest since I have you." Pecking kanta yayi a hankali "lets sleep okay? Our twins needs rest tunda yau kika yi aiki kika gajar min dasu."
"Uhmm, I really hope this time zasu fito da rai Baby I can't bear to lose both of them at a time, Baby its will be so painful and hurtful."
"Shhh! In shaa Allahu this time rayayyu Allah ze kawo mana shiyasa ya had'a mana biyu a lokaci guda Babe, just hold on and have faith Allah shall see us through."
"Allah yasa Baby."
"Ameen Babe of them all I love you."
"I love you more you know that" a haka beautiful and everlasting sleep yayi taking over control nasu duka.
Washegari Adeel na gefenta ta kira Zeezee se a karo na biyu Zeezee ta d'aga kasancewar game da Afreen ke bugawa ta kuma k'i ta bata wayan. "Halo?" Cewar Zeezee nicely.
"Assalamu Alaikum" Ruky tayi sallama gabad'aya seta ji baza ta ma iya neman tuban Zeezee ba saboda girman laifin data yi mata na k'azafi. Kallon Adeel take wanda ya bata nod tare da matse hannunta cikin nasa assuring her he is with her.
"Wa'alaikumus salam."
"Zeezee good morning."
"Morning yaya kike?" Tayi maganan still bata gane waye ba sede she's sure tasan wannan murya but a ina? She can't remember.
"Lafiya qalau, kwana dayawa Ruky Mama ce Adeel's wife your ex co-wife."
"Wow! Ruky! Kwana dayawa yaya kike?"
"Lafiya qalau Alhamdulillah your side?"
"Lafiya qalau ya yaran mu kuma?Adeel jiya yazo ya dameni wai yaga yaran Zeezee kaman larabawa."
"Hahaha Adeel harda k'arya de nafa fisu kyau." Murmushi Adeel dake gefe ya saki.
"Uhmm, toh Allah