Author : MIEMIEBEE Category : Romantic Hausa Novels
k'are zancen as if zeyi kuka ganin haka tayi frowning face nata acutely "you know I don't mean that Sweetheart."
"That is why am still here."
"Je kayi alwala don't be late nima sena samu nayi wanka na kintsa jikina kaga har Khaleefah yayi bacci." Bayi ya fice nan da nan ya d'auro alwala. Anan itama Zeezee ta kwantar da Khaleefah ta shiga bayi tayi wanka ta kimtsa kanta sannan ta fito ta tarar da Baaba zaune daga bakin k'ofa. Gaisuwa da barka ta mata itako ta amsa da fara'a "har yaushe kika zo Baaba?"
"Ai tare muka taho duka halan zafin labor ya hanaki lura dani."
"Ayyah sannu toh."
"Nace in leqa jaririn namu ne?"
"Eh bismillah yana bacci ma." Daga fad'in haka ta d'au wayarta inda ta had'a broadcast na mssg ta sanar da dukkanin dangi, k'awaye da kuma mutan arziki k'aruwan data samu yau. Tun fa daga nan wayanta ya zama kaman call centre se kira kawai ake ana mata barka. Da safe Mama, Lubiee da 'yarta da Mariam suka zosu harda su Ramlah, aikuwa Ramlah taje ta maqale wa Uncle Soldier yau ma suka ta hira gashi ta k'ara wayo sosai yanzu haka Ummie ma. Wajajen k'arfe 10am aka sallamo Zeezee daga asibiti suka yo gida. Murna akan murna da Zeezee ta sanar da Mama cewa takwaran Baba tasa, ba ita kad'ai ba har Mariam. Akwati sundum Mama ta sauk'e wa mijinta, se lalla6a jariri suke, d'akin gabad'aya Al'ameen yabarwa masu jego ya koma d'ayan. Sosai Zeezee da Khaleefah suke samun kulawa daga gun Mama sede ba kaman da ba a kullum bata tare da Al'ameen nata a rana befi ta gansa sau d'aya ba nan ma sede daga nesa bawai ta samu ta matso jikinsa ba. She misses his hugs and kisses more especially his infectious sweet voice. Ana jibi suna rananda su Mama Babba, su Yasmeen, dasu Ibraheem zasu zo kenan, bayan Mama ta had'a wa Zeezee ruwan wankanta ta fice kitchen don cigaba da aiki. Anan Zeezee ta d'au wayarta ta kira Al'ameen da alokacin yana waje da friends nasa sunzo masa barka shima. Ganin ita ke kira ya sanya sa farin ciki sosai, excusing kansa yayi yaje gefe ya d'aga.
"Princess I miss you." Ya fara cewa.
"I miss you more and more and more Sweet voice, am feeling incomplete without you."
"So as I, yaya kike da little Soldier'n mu?"
"Gashi nan a gefe na akan gado yana bacci."
"Send my kisses to him."
"I'll, kana ina ne?"
"Ina waje."
"Mu had'u a bayan BQ kaji?"
"Are you sure? Mama zata barki?"
"Ni I miss you zan saci idonta inzo, kaje ka jirani achan kaji?"
"Will it be possible ki fito da Khaleefah? I miss him also."
"Anything for you Sweetheart."
"Thats My Princess sekin zo toh."
"Alright am on my way" nan ta katse. Karap taji an bud'e k'ofa ganin Mariam ne hankalinta yad'an kwanta.
"Adda Mariam!"
"Ya baki shiga wankan bane? Se ruwan ya huce tukuna?"
"A'a na shayar da Khaleefah ne yanzu zan shiga."
"Toh kiyi sauri, Ummie bata shigo nan bako?"
"D'azu na ganta da Afrah a backyard."
"Okay toh bari na duba can d'in wanka nake son yi mata."
"Uhumm" daga haka taja mata k'ofan ta rufe. Hijabi babba Zeezee 6urma sannan ta tattara Khaleefah a hannunta da wayanta ta bud'e k'ofan sid'ak-sid'ak tana takawa addu'anta baifin Allah kar ya kawo Mama path nata ba, cikin sa'a kuwa harta fice basu had'u ba achan BQ ta tarar da Al'ameen zaune kan kujera yana backing nata, a hankali ta tako har bayansa be jita ba. Tsugunawa tayi a hankali tayi pecking kumatunsa daga gefe se anan ya juya a bit startled. "Princess!" Yayi exclaiming hugging nata yakeson yi amman Khaleefah yayi cikas. Zaunar da ita yayi a gefensa tare da amshe Khaleefah yata showering mishi kisses duk anan kallon sa Zeezee ke cike da so dakuma k'auna, tarasa dalilin dayasa koda kwana d'aya tayi bata sa Al'ameen a idonta ba seta ga ya k'ara mata k'warjini da kyau. Seda ya gama showering kisses wa little soldier'n su sannan ya dawo kan Zeezee, matso da ita kusa dashi yayi sosai sannan a hankali ya furta "I missed you Ummu Khaleefah I missed everything about y-" his last word was crushed on her lips. A hankali tayi owning lips nasa kissing him like domin shi aka turota duniya, shima with same hunger and intensity yake kissing nata back basu saki juna ba seda Khaleefah ya fara k'ananun kuka. A lokaci guda sukayi pulling out suna kallon Khaleefah. "Why does he have to ruin this happy moment for us Sweetheart?" ta tambaya tana mai murmushi.
"Ko yunwa yake ji?" Ya amsa tare da zaro hannunsa daga bayanta.
"It might be miqo min mishi." A cinyanta ya ajiye sa sannan ta d'aga hijabinta da riganta ta shiga feeding nashi a hankali shiko se sha yake da zafi da zafi. Murmushi Al'ameen ya saki at their cute and lovely sight. He can't ask for a better family saboda Allah ya riga ya basa BEST!
D'an cewa da yayi bari ya gyara hijabin Zeezee gani yayi like ya fad'a kan fuskan Khaleefah kawai yaga yaro ya d'aga hannunsa ya dafa kan d'ayan maman Zeezee dashi ina irin its mine d'innan don't touch it. Dariya shida Zeezee suka 6arke dashi, "Princess kina ganin min wonders yau."
"Ai fa nashi ne kar ka ta6a."
"Nifa bama ta6awa zanyi ba hijabin ki nakeson in gyara naga ya tare mai fuska."
"LOL toh shikam ya fassara."
"Ahh lallai kam don na hak'ura na barshi yana sha shine zemin haka ko?"
"Toh ya ka iya ai yanzu ya tashi daga naka ya dawo nasa."
"A'a thats not true."
"Toh ya ka iya?"
"The whole of you is mine Princess yanzu de na hak'ura na bashi amman nan da shekara d'aya da abu kika yaye shi kinga ya dawo property na again as it always have been."
"Ko a yanzun ma naka ne My Soldier don't mind Khaleefah."
"Thats my Woman." Seda Khaleefah yayi dam sannan ta miyar da abinta cikin riga ta sauk'e hijabin. Kanta ta kwantar a k'irjin Al'ameen nata a yayinda ya zagaye hannayensa a bayanta yana shafawa soothingly.
"I miss us cuddling, I miss your muscular and fragrant body Sweetheart."
"I miss your arms and legs wrap around me, my nights are so so boring without you, you lit my entire life Ummu Khaleefah."
"As you do to mine also Daddy'n Khaleefah" ta d'ago kanta tana kallonsa.
A hankali ya shiga matso da face nasa ready to kiss her again saboda na d'azu Khaleefah yayi ruining musu. Se gab da lips nasu ya kusa had'ewa wayan Zeezee ya shiga ringing ruining thier moment again. Kaman zatayi kuka ta furta "damn it!" Tare da had'e rai a yayinda Al'ameen ya tsaya yana murmushi sosai. Ganin wa ke kira yasa ta zaro idanunta waje a dalilin haka Al'ameen ya tambayeta ko waye ne.
"Mama ce Sweetheart na shiga uku, tace nayi wanka da kanta ta had'a min ruwan zafin nak'i nazo nan inata kissing naka."
"LOL calm down."
"What do you mean calm down? Dan ba kai zata masife ba ko?"
"Toh kawo in d'aga in cemata muna tare."
"Ta yankani kakeso wato, tace muna meh?"
"Kissing of course" ya fad'a mockingly yana mata dariya.
"Ai ba laifinka bane nida na fiton ne-" shutting nata yayi da another hot kiss me ratsa jiki, tsan-tsan pleasure har yasar da wayan Zeezee tayi Khaleefah ma daba don Al'ameen ya taresa ba da ta yasar da shi, sun d'au tsawon lokaci suna abu d'aya sannan chaaaan Al'ameen yayi pulling out a hankali teasing her the more. "I love you Ummu Khaleefah My Princess."
Jikinsa ta lume tana sake rik'e Khaleefah gagam a jikinta. "How I wish this moment will last forever Sweetheart, idan ina tare da kai I tend to forget all of my problems, I love all of you, your curves and edges, your perfect imperfections you mean the world yo me Abu Khaleefah." Hannunsa yasa a bayanta drawing her closer to him. "I love you more Princess you are my worst distraction, you are the most happiest thing that has ever happened to me, just a mere thought of you tends to make me forget all of my problems, anytime am near you I tend to be problem free you are the remedy to all of my sicknesses, you are the reason why I'm still breathing today because without you am breathless." Murmushi take sosai tana blushing jin wannan daddad'an kalamun daga bakin heart race nata. "Thank you Abu Khaleefah thanks for loving me."
"What for Princess? Nine da godiya ba ke ba."
"I have to thank you for coming into my life, for chosing me amongst all of the women in this entire universe."
*MIEMIEBEE. Team #YGC!🎀*
*ZAIMEEN❣ Flames* 🔥🔥🔥
Beeenovels.blogspot.com
👄👄👄👄👄
🎀🎀🎀 🎀🎀🎀
🎀❣🎀
❣❣
•°•★•°• •°•★•°•
°• •° °• •°
°•° °•°
*‘YAR GATA CE!*👸🏻
•°•★•°•
°• •°
°•°
*_written by miemiebee👄_*
*March, 2017*
7⃣7⃣
"Its my biggest pleasure Princess am lucky dana kasance guy da yayi stealing heart naki and am also happy da kikayi accepting d'ina into your life when I came. Yau she ne bikin sunan Khaleefah jibi koh?"
"Yes Sweetheart."
"I have a suprise for you."
"Awww!" Tayi exclaiming tare da tasowa daga jikinsa tana positioning Khaleefah kada ya fad'i. "What suprise Sweet voice?"
"Princess ana gayawa mutum suprise ne kuma?" Ya had'e rai acutely.
"Ba'ayi amman ai kai zaka iya fad'a min tunda mu biyu ne kawai anan."
"LOL toh ai ked'in ce banason kiji."
"Please manaaaa." Ta fad'a tana bubbuga k'afanta.
"Yi hak'uri manaaaa" shima ya koikoyeta.
"Ka fara ko?"
"Allah kaimu jibi Princess." Shiru tayi not ready to talk, "bazaki ce ameen ba? So kike in mutu kafin nan?"
"A'a ameen, ameen thumma ameen" ta amsa da wuri. Yana murmushi yace, "you should get going kije kiyi wanka kar Mama tayi fushi."
"OMG! Mama! Na shiga uku, Sweetheart wallahi na manta totally ina waya na?"
Neman wayan suka shiga yi wanda Al'ameen ya samu k'ark'ashin kujeran da suke zaunen. "You won't believe this!" Yayi exclaiming yana kallon screen d'in.
"What is it?"
"20 missed calls, 6 from Mama, 5 from Mariam, and 9 from Lubiee."
"OMG Mama will skin me alive."
"Muje in rakaki I'll explain everything to her."
"What! Are you kidding me? So kake tamin duka? Tasan ma gunka nazo kenan, how comes I didn't here it ring?"
"Maybe daya fad'i ne ya shiga silent."
"Uhn rik'en Khaleefah na miqe" amsan Khaleefah yayi seda ta miqe ya miyar mata dashi nan suka shiga takawa dai-dai bakin corner'n suka tsaya "kar Mama ta ganni I'll stop here" yayi maganan tare da kama hannunta cikin nasa yana murzawa a hankali.
"Thank you."
"I love you okay?"
"I know Sweetheart."
"Take care se mun yi magana."
"I love you more Sweetheart I'll take care of myself and Khaleefah for you."
"I know you will, you should get going." Sam bata son tafiyan a hankali ta shiga takawa har anan Al'ameen be sake hannunta ba the more tana takawa the more hannunta ke neman zamewa daga nasa suna masu kallon juna har seda ya gama zamewan gabad'aya, kafin ta juya Al'ameen ya mata blowing kiss murmushi ta sakar masa sannan ta juya seda yaga ta shige ciki sannan ya fito ya koma gun friends nasa.
Tana shiga d'akin nata taga Mama tsaye da Mariam a gefenta gabad'ayan su tashin hankali ne bayyane karara a fuskokinsu. Kallon da Mama ke mata kad'ai ya isa yasa ta sakin fitsari. Don kanta tace, "Mama kiyi hak'uri don Allah."
"Na d'au ai guduwa akayi da ke kokuma da kin koma gun shi wanda ya rik'ekin ya cigaba da miki zaman jegon."
"Mama me kuma kike fad'i?"
"K'aniyanki nake fad'a amso min Khaleefah kiyi mar wanka Mariam haka su Mama Babba zasu zo su sameki ai da dotti ke kuma." Bayan Mariam ta amshi Khaleefah ta tub'e mishi kaya ta shiga yimai wanka.
"Kina tsaye gun bazaki shige bayin kiyi wanka bane?" Mama ta tsawata mata.
"Mama yanzu da d'ana ma haka zaki tayi min masifa."
"Aww dan ban gaura miki mari ba ko? Wajen Ya Al'ameen kikaje ko?"
"Ni ba gunsa naje ba."
"Wajen uwarki kika je halan missed calls nawa na miki? ba ma ni ba harta su Mariam duk kika k'i d'agawa ke gaki me miji ko?"
"Mama nifa ba gunsa naje ba."
"Zan kwad'e ki wallahi kice min ba gunsa kika je ba ina kikaje?" Tana turo baki tace; "ba gunsa ban-"
Ganin Mama ta d'auro niyan yo kanta dan kai mata bugi ta falfala da gudu tayi bayi tare da sa lock. "Me kan gwanda kawai mutum ya haihu ma bazeyi hankali ba, maza kiyi wankan dama ki kuma k'ara ruwan zafi akai don nasan ya huce."
"Mama da zafi fah."
"Banason shirirta fa Zeezee kinsan amfanin ruwan zafin nan agareki kuwa?"
"Mama so kike in k'ona jikina in dawo bak'a dama already Ya Al'ameen da Khaleefah sun fini haske."
"Uwaki nace nima haka nasha gashi ba gomma ku bama namu da suruka ke shod'e mu da tsumagiya cikin ruwan zafi fah? Allah ki k'ara ruwan zafin nan kona nemo spare key na bud'e da kaina na yi miki wankan."
"Ai Ya Al'ameen baze barki ba."
"Shi Ya Al'ameen d'in kenan, Mariam miqo min key'n a side drawer'n chan naga achan suke ajiyewa."
"A'a please kiyi hak'uri zanyi da kaina zan k'ara ruwan zafin kuma."
"Maras kunya kawai." Nan da nan tayi wankan ta fito ta tsara kwalyarta. Da yamma su Mama Babba harda Hajiya Sadeeyah dasu Yasmeen and Ibraheem suka iso even though su Ibraheem ne suka iso at last. After the hugs and pecks sukayi mata barka sannan sukasa wa Khaleefah albarka kowa se yaba kyansa yake yana cewa yaro sak Babansa.
~~~*RANAR SUNA*~~~
Tamkar bikin aure haka aka k'ayatar da bikin sunan Khaleefah, fili musamman sukayi renting inda aka k'ayata shi da abubuwan tafiyar wa mutum da imani, su Mariam harda ashobe sukayi abin se wanda ya gani gwanin sha'awa. Haka zalika 'yan Tm Maj-Gen Al'ameen dukaninsu da ashobensu se kwaso shoki suke. Souvenirs sekace hauka customized agogo, robobi, jaka, key holder, memo and pen ba abinda Al'ameen beyi ba suna ne like no other. Abinci har yaso yin kwante, everything was in abundant supply. Waleemah akayi na k'in k'ari sannan daga k'arshe suka cashe harta Mama seda su Zeezee suka sata rawa haka Mama Babba ma, kad'an suka taka suka koma suka zauna suka barwa su Zeezee filin. Se maghrib suka rufe taron.
**
Wajajen 9pm Zeezee na zaune kan gado a d'akinta se dudduba d'unbun kayakin da ita da Khaleefah suka samu take, wanda Mama Babba da Hjy Sadeeyah suka kawo mata kad'ai ya iya had'a kayan lefen wata, gana Ya Ibraheem shima sosai yayi k'ok'ari dan ko akwati ya had'o mata. Ya Omar da take ce mai ba a cin arzikinsa shima yayi abin kai ya kawo mata zannuwa biyar biyu super sauran ukun kuma wasu masu tsada da kayan baby dozen, Mariam da Yasmeen kuwa akwati suka had'o mata su biyu. Anty Fatee da Lubiee suma had'e kai sukayi suka kawo mata akwati, kayaki de sun mamaye d'aki se mutum yayi dagaske yake samun gun sa k'afa. Tana cikin duban kayakin Yasmeen ta shigo da sallama bayan Zeezee ta amsa tace, "ki fito waje Ya Al'ameen na neman ki."
"Mama na ina?"
"Tana wanka" tayi mata k'arya.
"Toh kice mishi Ina zuwa."
"Tam" tana kaiwa nan ta fice. Duban Khaleefah tayi ta tabbata baccinsa yayi nisa sannan